Showing 18001 words to 21000 words out of 29806 words

Chapter 7 - IDAN RANA TA FITO Book 3 End Complete Na halima Abdullahi K Mashi .pdf

akakona minkaya Allah nima sainakona namutum mamaki
yacikani yanda hinduwa kayiwa babagaje rashin kunya koni dabata haifeniba Allah bazan
iyayimata wannan rashin mutuncinba nafito inacewa hinduwa wannan wanna irinrashin
mituncine babarki kike maidawa magana gamamakina sainaji saukar dundu babagaje
tasakarmin wai hinden tsaratace dazan hayyako mata cikeda tsananin al ajabi nabi babagaje da
kallo nagirgiza kai sannan nace tobaba kiyihakuri ninawuce nafita hinduwa tanacewa Allah
yakara bakekin shigar mataba nidaizanzo gobe mutafi ban tankamataba nawuce
Sajan yayi gaba da tasalla donhaka dagani saishi nashiga gaba kai mijina akwaitsafta hatta
motarsa kamshi takeyi saida mukabi tagidan musamman muka wuce inda mukasake sallama
da baba nima nashiga nasake sallamar su saiga hinduwa da kaya abako waizata banyi mata
maganaba tadubi fuskar maigida na alhaji taredanifa za a nantake yadaure fuska damashi
baicika da riyaba kuma kobaice makakalaba yanada yanayi naban tsoro inyadubeka adake
saigabanka yafadi shicikakken hukumane sainaga tajabaya yace kima mungode saitajabaya da
yar leda yafigi mota muka tafi tafashe dakuka tayicikin gida babagaje tanata lallahinta dacewa
dama nasani bazataje dakeba wannan uwar hassadar tajedake kema kisamu irin mijinta
hinduwa tace ita kucakama tasamu miji bare kumani ai nima sainayi aure cikin birni tace
zakiyima mutan gidan sukashige daka suna dariya mukam tuni munmika datafiya muna isowa
gidan mahaifinsa mukawuce munsamu antu nana kamar yanda najiyana fadi cikin fara a
tataremu munci munsha sannan yafita guraran la asar yashigo yace to ga dady nan bari
mugaisa yakaini can gidan har kasa nazube nagai da dady kaina nakasa har yamin godiyar
tsarabar turarukan danaba sajan yakawo musu

Sannan muka tafi dady yakalli anty nana nayi matukar mamaki da bello ya auri yarinyar nan
tace babu mamaki cikin so kumani banga makusartaba saidai rashin wayewa da rashin ilimi
ammabata Dan lokaci yace karancin shekarunta nakalla tayi murmushi sannan tace nawagani
daidai shikenan to Allah yazaunar dasu lafiya amin anty nana ta amsa Nikam inaganin gidan dazamu shiga nadubi ginin bayan mun tsaya da mota natsaya inakallon
gidan yace gidanki kenan jidda mushiga tunda nake aduniya bantaba ganin tsararran gida
irinwannanba baba tasalla tafito da murna tataremu taredacewa kinga aljannar duniyarki ko
nace um nakasa maga yakaini ko inana gidan yanunan dakinsa da dakina cikin sito bas kwata
dadai sauransu yanunamun ma aikatan gidan yagabatar musu dani matsayin matarsa kuma
maigidan cikinsu damasu gadi shara wanki baiwa fulawa ruwa harda namiji mai girki
waisaboda bamu iyakunna na robin
[30/09 9:01 pm] Inna��: Na u rorin kicin dinba saimu koyagurinsa ranar dakinsa muka kwana
kan katifar gadonsa tare da lallausan bargo rayiwarmu ko ince karatunmu narannan yadike
kowanne guri daya mukayi dagashine gurin bayin danashiga nazaci shima dakinne hatta
tukunyar da akezama danyin bahaya nakasa dena mamaki na kyanta gagurin ruwan zafi dana
Sanyi kai Allah kayi mana rahama saidanayi sallah raka a biyu domin nanuna godiyata ga
ubangiji da wannan kyauta dayayimin dasafe kuma bayan munyi wanka mukazauna kanwani
tebiri wandanaji yakirashi da dining muka karya shayine dasu kwai da sauran kayan dadi cikin
kwana uku yasakani a islamiyya batada nisa dagagidanmu sannan cikin sati malamai guda biyu
