Showing 24001 words to 27000 words out of 39319 words
zanso ganinsa kullum mudassir bashida magana saita yaronsa Adam,Amman abun yayi dadi"
Cikin murmushi Adam yace"nine Alhaji,ina baban nawa nak'agu naganshi nayi kewarsa bazan iya kwatan ta irin yadda nayi kewarsa bah."
Kwallah suka ziraro mashi masu zafi Wanda baitab'ajin zafin wad'anda yazubda baya bah sai yanzu.
Tasowa yayi ya iso gabanshi yadafa kafadarsa yace cikin tausayawa,
"Daina kuka yarona babanka yana cikin koshin lafiya kanatsu bari naje nazo maka dashi."
Yatashi ya fita daga falon,
Jabeer yadafa shi cikin alamun lallashi yake bubbuga kafad'ar sa.
Shiru sukai kowa da kalar tunanin dayake,
K'arar bud'e kofa ne yasaka su mik'ewa suduka don Adam har yanufi k'ofar........saikuma yayi turusss ganin jannat ce... Komawa yayi zauna yana dafe dakanshi yana Ayyana yazai ga baban nashi ya na nan yadda yake kokuwa yacanza,
Wata zuciyar tace taya bazai canzaba yasha bak'ar wuya wajen mak'iyansa.......
Sorry wlh adaddafe nayi makushi fatan zaku man uziri.
*ZANYI ANFANI DA WANNAN DAMAR DOMIN MIK'A GODIYATA GA D'AUKACIN DUK FAN'S DINA NACIKIN ZAUREN (MRS BB) DAMA WAD'ANDA BASA CIKI,HAK'IK'ANIN GASKIYA INA ALFAHARI DAKU AKODA YAUSHE, INA MAKU ADDUAR ALLAH BIYAKU DA ALKAIRINSA YADDA KUKE FARANTA MAN NIMA ALLAH YABANI DAMAR CIGABA DA FARANTA MAKU.*
TAKUCE KUMA MAI KAUNARKU MAMAN MUHSEEN.βπ»βπ»
*kuma*
ππ»
Magajiyar kainuwaππ»π
[2/15, 11:46 AM] MAGAJIYAR KAINUWAπ: πππ
*AKWAI BAMBANCI*
ππππ
*DAGA ALK'ALAMIN*
*AISHA ABUBAKAR*
*(MRS BB)*
*{MAGAJIYAR KAINUWA}*
*_MARUBUCIYAR LITTAFIN_*
*_RAI DA BURI_*
_*SAFAH DA MARWAH*_
_*SAINA DAUKI FANSA*_
_*RAYUWAR AMEERAH*_
_*AND NOW*_
*_AKWAI BAMBANCI_*
*Ψ¨Ψ³Ω
Ψ§ΩΩΩ Ψ§ΩΨ±ΨΩ
Ω Ψ§ΩΨ±ΨΩΩ
*
____________________________________
*πKAINUWA WRITERSβπΌ ASSOCIATION*π€π»
```{United we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}```
https://www.Facebook.com/kainuwawritersassociation
____________________________________
BISMILLAHIR RAHMANIR RAHEEM.
39.
Neman waje tayi tazauna tana kallonsu bata dai ce komiba,
Sun dade zaune suna zaman shiru saiga shi sunshigo.
Azabure Adam yatashi ya isa ga baban yarungumeshi baisan sadda yafashe da wani irin kukaba, Wanda kowa cikin wannan falon yatausaya mashi, baban ne yayi karfin halin danne nashi kukan yad'ago kanshi,
Cikin kwantar da hankali da lallashi yace,
"Haba Adamu na saikace ba jarumin d'ana bah,tunda gani ai yanzu komi yawuce zauna sakeni haka nan babu inda zansake tafiya."
Dariya sukai masu suduka.
Zama sukai Amman bai yadda sunraba mazauni bah,
Baban nakan one seater shikuma yana saman hannun kujerar.
"Alhajin yace Yaudai mudassir Allah yacika maka burinka ga Adam agabanka."
