Showing 9001 words to 12000 words out of 55178 words

Chapter 4 - KARUWAR GIDA BOOK COMPLETE NA MAMAN JABIR.txt

25 Nov 2024

4318

zamantakewar auren yanxu,da dacan da yanxu akwai banbanci...." katseta yayi da cewar" naji haka iyayen yanxu da na da can akwai banbanci ko?."Shiru tayi bata ce masa komai ba."ya cigaba da cewar ai mu a yadda mukasan auare hakuri da juriyace kawai a ciki,kuma abin kunya ne ace kana Raye 'ya ka na gantalin yaji zuwa gida" toh_toh naga alamar idan na daka ta taku ke da ita ba zatayi zaman auren ba."ya sake hutawa ga ZAINAB da cewar ke kuma Daga yau daga rana irin ta yau idan na sake ganin kinzo min gida da zummar yaji wallahi sai na 6ata miki rai mara musaltuwa,ki tashi ki koma inda kika fito, kuma ko gidan wani dan uwana idan naji lbr kije da niyyar yaji wallahi sai kinyi mamakin hukunci da zan yake miki.,sanin halin zuciyar MALAM ne ya k'ara kada hanyar ZAINAB" sannan ya k'ara juyowa ya kalli mahaifiyar ZAINAB yace kema daga yau karna k'ara jin kinje gidanta babu dalili ko naji wani daga cikin yaran nan yaje sai na 6ata miki!" Shiru mahaifiyar ZAINAB tayi kamar bata d'akin sabida takaicin d'anyen hukunci da MALAM ya yanke."ita kuwa ZAINAB tashi tayi ta sake Jan yar akwatinta ta bar gidan tana kukan abinda MALAM din yayi mata." Haka ZAINAB ta fito daga cikin gidan nasu cike da k'unar zuciya ta koma gidan ta" ta dawo babu RABI'U ya shigo yakawo mata kayan cefene rana ko kadan ZAINAB bata nunawa masa taje gida ba" alamar da ya gani ne a idonta kamar tayi kuka yabata tambayarta dalilin da yasa idonta yayi ja" amsawa tayi da babu komai."shiga dakin yayi da sauri ta duba sai yaga akwatinta a tsayar d'akin a ajiye fitowa yayi tsakar gida ya sake tamabayarta cewar"ina zata?" "Ta amsa da cewar" babu ko ina" murmushi yayi da cewar. "ZAINAB manya wai a tunaninki kina ganin zan iya rabuwa da ke ne? Ko kadan karma kiyi tunanin hakan wallahi !wallahi!!wallahi!!! rantsuwar musulmi kenan bazan iya rabuwa da ke ba dalili kuwa babu yadda zuciyata zata jure hakan, ke bari na taka ita miki ko wani namiji kika aura bazan barki ki rayu dashi cikin jin dadi ba, dan haka ki sauya tunani akan yadda zaki zauna dani cikin jin dadi da kwanciyar hankali,idan kikayi haka toh babu shakka zaki ji dadin rayuwa tare dani. ZAINAB kin kasa fashinta waje ni!! Bare ki gane abinda nake so hakan yana gasa min zuciya amman babu yadda na iya da halinki" shiru tayi masa domin kallon mahaukaci ta ke masa tunda ya fara maganar shi toh wanne irin hali yake ciki wanda bata fuskanta ba?" Tambayar da tayiwa kwanta,ko kadan ZAINAB batayi mamakin ganganun RABI'U tunda tasanshi akan mace amman kuma na banza tunda baya iya bata kulawarka da tace" kamin ta Ankara tuni ya sureta yayi daki da ita bai dire da ita a ko ina ba sai kan gado" wantsal2 take tayi hadi da sakar mishi kuka tana cewar "nidai banaso dan Allah kabarni naji da kaina." ko kadan bai saurara mata ba ya fara danna harshen shi a bakinta yana fana k'ok'arin shafa tsakiyar kanta" kulle bakinta tayi 6am amman duk da haka sai da yayi nasara bude mata zip din rigata tabaya nuna karfinshi yayi sosai ya k'rasa bude rigar sannan ya zaro nonuwanta ya fara wasa da su" kukane ya kara cin karfin ZAINAB tana ta faman fisge2" amman hakan bata sa RABI'U ya daina abinda yake ba,binta yayi da rarashi hadi da dadin bakin cewar ZAINAB da kinsan yadda nake kaunarki da sonki da ba kiyi kukun da kikayi ba akan na rasaki gara na rasa komai a rayuwata kin kasa fuskanta ta haka dear na" kukanta ta cigaba dayi bata saurareshi ba" shima duk da hakan bai fasa abinda yayi niyya ba wasa ya shiga yi da jikinta kamar wani mahaukacin zaki haka ya dinga wujijiga ta babu yadda ZAINAB ta iya da halin mijin nata domin yafi karfinta idan tace bazata tsaya ya biya bukartashi cikin sauki ba tasan zai iya yi mata rauni a banza wannan dalilin yasa tabarshi har yayi abinda yaga zai iya ya barta" koda ya gama abinda yake bai k'ara bin ta kanta ba ya tafi yayi wanka abinshi ya dawo ya saka kayanshi ya fita ko sallama bai mata ba, abin ya yiwa ZAINAB ciwo wanda ya k'ara tsananta mata radaddin zuciya mara musaltuwa" kuka ta yini tanayi ko girki batayi ba a wanna ranar sabida zazzabin da ya rufeta a wannan ranar." Haka dai ZAINAB ta cigaba da rayuwa da RABI'U da dad'i babu dadi tunda kullum baik'i yayi sex da ita kamar sau biyar ba, har ta ciki wata uku da yin barin wancen cikin da ya zubarmata dashi" Allah mai kyuata da k'ari ba tare da yayida shara da bayinshi ba,ya sake bata wani cikin shima dai irin wancan babu wani abu da ZAINAB zata ci sai ta amayar dashi koda kuwa ruwane, wnana ce ta k'ara hargitsa zaman su da RABI'U idan zata kwana ta amai bazaiyi mata ko sannu ba bare ya taimaka mata, hakan ya k'arasa ZAINAB ta fita haiyacinta kamar ba ita ba, tun tana iya jurewa tayi komai da kanta har takai da gargarar sai da nemi agajin makwafciyat ta taimaka mata da yarinya daya daga cikin 'yayanta ta riga zuwa tana dan rage mata wasu ayukan na gida", tunda ZAINAB ta k'ara samun cikin nan RABI'U ko ( p.c.m) bai ta6a shiga tsakanin ta dashi ba,duba da yadda salon wannan cikin na daban ne, domin kuwa bata iya yadda ko shinfinda ta hadata da RABI'U bare wani sex."




