Showing 15001 words to 18000 words out of 32587 words
Al'kalamin ƙanwar soja ✍️
FARASHIN SO
Story& written
by
Narnah 'kanwar soja ✍️
caring
romantic
❤️ special couple love
lovely short story
ROYAL STAR WRITER'S ASSOCIATION*
{R.S.W.A}
https://www.facebook.com/Royal-Star-Writers-Association-101607075594165/?ref=py_c
*_Marubuta masu aiki da fasaha da zallar amana, fad'akarwa, ilimantarwa da kuma
nishad'antarwa_*
_(R.S.W.A)Ruwa kad'ai ke maganin k'ishi_
*Alk'alaminmu 'yancinmu*
مسب الله نمحرلا *ميحرلا
ىلصو* الله لع يبنلا *ميرکلا
18 \ August \ 2023
Page 1718
Sosai aka sha shagalin buki a inda aka d'aura aure tsakanin masoya guda biyu kuma
classmate's Ahmad D'ahiru Muktar da amaryar sa Aliyya Abdallah Zangina, a inda Daddy ya
basu part a gidan su chan nisa dasu dake gidan babba ne , haka aka 'kawata part nin itta dai
Aliyya da farko tace bazata zauna ba anmman da Ahmad ya mata bayanin cewa da zaran sun
kammala karatun su nan da 1year zasu kuma gidan su, dalilin da yasa ta yarda kinan amarya a
sha event daban daban 'kawayenta da abokan ta duk sun hallara ,a inda itama AFIYYA taye
ruwa da tsaki a bukin a inda tasha d'amarar ya'ki na soyayyar Yayya Ahmad ta kauda kai ta
nuna cewa auren Yayya Ahmad akiye don haka tasha fashion da kyau da farinciki sosai haka
akayi taro aka watse cikin so da 'kauna da zaman lafiya.......
************ DAREN FARKO************
AFIYYA ce gaban mirro tana kallon kanta cire d'ankwalin kanta hurgi dashi taye ya fad'a kan
gado tsayawa tana kallon kanta a madubin hucce taki kamar zakanya da ta samu abinchi,
wargaza gashin kanta tayi, nan da nan idon ta ya sauya zuwa kalar jini, hawaye tafara yi mai
zafin gaske nan da nan jikinta yafara nazari ture kayan turaren da adon kan mirro taye rassa ya
zube a 'kasa sai wani 'kara tarwatse wa glass akijiii tasssssssssssssssss zare Ido taye ta fara
suratai mara kan gado tsayawa bayanin abinda taki cewa 'bata lokacin ne domin bana fahimtar
komai , wu'ka naga ta zaro a cikin drawer ta sanyashi akan ma'kogoron ta zata fara yanka kanta
ko me ta tuna kuma ta ajiye da sauri kan gadon ta ta hau ta wargaza komai da komai , yaye
'kasa Waldrop ta bud'e,
Nan ma ta ringa zaro kayan ta tana watse dasu" Yayya Ahmad ka cucine ka cuchi rayuwa ta
meyasa sonka zai min illlah tabbas na haukace akan soyayyar ka yanda kace ni wawiyar ce
akan ka dolowa mara amfani yau gaka da abinda kakiso a d'akin ka akan gado d'aya " wane
malollon ba'kin ciki ne ya turi'ke zuciyar sa lokacin guda ta zama tamkar mahaukaciya hurgi
taye da kayan d'akin tsaff ya wargaje a rashin sani ta taka kwalba a 'kafarta nan jini yafara
malallla a 'kafarta d'aurewa taye domin bata cikin hayachinta wukar ta dauka ta yanka hannunta
,tana cewa
" Gwanda jinin ka dake jinina ya zube dukka hakan ne zaisa soyayyar ka ya fitta a jikina , naye
dana sani mara amfani gwanda ace na mutu da soyayya ka ta zama ajalin rayuwata na yarda
'kaddarar tace sonka na yarda da sonka na rayu da sonka zan mutu kaine kawai numfashi ba
ka guji ne ka nunawa duniya cewa ka tsani kasancewa ta mata a garika, ka za'be muradinka ,"
numfashi ta ne yake barazanar d'aukewa sakamakon bugawar zuciyar ta ya tsananta , jire ne