suka somazuwa koyamin boko daya dasafe daya dayamma shikuwa ya sallamemu yatafi yace
inyadawo zaikaini makaranta yanzu yanason indage sukoyamin inda akawuceni bansamu
matsalaba tunda bana aikinkomai ko baba tasalla saitaga dama gado kawai nakekakkabewa
shimanice nace zangyara tasalla ma dakinta kawai takegyarawa nannazage da karatun
islamiyya mabasauki ba matan aure bane nimadai basu sani matar aure bace abindama nalura
yaran sundauka ni yar aikin gidance suka taimaka sukasani makaranta bannuna hakane ko
bahakabane muje ahakan
Malamaina sunajin dadin yanda nakemaida kai wajan karatuna nima inajindadin yanda sukemin
filla filla dakuma hakuri da tarin tambayoyina dakuma fahimtar dani dama kafin yatafi Saida
yasaimin waya lambarsa kadai yasamin yace zaidinga kirana nace to inkakirani inazan danna
yanunamin nace to inkuma zankirakafa basaikinkiraniba jidda zan kiraki kullum nace to nunamin
lambarka gatanan kina dannanan zakiga wadannan lambobin sukadaine aciki nace to nunamin
tawa lambar acikin wayarka yace kai jidda to gashi yanunamin nace yanaga nawa lambobin
itako matarka wasu haruffa nagani guda hudu yakalleni to kema haruffan kikeso insamiki ne eh
inaso nabashi amsa dasauri toshikenan saiyasa help itakuma nata love bansan me haruffan
sukenufiba amma wanda yasa mata sunfi ban sha awa nace yabakasa mana iridayaba yace
intagani kuma mezance mata haryanzu fabatasan inada wata mataba nace to kagaya mata
mana gamamakina sainaji yace tsoron nakeji bansan halinda zatashigaba don batason kishiya
Tomenene fassarar kalmomin dakasamana yamike taredacewa dani yauwa kidena cemin
danbirni kokikira sunana kokisamin wani kinganan birnine za amiki dariya tozan canza naluradai
ya dojema tambayar danasane danhaka nakyaleshi shidai yatafine yana mamakin bakinwayon
jidda yana me tsoran nangaba dakar inbasu haura sama da itaba hiyasama lambarta help ne
saboda basma yasanta da binciken tsiya cikin wayarsa zata iyasashi gaba ammayanzu intaga
taimako yasan mezaice mata nidaiko min ya inaji ajikina yafison matarsa dani dukdahaka

bazankasa godewa ubangijinaba dannasan shidin Allahne yakwata yabani ammaban isako yar
aikin gidansaba karatuko yanatafiya gashi namike kafa gidan mijina inacin karena babu
babbaka koyaushe inazuba kunnuwa inji wayarsa shiru gashini bansan yanda zanyi inkirashiba

Saidayayi sati hudu datafiya ranar kamar dawasa inaciki cikin soka wayar acaji har baba tasalla
tana mintsiya kedai wannan waya tashiga uku dajoni abinnan din batirdin daya fa yasauka
naceda ita kekika sani inkin lalata tanufi dakinta sainaji waya tahau kida jiki nabari naciro
saikuma nashiga rudani inanema zandanna sainalatsa jan nasaka akunne inacewa maigida
kanajina najishiru nayi tsaki nace to konane gurinkashewar dayace sai akakuma kira tanata
waka naceto ni inazan danna sainacije nalatsa koren nasaka akunne sainaji yace cikin
muryarsa maitaushi salamu alaikum jidda alaikassalam maigida inakwana ya amsa mukagaisa
nace inatajira injikabugo shiru yace inadawowa ayyukasuka yiminyawa gashi basma babu lafiya
nace Allah isawwaka ni wallahi harnazaci bazaka bugoba ne yace yazanki bugowa kitayani
murna basma tanada ciki saidai tanashan wahala sosai Allah ya amshi rokon dakikayi nace to
Allah yabata lafiya nakusa zuwa wani aiki akaduna zakiganni tosaikazo nasan bazaka sake
kiraba ko zankiraki mana saikinjini tosainaji tayi wanidan kara shirunayi inatuno yanda yakeyi
inyakira basma ko intakirashi duk daba hausa sukeyiba sunamagana cikin so da kauna