K'wanci tashi babu wuya tun cikin ZAINAB na farkon har ya tsufa bata taba zuwa awo ko sau daya ba, babu ruwan RABI'U da ita ya zuba mata ido domin shi a tunaninshi duk wata d'abi'ar ciki bai yadda da ita ba,wannan ce tasa ya watsar da lamarinta ko harkarta ya daina shiga"tasha yi masa magaiyar ya barta taje asibiti a duba lafiyar ta amman sai yayi kamar baiji ba, yayi burus da al'amarinta" hakura tayi da maganar zuwanta asibitin dole, tunda bara da sararin kudin motar zuwa asibitin bare kudin sayan magani. Ganin babu sarki sai Allah haka ZAINAB ta shirya kanta duk da nauyin cikinta tunda ya fara tsufa ta nufi shinfidar mijinta a wannan ranar" har ya fara bacci ta tashe a hankali" shi kuwa yana jinta yayi shiru da ita kamar baiji ba" jin nacinta yayi yawa ne yasa ya tashi zaune ya bude ido hadi da tambayar ta ko lfy?" In'ina,ZAINAB ta shiga yi sabida batasan ta ina zata fara magana ba" shirun da yaji tayi ne ya sake bashi kwarin gwaiwar komawa ya kwanta yace tunda ba tada ta cewa" ganin haka yasa ZAINAB sakin kuka ta fada kanshi da cewar dan Allah darling me nayi maka ne?"Ka fita sha'ani na sam babu ko kulawar kirki bare tausayawarka a gareni ko dan abun da yake jikina ai naci arzikin kulawarka" tashi RABI'U yayi zubar ya zauna hadi da dakatar da ita da hannu da cewar Malama kin isheni bana son takura da hana bacci ki bari idan zakiyi mitarki kya yi da safe" kara kutsa jinta ZAINAB tayi cikin nashi tana kuka hadi da yi masa magiyar ya sanar mata da laifin da tayi masa" jin fadawarta ZAINAB jikin RABI'U kuwa sai yaji kamar wanda aka bai taba riskar kanshi a irin wannan yanayin ba,yaso ya cireta daga kirhinshi amman ya kasa,sabida jinshi yake tamkar baya raye, dago kanta yayi da cewar sorry dear laifin nawa ne ba naki bane domin ni yakamata na dau matakai kamin komai ya faru sai banyi hakan ba" bude baki ZAINAB tayi tana mamakin kalamanshi sabida batayi tsammanin hakan ba" d'aga mata hira yayi da cewar eh nine mana domin da na nemi shawararki kila bazaki lamincewa kuduri na ba sai kuma banyi ba yana magana yana shafa wuyanta har yakai ga ya fara kokarin cire mata rigar bacci da take jinta duk da nakai nauyi bace kuma daman bata 6oye duk wani abu da yake jikin ta ba,ita kuwa ji take tamkar yana sassoka mata allura a jikinta amman babu yadda ta iya domin kuwa ita takai kanta domin samun masalahar zaman su, ko da yaji ZAINAB ta saki jikinta dashi zagewa yayi akanta ko tausayamata baiyi ba duba da tsufan da cikinta yayi haka ya kwana yana sex da ita tun tana iya gane ina kanta yake har ya kasance bata iya ganewa, nonuwanta kuwa tashi tayi dasu duk sun kunbura kamar ba a jinkinta suke ba,da kyar ta iya tashi ta nemi ruwan zafi ta basa jinkinta sanna