Showing 33001 words to 36000 words out of 39319 words

Chapter 12 - AKWAI BAMBANCI Book Complete BY (MRS BB).txt

Mrs BB   

15 Dec 2024

2633

bazata barki ba randa mijin yazo ma b'oyewa kake, har yagaji dazama yatai ko d'an bazai gani ba saboda kunya, Amman banda wannan lokacin......suna cikin maganar sukai sallama bakin k'ofar falon,
Mubee jitai kamar takwasa aguje ta rungume nurul k'albinta,Amman sai tayi ta maza ganin kowa na wajen ga shi har dasu Baba.
Nan fah akashiga murna da zuwansa,Baba jiyake kamar yayi shekara baiga d'an nashi tilo ba.


Yajajanta masu rashin lafiyar jaan tare da nuna rashin jin dad'insa sosai,
Hannu yasaka ya d'auki baby dake hannun Nafee, yana cewa "Nafee mekikeba y'ar taki tazama yar lukuta haka."
Dariya tayi tace,
"Ai kuwa dai saidai ka tambayi yaya Jannat,don itace takoma second Momy d'inta."


aranshi yace anzo wajen,
Murmushi yayi yana kallon mubee tare da kashe Mata ido,
Dad'i yakamata jira take yafice tabi bayanshi.....


Zama yake niyar yi Baba yace kazauna kuwa adamu,
Kashiga kaduba ta mana kafin kadawo matarka ta hada maka abinci saikaci."
Wani sanyin dad'i yakamashi da baban yafad'i haka sai yamik'e yace,
"To Baba bari naje, Nafee muje kiman rakiya yakalli Mubee yana murmushi ki hada man hada ruwan wanka kafin nadawo."


Wani k'ududu yazo Mata wuya,
Tatashi tabar falon,wai meyake nufi yadda take d'okin dawowar Sa Amman har yak'aleta yace wata tara kashi....ta ciji baki zaka dawo ne......




Aiman afuwa don Allah wannan yasamu.


MAMAN MUHSEEN CE.โœ๐Ÿปโœ๐Ÿป


Kuma
Magajiyar kainuwa๐Ÿ˜‰๐Ÿ‘Œ๐Ÿป
[2/28, 4:15 PM] MAGAJIYAR KAINUWA๐Ÿ˜: ๐ŸŽ€๐ŸŽ€๐ŸŽ€
*AKWAI BAMBANCI*
๐ŸŽ€๐ŸŽ€๐ŸŽ€๐ŸŽ€


*DAGA ALK'ALAMIN*



*AISHA ABUBAKAR*
*(MRS BB)*


*{MAGAJIYAR KAINUWA}*






*_MARUBUCIYAR LITTAFIN_*
*_RAI DA BURI_*
_*SAFAH DA MARWAH*_
_*SAINA DAUKI FANSA*_
_*RAYUWAR AMEERAH*_
_*AND NOW*_
*_AKWAI BAMBANCI_*