hakannan insunyi sallama yakan sumbaci wayar taredacewa lobiyu inason insanhakan dakuma
kalmar
Tundaga ranar yakan kirani bayan kwana uku ko hudu ko biyar wanilokacin bayan sati daya
yana yawan bani uzuri akancewa jikin matarsane dakuma aikinsa nidai inanan ina karatuna
lallai rahin sani jahilcine yanzune nasan abubuwa da dama cikin addinina munshiga wata
nahudu datafiyarsa saigashi inacikin yin aikinda malamin qur aninmu yabani nayimurna sosai
daganinsa shima yace yajidadin yadda yaganni nasake murjewa lokacin dayazo baba tasalla na
barci naso inkawomasa abinci ammayace inbarshi mije dakina yanada larura damuka shigasai
ya kulle yace min tunda yakoma matarshi babu lafiya atakure yake yanzunma anturoshi wani
aikine akaduna shine yazo lallaikam nasheda cewa atakure yake domin saida nagaji da
sakonnasa baba tasalla tafitone kawai taganshi wannan karon naji dadin dawowarsa domin
yana shigadani guraran shakatawa dakuma gurin saida kayan kwalama sannankuma malaima
sunbashi shawarar yanzu za a iyakaini makaranta koda j s ne tunda inada hazaka inyaso
susaisuci gabada koyamin agida ya amince inda yasakani wata makarantar kudi dake nan
dorayi baitafiba saida nafara zuwa satinsa biyu yatafi kullum anakaini wanilokacinma dakafa
nakezuwa abuna sajan yakawomin matarsa saratu munsaba da ita harma takawomin wasu
abubuwan insha danamatsa mata akan insan maganin saitace inbarisai megidan yadawo
zansamu amsa daga gurinsa nayi murmushi kawai tace nacemiki nagyaran jikine kene
bakiganeba shine nace inyadawo zayaganar dake nace to shikenan nawazaton jikinane zayayi
laushi ko fatata zatayi haske ne inajin dadin bokonmu kuma inafahimtar karatun matsalata
dayace yaran ajinsu rainamin wayo j s 2 muke kumaduk tsararrakinane ammasun rainamin
wayo abuba abuba sucemin Villeger watarana natambayi malamina menene ma anar hakan
saiyacemin bakauyiya narasa kauyancin dasuke nufi siket sukesawa nimashinake sawa duk
abinda sukezuwa dashi nima inazuwa dashi harmani inada waya sukuwa baduka bane suke da
ita sai yayan wane da wane hakadai nayi hakuri dasu harmuka shiga zango nabiyu watara anzo
Daukana saiwata nafisar ajinmu tace yar aiki kawai sakiyita wani fi ili in anzo daukarki da mota

aimunsan komai bantankataba nashige mota muka tafi ba itace tafara fadaba watara muntashi
break inacikin aji banafita masosai suwata hafsat sunazaune sunaciye ciyensu saiwayata
tasoma ruri basusan inada wayaba lokacin saisukashiga dubana nikam nadaga muna magana
da mijina toduk makarantar dama basusan inada mijiba yanagayamin jikin basma yayi tsanani
yanzun hakatana asibiti sun riketa suce sai cikin yashiga watatara zasumata aiki sunce basaso
tafara nakuda wai intayi nakuda akwaimatsala nace to Allah yakawo dasauki zansaku cikin
addu a mukayi sallama su hafsa sukadinga cemin basabunba to ashesunhada mitin wai in
antashi suce zasubini gidanmu suyi sallah sukayi sa a kuwa ranar naceda direba yayizamansa
zantako da kafa nasakko dagasama kenan saigasu kusansu goma nafisa tace jidda kasim
gidanku don Allah danisa jintayimin magana cikin mutunci sainace babu nisa menene sukace a
a dama baburuwane amasallaci shinezamu danyi agidanku inbaza amiki fadaba nace wane
irikuwa niyasu kuzomuje ahanyasuke tambayata wayatace nacemusu eh tundaga kofar
gidanaga sunfara kallon gidan cikin mamaki nakwankwasa maigadi yabude taredacewa
sannudazu hajiya nace sannuda aiki jikinsu yayisanyi daganin gidan sukaga motoci masutsada
gaharabar gidan tatsaru sukarude daganin tsararran falona maidauke da kayan alatu dukfa
