Showing 51001 words to 54000 words out of 55178 words
Chapter 18 - KARUWAR GIDA BOOK COMPLETE NA MAMAN JABIR.txt
ZAINAB masifar akanta sai kuma yaga tayi masa kwarjini dole tasa yayi shiru bai tank ba " ganin haka yasa wuceshi tana faman buga uban kanshi turarukan wankan da tayi ta shiga d'akin ba tare da ce masa cinkan ba bare ta kwabi ANAS" biyo abayanta yayi a gigice da yaga ko ina yana motsawa domin jinshi yake tamkar ya rugumeta lkc da tazo giftawa ta gefenshi " yana shiga d'akin wayar shi ta kama kara" cirowa yayi daga aljihunshi da nufin daga sai yaga JAMCY ce da wannna kiran da sauri ya mayar da wayar cikin aljihu ya fito daga d'akin ba tare da daga ba ya fita daga gidan cikin hazari" abinda ya bawa ZAINAB mamakin da yasa ta tambaya kanta cewar wannna lfy kuwa? Domin taga abinda ya bata mamakin har guda biyu na tambayar ANAS jikinshi da kuma Kasa d'aga kiran waya a ganinta."
RABI'U na fita daga cikin gidan shi ya sannan ya daga wayar JAMCY" yana dayawa ta fara zazzaga masa ruwan bala'i hadi da ci masa alwashin matuk'ar Bai dawo inda take ba Kamin miti tallinta sai tayi masa rashin mutuncin da bai zata ba, haka dai tai tayi masa rashin albarka a waya babu kaukautawa ko daga kafa" sanin halinta yasa bai koma cikin gidan shi ya dada ganewa kanshi abinda baiyi tsammani ba watau sauyawar ZAINAB wacce tunda ya tafi yake tunaninta duk sayan " gashi ya rasa ta Ina zai fara da ita domin yana ganin yaje gareta a wanan yanayin Kamar ya zubarwa da kanshi kima ne, uwa uba kuma ga sharadin da ya gindayawa kanshi na cewar bazai ne mata ba har sai ya ciki shekara goma toh fa gaba kura baya shayaki kenan domin wata irin sha'awar ZAINAB yaji tana firgarshi sannan gefe ga yar masifa JAMCY wacce take zama barazaba ga fashewar zuciyarki domin kuwa bata wani burin da ya wuce taga 6acin rashin Sabida taga ta daureshi da jijiyar jikinshi ji yake dama baisanta ba tun fil'azal a rayuwar shi domin kuwa a wanna ranar ne ya Kara jin nadamar haduwarshi da ita " yana komawa ta daura masa wani nauyi da cewar tana marmarin siyayyar kaza" haka RABI'U ya fita yaje ya sayo mata rabi tunda bashida isasasun kudi a hannushi dan kar ta hanashi bacci ne ma yasa ya Iya so rabin Kamar " kawo mata yayi da rawar jiki da cewar ta tashi taci gashi ya sayo mata hadi da bude ledar ya tura mata gabanta" tana tashi daga kwanciyar da tayi ta Kai kanta kenan Idan ledar take ta buude bakinta ta zurara amai a ciki da cewar bata son kanshin naman haka dai tayiwa RABI'U asarar rabin kazar da ya sayo"da sauri ya mike ya fitar da ita waje wai duk dan kar ta bashi aiki, sanna ya dawo ya tattare ledar da naman yake ciki ya fitar dashi waje shima hadi da dauko tsumma ya goge d'akin " duk da wannna aikin da yayi bai hana JAMCY ta ta Kara gabatar Misha da wani aikin ba domin kuwada cewa tayi ya fita ya nemo mata goro zata ci a wannan daren" haka RABI'U ya sake fita yawan nemar mata goro da kyar ya samo mata ya kawo mata taci Sanna ta barshi ya kwanta lfy."
