Showing 12001 words to 15000 words out of 29806 words

Chapter 5 - IDAN RANA TA FITO Book 3 End Complete Na halima Abdullahi K Mashi .pdf

sai na ji ya hura
idanuna k'amshinsa ya gauraye gurin.Na sauke ajiyar zuciya tare da yi mushi sannu da zuwa,
ya dubi Tasalla ya ce,"Amaryar ta wace kuwa?"Me ki ke bata ne Tasalla?"Cikin dariya Tasalla ta
ce,"Kaji muke ci, ni kuwa sai na amshi Jakar tasa nanufi cikin daki.Ta ci gaba da cewa, sai ka ce
tasan kana tafe yau gayan nata yafi na kullum. Ya shigo yana cewa ta ji a jikinta cewa ina tafeko
Jidda?Na zauna bakin gadotare da rufe fuska. Yazauna kan kujera na tsugunna a gabnshi nace
ina yini?"Ya amsa da lafiya.Sai kallona ya ke yi, ni kuma baki ya ki rufuwa, sam bai 6oye
mamakinsa ba har lkcn shan ruwa, dama ya zo da tsaraba ciki har da su lemon zaki da
kankana zuwa su Ayaba.Nan Tasalla ta hada su ta yanyanka wai irin yanda suke yi a inda ta
yiaiki a birni har ina cewa "Allah yada dai ya ci kada yaga ko kazanta me an hada wannan da
wannan sai ko ga mamakina yafi maida kai ga 'ya'yan itatuwan, sai kunu da kosai.,Har lkcn
cewa yake ni ce kuwa?Na ganni kuwa?Nan fa dadi ya rufe ni, domin kowace mace na sani ta
son mijinta ya yabe ta, ina nufin ta bir ge shi.
46.,Dama Binto koyaushe muke hira takan bani lbrn yanda zan ju da zaran mun soma rayuwa
da mijina. Tun ina gwale ta har na soma kwadaita ma kaina hakan, don Binto irin matannan ne
marasa rufi, na kan ce mata ke fa ki ke bani lbrn cewa Sama'ila yace miki ba kyau ki fadi
sirrinku.Tunda ya fiya Sallar Asham bai shigo ba na sake yin wanka na kuma gyara jikina na
canza wasuriga da siket din.Na dauki fitila ina dura kalazinr, na gama na gofe gurin. Ya shigo da
sallama na amsagami da masa sannu da zuwa ya amshi fitilar hannuna yana haska ni.Yau dai
kina son rikita ni da gayunki, ya ce zo ki ji na je ya zame dankwalin kaina."Kitsonki ya yi
kyau."Na sunkuyar da kaina gabana yana faduwa.Ya shafa kitson da hannunshi, sai na ji
waniyar........... a jikina, donni wani namiji bai ta6a rike ko yatsana ba. Ya ce,"Wacece ta miki

kitso nan haka?"Kaina yana kasa nace,"Binto ce take mun.""Lallai zan yi mata biya na
musamman ko?""To dama idan na bata kudi bata amsa, sai dai in Baba Tasalla zata je mana
cefane Garko in bata ta siyo mato omo da sabulu na wanke hannu.""Ke ma kin kyauta amma
zan yi mata biya."Na dauki dankwalina zan da [30/09 9:01 pm] Inna��: 47.Na ce,"To." Na koma na zauna a zuciyata kuwa cewa nakeshi
kam baya raina abin kallo, ko menene na kallo a kitso?Can na tuna da krtna na ce duk fa krtna
da ka koya min na haddace saigobe in ka huta ne zan karanto maka ka ji?"Ya ce,"Eh,amma yau
ma da akwai wani sabon darasin da zan fara koya miki, kina so?"Na ce,"Eh,A raina na ce, kila
na boko ne. Ya ce,"Yauwa yanzun fara da bani lbr da bana nan me ya faru?"Na ce"Ba
komai."Ya ce,"To ina da ina ki ka je?"Na daga kai alamun ina so in tuno, na ce,"In gana dai fi
zuwa gidan su Haja, sai kitso gidanBinto, in kaga na je wani gida sai dai barka ko gaisuwa."Ya
ce,"To gidanku fa?"Shi sau 2na ta6a zuwa."Duk na fada mishi yanda muka yi da su Baba
Gaje."Yar dariya ya yi tare da cewa dani."Allah ya sauwaka."Amin."Na amsa, sannan na tashi
na hau gadona na kwanta shima ya mike ya nufi gadon shi.Na gama karanta addu'a bacci ya
soma dibana, na ji yana kirana."Jidda! Jidda!!"Cikin bacci na ce,"Na'am."Ya ce,"Zo ki ji."Na nufi
gurinshi.Yana zaune bakin gadon ya ce,"Haka ki ka kwanta ba ki saka kayan bacci
ba?"Wadannan za su cutar da ke, cire ki zo ki ji.Na yi hamma sannan na juya na cire na saka,
ta kasan gajera ce zan dora ta samanya ce bar ta ma wannan ta ishe ki, bacci nanufi gadona ya
ce kin ga zo in koya miki krtn.Na nufi, gurin shi ya ce,"Kin ta6a dana gadon nan kuwa?"Idanuna
suka wartsake daga bacci, na ce ainaka ne, ban ankare ba har ya kamo ni ya yi sama dani
zuwa kan gadon, gami da ce min.Ya kamata ki dana gadon nan saboda kina hidima da shi.Ba
zato sai na jini cikin jikinshi, duk jikana 6ari ya dauka don jin wani bakon lamari........"