lokacin suna zaton ni yar aikice ko yar uwar matar gidan nace kuzauna kan kujera sukace
bakomai nace a a haba babukomai wallahi sukazauna nakira me girki nace yakawomusu abinci
tareda abinsha cikin girmamawa sukaga ya amsa kansu yakara daurewa sunacin abinci nikuma
nanufi dakin baba tasalla nasamutana sallah nafito nakunnamusu zee aflam nace insungama
suzo suyi alwala ciki dakina nakaisu sunrude daganin dakin hafsa tace dakin mamanane nace a
a dakinane sukace ina mamana nace gidan mijinanefa nansuka shan mamaki nacesuyi sallarsu
harsuka suka idar suna al ajabin wai ina mijina nacemusu
Yana america canyake aiki saikuma sukasoma zargin karya nake shirgamusu damuka fito falo
sukaga hotonsa saisukacemin shine nace eh nantake sukacemin basuyardaba zanraina
musuhankaline baba tasalla ta idar tafito tanacewa hajiya kulu najihayaniyane nace yan
ajinmune suka gaisheta dazasu tafinabasu dari biyar yan naira hamsin hamsin narakasu bakin
get sukatafi wasunsu basuyardaba danhaka sukatafi sunatamusu nidai musunsu baidameniba
tunda nasamusaukin iskancin dasukemin yanzu kowacce sotakeyi acetana kusadani nikoduk
cikinsu masurawarka bawaccetayimin sai jamila wadda bama acikinsu takeba tunshigata
makarantar yanayin jamila yake burgeni koyaushe tare akebarinmu a aji lokacin birek hakanan
amasallaci mune karshen dawowa yau inatafe zanje masallaci sainaji muryarta tanacewa
ashebanikadai namakaraba natsaya ta iso nace bakekadai bace ta isomukajera muna labarin
malamar intro dinmu kancewa tanada bandariya bayanmun idarda sallah munfito saitace barita
kira mijinta awaya nace kinada wayane taciro takira sukayi magana naciro tawanace da ita
kinga tawainbanda kunnawa da kashewa babu abinda na iya tsoran tabawani gurinnake ingani
tamikomin hannu nabata itace tanunamin yanda zan kira har wakoki dasauransu ga
indazanshiga tasamin lambarta tadauki tawa har yandazan loda kudi duk tanunamin sannan
tacemin zatatafi mijinta yace mashin dinsa bamai bazisamu damarzuwaba garatatafi kinada
mijine kema natambayeta eh inda miji shinema yasakani makaranta
[30/09 9:01 pm] Inna��: Telanema dinkin mata yakeyi lalaikice zakisha dinkuna alko inzanyi
dinki nabaki mukayi dariya kemanaji su hafsa sunacewa kinnada mijiko eh ai sinje gidana
Damafa kureki sukesanyi kiyihankali dasu nalura da hakan dandanace musu mijina bayanan
karyatani sukayi munafitowa direba yana zuwa nace yasaukeni saiyakaita tace a a shagon

mijina kusa da gidane zaice wanene kinsan maza dakishi hakane to komuje tarane tace to
kingakema bakinemi izinin mijin kiba dadaikin tambaya sai ince indakene babu damuwa to bari
insa kati intambayeshi don mitar tafi acabar dazakihau sirri tace hakane nasayi katin mtn jamila
tataimakamin nalida nashiga kira kiran yasameshine daidai lokacin war tana hannu basma
waddakekwance kanta yanabisa cinyoyin m b wayar kuma tana hannuta tana karanta news
help tafurta dasauri yadubi wayar taredacewa help tanuna masa gamidacewa kagani cikin
tsananin faduwar gaba yace bani yadaga tareda amasa sallama yace yayane nace dama wata
kawatace mijinta baizo daukarta makarantaba shine zamusauketa saikawai naji yace
kadakadade nace nicefa jidda eh naji naganeka saiyakashe wayar basma tace wanene am
wanine shinesunansa help ai wato sunan ranane tazuba masa idanu yace inanufin sunan gayu
kobaki ganeba tace nagane amma zuciyarta bata yardaba nidaiban fahimci meyake nufi da
sunana na namijiba mukakaita tayitayi inshigo nace watarana zanshiga yanzu malamina