tayi duk wani d'an gyare 2 da zatayi, shi kuwa gogan yana ta bacci tunda ya kwana yana aikin abu daya, bai farka daga bacci ba sai wajan tara na safe sanna ya tashi fuska a murtuke babu wal'wala koda ta gaishe shi da kyar ya iya amsawa" wannan ce ta k'ara rukitawa ZAINAB zuciya, wanda har sai da ta tambayi kanta da cewar anya kuwa RABI'U ne jiya da dare yake ta faman bata hakuri har da bata hakurin da nuna mata laifi ad gareshi ne?" Amman da mamaki menene yake damun shi?" Me yake so a tare da ita? Wanne matakine bai dauka ba? Shin anya soyayarsu ta gaskiya?.................
Wani irin hawaye ne ya gaszayo mata daga ido zuwa kan fuskarta domin kuwa ta rasa amsoshi da take wa kanta, take taji duk wani kwarin gwaiwarta ya yake bare ta k'ara zuwa ta ji abinda tayi masa" RABI'U kuwa koda yayi wanka ficewar shi yayi ba tare da yace mata komai ba ya ko yabi ta kanta, batayi mamakin fitarsa babu magana ba duba da yanayin da ya tashi kenan" komawa itama tayi ta kwantar tana ta faman aikin kuka daga kashe ta yanke shawara cewar fita dag safgashi gabaki daya a haka bacci ya kwashe ta. Bata farka ba sai wajan karfe sha daya da rabi na rana" sallamar dawowar RABIU gidance tasa ta farka kayan cefene ya kawo ya ajje fuska a sake babu wanna kunci da yafita dashi a dazu, mamakine ya k'ara kama ZAINAB kamar zata tambay sai kuma tayi shiru" a dai2 lkc ne taji sallama yan uwar mahifiyar ta suna shigowa" amsawa sukayi a tare ita da mijin nata" bakin suka shigo rik'e da hannu MARIYA yar su, sauran matan suna rike da kayayyakin yarinyar da kayan garar ta ta yaye" suka ka k'araso ciki RABI'U ya durkusa har k'asa ya gaishe su sanna ya fita yabar gidan" dadin ne ya kama ZAINAB gani yan uwan mahaifiyar ta sunzo haka ta tashi ta debo musu ruwa sanna ta dawo suka gaisa" suna cikin hira RABI'U yayi sallama a kofar dakin suka amsa ya shigo ya ajje musu ledar da take hannushi ya sake saka hannunshi a aljihu ya ciro kudi a aljihunshi ya mik'awa ZAINAB hadi da cewar ta basu suyi kudin motar komawa" karba ta mika musu" sukayi godiya hadi da samishi albarka" ya amsa da amen sanna ya juya ya fita" mamakin halin RABI'U ZAINAB kawai takeyi a zuciyar ta idan yaga baki kamar bashi ba" tashi tayi da niyya zata darawa bakin abinci suka ce su ba zama zasuyi ba tafiya zasuyi iya lemukan da RABI'U ya kawo ya ishe su"suka raba kayan garar daa sukazo dashi gida biyu suka matsarmata danata gefe" wannan rabin kayan garar da sukace zasu wuce dashi sukaiwa iyayen mijinta" taji dadin hakan da sukayi domin tasan idan dan ta mijinta ne sai dai kayan su ru6e bazai karba ya kaiba har kofar gida ta rakasu sanna ta dawo gida ta fada keching wanjan girki tunda yar yaye ta dawo hannunta.........








