Showing 3001 words to 6000 words out of 32587 words

Chapter 2 - FARASHIN SO Book Complete by kanwar soja .pdf

20 May 2025

2516

now
�FARASHIN SO�



Na sadaukar da wanan littafin wa karan kaina , kasancewar sa yazo ina murnar zagayowar
ranar haihuwa ta happy birthday to my self..


***HIKIMATA ABIN ALFAHARI NA****
Marubuchiyya tana da damar hallitar mutum ta kashe shi ta raya shi tunda 'ki'kirarrin labari
ne, ta had'a masoya ta wargaza soyayya tsakanin masoya ...
'KANWAR SOJA ✍️��






ROYAL STAR WRITER'S ASSOCIATION*
{R.S.W.A}
https://www.facebook.com/Royal-Star-Writers-Association-101607075594165/?ref=py_c
*_Marubuta masu aiki da fasaha da zallar amana, fad'akarwa, ilimantarwa da kuma
nishad'antarwa_*
_(R.S.W.A)Ruwa kad'ai ke maganin k'ishi_
*Alk'alaminmu 'yancinmu*

مسب الله نمحرلا *ميحرلا
ىلصو* الله لع يبنلا *ميرکلا


Page one 3️⃣




Ahmad ne zaune a cikin department naso sai kumbura fuska yakiye gaba_d'aya yau AFIYYA
ta bashi haushi ga abinda Inna tace kuma daga 'jife yaye nisa cikin tunanin Aliya ce chikin
wando riga sai kimuno akai ta zubar da gashin kanta na attachment sai 'kamshi take zubawa
",honey' abun da tace kinan anmman ko jinta bayayi nan ta dafa shi anan ya dawo daga tunanin
sa kallonta yaye ya kauda kai " honey what happened " tsaki yaja "wallahi ko yau AFIYYA ce ",
haushi ne ya buga zuciyar ta sam bata son wanan yarinyar murmurshi dole tayi kai da Jerry ka
kinan to me fushi kawai kamanta just .... '"ai bakisan me tace ba shiyasa zakice haka "okayy to
meyafaru" har zai gayyama ta sai kuma ya fassa sakamakon lecturar dake
shigowa....................



Haka yau ya kammala zama a school ba tare da wane walwala ba itta kanta Aliya bata ji
dad'in halin da masoyin nata yake chiki ba sakamakon rashin sakiwarsa da itta , duk da cewa
bai gayyama ta asalin me yafaru ba...



***********WACE CE ALIYA**********"

Aliya Abdallah Zangina sunan ta yarinya d'aya tillo agun Iyayyen ta don haka duk wane so da
'kauna da dukkan kuma da i'yar su take so sai inda 'karfin su ya tsaya don ganin cikar burin i'yar
tasu , a don haka kuma i tace tana son tana samu a rayuwar ta don haka tarbiyyar ta bata samu
isasshen sa ba , Aliya yarinya ce kyakyawar gaske wacce sukaye primary school tareda Ahmad
har takaiga sun kammala secondry a yanzu hakan kuwa suna University na a 'bangarin science
sauran musu shikkaru ukku kachal su kammala , karatun babban burin su kuma su kammala su
wucee chigaban course nasu a chan 'kasar India ko da ace babo auren tsakanin su,



Soyayya ce mai tsananin gaske da 'karfe tsakanin masoyan wanda Iyayyen su ke ganin
abota ce kawai kasancewar duk shikkaru haihuwar su d'aya ,kuma ma'kobtan juna ne , tsakanin

Aliya da AFIYYA gaba ce mai tsananin gaske don kuwa tunda AFIYYA ta tashi taga yanda
Yayya Ahmad ke kulla da Aliya take matukar jin tsanar ta a ran ta har tagaiga Aliyya bata isa ta
d'auki taba tun lokacin da take shan nonon mahaifiyar ta har takai yanzu don haka tsanar tun
asali ta samu toshi,


