Showing 24001 words to 27000 words out of 32587 words

Chapter 9 - FARASHIN SO Book Complete by kanwar soja .pdf

20 May 2025

2507







Nan na riskisa d'akin AFIYYA ganin bata d'akin ya dafa kansa "ohhh my God ashe namanta
a d'akin Umma taki kwana" yanzu kamar zai fitta nan ya hango hoton sa da itta frame mai kyau
kulawa yayi ya shafa a hankali "i love you AFIYYA ta" juyuwa yayi drawer ya ma'kali rigar sa ta
'yan Pakistan garin haka haka kawai yaji yana son ganin takardun dake ciki a hankali yafara
karu dasu wasi'kun soyayya kala kala daban daban da hoton nan sa wani kam baisan ta d'auka
ba all her diary's sai da ya karanta ko ai sosai yaki zubar da hawayen sa nan ya dur'kushi yayi
kuka sosai har yamanta a inda yaki ,

"Am sorry AFIYYA bada niyya na aikata nisanchin soyayya mu sai don ki samu inchin kanki
ke mayar da hankali ke akan karatun ke domin ilimi shine jigon rayuwa da ace nasan wanan
dalilin soyayya ta tace kikeson hallaka kanki da ban bari takai ga hakan tabbas soyayya ke
gaskiya ce akai na haka kuma nisan sonda naki miki bazaki gani hakan ba sai kin shiga zuciya
ta menene FARASHIN SO da zan fansa a gariki ke ta mussanmance har abada ke jini nace
dani dake kuma had'a ne daga Allah RUHI BIYU ya samu aminta da chud'anya tun kafin su iso
duniya jin zuciyar sa na harbawa da sauri sauri ya ajiye mata komai kamar yanda ya gani nan
ya juya yayi d'akin Umma ganin ta yayi kwance itta d'aya rungumi da pillow matsowa tayi ya
sunbuce ta a saman 'koshin sa ya juya zai fitta rigi hannun sa tayi " zari ido yayi ganin yanda ta
rigi sa da sauri ya ja hannun a hankali da Murmurshi yaja mata blanket ya kuma dakin sa da
tunani fall a ransa ..








Asubar fari ya tashi yafara shiryawa a gaggauce don 7:30 jirgin sa zai tashi nan ya sallami
Iyayyen nasu abin mammaki baiga AFIYYA ba nan yayi niyyan kumawa ya shiga d'akin ta driver
ne ya jadadda masa yalla'bai ana fa jiran ka a airport haka ya shiga motar ba tare da ya sallama
da itta ba, duk sun rakasa sai India




All the best Yayya Ahmad , a dawo lafiya soyayya gamun jini munji taka yau.



comment and share fisabilillahi 🙊
Al'kalamin Æ™anwar soja âœï¸��




























�FARASHIN SO�
Story& written
by
Narnah 'kanwar soja âœï¸�


í ½í² caring
💋 romantic
👨â€â¤ï¸â€í ½í²‹â€í ½í±¨ special couple love
lovely short story 💋

🌟ROYAL STAR WRITER'S ASSOCIATION🌟*
{R.S.W.A}
https://www.facebook.com/Royal-Star-Writers-Association-101607075594165/?ref=py_c
*_Marubuta masu aiki da fasaha da zallar amana, fad'akarwa, ilimantarwa da kuma
nishad'antarwa_*
_(R.S.W.A)Ruwa kad'ai ke maganin k'ishi_
*Alk'alaminmu 'yancinmu*



Wattsppt number : 08101235739.
Facebook page : Narnah ƙanwar soja.









Page 27💋








"Wanan 'kamshin turarin kad'ai ya isa na tabbatar Yayya Ahmad ya shigo d'akin Umma to
yaushe yazo me yazo yamin wayoo Allah duba jikin t tayi anmman ko sallama ta ma baiyi ba
gashi ina ganin duk abinda ya faru ko tambayar ta baiyi ba ,"fitta d'akin Umma tayi ta shiga

d'akin ta birki taja jin duk turaren sa ya mammayi d'akin da sauri ta isa ciki ta hau dube dube ko
zataga sanyi anmman bataga komai ba ," daga sama ta fara kwalawa Umma kira '"Umma
Umma x birki taja ganin ta tsare ta daido "kanki d'aya kuwa me ya faru irrin kira kamar ba lafiya
ba ," Umma turaren Yayya Ahmad naji a d'akina "tsaki taja '"aikin banza kinan jiya daddare yazo
sallamar ke kinyi barchi wata'kila shine kawai ," okay " ke shirya kije kiye breakfast to Umma ,....











