Showing 21001 words to 24000 words out of 102125 words

Chapter 8 - KISHIN MATA part Complete 1-End by Hafnancy Lurv.docx

02 Jun 2025

5885

part dʼinta ai kuma kema kinsan babu wacce zata rufe bʼangarenta tace ta tare anaya dʼayan,Hafsan ma anjima kʼanwarta Nabeelah zata zo mata,Jameelah kuma ta nemi alfarman adakko mata Baddo....ʼʼ

Tagwayen ajiyar zuciya ta sauke kan tace''Toh shikenan ai ni bani da matsala idan yarinya ta amince,kaje ka kirawo mun ita inji ta bakinta,kuma gaskiya babu zancen matsi idan ta nuna bata raʼayin zuwa...ʼʼ

Kwafa yayi aransa yace''Ita tama isa basai inci ubanta ba...ʼʼ azahiri kuma sai ya amsa da toh tare da mikʼewa yabar dakin,

  Acan falo ya sameta ita da Ramlah suna kallon wani Nigeria film na soyayya suna tikar dariya ah saʼilin da saurayin yakaiwa budurwarsa sumba,dariya take kʼyakʼyatawa mai ban shaʼawa,babu wacce tasan da zuwansa sai gani sukai an kashe talabijin dʼin,tun kafin ya waigo garesu sun riga sunsan ko wanene hakan yasa tsoro cika fal azukatansu dake basu san da zuwansa ba,alokacin daya shigo suna kitchen ne suna dafa indomie,toh kai tsaye ya wuce dakin Yummar tasu,

  Ramlah ce tayi saurin zamowa daga kan kujera atsorace sanin da tayi na cewa ya hanata kallace kallacen Nigeria films, ''Ham..ma..sannuu...daa..zuuwaa...inaa..inaaa...wuni?ʼʼ Ramla ta fadʼa with a shaking voice,itama Baddon tayi kamar yadda taga yarʼuwar tata tayi ammh sai be amsa musu ba illa fadar daya rufesu dashi musamman Ramlah yace ''Wai ashe bana hana kallon Nigeria Films acikin gidan nan ba?Ramlah u are trying my patient ko?meh kuke tsinta aci in banda iskancin da ake koyar daku?diz should be d very last tym da zan kamaku kuna kallon irin wannan banzan finace finacen if not na rantse da Allah saina farfasa jikinku da rodi,dare me and see....ʼʼ

Ya ida maganarsa in greatest degree of annoyance,jikin kowacce sai bari yake,suka shiga bashi hakʼuri,ya dubi Baddo yace cike da tsanarta''Stupid gal tashi kije ki tsinto kayanki kala biyar ki biyoni zuwa gidana...ʼʼ

Tana jin abunda ya fadʼa ta fashe da kukan tausayin kanta,atsorace tace''Ham...ma..plsssss....na..hadʼaka...da..Allah...kayi...hakʼuri...bazan...sake...ba...karka...kaini..wajen...chief...plssssʼʼ

Habawa meh Ramlah zatayi inba dariya ba dake kowa yasan chief dʼin Gidado acikin dukah karnukansa ukun,sedai ita Ramlah mamaki take yadda akai har Baddo tasan da wannan karen bayan baʼa garin take da zama ba,kodayake ai an aiketa gidan last week don haka watakila aranar tasanshi,

Yumma ce ta fito ah rudʼe jin kukan Baddo tace''Aʼah ya haka meh aka mata ne?Gidado meka mata don nasan zalinta kaci toh babu inda zata dama ni raina beso ba...ʼʼ

Ramlah ce ta bata labarin abunda ya faru don shi takaici ma ya hanashi magana,bayan ta gama Yummar ta rufeta da fadʼa tace''kema dai Ramlah bakʼya jin magana,ni kaina nace miki banason kuna kallace kallacen banzan nan ammh kinki ki dena dake ke din kin fitsare,Allah yasa in sake ganinku kuna kallon ni da kaina zan hadaku dashi yaci ubanku dukah...ʼʼ