AFIYYA ta tsani ganin Aliya a kusa da Ahmad shi kanshi abun na bashi mammaki dayaga
hakan na 'batawa yarinyar 'iyar 'kanwar tashi ranta sai ya sanya Aliya ta daina yawan zuwa
gidan nasu da kanshi zaije ,idan kuwa Aliya taye fushi to sai ta shigo suyi ta hararra tsakanin ta
da AFIYYA , sanan su Mommy da Umma basa 'kaunar yawan akaqar dake tsakanin Ahmad nin
da Aliya saboda tarbiyyar yarinyar ga yawan tara 'kawaye yaran masu hannu da shuni kamar
dai itta, a don haka bayanda zasuyi ne Daddy da Abba abokan Alhaji Abdullahi ne , dole suka
fawallawa Allah komai suke adu'ah Allah shirye hallayar ta...




Ahmad dogon saurayi ne kyakyawar gaske wanda ya tara dukkan abinda macce ki so da
bu'katar a jikinsa ,a yanzu hakan shikkaru sa ashirin chiff a duniya ,tun yana yaro ba maison
hayaniya ko yawan surutu ba ne , babban burin sa guda biyu ne a duniya ,yazama chikkakin
likita kuma ya aure masoyiyar sa tun na yarinta wato Aliyya , hakanan gaba_daya makaranta
nasu an san wanan soyayyar da ance ina Ahmad za'aga Aliya itta ma hakan take daga garitta
,,,





Haka aka d'auke tsawon lokachi a na wanan tafiyar gaba da tsana sosai Ahmad. ke nunawa
i'yar uwar sa AFIYYA saboda tun daga wanchan lokacin ya daina mata wasa ko dariya sai dai
gaisuwa ko idan tazo assignment nata ko hawa jikinsa ya hanata , a sannu a hankali AFIYYA
abun yake damunta takan shiga d'akin taye kuka sosai idan ta tuna da sauyin yanayin da
yayyan yake nuna mata ,duk da cewa su kansu Iyayyen sun san da wanan yanayin anmman
basuyi yun'kurin hana Ahmad bin ba domin yana da kyau a kasancewar ta macce ta rage shiga
jikin maza musamman ma wanda wanda ba i'yan uwa daya uba d'aya ba,,,,,,,,,,,........ ....


Just is beginning labarin bashi da tsawo gaskiya, is short story ,,

TOFAH AKAIW WANE ABU WAI SON MASU WANI ALIYYA KO AFIYYA CE DA AUREN
AHMAD, DA KUMA SAMUN SOYAYYA TA MALLAKAR ZUCIYA ,
FARASHIN SO NA HAUHAWA A TSAKANIN WANAN I'YAN MATAN

ALIYYA
&
AFIYYA.


Banyi al'kawarin posting kullum ba.

please share and comment fisabilillahi
_
Al'kalamin ƙanwar soja ✍️�
















�FARASHIN SO�
Mallakin 'kanwar soja ✍️�

Loveble, romantic, caring, heartbroken short story..




Marubuchiyyar

➖ MIJIN MAGE.
➖ DUHU CIKIN HASKE.
➖ RUHI BIYU.

now
�FARASHIN SO�

Na sadaukar da wanan littafin wa karan kaina , kasancewar sa yazo ina murnar zagayowar
ranar haihuwa ta happy birthday to my self..


***HIKIMATA ABIN ALFAHARI NA****
Marubuchiyya tana da damar hallitar mutum ta kashe shi ta raya shi tunda 'ki'kirarrin labari
ne, ta had'a masoya ta wargaza soyayya tsakanin masoya ...

