Showing 30001 words to 32587 words out of 32587 words
kawoki asibiti kinzo ke 'karasa ne don kinga yafara sonki ko wallahi"
batagama magana ba ta hango Daddy ta'bi baki tayi gummm, "daughter barka da zuwa yanzu
zan fitta ne ki shiga yana barchi ma",nan Abba m ya 'karaso don waya yaki hararra ya buga
mata bata damu ba ta gaishishi nan suka tsaya suka fara gulma "nifa bazan tafe ba zanso naji
abinda ya kawo AFIYYA ko ta ha'kura ta amshi Ahmad ne, cewar Daddy suka zauna suna jiran
ta..
Al'kalamin ƙanwar soja ✍️
FARASHIN SO
Story& written
by
Narnah 'kanwar soja ✍️
caring
romantic
❤️ special couple love
lovely short story
ROYAL STAR WRITER'S ASSOCIATION*
{R.S.W.A}
https://www.facebook.com/Royal-Star-Writers-Association-101607075594165/?ref=py_c
*_Marubuta masu aiki da fasaha da zallar amana, fad'akarwa, ilimantarwa da kuma
nishad'antarwa_*
_(R.S.W.A)Ruwa kad'ai ke maganin k'ishi_
*Alk'alaminmu 'yancinmu*
Page 30
Last page,
Tsayawa tayi akansa ganin yana barchi duk da ya rami mata hannu tasa ta mayar da gashin
kansa da yarufe mai idon sa, jan hannun tayi wuff ya rigi "AFIYYA" da mammaki ba tayi tunanin
ya farka ba taja hanunta ta matsa baya kaɗan gudu na kikeyi AFIYYA"? a'a ta kauda kai nazo
ne ka rubuta min takarda ta ba wai duba ka nazo ba ina tsoron bayan mutuwar ka ace mijina na
faro mutuwa yayi ",, tashi ya zauna jinta har ya ciri drip na hanun sa ,da gaske tayi maganar
kuma tamkar ba itta ba ," AFIYYA kina nufin tsananta ta kai haka a zuciyar ke ,har kina fatar
mutuwa ta ,juyuwa tayi ganin jinin na zuba da sauri ta isa gadon takama hanun sa jan faceaid
dake kusa tana mai tretement tana magana ,,eyyy mana incina nazo amsa ,ko nayi laifi .?
"To gani na tafe dawo dashin sonki a raina yake tsiro lalle kimin marhaban , k'anwata ko zaki
'karamin martaba ta ..
"ummh Yayya kinan nisan da kamin a zuciya ta ko ka dawo garini bazanji wanan kirar ba
kayi ha'kuri kabani takarda ta ga sadakin ka ba'abun da zanyi dashi tunda ba'a auren dole fa ko
anayi ne yanzu,?
" Nasani baza kije ne ba duk laifi na ne kin bani ruwan sayi nasha don ya kashi min 'kishi na
kin kaine inuwa domin jikina ya tsira da zafi da rad'adin rana na zauna ki kuma na ture ki chikin
ranar, sai dai zan iya fitowa na jawo ke inuwar amman ina rogon ke kar ke zauna ke manta
dane a rana , kar kisa zafin sonki yamin illah,"
"Yayya Ahmad kinan jinin na da naka d'aya ne haka ka gudu ka barni wai sai macce mai aji
da 'kwalissa wacce ta girma ta wayi" , saurin rufe bakinta yaye da hannun sa sai muzurai taki
da ido , bu'ki hannun tayi ka bari na rufe jinin ka na zuba," ta chigaba da cewa "
Ka barni da kewar ka da ciwon sonka muryar ka naki son ji , kaine wanda nakiso gani nayi
haƙuri da hakan na jure wulakanchin duka na shanyi na ro'ki ubangiji da ya cire min sonka ya
cire min mugun dafi ko ka kira ni bazan dawo ba ,
ya dawo dani daga hayyachin na, yanxu ka dawo zaka saki karyamin zuciya ta ce.?
"Hanyar da na hau nayi kuskure mugun birki yasa na tafka tuntu'be, fuska ta da zuciya na
ganganr jikinna ya saki, yana neman soyayyar ke ke dawo gari ne ki tallafa kimin agaji na dawo
hayyachin na...
idan kin yarda kin amince , rigar da na sanya a baya tuni na ku'be ta taki naki jira ki rufamun
asiri ke dawo kice sutura ta kar ke barni a tsirarra ta kice rufin asiri na.
na gani abunda kike nufi a wanchan lokachin jijji da kaina da wayoo na ya zama na banza na
dawo kan layi a yanxu ki nuna min hanya AFIYYA............."