Murmushi yayi yace"tabbas ina cike da farinciki zantayiwa Allah godiya akan hakan,yakalli Jabeer Abokinka ne wannan yarakoka."
Yafada tare da kallon Adam d'in,
"eh Baba Abokina nane kuma d'an uwana da yafiddoni daga cikin wani bala,i shida waccen baiwar Allah itama d'in yar uwata ce Baba."
Kallon mamaki da tambaya yake mashi,
Baisamu damar furta komiba Jabeer yace"Hakane baba Adam yashiga wata irin rayuwa bayan b'atanka yayi rayuwa Mai cike da wahala da rashin mafad'i,nan fa Jabeer yafara suburbud'oma Baba bayani tun daga sadda Adam yanemai yarasa har zuwa zaman kotun yau da aka k'are.
Wannan Karon yakasa rik'e kukanshi baisan sadda ya kuccemai bah,
Taso wa yayi yarungume Jabeer yayiwa Jannat alamar itama tataso,
Haka yarungumesu yana shashshekar kuka tare da saka masu Albarka daker yahakura yasakesu.
Alhajin yace"tabbas Allah baya barin hakkin wani kanwani,indai kayi hakuri to nasara tana zuwa Allah nasonka Adam shiyasa yajefo maka masoyanka y'an uwanka batare da wata dubarar kaba, bakada Abunda zaka biyasu dashi sai Addua don sunyi maka hallaci kaima kayi K'O K'arin ganin basu nemi wani Abu sun rasaba, Allah yakyauta gaba."
Kowa yace Amen.
Jabeer yace "baba tare dakai zamu wuce yau insha Allah"
Adam ya b'ata fuska yace"Aa nan zamu zauna har saina nemi wajen dazan sakashi,kuyi tafiyarku."
"Aa Adamu Karna sake jin haka komi yawuce kuma muna fatan babu Abunda zaisake faruwa sai Alkairi,don haka bari naje nadauko kayana muwuce,nima nazak'u naga yan uwana shekara aru_aru, har da iyalansu gasunan kuma sun mana rana."
Tashi yayi yafita Alhajin yabi bayansa,
Wani banzan kallo Jannat ta wurga Mai taja dogon tsaki, Wanda babu Wanda baijita bah wajen kuma duk sunsan da Wanda take, bai wuce Adam bah.
Basu d'auki lokaciba saigasu sundawo,
Jabeer ya anshi akwatin Adam shima yad'auki guda duk suka fito wajen motarsu,
Alhaji jiyake kamar baba kar yatafi saboda sabo tirken wawa,sunsaba gashi kuma baban akwai dad'in zama.
Sunsaka kayan cikin mota sukai musabaha dajuna,
Baba da Alhajin rungume juna sukai idon kowa yacika tab,da kwallah cikin rawar murya Alhajin yace,
"Mudassir komi kakeso kayi man magana, indai banfi karfinsa bah nayi maka Alkawarin baka, kuma insha Allahu dani da iyalina zamu zo maku ziyara,"
Shima baban yace"karkadamu AI munzama Ahali daya, duk inda muke muna tare nagode kwarai bansan da irin kalamin dazan gode maka ba Allah kadai zaibiyaka"
Daker suka rabu sukashiga mota,
Adam k'inzama gaba yayi yazauna baya shida baban Alhajin ya leko yace"D'ana duk sadda kake bukatar aiki kazo kasaman, ka anshi n. wayata wajen babanka."
Godiya Adam yayi sosai sannan Jabeer yaja motar suka bar gidan,
Jannat ce zaune wajen Mai zaman banza,
Hira kawai suke Amman bakajin bakinta Allah kadai yasan wainar datake toyawa itada zuciyarta.
Sosai jabeer yake falla gudu saida baba yatanka akan yarage basauri sukeba,
Fatansu Allah yakaisu lafiya.
ππππππππ
ππππππππ
*AGURGUJE*
Wannan Ahlin sunsamu zaman lafiya fiye da duk sauran lokutan baya,
Saidai tsakanin Adam da mubee Abun babu dad'in ji, don yarufe idonsa yace wallahi duk Wanda yasake mashi magana akan sudaidai ta wallahi zai tsige igiyar Auren yahuta, yace baiga damar sasantawa da itaba Anma an isheshi to wallahi gaf yake da sakinta idan suka damai.