'KANWAR SOJA ✍️�






ROYAL STAR WRITER'S ASSOCIATION*
{R.S.W.A}
https://www.facebook.com/Royal-Star-Writers-Association-101607075594165/?ref=py_c
*_Marubuta masu aiki da fasaha da zallar amana, fad'akarwa, ilimantarwa da kuma
nishad'antarwa_*
_(R.S.W.A)Ruwa kad'ai ke maganin k'ishi_
*Alk'alaminmu 'yancinmu*




مسب الله نمحرلا *ميحرلا
ىلصو* الله لع يبنلا *ميرکلا


Page one 4️⃣5️⃣




AFTER 3 YEAR'S.


Kwance take a makikin gadon ta ta shiga bargon ta sai juyi takiye da alama time na tashin ta
barchin ya gabato alarm ce ta buga 'karfe takwas na saifya hannu tasa a kan side drawer ta
janyi 'karamar agoggo ta kashi sautin, idon ta a rufe d'akin na 'karewa room nata da aka

'kawata da white and pink colour , nan naga babban frame picture na wata kyakkyawar halittar
yarintar a lokachin da take rigi da allo sau'karta na Alqur'ani mai girma hakan ya nuna cewa ta
kammala karanta Alqur'ani, sai wani frame da baikaishi girma ba na kyakyawar saurayi yana
murmurshi chikin kayan sa na doctor's daga 'kifin sa kuma nan naga AFIYYA tasa farin kayan
ittama ta ran'kufu akan kafad'ar sa duk da cewa ya fitta tsaye nisa ba kusa ba anmman yaye
'ko'karin ran'kufamata dariya sukaye dukka biyun sukayi nan ya 'karawa picture's nasu kyau , ,
wane frame na hango daga chan 'kifin ginin nan ma dai Ahmad ne tsaye yana dariya dasu
Nasiru da Khalil a takaice dai frame's daban daban suna kai goma na abinda a d'akin sau'kowa
taye tana adu'a barchi tana gogge idanun ta drawer ta bud'e nan ta fitto da wata jotter book ta
bud'i tafara rubbutu kamar hakan

Today 3\2\2023
Na tashi da tsananin soyayya da son ganin sanyin idanun na i love you my Yayya Ahmad kai
ne mafarkina kaine jigon rayuwata kazama fitila mai haske duhun jijjiyoyin ga gane jikina , ka
kasance tauraru dake haskaka sararin samaniyar fadar zuchiyar Balkisu mai gadon zinnari shin
yaushe ne zaka ce mun kana sona ,?" I love yo so much ina jiran ranar da zuchiyar ka zata
amsa min kirana , sign taye a 'kasar rubbutu ta rufe nan taga time ya tafe da gudu gudu tashiga
wanka ta fitto tayi shigan rigar black jen's da pink t_shirt sai cap pink gashin ta kuma ta zuba a
bayan ta masha Allah AFIYYA kinan yarinya i'yar soyayya ko macece ta ganta sai ta juya ta
maimaita kallonta kyau da dirrin jikin da Allah ya'bata bazaki ta'ba amincewa da cewa
shikkaranta goma sha huɗu a duniya ba sai dai ko sha shidda saboda hallitar jikin da Allah ya
bata wayarta ta d'auka ta sauko daga room nata Umma da Abba ta hango akan dining tafara
murmurshi suna murmusawa sukaye sunkuya taye ta gaida su nan suka amsa mata "hummm
my daugter yau kin makara dewa ko kinmanta by ten zaku fitta da Ahmad ne"?




Murmurshi tayi " Abba ban manta ba taya zanmata da fittar da zanyi da Yayya Ahmad kawai
nayi mafarkin wai Yayya Ahmad yace duk duniya Ni kad'ai ce masoyiyar sa dad'in hakan ne
yasa ma na makara "dariya Abba da Umma sukayi umma tace "ke dai ba kunya sam " a a barta
Zahra gaskiya ce ai wanan soyayyar tun tana jariyya shi take so kin manta ko ke mahaifiyar ta
indai taje hannun Ahmad bazata saki fitta daga hanun sa ba kuma bata zuwa gunki in takama
kuka kuma shine mai rarrashin ta , "kwantar da hankalin ke daughter ba abunda zai hana auren
ke da Yaya ke kinji dake dashi ai duk yaran mune "kiss na musamman tabashi domin ko ba
komai taji dad'in kallaman. shi........