Ta dubi Baddo da kanta ke adukʼe tace''Ke Baddo shiga ciki ki kwaso kayanki koda kala uku ne kizo ki bishi tafiya zaiyi shine Antinku Jameelah ta bukaci da kije ki tayata zama...ʼʼ atsorace ta kalleshi sai taga ya aika mata da harara mai dauke da sakon azabtarwa idan har ta sake tace aʼah,ba shiri tace da Yumma toh sannan ta nufi daki tana rera kuka ahankali har ta hadʼo kayan awani karamin jakarta,

  Akan hanya ya tsayar da motar ganin har yanzu kuka take rerawa cikin karamin sauti,ya doka mata tsawa''wai zaki rufewa mutane baki ne ko kuwa sai jikinki yayi bayani tukun?ʼʼ da sauri tasa hannu ta toshe bakinta,yajah tsoki yace''shegiya yʼar iska kawai nasan ah kallace kallacen ne kika koyi iskanci ai,in sake gani kina wannan kallon saina sa wukʼa na yankaki kuma babu tantama kinsan zan iya ne ai...ʼʼ

Ita dai sai hakʼuri take bashi,ya sake cewa''And look idan kika sake na dawo naji ance kinwa dʼaya daga cikin matayena rashin kunya toh Allah aranar sai chief ya samu nama,kinga dai last tym na kʼyaleki kin tafi free ko?toh wannan karon idan kika sake na dawo naji ehen akanki billahil azimu babu zancen daga kafa,da fatar kinji abunda na fadʼa?ʼʼ ya ida jawabinsa gami da doka mata tsawa,

''Naji kuma insha Allahu zan kiyaye...ʼʼ ta bashi amsa cikin sanyin murya mai cike da tsoronsa,amsawa yayi da Good sannan yaja mota....

Sosai Jameelah tayi murna da zuwan Baddo kuma itama Baddon tadan saki jiki da ita dake dama can sosai take kʼaunar matar,sun cimma har Nabeelah kʼanwar Hafsa ta iso,,sai wani gani gani takewa Jameelah itakam Jameelar ta bawa banza ajiyarta ne don ko 'yar tata ma bata isheta kallo ba balle ita yʼar tsuguridi da ita,sai bayan biyu _*'DCP SULEIMAN ALASSANA GIDADO'*_ ya fito cikin shirin tafiya sanye cikin kakinsa ta yʼan sanda wanda yayi matukʼar zauna masa ajiki tamkʼar don shi akayi kayan,ya sake hadʼa kan matayen nashi ya musu nasihu mai ratsa jiki kan azauna lafiya,daga kʼarshe yaransa suka saukeshi zuwa airport don shi kadai kawai ake jira,acan ya hadʼe da sauran yʼan sanda waʼenda tare ne zasuyi tafiyar,isarsa keda wuya jirginsu ya daga.....

    ______________°°°

_*BAYAN KWANA BIYU*_

Zuwa yanzu dai Azeema ta gama yanke duk wata shawara da zuciyarta kuma mafitar dʼayace kuma shine samun hadin kan Kasim kʼanin mijinta wanda suke yaran yʼan maza maza,tun safe ta aika kʼanwarta gida wacce take tayata zama wato Zuby,tace da ita taje gida ita zata fita bazata kuma dawo da wuri ba,idan ta dawo zata nemeta,bayan tafiyarta shine ta kʼira Kasim awaya tace mishi tana son ganinsa yace idan ya tashi awajen aiki zai biyo dake yana bautar kasarshi ne ah supreme high court Abuja kuma yaci saʼa an barshi anan garin,tun tara na safe sukai waya ammh gashi har ana neman biyun rana babu kasim haka kuma babu dalilinsa,gashi ta hadʼa mishi lafiyayyen girki hadda ci masa ado,takaici duk yabi ya rufeta,sai kai dakomo take tayi acikin katafaran falon,can taji an budʼe gate da sauri ta lekʼa taga ta hangoshi yana doso compound dʼin cikin kakinsa ta NYSC,kominsa iri dʼaya dana mustaphanta,idan ka gansu kana iya rantse da cewa yʼan biyu ne tsabar kama alhalin nan ba ciki dʼaya ma suka fito ba,yaran yʼan maza maza suke,knocking dʼinsa ne ya fargar da ita daga yʼar gajeriyar tunanin da take,cike da farin ciki ta isa ga kʼofar ta budʼe mishi,fararen idanunta suka sauka akan handsome face dʼinsa,dukkansu suka sakarwa juna kayataccen murmushi,tace''Kʼanina sannunka da zuwa bismillah shigo..ʼʼ

