Showing 9001 words to 12000 words out of 29806 words
Chapter 4 - IDAN RANA TA FITO Book 3 End Complete Na halima Abdullahi K Mashi .pdf
ce "In dauko filat in zuba mishi abincin
don ya duba yaga waina ne da kosai da kunun tsamiya, ya ce in zo da kofi.Na zo na aje ya ce
zuba min to, na zuba mishi wai ya yi masa yawa in zo mu ci tare.Kunya ta cika nina ce a'a shi
kuma ya ce ba zaya ci ba in har bn zo mun ci ba, na ce to bari in zo.Nima na zuba nawa kunun
cikin kunya dai nake ci.Bako sallama sai muka ga an banko labule,Hinduwa ce tsaye a
kanmu.Yakalle ta ya ce,"Lafiya?"Ta rike baki."Yau ni naga karuwanci, abincin ma tare kuke
ci?"Na ce,"Hinduwa lafiya babu ko sallama?""Eh,ban yi sallamar ba don na zo gidanki shi neza
ki dinga min jin kai?"Ai wallahi sai na fada wa Baba Gaje.Ya dube ta a fusace."Ke marar
hankali, fitar min daga gida. Je kigayawa duk wanda za ki fadama wa, katuwa da ke ba ki iya
sallamaba."Ta cije yatsa ta fita fuu...Ya dube ni."Wacece wannan din?"Kaina yana kasa na
ce,"Yata ce Hinde, yanzun zata je ne gurin Baba Gaje ta kullanwani sharri.""Kada ki wani damu,
ko ta fada me zata miki?"Ai yanzun babu wani umarni ko hani da take dashi a kanki."Na sauke
ajiyarzuciya, muka ci gaba da karyawarmu.Ya ce,"Wanke min bandakin can zan yi wanka."
[30/09 2:12 pm] Inna: 36.Na ce,"To." Da na wanke sai da na kai masa ruwan wankan
sannan na sanar dashi, na hada kayan da muka karya na wanke.Cikin sati 1n da dan birni ya yi
na karu da abubuwa da dama, musamman ta 6angaren addini, krt kuwa daga Izifi dayan da na
iya muka soma sai da na kai nasi, duk na manta ya tuna min tunda ran jiya ya sanar da ni in
gari ya waye zai tafi birni, ya kwana 1 sannan ya koma can kasar da yake."Ban yi bacci sosaiba
sbd tunaninshi, cikin satin 1n mun shakuduk da ko hannuna baita6a kwatanta rikewa ba, hakan
nan mayuka cikin lefena ya zauna ya karantar da ni yanda duk zan yi amfani da su.Ashe
turaren dakin ne muka yi ta fesawa nida kawayena a jiki, man shanfo kuma da shi aka min
kitso, na kitson kuma shi muka yi ta shafawa a jiki, Allah wadaran rashin sani.Man wanke baki
ma da har matar Yaya Auwalu ta ce min wai maganin kasbi ne da kurajan fuska, na ce tunda
ban da shi bari na ajiye sai naga me kyasbin na ba shi.A daran duk ya fadan dokokinsa ya ce
baya son yawan fita in ba da wani dalili mai karfi ba, shi ma din daga gidanmu sai gidan Haja,
na ce,"To, insha Allahu zan kiyaye, amma ina so zan dinga zuwa gurin Binto tana min kitso.""To
za ki iya zuwa, kuma mun gama magana da Haka akwai wata 'yar uwarta da ke can wani
kauye, ta aika mata zata zota taya ki zama da kuma 'yan aikace-aikace.
37.,Na ce,"To." Ya kawo kudi masu dama ya bani ya ce,"In 6oye sbd cefane ko ciwo ko dai wata
larurar, sannan ga abinci nan cikeda gurin aje abinci, duk irin na gwamnati.Hatta da garin tuwon
ma na leda ne, ban iya amfanudashi ba ya dai ce min ba a mishi talge da ruwa ya tafasa
takuwa kawai za'ayi.Cikin Satin dayan ma bn ta6a girki ba daga gidanMaigari ake kawo mana.