*KARUWAR GIDA*






*STORY WRITEEN BY✍*




*AMENAT KABER KIRU*


*SADAUKARWA GA:*


*HAJIYA ZALIHA YOLA(MMN AHMAD)*





*TSOKACI*


*wannan labarin bai shafi wata ko wani ba,na rubuta shine domin ganin yadda rayuwar mata ta sauya a wannan zamani duba da yadda kwadayi da son zuciya yayi yawa a zukatan ku,ba nayi ne dan son yad'a bad'ala ba zanyi ne saboda na zak'ulo wasu halaye da suka shiga gidan aure.*




*🅾5⃣*


Haka ta tsara aiki babu ji babu gani tuwon shinkafa miyar d'anyar kub'ewa tayi tunda tasan Rabi'u yana so sosai,duk da tsufan da cikinta yayi tana yi tana hutawa har ta gama. Bai dawo ba Sai da magrib ya shigo fuska a daure tayi masa sannu da dawowa."RABI'U ya amsa ba tare da ya kalli inda take, baya shege daki abinsa" da gudu MARIYA tabi bayanshi tana kira ABBA! ABBA!!ABBA!! amman ko ya waigo.yana shiga ta k'wak'umeshi ya zareta daga jikinshi a cewarshi kar ta shafi bakin da yake jikinshi na kanikancin motar da yakeyi" hakan ce tayi dai2 da shigowar ZAINAB ta janyeta gefe" shi kuwa yi yayi kamar baisan ta shigo d'akin.da kanshi yaje ya hada ruwa yayi wanka ya fito ya shirya, bayan ya gama "ZAINAB ta gabatar"mishi da abincin shi ya zauna yana ci kamar ba shi ba ganin haka yasa"ZAINAB ta rok'eshi da rana son tayi magana dashi idan ya gama cin abinci" kai kawai ya daga mata alamar toh ya cigaba da abinda yake gabanshi"koda ya gama ci a zaton ZAINAB zai bata lkc suyi magana sai gani tayi yana wanke hannushi bai dawo ciki ba fita ya sake yi ya barta na turus da tsohun ciki a zaune" yunk'urawa ZAINAB tayi da k'yar ta tattaren kayan da RABI'U yaci abinci ta kai kitchen ta aje sannan ta dawo ta gyara wa MARIYA makwanci wanda ta dade da yin bacci tun bayan hantarar da RABI'U yayi mata tayi bacci" ZAINAB ta dade a zaune tana zaman jiran mai gidan nata amma shiru har ta gaji tayi bacci bai dawo ba sai sha biyun dare har da rabi" haushine yasa ZAINAB kinyi masa magana koda ta farka taganshi juyawa tayi ta k'ara gyara kwanciyar ta ba tare da tace komai ba."shima hakan bai dameshi ba tunda baya buk'atar wani abu daga gareta. Ko kayan jikinshi bai cire ba ya kwanta abinsa ya kama tirk'ar bacci" ko da safiya tayi bai tsaya sauraron ZAINAB ta bashi abin karyawa ba yayi ficewarshi ya barsu ita da 'yar ta" haka dai ZAINAB tai ta gani wasu sabbabin d'abi'u daga wajan RABI'U uwa uba ko 'yar tashi baya kulawa bare ya jata a jiki" wannan ce ta k'ara d'agawa ZAINAB hankali tun tana kukan hakan har ta fara sawa zuciyar ta hakuri domin tasan kukanta bazai bata amsar da take neman sani ba, daura aniyar jiranshi tayi komai dare idan ya dawo yau kam zata tambayeshi abinda yake nufi da ita.sai dai RABI'U ya kara sauya wani halinda tsiro dashi na fita yawo dare, domin kuwa sai ya fita tun takwas na yamma amman bazai dawo gida ba, sai karfe dayan dare ko biyu tun yana kaiwa sha biyun dare abin baya damunt sosai yanxu ya sauya taku ,tashi