Showing 18001 words to 21000 words out of 32587 words
" Karuwanchi za'a yi a gabana munafuka wallhi tinda naga kin kwantar da kanki akayi aure na
da Ahmad nasan cewa 'bakin hali kike shukawa ashe abun da kuki aikata wa kinan munafukai
"sosai ta bud'e baki tana kumfar bala'e sororo Ahmad yaye tunanin sa yaushe hakan ta faru ya
akayi yaga ba tufaffin a jikinsa harda d'an kapai ma an ciri mai an samai tawol juyawa yayi yaga
AFIYYA da taki bin Aliyya da kallo kamar bata santa ba kallon tuhuma yaki binta dashi har ta
dawo daga inda taje tana ganin hakan tasan meyaki nufi da irrin kallon dariyar ta ta 'kunshi ciki
ciki tace "
To mallam ai kayi barchin ka hankalin ka ya kwanta gaskiya sai ka gayyamin na wani
farashin abunda na maka , kai mutum da matar sa anmman ka nace min nifa yarinya ce
gaskiya, ka kai matar ka asibiti a duba lafiyar ta don naga alamar akaiw matsala baka samun
abinda kakiso" ammm ta kama baki " auuu qshe ma gata mi'kiwa taye ta d'aga murya ta kama
kwankwaso da ban'karo 'kirjinta " wassshhhh wallahi Yayya Ahmad ka dani ne ba kad'an ba"
super Aliyya tayi zata hau kanta da sauri AFIYYA ta danne Ahmad a bayan sa "wallhi kar ke
yarda ke matso ke sa hannunki ga lafiyata da kansa yazo kuma ma naji yana cewa wai wari
kike da daddare baya barchi shine yazo wai na taimaka mai da abunda zaiye barchi nan taki ne
kuma Yayya na kinga ba laifi bane don na taimakawa d"an uwa na shine nasa shi a cikin hijab
na kwantar dashi tsakanin 'kafata anan jikinsa ya kwanta kanshi kuma i give him a sweet milk
with a honey m"......
Bata gama ba ya ture ta Jin 'karyar da taki ta zuba mai da sharri ashe har yanzu AFIYYA bata
sanja ba" Aliyya ta buga da gudu tabar gun da abun ya wuce tunanin ta , ganin Aliyya tabar
gun da sauri taja baya don kar amata mugun illa aikuwa hannu yasa zai chukumuta tawol nashi
ya warware don daman ba ta d'aure mai kyau ba tsayawa yaye da sauri ya janye ya rufe
tsiraichin sa nan yaga ta gudu ko ta gansa ganinta tsaye yayi suna had'a ido tace 'karshin
mugunta kinan me zaka 'boyi min anan dama ka barshi" da gudu ya sammachi ta ina ta riga sa
sammako tuni ta shigo part na Mommy don yafi kusa da inda ta baro,
Yawan Commenter's yawan typing sai ha'kuri banso ma ace ya haura page 20 ba dukk
yana cikin rashin comment naku shiyasa hakan yafaru , na zauna nayi dogon typing nazo naga
comment baifi na mutum goma ba alhali sama da mutum 300 suka karanta mu gyrah please mu
samu mu gama
Musamman Mamman Hafiz ta zo har inda naki a private da cewa don Allah na taimaka kar
nayi guntun don haka na 'kara page 21 a gaba don itta ,,,, *
Al'kalamin ƙanwar sojah-----------ce ✍️✍️✍️✍️✍️✍️✍️
FARASHIN SO
Story& written
by
Narnah 'kanwar soja ✍️
caring
romantic
❤️ special couple love
A lovely short story
ROYAL STAR WRITER'S ASSOCIATION*
{R.S.W.A}
https://www.facebook.com/Royal-Star-Writers-Association-101607075594165/?ref=py_c
*_Marubuta masu aiki da fasaha da zallar amana, fad'akarwa, ilimantarwa da kuma
nishad'antarwa_*
_(R.S.W.A)Ruwa kad'ai ke maganin k'ishi_
*Alk'alaminmu 'yancinmu*
Page 19
Daddy ne yaga hakan nan yace wane hanzarin ba gudu ba ina da magana duk suka mayar
da hankalin su akan sa nan yace .....
Abu d'aya zamuyi don bansan me zuciyar i'yata ta kiceki akan Ahmad yanzu ba sai dai nasan
cewa shine za'bin ta a koyaushe mu bar maganar a tsakanin mu muga yanda yaran zasuyi idan
muka fahimci wane abun bayan ta farka sai musan dabarar da zamuyi tunda mu muka had'a
auren har sai daughter ta amince ya amince da auren sai a bashi matar sa but yanzu kibar
maganar haka ko ya nuna '" Inna tace hakan ma dabara ce mai kyau Allah bata lafiya anmman
nafi d'aurawa aljannu suka shafi kai bakaga d'akin lokacin bah ," haka ne inna sai aljannu ne
kaina na firgita cewar Mommy haka suka watse kowa yanar maganar ,
( don haka kuma fan's ya zama sirri kar waccce ta gayyamu su abunda ke faruwa tooo )..