Cikin akwatin ya nuna min guri yace in 6oye kudin don suna da yawa, sai dai na dan ragi
wadanda zan rike a hannu.Tun Asubahi ya soma shiri, na kai masa ruwan wanka yaje yayo ni
kasa karyawa ma nayi ganin duk na damu ya soma lallashina da cewa kada na damu, duk lkcn
da ya zo zai tafi da ni birni ne gabadaya, ya sani a Mkrnt.Abin maganarsi ta soma tsiwa wadda
ya cemin sunanta waya,yana dauka ya canza harshe na tsura mishiidanu una so in san me
yake fada, sai dai na lura yana maganane da mutane daban-daban, don wasu yakin kira
sunansu sannan kuma da Husna yake magana fa su.Sai dai na lura ya fi magana da wani
wai*Mai Diya......Kuma yana yawan ce mishi lobiyu ko da misiyu ne.,Amma na lurako waye
yana da mahimmanci a gurinshi, kamar in tambayeshi sai na share kada ya ce na cika
tambayoyi....
[30/09 2:16 pm] Inna: 38. Ya gama magana sannan yace, "To dakko jakar kirakani kofar
gidan su haja inda zan shiga mota,"Nace, " za'ayita maganata ace har nafara fita, ya dakko min
hijabi ya mika mun sa muje" nasaka ya kulle dakin na daukr mishi jaka yayi yayiinbashi naki,
inata jin kunya nuka jera sai dadda kai nakeyi a kofar mai gari duk jama'a sun taruna shige ciki,
daki-daki nashiga ina gaida sumaman binto sannan na shiga dakin haja,lale take mun zan
zauna kasa kan tabarma tace ina inzo bakin gado in zauna.muka gaisa sai kallonatakeyi cikin
farin ciki,tace"Nagode Allah, Hauwa'u kulu keba jinina bace amma jinki nake kamar daya daga
cikin jikokina, nasan muhammadu zai kula dake" nayi murmushinace gaskiyanki ne haja yanada
kirki" Haja ta gyara zama akwai yar yata mai suna tasalla ta taba yin aiki a birni, itace natura
tazo sai ku zauna tare zaki koyi girki gurintadon inda tayi aiki girki takeyi, tanada kirki sai dai
tanada fada in antabota kenan, nasan ke zaku zauna lfy gata da aiki" Nace to Insha Allahu zan
kula" yayi sallama yashigo na bishi da kalloduk sanda na ganshi nakan rasa dawata kalma zan
gode ma Allah, wai dan birnine mijina? Kuma cikin kazanta ya ganni ya aureni, hakika nan
duniya banida masoyin daya fishi, ya zauna suka gaisa da haja yana tsokanarta, uwargida zan
daga yau mekikeso inmiki kafun intafi" babu komai muhammad aini kagama mun komai
tundaka auri hauwa kulu yadubeni yayi murmushi, gatanan kikara kwantar mata da hankali
naga duktadamu
39.haja tacd kada kiwani tada hankalinki kinji, aina mata bayanima yau tasalla na nan tafe
nasan bakida raini kibata girmanta kinji ko? Nace to su Ado suka shigo, shima cikin shiri tare
zasu tafi zai koma makaranta, yace angama wanke motar."nan ya sallamemu rakiya har waje
haja ta mishi niko nakasa tashi dan damuwa, sai dai inna tuno yanzu koba komai yanzu na
killatu awaje daya kuma matsugunin da babu irinta duk karkararmu.Basujima da tafiyaba binto
ta shigo aa amarsu harkin fito"eh mai gidanne yatafi dazun" nan na yini saida azahar lokacin
baba tasalla tajima dazuwa har taci abinci, sannan nuka nufi gidan tareda binto don tatayani
gyarawa baba tasallagurin kwanciya, saida muka gama tashiga tana sallah sannan muma muka
yi alwalanla'asar muka shiga dakina"har yanzu kamshin dan birni yananan adakin tamkar yana
ciki sai da mukayi sallah sannan muka zauna hira da Binto tace ke yar gari baki bani labarin
yadda kuka kwashe ba daangon nakiba" nadubeta da dan dariya kinsan har yatafi ko hanuna