Ita kuwa ZAINAB jin RABI'U ya kwashe fin awa daya bai dawo ba ta tabbatarwa kanta ya koma Idan ya fito " wani irin bakin ciki ne ya kamata sosai ganin yadda RABI'U ya ragewa kanshi kima a idon yaran shi hakika taji abin babu dadi sosai wannan dalilin ne yasa ta shiga d'akin su ANAS bayan ta gama shiryawa a zaune ta samesu suna karatun littafansu na islmayya ta dade bata ce musu komai ba domin kuwa wani irin abune ya tore mata makoshi hadi da tausayin yaran domin tasan duk sun fara fashintar halin da take ciki" hakan nan ta danne damuwar da take ji tayiwa ANAS nasiha ta hanyar hikima da dabara a hankali har yaron ya gane laifin shi hadi da yi mata alkawarin bazai sake irin hakan ba "dadi ZAINAB taji hadi da sa musu albarka suka amsa da amen daga karshe ta basu umarnin suyi addu'a su kwanta, Sanna ta baro d'akin zuciyarta babu dadin amman tasan koma menene RABI'U shine ya jawa kanshi." Kofar gida taje ta rufe Sanna ta dawo ta wuce d'akin ta " tana shiga ta wuce inda take boye wayarta ta dauko ta bude ta" tana budewa taga kira ya shigo da bakuwar lamba" dayawa ZAINAB tayi hadi da yi sallama domin tana tsamanin ko HAFSAT ce domin tana yawan kirata da bakuwar lamba" ga mamakinta sai tayi muryar namiji ya amsa mata sallamar tata dacewar barka da dare" dakewa ZAINAB tayi da cewar yawwa amman dan lalai waye" amsawa yayi da cewar sunana ALHAJI ABDUL amman anfi kirana da mai NASARA"jinjina lamarin ZAINAB tayi da cewar gaskiya bansan ka ba domin banida wani mai irin sunanka banda mahifina da Allah ya karbi rayuwarshi da dadewa" ayya ya amsa mata dashi hadi da cewar Allah yaji kanshi da rahama" ta amsa da cewar amen amman kasani a cikin duhu" murmushi yayi da cewar yanzu zaki fito sarari ai toh baban ANAS ne Wanda kuka hadu dashi a asibiti wancan satin " ji ZAINAB tayi Kamar an dira mata mashi a kirjinta domin kuwa bata taba tsmamanin hakan ba" amman sai ta daure da cewar Allah sarki kace dady2 ne" taso ta tambayrshi ina ya sami number ta sai kuma ta fasa""suka gaisa dashi dai kawai da cewar daman ya kiratane dan ya tamabayi lfy yaron hadi da bukatar ta bawa ANAS wayar su gaisa" amsawa ZAINAB tayi da cewar Ah!! yaji sauki sosai hadi da sanar masa da cewar ANAS yayi bacci"ok yace Allah yabshi lfy" ta amsa da amen hadi da yi masa godiya bisa nuna kulawarshi a kansu" amsawa yayi da cewar babu damuwa ya yanke wayar ba tare da yasake cewa komai ba." ciri wayar tayi daga kunne ta hadi da makaki akan abinda ya gudana ta ajje wayar kenan tana gyara makwanta sai ta sake jin wayarta tayi Kara ta dauko da daga da sauri a zatonta k shine ya sake budewa tana dubawa sai taga AG ne ta daga da sallama da cewar my AG ykk amman fa nayi missing naka " amsawa yayi da cewar zazzafa ta Ina lfy nima nayi miss naki sosai" dariya tayi da cewar nawa miss din yafi naka""amsawa yayi da cewar karki kika sani Sanna ya Kara da cewar Ina kayana fa?"amsawa ZAINAB tayi da cewar wanna?domin kayan dadi naka suna da yawa wanne daga ciki? " dariya yayi da cewar duka nake nufi" itama ZAINAB dariyar takarayi masa da cedar duk lfy suke" jin tace masa haka ne yasa ALHAJI GARB zakewa ya dinga sakowa ZAINAB batsa iri2" itama biye masa tayi saukaita musayar kalaman hadi da sanarmta irin zakuwar da yayi ya nason kwanta da ita nuna masa tayi itama hakan take" asarari ya sanarmta irin yadda zai mata da zarar sun hade da juna. Dariya tayi da cewar nasan muna komai zaiyi dai2" dariya
