Showing 1 words to 3000 words out of 29806 words
Chapter 1 - IDAN RANA TA FITO Book 3 End Complete Na halima Abdullahi K Mashi .pdf
IDAN RANA TA FITO 3
1 Daf da magariba zanshiga gida baba yace jidda daga ina nace bab ce ta aikeni karbomata
kudin adashi to canjimawa kizo inane manki to baba nashiga gidan nakaimata kudin nayi alwala
nayi sallah nazo ina raragefan karbar abincina duk daninayi sunatahirarsu bancemusu sunyi
sallarba baba gaje tadubeni rabe raben ubanme kikeyi nace tuwona tadaga murya shegiya
uwarcintsiya to hinduwa tazonabata naki nayishiru inakallon hindan tana yanka loma hinden
tace tashi akanmu kinzuramin ido karkisa nakware babagaje tace kurwarta kur yar mayu itada
abinda kecikinta nakoma jikin dakinazauna yunwa nakeji sosai don yaukoda rana banci
abinciba duk dadai dama bakullun nakesamu incisau ukuba inananzaune nakifa kaina cikin
cinyata har baba yaleko yace gaje akawomin abincina ga mamakina sainaji shimatace hinduwa
tacinye
2 nadago inadubansu cikin mamakin abincin da ta kauda yajuya batare dayace komaiba yasaba
dama shinezai kawo adafa ahanashi namikezan fita gidan ubanwa zakikuma tadakan tsawa
zandauko kofin ruwan babane indibo masa wani aifagara kusha ruwan kukwanta nayi sallama
dakin baba yana zaune yakunna yarfitilarsa acibaibai nadauki kofin taredacewa baba bari
nadebo maka ruwansha yaceto dana dawo da ruwa na ajemasa yace kinci abinci ne nace a a
nawa da naka duka hinduwa tacinye yagirgiza kai cikin takaici tozokije kisayo mana rake da
rogo idama za asamu wannan mai naman dakezuwa daga garako dakinsayo manamunci
nazauna sosai inadubansa baba kudi kasamune yayi dan murmushi jekidawo dandali naje babu
mainama saime kifi nasayomana darake da rogo nadawo baba yaje salla nasamu guri nazauna
dan innashiga baba bazata barni infitoba duk dahaka sada tafito
3..Na dago ina dubansu cikin mmkn abincin da ta kauda ya juya ba tare da ya ce komaiba.Ya
saba dama shi ne za ya kawo ayi kuma a hana shi. Na mike zan fita."Gidan uban wa za ki je
kuma?" Ta dakan tsawa.""Zan dauko kofin ruwan Baba ne in dibar masa wani.""Ai fa gara ku
sha ruwan ku kwanta."Na yi sallama dakin Baba, yana zaune ya kunna 'yar fitilarsa aci bal-bal.