Ta fadʼa tana mai bashi hanya,yace bayan ya shigo''matar twiny irin wannan kʼira Allah sa samu ne dai...ʼʼkasaitaccen murmushi ta saki mai jan hankali tace''Samu babba ma kuwa my kʼani ammh kafin nan muje dinning kaci abinci don nasan ayunwace ka diro gidan...ʼʼ ta fadʼa tana nufar dinning area ayayin da take jujjuya hips dʼinta acikin wandonta mai suna 'parazo',rigar data aza asamanta kuma tamkʼar in tayi nishi zai barke tsabar matsinta da yayi kuma ana iya hango boobs dʼinta asama sama,binta da kallo Kasim yayi yana jin wani irin sexual arousal na neman taso masa,dama kuma abunka da manemin mata dole shaʼawa ta bijiro masa balle mace kamar Azeema ai samunta is juz kinda masha Allah don komi yaji ne,

Bayan ta isa ga dinning dʼin ta juyo tana jifarsa da wani irin mayataccen kallon dayake neman kʼarasa rudʼashi,sai mamakinta new attitude dʼinnan da take bashi yake,sosai ta lura da yadda yake neman fita hayyacinsa kuma hakan ba karamin dadi yayi mata ba,ta tabbatarwa kanta da cewa hakkun bazata sha bakʼar wahala ba wajen samun hadin kansa,idanunsa kʼyam akanta wanda suka rikidʼe zuwa ja irinta zallar shaʼawan nan,sannu ahankali ta taka zuwa inda yake lura da tayi na cewa bazai iya motsawa ba don da alamun jikinsa duk ya mutu,hannunsa ta kamo ta mikʼar dashi tana fadin''My kʼani duk yunwar ce ta galabaitar mun dakai haka..?ʼʼ tayi tambayar gami da kashe masa ido dʼaya,be iya amsa mata ba illa gyadʼa mata kai kawai,ahankali ta soma janshi zuwa dinning dʼin shi kuma yana biye da ita tamkʼar wani salando,

Bayan ta zaunar dashi sai tayi serving nashi,ahanzarce take tafiyar da komi gudun kar Zuby tayi saurin dawowa duk datasan tace mata karta dawo harsai ta nemeta ammh still hankalinta be kwanta ba tana tsoron karta fado gidan ba zato,hakan yasa ta fita don kullo gidan ayayin da gogan keta binta da kallo,bayan fitarta ya sauke ajiyar zuciya yace''Godddd..! diz woman is sooo hot and i wonder wat sheʼs upto,ko kuwa ta manta cewa ni dʼin kanin mijinta ne?ko kuma dai yau na rudʼata ne har take tunanin ko mustaphan ne agabanta?ʼʼ

Dasauri ya shiga girgiza kai yake fadin''No! No!No! tana sane tunda har ta kirani da kʼaninta kuma dama ai hakan ta saba kirana,toh why all diz attitude sai kace taga mijinta...?ʼʼ

  Yana cikin tunane tunanensa ta dawo,sai ya batsar da ita harya gama cin abincinsa sannan ya komo falon inda take ya zauna saman wani two seater yana fadin''matar twiny thanks for the food it really taste good,bazan tabʼa gajiya da cewa danʼuwana yayi dacen mata ba...ʼʼ murmushi kawai ta sakar masa kana ta taso zuwa inda yake ta zauna akusa dashi tare da kamo hannayensa,ba zato babu tsammani sai gani yayi kawai hawaye sharrrr ya shiga zubo mata,gabansa ne ya yanke ya fadi yace cikin rudani''Anti Azeema kuka kuma?ko dai na fadi ba daidai bane...!?ʼʼ