*ุจุณู… ุงู„ู„ู‡ ุงู„ุฑุญู…ู† ุงู„ุฑุญูŠู…*
____________________________________




*๐ŸŒˆKAINUWA WRITERSโœ๐Ÿผ ASSOCIATION*๐Ÿค๐Ÿป
```{United we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}```
https://www.Facebook.com/kainuwawritersassociation
____________________________________




BISMILLAHIR RAHMANIR RAHEEM.


48.


D'akin da take suka shiga yana sabe' da baby ga kafad'arsa.
Kwance take tajuya ma k'ofar baya, ba bacci takeba carbi ne ga hannunta tana Ja, idonta alumshe batason ba zuciyarta damar yin wani tunani nadaban shiyasa ta jawo cazbahar ta tana jaa.


Sallama sukai ta amsa cikin cool voice d'inta,bata juyo bah amman tabbas tasan shine don sunayin sallama taji bugun zuciyarta ya k'aru,
Bata tashiba har sukai ma Kansu mazauni.
"Yaya Jannat kitashi ga Yah Adam yazo yimaki sannu da jiki...katseta yayi da "cewar kyaleta jeki Abunki"
Batayi musuba tafice.


Nihal ce take ta zillon zuwa wajenta,
Tashi yayi ya zagaya wajen da fuskar ta take kallo yazauna,
Tashi tayi zaune tare da jingina da makarin gadon,idonta akan Baby Nihal ta mik'a Mata hannu, aikuwa kamar jira take ta taho wajenta.
Wasansu sukeyi takasa gaidashi, data bud'e baki saitaji zuciyarta na bugawa kamar lugude,dak'er tayi jarumtar kallonsa tace,
"Abban Nihal ina wuni."
Kallonta yayi yana k'arewa ramar ta kallo,kafin yace"lafiya lau,wace irin cuta kikai haka?"yafad'a cikin nuna mamakin ramar ta.
Shiru tayi kanta k'asa batace komi bah,
"gayaman inji, bakison Usman ko?"
Kallon da bata shirya bah tayi mashi, shima yaka feta dana shi idon wanda dole ta kauda nata idon.
"Kigaya man idan bakison shi,wakike so inhar kika sanar dani namaki alkawarin bazan koma ba sai kin mallaki muradin ranki."
Idonta nakan Nihal datake wasa da gashin jannat d'in,
Tana sauraren magan ganunsa mik'ewa tayi tana cewa,
"Wai waya gaya maka saboda banson Usman yasaka ni ciwo,kokuma don ina son wani ne yasa nake kwance,to kod'aya babu inason mijina kadaina tunanin dawata matsala,tanufi shigewa toilet, yasan guje mashi takeson yi shiyasa yayi saurin shan gabanta yace,
"Karya kike."
Kallon razani take mashi idonta waje.
"Eh nace k'arya kike, duk abunda kike fad'a ba haka yakeba,ni bari na gaya maki gaskiyar Abun dake cikin zuciyarki......
*JAAN BATA SON USMAN,JAAN ADAM TAKESO SHI ZUCIYARTA TA ZAB'A MATSAYIN MAI MULKIN DAULARTA,BAZATA IYA RAYUWA MAI DAD'I BATARE DASHIBA,ZUCIYARTA BAZATA IYA B'OYE SOYAYYAR DA TAKE MASHI BA,DOMIN TARIGA TAYI NISA BATAJIN KIRA*"


Tsabar mamaki da tsoro suka Kama ta,
Jikinta rawa yasoma yi ta rasa gaba zatayi ko baya,
Idonta yaciko tab da kwallah kuka nason kucce Mata,
Tajuya zata bar mashi d'akin yayi wuf yadamk'o hannunta yace,
"Idan ba gaskiya bane ki k'aryata ni, nace kik'arya tani *jaan*"
Fizgewa tayi tafashe da kuka tana cewa cikin tsawa tsawa "idan gaskiyane sai akai me! To ko sonka zai kasheni bazan Auri mijin y'ar uwata bah, kasani kakuma k'ara Sani don haka ban waje..... Tafice afusace tabar shi da kallon k'ofa๐ŸŽ€๐ŸŽ€๐ŸŽ€
*AKWAI BAMBANCI*
๐ŸŽ€๐ŸŽ€๐ŸŽ€๐ŸŽ€


*DAGA ALK'ALAMIN*



*AISHA ABUBAKAR*
*(MRS BB)*


*{MAGAJIYAR KAINUWA}*






*_MARUBUCIYAR LITTAFIN_*
*_RAI DA BURI_*
_*SAFAH DA MARWAH*_
_*SAINA DAUKI FANSA*_
_*RAYUWAR AMEERAH*_
_*AND NOW*_
*_AKWAI BAMBANCI_*




*ุจุณู… ุงู„ู„ู‡ ุงู„ุฑุญู…ู† ุงู„ุฑุญูŠู…*
____________________________________




*๐ŸŒˆKAINUWA WRITERSโœ๐Ÿผ ASSOCIATION*๐Ÿค๐Ÿป
```{United we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}```
https://www.Facebook.com/kainuwawritersassociation
____________________________________




BISMILLAHIR RAHMANIR RAHEEM.


48.