ya d'ebata kasancewar jini na zuba a jikinta baji ba gani , ta fadi a 'kasa domin ta daina ganin
kuma nan ta suma a zube tamkar mara numfashi jini ne ke fitowa ta hanchin ta da bakin ta da
wane irrin guda guudan jini a haka na barta
******* **AMARYA DA ANGO***********
Haka Ahmad ya shigo da farinciki a fuskar sa inda ya samu amaryar sa nan sukaye hira suka
chi abinchi d'aki suka nufa inda ta shiga toilet ta tayi wanka ta rage kayan ta shina hakan ta
kasance sai dai kafin ya fitto taye barchi ba takura ya barta ya hau nafilla da rogon Allah da tsari
mai iyallan sa da mutunci sa,safiya tagari Alkaire ango da amarya , chan chikin barchi sa yaji
an fara lallu'ban sa da farko ya razana da al'amarin a tunanin sa is dream sai da yaji a jikinsa ya
tabbata lallai amaryar sa ce ke lallu'ban sa "Aliyya laifiyan ke kuwa " chikin zaguwa daganin
chimma muradin ta ta hau kansa don tune ta fitta a hayachinta saboda tsananin 'kishirinruwa na
sha'awarta da takiye sakamakon wata guda ba ta dadi da kowa ba umarnin boka ta ne hakan
nufin ta yarda taye bada'kala akan maganin da tasa a hq nata to tabbas Ahmad zai fahimci ba
budurwa bace itta sanan kuma a wanan daren ne zata malleke zuciyar sa wanan shine shirrinta
tuni ya biye nata suna romance na juna baki ba gani cire masa jallabiya taye tasa hannu taja
mai boxer na jikin sa tafara wasa da hajiyar sa , kamar wanda yasa yakijin sa a sararin
samaniya da ba wani d'an adam da ya kusanci hakan sai mai aure kuma mai mata da ta
kasance i'yar bariki wacce take faranta ran mijinta ta kowacce sigar mudin bai sa'ba umarnin
Allah da koyar war Manzon Allah S, A ,W ba...
Juya ta yaye ya hau kanta nan ya fara jiro adu'a saduwa da iyali wanda ta har zu'ka ran
Aliyya ga tsananin bu'katar ta, kiran wayar sa akayyi kasancewar baisan A selint ba , jin sautin
ringtone yasan Daddy ne da sauri ya dawo daga duniyar inda ya tafe kafin ya dauka ta tsonke
"haba Honey waya tafeni muhimmanci ne I need you please come and fuck me" ,wayar ce ta
'kara sauti mai da kayan sa na chiki yaye ya d'auka jin sautin Daddy na cewa Ahmad kayi
gaggawar fitowa AFIYYA ta mutu AFIYYA ta daina numfashi AFIYYA jininta na zuba ,ta kashe
kanta ",tunda yafara maganar Ahmad yasa jallabiyar sa kafin ma Daddy ya katse wayar sai ga
Ahmad a farlor su Daddy me yafaru da itta" ganin halin da taki ciki yasa ya sungumita ya
kwantar da itta a kan gadon Umma , tretement box ya d'auka nan yafara 'ko'karin tsaida jinin
dake zuba Umma ce ta suma don tana ganin ta rasa I'yarta har abada gaba-d'aya hankalin su
ya tashi matukar gaske, saida ya tsayar da jinin ya yayyafa mata ruwa a banza ko numfashi
bataye d'aga ta yaye Khalil dake tsaye shi aka baiwa makulin mota sai PRIVATE hospital mafi
kusa dasu a inda take da file da zuwa sa aka d'auke ta sai emergency room anyi sa'a kuwa
likitan tane akan duty tune ta sa mata oxgyen nan aka ga nunfashin ta ya gaza matakin da
akiso ya sau'ka yana maki ashirin da biyar mutuwa ko rayuwa,
Ahmad ne ya cire mata rigar jikin ta inda akaye sa'a tasa bratob likitoci ne da a'kalla sun kai
biyar da nurses suka dukufa akanta Ahmad kam ya kasa komai jikin sa ne ke rawa me yasame
AFIYYA a kwanan bukin nan sun shirya sosai don tun dawowa war sa kodai har yanzu so na
