Showing 27001 words to 30000 words out of 32587 words
Al'kalamin ƙanwar sojah-----------ce ✍️
FARASHIN SO
Story& written
by
Narnah 'kanwar soja ✍️
caring
romantic
❤️ special couple love
lovely short story
ROYAL STAR WRITER'S ASSOCIATION*
{R.S.W.A}
https://www.facebook.com/Royal-Star-Writers-Association-101607075594165/?ref=py_c
*_Marubuta masu aiki da fasaha da zallar amana, fad'akarwa, ilimantarwa da kuma
nishad'antarwa_*
_(R.S.W.A)Ruwa kad'ai ke maganin k'ishi_
*Alk'alaminmu 'yancinmu*
Page 28
Third to the last page...
AFTER 6 MONTH'S AGO
Tunda abinchan ya faru tuni ya sanar da Iyayyen sa tun yana chan bsi 'boyi musu komai ba
sunyi fad'an hukuncin da ya dauka bayin saki har ukku anmman ta chanchanchi hakan INNA
kam cewa ma tayi"tunda taga idon Aliyya tasan akaiw abu a 'kasa..........
Da farinciki sosai a ranshi yakiye jirgin 10 na safe da zai dawo dashi Nigeria ma kamar bazai
yi gudu ba gabaɗaya hankalin sa ya kuma gida duk ya gaji da 'kasar "kai inason 'kasata Nigeria
duk wanda yabar gida, gida ya barshi Allah ka taimaka wa "kasata kasa ta chigaba da 'habaka
ta yanda nan gaba zamu sanya yaran mu makaranta likatanchi ba tare da sun fitta waje ba ,su
zama 'korarun ma'aikata ," da haka ya tashi ya shiga shopping sayya sosai yayi sai dai abin
mammaki duk teedy ne da kayan makeup sai wasu flowercs da yasaya ya shirya sai jirgin
Nigeria..........
Sosai yau taki farinciki wanda bata san dalilin hakan ba wanka tayi da pincel jen's sai guntun
top da bai kai chibiyar ta ba, kanta kuwa calarbar biyu tayi tasa pink revome, himmar ta sa har
'kasa direct d'akin Yayya Ahmad tayi na samar takan sa rabon ta da d'akin lokacin da zai yi aure
haka kawai ta sinchi kanta da son zuwa, ...
Dj ta kunna ta sanya wa kar india da ake yayi na Shilpa Rio na film nin Jailer sosai ta zaki taki
rawar har tasu tafi Tammana Bhait da ta hau kan vedio juya jiki 'kishin ruwa ya dakatar da ita
tasa stop ta sha mai sanyi " ohhhh let me sleep wayar ta ciro ta shiga d'akin sa garin hawa gado
da 'karfi wayar ta fad'a hannu tasa zata zaro wayar ta tureta 'kasar gadon a rashin sani tsaki
taja "aikin banza wayar so taki na tsuguna ga d'akin ma duk 'kura, "haske ta kunna ta lega sai
dai akwatin 'kasan gado ya mata kyau bata ta'ba ganin Yayya Ahmad nin dashi ba jawo wa tayi
zata bud'i ganin da security tana mammaki" duk abinda Yayya Ahmad ya ajiye anan abu ne mai
muhimanchi da baison kowa ya sani don ko documents nashi nasan inda yaki ajewa da wasu
important book's nasa to miye anan , "
Sunan sa tasa anmman password ya'ki daga nan tasa na Aliyya banza haka tayi tayi chan
tasa AFIYYA cikin sa'a ya bud'e , "yes ashe ma suna na ne kai anmman ne wawiyar ce ina sani
da tun farko ma shi nasa , " album ta gani a hankali ta fara bud'ewa picture's na ta ne tun tana
jariyya da Yayya ahamd wani ya nabata fidda wani chocolate wasu kam dai barkatai har