Nadauki kofin tare da cewa,"Baba bari na dibo maka ruwan sha." Ya ce,"To." Da na dawo da
ruwan na aje masa ya ce,"Kin ci abinci ne?" Na ce," "A'a nawa da naka dukaHinde ta cinye.Ya
girgiza kai cikin takaici."To zo ki je ki sayo mana rake da rago.In dama za a samu wannan mai
naman da kezuwa daga Garko da kin sayo mana mun ci."Na zauna sosai ina duban shi."Baba
Kudi ka samu ne?"Ya yi dan murmushi."Je ki dawo.Dandali naje babu mai nama sai mai kifi, na
sayo mana da rake da rogo na dawo. Baba ya je sallah.Nasamu guri na zauna don in na shiga
gida Baba ba zata bari in fito ba, duk da haka sai da ta fito tana kwala min kira."Ke Kuluwa
gidan uban wa ki ka shiga?"Na fito da sauri daga shagon Baba don kada ta shigo taga abin da
na siyo, na ce mata"Baba ne ya ce in tsare mSep 3Aisha Ummu Shureim Sa'eedMsmart BG
Zee Town3.Tsaki taja tare da cewa."Dakin banzan shi in dai ya dawo ki zo ki gyara wa Hinduwa
makwanci, saura daga nan ki tafi kula mazan naki."Lkcn da Baba ya dawo, na bashi sakon ya
ce na zauna muci amma shi ba zaya ci kafin ba nina ci. Muna ci muna hira ya ce,"Jiddazan fada
miki wata magana bakinki naki, bana son kowa ya ji."Na ce,"To Baba menene?""An kawo kudin
Sadakin ki na gani ina so, da kuma dukiyar aure."Na zaroido, batun kmar cikin mafarki."Da
gaske ne Baba?"Ya yi 'yar dariya tare da cewa."Na ta6a miki irin wannan wasan ne Jidda?"A"a
Baba." Na yi shiru ina tunanin wanene wannan zai taimake ni?Ina jin nauyi da na tambayi Baba,
sai dai ko wanene kuma ko ya ya yake ina nufin tsoho ko kuturu ne ko kuma Makaho ne kaiko
Mahaukaci ne na gode Allah, kuma zan bishi......."Baba ya katse ni da cewa,"Ba ki tambayi ko
waneneba."Kaima na kasa na ce,"Ko wanene ma Baba nasan ya yi ne don Allah, kuma ya yi
miki albarka.Baba ya ce,"Haka ne, Allah ya yi miki albarka.Kudinnan kuma zan baiwa Maigari
ajiyarsukafin isowar lkcn, sai a saya miki kayan daki dasu.
[29/09 8:48 am] Inna: IDAN RANA TA FITO 3
4.Murmushi kawai nayi ban ce komai ba. Duk da haka zan so in san ko wanene amma Baba bai
fada ba, kamar yasan me nake sakawa sai ya ce,"Duk da ba zan sanar da ke wanene mijin ba,
ina mai farin cikin sanar da ke cewa duk kauyan nan da mokatan kauyannan baa ta6a samun
mace mafi darajan Sadaki bakamar ki, kai ko cikin birni sai an tona."Ya kama hannuna."Jidda
kudin auranki wallahi-wallahini mahaifinki ban ta6a koda ganin kudi masu yawan su ba bare in
rike su, naira dubu dari ne cif."Na zaro idanu tare da kankame hannushi."Dubu dari Baba?"Ya
jijjina hannuna cikin muryarka kuka."Dubu dari Jidda, talatin Sadakinki, ashirin na gani ina so,
hamsin dukiyar aure."Na dafa kirji tare da ajiyar zuciya, hawaye na sauka kan kumatuna."Amma
kiyi shiru, wannan tsakanin ni da ke ne, ko 'yan uwana ba zan gaya wa ba.Zan dai je insanar da
dangin mahaifiyarki suma kuma zan kwa6e su......."Baba Gaje ta hankado labalen tare da
cewa."Ai Hinden tana jiranki ki kakka6e mata shimfida shi ne ki ka zo ban ki ka yi zamanki kuna
zagina ko?"Zaraf na mike tare da godiya da Allah da yasa bata ji me muke cewa ba.Ganin
takarda da 6awon rake ta zo ta budeledar ta sassana, sannan ta dubi Baba."Allah ya isa in anci
da kasanmu."Ni kuma ta zuba mun dankwashi a tsakiyar kai tare da ce
min......Like·[image]3·Report·Oct 10, 2014Msmart BG Zee Town*Kuka*Kai antyna kin dai san
nafi Haidar ko??tun da niwataran ina ta6a aiki.Ku nayi sututu......Ai Allah ya kara kinayi masu
amma aka raina ai ka yanzu an ba parrot aiki da cikawakubari na kara don zata amshe
wayartaLike·[image]2·Report·Oct 10, 2014Khadijah AdamuAdd FriendtomLike·Report·Oct 10,
2014MsmartBG Zee Town5."Tsinanniya, ke ce 'yar so saiya saka ki a daki ku ci kifi ku sha rake."