bai rikeba? Nafada miki shifa baruwan shi"Binto tace bawaninna ya dai tausaya mikine sai ya
dawo"nimafa danaga ya ragesaura mu biyu a dakin har na soma fargaba, sai na kula sam ba
wannan ne agaban shi ba baba tasalla ta katsemu Binto ke bazakiyi girki bane?"zanyi baba
yanzu zan tafi, to maza taso kikama hanya kekuma fito muna muyi namu nan mukayi sallama
da binto sai nazo kitso haka naci gaba da rayuwata cikin jin dadi harna cika sati biyu agidan,
ranarce kuma baba ya kawo mun ziyara nayi murnan ganin shi shima haka ya dauko kudi a
aljihun shi wai gashi ragowar sadakinki ne sauran anyi miki sayayya dashi nace nabar mishi
yace aa zai saya mun tinkiya wai saina saki acikin gidana nace to. " watarana ina tsaka da
cinabinci shinkafa ce da wake da miya dayakeduk ranar kasuwa baba tasallah ke mana cefane,
girkinmu harda nama nakan saka akaiwa haja da babana, amma shi harfada yazo ya mun wai
ba izinin mijina nakekai masa abinci in daina bayaso nace babafa yace abinci nane. Baba yace
duk dahaka ba kullum ba. [30/09 2:21 pm] Inna: 40. Baba gajece nagani tsaye akaina tashigo babu kosallama,
gabana ya shiga faduwa ina fadin sannu da zuwa" itako sai kallon dakin take tana kada kai
gamida tabe baki' Babu wai dama banda jere harda uwa ta rabe akayi miki? Lallai 'yar s0"
tadubi kwanon abincin gabanta lallai dole kikori hinduwa kina cin shinkafa yar gwamnati da
nama', bakorarta nayiba, maigidanne yace tadingasallama, Baba tasallatashigo tana cewa"kai
kai surutun wanakeji harda zage zage, tadubi baba gaje lfy baiwar Allah? Ban saniba tadubi
kuluwa wannanfa daga ina kamar kuncen hauka? Babata ce" nanfa baba gaje ta hau ruwan
masifa wai ance mata mahaukaciyanan kuwa tasalla tasoma cewa ance miki mahaukaciya inba
mahaukaciya ba mececeke kin shigo wa mutane gida babuko sallama, zoma dai kifita inajin
zagin dakike mata ina jinki harda cemata mummuna ke kinga kanki? Nan dai nayi tsuru ina
kallonsu,sukayikaca kaca da baba gaje ta shure kwanon abincindake gabana. Tasalla tace tafi
dai kina bakin ciki ba kya cin irinshi" sai da ta tafi sannan tasalla take tambayata wacece? Nace
mata kishiyar mahaifiyatace, nan dai tayitajinjina rashin hankalin baba gaje. Shi kuma daya
kwana gidansa da safe yanufi gidan su dady don yamusu gasuwan ban gajiya da kuma sallama
sannan ya daga." ya samu basma da husna lfy sai dai sunyi missin din juna sosai shida
matarsa, don haka cikin kwanakin kamar suhadiye juna. Wani sabo tattali gami daji da ita
yakeyi, wanda har yasa take jin kanta tamkar babuwata 'ya macen data kaita sa'a a doron
duniya, yanzu tagama yadda Mb dinta zai iya zama mata uwa kuma ubanta,daginta kuma miji
daya da daya.," Rayuwarsu abin sha'awa Basma tawaniyi kyau kamar balarabiya,MB yakan so
ya zauna kawai yana kallonta, kullun kara jinta yake a ranshi bayaso ko daya ya bata mata
rai.Aikin shi kuma yana tafiya yadda ya kamata, don haka shima ya goge fiye dada,daka ganshi
kasan hutu ya zauna, kwanciyar hankali ya samu guri matsalar daya daya tuno da kasarshi zai
tuna da jidda shi kuma baya son damuwar matan shi don hakama ya yanke shawarar kin sanar
da ita, ko yaushe suna waya da daddy da kuma anty nana,tare da sauran 'yan uwa da abokan
arziki, cikin haka yasamu wata hudu amma ko tuna jidda baya sonyi, duk da cewa yawa-yawan
lokaci yana jin tausayinta don haka yakeso yazo yasata a makaranta.