lokachin da yamata birthday na 7 year's da ta masa kiss a kumatu haka abubuwan sukayi ta
mata yawu a kanta,, tsayawa tayi ganin hotunan ta na asibitin lokachin da ta yanki hanun ta
tsatsanr mammaki yasa ta d'auki wayarta ta ringa snapping nasu harda wanda bata dashi , sai
da ta kammala ta zare album nin wasu muhimman abu ne jikin wani box mai 'kyali a hankali ta
bud'i iyan kunne zobe warwaro su agoggo na tani tun tana yarinya duk wanda ya mata kad'an
sai ya saya mata wani tsohon ya amsa ya zubar, ashe daman ajiyi wa yakiye tu me hakan ke
nufi,, takardun ta fara karantawa "inallillahi wa Ina illahin raji'oun"
Dafa kanta tayi da yaki sara mata ganin diary nata da aka wa ma a'jiya na mussanman komai
ya rubutta harda tsallen kwad'o da ta sha da wasu abububwan duk sai da ta karanta hawayen
ta ta shari ganin wani wasi'ka da ya rud'a tunanin ta " oh my God Allah na tuba ka yafe min
inawa Yayya Ahmad kallon wanda ya tsani ne ashe dukka soyayyya ce yaki nunamin tabbas
ana tankwara bishiya tun yana d'anyi ba sai ya bushe ba , da yabar ne saka kai na zama
dolowa bagidajiya a soyayyar sa da bazan sa inchi na ba, na rasa damar karatun da na samu
ba gashi na mallaki hankalin kai na kuma na fahimchi lallai ba yarinta ba ce zallar soyayyar sa
haka taki a zuciya ta , " haka ta chigaba da karanchi karanchi da takiye har tagama , "
" Haba Yayya Ahmad me yasa ka 'boyemin irrrin son da kakimin ganin naki sonka ya zarce
son da naki maka tabbas kai nin wane ne na musamman a rayuwa ta duk yanda , Saudat takai
ga son Yarima Sultan tayi kwagwarmarya 'boyewa ka zarce ta , Ina sonka son da bazanyi wa
wani naka ba , " (Littafin Mijin Mage)....
Haka ta kamalla dad'i sosai taji ganin irri. son da d'an uwanta ke nuna mata nan ta mayar da
komai ta shiga parlour ta kunna wa'kar" Ahmad m g boy, tana bin wa'kar cikin so da 'kauna a ka
turu 'koffar tsayawa yayi yana kallon yanda taki rawa ko gajiya batayi sai juyi taki tana bin
wa'kar kamar don itta akayi jiri ne ya d'i bita tana ajijjiya wufff zata fad'i sai jinta tayi.......
'Yayya Ahmad da sauri taja baya ta rufe fuskar ta da tafukan hannayin ta don jin wani kunyar
sa "ko tun yaushe ma yashiga d'akin oho" tsayawa yayi "kekam baki gajiya da rawa ko.,da
hanzari taja hijjab nata kamar taga doddo yayi murmurshi "hummm to me zaki rufe bayan tun
d'azun ina ganinki " haba Yayya Ahmad da gaske kaki ka ganni" yes of course naganki sosai
ma " ya fad'a yan a zama a one sitter , zum'biro baki taye anmman zaka dawo ko sanarwa babo
," yes ina hanya ai wato idan bana nan nan kike tahowa kiye tamin 'barna ko" am sorry please
kawai nazo na gyara ma ne m ," ta fad'a tana ja da baya a hankali alamar tana son fitta, " ke
shigo min da coffe " abinda yace kinan nan ta fitta , murmurshi yaye ko yaushe tafara jin kunya
ta oho " nan ya shiga wanka yayi yaga har yanzu bata dawo ba ya sauya kayan sa , a inda aka
shigo mai da kayan da ya dawo dasu...