Yayi da cewar ai ba kisan yadda nakeji bane domin kuwa na zaku naganki shi yasa ma kikaji nace hakan" biye masa ta dadayi saukaita hira har wani lkc daga karshe dai ya fito da zumdinshi gareta ya fara gaya mata yadda yake magarkita kullum da cewar duk asuba sai yayi wanka da zarar ya tuno yanayin ta" bude mata zuciyarshi yayi
ya sanar wa da ZAINAB cewar yana hanyar dawowa kano ka shegari abinda ya daga hankali ZAINAB kenan " tunda ya ya sanar mata da cewar yana hanyar shigowa KANO hadi da sanar mata da cewar ita yake son ya fara gani Kamin karasawa ga iyalanshi"danne damuwarta ZAINAB tayi da nuna mishi batada damuwa Allah ya kawoshi lfy" ya amsa da cewar amin hadi da sake janta da wata sabuwar hirar irin tasu ta dan duniya ZAINAB na biye masa har wani lkc sukai Kai a haka ba tare da ta nuna mishi bata son haduwa dashi ba daga karshe sukayi sallama kowa ya kashe wayar shi." Da tunanin yadda zasu kasancewa junan su kowa ya kwanta abinda ya hana ZAINAB bacci kenan tana tunanin yadda zata gashi domin duk hidimar da yake mata bata taba tunanin zai shigo mata da maganar haduwa da sauri haka ba" wani abin da yake damunta kuwa duk da gani vedio sex da take yi a koda yaushe amman tana tunanin yadda zai karbeta dalili kuwa ta kwashi shekaru sama da takwas ba tare da an ratsata ba, uwa uba kuwa tunda take dashi bata taba bukarta ganin pic dinshi ba ko da sau daya ne" taso ta gwada tamabyar shi a yau din sai kuma tayi tunanin zai zargi wani abu take nufi wanna ce hujjar ce ta hana ZAINAB ta nemi ganin pic din shi" wannna tunanin ta kwanta ba tare da ta rintsa ba.......
~AMENAT KABER KIRU~
*KARUWAR GIDA*
*STORY WRITEEN BY✍*
*AMENAT KABER KIRU*
*SADAUKARWA GA:*
*_HAJIYA ZALIHA YOLA(MMN AHMED)_*
_*Hakika kun nuna fitar da k'ako daga dankali aikine mai kyau😆🥰⛹♀*_
_*Maryam Abdullahi, Sadiya I. Baso, mmn ihsan, karuwar gida fans, Abdul k. Mai yak'i,&my my besty dady Khalifa K. K, bacci mai danne mazaje, ina yinku sosai din nan😘*_
*24*
Haka dai ta sake wayar gari tana tunanin yadda zatayi da AG da zarar ya sauka, HAFSAT ce ta Fado mata a zuciya da sauri ta tashi ta dauko wayarta a inda ta boye ta fara lalubar number HAFSAT tana turawa taji tana shiga addu'a ta dinga yi a cikin ranta tare da fatan Allah yasa HAFSAT din ta daga Kiran nata, domin kuwa tunda ta tafi sau biyu sukayi waya da ita " tana jin Kiran na shiga amman ba'a daga ba har ya yanke ta sake turawa wani kiran amman shiru ba'a dauka ba, haka dai ta Kara tura wani na uku amman sam bataji an daga ba" mamamkine ya kamata domin ta lak'anci tunda HAFSAT ta tafi Abuja bata son yi mata magana da ita a waya ko kuma irin nata tsarin kenan? ta tambayi zuciyarta " yanke shawara ZAINAB tayi ta gwada turawa HAFSAT sako da ta inbox nata kawai taga ko zata bata amsa. " Tafiya tayi domin ajiyar wayar sai ji tayi kira ya shigo ciki da sauri ta kalli fuskar wayar da tsammanin ko HAFSAT ce ta kirata tana dubawa ji tayi kirjinta yace ras!!! Yana dukan uku2" Sai ji tayi yace hello zazzafa ta fatan