nasanya iso da dare yakira gamamakina sainaji yace wayace inkirashi bayace inyanason
magana dani zaikiraniba wama yakoyamin yanda zan kira waya nace to kayi hakuri nice
nakaranta rubutun nadanna tobance kikuma kiranaba yakashe jikina yayi sanyi baitaba yimin
fadaba saiyau jakika yahaneni banjiba ammabazan sake kiransaba kilabayason bataran
matarsane dukda yanzu nasake yardada harsashena nacewa yafison matarsa fiyedani
Nagane hakanne tahanyar yanzu nasoma ilimi nafahimci love dayasa mata yananufin so
nikuma help yananufin taimako nasan gaskiya yafada amma abin yana dan sosa raina
haduwata da jamila nasamu wayewa sosai kuma mijinta keyimin dinkuna nazamani saidai tace
inrike hijabi sosai inzan fita saboda yanayin dinkunana nace mata dama ninafison hijabi kwanci
tashi ranar wata laraba yayomana waya cewa anshiga da matarshi tiyata duknadamu
tausayinta da shikanshi nakeji shiru har yamma baisake kiraba gashiniyahana in kirashi bare in
kira inji yanada jikin yake baba tasalla ma tanata damuna wai inkirashi mana dayake banfada
matameke tsakaninmuba nagame da waya sainace mata yakitafiyane kiran saiwashe gari
yakirani yace an ciro yarinyar tamace kuma itama jikin nata yayi sauki nayimasa murna naba
baba tasalla ma tamasa barka tundaganan bansakeji duriyarsaba nasa direba ya kaimu gidansu
dady munyimusu gaisuwa nida baba tasalla ranar suna yarinyar tacisuna Maryam sunan
mahaiiyarsa sunyi shagali anan sunyi acan wannan karon harmuka shigayin jarabawa baizoba
harmuka yihutu mukakoma sai kudi da sajan kekarbo manacikin banki wayama saiyakwana
goma baikiraba nidainaga yanzu babu abinda yadace insa agabana saikaratuna kuma
inafahimta shikuwa tunda yasamu ya shikenan bayasannina da ita aiki ma dandolene yakezuwa
basma uwar sanjiki komai tasakarma nani shikuwa inyana gida shine naninta haka husna
tanakula da ita yanzu husna tanacikin shekararta ta karshe danhaka takosa sukare ta taho gida
wajan bilal dinta dukkan tashoshin dasuke watsa labarain duniya irinsu cnn da bbc da aljazeera
sun hasko fuskar alhaji shu aibu turaki wanda jami antsaro sukayi ramdashi a saudiyya lokacin
da yake kokarin shigada hidar ibilis basma tagirgiza itada husna shima m b yajajanta husna
takira hajiyarta tana kuka hajiyarma sunacikin tashin hankali saidai abokansa sunakwantar
musuda hankali dacewa zasuyi iyakayinsu husna tace hajiya saudiyya bakamar nageri a bace
sunakamanta gaskiya alamarinsu koda basma takarbi wayar tace anty sai shuwa takashe
wayar m b neya lallasheta tayishiru amma abin yanakona ranta ace danginka sun sallamaka su
husna sunkare karatu nan kuwa tamatsama m b lamba saiyakawota basma mataso zuwa
ammayace tazauna zaidai tafi da mama yarinyarsu tace itabazata zauna itadayaba

doleyabarmata yarinyar yasan intazo dole tasamu labarin auransa dinhaka bayasan kocikin
mafarki bayasan tayibatun zuwa gida saidai hotunan maama dasukazo dasu yarinyar mekau
farasol gakuma tsayin gashi ina makaranta yakira wayata inadagawa yace kikira sajan kice
yajiramu a iyarport kirginmu zaisauka karfe uku na yamma tona amsadasauri nannakirashi na
shaidamasa jamila tace megidankine nace eh shine nabata amsa tasoma mintsiya lallaiyauke
amaryace damuka Koma gida nasa akagyara gidan sosai nayikwalliya ammashiru babu
maigidan harnagaji nayi barci saishabiyu yashigo ganin inabacci baitasheniba yawuce dakinsa
saiwashegari mukahadu naga hotunan maama yarinyar tanada kyau dasaurin shigarai hakanan