48.Ya ce,"Nutsu karatu zan koya miki don shima din yana da mukutar lada."Maimakon in ji yana
krtn Aya ko addu'o'i sai naji yana min wasu abubuwa wanda jikina ya kasa dauka, sai dai na
kasa cewa ya bari kuma na kasa yunkurin kwacewa.Ban san yaya zan fassara irin wanna
sabondarasin da Maigidan nawa ya shiga koya min ba.Ya ce,yana so in kware nan da kwana 3,
yana sondukkun abinda ya min nima in masa, bn musu ba ina yi har ma na kan dokanta lkcn ya
yi. Sai dai a ranar cikon kwana 3n ne na gane kuskure na, na zakewa gurin daukar darasin. In
da ya tattakura ya maida ni mace sosai.Hakika nasha fama sai dai da ina kuka ya lallashe ni da
cewa in yi shiru wai a daran da kyar in da matar da ta kai nisamun lada.Har ma ya sake shigar
dani cewa bani ji ana cewa Aljannar mace tana karkashin kafar mijinta ba?Na daga kai, ya ce to
ai wannan hanya ita ce babba.Ya share min hawaye wai kada na bari Baba Tasalla ta sani.*
[30/09 9:01 pm] Inna��: 49.Lokacin sahur kasa tashi nayi sai da ya daga ni, ya ce zan iya
Azimin? Na ce,"Eh." Shi ne ya amso mana abin sahur tare da ruwan zafi na shan tea da yake
ya zo manada kayan tea. Sai da muka gama sahur sannan yaje ya yowanka nima ya ce in je in
yi, na kasa tafiya sai lkcn ya lura da gadon shi da abinda ya faru, wato duk ya 6aci.Lokacin
Baba Tasallata yi alwa ta shiga daki, shi da kanshi ya je kicin ya dibo ruwan zafi ya sabi cikin
babban baho, sau 3 sannan ya kai min na wanka ya ce in yi irin wankan nan, amma in
bambanta niyya.Duk yanda muka yi ta dabaru da kada Baba Tasalla ta gane yake an babba
babbane sai da ta gano, ta ce irinwannan tafiya taki Kulu ai gara ki shiga ruwan zafi, shi yasa ya
cemin ba ki da lafiya da Asubahi."Shiru na mata yau kuma tun kafin a soma darasin na soma
kuka, saida ya lallashe ni da cewa in ana krt ba a maimaitawa ba zaizauna ba, wai in yi hkr.
Haka na jure cikin kwananin har wata 'yar rama nayi, yayindaMalamin nawa yake shagalinsa,

sai dai kuma ba a rufe sati 2 ba nima kwakwalwata ta shiga rike darussan nashi masu wahalar
fahimta.Cikin Azimin kowa ya ganni yaga Amarya, na dan rame amma nayi haske ji yake yi dani
tamkar me? Wannan ya dasa min wani sonsa cikin zuciyata mai tsanani.