Ta hankada ni na fadi sannan na tashi na yi cikin gida.Duk da haka yau sai na samu kaina da
rashin jin zafin abinda ta yi min, domin yanzun ina da tabbacin lkc yana zuwa da zab fita daga
wannan halin, dominduk abinda aka sa ma lkc mai sauki ne, zai zo ya wuce.Na kakka6e mata
shimfidar ta kwanta tanata zagina."Shegiya, tuntuni ina jin bacci kin ki zo ki kakka6e min
shimfidar.A haka da ki kare mummuna kawai mai kama da naman daji."A cikin zuciyata na
ce,"WANNAN KUMA SAI KI GAYA MA UBANGIJIN DA YA HALICCE MU."Ranar dai ban runtsa
ba don faran ciki,kwana nayi ina tunani."Gani nake yi kamarin nayi bacci zan farka in ga cewa
mafarki ne.Kwana nayi ina nazarin waneneangon nawa?"Amsa daya zuciyata ke bani, ita ce
koma wanene Attajiri ne.Ko tsoho ne haka yana nufin zan dan samuhutu.Kai anya kuwa akwai
yarinyar da ta kai ni sa'a duk cikin kauyanan?, Ina alfahari da wadannan abubuwan.Na farko
duk cewa nafi duk yaran kauyan baki da muni (kamaryadda su Baba Gaje suke fada) kuma ni
ce kadai dan Maigari wato Ado ya ta6a buda baki ya ce yana so.Na biyu, ni ce kawai dukcikin
kauyannan dan birni da bakon gidan Maigari suka ta6ayiwa magana, sannan duk munin nawa
ni ce na fi duk 'yammatan kauyanmu tsadar Sadaki.Lallai mai hkr yana tare da
nasara.Washegari ina ta aikina na kosa in fita talladon in je gidan Binto in fesa mata, ko zan
6oye wa kowa batun aurena dole in sanar da Binto, sannan Haja
6.Sai da na gama talla sannan na shiga gidansu Binto, tana zaune tsakar daki nayi sallama na
shiga. Sama'ila yana shan kunuya ce,"A'a Kuluwa ce?"Cikin murmushi na ce, "Ni ce kuwa.
Binto sannu wai cikin nan naki da girma yake haka ma na Hinde."Ta ca,"Don Allah ke kin cika
shirme, zauna mana."Na zauna muka gaisa da Sama'ila, ya miketare da cewa,"Ya tafi
Gona."Binto ta yunk'ura zata tashi, ko rakiya zata yi masa? Sai ya ce"Zauna abinki na
hutarki.""Allah ya tsare ya bada sa'a."Ta ce mishi.Ya yi murmushi ya ce,"Amin Kuluwa sai
anjima."Na ce,"To sai anjima."Binto ta dube ni."Kin san Yaya Ado zai zo hutu kwanan nan
kuwa?""Kai! Da gaske?""Allah kuwa." Ta tabbatar min.Ta turo min wani kwano."Ga d'umame
nan ki ci ga kuma kunu cikin wancan kwanon shan."Na ce,"To bari in ci, nasan kona koma
gidad'an ruwan kokon ma da kyarzan samu tunda Hinde ta zo."Binto ta ce,"Har yau dai abin na
Hinde ya k'i ne?"Nace,"To Binto yaushe kuwa lamura zausudai-daita, ko yaushe Baba Gaje
tana shiryamata yanda zata ci mutuncin uwar miji da shi kansa miji. Binto ban ta6a rik'e su
BabaGaje cikin raina ba ina ga shi ne Allah ya yi min wata sakayya."Ta dube ni da kyau."Wani
abunne ya faru?"Na gyara zama na fara kora mata duk yanda muka yida Baba jiya. Murna gurin
ta ba a magana.Sep 4Aisha Ummu Shureim Sa'eedMsmart BG Zee Town7."To ya ya ba ki
tambayi Baba ba kin ji ko wanene?"Na ce,"Na kula baya so in sani ne, ana shi zaton ba zan
yarda ba k'ila tsoho ne."Binto ta ce,"Insha Allahu ma ba tsoho ba ne.""Ni ko nakasashshe ne ma