D'akin da take suka shiga yana sabe' da baby ga kafad'arsa.
Kwance take tajuya ma k'ofar baya, ba bacci takeba carbi ne ga hannunta tana Ja, idonta alumshe batason ba zuciyarta damar yin wani tunani nadaban shiyasa ta jawo cazbahar ta tana jaa.


Sallama sukai ta amsa cikin cool voice d'inta,bata juyo bah amman tabbas tasan shine don sunayin sallama taji bugun zuciyarta ya k'aru,
Bata tashiba har sukai ma Kansu mazauni.
"Yaya Jannat kitashi ga Yah Adam yazo yimaki sannu da jiki...katseta yayi da "cewar kyaleta jeki Abunki"
Batayi musuba tafice.


Nihal ce take ta zillon zuwa wajenta,
Tashi yayi ya zagaya wajen da fuskar ta take kallo yazauna,
Tashi tayi zaune tare da jingina da makarin gadon,idonta akan Baby Nihal ta mik'a Mata hannu, aikuwa kamar jira take ta taho wajenta.
Wasansu sukeyi takasa gaidashi, data bud'e baki saitaji zuciyarta na bugawa kamar lugude,dak'er tayi jarumtar kallonsa tace,
"Abban Nihal ina wuni."
Kallonta yayi yana k'arewa ramar ta kallo,kafin yace"lafiya lau,wace irin cuta kikai haka?"yafad'a cikin nuna mamakin ramar ta.
Shiru tayi kanta k'asa batace komi bah,
"gayaman inji, bakison Usman ko?"
Kallon da bata shirya bah tayi mashi, shima yaka feta dana shi idon wanda dole ta kauda nata idon.
"Kigaya man idan bakison shi,wakike so inhar kika sanar dani namaki alkawarin bazan koma ba sai kin mallaki muradin ranki."
Idonta nakan Nihal datake wasa da gashin jannat d'in,
Tana sauraren magan ganunsa mik'ewa tayi tana cewa,
"Wai waya gaya maka saboda banson Usman yasaka ni ciwo,kokuma don ina son wani ne yasa nake kwance,to kod'aya babu inason mijina kadaina tunanin dawata matsala,tanufi shigewa toilet, yasan guje mashi takeson yi shiyasa yayi saurin shan gabanta yace,
"Karya kike."
Kallon razani take mashi idonta waje.
"Eh nace k'arya kike, duk abunda kike fad'a ba haka yakeba,ni bari na gaya maki gaskiyar Abun dake cikin zuciyarki......
*JAAN BATA SON USMAN,JAAN ADAM TAKESO SHI ZUCIYARTA TA ZAB'A MATSAYIN MAI MULKIN DAULARTA,BAZATA IYA RAYUWA MAI DAD'I BATARE DASHIBA,ZUCIYARTA BAZATA IYA B'OYE SOYAYYAR DA TAKE MASHI BA,DOMIN TARIGA TAYI NISA BATAJIN KIRA*"


Tsabar mamaki da tsoro suka Kama ta,
Jikinta rawa yasoma yi ta rasa gaba zatayi ko baya,
Idonta yaciko tab da kwallah kuka nason kucce Mata,
Tajuya zata bar mashi d'akin yayi wuf yadamk'o hannunta yace,
"Idan ba gaskiya bane ki k'aryata ni, nace kik'arya tani *jaan*"
Fizgewa tayi tafashe da kuka tana cewa cikin tsawa tsawa "idan gaskiyane sai akai me! To ko sonka zai kasheni bazan Auri mijin y'ar uwata bah, kasani kakuma k'ara Sani don haka ban waje..... Tafice afusace tabar shi da kallon k'ofar


Yajima tsaye kafin yad'auki Baby Nihal suka fice,
Tagama had'a mashi Komai shi kawai takejira,
Ganinsa kamar cikin damuwa ya saka Batayi mashi tsogumi ba,ansar d'iyarta tayi ta kwantar da ita ganin tayi barci,
Ta taimaka mashi yashiga wanka sadda zaifito ta ajiye mashi kayanshi dazai saka na bacci,
Sallah yayi sannan yazauna yana kallonta yadda taketa hidima dashi,
Murmushi yayi ya jawota jikinsa yamatse,
"My love bamu gaisaba, kinzage sai wani aiki kike yi kogajiya bakyayi,kinma manta da ni duk d'okin dakike naga ba haka ba."