Al'kalamin ƙanwar sojah-----------ce ✍️
FARASHIN SO
Story& written
by
Narnah 'kanwar soja ✍️
caring
romantic
❤️ special couple love
lovely short story
ROYAL STAR WRITER'S ASSOCIATION*
{R.S.W.A}
https://www.facebook.com/Royal-Star-Writers-Association-101607075594165/?ref=py_c
*_Marubuta masu aiki da fasaha da zallar amana, fad'akarwa, ilimantarwa da kuma
nishad'antarwa_*
_(R.S.W.A)Ruwa kad'ai ke maganin k'ishi_
*Alk'alaminmu 'yancinmu*
Page 29
secod to the Last page.......
"Sallamu Alaikum ," d'aga kansa yayi ya amsa ganin ta cikin shigar da yafiso atamfa riga da
skit sai farin gyale da ta yafa guntu tana ta zuba murmurshi amsa yayi zata zauna nan ta mi'ka
mai coffe , "kinyi kyau " abinda yace kinan girgiza kai tayi "thank you, "ammm gaskiya kin dad'i
gun yin cofeee nan ko don ma harda ado aka min ko "laaaa ba haka bani wallahi Yayya Ahmad
daman zanyi wanka ne shine na shirya ammm daaaa" murmurshi yaye " so good ba laifi shiga
d'aki ki fitto da purple bag , nan taji ta d'auko , "okay tsarabar ke ce a ciki , tsalle tayi "wow
dukka waiyooo , sai Yayya na that's why i love you so much, " Baki ya bud'i you said you love
me?" zari ido kad'an tayi jin abinda batayi tsammanin ba maskewa tayi da cewa " eyy mana
tunda ka ka dawo harda tsara ba ta, kuma Yayya Nasir ma ya dawo ya kamala karatun sa
shikkinan kwana nan zamusha bi'ki sosai, " awwwww da gaske zamu sha biki kam dashi da
waye a gidan nan"? , ido ta kanne , " bansaniba don gaskiya saurayi na bai kamala karatun sa
ba kuma banson ya turu tun yanzu so naki ya kamalla nashi," ranshi ne ya hargitsa ganin hakan
taja da sauri ta fitta tana dariya ,,,
" Umma Mommy, Inna kunga tsarabar da aka kawo min" nan t bud'e teddy's ne masu kyau sai
engilshwears da taki so sosai , tsayawa tayi ganin anyi rapping na 'karamin box Ummace tace
"to bud'i mana ko baza'a nuna mana ba sai tasa 'a kafarta , dariya Mommy tayi "daughter
tsarabar ke tayi kyau shiga d'aki ke bud'i abunki tsokanar ke Umma taki", ai ku da gudu ta shiga
a hankali ta. bud'i zobe zinnari ne mai kyau da akawa tambarin AA nai maita kalmar tayi AA me
yaki nufi" zarewa tayi tasa a hannunta na hahu rass ya shiga sai shi'ki yaki,,,,,,
AFTER TWO DAY'S
Duk sun hallara a falour nan aka vud'e bud'i taro da adu'ah , Daddy ne yafara bayanin tun
lokachin da AFIYYA ke asibiti aka d'aura auren su sosai ya kuru bayanin duk abinda ya faru da
shawarar da suka yanke da suki ganin haka ne maganin ciwon iyartasu , shiru suakyi
"Alhamdullah cewar Ahmad a zuciyar sa d'agowa yayi ya ga AFIYYA da idon ta ya sanja kalla
zuwa ja zuciyar sa ne ya taonki ganin yansa ta Kuma lokachin guda , Abbah ne ya d'aurada
ceaa "kuyi haƙuri bisa rashin sanar daku da bamuyi ba Kuma kana da inchi idan kanason ta sai
ku zauna ayi bukin yanzu Kai muki jira don dukkan ku yaram mune ba Wanda zamuwa dole...