na gode Allah, tunda ya d'aga ni daga gaban Baba Gaje. Sai dai fa Amana na baki bana so ki
fada ma wani, don su Baba Gaje ba su sani ba.""Ai ko babu mai ji, sai dai zan so ki fadawaHaja,
nasan zata yi murna sosai.""Daga nan can zan nufa."Haka kuwa nayi.Ina shiga dakinta ta tare
nida fara'a muka gaisa. Cikin zumudi na shiga karanto mata abubuwan da suka faru. Jin baba
bai gaya min ko wanene mijin ba yasa Haja yin shirutare da nuna min bata san komai ba akan
auren.San da na ce mata "Ina zaton tsoho ne ko yana da nakasa shi yasa baba ke 6oye minko
zan ki.Sai naga Haja ta kwahe da dariya tare da cewa."In Allah ya yarda ma yaro ne."Na ce,"Ko
wanene ma Haja in dai Musulmi ne ya yi min.¤¤¤¤¤¤¤¤¤¤¤¤¤¤An samu kusan sati 2 da faruwar
lmrn, rannan sai ga Dija Aminyar Baba gaje."Ina gibdin murhu ina jiyo su lkcn da take cewa da
ita."Kawalli kin ji lbrn da na samo gidan Hassi?"Ta sake nisawa tare da rik'e bakinta.""In ko haka
neGaje kin yi sake."Gaje ta ce "me aka yi kuma? Ko kina nufin batun Hinduwa?"Dija ta gyara
zama.""Tabbbas ba ki
[29/09 9:19 am] Inna: Idan rana tafito
n8.Dariya Baba Gaje tasheke da ita har da kwarewa, sannan ta ce da Dija.""Don Allah ina ki ka
samo wannan lbrn k'anzon kuragen?Ai ko cikin mafarki haka ba zata ta6a faruwa ba, bare
gaske."Dija tayi 'yar dry tare da cewa."Ke dai bincika a hankali, domin kuwa za su iya 6oye
miki."Cikin rashin yarda da zancen take dariya da cewa"To zan bincika, don ance ba a k'inta
mu2m. Amma bisa gaskiya shirme ne wannan zancan." Ta nuno ni da yatsa."Dube ta fa sai ka
ce dabbar daji, tayimiki kama da mu2m wadda za a duba ace ana so har ma a aura?"Dija ta
shek'e da dry."Wa yaga Mujiya."Da suka fito zata tafi sai ta ce"Tambayar ta mu ji."Baba Gaje
kuwa sai cewa ta yi."Kuluwa da gaske aure Babanki zai miki?"Na dube ta sannan na
ce,"Yaushe?"Nan suka shek'e da dariya.Dija ta ce,"Har da saurin tambaya taji batun barin gidan
nan, babu inda zaki."Baba Gaje ta ce, "Ina kuwa zata, aure sai dai ki ga wasu nayi. Yanzun ma
ai kin yi bandaro tunda duk sa'o'inta sun yi aure.Da za su yi sallama ne Dija ta sake jadda
matacewa ta tuhumi Babana. Bba gaje ta ce,"Ki daina damun kanki, "k'arya ce kawai,amma zan
tuhumi 'yan uwansa tynda in ya6oye min ba zaya 6oye ma 'yan uwansa ba. ai sune za su bada
ta."Suka yi ban kwana ta tafi. Cikin zuciya na ce,"Allah ya shirye ku in madu shiryuwa ne,in
kuma ba masu shiryuwa ba ne Allah kai kasan yadda za ka yi dasu.Duk in da Baba Gaje tasan
zata samu lbrn auren nawa ta bincika amma bata samu komai ba, daga k'arshe dai ta tattara ta
watsar da batun
9.Cikin satinne sai ga Ado, na sha mamakin ganin yanda Ado ya yi kyau tamkar shima dan birni
ne. Har gidanmu yazo yagaida Baba, kuma ya saka wani yaro ya kira ni na fito muka gaisa, na
ce,"Ya birni ka gankakuwa Ado?"Ya yi dry tare da kallon jikinsa.""Kemaai kin kusa zama 'yar