Nafee kuwa itada jabeer suka jone dama tuni iyayen sunsan da maganar,
Soyewarsu kawai sukeyi babu Abunda yadamesu Al,Amarin daya saka jannat cikin matsanan ciyar damuwa kenan,
Saboda duk Iyakar hangenta da hasashenta tad'auka jabeer sonta yake, Wanda harta fara koyawa zuciyarta sonsa Ashe bahaka bahne,inda ma tagodewa Allah bata zurfafa son nashiba tabari sai yafurta Mata saita amunce,saigashi kuma Ashe yadade yana son kanwarta
Shikenan ita bazata sake samun Mai kaunarta bah bayan sagir,batada aiki sai kuka idan ta kad'aice ita d'aya tana tunaninsa.
Mubee cikinta yana tagirma Amman koda yaushe cikin kunci take,
Saboda damuwa tayi Mata yawa Wanda hakan yaja Mata mummunan illah, don Ab'oye har Aman jini takeyi saboda zuciyarta datake Mata wata irin ciwo da kirjinta,
Duk yadda jannat ke son kusanta tata da Adam, takasa sakewa saboda gani take yanzu ita ba kamar kowa bace, sau tari jitake inama ace tabi bayan dadynta.
Adam yasake samu wani Katon aiki A Lego's wani babban company k'era motoci sukad'aukeshi da taimakon wannan Alhajin dai,
Kowa yataya shi murna sunbashi lokaci ishashe ya shirya sai yawuce,
Tuni anbawa Baban Adam dukiyarsa,
Nan fah yaje Abuja yasiyi kamfacecen gida nanuna ma Sa,a Wanda yakeda burin tattaro duk ahalinsa sudawo nan dazama.
Baigaya ma kowa yayi wannan aikin bah,
Yayi shiru sai lokacin da akagama shirya gidan ansaka komi sannan yad'aukesu yakaisu matsayin surprise.
Jabeer ne suke magana da Adam akan mubee,
"Adam kaduba rayuwar yarinyar nan kaji tausayin ta kajawo ta jikinka kudaidai ta,bakajin tausayinta ne Adam tarasa komi tarasa danginta tarasa mamanta tarasa kowa, kuma kaida karage Mata bazaka sauko karungumi matarka bah"
Ajiyar zuciya yayi yakalli jabeer d'in yace"wallahi Jabeer inson mubee har kwanan gobe Sannan inason mudaidaita kullum,saidai me akwai abunda yake cin zuciyata wallahi tun bayan shigata wannan case din shigowar jannat cikin rayuwata yacanza man komi, in takaice maka labari sai nakejin duk wata soyayyar dana kewa mubee wallahi wadda nakewa jannat ta linka tata sau dubu,bakuma don tafi mubee komi badan wannan laifin datayi man bah yasaka naji haka, aa Allah ne ya jefaman haka Araina natsaya Jan lokacine don insan hanyar dazan b'ullo da jannat zata amunce nazauna dasu subiyu saboda har kwanan gobe ina son matata, kuma yanzu nikaina bansan irin kaunar danake ma jannat bah,yazanyi Abokina gayaman"
Jinjina Kai kawai jabeer yake cike da Al,ajabi da mamaki.
Ajiyar zuciya yayi yace"Adam wannan duk bamai yuwuwa bane, kayi hakuri kajanye maganar jannat kajawo matarka ajikinka kudaidai ta itakuma kayi mata Adduar Allah yabata Wanda take so yake sonta nidai iyakar Abunda zance maka kenan."
Wata irin zufa ce take karyo Mata,
Jitake kafafunta sunkasa iya d'aukarta shin shiga zatai koko juyawa zatai da tagama jin wannan rud'anin,
Motsin za,a fito yasaka tayi saurin shigewa wani lungu har jabeer yazo yawuce tawajen.
Aman afuwa sai gobe zakukijini.
