Showing 12001 words to 15000 words out of 32587 words

Chapter 5 - FARASHIN SO Book Complete by kanwar soja .pdf

20 May 2025

2517


ko na daina sonshi ne, mammaki ne ya kamma Inna tace "yarinya lafiyan ke qalau kuwa", eyy
mana lafiya ta lau ,tsananin soyayyar da nake mishi ne yasa na tsani shi hakan ne kawai zai sa

ya samu sallama a chikin zuciyar sa idan yaje India yayye karatu mai kyau , anmman idan yana
tunanin cewa ina sonshi har yanzu zai chigaba da tsananta ne kuma banson hakan don sonshi
naki har abada kuma shine kawai muradin rayuwa ta shine linzamin raina idan baboshi nema
bana duniyar nan "hawayen ta ta shari taga yanda Inna ta chika da mamakin jin kallaman ta
"kinan tukarata har yanzun kina son Ahmad nin" kwarai kuwa Kaka ta fiyyeda tsammanin mai
tsammani, ta fad'a ciki da barkwance yanzu kinga bare na kuma na kwanta kafin Umma tazo ta
sanyani shan magani "too tukura Allah ya miki albarka ya kuma baki miji nagari" ameen suka
amsa, tuni Daddy ya fitta zuwa waje domin zuchiya sa tagaza ɗaukan darasi i'yar tashi......




WASHE GARI RANAR LARABA


Haka Ahmad ya kwana da tunani daban_daban a cikin ranshi direct part na Mommy ya nufa
don yin breakfast har yasa 'kafar sa ya tuna da maganar Abba da kuma gargad'im da Daddy ya
masa haushi ne ya chika zuciyar sa ya komai ya tuna kuma oho ya shiga ,ya juya akan 'kofar da
zai sadashi da part na Abba mammaki ne ya chikka zuciyar sa da ganin hotunan sa an rufe da
gam ,har zai isa nan yaji motsi don haka ya tura 'kofar su Abba da sauri , nan ma ganin an rufe
sa ne ya tsaya yakai hannu ya zai cire , murya Umma ta gyrah nan ya janye hannun sa ya juyi
ya ganta da plate's a hanun ta ta ajiye akan dining barin filin yaye , ya gaishaita ya hau dining
nan ya gaida Abba ya amsa mai ba yabo ba fallasa karkacewa yaye yaye breakfast mai kyau ,
wando ne a jikinta sai top akai ko d'akkwali babo akan ta ta duk 'kashin nata a barbaje wai a
hakan ta kimtsa kinan AFIYYA kinan sauko wa tayi tana hamma don dai barchin bai ishita ba..




Umma itta ce wacce tafara hango ta da sauri ta tashi ta nufi inda take tayi hakan ne don kar
yarinyar taye fushi dasu tunda suka bar Ahmad a part nasu, " Umma ina zamuje kina ta saurin
nan," ba komai daughter har kintashi yau kin taso da wuri dubi kanki fa mu shiga na gyrah miki"
,ohhh Umma wanan kuma na me ? meye wai time na tashi na baiye ba ina barchi shine nakiji a
jikina da cewa lallai Yayya Ahmad ya shigo nan kuma ina iya jin 'kamshin turaren sa , Umma ya
shigo ko meyasa Umma baki sona ko ?,Abba da hankalin sa ke inda suki nan ta kara da cewa '"
ohhh my daughter wayagayamiki ki daina kinji zo na gyrah ke ",ummm" shine abunda tace
,kawai suka haura nan ta gyrah ta dai kafin su gama Ahmad nin ya tafe , a zuciya ta tace
"Balkisu na ki kad'ai Allah yabani macce duk abunda bakiso banaso abinda kikiso inaso, ba
yanda zanyi da shigowar Ahmad wurina dole ce bada so naba tabbas nasan kinsan yazo tunda
kikace annamn don kar ke 'karyatane yasa kika bar maganar wanan son da kikimai Allah yasa
watarana ya mi'ki ko bai kai ƙiftawar ido na wanda kikiiimai ba ,Nan ta kawo mata breakfast nata
tasha tasha da maganin ta barchi ta kuma don da alama maganin harda barchi.....