birni."Da sauri na ce, In ji wa?"ya sassauta murya."Kina nufin za ki 6oye min ne? Ai na samu
lbrn auranki.""A can birnin mijin yake." Nayi saurin tambayar shi.Ya yi 'yar dariya tare da
cewa,"Gaskiya kina da sa'a Jidda, duk kauyan nan ke ce ki ka fara samun miji daga birni."Cikin
dariya na ce,"Ni fa dan san ko a ina ne mijin yake ba, ban san ma irin shi ba."Ado ya ce,"Za ki
san shi, ke dai ki yi ta addu'a Allah zaya dai-daita miki lamuranki."Na ce,"To na gode, ai lamura
ma sun somagyaruwa."Baba Gaje ta fito."Kai me ka ke yi gurinta?Ban raba ku ba?"Ya ce,"Na
zo ne ai mu gaisa."Tasa bayan hannu ta mauje ni tare fa ce min"Karya kawai, wuce ciki."Ado ya
dube ta cikin rashin jin dadin abinda ta yi min."Bana da kin daina nuna hassadar ki da k'iyayyar
wannan yarinyar ba ki san irin baiwar da Allah ya yi mata ba, k'ila nan gaba inuwarta zaku sha
ke da 'ya'yanki.Nan ko ta shiga jaraba tare da tsine-tsine. Ado ya ce,"Ki dai yi tunani Baba,in
babu duniya dai akwai lahira." Ado dai ya manna mata hauka ya tafi.Sai zuma bala'i take duk
makota sun taru wai kan me Ado zai ce mata ita da 'ya'yanta za su sha inuwar
Kuluwa?"Wacece Kuluwa?"Ko uwarta ma wacece har ta mutu bate ita.Ta gaji ta wuce cikin
gidan, nan ko ta shiga jibgata wai ko'ina naje sai in dinga zaginta, sai da ta barni kwance
sannan ta ce in zo indebomata ruwa."¤¤¤¤¤¤¤¤Su M.B ana can soyayya ba dama ne, duk wani
tattali suna yiwa juna.Tuni kuma sun soma zuwa Makaranta.Sep 4Aisha Ummu Shureim
Sa'eedMsmart BG Zee Town10.Basma tana yin duk wani abu da ta san zata faranta masa rai,
haka shima. Ta fannin abinci ne yake da matsala, in yana gida ya kanyi irin wanda ya iya suci,
in kuwa ba shi da lkc dama suna da masu aiki.Rayuwarsu abin sha'awa, Husna ma ta kiraHjyrta
ta shaida mata suna tare da Brotherdin su a America, kuma tuni ta soma zuwa Mkrnt. Nan take
Hjyr ta shiga zaginta tare da cewabata da kishin uwa ta nuna maya cewa Bello yafi ta kenan,
duk da tozarcin da ya yimata. To ta gaggauta baro shi ta dawo ta yafe ta itama kamar yanda
suka yafe Basma.Husna bata katse mahaifiyarta ba sai da takai aya sannan ta ce,"Hjy magana
ta gaskiya Brother ba shi da laifi, duk da abubuwan da ku ka mishi bai sa ya ta6a nuna min ba,
haka nan bai ta6a min hirar abinda ya faru ba. Hsali ma shi ne ya somamin albishirin cewa
yasan va za a tsare ki ba, kuma hakan e ta faru."Hjy ta ce,"Na gode kin dai nuna min cewa
Bello ya fini."Ta ce, "Ba haka ba ne Hjy. Dady ba zaya yarda in dawo gurinki ba haka nan zama
gidanmu babu dadi tunda ni kadai ce in Dady ya fita.,Sannan kuma Bilal Hjyr sa ta ce ba zaya
aur ni ba, saboda abin da kika yi.Ni kuma gaskiya zaman gurin ya ishe ni, ina jin dadi a anan
gani ga Anty Basma.,Tsaki Hjyr taja sannan ta ce, "TO shikenan ki zauna ke da makiyan nawa,
tundasun fini mahaifiyarku." Ta kashe wayarta."Kuka Husna ta saka, nan Basma ta shiga
lallashinta tare da cewa, "Wata rana zata gane, Kuma zata yarda cewa mijina mai gaskiya ne.