Haka rayuwar ta chigaba da tafiya a inda komai ke tafiya akan tsari da gaggagwa sai dai har
yanzu AFIYYA bata samu damar yin waya da Yayya Ahmad ko sau d'aya ba , don fushi taki
dashi ya tafi bai sanar mata ba duK dacewa ma yasaba mata hakan ,





Bayan wata shidda Ahmad ne ya samu hutun mako biyu a school hakan yasa ya shirya
zuwa maleshia na musamman don chin amarchin sa ko yaushe yana manne da itta a waya a
yanzu ha'kurin sa na daf da 'karewa don haka ya taho ba tareda sanarwa ba kasancewar yasan
address nata direct ya wucce kai tsaye knocking na 'kofar nata yakiye sanyi da kayan turawa da
'katuwar rigar sanyi mai hula akai sai flower dake hanun sa wanda ya saya don faranta wa
Aliyya , jin ba'a bud'e ba ya gwada turawa cikin sa'a ashe 'kofar a bud'i taki kutsawa yayi cikin
matsakaichin perlojr nishi yakiji yana fitowa da 'karfe karfi karfi da gudu ya isa inda sautin yaki
fitowa abinda tagani shi yasa shiga suman tsaye har ya yarda gurin hanun sa bai saniba , Aliyya
ce kwance tsirarra haihuwar uwarta ta wangale 'kafa sai kukan dad'i taki a inda wata baturiya ta
kafa kanta a gabanta tana tsosar farjin ta, sai wani jibgigin bature dake sa hannu a gaban
batiriyar yana kwakwulemata yana ihun shima ganin yaso yaki ya cimma gashi ya zare hannun
sa yasa hajiyar sa ganin hakan Aliyya ta janyo ta jikinta suka hau shafa junna baji bagani duk
badon san an shigo ba suna

Duniyar da suka tafe "innalillahi wa ina iallhin raji'oun" sai maimaita wa yakiye yana hada
gumi duk da cewa AC na buga d'akin jikinsa ne ya d'auki rawa da sauri ya dafa wani table glass
na folowe ne ya fashi tassssssss 'wanam sautin shi ya dawo dasu daga duniyar da suka tafi xari
ido Aliyya tafara "waiyooo nashiga ukku Ahmad yaushe kazo ina batirein kam jin tana magana
tana neman 'bata mai show ga wanan batiriyar ta juya sai da zafi abinda ya danna kai tsaye
akan ALIYYYA itta kam tsoron ne ya kamata jin ta ya dauki da sauri ta wanka mai mafi ya dawo
jindadin sa "what happened baby please let me continue you are too sweet and honey let me
fuck you well , wani wawan da yaji a bayansa kafin ya juya Ahmad ya da nawa da cikawa da
sauri taja blanket ta rufe jikinta tsoro ne hakama batiriyar ko kaya bata saba da gudu tabar
d'akin motar ma ta shiga ta fice hannu Ahmad zaisa ya kaimai naushi ko mai ya tuna ohhho ya
sake sa" ba kai zan duka ba don haka ba ka da laifin komai na barka da Allah ,, ,














Allah ya isa" ganin dai ya barshi ya gudu yanar gidan ajuyawa yayi ya kuma kan Aliyya da
tasa pant da guntun top durƙusa tayi "don Allah kayi batagama magana ba ya tsinka mata mari
"baki cuci ne ba kanki kika cuta wallahi bazan dake ki ba don tarbiyyar da iyayye na suka
koyamin bana dukkan macce bace kije na SAKI KE SAKI UKKU kar kiye tunanin komai don
sadaki na ma zaki iya mayar min ba'abunda ya haÉ—a ne daki" ,shari hawayin sa yayi "kinsan ne
kuwa AFIYYA tayi gaskiya ranar da tace miki tasan komai to tabbas tasan ke i'yar lesbian ce
,anmman ta rufa miki asiri da ido na ga lokacin da tasan hakan keji ke da Allah ," waiyoo don
Allah kar kamin hakan wallahi sharin shaid'an la'ananin Allah ne" hankad'a ta yayi ya juya bai
iya kwana a unguwar ba hotel ya kama daban ya shirya barin garin da safiya..