kin tashi lfy" cikin karfin hali da danne zuciya ZAINAB ta amsa da cewar lfy klau my AG Ina fatan kaima kana lfy Kamar yadda nake!! ?" amsawa yayi da cewar ta Ina zanyi lfy bayan bana tare dake saukita ma dai da yau zan samu tunda gani na shigo kano domin karfe shida kirgin mu ya sauka shi yasa ma kikaga na kiraki yanxu" ZAINAB tayi kamar ta tsage da kuka Sabida da zullimin da take ciki hadi da duba agogo taga har ba kawai ta kusa ji tayi lkc yana saurin yi mata gudu domin kuwa har ga Allah babu abinda take tunani irin yadda yau din zata kasan ce mata!!" daure ZAINAB tayi hadi da dakewa tace eyye nah ashe yau Ina da babban bako kace na tashi na fara Shiri tun yanzu" murmushi yayi da cewar au da kin manta ne?" Da sauri ZAINAB ta karbe maganar shi da cewar wacece? Na isa nace na manta da Kai da zuwanka ashe zan manta suna" jin dadi kalamar da ZAINAB tayi masa ne yasa shi barkewa da wata uwar dariya wacce ta rasa kunnuwata"ita kuwa ji take Kamar ta barke da kuka a zuciyarta.
Haka dai ta sake wayar gari tana tunanin yadda zatayi da AG da zarar ya sauka, HAFSAT ce ta Fado mata a zuciya da sauri ta tashi ta dauko wayarta a inda ta boye ta fara lalubar number HAFSAT tana turawa taji tana shiga addu'a ta dinga yi a cikin ranta tare da fatan Allah yasa HAFSAT din ta daga Kiran nata, domin kuwa tunda ta tafi sau biyu sukayi waya da ita " tana jin Kiran na shiga amman ba'a daga ba har ya yanke ta sake turawa wani kiran amman shiru ba'a dauka ba, haka dai ta Kara tura wani na uku amman sam bataji an daga ba" mamamkine ya kamata domin ta lak'anci tunda HAFSAT ta tafi Abuja bata son yi mata magana da ita a waya ko kuma irin nata tsarin kenan? ta tambayi zuciyarta " yanke shawara ZAINAB tayi ta gwada turawa HAFSAT sako da ta inbox nata kawai taga ko zata bata amsa. " Tafiya tayi domin ajiyar wayar sai ji tayi kira ya shigo ciki da sauri ta kalli fuskar wayar da tsammanin ko HAFSAT ce ta kirata tana dubawa ji tayi kirjinta yace ras!!! Yana dukan uku2" Sai ji tayi yace hello zazzafa ta fatan kin tashi lfy" cikin karfin hali da danne zuciya ZAINAB ta amsa da cewar lfy klau my AG Ina fatan kaima kana lfy Kamar yadda nake!! ?" amsawa yayi da cewar ta Ina zanyi lfy bayan bana tare dake saukita ma dai da yau zan samu tunda gani na shigo kano domin karfe shida kirgin mu ya sauka shi yasa ma kikaga na kiraki yanxu" ZAINAB tayi kamar ta tsage da kuka Sabida da zullimin da take ciki hadi da duba agogo taga har ba kawai ta kusa ji tayi lkc yana saurin yi mata gudu domin kuwa har ga Allah babu abinda take tunani irin yadda yau din zata kasan ce mata!!" daure ZAINAB tayi hadi da dakewa tace eyye nah ashe yau Ina da babban bako kace na tashi na fara Shiri tun yanzu" murmushi yayi da cewar au da kin manta ne?" Da sauri ZAINAB ta karbe maganar shi da cewar wacece? Na isa nace na manta da Kai da zuwanka ashe zan manta suna" jin dadi kalmar da ZAINAB ta gaya masa ne yasa shi barkewa da wata uwar dariya wacce ta rasa kunnuwata"ita kuwa ji take Kamar ta barke da kuka a zuciyata karfin halin tayi ta kama dariya itama " sannan ta Kara da cewar Allah kuwa da gaske nakeyi domin jina nake Kamar na bude idona na ganin agababka yanzu" wani dadi ne ya Kara kamashi