Showing 21001 words to 24000 words out of 32587 words

Chapter 8 - FARASHIN SO Book Complete by kanwar soja .pdf

20 May 2025

2509

mai buje ta 'kasa kuma siriri
da rigar ta da akayi rubutun , you will never catch me, da Teddy akai, sai hular sanyi da yamata
kyau zama tayi duk suka gaisa " Amarya baki laife " ya'ki Aliyya ta mata ta chigaba da magana "
Amarya Yayya tunda kikazo gidan nan baki mana girki munce na Amarya ba kai koma bazakiye
kowa yace ba ne zanchi safiyar gobe a part naku zanyi breakfast kimin abinda nakiso ke
tambaye Yayya Ahmad ya san girki da naki so ko brother" ta fad'a tana had'iye dariyar ta sosai
ran Aliyya ya 'bacce anmman d'aki 'yar soyayya ce ta wayance da cewa " yakamata 'kanwar mu
kizo da wuri akaiw sepiacial da zanmiki ,"





Tashi tayi daga inda ta zauna kusa da su Umma ta kuma kusa da Yayya Ahmad da Yayya
Nasir a tsakiyar su ta samu gun zama shikkinan yau kam dai "Yayya Nasir a baki zaka bani
abinchi tunda gobe zaka tafe ko "ta fad'a da zum'biro baki "kwarai zauna nai kyau" nan Ahmad

ya matsa ta bud'e 'kafa mai kyau aka fara chin abinchi hannun haggu tasa a bayanta ta
mutsuguni Yayya Ahmad sosai ya razana ya kallonta ta mai kwallo "da zafi ne " harrarra ya
mata,





" I will catch you yarinya "abinda yace mata kinan, murmurshi tayi ta kai loma bakinta taga
kowa nachin abinchi sa banda Aliyya dake ta kishi mi'ka tayi don yaga rigarta da kyau ai kuwa
yagani ya ciza la'bben bakinsa da kyau da cewa "hummm ". haka suka chigaba da chin abinchi
su har suka kammala aka yo part na Mommy ana ka bud'e dandalin hira AFIYYA dake kwance
a 'kafar Yayya Nasir tace " Yayya Ahmad like you are not in good mood me yafaru ne "?








Nan duk suka juya suji ko akaiw abunda ke damunshi ne sai yanzu ma Mommy ta lura da
yaron nata yad'an rame kwana nan ganin hakan ya daburchi da cewa "ba komai just sanyi
yamin yawa ne kai na na ciwo haka kamar zazzaza'be" dukk sannu sukamai da Allah 'kara
sauki, chan ta kuma cewa "Yayya Ahmad yayi aure yanzu kam sauran kai Yayya Nasir sai
Yayya Khalil" sai shiru tayi dariya sukayi Inna ta ce "ai tukura ta Nasiru ma bazai rigaki ba
santalilin saurayi zan samu miki kyakyawar gaske mi illimin addinin na zamani mai tausayi da
Imani wanda zai kulla dake kamar saurauniya ya bake farinciki kuma wanda zai iya baki
rayuwar shi nan taki don ya inganta rayuwar ke " , tafi tamata raff rafff "wooo sai kaka ta nan ta
tashi ta hau kanta ta mata kiss a kumatu "kina nufin kamar na littafin da nabaki labari irrin
Yarima Munir na (Mijin Mage)"








Dariya sukamata Daddy yace "kedai daughter akaiw ke da barkwance Inna ma ta biye miki "
ha'aa to ai hirar muce wanan ba ruwan ku yauwa ko kuma dai irrin yaro mai tausayi nan da kika
ban labarin sa na manta da 'kanwar shi nan da yaje taimaka ta baisan 'kanwar shi bace"? nan
hankalin su dukka ya dawo gari su na tuna Inna (Duhu CIKIN HASKE ) Kamal sunan sa"

ahaaaa nan suka tafa 'karamar tsaki Ahmad yaja ya fara latsa wayar sa . nan aka watse da
sauri Aliyya tasa hannu cikin na Ahmad tunda duk Iyayyen sun tafi shima Nasir ya kama
gabansa shikam da wuri ya tashi don tafiyar safiya zaiyyi daga Khalil sai AFIYYA da zasu ga
wane series film da ake haskawa a tashar Bollywood The fate of love ,, da ganganr tayi haka ta
narke a jikin sa ta juya to 'kanwar mu sai da safe." dariya AFIYYA ta mata "to aunty na Allah ya
kaimu lafiya nasan komai fa ") da sauri yaja hanun ta suka bar part nin don tuni yafara rasa
sense akan AFIYYA don haka yaja Aliyya don ya rage zafi a d'aki sai dai duk abin da ya mata
tace bata tasoba domin fushi taki dashi dole ya batta yasha tea da lemon tsami yabi lafiyar
gado...