Sai lokacin tace,
"Amman Abban Nihal tunda kashigo naketa maka sing, Amman batani kakeba burinka kaje kaga habibatin ka kaji sanyi,ni kabarni ina ta bud'e baki ai da fushi zanyi wallahi."


"Ashema habibatyna ai yanzu kece habibatyn ita da anriga anba ta, ankasani yazanyi dole na sallama."


Mik'ewa tayi tana jawo tire d'in da tagama shirya mashi dinner d'insa.
Ta ajiye tana cewa"adai bar kaza cikin gashinta kawai Abban Nihal,don ni fah ba yarinya bace wallahi nasan komi."


Kallon mamaki yabita dashi yace,
"Mekike nufi Momy baby."
Abincin take zubamai tare da zuba lemon da ta had'a mashi tace,
"Uhmm Nifah Abban Nihal baza kaji mutuwar sarki baki na ba,ato don haka anshi nan ta debo ga spoon takai bakinsa,haka taita bashi ga baki yana lashewa, yana janta da hira da wasa da dariya, yana zuba santi har yacinye k'aramin plet guda,tare da cup d'aya na lemu.
Sosai ya yaba Mata da k'ok'arinta yakuma saka Mata albarka,Abunda yasaka taji kamar batada wani sauran damuwa.
Wannan dare sun raya shi cike da soyayya da kauna,
Taga zahirin irin son da yake mata,ta yarda da cewar mijinta na sonta sai taji hankalinta ya kwanta,Amman da ta tuno da Abunda taji jitake kamar tafashe don tsananin haushi.......
Amman yau ta fidda wata tantama acikin zuciyarta,irin yadda taga yana ta rairayarta,ko baby baima Haka ba.


K'arfe shad'aya Baba Alhaji yakira zaman gaggawa,
Kowa da kowa ake buk'ata a main falon gidan.... ..


(Nikuwa nace tofah wannan Kira haka komi zai faru๐Ÿค”
Oho bari muji daga bakin baban tukun. *y'an zauren Mrs bb karku damu kusau rari me baba zai fad'a*)


TAKUCE MAMAN MUHSEEN


Kuma
Magajiyar kainuwa๐Ÿ˜‰๐Ÿ‘Œ๐Ÿป๐ŸŽ€๐ŸŽ€๐ŸŽ€
*AKWAI BAMBANCI*
๐ŸŽ€๐ŸŽ€๐ŸŽ€๐ŸŽ€


*DAGA ALK'ALAMIN*



*AISHA ABUBAKAR*
*(MRS BB)*


*{MAGAJIYAR KAINUWA}*






*_MARUBUCIYAR LITTAFIN_*
*_RAI DA BURI_*
_*SAFAH DA MARWAH*_
_*SAINA DAUKI FANSA*_
_*RAYUWAR AMEERAH*_
_*AND NOW*_
*_AKWAI BAMBANCI_*