TAKUCE HAR KULLUM MAMAN MUHSEEN.βπ»βπ»
Kuma
Magajiyar kainuwaπππ»
[2/15, 6:30 PM] MAGAJIYAR KAINUWAπ: πππ
*AKWAI BAMBANCI*
ππππ
*DAGA ALK'ALAMIN*
*AISHA ABUBAKAR*
*(MRS BB)*
*{MAGAJIYAR KAINUWA}*
*_MARUBUCIYAR LITTAFIN_*
*_RAI DA BURI_*
_*SAFAH DA MARWAH*_
_*SAINA DAUKI FANSA*_
_*RAYUWAR AMEERAH*_
_*AND NOW*_
*_AKWAI BAMBANCI_*
*Ψ¨Ψ³Ω
Ψ§ΩΩΩ Ψ§ΩΨ±ΨΩ
Ω Ψ§ΩΨ±ΨΩΩ
*
____________________________________
*πKAINUWA WRITERSβπΌ ASSOCIATION*π€π»
```{United we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}```
https://www.Facebook.com/kainuwawritersassociation
____________________________________
BISMILLAHIR RAHMANIR RAHEEM.
*40.*
βkirjinta take jin ya na wani irin bugawa sakama kon maganganun data gama jinsu yanzu,tsotsayin yakawota tayi wa Adam magana akan tsakaninsa da mubee saigashi taci karo da abunda yake Neman rikita Mata kwalawah.
Ganin idan tace zata koma wajen fitowa zai iya ganinta,shiyasa tayanke kawai bari taje tafad'i abunda yakawota.
Sallama tayi bakin k'ofar jin muryarta yasaka yaji gabansa yafad'i daker yasamu kwarin guiwar amsawa tare da bada iznin shigowa.
Binta yayi da ido har tasamu tazauna saman kujerar dake d'akin,
Duk kwarin guiwar data shigo dashi yarushe don takasa kallon cikin ida nunsa,shikuwa yakafeta da mayun idonsa ya na ta kallonta,shiyasa ma takasa sakewa,batare data d'ago idon bah tace masa,
"Plss kabar kallona haka nan akwai abunda yakawoni."
Ajiyar zuciya yasauke Mai sanyi wadda tasaka dole takallai suka had'a ido, dauke kai tayi kawai.
"Ina saurarenki."
Gyara zama tayi tad'an kawar dakai saboda sake tsareta da idon dayayi ita kuma har ga Allah tana duburcewa idan yana Mata wannan kallon.
"Maganar matarka yakawoni,
Yah Adam....shiru tayi tana wasa da yatsunta murmushi yayi ya na shafa madaidaicin gemunsa dadin sunan da takirashi dashi yaji yagyara kishingid'ar dayayi saman makekiyar katifar Sa yace,
"Inajinki kinfara kinkuma shiru kosai na matso sirrice kar wani yaji."
Batasan sadda ta maka mashi harara ba,
Murmushi Mai kyau yayi yace "tuba nake barrister."
Wata hararar tayi mashi Amman cikin wasa, tasadda kanta tacigaba dacewa,
"Mubee nacikin matsanan ciyar damuwa Wanda bawanda zai iya rage Mata wannan zafin damuwar saikai,mubee abun atausaya matace tarasa dady Wanda yanuna Mata iyarakar kauna, tazo tarasa mahaifiyarta da yan uwanta,kai datake saka ran samun rangwame daga gareka kuma kazo kad'auki dogon fushi da ita,don Allah ka sassauta Mata mana Kai KO tausayinta Bakaji wallahi tana cikin buk'atarka,gashi ba itadaya bace ba ason masu juna biyu nashiga irin wannan damuwar."
Kallon juna suke Wanda saidai ita tajanye idonta Amman shi cigaba yayi,
Ganin yak'i cewa komi yasaka tamik'e zatabar mashi d'akin.
Jitai yace"nikuma waye zaishare man tawa damuwar."
Cak tayi!
Takasa gaba dabaya Amman don karma yasan tasan meyake nufi sai tace"Allah zaimaka maganin taka" tafice tanajin kirjinta yana bugawa batasan mana,anar hakan bah.