take wani abun ne yace da tana sonka bazata tsaya ayi shagalin buki nan haka ba, ba tare da
ta nuna matsalar akan ka ba ,wane abu kamar iron guda biyu aka juna lantarki sai a manna
akan kirjinta zambura taye haka har sau ukku aka junna nata nan kaga numfashi ya dawo 75
aka mayar da oxgyen, sanan tasha allura cire zafi da rad'adin da ke damunta ,,,
BAYAN WANE LOKACI KAD'AN
Haka AFIYYA ta kasance a kwance ce tun ranar da aka mata aiki ko motar ta daina yi tana
mi'ki kawai sai kayan turawa dake taimakon jikin nata , hankalin su ya tashi matukar gaske sun
rasa dalilin faruwar hakan a inda Ahmad ya tare a asibitin yake kwana tsawon kwana ukku
saidai akai mai abinchi da tufaffin sa tunda ya shigo da AFIYYA bai kuma fitta ko'ina ba sai dai
sallah anmman tare da itta yaki ,Iyayyen su yi iya bakin 'kokarin su da ya kuma tunda ya bar
i'yar mutane a chan kuma Amarya anmman yaye taurin kai lallai a barshi ya kulla da 'kanwar sa
,
Daddy da Abba ne suka sau'ko sallar juma'a chikin shiga mai kyau a inda suka iso gida ga
matansu da Inna suka had'u a fiillin guda nan Abba ya musu bayanin a yau an d'aura auren
AHMAD DA AFIYYA akan sadaki naira dubu d'ari , gata nan Zahrah amsa ki ajiye mata" sosai
maganar ta dirra a zuciya Umma a inda Inna da Mommy suka amsa maganar da hannu biyu
biyu Daddy ne yaga hakan na yace wane hanzarin ba gudu ba ina da magana duk suka mayar
da hankalin su akan sa nan yace .....
Share and comment fisabilillahi
Barkan mu da ranar juma'a Allah sadamu da Alkaire dake cikin ta, idan naga ruwan Comment
zamuyi Post gobe in sha Allah idan kuma Banga sharhi sosai ba sai rananr Monday ,,,,
Al'kamain'kanwar soja ✍️
FARASHIN SO
Story& written
by
Narnah 'kanwar soja ✍️
caring
romantic
❤️ special couple love
A lovely short story
Marubuchiyyar
MIJIN MAGE.
DUHU CIKIN HASKE.
RUHI BIYU.
now
FARASHIN SO
Na sadaukar da wanan littafin wa karan kaina , kasancewar sa yazo ina murnar zagayowar
ranar haihuwa ta happy birthday to my self..
ROYAL STAR WRITER'S ASSOCIATION*
{R.S.W.A}
https://www.facebook.com/Royal-Star-Writers-Association-101607075594165/?ref=py_c
*_Marubuta masu aiki da fasaha da zallar amana, fad'akarwa, ilimantarwa da kuma
nishad'antarwa_*
_(R.S.W.A)Ruwa kad'ai ke maganin k'ishi_
*Alk'alaminmu 'yancinmu*
Page 20
Sosai ruwan sama yaki had'u wa a sararrin samaniya , tana kwance taji sauti zubuwarsa
bud'i glass na window taye nan taha ruwa mai sanyi murmurshi taye da alamu jin dad'in d'aukar
jakanta taye nan ta tuna kar Umma taganta don haka tasa 'katon hijab da bigini pink and white
iya chinyoyinta kayan wankan ruwa da tawol a hankali ta fitta daga d'akin tana sand'a kar
Umma taganta ko ta kira legawa tayi taga har tayi barchi akan kujerar agoggo ta duba 'karfe
goma sha d'aya murmurshi taye tace
"Thank God duk sun fitta aikin su"... da saurin ta fitta da gudu ta 'kara sa har tafara ji'kiwa da
ruwa nan da nan ta zare hijjabin ta warwari gashin kanta ya zubu shiga ruwan ta farayi yana
dukanta tana rawa da Jin dad'i har wa'ka take rairawa "subhanallahi " cewar Ahmad dake fitta
part nashi kasancewar gidan sama ne a inda yaki yana kallon ta bayi tunanin wankan a ruwan
saman zataye ba " yarinya sai son shigar ruwa" kallon ta yakiye yana magana a banza har
yaye shiru.