Haka AFIYYA ma ta gama kallon suka watse inda ta wucce d'akin Mommy don anan take
kwana yanzu ta kwanta da farinciki fall a ranta ganin yau ta fara rama abin da aka mata
"tukkuna ma baka ga komai ba wallahi sai na rama ai ban mata ba ki kuma Aliyya akanki har
tsallen kwad'o nasha to harda bulalla sai na rama gobe da safe sai kunsan wayi Balkisu Mai
gadon zinnari,,,,..











Tofaaaaaaaaaaa.



AFIYYA a daibi a hankali ne kam baruwa na



Al'kalamin ƙanwar sojah-----------ce ✍️�

�FARASHIN SO�
Story& written
by
Narnah 'kanwar soja ✍️�


caring
romantic
‍❤️‍‍ special couple love
lovely short story

ROYAL STAR WRITER'S ASSOCIATION*
{R.S.W.A}
https://www.facebook.com/Royal-Star-Writers-Association-101607075594165/?ref=py_c
*_Marubuta masu aiki da fasaha da zallar amana, fad'akarwa, ilimantarwa da kuma
nishad'antarwa_*
_(R.S.W.A)Ruwa kad'ai ke maganin k'ishi_
*Alk'alaminmu 'yancinmu*




مسب الله نمحرلا *ميحرلا
ىلصو* الله لع يبنلا *ميرکلا






page 24


Tun bakwai na safe tafara shiryawa kamar mai zuwa gidan buki leshi tasa kalar madara da
akawa ado da red flower light da yasha d'inkin riga da zani d'auren turi kaga tsiya ta buga
makeup tayi sai flat shoe bata da gylen ta da ta rataya a hannu sai wayarta sosai tayi kyau ko
mai ta tuna ohoo dai sauri ta tsaya gaban mirro dariya tayi ta d'auki jambaki red colour ta gogge
oil lip's da ta shafa mai dan'ko ta sa jambakin ta abunka da farin fata ya mata bauuu "ahaa
baka hanani sa jambaki ba sai naga tsiyar yau a hakan ma zan fitta neman miji nema nayi aure
na hucce ba'kinchikin don wallhi ba abunda zanyi da ra'kowar Aliyya nafi 'karfin hakan mai
gadon zinnari ce fa ne,"

Umma ce ta ganta tooo daughter yaushe ma kika warke ina zuwa da wanan adon"?
murmurshi taye '"Umma kinan zanyi breakfast a part na Yayya Ahmad daga nan zani gidan su
Atika kinsan taye ta zuwa ai kwana. biyu nan banganta ba I miss her ", okay" abunda Umma
tace a dawo da wuri Allah kiyayye" sosai taji dad'i ta fitta ta gaida su Mommy da Daddy ta
wucce part na Yayya Ahmad..














Knowking tafara bugawa kusan five minutes ba Wanda ya bud'e sanda ta d'auka ta fara
bugawa da ittta da gudu ladi Mai aikin ta ta bud'e da murmurshi a fuskarta ta shiga falour sosaii
aka 'kawata d'akin da kayan ado marron and black ladi ce ta gaishita tana ganin yanayin shigar
tasan 'kanwar Ahmad ce don ga kammanin rass a fuskarta ya mutsa fuskar sa yakiye ya fitto
daga shi sai boxer da vest yaga wai me yafaru ake ta buga 'kofa kamar ba lafiya AFIYYA ya
hango sai wani shigi taki ta d'au wanka "Yayya Ahmad good morning" harrarra ya buga mata
"morning a d'akin ke na kwana da zakizo kina ta buga min 'kofa ina barchi " zari Ido tayi laaa...