Barkewa tayi da wani irin kuka mai tsuma zuciya tace with a shaking voice''Kasiiiimmm plssssss help me out,kai kadai ne kawai nasan zaka iya taimakona acikin zuriʼarku...ʼʼ cikin rashin fahimta yace''Ban fahimci abunda kike nufi ba,Anti Azeema pls stop crying and explain things to me okay...!?ʼʼ ya fadʼa tare da tallafo habarta,runtse idanu tayi sannan tace''Kasim ina cikin matsi da takura daga wajen iyayena ta rashin samun rabo da danʼuwanka mustapha,ban fadawa kowa ba hatta shi mustaphan don banison arabamu sabida ina tsananin son mijina,Kasim dakai dani da kuma kowa yasan cewa daga mustapha har 'yanʼwansa cikinsu babu wanda ya samu rabo wanda hakan na nuni da cewa akwai lauje cikin nadi,hakan yasa iyayena keson rabani da mijina alhalin ni kuma ina sonsa,Kasim am on pressure shiyasa na bukaci ganinka.....ʼʼ

Ajiyar zuciya ya sauke kan yace cike da tausayinta''Toh why not ki bamu dama muje mu fahimtar da iyayenki abunda suka manta?ai haihuwar ta Allah ce....ʼʼ saurin taran numfashinsa tayi''Kasim bazasu tabʼa sauraronka ba don idanuwansu sun riga sun rufe,Kasim plssssss am begging you to have an affair with me kila adace in samu rabo...ʼʼ

Wani irin wurgi yayi da hannunta ya mikʼe agigice,face expressing deep shock and suprised,yace cike da dacin rai''Azeema are you sure you are d one saying diz shit?wani irin kazanta kenan ni Kasimu in kwanta shimfidʼa guda da matar aure?matar auran ma wacce take amsa sunan matar danʼuwana?isnʼt dat a very very shameful thing?infact what has come over you Anti Azeema...?ʼʼ ya ida maganarsa hawaye na shirin kwaranyo mishi,mikʼewa itama tayi zuciyarta na tafarfasa haka kuma zafafan hawaye basu bar zubo mata ba tace''Kasim ka taimakeni plssss wallahi babu wanda zai tabʼa jin wannan batun...ʼʼ

Cike da tsanarta yake fadin''Tukunna ma dai meyasa kika zabʼeni akan kowa na cikin zuriʼar?ko kina zaton don ina da neme nemen yʼan mata zan iya kwadayin hadʼa shimfidʼa da wacce take amsa sunan matar danʼuwana?toh tirrrrr da wannan kazamin tunanin naki,ki sani Kasim be tabʼa committing adultery ba kuma insha Allahu bazai fara akanki ba...ʼʼ

Runtse idanu tayi tana jin yadda kalamansa ke mugun soya ranta ammh dake shedʼan ya riga ya kawata mata zuciya da rinjayarta ga aikata sabon Allah sai tace''Ba komi yasa na zabʼeka ba illah don tsananin kamar da kake da mijina,kuma na tabbata muddin rabo ya ratsa atsakaninmu har ya fito duniya har kuma ya kasance dʼan yayi kama dakai ne,toh tabbas zaiyi kama da mustapha shima don haka kaga babu zancen zargi...ʼʼ

Juya masa baya tayi,in high pitch take fadin''Kasim zan mallaka maka duk abunda kakeso,kamawa daga gida,mota,dukiya,infact everything idan har zaka amince kana kwana dani har in samu rabo,komi kakeso zansa mahaifina ya maka don kai kanka kasan mahaifin nawa attajirin mai kudi ne,yanzu kai nake sauraro wani shawara ka yanke.....!?ʼʼ