Mommy ce tazo part na Umma duba jikin i'yar tasu nan ta samu har taye barchi haka suka
ta'ba hira tsakanin su har Innna tazo ta samo su , tana ganin Mommy ta sauya fuska sam abun
baiye wa Umma dad'i ba tunda ai ba laifin Mommy bane laifin yaro ne shima kuma hakan Allah
yaso .

A 'bangaren Abba da Daddy kuma ya 'kar'bi hakuri da da"an uwan sa ya bashi akan ya yarda
yayi sallama da Ahmad kar ya tafe da fushin iyayye akansa a don haka ne ma yasa suka mai
nasiha da tsoron Allah da rigi ibadan sq da mai da hankali akan abun da yaje nema ,sannan
kafin ya tafe ya tabbatar da cewa yaji ya baiwa AFIYYA ha'kuri bisa abinda ya mata,

ko dagama fad'ar hakan hankalin sa ya matu'kar tashi taya ma Daddy zaiye hakan kamar ne
ace ne baiwa AFIYYA ha'kuri kai ina haka ya tashi badon yaso ba, ya musu sallama gobe zai
wucce airport daga nan jirgin sa ya d'aga sai 'kasar India, sosai ya sha hirar da Aliyya kan
rabuwar da zasuyi bata san dalilin iyayenta na 'kin amincewa da taje India a wanan zangon ba ,
don haka ta tattara taye 'kasar maleshia bayan tafiyar Ahmad a chan zataye nata 'karin karatun,
duba agoggo sa yaye yaga har 10pm taye don haka ya mi'ke tsaye da niyyar tafiya, "to dear
dare yamin me bari na tafe sai munyi waya ki kulla da kanki" right ya fad'a cikin rad'a wani
kasalla ne ya saukar mata jin cewa da gaske da zai tafe ne ya barta tashi tsaye taye tana kallon
sa shima hakan ta kasance kamar bazata ce komai ba ta fad'a jikin sa minti biyar suka d'auka a
hakan chan ya 'ban'bareta daga jikin sa " Aliyya am sorry tafiya ce kawai fa zamu na vedio call
kar ki manta ku"......bai gama maganar ba ta had'i bakinsu cikin salon ta har ta kai ta jifashi jikin
mayuwachin hali hakan yasa ya ringa mayar mata da martani, suka hau romance na juna
abinda bai taba faruwa tsakanin su ba kasancewar yana kauce mata anmman itta tasha kawo
mai hari akan hakan, kirar wayar sace ya dawo dashi daga duniyar da ya tafe ture ta yaye har
ta zube akan 3seter cikin mayuwachin hali take kiran sa anmman a banza baya jin cewa zai
juyo garita ganin Daddy ne mai kiran sa yasa nitsuwa , "son where are you kaji gun AFIYYA
ne!," shiru yaye nan ya tuna dalilin kiran kinan, "no Daddy daman yanzu zanji "aikin banza ton
d'azun ina kaji" tsaki yaja ya kashe wayan sa. dafa kanshi yaye dake sarrawa "gaba-daya
nakasa control na kaina Aliyya kinja min masifa yau ", direct part nasu Umma ya shiga yaye
sa'a kuwa a bud'i don daman ba rufe wa suke ba sai dai na waje, step ya haura zuwa dakin
AFIYYA a daddafe ba "badon umarnin iyayye ba ne da ba'abunda zai kaini d'akin yarinyar nan ,
a tunanin sa ma barchi takiye bankad'a labulen yaye kasancewar itta ma bata rufe 'kofar
ba,,,,,,,,
Abinda ya gani shi ya sanya shi suma a tsaye,,,


The next page is don haka a shirya mai lankwasa da karayayya an then ba ruwa
na you know in bazaki iya karanta wa ba just out akaiw masu bu'katar FARASHIN SO

kudimuuuuuuu





Al'kalamin ƙanwar soja ✍️�
























�FARASHIN SO�
Story& written
by

Narnah 'kanwar soja ✍️�



caring
romantic
‍❤️‍‍ special couple love
A lovely short story

Marubuchiyyar

➖ MIJIN MAGE.
➖ DUHU CIKIN HASKE.
➖ RUHI BIYU.


now
�FARASHIN SO�



Na sadaukar da wanan littafin wa karan kaina , kasancewar sa yazo ina murnar zagayowar
ranar haihuwa ta happy birthday to my self..