" Yayya Ahmad daman baku tashi ba nifa nazo yin breakfast ne zan fitta unguwa " unguwar Ina
da asuban nan " ka duba agoggo ka almost 9oclk yanzu" ai kuwa ya duba " ohh my God
gaba'daya na makara " zama tayo akan one setter ladi kam tuni tayi waji donnta kammala aikin
ta sai kuma gobe tsayawa yayo yana kallonta nan ta d'auki remote ta fara sanja channel" Yayya
Ahmad tell aunty am waiting my breakfast," murmurshi yaye yarinya kinan , "ai tana kitchen
shiga ke sameta "tura baki tayi nan ta tashi tayi hanyar kitchen da kallon yabi bayanta

murmurshi mugunta.....











Juyawa ta fara yi ganin ba kowa a kitchen nin kama gungumun ta tayi zataye magana Nan taji
an zagaye west nata ta baya tsoro me lokachin guda ya sau'ka cikin. zuciyar ta kansa ya karya
a 'karkashin wuyar ta nan tadiburchi jin ba'kon yanayi a tattare da ita, da sajin fuskar sa yake
gogge mata taaittt tayi tana amsar ba'ko sa'ko , ganin hakan ya zura hannun sa daga 'kasar
rigarta tamkar tafiyar tsotsa ya kima ta jin ya haura kan bra nata ta dawo hayyachin ta da sauri
ta fisgi tana gyrah rigarta sai sunkuyar da kanta takiye tana neman hanyar ficewa janta yayi sai
da ya had'a ta da bango,








Magana zata fara ba'kin na karkarwa da 'kifin baki yayi murmurshi ya fara kising nata waiyoo
" Allah abunda tace "a zuciyar ta kinan tuni ya hau warrr da ganganr jikinta ganin ya d'an
matsa suka hau mayar da numfashi '"Allah ya isa min mugu kawai" dariya mai kyau yayi " ban
hanaki saka jambaki ba ai kicce ma kikkace wa mata ta wai nazo ke sani barchi ko harda ceaa
kinbani wani milk freash to yanzu bani tunda wanchan 'karya ne" ya fad'a yana 'kunshi dariyar
sa , haushi taji tasa hannun ta biyu ta rungumi 'kirjinta "wallahi Yayya na tuba bazan kuma ba
wanchan ma sharrin shaid'anu ruwa ne" ne yanzu ba ruwa na da maganar wasu shaid'anu ruwa
ko ma na iska ne milk nin zansha tinda kince naki daban da nata naki nakiso to gani bani yana
turu baki abun fa ya fara d'aga mata hankali Yayya Ahmad ne da cewa hakan anyah kanshi
d'aya kuwa had'a face nata tayi" to yo 'ai ba 'karya nayi ba kuma wallhi ka daina ta'ba ne tunda
ba matar ka bace ne yanzu ma wani saurayi zanyi , nayi aure na huta " chassss numfashi sa ya
d'auki baisan sanda ya chukumuta " ba maimaita abunda kikkace yanzu " tsoron da takiji ya
bayyana " cewa nayi kayi ha'kuri kabani hanya zan wucce bazan kuma shiga. tsakanin ka da
Aunty Aliyya ba "noooooo naji kince saurayi banganiba komai ba , " ganin idon sa da ya sauya
zuwa red tayi idan na maimaita kalmar nan Allah kad'ai yasan lokachin da iyayye na zasu ga
inda gawa ta taki don haka bari na mai dabara " cewa nayi ka nema min saurayi nema nayi aure

na huta " saketa yayi aikin banza bazakiye auren ba sai bayan kin girma ai karatun zakiye
yanzu ki ka gama secondry school kar na yarda naji labarin saurayi a bakin ke wallhi ko na
'ba"ballaki" ganin ya bata hanya da gudu ta fitta ko duba Aliyya ma bata yeba breakfast nin ma
ta fasa ,,






my comment,


su AFIYYA don Allah ke maimaita laifin ne ina ruwa na sai na sa Yayya Ahmad nin ma ya
'ba'ballaki ,kuma gobe ma ke maimaita sanya jambaki,,,





Kai kuma Ahmad ina ruwan ka da shiga harkan ta kai da kace bakaso gwanda na saita ma
hanyar jirgin ka zuwa Indiya ka daina shiga rayuwar mu....






