Showing 6001 words to 9000 words out of 32587 words

Chapter 3 - FARASHIN SO Book Complete by kanwar soja .pdf

20 May 2025

2512

by
'Kanwar soja ✍️�



caring
romantic
‍❤️‍‍ special couple love





Marubuchiyyar

MIJIN MAGE.

DUHU CIKIN HASKE.
RUHI BIYU.


now
�FARASHIN SO�



Na sadaukar da wanan littafin wa karan kaina , kasancewar sa yazo ina murnar zagayowar
ranar haihuwa ta happy birthday to my self..


***HIKIMATA ABIN ALFAHARI NA****
Marubuchiyya tana da damar hallitar mutum ta kashe shi ta raya shi tunda 'ki'kirarrin labari
ne, ta had'a masoya ta wargaza soyayya tsakanin masoya ...

'KANWAR SOJA ✍️��






ROYAL STAR WRITER'S ASSOCIATION*
{R.S.W.A}
https://www.facebook.com/Royal-Star-Writers-Association-101607075594165/?ref=py_c
*_Marubuta masu aiki da fasaha da zallar amana, fad'akarwa, ilimantarwa da kuma
nishad'antarwa_*
_(R.S.W.A)Ruwa kad'ai ke maganin k'ishi_
*Alk'alaminmu 'yancinmu*




مسب الله نمحرلا *ميحرلا
ىلصو* الله لع يبنلا *ميرکلا


Page 67


"Mommy mukam mun tafe sai mun dawo" ta amsa da "Allah tsare hanya daughter" taye

gaba abinta ko jiran Yaya Ahmad bataye ba , ya sameta a mota kawai, " to Ahmad ka kula da
'kanwar ka wallahy tazo ta gayyamin kaye mata ba dai dai ba zan 'bata ma rai kaje ko" to Daddy
in sha Allah ba komai" , mi'kiwa yaye ya wuce motar sa daga nisa ya danna key nan ya bud'i
wuff ta shiga gaban motar ta zauna sai murmurshi taki zubawa yau gata ga hubbynta, ko kallon
inda taki bayi ba yasa belt nasa ya sawa motar giyar ya na fitta taga ya tsaya a dai_dai gate
nasu Aliyya ciki da mammaki tace "Yayya Ahmad me zamuyi anan k,",, bata idda maganar ba ta
hango Aliyya cikin wane matsatsun tufafi da riga na kanti da hullar ko mayafi babo sai
kwar'kwasa da lankwasa take zubawa gashi Allah yaba ta sirrin jikin duk da cewa shikaru ta
ashirin da biyar yanzu tana isowa ta tsaya a gaban mota tasan cewa AFIYYA ce gaban motar
"ke bakiga aunty ke bani bazaki fitta ke kuma baya ba" wani malollon ba'kin ciki ne ya tukaru
zuciya ta" anmman Yaya Ahmad ai narigata shigowa kuma bata gama zancen ba ya buge
bakinta da hanun sa har saida ta fasa 'kara "stupid zaki fitto ko sai na miki najaki,," zan fitta
Yaya Ahmad" abinda tace kinan kawai ta bud'i marfin mota Aliyya ce ta buga mata hararra da
cewa "yarinya 'karrama sai cusa kai ko girma bataye ba "tunanin ta ya tsaya ta kuma gida
kawai anmman wane zuciyar na ingozata sai tara ma abinda a kamata a dalilin Aliyya, don haka
ta gogge
hawayen ta ta shiga sit na baya, Mudasir and Brother's suka shiga shopping sosai AFIYYA
tamkar dai bata da komai harda na mugunta ta had'a, abun ya bashi haushi lokacin da ganta da
'katon mazubin kaya harda extra wane ma'akachin su ya rigimata .