A sauka lafiya Madam Aliyya,,,,





more Comment more typing.







Al'kalamin Æ™anwar soja âœï¸�

�FARASHIN SO�
Story& written
by
Narnah 'kanwar soja âœï¸�


í ½í² caring
💋 romantic
👨â€â¤ï¸â€í ½í²‹â€í ½í±¨ special couple love
lovely short story 💋












🌟ROYAL STAR WRITER'S ASSOCIATION🌟*
{R.S.W.A}
https://www.facebook.com/Royal-Star-Writers-Association-101607075594165/?ref=py_c
*_Marubuta masu aiki da fasaha da zallar amana, fad'akarwa, ilimantarwa da kuma
nishad'antarwa_*
_(R.S.W.A)Ruwa kad'ai ke maganin k'ishi_
*Alk'alaminmu 'yancinmu*








Page 28💋

Third to the last page...


AFTER 6 MONTH'S AGO








Tunda abinchan ya faru tuni ya sanar da Iyayyen sa tun yana chan bsi 'boyi musu komai ba
sunyi fad'an hukuncin da ya dauka bayin saki har ukku anmman ta chanchanchi hakan INNA
kam cewa ma tayi"tunda taga idon Aliyya tasan akaiw abu a 'kasa..........














Da farinciki sosai a ranshi yakiye jirgin 10 na safe da zai dawo dashi Nigeria ma kamar bazai
yi gudu ba gabaÉ—aya hankalin sa ya kuma gida duk ya gaji da 'kasar "kai inason 'kasata Nigeria
duk wanda yabar gida, gida ya barshi Allah ka taimaka wa "kasata kasa ta chigaba da 'habaka
ta yanda nan gaba zamu sanya yaran mu makaranta likatanchi ba tare da sun fitta waje ba ,su
zama 'korarun ma'aikata ," da haka ya tashi ya shiga shopping sayya sosai yayi sai dai abin
mammaki duk teedy ne da kayan makeup sai wasu flowercs da yasaya ya shirya sai jirgin
Nigeria..........

Sosai yau taki farinciki wanda bata san dalilin hakan ba wanka tayi da pincel jen's sai guntun
top da bai kai chibiyar ta ba, kanta kuwa calarbar biyu tayi tasa pink revome, himmar ta sa har
'kasa direct d'akin Yayya Ahmad tayi na samar takan sa rabon ta da d'akin lokacin da zai yi aure
haka kawai ta sinchi kanta da son zuwa, ...







Dj ta kunna ta sanya wa kar india da ake yayi na Shilpa Rio na film nin Jailer sosai ta zaki taki
rawar har tasu tafi Tammana Bhait da ta hau kan vedio juya jiki 'kishin ruwa ya dakatar da ita
tasa stop ta sha mai sanyi " ohhhh let me sleep wayar ta ciro ta shiga d'akin sa garin hawa gado
da 'karfi wayar ta fad'a hannu tasa zata zaro wayar ta tureta 'kasar gadon a rashin sani tsaki
taja "aikin banza wayar so taki na tsuguna ga d'akin ma duk 'kura, "haske ta kunna ta lega sai
dai akwatin 'kasan gado ya mata kyau bata ta'ba ganin Yayya Ahmad nin dashi ba jawo wa tayi
zata bud'i ganin da security tana mammaki" duk abinda Yayya Ahmad ya ajiye anan abu ne mai
muhimanchi da baison kowa ya sani don ko documents nashi nasan inda yaki ajewa da wasu
important book's nasa to miye anan , "