Al'kalamin ƙanwar sojah-----------ce ✍️�

�FARASHIN SO�
Story& written
by
Narnah 'kanwar soja ✍️�


caring
romantic
‍❤️‍‍ special couple love
lovely short story












ROYAL STAR WRITER'S ASSOCIATION*
{R.S.W.A}
https://www.facebook.com/Royal-Star-Writers-Association-101607075594165/?ref=py_c
*_Marubuta masu aiki da fasaha da zallar amana, fad'akarwa, ilimantarwa da kuma
nishad'antarwa_*
_(R.S.W.A)Ruwa kad'ai ke maganin k'ishi_
*Alk'alaminmu 'yancinmu*








Page 25

"Haba Ahmad yanzu ace Aliyya ta kuma Maleshia anmman bamu sani ba wanan wani irrin
al'amari ne wallahi har naji kunya da Alhaji Abdullahi yake sanar min ina gayyami ke Mommy
yara , kwatsam na amsa kamar na sani ,, "shiru yayi Ahmad nin ma don shima kansa baisan da
tafiyar ba don a tunanin sa gida ta tafi har yaye drama da AFIYYA ko neman ta bai yeba 'saida
zata hau jirgi ta sanar mai anmman zanyi maganin ke gaba d'aya ta sanja min " tsawa Daddy ya
buga mai,











" Ina magana ma ka mayar dane hoto wai nikam mike damun ka ne " sosa geya yayi "am sorry
Daddy wallahi na shafa'a ne tafiyar na ta kuma yazo da gaggawa ba sanarwa sam nema kuma
next two day's zan kuma sun kira ni" okay but kar haka ya saki faruwa ,Allah kaimu zaka iya
tafiya" , thank you Daddy" ,,







"Umma ina AFIYYA ne," shiru sukayi ganin hakan yasan abin da sukii nufi ne dalilin
tambayar ta , suni kai yayi ya wucce part nasa duk dariya sukayi "hummmm Ahmad kinan
cewar Mommy" nan suka chigaba da hirar su abin burgiwa..

Tunda abin nan ya faru aka shiga takun sa'ka da Yayya Ahmad gaba-daya tsoron sa ma taki
"ohhhh ne Balkisu duk Yayya Ahmad ya ya sanja ko dai aljannu ne garisa abin da ban mamaki
yanda yake wani shishigi min " kodai ne naki masa shishigi ba cewar wani sashin zuciyar ta
gyara kwanchiya ta rungumi pillow a 'kirjin ta nan da nan wani barchi ya kwashi ta,







Tafi yaki a hankali zuwa part nasu sai sa'ka yakiye yana warware wa a zuciyar sa dukkan su
ya gansu a falour nan suka gaisa da cewa safiyar gobe jirgin sa zai tashi sai dai kunyar
tambaya AFIYYA yakiye kwana biyu banganta ba yana jiran Daddy yace mai kayi sallama da
AFIYYA amman yaji sunyi shiru nan ya juyaa "Daddy nace sai da safe , " " my son akaiw
abinda kaki so ne sai sallamar mu kaki ka kasa tafiyar ",Abba ne ya amsa da cewa "idan akaiw
abu ka sanar mana eyeee ,"ahhh noo no no Abbah kawai zan tafi ne" har ya kai 'kofa ya dawo

" Daddy AFIYYA fa " dariyar manya sukayi Umma tace " tayi barchi a ai bansan meyasa
kwana biyu nan bata son fitta ba kullum gata a d'aki batagama magana sukaga ya wucce fuuuu
sai part na. Abba dariya sukayi "wato Abban yara ka lura da Ahmad kuwa , "kai Yayya yaushe
ka fara sa'ido bansaniba ," maganar gaskiya ce ai sai tambaya AFIYYA yakiye kamar baisan
inda taki ba ," cewar Mommy, da sauri Umma tace " ne wallahi bansan yaushe aka fara sawa
d'ana ido ba shikkinan mutum da 'yar uwar sa ba dama ya tambaye ta " "ahtooooo tambaya da
babban dalili " cewar Daddy naga zolayar nasu kamar ba mai 'karewa ba ni nabi bayan Yayya
Ahmad da gudu .











Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login