"Ke mahaukachiyar ina ne da zaki kwashe kaya haka, " kalmar taye mata tsauri don haka
tace " haba sweetheart kasan fa inason kaya na kuma ne ko d'ai bazan iya cire wa duk inaso,"
anmman in bazaka iya biya ba kar kadamu girman da soyayyar ka a zuciya ta zan iya biya
mana tunda ne ba jinin masu bin mazan wasu naki ba don zasuje shopping fitar kaina naki ,"
nan ta zaro ATM card yana gani yasan na Daddy ne da sauri zaiye magana wuff ta fad'a jikin sa
ta rungumi shi tsaff ko iska ba zai iya 'kiftawa tsakanin su ba saboda tsananin matse shi da tayi
, "


"Please mana dear kasaymin" tana zum'biro da baki , ganin ya han'kale baki tana kallon sa
tasa yatsan ta ta rufe masa lab'en sa da ya bud'i don mammaki, sanan ta kama hanun damar
sa ta sumbata " please dear " "okay " shine abunda ya iya fad'a kafun nan har an musu bill
ATM nashi ya zare badon ya soba, ba Aliyya kad'ai ke mammaki wannan salon ba harda
costumer's da ma'aikatan ganin cewa yarinya ce 'karama , bai isa ya ture ta ba domin mutane
har yaba wa soyayyar tasu sukiye na kusa dasu ne tace " kai oga wallahi kun dace da alama
kuma family ne ko tsantsar soyayyar ce tasa ku kayo kama , "?kowa da abinda yaki cewa tuni
na nema Aliyya na rasa wane mammaki haushi da baƙinchiƙin da tsanar AFIYYA ya dawo sabo
fill, a bayan mota ta zauna don takaice ko kallon Ahmad nin ma taji bataso a daddafe AFIYYA

taki jiran Yaya Ahmad don tasan yau kam sunan ta sorry a hanun sa domin ta tafka kuskure mai
girma, na abinda ta aikata sa'an ta d'aya yau sunday iyayen na gida, sa musu kayan akaye a
bayan a boot taga Aliyya a baya don haka ta shiga kujerar ta ta zaro black galass ta rufe idon ta
din ya fara kumawa kallar tausayin ,,, duk abunda takiye yana kallonta ko magana ya kasawa
Aliyya d'in yasan duk haushin a kanshi zata sauki don haka ya shaidawa kansa ruwan sanyi da
tunanin abubuwan da zaiwa AFIYYA a gida idan sun kuma , baban ba'kin ciki shi yarinya
'karama ta tuni mishi ciwon shi da yake rufe wa kowa, yanzu gashi marar sa sai 'kullewa
yakiye,



" Lah Yayya Ahmad baka ga shop na ice creem da shawarma ba I miss it please " ta fad'a
cikki da shugwaba ji yaye tamkar ya kai mata duka a bakin sai ha'kuranta duka sun zube yaga
tsiyar yarinya sai jifa shi masifa takiye har idon sa ya fara sauya kalla saboda tsantsar zafin da
yakiji , juya motar yaye , ya fitta d'aga murya tace "da chocolate dear" shagon ice creem nin
nan ya saya mata duk abunda tace har ya kawo mata sai murna takiye a zahiri a ciki kuma
tasan akaiw wane ba'kin mugunta da ya ke had'a mata ma " thank God on wednesday zaka bar
'kasar nan kafin nan kuma zan 'boya ko gani nama bazakaye ba tunda ne ba shigiyar bace da
zan zauna ka buga ne da dukka" tunanin ta ne ya tsaya sa'adda taga yaye perking a 'kofar su
Aliyya 360 ta bar motar tare da buga marfin da 'karfen gaske har saida ya toshi kunnen sa ita
ma AFIYYA kallon ta takiye a tare suka juyo had'a ido yaye da ita duk da cewa da glass a idon
ta saida ta hango wani guguwar 'bacin rai a idon sa murmurshi yaye yace "i'yar k'anwata bazaki
tsanman ice creem nin ba ke kad'ai zakisha abunki ko"? , daskarewa t da kallon sa "to ko ne
Balkisu mafarki nakiye tunda ai ina irrin wanann ko" murmurshi tayi mai sanyaya ruhi shi kanshi
nan take wane irrin d'auki wuta yayi , horn yaye mai gadi ya bud'i 'kofar a hankali yaye parking
ta fita security gidan sune suka shigar da kayan da tasayo tunda Iyayyen sukaga tana murna da
annushuwa suka tabbatar ba abunda ya faru a tsakanin i'yan uwa don haka ko tambayar ba
wanda. ya mata itta ma jin sautin a'a mai dadi yana mata magana cikin kullawa yasa ta manta
da cewa akaiw wata Aliyya a cikin duniyar soyayyar su...,..