Page 1314


A tunanin sa ma barchi takiye bankad'a labulen yaye kasancewar itta ma bata rufe 'kofar ba,
zare ido sukaye a tare ta dai dai fitowar ta wanka kinan daga itta sai d'an tawol nata.


( nace banda abunki yarinya wanka 'karfe goman dare kamar wata amarya ?)


Buga wane uban 'kara takiye ganin mutum a d'akin ta don light blue haske ne mai kawo wa ya
d'auke don haka ta tsorata bata ye tunanin ko tsammanin kowa a wanan lokacin ba juyawa
yaye yaga dai ba kowa kar yarinyar nan ta mishi mugun sharri a dare nan "ke nitsu AFIYYA nine
Yayan ke Ahmad "


Ina ihun take bugawa bataji ba burinta su Umma da Abba a 'kasa su agazama ta wuff ya

rungumi ta da had'a baki su ɗaya tsit taye sai muzarai yanzu kan ta dawo hayyachinta Yayya
Ahmad ne yazo mata fyad'i turesa taye anmman a banza don dama shima ba chikin hayyachin
sa yaki ba don Aliyya ta jamai yarfa kwatsam kuma ya had'u da AFIYYA a wanan yanayin
warware tawol nin nata yaye a hankali itta kam abun ya fara tsorata had'i ta da bango yayi nan
tsoro ya dirra chikin zuciyar ta jin hannun sa na yawo a sansan 'kirjin ta, romance nata yake
baji ba gani ga wane sweet freashnar dake fittowa daga bakinta da tunda uwarsa ta haifeshi
yace bai ta'ba jin sweet irin hakan ba, ta duk tureshi da takiye a banza, don hakan ta rasa duk
tunanin ta hannun ta na dama ta dungule gu d'aya ba zato ba tsammani ta kaimai naushe saitin
hajiyar sa dake kai mata zungure da gaisuwa , da hanzarin ya sake ta harda 'iyar 'kara yaye
wuff ya kife a kan gadon ta yana sauki numfashi hannun sa rigi dagun sai tumurmusu yakiye a
gadon itta kam ganin ya sake ta taja tawol nata da hanzarin ta fad'a toilet tasa key "wanan
anyah Yayya Ahmad ne ko wane abun yasha yazo ya lallata min rayuwa ta shi da ya kansance
baya sona wato don na wula'kanta a rayuwa ta shi kuma yaji dad'in sa hawaye ta share jin
sautin zuciya ta na bugawa ta kunna showar kanta don taki sanyi. .



"Abban AFIYYA mu shiga mudaba ko lafiya nifa ban yarda da Ahmad nan ba kar ya cutar
min da diyyar ta" cewar Umma. murmurshi Abba yaye ya lakuchi hanchinta kaiii Zahra kina da
tsoro fa karkidamu ƙanwar sace bazai kuma cutar da itta ba , sannan kuma na gayyamiki komai
da ke gudana yanzu kinga ba abun tada hankali bane don ya shiga dakin ta ."
shiru taye badon ta gamsu ba ganin hankalin matar tashi bai kwanta ba takara a jinkin sa da
rarrashin " don Allah Zahra kwantar da hankali ke ba kiji tayi shiru ba suna magana ne, kema
taho na baki labari mai dad'i," haka tabar abun badon taso hakan ba.