50.Wata rana muna kwance wayarsa ta soma kuka, ya daga ya kalli fuskar wayar, wasu haruffa
ne guda 4 rubuce jikin wayar tare da lambobi, ya ce min."Yi shiru kada kiyi ko tari."Haka ya kan
ce min duk lkcn da muke tare in aka kira shi da wannan lambar. Shirun nayi tamkar in dauke
numfashina, ya daga tare da cewa."Honey ya ya ne?Ba ki yi bacci ba?"Bana jin me ake fada
daga cikin wayar,sai dai shima tuni ya cana harshe zuwa na boko.Na ciji yatsa don na so in ji
shi da wace yake yin waya?Ko don wannan zan soin yi wannan krtn insha Allah.Sun jima
sunamagana har na soma bacci, da suka gama wayar na ji lkcn da ya sumbaci wayar. Sai na ji
raina ya 6aci, koda ya kashe ina jin shiya jawo ni jikinshi wanda lkcn da zaya yi wayar ba ya
yaja da kafa aji shi ne ko menene oho, har lkcn kin motsawa nayi.Ya ce,"Jiddahar kin yi bacci
ne?"Na ce,"A'a."Ga mamakin sji sai ya ji na jeho masa tambayar cewa "Kai da wa ku ke
magana?",Ya dubi fuskata wadda ya dago da hannuwanshi cikin damuwa ya ce,"Basma ce, kin
san ta ko?"Na ce,"Matarka?"Ya ce,"Eh,daga nan ban kumamagana ba, shima bai sake yi min
batun basai dai kullum dai-dai wannan lkcn take kiran sa shi kuma ya kirata da Asubahi.Wai har
da cewa lkcn su da namu da akwaibambanci, koma menene dai ina jin haushi, don ni in ya tafi
ai bana samun lbrnshi bare ma mu dinga magana ta waya,ba zan iya nuna mishi jin haushina
ba ne kawai don yana da wata daraja a gurina.Dafarko ya ce min kafin Salla zai koma, nayi
kini-kini da fuska amma ban ce komai ba, daga baya kuma ya ce sai bayan Sallah.A kwana a
tashi har sallar ta kusanto, dama da ya zo yasa Sajan ya yo odar siga da geroan rarraba
gidanmu har da shinkafa, haka gurin su Haka.
[30/09 9:01 pm] Inna��: 51.Saura sati 1 salla kuma da ya je birni ya dawo, haka ya yi ta
rabon zannuwa har da wadanda ba dangi ba in dai da rabo ka zo to zai baka.Lkc hakamata
suke yi ta zuwa har ya kare,maza kuma shadda, na Babana dinkakku har da takalmi. Ana jibi
Salla kuwa bijimin shanu guda 2 aka yanka daya namu daya kuwa al'ummar Annabi shi yana
birni ma lkcn da yasa su Ado suyi ta raba ma duk mai rabo, don haka mijina yana shan addu'a,
ni kainamasu tsanata da kyankyamina a da, yanzun so suke su samu shiga gurina, burinkowa
ace ta sanniko kuma tana hulda dani.Na aiki me mana shara da aike dan Almajirin Gali na ce
yaje gidanmu ya ce Hinde ta zo ta taya ni aiki, wai ni a dole me'yar uwa, don ina sonta da
samu.Sai ko Baba Gaje ta ce ya tafi ya gaya min ba zatazo ba, ni boyinta ce?"Hinde kuwa cewa
takerenin wayo ne, ni fana sani ita ce da Baba suka yi min asiiri haryau babu wani bazawari da
zai nuna yana sona."Baba Gaje ta ce,"To wanene bai san wannan ba?"Ke dai wata shara'ar ba
sai a lahira ba,amma ko zan mutu ba mu ci nama ba me zai kai ki zuwa taya ta aiki. Ya zo ya
fada min na ce shikenan sai na aika shi ya kira min Asma'u, abin mamaki sai ga matar kanin
Babana Laminde muka gaisa ta ce nazo ne in yi godiyar nama da aka aika mana dashi, na ce
ba komai sai kuma ta tsugunna bari in taya ku na ga kuna ta aiki, na ce ba takura ko?Ta ce,"A'a
ba komai."Baba Tasalla ita ce ta jagoranci aikin har zuwa yamma. Sai gashi ya shigo da kaji
gyararru, da kuma wasu manyan ledoji. Natsame hannuna na wanke na bishi dakin, na mishi