[29/09 9:28 am] Inna: Idan rana tafito
11.Mata da yawa suna bada lbrn halin maza na rashin kirki ko cin amana, ko kuma sakacin
alkawari, niko zan bada lbrn rike alkawarinshi gami da yafiyarsa.Ki lura Husna, Bello Tahir bai
ta6anuna min cewa mahaifina yasa a harbe shi ba, kuma an harbe shin ya yi jinya amma bai
nuna min ba, sai da ya taho Sajan yake fada mana tare da ke."Sannan mahaifiyarki'yar uwarta
ce dubi abinda ta mishi amma hakan bai sa shi juya baya daga gare mu ba ni da ke.Hasali ma
sai tattalinmu gami da nuna kuluwarshi gare mu. Kalli irin kudin da yake kashe mana."Husna ta
ce,"A gaskiya Anty Basma kin gama dace shi ne dalilin da yasa ki ka ga ina son Bilal, don wasu
da'iun Bros rin nashi ne."Basma ta ce,"Na Allah in yaso sai ki ga ya shirya lmrnkun auri
juna.""Allah yasa haka ne."Duk abinda Basma take fadi kan Bello Tahir haka ne, har cikin ranta
ta ba shi dukkan gaskiyarta, duk abinda ya ce gare ta gaskiya ne.Ta yi matukar yarda dashi, shi
kan shi in yatuna da batun Jidda gabanshi yana matukar faduwa, sai ya samu kanshi da da ya
sanin auren da ya dedo ma kanshi, amma kuma in ya tuna da halin Jiddan ke ciki sai yaga
cewa taimako ne, fatan shi daya Allah ya shige mishi gaba kan niyarsata alkhairi.Yana cikin
mota kan hanyarsa ta dawowa gida Dady ya kira shi yana sanar da shi cewa.""Bello an bani
mata, ina nufin shawarar da ka bani nayi kanta. Yanzun haka zuwa ranar Jumma'a zaa daura
aure, kuma ta tare."M.B ya ce,"Kai amma fa nayi murna sosai,amma ka bincika sosai ko?"
12.Ya yi 'yar dariya."Na bincika mana Bello, Bazawara ce amma yarinya ce haihuwarta daya,
mijintaya rasu ne."M.B ya sake cewa da mahaifin nasa."Ka bincika dalilin mutuwar mijin nata
ko?"Saboda cutuka da suka yi yawa yanzun."Ya ce,"Eh hadarin mota ne."Yar limamn anguwar
mu ce tana da hankali sosai, hakanan ga duk binciken da nayi bn ji wanda yafadi aibunya
ba.""Alhamdulillahi,a gaida mana Anty sai in mun zo."Yana isa gida ya taras da su Basma sun
dawo daga Mkrnt, duk kansu suna zube kan kujera. Da sauri Basma ta taso ta rungume shi tare
da mishi sannu dazuwa, Husna ta mishi sannu da zuwa. Ya zauna a gajiye ga yunwa.Basma ta
zauna kan cinyarshi tana cewa da shi,"Darlingyunwa