RANAR TALATA


Zaune take a chan chikin lambu tana chin tumfa hankalin ta kwance sai wa'kar nan takiye na
tell me you love me, sai maimaita fillin takiye duk abunda takiye yana kallon ta sau'kowa yaye
da 'katuwar bulalar sa ta dorina ganin inuwar mutum yaye akanta d'aga kanta taye taga
shabgigiyar bulalla rigi a hanun Yayya Ahmad fuskar nan tashi ko annurin babo kujerar ya jawo
ya zauna ,. "ke don ubanki ne zakiwa kissisina ta mata a kasuwa har kina haɗa ni da masoyiya
ta a tunanin ke na bar ke ne ko?!" a"a Yayya Ahmad daman zaka iya duka na ashe bansaniba
?, kuma ai naga laifin tane kuma gaskiya na fad'a kasani tsananin zafin kishin ka da soyayyar

ka ya rufe min idanuna na daina hangen kuwa kuwa ya mutu a wanan lokacin kai kawai kai ne
naga rayyayye mai numfashi sai wasu kyakyawar flowers da suke min taken murmurshi
soyayya kawai santi da sanyin ' kamshin su ya ratsa jijjiyar bargon jikina na afka jikin ka har na
sumbacce ka bansaniba kar ka laifinsu wallahi FARASHIN SO soyayyar ka ce take hauhawa a
kowane da'ki'kar bugawar agoggo a birnin zuciya ta, " shiru taye ya zuba mata idon da tsananin
mammaki jin kallamai na ta duk da ta kasance 'karramar yarinya " hummm ubana da uba ka
duk abu d'aya ne a filin mahaifiyar su me na zagin ubana kuma" kafin ta issar da maganar taje
sau'kar mari with five fingers tamkar 50 ne saboda tsananin zafi da d'imuwa jinta ya d'auki ta
daina jin sautin kad'a war iska dake bisa jikin ta ,,,,


wufff ta shiga jikin sa ta 'kan'kamesa a tunanin ta wani aljanin ne ya bata marin don tunda
tazo duniya ba wane mahalu'ki da yaye ganganchin shafa fuskar ta da mari sai yau , ture ta
yaye da wani mahaukachin tsawa yace".....


Al'kalamin ƙanwar soja ✍️�
share and comment fisabilillahi




















�FARASHIN SO�
Story& written
by

Narnah 'kanwar soja ✍️�

caring
romantic
‍❤️‍‍ special couple love




Marubuchiyyar

➖ MIJIN MAGE.
➖ DUHU CIKIN HASKE.
➖ RUHI BIYU.


now
�FARASHIN SO�



Na sadaukar da wanan littafin wa karan kaina , kasancewar sa yazo ina murnar zagayowar
ranar haihuwa ta happy birthday to my self..