Cikin k'ankanen lokaci Adam yajawo matarsa ajiki suka shirya Wanda hakan bak'aramin dadi yayiwa kowabah,
Ita kanta sai yanzu take jin Ashe duk damuwarsa ce tagigita ta haka,Ashe bakaramin so takeyiwa mijin nataba, kaso Saba,in nacikin damuwarta taragu don yadanne komi yana nunamata irin yadda yayi missing nata.
An anshi kud'in auren nafee daga wajen kanen baban jabeer d'in,
Anyi haka da kwana biyu kwatsam saiga Usman d'an d'an yayan mamansu jannat dake Abujah daman yana yawan zuwa lokaci lokaci,kasancewar yaron yanada zumunci kamar mahaifinsa,dayake shikadai ne d'a wajen iyayenshi shiyasa sukeji dashi sosai, duk bai wuce shekara Ashrin da bakwai bah,Wanda Ada shida jannat tsokanar juna suke kowa nacewa yagirmi Dan uwansa,
Dayake shekara daya da rabi yaba jannat d'in.
Tunda usman yazo yak'ella ido yaga mutuniyar tashi nan yafara k'ok'arin ganin sun daidai ta,
Baiyi kwauron bakiba yasanar da ita halin dayake ciki akanta,
Duk da harga Allah batason shiga cikinsu kasancewar mamanshi batason su kuma babu jituwa tsakanin ta da mamansu, Amman ganin idan ma tazauna gidan bazai Mata dad'i bah, badan tanason usman bah haka ta sallama mashi.
Adam baisan shirin da akeba don kwanaki kad'an sukarage suwuce shida sahibarsa Lego's,shirye_shiryensa kawai yake Wanda har akakai ga tsayar da maganar za,a turo kud'i idan yaso ahad'e rana d'aya dana su jabeer.
Saura kwana hudu suwuce yagama duk shirin dayake yau yana gidan,
baije KO inaba yace hutawa zaiyyi yana kwance yana bacci mubee tashigo,
Murmushi tayi ganin yadda yabaje daka ganshi kasan yayi masifar gajiya.
Zama tayi tare da dire tire d'in lunch d'insa dabaici bah har k'arfe biyar yanzu,
Kunnensa ta Kama taciza k'adan azabure yatashi yana murtsike idon Sa cike da bacci,
Ganin ta yasaka yaturb'une fusak yace,
"Sweety meyasa kika katseman bacci na ehy, ina tsaka da wasa da baby boy d'ina kika tasheni."
Dariya tayi tace"Ayya sorry my love ganinai baccin yayi yawa zai kwarar da cikinka bakaci lunch d'inka bah shiyasa."
"Saikin Biyani bacci na Anjima,"
Dariya tayi tare da mik'o mashi hannunta alamar yatashi suje toilet.
Koda sukaje ita tayi mashi brush tare da hada mashi ruwan wanka, ta taimaka mashi yayi suna yi suna dariya cike da soyayya.
Haka suka fito tataya shi yashirya sannan yayi sallar la,asar yadawo yagyara zaman cin Abincin.
"Mekika girkaman sweetie"
"Aa yau jannat ce tayi girkin saboda bak'onta"
Bakawo komi aransa bah tazuba Mai Dambun shinkafa yaji tarugu dai_dai misali ga vegetable yaji sai kamshi yake,ga fefesun y'anciki nan tazuba Mai.
Yad'ebo loma kenan yace"irin wannan dad'i haka sweetie saikisa namance sunana "
"Bafa ninayi ba nace maka,jannat ce tayiwa mijin dazata Aur..........
Lomar dayakai bakinsa yafurzo ta waje nan take yayi wata irin mumminar kwarewa daidai shigowar jannat d'in tari take sosai
Wanda yasaka idansa yayi wani irin jajawur kamar wuta,
Rude war da mubee tayi tamantar da ita bashi ruwa ganin haka yasaka ta wurgar da tire d'in data kawo masu kunun ayar datayi tafigi robar faro tab'ale marfin takanga mashi ga baki.....