****************************************
INA ALIYYYA ?????
Tun daren amarchin su Ahmad ya gurza mata da kyar ta kauda 'kishin ruwa ta da sha'awar ta
dake mugun tinkarar ta ga wane tsananin kishi da takiye da AFIYYA 'kawarta Malika ta kira da
tazo ta taya ta zama ta d'ibe mata kewa haka kuwa akayi ta manta da sharad'in bokanta ne oho
bukatar ta ta rufe mata ido Malika ta kwashe mata duk damuwan ta don haka ta sake jiki Malika
ta zama ango ta , haka su kuma suki tasu rayuwar...
BAYAN KWANA GOMA
A hankali ta bud'e losa losan idon ta sai ranar da taye kallon d'akin tayi| na asibiti nan ta sauki
ajiyar zuciya "ashe ban mutu ba a tunani na duk na mutu na huta da 'bakinchiki " wane sashin
zuciyar ta ce tace "ba'kin ciki na me ki kiye Balkisu ai kimanta da komai kin rasa shi har abada
har abada baki sonshi don haka ki nitsu kisan abunda zai amfani ke duniya da lahira ke nistu ke
fitta harkar duk wanda baya bu'katar ke a rayuwar sa " da wanan shawarar ta samu 'karfin
guiwa yin motsi wanda Ahmad ya firgita kabb ya ji motsin ta "AFIYYA AFIYYA AFIYYA "shine
abinda yaki kira hannu tasa ta zare oxgyen taye guntun murmurshi "kana ta kirana Yayya ban
mutu ba fa , "
"Hummm AFIYYA kinan barka da dawo wa dole na kiraki ai munyi kewarke sosai what
happened to you " da ido ta gansa " ohhh ne yanzu zanyi brush and then ma yunwa nakiji ",
okay" haske mai kyau ya kunna ya raka ta zuwa toilet nan ta tsaya " to kaje waje mana"zare
ido yaye "ai ko me zakiye a gaban ido na zakiye kinason na matsa ke fad'i ne kinga " d'aukar
brush nin yaye ya matsa maclean yace "haaaaa bud'e baki tamkar yarinya ta bud'e yasa mata
haka yamata har ta gama yasa ta akan toilet sanan ya juya baya ,"yarinya ko yaushe na daina
miki tsarki ohoo wai fitsarin ne har kunya ta ake su AFIYYA anyi hankali " "hummm " abunda
tace kinan ta gama taye tsarki ..
"Yayya wanka zanyi " ,haba AFIYYA chikin daren nan" yes tsami naki",. " but ko yau ma nayi
mike mopping" what ?kana nufin kaine mai min mopping ba Umma ba?" 'kara ta saki ya toshi
kunne sa "kiyi shiru mana" itta kam buga 'kafarta takiye da gaske kawai ya tura yatsannsa a
bakin ta don taye shiru , zare ido taye tunawa da wancan lokacin taye shiru a hankali , ta zare
kayanta badon taso ba sai don tsoron kar yamata abun ranar ruwan wankan ya haɗa mata ya
fitta cikin minti ashirin tafito ta samu har ya gyrah shimfiɗ'ar nan ya bata wasu kayan tasa collar
ya bud'e towon semovita da akushi nan taci sosai sanan ta gyrah zama ya kira nurse ta bata
maganin ta ta fara gyangyad'in barchi .
" Wai Yayya Ahmad meyasa ka zauna dane ina umma da Mommy Yayya Khalil yayyah Nazir ,"
duk suna gida Nasiru ma yazo daga kd ya duba ke ya kuma" , "to kai ina amaryar ka kazo nan"
hummmm saboda idan banda lafiya a koyaushe kice mai zama dane mai bani cofeee mai bani
magani kin tuna , shiru taye ta tafe tunanin
**** ********WATARANA************
AFIYYA na zaune tana buga game daga itta sai guntun skit nata mai buba da top shirt an
kama mata gashin kanta guda biyu da revome masu kyau bazata haura shikaru sha ukku ba ,
nan taji ance Yayya Ahmad yau ba lafiya da gudu ta shiga d'akin nan ta gamsa cikin bargo bata
tuna komai a ranta ba duk da cewa ma lokachin sun 'bata shiga cikin bargon taye ta kwanta a
jikin sa ta a jin huccen zaza'bi dake fitta duk da anminshi allura sosai ta rungumi sa shikuma jin
akaiw mutum a fillin,
Nan yaji tamkar ana zare mai allura a jikin sa yana samun saukin ciwon sosai suka shiga jikin
juna har zaza'bi ya sau'ka nan yaga ashe AFIYYA ce zagaye dashi a hankali ya bud'e idon sa
ya sau'ke akan fuskar innocent girl abunda yace kinan ya gyrah mata rigarta duk ta zagonye
rabin 'kirjinta a waje a razani ta bud'e ido yaye saurin cewa "rigarki naki gyrah wa " murmurshi ta
mai Yayya Ahmad ya jikin da sauki nabaka abinchi ? ko coffee "? ko dai tea ne ko kunu ko na
maka " ohhh AFIYYA kiye shuru hakan nan nemo min cofee" da gudu ta sau'ka nan yabita da
kallo ya cire Kai kafun ya fitto toilet ta had'a mai yasha ta 'bare magani a baki take samai kafun
nan yasha don shima taurin kai ne dashi duk gidan itta ce kawai mai ma bashi magani ma
yasha .