Nan yafara duburchi wa ganin kallan kayan da tasa da kuma yanda take juya jikinta sai girgiza
taki nan ya hangale har ta fad'a sweeminpool sanan ya dawo hayyachin sa ko lema bai d'auka
ba ya fitto da gudin sa har ya iso bai ganta ba hankalin sa ne ya tashi ganin ko motsin ta bai
gani ba gashi da tsoron ruwa "waiyoo ya zanyi "leqawa yaye yana "AFIYYA " anmman a banza
shahada yayi don ganin ya shiga ya ceto ta ,
Yana afkawa yaye 'kasa bai iya iwo ba nan ya hango ta zaune ta sa hannun ta a 'kan chinyarta
tana wasa da yatsun ta idon ta rufe jin mutum yasa ta bud'e tsoro ya ka masa yafara 'kokarin
magana ina chikin sa ya kwashe ruwa nan ya zube da gudu ta wulo kamar fish ta kamo sa nam
takai shi har bakin ruwan taga bai motse tasa hannunta ta fara dukkan cikin sa nan ya amaryar
da wane ruwa anmmn bai tashi ba kawai tasa bakinta cikin nashi tana jan mai numfashi a
zabure ya bud'e idon sa tsoron ganin sa ne yasa ta tuna karfa yace kissing nashi takiye nan ta
ja baya kad'an ya hau tari nan taga jikinsa na rawa gashi bataso ta fitto dukka a ruwan don kar
yaga tufaffin jikin ta ( niko nace aikin banza kinan)...
"Sanyin AFIYYA sanyi ke rufe ne " abunda yace kinan da sauri ta fitoo taye gun hijjab nata ta
jama hannun sa ta taimaka mai nan suka haura corridor a fillin hijjab nata ta turasa ciki " Yayya
ka rufe idon ka zan rufe ka cikin hijjab na "shidai zazzabi ne ya hau kanshi ya fara fitta
hayyachin sa sai cewa yake "ke lullu'be ne ke lullu'be ne" tawol taja ta zare kayanta tunda a jiki
yaki ta d'aura tawol nim tasa hijjab nata nan ta ja Yayya Ahmad ta sanya sa ta ciki d'ayan tawol
nin kuma ta rufe 'kafarsa ittan ma sanyi ne takiji yanzu bu'katar d'aya dashe kawai taji d'umi
shikam tunda ya jishi a sabon katifar sa ya rintse ido sosai ya chukemita ya kwanta a hankali
itta ma barchi yaye gaba da itta saboda shiga sabon yanayi ga gari kuma ana tsula ruwan sama
abun ba'a cewa komai............
********************************************
page 21
"Kan bura uban chan salon iskanchin da akiye ake fakewa da 'kanwa yau sai nace 'kaniyar
ke sai na nunamiki 'karamar i'yar bariki ce ne " cewar ALIYYA da taga fittar Ahmad ana ruwa
anmman bai dawo ba har ruwar ta d'auke juyawa tayi ta kuma d'akin ta ganin bataga ruwan zafi
ba ta shure ruwan fridge mai mugun sanyi sai ta kwara musu nan dukka suka firgita AFIYYA
kam bataji abun sosai ba don mayar ruwa ce ba kamar Ahmad da ya zabura ba "