Amman saboda wani mahaukacin kishi dake cin zuciyarsa bugar da robar yayi tafad'i ruwan ya tuttule,
Kuma har lokacin tarin yake har numfashinsa yana d'aukewa,
(Kunsan dai yadda kwarewa take more exespcialy ma ta dambu)
Kuka mubee take saboda ganin irin yadda yake yi kamar zai mutu, duk wata dubara ta bace Mata tarasa mezatayi mashi jijjigashi takeyi tana kukan... Ganin kamar numfashinsa yajaaa zai d'auke yasaka jannat ture mubee ahaukace batare datasan tayi bah,
bubbuga bayanshi take ganin hakan bamai yuwu wa bane kawai tahade bakinsu waje guda tana huramai iska dakarfi,tafita hayyacinta saboda tarud'e itama don bazata manta irin wannan kware war bah tasha bakar wuya, har saida sukaje asibiti.
Daga gefe mubee takoma tana kallon ikon Allah,
Kukan ma tsaya wa yayi tana kallonsu,
Wani mahaukacin numfashi yaja yana bubbuga kirjinsa,
Sai lokacin ya ankare da jannat bakinta nacikin nashi baisan sadda ya hankad'a ta baya ba tayi wata irin fad'uwa har tana wuntsilawa.
Mubee ficewa tayi daga d'akin idonta cike da kwallah,
Mehakan kenufi meyafaru taya haka zata faru tafara tunanin Abunda yajawo hakan dafe kanta tayi bayan tashiga d'akinsu tabbas akwai alamar tambaya akan hakan.
Wani wahalallen kuka tasaki sadda taji bazata iya tashiba,
Bayanta yarik'e saboda irin fad'uwar datayi yanajinta kukan harcikin k'ok'on ransa Amman zafin kishi da tafasar zuciya bazata barshi ma yakalleta bah,kanshi duk'e yana jin kirjinsa yana zafi saboda tarin dayayi.
Kamar aturo jabeer yasa mesu ahaka maganar duniya yayi amman Adam yana duke baice komiba,
Shi yatai maka Mata yakaita har cikin gida
Mama tace "lafiya kuwa jabeer meyafaru"
Baisan amsar dazai bataba sai cewa yayi fad'uwa tayi yanzu acan bakin k'ofa,
Ita takamata tazaunar tashiga kitchen tad'ebo ruwa don gasa Mata,
Taufah Ana wata gawata.
TAKUCE MAMAN MUHSEEN.βπ»βπ»
MAGAJIYAR KAINUWAπππ»[2/17, 12:48 PM] MAGAJIYAR KAINUWAπ: πππ
*AKWAI BAMBANCI*
ππππ
*DAGA ALK'ALAMIN*
*AISHA ABUBAKAR*
*(MRS BB)*
*{MAGAJIYAR KAINUWA}*
*_MARUBUCIYAR LITTAFIN_*
*_RAI DA BURI_*
_*SAFAH DA MARWAH*_
_*SAINA DAUKI FANSA*_
_*RAYUWAR AMEERAH*_
_*AND NOW*_
*_AKWAI BAMBANCI_*
*Ψ¨Ψ³Ω
Ψ§ΩΩΩ Ψ§ΩΨ±ΨΩ
Ω Ψ§ΩΨ±ΨΩΩ
*
____________________________________
*πKAINUWA WRITERSβπΌ ASSOCIATION*π€π»
```{United we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}```
https://www.Facebook.com/kainuwawritersassociation
____________________________________
BISMILLAHIR RAHMANIR RAHEEM.
*41*
βπ» Ihu take lokacin da mamar kegasa Mata k'afar Wanda yajawo duk hankulan y'an gidan.
Mubee dake kuka ad'aki dole ta lallashi kanta tafito,
Nanma saiga baba Alhaji da kuma baban Adam,
Usman shima yashigo duk sunata tambayar mamar meya sameta.