[30/09 3:32 pm] Inna: 41. Wasa wasa har ana neman acinye wata shida lokacinne aka
soma duban watan ramadan, wato watan azumi dady yace mishi suzo gida suyi azumi da
sallah,yace dady kayi hakuri sai dai ni inzo inyi koda sati dayane don inada ayyuka sukuma
karatu ya dau zafi yanzu" lokacin dayake wayan suna tare da basma ne dady yace sati daya
amma kasan kabar matako? Da sauri yamike tsaye don kada lovely wife dinshi taji, yace nasani
dady zanzo, suna gama wayan ta kalle shi." sweet heat me me dady yacene? Yazo ya
runguneta tare dacewa dady yanaso ne muje muyi sallah agida "tace nima inason zuwa, yace
kije kiyime? Tadubi fuskarshi haba dai nida kasata"Aa bayanzuba nidaai zanje saboda su haja
inasoma tayi fasfot zan turasu Aikin hajji, Tabe baki tayi bata sake maganaba sai dai cikin ranta
tace mayan kauye, shikuma sai yace da ita kinyishiru?' tace to mekake so ince?"Husna ma taso
zuwa yahanata musamman ma don taga bilal dinta, suna haduwa ta internet kuma suna waya,
ya tabbatar mata mahaifinsa yace sai wadda yakeso zaya aura don haka tarike masa amanar
kanta yananan yana jiranta intazo zasuyi aurensu su shimfida rayuwarsu irin wacce suke
wafarki. Nikam tun ina kirga kwanaki har nakoma watanni, inban mantaba wata shida kenan
banida wata damuwa don inaci inasha, kowa yaganni sai yace nayi kyau, Binto kawai nakema
korafin son ganinnshi.
42.Takan ce min kadana damu ga Ado in ya tafi yana fin haka dadewa amma Aina'u bata
damuwa na kan ce to. Amma gara Ado ana samun lbrnshi, amma ni shiru babu lbr ko gurin
Haja naje sai ta yi ta bani baki.Binto ta ce,"To in ki ka duba fa za ki ga kusan mazan garin nan
fin rabi matasan sukan fita neman na kansu, ina nufin rani, saina ce kuma haka ne."A cikin wata
6 nan sau 2 naje gidanmu, bandamu da zuwa ba, don Baba ya kan zo lokaci-lokaci mu gaisa,
zuwana na farko Baba ne ya ce nin dan wajan Hinde na fama da k'yanda shi naje dubo shi. Ina
ta sallama babu wacce ta amsa duk da cewa suna tsakar gidan su, Jikina ya yi sanyi don na
taho da dokin ganin su.Nawa zaton yanzun kowa ya saki na shiga dakin Baba Gaje, Hinde ce
zaune kan katifa itama sai ta kauda kai, na ce Hinduwa ashe Zubairu bai ji dadi ba?"Budar
bakinta sai cewa ta yi."Kin fi kowa sani tunda ke ce sila.""Za ki gane, garama ki sakar min
da."Na mike tsaye tare da cewa."Kin san mi ki ke fada kuwa?"Na fito rai 6ace, na ce"Baba na
wuce, Allahya sawwaka."Itama Baba Gajensai naji ta ce,"Lanti kun dai yarda da abindanake
fada muku ko?" Gashi daga saka tsakin kukan ciki wuta har ta fice a gidan."Sai yanzun na gane
nufin su. Ni ce na kamaZubairu shi ne ina shigowa aka zuba tsakin kuka cikin wuta. Hakan ya
zo dai-dai fita saboda abinda Hinduwa ta min.Na yi shiru tsaye a kofar gida, ina cizonyatsa,
zuciyata cike da dana sanin zuwa gidan.Na girgiza kai tare da cewa,"Ba komai."Gidan Binto na
wuce daga nan zuwana na 2 kuwa rasuwar Zubairu ce najeranar 3 nan ma don Baba Tasalla ta
matsa min ne sannan Baba ya zo ce in je i
43.Binto ma ta zo har gida ta ce in tura musu aniyarsu in je, don suna ta yada gare da cewa kin
cinye shi shi yasa ki ka ki zuwa gaisuwa, har suna yada cewa mijinki kama shi ki ka yi kika rike
mishi kurwa sai da ya aure ki, in ba haka ba me zai ci da ke?"Shi yasa ma tunda ya tafi satin
bikin bai dawo ba.Na yi murmushikurum, bn san lkcn da zasu gane cewa Annabi, ya faku ba.