Tana kammala breakfast nata ta kuma d'akin ta d'auko kimunonta sai guntun mayafi tsaff t5q
rufe jikinta domin tana da nauyi ba shara shata bace sallamar su taye nan Daddy ya'bata Atm
card nashi ta fitta da murna , "

Abban AFIYYA kune fa kuka lalata yarinya nan wai me na bata Atm kuma bayan fittar da
Ahmad zataye " hum Zahra bazaki fahimta bane kinga duniyar nan yazama in kana da abunka
ka huta yanzu yanda take da rawa. kan nan idan taga abu tace tana so yace a'a kinga sai ta
saya ," shiru taye badon taji dad'in hakan ba ,,,

Da hanzarin ta tashiga farlour su nan taga ba kowa dining table ta isa nan taga ko fitowa
breakfast nin ma basuyi ba haushi taji don taso ace ta fara ganin masoyin nata, part na Inna
tashiga Nan taganta zaune tana shan kunu da 'kosai abinta murmurshi tayi, "wai tukurata
kekam bazaki jira su zo kicce abinchi a akan dining ba " dariya Inna taye " banda abunki
yarinya ai ne na tsufa wanan gun chin abinchi ma bason zuwa naki ba daga nan ma ga laraba
tana min girki nan anan" kawai zama taye tasa cup ta d'ibi kunun tsamiya tafara sa hanunta
chikin kwanon 'kosai saida tace mai isanta ta tashi Inna ma hakan takassance, kwasan
kwanunka taye takai kitchen nin ta kaiwa Laraba ,



" Inna wallahi 'kosai nan taye dad'i yafe na Umma da Mommy ma da'di ," dariya taye "to surutu
na da kaina nayi abuna ,". yauwa zanzo ai ki koyamin irrin wanan kinga idan munyi aure da
Yayya Ahmad sai ma ringa masa ai zaiji dad'i ko" ,dariya taye " mara kunya , kawai a gaban
na " banda abunki kakkaliyya ta aiki 'kawata ce kuma ma yau zan fitta da Yayya Ahmad nin
idan mun dawo zan baki labarin kalar mafarkin da nayi kinji koo"?



To i'yar nema Allah tsare hanya indai zaki dawo kimin tsarabar mintinan na zamani , " dariya
ta kicce dashi '" wai tsohuwar nan mintin zamani kice chocolate '" , hayaniyar kasa 'kasa hakan
ya tabbatar mata suna kan dining gogge bakinta taye gyran murya nan ta isa duk abun da
takiye Yaya Ahmad na kallonta ta chikin glass na yana kur'bar tea girgiza kai yaye kai yarintar
nan yarinyar nan badai hauka ba ina mammaki meyasa su Daddy suka dage waiii sai ne zan
kaita shopping kodon ma ai na kusa na huta da fitinar ta da wane kyaun ta kamar na aljannu ai
ne ko zan yi auren ma bandaki don wallahi banson wacce tafine kyau ne sosai ,


" Yayya Ahmad barka da safiya" gaisuwar tane ya katse shi daga zancen da yakiye don har
ta gaida su Mommy shine dai ya makara a cikin tunanin sa ,, nan ta sake baza ciki ta chi
soyayyar doya da k'wai da ferfison kayan ciki sai tea da ta d'aura a ciki gyatsa taye da yasa
Ahmad ajiye cup nashi don irrin abun haushi yaki bashi "Alhamdullah "tace ,

Nan ta mi'ke tsaye ta bud'e hand bag nata ta fitar da kan Ali da madubi ta shafa , tace ".......




Al'kalamin ƙanwar soja ✍️�




















�FARASHIN SO�

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login