Saida ya tabbatar ta bar ganin sa yaji sauki da kyar ya rarraba ya kuma part nashi ruwan
fridge mai sanyi ya bud'e gora biyu ya shiga toilet Nan ya sa a jinkin sa don yaji sauki ya fitto
tareda ɗaukar wasu kwayoyin ya sha da ruwa ya kwanta akife sai mai da numfashi yakiye duk
juyin duniya idan yaye sai ya tun mu the good moment da yasamu da AFIYYA duk dauriyar sa
ya kaucewa tunanin ko mafarkin ya chutira hakan yasa sai yana tuna Aliyya anmman duk a
banza,,



WAIWAYEN ALIYYA

Koda Ahmad yabarta a wanan yanayin ta kasa ta'buka komai jiki a macce ta shiga d'akin ta
wayarta ta kunna ta danna kira chan nag wata matashiya ta shigo d'akin nata taga aubtyn nata
kwance kamar gawa tayi murmurshi ta masti tafara danna mata 'kafa tana massach nata tan

ashafawa juyawa taye kin rufe 'kofar?" eyy na rufe masoyi yarta" murmurshi suka sakarwa juna
nan ta danne Aliyya cikin salo baji bagani suka hau bada'kala tsakanin su , harkar lesbian .



( Allah kamana katangan 'karfe da wanan mummunar aikin , masuyi kuma ka shirya dasu). .




Chan AFIYYA ta leqo ganin baya nan ta gyrah gadon ta tasa kayan barchin ta rufe 'kofarta ta
kwanta sai dai barchin yace bazaizoba duk juyin duniya sai taga Yayya Ahmad a cikin wanan
yanayin ga kuma turaren sa dake guduna a jikinta duk dacewa ta maimaita wankan don haka
barchi 'barawo shine ya ɗauke ta a rashi sa'a yau ta makara sallah asuba sai 'karfe bakwai tashi
tuna cewa yau Yayya Ahmad zai bar 'kasar nan wuff ta tashi ta zuge labulin da glass na window
a sa'a ta hango sa gaban su Daddy " Kai jiya ka sallemi AFIYYA kuwa ,da full confedance yace
"eyy Daddy ka tambayi ta ma "murmurshi sukaye da samai albarka dukkan su illah AFIYYA
dake kallon sa a window don bazata iya zuwa ba fushi takiye dashi ga kuma nauyin da kunya
sa da tunda aka haifeta bata ta'ba jinsa a kan Yayya Ahmad ba sai a wanan lokacin, kamar
ance Ahmad d'aga kanka ya daga charaff idon sa ya had'u dana AFIYYA zare ido taye kad'an
saurin jingina da bango taye ta sake labulen shi kanshi sai yaji wani irrin don haka ya shiga
mota sai Aminu Kano international airport, sai mucce a sau'ka lafiya........




Bayan wani lokaci mai tsawo AFIYYA taye ta fama da jinya da kuma kewar Yayya Ahmad tun
abun na damunta har ta daina sa rai akan hakan yana kirar su Umma da Abba da Mommy da
Daddy har da Inna suna vedio call anmman koda wasa baiye da AFIYYA ba , matsalar daga
garita take idan Iyayyen sun bata wayar sai ta sauya fuska tace bataso ta tsani sa har abada a
don haka suka daina takura ma rayuwar ta tunda ba'a dole, kar hakan ya kawo mata matsala a
chikin zuciyar ta,



Daga 'bangarin Ahmad kuwa yaye kewar 'kanwarta shi fiyeeda tsammani musamman idan ya
tuna good moment nasu a rananr da zai bar 'kasar but girman kai da jijji da kai yakasa yarda da
abinda zuciyar sa ke gayyamai , sosai Aliyya ta bashi hakuri bisa abinda ya faru a tsakanin su
daga farko yamata taurin kai da nuna hakan bai dace ba daga baya kuma suka 'barke da
soyayyar su suka manta da abinda ya wucce a baya a hakan har Ahmad ya manta da AFIYYA
saboda Aliyya mace ce i'yar duniya tuni ta mantar dashi duk wani abinda ke wakana , itta ma
tana maleshia tana karatu ta a wanan lokacin suka zantar da hukuncin aure tsakanin su da
zaran sun dawo Nigeria da wata biyu ko ukku domin chikkar muradin su..........

Fatan kun nishad'antu kuyi kudimuuuuuuu da wanan page nin, kar ku manta share and
comment fisabilillahi




Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login