"Matsayi matsayi ne na rigika a matsayin kod'ayi mabud'in wahala, ganin hadari shine
abunda yasa ka ajiye kin dirmu ka ɗauki tsala, kwarya tabi kwarya in tahau akushi ta had'a da
matsala, yau wacce ka raina itta ce kace tayi 'kiba ta girma har da tunanin ba itta bace haba
Yayya to nicce AFIYYA wacce taye haukan sonka a shikkaru baya chan da suka wucce yanzu
kam babbo wanan FARASHIN SOnka ya sauka a zuciya ta a don haka baka da wata martaba
da ta wucce ka a matsayin yayya na ba miji na ba . "......
"Ke amshi ne akan alfarma a soyayya na daina ruwan ido, wallahi ina sonki fiyyeda yanda kike
tunani AFIYYA kice rayuwa ta , kece rayuwa ta ina cikin hatsari idan kika kuji ne, " shiru sukayi
ta rufe mai ciwon ta mi'ki tsaye, ganin hakan ya durgusa akan guiwar sa ya ri'ki 'kafanta ya
sunkuyar da kai hawayen da taki dannewa ne ya biyo 'kunchinta da sauri ta shari tun kafin ya
gani,
"Kowani d'an adam ajizini tara yaki bai cika goma ba, na yarda nayi laifi ammann na nema
afuwan ke, ke yafi min kaina bisa wuya na, na rasa da wacce kalma zanyi amfani don kisan
cewa lallai ina sonki,,,,,," hawayin idon sa ya ji'ka mata 'kafarta dauriya tayi tace,
" Tuba shine dai dai agun wanda yayi kuskure , ramin 'karyan ko yayi tsaye 'karshi watarana zai
'kure ne, shukkar da akewa ban ruwa ka zauna ka gani tabbas watarana zata tsiro, cewa akayi
ma a hakan zan dawo ma, look you know what ne yarinya ce har yanzu kamin girma ma , dole
na samu yaro kamar dai ne nin nan, " zaro idon sa yayi yana ganin ta tayi murmurshi "duk
duniya babo namijin da ya dacce da rayuwa ta yayi dai dai da ne sai kai , don Allah naki 'kaunar
ka kasani, har abada bazan kujee ka ba" ,
Tasa hannun ta ta shari mai hawayen sa murmurshi yayi ya mi'ki ya rungumi ta hannu tasa itta
ma ta zagaye shi gam gam , ko iska ba zai 'kifta ba tafawa Mommy da Umma sukayi , Daddy ne
yayi murmurshi " to da alama zamu kuma gida tunda ya samu maganin sa" to saki ta mana ko
'ballata zakayi " cewar Mommy duk dariya sukayi ,kunya tasa AFIYYA makalewa a bayan
kujera,........
TWO MONTH LATER
Soyayya ce sosai ta ginu a tsakanin Yayya Ahmad da AFIYYA da kula na musamman sun
mance komai sun rungumi juna suna bawa kansu kulawa wanda hakan ya jawo 'kauna da
kyakkyawar ala'ka a tsakanin ahalin su, inda akayi shagalin buki sosai wanda ko auren sa na
fari ba'ayi ba a yau aka kai amarya gidan ta bayan ansha ado nasiha na iyayye, zaune taki a
bakin gado tana kuncewa da sa'kawa ko sallamar sa batajiba sai da ya dafa kafaɗarta ,firgit ta
dawo ," amarya tunanin me kikeyi haka awww na tuna kina tunanin na taho da kazar ko
namanta ne?" zari ido tayi daga cikin mayafin "kai Yayya Ahmad yaushe nagayyama hakan ne
kuma ," mi'kewa tsaye yayi yasha jinin jikin sa yana nuna ta da yatsa "AFIYYA AFIYYA AFIYYA
bayanki, da gudu ta tashi ta janye mayafin da ta rufe fuskar ta har ya fad'i a saman kafad'ar ta
"meye ya faru Yayya Ahmad me yafaru Please wani abu ne ," dariya yayi ya jata jikin sa "kinga
bansha wahalar rogon ke ke bud'e fuskar keba ,"duka takai mai a 'kirjin sa wallahi ka razana ne
Yayya Ahmad wanan wani irrin wasa ne kuma kuma kuma fa" bata gama magana ba ya had'i
bakin su sai da yayi good three minute's ya tsgaita sai mayar da numfashi sa yaki , ittan ma