*ุจุณู… ุงู„ู„ู‡ ุงู„ุฑุญู…ู† ุงู„ุฑุญูŠู…*
____________________________________




*๐ŸŒˆKAINUWA WRITERSโœ๐Ÿผ ASSOCIATION*๐Ÿค๐Ÿป
```{United we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}```
https://www.Facebook.com/kainuwawritersassociation
____________________________________




BISMILLAHIR RAHMANIR RAHEEM.


49.


Kowa ya hallara wannan kiran gaggawa da aka samu daga Baba Alhaji.
Jannat ce bata wajen baba yace Nafee taje takirata,tun Abunda yafaru tsakaninsu jiya bata fito bah,saidai abita da abinci duk ta rame saboda tasaka ma kanta damuwa.


Waje tasamu kusada mama ta zauna,
Baba yayi gyaran murya ya umurci Jabeer yabud'e taron da Addua,babu musu ya karanto fatiha, salatin Annabi, da kuma qul huwallahu k'afa d'aya kowa yashafa.


Baba Alhaji yafara da cewa,
"Alhamdulillah Alakulli halin Muna godiya ga Allah da yatara mu acikin wannan gida Mai Albarka,Abunda yatara mu nan bakomi bane face Abu guda kuma wannan Abun shine Auren Murjanatu.
Abun nufi anan shine ba a d'auara Aurenta da Usman ba".......Cikin razani da Al,ajabi tadubi baban!
Amman saboda baya son kallon ta tabashi tausayi sai yak'i kallonta,
duk yadda taso kuka yazo a wannan lokacin yak'i zuwa,saidai zuciyarta dake bugawa.
Adam kuwa wani sanyin dad'i yakejin yana shigarsa Amman sai yayi ta maza kawai Sai ma cewa dayayi,
"Baba kamar ya ba d'aura dashiba, Allah yasa lafiya."
Girgiza Kai baban yayi yace,
"Da sauk'i dai Adamu, matsalar bata tashi zuwa ba sai ranar d'aurin Aure, Wanda yarage saura minty talatin ad'aura Alhaji Tanimu yayan Labuda,uban Usman kenan,
Nad'auka don dama sukad'ai akejira yace man muyi hakuri wallahi wata matsala ce tataso tun saura kwana uku biki ake fama tak'i daidai tuwa,
Yace matar Sa tayi rantsuwa ta maya idan Usman ya Auri murja saita tsine masa Albarka,shikuma Usman yakafe yace saidai ta tsine mashi d'in Amman Aurensa da murja Babu fashi.


Lamarin ne yak'i daidai tuwa, Wanda k'arshe har saida Usman yayi yunk'urin kashe kanshi abisa cewar sai ya Aureki ko yakashe kanshi,har ranar d'aurin Auren Abun da akefama dashi kenan, uwar takafe shima yaron yakafe shine yakirani kozan lallashi Usman d'in akan yayi hak'uri tunda mamanshi ta rantse idan anyi sai ta tsinemai,
Kuma babu Anfanin anyi Abu maimakon farinciki ya wanzu ayita zumunci,k'arshe azo asamu matsala tunda dama yasan matarsa batason y'an uwansa, bashida Abunyi Allah yajarabe shi da kafaffar mata.
Don haka muyi hakuri da wannan Auren, yaban shawara akan idan inada Wanda nayarda dashi na Aura Mata shi saboda dai lokaci yak'ure kar aji kunya mutane basa rena Abun magana,
Nace Yaban usman d'in nabashi hakuri yayi biyayya ga mahaifiyarsa,zai ci riba nan gaba insha Allah.
Lallashin sa nayi sosai yana kuka yace shikenan nayi mashi Adduar samun wata kamar murja,nace wacce tafita ma zaka samu indai kayiwa mahaifiyarka biyayya."


"Tunda muka gama waya dasu nashiga tunanin wazan Aurawa murja da zai rik'eta Amana, yakuma zauna da ita cikin aminci batare da goran tawa bah,sai Adamu yafad'o man arai nan take banyi shawara da kowa bah nazama waliyin Sa nakuma sanya babanku yazama waliyin ta itada Nafee,aka d'aura wannan Auren shikanshi babanku yayi mamakin Abunda nayi, saida nayi mashi bayani komi sannan ya fahimceni,don da yace anzalinceki murja, saboda tunanin bazakiso yayan nakuba,kunji Abunda yafaru don haka Adam ga k'anwar ka nan kaji tsoron Allah kayi Adalci tsakanin matanka.
Kar kabiye biyesu susaka ka yi zalinci,don haka insha Allahu idan zaka koma zaku koma tare kuduka.
Sannan mubeenatu kiyi hakuri,ki munsan akwai ciwo Amman idan kin saka hakuri zakici riba,kuja junan Ku ajiki don bakuda kamar juna, Ku had'a kai kuyiwa mijinku biyayya Ku kuma kula dashi,
Allah yabaku zaman lafiya."


Cikin natsuwa tace"insha Allah Baba zamu zauna lafiya,shaid'an bai isa yashiga tsakanin mu ba."
Duk kowa binta yake da kallon mamaki saboda basuyi tunanin haka daga gareta bah.
Shi kanshi Adam yayi huking,