Na ce, to zan je. Shi ne muka je tare da Baba Tasallah. Baba Gaje ce ma ta amsa mana
gaisuwa amma Hindesabon kuka ta dasa tare da cewa zan ga karshena."Tasalla ta ce,"In ba
taga nata karshen ba aiku kwaga naku." Sai da muka fita sannan Baba Gaje ke cewa nasan
bani da gaskiya shi yasa na taso wannan masifaffiyar matar.Kun ji Baba Gaje shege yi da mai
zina, sai ka ce itama ba masifaffiyar ba ce, tun dagasannan ban sake zuwa ba.Yau gidan Binto
na tafi kitso, na same ta ta yi sanwar dambu, ta ce kin zo da son kananan kitsonku na fama
gashi ina aiki, sai ki taya ni."Nan na canza zani muka shiga aiki, na ce mata."Kan sannan ma ya
bushe, don na wanke.Ta yarfa min kitsona kanana masu ban sha'awa, na dawo gobe zamu
tashi da Azimi cikin birni, su ance sun dauka tun jiya. Na rasa me yasa ba ma dauka Azimi gaba
daya, abin yana damuna.Baba Tasalla ta ce,"Zaa siyo cefa ne?"Na ce to, na ciru sauran kudin
daritara da hamsin, na cire hamsin din na ce je da su Baba su kenan.Abinda ya samu muyi
amfani dashi, ita ce ko aje gurin Haja?Na ce a'a duk da tana tambayata ko ina bukutar wani
abu?"Na ce a'a nasan dai tunda da danyan abinci ko ya ya zama sarrafa.
[30/09 3:33 pm] Inna: 44. Yau Juma'a mun dauki Azimi na 6, na fito daga wanka nayi
sallah.Ina zaune ina shafa, na soma kwalliyata don ina son kwalliya.Tasalla ta leko ta dube
ni.,"Ke wai ba na ce da ke in ana Azimi ba a wannan fente-fenten ba?""Tashi dai." Na tashi ina
kallon fuskata cikinmadubi. Lokuta da yawa in na dubi kaina sai naga tamkar ba ni ba ce,
fuskata ta washe ta goge ga laushi, ko yanayin manda nake shafaea ne? Haka nan cikin wata
6n dan nayi a killace jikina ya yi kyau, nayi 'yar kiba kuma kirjina ya ciko." Gashina ya koma
kamar na fulani, na kan yi sha'awar kwayar idona farare tar gashin idanuna ya musu
runfa.Dama hkrn kana ne da 'yar wushirya man bakin da nakw amfani da shiyasa sun zama
farare tamkar kankara, kafufuna sunkoma bani da kaushi yanzun gwanin sha'awa Tiraren da
nake shafawa da man da nake amfani da su sun kama jikina har dakina da kayan sawa na
kamshin suke yi.Kan gado na hau na baje Akwatuna na ina duba kayan da zan sa, na dago
wani jan yadi ina son saka kayan sai dai matsalar riga da siket ne kayan, naja tsaki kusan rabin
kayana riga da siket ne.Na zuba musu idanu yanzu haka zan yi asarar kayan nan?Na ciro siket
din na sauka nasa bai shiga ba, sai da na cire ciki in juya shi nan in juyashi nan na rasa ta ina
ne dai-dai din, siket din sai da kyar.Na dorarigar a fiki na ce sai ku ce ta "yan yaye? Don Allah
ga wannan 'yar riga, ga mamakina da saka 'yar shimin da nake sawa cire ta nayi sannan rigar ta
zauna na daura dan kwali sannan na gyara kayan, nakuma gyare daki tare da karkade
gadonmaigidan, duk da baya nan kullum sai na gyara gadon nasa sau 2, safe da yamma.Haka
nan hankicin shi da ya mantada shi duk lkcn da zan yi wanki na kan wanke shi in linke in sa
mashi kan gadon.Tasalla ta leko..
45."Ki zo ki kwashe naki abincin, yau dai mun cika kunun nan kiza ki kiran yaron nan ne ya
kaiwa Baban naki?"Zan yi magana kenan muka ji sallamar danbirbi.Baba Tasalla ta shiga
cewa,"A'a'a lallai yaumuna da manyan baki, da yamman nan kake tafe?"Ni kuma kasa motsi
nayi ina kallon san6alelen mijin nawa, wanda ko cikin birni sai sa'a.Yana sanye da kananan
kaya wando mai ruwan kasa riga mai ruwan madara.Ya yi 'yar k'iba har da dan tinbi.,Ya yi ado
da saje da gashin baki, sam bn san ya zo kusa da ni basai da na ji Tasallahtana cewa so kuwa
kai kin tsaya kina kallon shi ba sannu ba barka ya hanya? Kafin nayi magana