_*juz 3 free pages remaining hurry and register*_

_ku nuna min kauna da soyayyarku wajen Siyan *KISHIN MATA* Akan Naira 200 kachal👌,ta wannan account Nombar, *0824409678 Hafsat mustapha Access bank,sai ki Turo Shaidan biya ta wannan nombar *07065481260* ko kuma katin waya na MTN,shima sai ki Dauki hoton katin aturo kai tsaye ta wannan Nombar *07065481260* Sai kun zo ina maraba daku masoyana.._

*Karku manta da garabasanmu mai son Siyan Biyu MALIKA-MALIK na Janafty,300 ne kachal👌shima zai iya Turo ta nombar bankin dana bada ko katin waya na MTN ta nombar saman dana bada, ko kuma kai tsaye ku Tuntubemu ta wadannan Nombobin domin karin bayani*...

07065481260..Ko kuma 09069067488

_*#HAFNANCY_LURF💓*_

_*#KISHIN_MATA*_

_*#2020_NOVEL*_

_*#SALO_NA_DABAN*_

_*IWA🖊*_

*🍃KISHIN MATA🍃*

               🍃🍃🍃

         _mai dauke da salo na daban🤙..!_

*♟

ƖŊTҼɭɭƖƓҼŊT



WɾƖTҼɾ

ى

 

ASSɷ

*✍

   *NA*

         _*HAFNANCY LURF💕*_

           _*[Hafseesee]*_

   _*💫Dedicated to:-Anty Bahijjata & Grandma Zm Chubado*_

   

*#An_Intense_Jealousy_Story*

    _*💫BABI NA GOMA...✋✋*_

  ''Kasim ya naga kayi shiru?nace zan mallaka maka duk abunda kakeso muddin nima zaka biyamun bukatata I swear nima zan faranta maka kuma kaima kasan bazan maka kʼarya ba I mean it,kai nake sauraro pls talk what do you want...?ʼʼ ta tsareshi da cat eyes dʼinta masu daukar hankali,ajiyar zuciya ya saukar gami da watsa hannayensa cikin aljihun wandonsa yake fadʼin''Zaki iya bani Mubeenah don ita nakeso...ʼʼ cike da rashin fahimta tace''wacece mubeenah kuma?kodai Zuby kʼanwata kake nufi?toh in ita kake nufi ai sunanta Zubaida ne ba Mubeenah ba..ʼʼ

Murmushin kʼarfin hali ya saki gami da lashe kʼasan lips dʼinsa yace''Mubeenah dʼin dai nake nufi dʼiyar yabbanmu na kano....ʼʼ cike da tsantsar mamaki take fadin''Idan na fahimceka Baddo kake nufi right?ʼʼ

   ''Yes itafa nake nufi idan har zaki iya shawo kan Hamma Gídado daya fita harkata da masoyiyata toh tabbas Anti Azeema zan miki abunda kikeso kai tsaye ba tare da jan rai ba..ʼʼ ya ida maganarsa tare da sakar mata wani irin killer smile don ya tabbata abu ne wanda bazata iyayi ba sanin da yayi na cewa ita kanta ba wani shiru suke da Gidadon ba,fuskar tausayi ta shimfida mashi tace''Haba my kʼani gaskia i cnt cuz diz task is beyond my power,sanin kanka ne cewa wani dogon hira bai tabʼa shiga tsakanina da Gidado ba,so hw do you expect me to go and face him with diz issue bayan abune ma wanda ko kadan be shafeni ba,wannan family issue ne wanda yakamata ace kuyi solving nashi out atsakaninku....ʼʼ watsa hannaye yayi sama yake fadin''Idan haka ne toh nima dʼin zancen da kike mun aganina ba abune wanda ya shafeni ba,issue ne wanda yakamata ace kin zaunar da mijinki ku magance  matsalar tare bawai ki nemeni mu aikata kazanta ba,gaskia matar twiny u really really suprised me...ʼʼ da sauri ta isa gareshi ta katse mishi maganarsa ta hanyar rungumarshi,kansa ta dukʼar kasancewar yadan fita tsayi,da azama ta cafko lips dʼinsa ta shiga tsotsa alokaci guda kuma tana kuka,kamo hannayensa tayi tana kokarin zagaye kʼwankwasonta dasu,da sauri ya tureta yana saukar da wani irin azababben numfashi,yace cike da zafi yana hawaye''Anti Azeema idan bazaki duba darajar auran dake kanki ba toh ai yakamata ace kin duba cewa ni kʼani nake agareki kuma be dace ace ki nemi na kwanta dake ba,what a dirty thing?tirrrr devil is a lier...ʼʼ ya kwashi NYSC cap da designer bag dʼinsa da nufin barin gidan,da hanzari ta kamo hannunsa tana kuka mai tsuma zuciya take fadin''Kasim dududu 3years kawai na baka fa sannan kuma ayau inason ka saukemun wannan girman na bar maka tunda har muna shirin zama abu gudʼa ayau,karka manta da cewa kʼani na iya bawa yayarsa baby har ya zauna daramm ajikinta kuwa,so forget it idan har zan iya samun rabo dakai toh ba wani abu bane don na kwanta da kʼanin mijina...ʼʼ