Don A yadda yasan Mubee da zafin kishi bai tunanin jin haka daga Gare ta ba,
Mamar Jabeer tace,
"Alhamdulillah haka mukeso Allah yayi maku Albarka."
Nan akashiga yimasu nasiha maishiga jiki, na zaman takewar Aure, sosai sungamsu sunkuma yi Alkawarin duk wuya bazasu cutar da junan suba.
Har akagama zaman Jannat ba tace uffan ba, don ta ma rasa ta ina zata fara kallon Mubee,jitake kamar ta nitse saboda kunyar ta,wai itace yau ta Auri mijin y'ar uwarta......shin murna zatayi koko kuka, don Abun yazo Mata A bazata.
Basuyi Aune ba ta fece daga falon,


Mubee tashige toilet tayi kuka son ranta, don tariga tafaru ta k'are yaza tayi da hukuncin Ubangiji haka yake a zanen k'addarar ta sai sun Auri miji d'aya.
Kukan kawai za tayi ta rage nauyin da zuciyarta ke mata,
Hada kuma tunawa da tayi da mama,sai ta sake rushewa da kuka.
Haka ya same ta bata saniba tayi ssaurin goge fuskar tana yak'e....murmushi yayi yasa hannu yajawo ta jikinsa,
"Am so sorry my love,nasani akwai ciwo kiyi hakuri wallahi daidai da k'wayar zarrah daga cikin son da nake maki bai raguba, saima naji nak'ara sonki kin nuna jarumta dakuma sadaukarwa,na maki Alkawarin bazaki tab'a samun matsala daga kowane fanni bah,zamuyi iyakar k'ok'arinmu wajen ganin mun kyautata maki,munsaka ki farin ciki Amman kiman Alkawarin baza kisake kuka ba."
Tana kirjinsa tad'ago fuskar ta tace,
"Shikenan Abban Nihal bazan sakeba."
"Yawwa ta wajena, shiyasa nake k'ara sonki oya give me a kiss."
Murmushi ya kucce Mata ta fad'a jikinsa tana dariya,
"Nak'i wayon ki saikin man wallahi."
Dole tad'ago ta yi mashi, Wanda daga nan suka lula duniyar ma,aurata nima sai nafito nabarsu su more, don yanzu sukeji da amarcin tunda batafi sati uku da gama wanka bah.....


Jannat ta koma yin y'ar b'uya da Mubee da kuma Adam,
Dataji alamun shigowar su zata arce d'aki Abun ma dariya yake ba su mama,
Yana sane da hakan da takeyi sai yanuna baisan tana yiba,yabata lokaci tagama b'oye b'oyen,shidama yanzu soyake sai yagama lallashin matarsa sannan.
B'angare guda kuwa hidimar tare war su jabeer akeyi ba kama hannun yaro,
Mama ta zage gyaran yaran ta kawai sukeyi, komai za,ayi masu hada mubee akehad'a wa,
Jabeer gidan dazai zauna babu wani nisa da wannan gidan,don yasa mu Mai yi masa hanya ak'ara mashi girma wajen aiki, har ma suka maidoshi Abuja kuma sunbashi gida had'ad'd'e.


Tsakanin mubee da Adam cikin ya an kwanakin nan wata irin k'auna suke zubawa,
Kamar zasu cinye juna tayi k'ok'arin ganin ta cire kunya tana kula da mijinta.


Iyayen suna lura da yadda Adam da Jannat basa ko gaisuwa tsakanin su,
Sun zuba ido suga ko hakan zasu daidai ta Kansu, Amman basuga wata Alama ba.
Baban Adam yakira mamar Jabeer,
Bayan ta gaidashi tace,
"Yaya Allah yasa lafiya."
Yace,
"Mariya lamarin yaran nan akwai gyara, bazai yuwu mubarsu sutai can ahaka ba,ba baki lura da yadda Adam da Jannat basa kula juna ba ko gaisawa basayi, idan d'aya yashigo sai d'aya yatashi."
"Wallahi yaya nagani nikaina inaganin hakan baidace asaka masu idoba, Zan yi magana da ita jannat d'in kaikuma kakira Adam d'in kayi mashi magana kila asamu daidai tuwa."


"Ki kira Mubeenatu kiyi Mata jan hankali,don naga kamar ita tad'auke mashi hankali,zankuma kira Adam d'in da murjanatun zanmasu fad'a."


Da haka suka rabu.


*SAURA PAGE UKU INSHA ALLAH.*


TAKUCE MAMAN MUHEEN.


KUMA


MAGAJIYAR KAINUWA๐Ÿ˜‰๐Ÿ‘Œ๐Ÿป[3/14, 9:44 AM] Maman muhseen: ๐ŸŽ€๐ŸŽ€๐ŸŽ€
*AKWAI BAMBANCI*
๐ŸŽ€๐ŸŽ€๐ŸŽ€๐ŸŽ€


DAGA ALK'ALAMIN




*AISHA ABUBAKAR*
*(MRS BB)*


*(MAGAJIYAR KAINUWA)*






*littattafan marubuciyar*
๐Ÿ‘‡๐Ÿป
*Rai da buri*
*Safah da marwah*
*Rayuwar Ameerah*
*Saina dauki fansa*
And Now
*Akwai bambanci*



*ุจุณู… ุงู„ู„ู‡ ุงู„ุฑุญู…ู† ุงู„ุฑุญูŠู…*
___________________________________




*๐ŸŒˆKAINUWA WRITERSโœ๐Ÿผ ASSOCIATION*๐Ÿค๐Ÿป
```{United we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}```
https://www.Facebook.com/kainuwawritersassociation
___________________________________