tayi zaune tayi tagumi haďi da tambayar kanta shin RABI'U ya daina kaunata ne ko kuwa ya daina marmarin kwantawa da ita ne?" Bata dade a zaune ba taji shigowar shi, sannu da dawowa tayi masa" ya amsa a ciki" ganin ya amsa shine abinda yasa ta sami kwarin gwaiwar yi masa magana" mik'ewa tayi ta k'araso inda yake zaune tace darling dan Allah ina da magana da kai" amsawa yayi da uhmmm sai ki fada naji" shiru ta d'anyi sannan tace daman wasu tambayoyi ne zanyi ma idan bazaka damuwa ba" toh kawai RABI'U yace ina jinki bana son takura da hana bacci" nisawa tayi da cewar daman naga ka k'ara sauyawa ne bisa yadda na sanka dan Allah idan akwai laifin da nayi ma ka sanar dani, nayi al'k'awarin gyarawa, bana jin dadin zaman mu a haka ba ni kadeba harta yar da muka haifa baka kulata wanne laifin nayi da har ya shafeta haka?" Wani guntun murmushi ya saki wanda bai kai zuci ba, sannan yace tunda har kina neman sani yanzu saki san dalilin sauyawata, a gaskiya bana zaman k'arya da ko waye ZAINAB ya kamata ki san da hakan, why not zanyi miki bayanin abinda nake so tun kamin muyi aure amman ki kasa?" Na sanar miki ni ba mutum ne mai son tara iyalai ba amman kin kasa daukan mataki,ko kinason kullum sai na gaya miki kamar karatu?" A gaskiya ZAINAB bazan boye miki ba matuk'ar kinason zama dani toh ki dauki mataki akan duk abinda nakeso ayimin shi,baya yuwa matan waje mu kafa musu doka subi amman matarka ta gida ka gaya mata tak'i bin umaranin ka,idan kin shirya daukan matakin sai ku sanar dani gobe muje a cire cikin da yake jikinki nan" wani gumine ya dinga zubowa daga fuskar ZAINAB tunda RABI'UN ya fara bayanin bata tsinke da al'amarinshi ba sai akan kalma biyu watau matan waje da cire cikin jikinta" nisawa tayi da cewar gaskiya bazan iya cire, cikin da yake a jikina ba dalili kuwa duba da yadda cikina ya gota wata tak'was ya shiga na tara a gaskiya koda daga waje nayo bazan iya haka ba bare d'ansinnah" kuma kana maganar daukan mataki ai babu wani bawa da ya isa ya k'etare k'adararsa, banga dalilin daukan mataki ba,a maganar shigar ciki tunda kudurar Allah ce!!" Murga mata wata uwar harara yayi da cewar sai kije kiji da kudurar Allah ke k'ade basai na kara kusantar kiba ma bare hakan ta faru!!" Aikin banza kawai ga matacan masu jajayen cinyoyi a waje, kwanciya sai irin yadda yakaso akeyi ma ita, ni ina zan zauna ina batawa kaina lkc akan matar da bata ilimi zamantakewar rayuwa?" Ya juya ya kwanta yana ta faman zazagawa ZAINAB bak'ak'en maganganu" taji bakin cikin maganganunshi matuk'a" Wani kukan bakin ciki ZAINAB ta rushe da shi mai fauna zuciya da tausayawa, mik'ewa tayi ta koma gurin kwanciyarta tacigaba da yin kuka a haka ta yi mai isarta ta gama har kusan asuba bata rintsa ba,haka bata sami shawarar yadda zatayi da RABI'U ba,dalili idan ta daka ta tashi akeje cire ciki ta

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login