sannu da zuwa ya amsa da fara'a tare da cewa,"Ya ya aiki?"Na ce da godiya, ya zauna kan
kujera naga."Naga aikin ya muku yawa.""Eh,har ma matar kanin Baba ce to zo tana taya
mu.""Gashi na karo muku, sai dai ki gobe ma zaku iya yin aikin tunda jibi ne Sallaha
52.Ya zazzago kayan cikin ledar farko wasu shaddodi ne dogayen riguna kala 3, irin masu

maikon nan, daya ja daya ruwan kwai dayar kuma bulu, dukkansu saisheki suke yi, gashi sun
sha akin sirfani har da wasu duwatsu a jki, sannan ga yadudduka da atamfofi har da takalma da
kuna hijabaiya ce Kayan Sallana ne, ya bada na Baba Tasalla kala 4, itama har da takalmi da
hijabi.Da ya fito ta ya ciro kudi ya bawa Laminde ya ce ta sha ruwa. ta yi ta zuba godiya.Da zata
tafi Baba Tasalla ta dibar mata nama har ma da dambun naman da Tasallan ta ce muyi.Na yi
murna dinkuna, nayi godiya har ma sai da ya ce min ya isa haka.Washe gari kuma muka kara
shan aiki har muka ji babu dadi, sai dai mun yi abubuwa irin na 'yan birni.Tasalla ce ta sa aka
siyo fulawa muka yi cin-cin, sannan kuma waina zamu yi ranar sallar tun ranar jajibiri muka yi
miyar hadawa ya rage.Ranar idi kuwa tun Asubahi muka soma aiki dama a nan Asma'u ta
kwana tare da Baba Tasalla.Misalin karfe tara na safe tuni ya gama shirin zuwa Masallaci, Ado
ya shigo da sallama in cikin kicin maigida ya kwala minkira, na fito muka gaisa da Ado, ya
ce"Sai mun zo girkin Salla, na ce Allah ya kawoka.Na shiga daki, tsayawa nayi ina kallon
Maigidan nawa, ya yi kyau fiye da duk tunanin mai tunanin, ya ce ya ya ki ka gani?"Na
ce,"Gaskiya kafi koyaushe kyau, Allah ya maimaita mana."Ya ce min,"Kema ina son kafin mu
dawo daga Masallaci lallaina same ki kin yi naki gayun." Na ce,"To."Yafito.Ado yana cewa"Suma
su Baban sun shirya ai motar zata ishe mu har da su Sulaiman ko?""Zata isa,Garko zamu je
ko?"Ado ya ce,"Eh."Har suka fita kallon mijuna nake yi, ya yi matukra kyau cikin yadin mai
ruwan madara, kuma hatta agogon shi ruwan madarar ne haka takalimi da hula.
[30/09 9:01 pm] Inna��: 53.Bayan fitar su Asma'u ta ce"Gaskiya maigidan kiyi ya yi
kyau."Cikin dan jin dadi na ce, sosai ma kuwa, gashi ya cika mana gidan da kamshin
turarensa.Mun zuba abinci da za akai ma Jama'a na gidan su HAJA, don na gidanmu sai na
makota, ganin lkc na tafiya na bar musu rabon wainar na nufi bayi donkada ya dawo ya same
nu bn iya wankan ba, na zauna zaman kwalliya, sai gashi ya shigo."Ba ki gama ba?"Na ce"Na
kusa."Ya dubi fuskata "Zo nan ki gani."Na matsa kusa dashi, ya ce daina yin wadannan
dige-digen na kumatunki da goshi, in kin ja girar nan ya isa sai ki shafa kalar kayanki a saman
ido, kawo in miki."Ina ta dariya ya cire malun-malun din yasa kan gado, ya gyara min na gira ya
shafa min wanu a saman idanu, ni ban ta6ama amfani da wannan din da ya shafa min ba, har
da su kumati ya shafa min sannan ya shafa min jan baki. Na yi kyau sosai sannan ya tashi tare
da cewa ""Na manta ina tare da su Sulaiman ne yaran kanin Dady Baba Sani, bari in shimfida
mana darduma cikin dakin can na karshe."Na ce,"To, dama jiya Asma'u ta share shi."Dardumar
da aka sa min a bango dama tuni na cire ta ita ce ya shimfida tabarni ya shimfidata.Jar shadda