Kai ya shiga girgiza mata cike da kʼaryewan zuciya yake fadi hawaye na kwaranyo mishi''Anti Azeema ki gane mana this thing is wrong,wallahi bazan iya cin amanar danʼuwana ba....ʼʼ hannu tasa ta barka matsastsan rigarta,ta cire hooks na bra dʼinta duk ta jefar akasa,sai ga bula bulan boobs dʼinta sun bayyana masu jan hankali,da sauri Kasim ya kawar dakansa gefe tare da runtse idanu yana mai tasbihi ga ubangijinsa jin wani irin sexual arousal na neman taso mishi da kʼarfin balaʼi,cikin shesshekʼa tace''Kasim i know you wonʼt reject me after exposing diz to you,plssss ka taimaken i nid a baby....ʼʼ da sauri tasa hannu ta tureshi ya fadʼa kan kujera,ta haye samanshi tare da cafko lebʼunanshi tana tsotsa akan nada,he canʼt hold it back diz tym around sai kawai ya shiga biye mata shine hadda kamo boobs nata yana tsotsa,can ko meya tuna ne sai kawai ya dakatar da ita daga yunkurin cire masa riga da take,cikin wani irin yanayi tace ahankali''what is it..!?ʼʼ cike da tsoro yace''Zuby da mai gadi?ʼʼ

Murmusawa tayi tana mai lumshe idanu tace''Na aiki Zuby gida kuma bazata dawo ba saina nemeta,mai guard kuma jiya jiyan nan nayi firing nashi sabida zuwanka,so dnt worry babu wanda zai shigo don na kulle gidan...ʼʼ tsantsar mamaki ne ya cikashi ammh sai kuma bata bashi damar dulmayawa cikin wannan yanayin ba ta cigaba da kashe mishi jiki da hot romances tare da gaya mishi kalamai wanda suka ida turning dʼinsa on,zindir haihuwar uwarsu sukayi suka fadʼa cikin aikata sabon Allah [Waʼiyazubillah]

   *____________

Baddo ce zaune ah babban falon gidan ita dʼaya tana kallon wani series film na india,tana kallon ayayin da take cin home made shawarma dʼinta wanda suka hadʼa ita da antinta Jameelah,ita Anti Jameelar na cikin part dʼinta tana yin wani dʼan aiki ah system dʼinta,wasu swiss ne take dubawa wanda tayi ordering online dake tana da katoton shagon siyar da kayayyakin sawa,kamawa daga english wears har zuwa natives,talabijin dʼin bʼangarenta ya kone ne adaren jiya toh kuma gashi lokacin kallon film dʼin Baddo yayi don kʼarfe shidda na yamma suke yi sai agama bakwai,toh shine taje main parlour don batason tayi missing draman yau,tana tsaka da kallon sai ganin Nabeelah tayi tsaye akanta ta rikʼe kwankwaso

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login