***HIKIMATA ABIN ALFAHARI NA****
Marubuchiyya tana da damar hallitar mutum ta kashe shi ta raya shi tunda 'ki'kirarrin labari
ne, ta had'a masoya ta wargaza soyayya tsakanin masoya ...
'KANWAR SOJA ✍️��






ROYAL STAR WRITER'S ASSOCIATION*
{R.S.W.A}
https://www.facebook.com/Royal-Star-Writers-Association-101607075594165/?ref=py_c
*_Marubuta masu aiki da fasaha da zallar amana, fad'akarwa, ilimantarwa da kuma
nishad'antarwa_*
_(R.S.W.A)Ruwa kad'ai ke maganin k'ishi_
*Alk'alaminmu 'yancinmu*

مسب الله نمحرلا *ميحرلا
ىلصو* الله لع يبنلا *ميرکلا

Page 78


" Zakiye tsallen kwad'on nan ne ko dai sai na karya ke a gidan nan shashasha wawayiya
wacce batasan matsalar kanta ba , to bare kiji da kyau ko matan duniya sun 'kare ki kad'aice
mace da yazama dole sai na aure ke to bazan aure ke ba sai dai na mutu ba aure , har yaushe
kikai wane abinda da zakice kinason na yaushe na daina miki tsarki,? ne Ahmad Muktar
D'ahiru kuma daga yau kije nafi 'karfin ke nisa ba kusa ba , duk abunda zakiye kiye ke gayyawa
Iyayyen mu nasan dai duk duniya babo wanda zai d'aura mun aure dake a dole ba babushi a
duniyar nan , yanda ake sonki kasancewar ke mace ɗaya a family haka Iyayyen na suke sona
sama da yanda suke sonki kasancewar nine yaron su na fari da suka fara gani a duniya ," shiru
sakamakon dogon maganan da yaye kansa ya fara ciwo , haukace kawai AFIYYA bataye ba
gaba-daya duniyar ta ta d'auki ji take tarasa tunanin ta da nunfashin ta ,kasa jurewa taye ta
bud'i baki charraf ya chigaba da magana , wai ke sosayyya ko to ke sa a table cewa Ahmad
baya son ke har abada kuma Ahmad bazai soki ba , keje ke nime dai dai class naki ba'abi 'n da
zanyi da ke wawiyar kawai sonki naki don yazama dole kasancewar mu i'yan uwa to itta ma na
daina ta ko kin gannin ke d'auke idon ke a kaina ," ina magana kina tsaye"?



Bulalla ya zuba mata a bayan ta ko gizau bataye ba balle hawaye je take ai kuka ma rahamar
ne zuciyar tace ke bugawa ta 'karfe 'karfe ta gummacce ya ta zuba mata bulllaa da cewa da
yakiye ya tsaneta tsallen kwad'on takiye bil hakki yana tsaye akanta ,ganin tana ta gumi ta
galaibata ne yasa yace " tashi kibarmin nan dolowa bagidajiya kawai" tsurutt ta tashi da kyar
sakamakon jirin da takijiga wani azababen bugun da zuciyar ta kiye da 'kafarta takiye nan ta
runtse ido don wane mugun murd'awa da marar ta taye juyawa tayi tace "

"Yaya Ahmad ni bawai nayi tsallen kwad'o bane domin jin tsoron ka zafin da nakeji a
zuciyata kan ' kaunar ka koda garwashi wuta zaka d'aura akan fatar jikina toh zanji tamkar
'kan'kara kasakamin domin kuwa soyayyar ka tariga data kewaya ko ina dake cikin jikina sabida
haka bana tunanin akwai wani horo da zakamin wanda yafi soyayyar ka zafi a zuciyata kasa a
ranka wanan tsallen kwad'o nayi shine kawai da zumar biyayya da ladabi ga masoyi", zan
chigaba da jiran soyayyar ka har tsawon numfashi na 'karshi."

Takaiche yasa ko magana baiye ba yaye tafiyarsa anan ya batta tana ta ritooo chan ta yanke
jiki ta fadi"i sumammiyya ,

Ganin 3pm taye lokacin da take zuwa Islmayya yaye bata zuba yasa Umma zuwa gun Mommy
neman ta "ha'a Zahrah kina nufin bata shigo ba to ai ne tun 1pm tabar nan shiga d'akin Inna
sukaye nan ma bata nan nan da nan suka kira mazajin su a waya suka sanar musu can

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login