51.


Baya cikin natsuwar sa ya isa d'akin nasu,
Daidai fitar maman jabeer sun gama magana da Mubenat,tayi mata Jan hankali sosai,wanda sai yanzu ta ga rashin kyautawar da tayi,amman tayi ma mamar alkawarin hakan baza ta sake faruwa ba, ta ji dad'in yadda Mubenat d'in ta fahimci abunda take nufi, ta kuma gaya mata kalamai basu sanyaya zuciya, saboda dole ne fa akwai ciwo Anyi maka kishiya,don ma ta kwab'eta akan karta Kalli jannat d'in matsayin kishiya,ta zauna da ita matsayinta na y'ar uwarta, hakan zai saka zuciyarta ta samu sukuni.


Zubewa yayi ga gado yana sauke numfashi kad'an kad'an,
Kallonsa tayi wani abu na taso mata, Amman sai ta danne ta had'iye tace,
"Abban Nihal bakayi wanka ba fah."
Mirginowa yayi wajenta ya matse k'ugunta yace,
"my love bazan iya ba saidai ke kiyi Mani."
Murmushin yak'e tayi tace,
"to tashi muje kafin Nihal ta tashi ta hana."
Da taimakon ta yayi wankan sukai shirin kwanciya,


Tabbas yaga sauyi tare da ita, don komi takeyi cikin rashin kuzari take yinsa,
Kallonta yake yana karantar ya nayinta,amman sai k'ok'arin basarwa take don har ga Allah wani irin kishi ne yake cin zuciyarta...........jawota yayi ya sauke tajikinsa ya zuba mata mayun idanun sa yace,
"gaya Mani waya tab'a Mani Matata,yanzu na tashi mukama danbe."


Wata dariyar da bata shirya ba ta kucce mata,
Taita k'yalk'yalawa, Kallonta yake yana, murmushi.
Saida tagaji ta sassauta tace,
"da mamar za kayi dambe, Lallai da kuka ankira y'an jarida sun kwashi rahoto."
Tafad'a tana Wata dariyar.


Zaune suka tashi tana jikinsa ya mammak'eta,
Ta zayyane masa duk abunda yaka mata ya sani,ta gaya masa takuma cigaba da nusar dashi abunda ya ka mata,da wanda bai ka mata ba.


Hakika yaji dad'in kalamin ta, ya kuma sakejin Kaunar matar tashi duba da yadda bata so Kanta ba, tana k'ok'arin ganin yayi adalci tsakaninsu.


(k'alu bale garemu mata, muji tsoron Allah domin wannan Abun yazama ruwan dare, kowa kanshi ya Sani,kinada abokiyar zama kullum

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login