hakan ta kasance , da sauri ta yi hanyar fitta ya kamata yauwa "yauwa daga yau kika kuma
ambattar sunan nan da kikace yanzu haka zanmiki kwallon ido tayi "wani suna"? Yayya Ahmad
nin "? wufff ya. zura harshin sa cikin bakin ta da shimfida ta bisa gado yana saki ta "wallahi
bazan "kara ba daga sunan ka OGA " subhanallahi cewa aka miki asibiti baki ko barikin sojojin
da zava cemin OGA" dariya tayi ta ture 'kirjin sa da yamata rumfah "okay Zan na kiranla da
suna irrin na masoya kamar su , Mangoroty kankanaty abarbaty lemonaty zumar zuciya ta ,,da
su,,,,, Toshi bakin yayi da hannun sa na dama na hagu kuma ya dafa kansa "oh my God zakisa
kaina ya fara ciwo fa, wani irrin suna ne wanann bayan nasan kina kirana da nurul qalbi, nurul
hayyati , my choice, " dariya tayi sosai "Yayya ina kasan wanann sunan cikin mammaki " shima
murmurshi yayi ,a diary ke mana ," a zabure ta tashi kana nufin kmkaga komai ,"Yes na gani
harda abinda bakiso na fad'a da kika min ranar ina barchi ," da sauri ta rufe bakin sa kai Yayya
da gaske ka gani waiyooo Allah hannu yasa ya ja zip nin rigarta a hankali ya fara mata tafiyar
tsotsa ,, bugi hanun tayi amman ka bari 'kanwar soja tagani kuwa ," a'a kwantar da hankali ke ai
sirrin mu ne bann bari tagani ba, kuma yanzu ma bazata ga komai ba nasan wayyon da zan
mata ajiyar zuciya ta sauki "Thank God da yanzu ta tuna min asiri a group nasu na FARASHIN
SO kasan ta dadin bin diddigi , dariya suka sa suka ja bargo a inda naga aka kashi light ,'
Ƙanwar bindiga ko ƙanwar soja ,kai kuma ƙanwar wayi ne idan kin gama gulmar naki ke rufe
min 'kofar d'aki dana farlour ,, jin Ahmad ya fad'i hakan na fitta kafin raina ya 'bacce na kira
Yayya na soja.
Alhamdullah
Alhamdullah
Alhamdullah
TIMMAT BI HAMDULLAHI
Godiya ga Allah subhanahu wata'ala da ya nunamin na kamala littafin FARASHIN SO lafiya ,
tsira da aminchi su tabbata ga fiyyayin hallita S A W,
Godiya na musamman ga 'kungiyar mu ta Royal Star Association gunkiya marubbuta masu
amana da fasaha ,da taimakon juna ,gaba gaba dai da bazarku muku rawa ,Allah 'kara basira
da d'aukaka.
Godiya na musamman a gariku FARASHIN SO fan's Allah yabar 'kauna da zumunchi
musamman Mamman Hafiz ,da Ummu Hafsat ,..........
Sai mun had'u a littafin na na gaba BIYAYYA GA UWA coming soon..........
Albishir
Albishir
Albishir
fatan zako bani farin goro, Sharariyar marubuchiyyar littafin zamani na ranar gizo_gizo ,
Rumaisaaliyuinuwa wacce ta rubbuta mana litattafai da dama kamar su
'Bakkar 'kaddara,
Zazzafar 'kauna
Rabi Danja ( her book now)... e,, t,,c
tare da fasihiyar marubuchiyyar nan mai faranta ran masoyan ta da Zafaffan litattafan Hausa.
ZAHRA ROYAL kamar su
FANSAR MACIJIYA
RUHI BIYU
MAHAIFINA NE SILLAR KOMAI.. e.t.c.
Da wanan 'karamar marubuchiyyar taku 'KANWAR SOJA da taki za'kulu muku labarai na
zamani a ranar internet dake faranta muku da Zafaffa 'book's nata kamar su..
Mijin Mage
Duhu cikin Haske
Ruhi Biyu
Sun dawo muku da wani sabon salon labari mai ban tausayi da nuna 'tsantsar 'kauna ,da
masu ta'amali da shari'a sun had'a kansu filli guda don su fad'akar daku da nishand'antarwa ,
kar na cikka ku da dogon surutu sai mun had'u very soon,. a
❄️ HANYAR RUWA❄️
the way of water❄️
Coming soon in sha Allah.......
Wattsppt number : 08101235739
Facebook page : Narnah ƙanwar soja…