Sunan sa tasa anmman password ya'ki daga nan tasa na Aliyya banza haka tayi tayi chan
tasa AFIYYA cikin sa'a ya bud'e , "yes ashe ma suna na ne kai anmman ne wawiyar ce ina sani
da tun farko ma shi nasa , " album ta gani a hankali ta fara bud'ewa picture's na ta ne tun tana
jariyya da Yayya ahamd wani ya nabata fidda wani chocolate wasu kam dai barkatai har
lokachin da yamata birthday na 7 year's da ta masa kiss a kumatu haka abubuwan sukayi ta
mata yawu a kanta,, tsayawa tayi ganin hotunan ta na asibitin lokachin da ta yanki hanun ta
tsatsanr mammaki yasa ta d'auki wayarta ta ringa snapping nasu harda wanda bata dashi , sai
da ta kammala ta zare album nin wasu muhimman abu ne jikin wani box mai 'kyali a hankali ta
bud'i iyan kunne zobe warwaro su agoggo na tani tun tana yarinya duk wanda ya mata kad'an
sai ya saya mata wani tsohon ya amsa ya zubar, ashe daman ajiyi wa yakiye tu me hakan ke
nufi,, takardun ta fara karantawa "inallillahi wa Ina illahin raji'oun"

















Dafa kanta tayi da yaki sara mata ganin diary nata da aka wa ma a'jiya na mussanman komai
ya rubutta harda tsallen kwad'o da ta sha da wasu abububwan duk sai da ta karanta hawayen
ta ta shari ganin wani wasi'ka da ya rud'a tunanin ta " oh my God Allah na tuba ka yafe min
inawa Yayya Ahmad kallon wanda ya tsani ne ashe dukka soyayyya ce yaki nunamin tabbas
ana tankwara bishiya tun yana d'anyi ba sai ya bushe ba , da yabar ne saka kai na zama
dolowa bagidajiya a soyayyar sa da bazan sa inchi na ba, na rasa damar karatun da na samu
ba gashi na mallaki hankalin kai na kuma na fahimchi lallai ba yarinta ba ce zallar soyayyar sa
haka taki a zuciya ta , " haka ta chigaba da karanchi karanchi da takiye har tagama , "

" Haba Yayya Ahmad me yasa ka 'boyemin irrrin son da kakimin ganin naki sonka ya zarce
son da naki maka tabbas kai nin wane ne na musamman a rayuwa ta duk yanda , Saudat takai
ga son Yarima Sultan tayi kwagwarmarya 'boyewa ka zarce ta , Ina sonka son da bazanyi wa
wani naka ba , " (Littafin Mijin Mage)....
















Haka ta kamalla dad'i sosai taji ganin irri. son da d'an uwanta ke nuna mata nan ta mayar da
komai ta shiga parlour ta kunna wa'kar" Ahmad m g boy, tana bin wa'kar cikin so da 'kauna a ka
turu 'koffar tsayawa yayi yana kallon yanda taki rawa ko gajiya batayi sai juyi taki tana bin
wa'kar kamar don itta akayi jiri ne ya d'i bita tana ajijjiya wufff zata fad'i sai jinta tayi.......








'Yayya Ahmad da sauri taja baya ta rufe fuskar ta da tafukan hannayin ta don jin wani kunyar
sa "ko tun yaushe ma yashiga d'akin oho" tsayawa yayi "kekam baki gajiya da rawa ko.,da

hanzari taja hijjab nata kamar taga doddo yayi murmurshi "hummm to me zaki rufe bayan tun
d'azun ina ganinki " haba Yayya Ahmad da gaske kaki ka ganni" yes of course naganki sosai
ma " ya fad'a yan a zama a one sitter , zum'biro baki taye anmman zaka dawo ko sanarwa babo
," yes ina hanya ai wato idan bana nan nan kike tahowa kiye tamin 'barna ko" am sorry please
kawai nazo na gyara ma ne m ," ta fad'a tana ja da baya a hankali alamar tana son fitta, " ke
shigo min da coffe " abinda yace kinan nan ta fitta , murmurshi yaye ko yaushe tafara jin kunya
ta oho " nan ya shiga wanka yayi yaga har yanzu bata dawo ba ya sauya kayan sa , a inda aka
shigo mai da kayan da ya dawo dasu...










Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login