ya tare maganar ta cikin zumidi yace ba ki ganki a gabana ba dai zazzafa sai dai ki jini a gabanki domin kuwa na zaku naji munyi hade yau Kam jina nake Kamar na faso wayar na janyeki mu fara tunda daga yanzu ko ya kika gani? Domin nasan kema a matse kike kiji Kala ta " dariyar karfin hali ZAINAB tayi da cewar gaskiya na fita ta fada cikin shagawa da cewar ai ita fa har ta fara zuba tun yanzu domin tayi wani abu yana zubowa daga gabanta" jan wani irin nunfashi yayi hade huci wanda yake nuna tsantsar sha'awa yace mata da gaske?"amsawa tayi da wata kalar shagwabar tace eh mana"wuuuu yace sanna yace gaskiya ne zazzafa muryarki tasauya Kamar kiji shigar bura na yadda da maganarki dan haka bari na barki ki shirya ko?" amsawa ZAINAB tayi da OK babu damuwa sai na shirya din" OK yace mata shima hadi da cewar Idan ta gama shiryawar ta fito ta kirashi a waya ta sanar mishi inda take zai aiko a daukeki" amsawa tayi da OK babu damuwa inda na fito zan kira ka ta kare da my AG" dariya yayi da cewar na'amm zazzafa ta sai na jiki ko?bye bye"ta amsa da bye bye itama ta yanke wayar."
Tana kashe wayar ta fara furzar da wani irin nunfashi nan nai rage takaici tace tark'ashi yau naga takaina" ajjiye wayar tayi ta fito ta fara da aikin gyaran gida tana gamawa ta daura abin karya wasu,Kamin wani lkc ta kammala tana gamawa ta daura musu ruwan wanka duk ba tare da ta koma daki ba, itace ta fara shiga wanka cikin rashin kuzari domin ta rasa yadda zatayi ta kubuta da zuwa Kiran AG wannna ne damuwarta duk da dadin bakin da ta gamayi masa a waya Sam bata da burin haduwa dashi domin bakayi tsamanin hakan cikin karamin lkc ba, daure tayi tayiwa kanta duk wani abinda ya dace tayi a gurin wankan ba tare da bata lkc ba ta fito tana fitowa ta shiga d'akin su MARIYA ta tashe su da cewar su tashi safiya tayi tun da jimawa" tashi yaran sukayi duk suka fito sukayi wanka da alawala Sanna suka sallah da yin shirisu cikin karamin ya hadi da cin abinci sanna suka yi shirin fita makaranta" daman tun Kamin su gama shirin ZAINAB ta sanar musu zaje unguwa amman bazata dade ba zata dawo inda sun dawo suje gidan SAMIRA su jiranta abinda ta shiga gaya musu kenan." zama ZAINAB tayi ta shirya kanta da turaruka masu kamshi kala2 kama daga na jiki zuwa na fesa tun daga Wanda ake fesawa gashi har wanda ake fesawa a baki dana cinyoyi da wanda zata yi amfani da shi a matsematsi duk sai da ta fesa sannan ta dauko mayuka masu bawa fata Kariya da laushi tabi jikinta dashi hadi da zama ta tsara kwalliya mai jan hankali ta Kara da dauko rantsatstsiyar shdda mai tsaya ta saka kalar tayi mata kyau iya matuka domin ita kanta sai da ta yaba da irin kyan da tayi domin kuwa juayawa ta ringayi a gaban mudubi tana kallon kata bayan ta gama ta dauko bangus da a warwayare ta saka hadi da saka sarka da yan kunne sai da ta Kara dasu taga haduwa tata taso tayi yawa shiru tayi na dan wani lkc ta fara tunanin ita Kade a zuciyarta da cewar yanzu duk wannan kwalliyar da kike Sha haka zakije wani namijin da ba naki ba ya birkice ta? Wani sabon takaicine tayi ya ziyarci zuciyarta ji tayi Kamar ta fasa ta kirashi tayi masa karya batada lfy sai kuma ta sauya tunani da cewar Idan kince bakida lfy toh gobe