na saka dama abin ja ya shafa min, na daura dankwali kitsona ya fito wasu sun zuba baya wasu
sun zubo an tufke min irin na Barebari, ya ce na kai musu abinci."Nan kuwa na shiga kai musu
dama an shirye su cikin dishi tangaran din cikin jerena, Tasallata ce in kwaso a zuba musu.Ado
ya ce "Kai yau wannan shirin da aka yi mana in mun ci zai ma ishi kuwa mai gidan?"Fadi yake"
Wankan Sallata ya yi." Na fito ina dariya, na koma na kai musu lemunkancikin kwali wadanda
dama yazo da su ne
54.Bayan sun gama ya fito ya shiga daki wai za su tafi birni gurin su Dady.Na ce in zo muje? Ya
ce a'a muna da yawa sannan zanziyarci abokina.Mun kwana 2 bamu hadu ba to ba su ma san
nasake aure ba, don bana son yi ma Basma zanca."Na dube shi da sauri.""Kana nufin bata san
ka aure ni ba?Ya ce,"Eh."Yasa hannu cikin aljihu ya ciro bandin din 'yan naira hamsin ya
bani.""Ga goron Sallanki."Ya ciro na naira goma-goma ya ce,"Ga kuma wannan ki baiwa 'yan
yawon sallah."Na durgusa na amsa ina cewa,"Har haka don Allah?Allah ya saka da alkhairi, sai

kun dawo.""To nawa goron Sallar fa?"Yatambaye ni."Tam, fadi me ka ke so na baka?""Ni nawa
sai anjima lkcn krt sai ki bani."_Na gane nufinshi, sai na yi murmushi.Ya daga girashi guda daya
tare da cewa"Understand?"Ban­ san me yake fadi ba, lokuta da yawa in zaya min magana sai ya
saka boko, ni kobana jin me yake fadi. Ina matukar san bokon nan in iya yaren hannu kaiwa na
daga mishi ya fita yana min dariya, yasan anjima zan dame shi da tambayar me ya ce?Tun
bayanfitar shi 'yan yawon barka da Salla suke shigowa ina ba su, nan da nan lbr ya yada gari
ina raba sabbbabun kudi yara wasu dayawa ma ban san su ba, har da yaran gidanmu.Nan suka
je gida suka kai lbrn sunzo gurin na basu kudi, yara ma suna ta zuwa ina basu.Nan haushi ya
cika su Baba Gaje, ni kama ranar na sake godiwa Allah.*"Hakika IDAN RANA TA FITO TAFIN
HANNU BA ZAI TARE TA BA."!!!!
[30/09 9:01 pm] Inna��: 57.Na yi shiru, zuwa can dabara ta fado min na fito naje kicin
nadakko fitila na zo dakinna kunna duk suna tsaye. Sannan na fito na kai su dakin su mijina
suka ci abinci da rana, na ce su zauna in kawo musu ruwa." Hinduwa ta ce ba shi muka zo sha
ba, mun zo ne sbd Babatana son ki bata jari tunda ke kin kasa tunanin hakan."Na ce,"To bari in
kawo." Nadubi Baba Gajena ce kamar nawa zan baki?" A fusace ta dube ni "So dai ki ke ki kure
ni, to bn ce ko nawa ba in kim ga dama ki bani abinda ki ka yi niyyar har sai kin yi min wani
kwaubannen Jaraba? Bar ni in ji da cin mutuncin da mijin ki ya yi mana."Ban ce komai ba na
koma daki yanakallona na ciro kudi cikin Jakata na dibi 'yanhamsin-hamsin ba tare da na kirga
ba na kai mata, fizga tayi ta kalmashe su sannan ta bangaje ni ta wuce.Hinduwa ma tsaki ta
fita,ita dai ta ji takaicin yanda ta ganmu ni da mijinta."Na fita na kashe fitila na maida na koma
daki na koma daki na shiga shirin bacci.rannan dai kam na ba da barka da Sallah.Kuyi hrk
58.Washe gari kuma nima na tafi yawon Sallah, sai dai maimakon a bani ce nake badawa.
Baba kam da na ba shi kin kar6a ya yi, ya ce dani."Maigidanku ya yi mini komai Jidda, buhun
shin kafa da nama, kayan sallar har da kudin barka da sallah,

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login