"kuyi Hakuri tabbas kunmin hallarchi sosai Kuma za'bin ku za'bi na ne domin inason 'kanwata
so na ha'kika kuna duk abinda take faruwa tsakanin na da itta a matsayin na na Yayan ta ne
domin na juna mata hanya anmman Ina son matata Abba , "ya sunkuyar da kansa sosai sukaji
dad'i yanda ya amshi sa'konsu don son san sarai Yana son ta kawai Yana nuna Mata hanya da
girma ne hakan yasa yazama mugu a garita,,
Daddy ne yaga yanda AFIYYA tayi shiru kamar Mai nazarin wani abu "daughter ko kina da
magana ne domin kina da hakki akan mu sanin kina sonsa yasa muga shiga hakkinki muka
aura miki shin ke gayyamun me ra'ayin ke, " duk suka mayar da hankalin su akan ta inda
Ahmad ya tsura mata ido , tashi tayi kusa da Daddy ta zauna "Daddy baku min laifin komai ba
kun nuna min so da 'kauna kuma kun nuna ne da Yayya Ahmad duka yaran kune sai dai naso
Yayya Ahmad tun a yarinta na har girma na amman yanzu bana sonshi Daddy don Allah kuce
mai ya sake ni don baya so na ya tsananin ne" mari aka kwaso za'a watsa mata a fuska Da
sauri daddy yayi hanzarin rigi hannun Abbah " meye laifinta don tace bata son Ahmad eyeee
da zaka dake ta ra'ayin ta ne wannan abinda miki tunani saban yanzu ba haka bane tana dai ce
wallahi bazan mata auren dole ba don haka ka saketa,,,, "Ahmad "..
"Haba Yayya me yasa zakace haka 'karya taki barni na 'ba'bbala ta Ahmad nin zata ce
bataso wanan ai zancen 'karya ne tunda yace yana sonki dole ke zauna dashi don bazan bari a
aikata hakan a gaban Ido na ba ,,, "Inna ce ta mi'ki ta rigi hanun AFIYYA tukurata tashi muje
da'kina daga yau anan zaki kwana don babo wanda ya isa ya ta'ba lafiyar jikin ke akan auren
dole , aure ne tace bata yi kuma bataso don haka banga wanda ya isa yasa ta tari a gidan
Ahmad ba , "
Nan taja ta suka tafi wooooooooo , kallo kalllo akiye tsakkanin Mommy da Umma , Mommy
ce tace " sai da safe Umma yara ki bani kayan AFIYYA don gaskiya bai kamata ta shiga part
naki ba kalin ku jibgita a bayan idon mu magana aki na inchin kai yanzu," girgiza kai Umma tayi
"yarinya tace tace bata sonshi na ta batar tana sonshi har abada shine masoyin ta ne ,", bataga
magana ba suka ga Ahmad ya yanke jiki ya fadi da hanzarin suka nufa inda ya kwanta yana
numfashi sama sama idon sa sai dauke wa yakiye ,haka suka runtuma asibiti inda Mommy kam
suka zauna a gida .....
Kwanan shi ukku a asibitin ko da wasa AFIYYA bata jiba kuma tana sani rarrashin duniya
INNA ta mata anmman ta nuna bazata ba, haka Mommy ma ganin kar su takurama ta suka
barta , da anganta ansan akaiw damuwa duk ta rame ma kad'an sai an zuba mata ido za'a
fahimci hakan duk zuwan duniyan dasu Umma da Abba da Mommy da taki sau daya yana basu
ha'kuri da cewa a baiwa AFIYYA ha'kuri yasan ya mata but kar tace zata rabu dashi ittace
numfashi sa, ranar laraba tun safe ta shirya ta sallami Inna ataji asibitin sosai INNA taji dad'i
tana cewa tasan yanzun kam AFIYYA zata ha'kura ta amshi Ahmad nata,
Umma ce zaune a kujerar asibitin ta hango AFIYYA tasha ado sai clamshi taki ,zura mata ido
tayi "ja'ira harda rama , Umma ya mai jiki ta dawo da ita duniyar maganar ta "oho bansaniba
ajiyar sa kika bani me ya