Tafe yamata a fuskarta " tunanin me kikiye lokachin na tafiya" .maza ke kwanta barchin ke
ina tare daki , lunshi idon ta taye a hankali ta furta "inasonka Yayya Ahmad" matsowa kusa da
gadon yayi a kunnenta " "nima ina sonki 'kanwata kiye barchin ke mai kyau da mafarki
nagartaccce ,. nan shima ya kwantar da kansa a gadon da ta kwanta ya rigi hannun ta d'aya
cikin nasa ya musu adu'ah , asuba tagari ....
Haka su Mommy suka kawo breakfast mai rai da lafiya a inda aka sallemi su , Umma ce ta
gyrah d'akinta sosai tace dole tana kwana da AFIYYA wataƙil aljjanu garita ai kuwa Inna harda
su ayiwa AFIYYA ru'kiyya kar aljjanu su dawo itta kam kallon su kawai taki ba ruwanta tunda
tasan meye matsalar ta............
BAYAN KWANA BIYU
Sosai jikinta yaye sauki a inda ahalin suka kwantar mata da hankali da kuma bata kula na
musamman da sanya Ido akan lamuranta , a hakan ma Yayya Ahmad na kulla da 'kanwarta shi
fiyeeda tsamani shi ke bata maganin ta a kowani lokachin, a hakan take samun lafiyarta .........
Ahmad da Aliyya kuwa sai hi a tsakanin su domin tun ranar da abinchan ya faru suji takon
sa'ka tuni ta bazama da halin ta takasa jure jiran Ahmad shi juwa tunda ya dawo kuma ta sanar
mai da zuwan al'adarta don haka sai mucce muna jiran Daren Amarchi ..
Asha hutun mako lafiya Ina muku fatan Alkairi
Al'kalamin ƙanwar sojah-----------ce ✍️
FARASHIN SO
Story& written
by
Narnah 'kanwar soja ✍️
caring
romantic
❤️ special couple love
A lovely short story
Marubuchiyyar
MIJIN MAGE.
DUHU CIKIN HASKE.
RUHI BIYU.
now
FARASHIN SO
Na sadaukar da wanan littafin wa karan kaina , kasancewar sa yazo ina murnar zagayowar
ranar haihuwa ta happy birthday to my self..
ROYAL STAR WRITER'S ASSOCIATION*
{R.S.W.A}
https://www.facebook.com/Royal-Star-Writers-Association-101607075594165/?ref=py_c
*_Marubuta masu aiki da fasaha da zallar amana, fad'akarwa, ilimantarwa da kuma
nishad'antarwa_*
_(R.S.W.A)Ruwa kad'ai ke maganin k'ishi_
*Alk'alaminmu 'yancinmu*
page 22 23
Sosai jikinta yayi sau'ki sai farinciki taki na musamman tana anushuwa duk gidan saida suka
tabattar da hakan ba tunda ta dawo asibiti bataye irrin nishad'in nan ba idan suka tambaye ta
sai tace ba komai kawai yau Ina farinciki be hakan ma yasa tasa akaye girki duk da cewa yau a
fillin Inna kowa zaice abinchi harda turawa Yayya Ahmad da matarsa gayyatar cin abinchi a
daren yau Khalil ne ma yakai Mai sa'kon da ya tambaye sa waye ne ya had'a hakan yau ba
Friday ba yace" Mommy da Umma ne bansan me yasa ba ,shikam da ya kasance a takaichin
abinda AFIYYA ta mai da safin sai yaki jinsa a sama ga Aliyya har yanzu ta rufe 'kofa sai ruwan
masifa da zagi da taki mai idan ya bata ha'kuri hakan takassance ..
_****************DARE************
Baban darduma aka shinfid'a kusu Mommy da Umma sai Inna da Daddy da Abba sai Yayya
Nasir da yazu duba AFIYYA daga 'bangarin d'aya kuwa sosai Ahmad ya baiwa Aliyya haƙuri ta
yarda ta bishi duka tahu tare da niyyar yaga AFIYYA yasan tsiyar da zai mata haka suka iso
anmman bai gantaba har aka kamalla jira abinchin Daddy ne yace "Umma yara ina daughter"?
nan ta kira bata nan "na barta zataye wanka kasan 'yar taku da son ruwa "
Bata gama magana ba sai gata ta taho chikin wando na Pakistan