naji yarinyar tashiga raina yasakamana hotunanta cikin falo nace jiya inata jiranka shiru yace
natsayane infahimtar da husna kanwata
Game dake kinsan matata kanwar mahaifiyartace shiyasa kuma banasan tagayamata
nasankuma dagataganki zatagayamata danabata labarin auranmu tadau zafisosai saida
mukazaunar da itanida anty nana muka fahimtarda ita sannan ta fahimta nidaibance komaiba
yace kinyishiru inamagana nace to mezance nadaisanine bazataganni dakimaba tunda katona
asirina yamatso wanne asirin nantake hawaye yasomabin kumatuna nadubeshi nasani
basinakakeyiba taimakona kayi yace injiwa yafadamiki inasonki mana jidda kema kinsani
nashiga kiransa wayarsa dakegefansa tasoma ruri yadauka yadubi fiskar wayar yaga help ya
bayyana yadubeni wannan bashi a zuciyata bana gayamikiba saboda basma banasan tashin
hankalintaba nashare hawayena nace inason zuwa kauye indubasu tundanazo banjeba amma
baba yazo saubiyu kuma haja matazo yace to zamuje ammabanason kidinga samaranki
waibanasanki ranar jama a zamu tafi mudawo ranar lahadi dayamma nace to lalai nayarda
dabatun saratu matar sajan kuma yanzunne nagane nufinta domin yanda yasusuce tareda
likemin hatta darana nakoma gurin saratu dansamo wasu abubuwan dazamutafi kauye
saidamukaje gidansu dady da kyar husna ta amsa gaisuwata mukawuce bayan munmusu yini
munyimusu tsaraba sosai gidanmu mukasauka
Sannan mukanufi gidan babana sunyi murnar ganina kowacewa yakeyi nacanza banga
hindiwaba amma babagaje tananan saiyan fizge fizgen kaitake yi da kyarta amsa gaisuwata
nidai nazube musu tsaraba duk makota nashiga na gaishesu tareda turamusu tsaraba da
daremuna kwance agadonsa yace min inason gadonnan ina tuna abubuwa da dama duk
lokacin da na tunashi hakanan inason ingammu kwance kanshi inajin dadin yin karatu akanshi
nayi murmushi nikaina inatuna abubuwa da dama innahau gadon kwananmu biyu mukakoma
itakuma baba tasalla ta tafi sunan jikarta data haihu munhadamata shatara ta arziki tundaga
ranar mondy nake damunsa yadinga kaini makaranta dakansa saiyacemin shifayana da abinyi
ran larabakuwa da kansa yace inshirya yakaini nashirya muka fita yasukeni nace to dan Allah
bakagaisa da kawayenaba kincika tsirfa yace dani nace to sai anjima zantafi kuma yace tsaya
kiji tokirasu su jamila nayafito itada wata zulaiha itama munashiri da itasosai saigasu nafisa
kamar anjefosu suka gaisheshi yaciro kudi yabawa jamila tareda fadin gashikuraba sukayi
godiya yashafi kumatuna saikin dawoko nace to yatafi ganin mijina tareda kautar daya musu ba
itace abin alfahari gareniba sai kulawarsa dayanuna gareni domin yajamin mutuncina kumasu
hafsa sun karayarda nidin batawasabace angama komaina bikin husna an tsaida rana shikuma
yakoma gurin aikinsa kancitashi kiris yaragemana mugama makaranta saidai wannan karon
yatafi yabarni nimacikin halin laulayi duk da bansan laulayin cikiba inazaton shine shikam
baimasaniba cikin kwanakin sai letter na aika makaranta ranar wata lahadima kamar bazan

rayuba tunsafe nake zuga amai har yamma bansan suwadawa kekainaba baba tasalla taje
gidansu dady anty nana batanan sai husna tabarmata sallahu tadawo ammakoda tadawo
batashaida mataba saiguraran magariba nadawo hayyacina na lalibo wayata nayita kiran mijina
saitayi takatse baidagaba daga karshema yakashe saina kira anty nana nashaida matabanajin
dadine washegari tunda sanyi safiya saigasu itada dady lokacin kuwa jikinnawa gadan gadan
sukace asibiti za akaini bayan bincike likitan yatabbatar

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login