"Wallahi babansu (watau baban Adam kenan) yanzu jabeer yakamota yashigo da ita bata iya tafiya,wai fad'uwa tayi yanzu in banda rashin kula dakuma rashin iya tafiya har kamar jannat tafad'i dubaman wannan shiriri ta kagani."
"Haba mamansu duk girmanka ai baka wuce tsotsayiba bari murzar Mata k'afar haka bari nagani Allah yasa ba ciwo bane sosai."
Yad'urk'usa gaban Jannat d'in zaikama k'afar,
Tafashe da kuka"baba don Allah karka tab'a wallahi zafi take suma zanyi karkayi komi."
"Kitsaya induba maki konasa arik'eki Allah kuwa."
Mubee ta matso tarik'e hannun Amman saboda azaba batasan sadda ta bangaje taba,
Mama tayi saurin tarar ta"waya kai ki kina fama da kanki, rufa mana asiri zauna nan ta zaunar da ita kan kujera y'ar tsugunni"
Usman baba yakira yarik'e hannuwan tamau sannan fah yasamu damar duba k'afar,
Ihu take tana kururuwa kamar za,azare ranta usman jiyake kamar yataya ta kukan don har cikin k'ok'on ranta yakejin kukan.
Sakin k'afar yayi yace ma baba Alhaji,
"Yaya targad'ene nakama Mata asamo man zafi asha Mata, Anjima ma sai asake gasawa ashafa man zafin zatasamu sauki, sannu kinji Allah yasawak'e."
Mama takama ta sukai d'aki dak'er saboda bayanta wata irin zunga yake, bafa k'aramar fad'uwa tayi bah,wani irin haushin Sa yacika Mata zuciya daga taimako sai yasaka Mata da zalinci.
Mubee duk tashiga damuwa akan wannan Abun daya faru babu tantama Abunda take zargi hakane,
Don haka kawai wannan maganar bazata sakashi irin wannan kwarewar bah.
Duba kuma da yadda jannat tayi itama don tafita rud'ewar ma sosai,gakuma Abunda tayi daga baya wannan shi ya sake tunzura zuciyarta, wutar kishi ce keci cikin zuciyarta Amman bazata Iya bayyana hakan bah.
Duk bidirin da akeyi yanaji Amman Abunda yakeji yahanashi ko lekowa yayi,
Wani irin zafi yakeji akan maganar,
Jannat zatayi Aure kenan yarasata har Abada taya zai Fara koyawa zuciyarsa rashinta, bayan taginu cikin zuciyarsa da tsantsar kauna da soyayyar ta, ta ina zaifara jinyar zuciyarsa da rashinta kirjinsa kemasa wani fitinen nan zafi ga zafin kwarewar dayayi gakuma zafin kishin dake cin zuciyarsa.
Yinin ranar KO k'ofar dakin bafitaba,
Saboda KO ganin Usman d'in bayason yi bamashi bah kowa haushi yakebashi.
Cikin yan kwanakin kowa ya rasa gane kan Adam,
Duk tambayar da zasuyi mashi saidai yace bayajin dadi ne.
Baba Alhaji yakasa hakuri da canjin dayake gani tare dashi saboda d'an zamanshi nan dayayi sunsaba da barkwancinsa da Tsokana indai yana gida tofah bazai barsu suhuta da dariyaba.
Kiranshi yayi d'akinsa shikad'ai lokacin baba baya nan,
Sallama yayi yashigo kanshi k'asa yasamu waje yazauna.
Cikin ladabi yake gaisheda baban,
"Lafiya lau Adam, lafiya yau baka wuni gidaba"
Kanshi yana k'asa yace"naje nahad'u da abokin tafiyata ne gobe insha Allah zamuce shiyasa bansamu damar zaman gidanba."
Gyara zama baban yayi ya na sake karantarsa kafin yace,
"Adam kasandai muba yara bane ko,"
Yace"eh baba"
"duk kallonka muke kawai bawai don munyarda bakada wata damuwaba,don haka naji bazan iya barinka katai da wannan damuwarba don haka sanar dani Abunda yake damunka,koda banida Abunyi akai ai zanmaka Addua KO?yafada yana kallonsa."
Shiru yayi yakasa cewa