Showing 39001 words to 42000 words out of 55178 words

Chapter 14 - KARUWAR GIDA BOOK COMPLETE NA MAMAN JABIR.txt

25 Nov 2024

4320

ina shine dalilin da yasa nake son ki kware Kamin ki shigo daga ciki!! Domin bazan so ki zama yar buyajin karuwar gida ba, nafi son naganki da manyan al'hazai 'yan birni domin sunfi bayar da fefe" dariya ZAINAB tayi da cewar bak'uwar kalma ta uku meye fefe kuma?"amsawa HAFSAT tayi da cewar kudi mana masu gidan rana wancan yarenmu ne na karuwan gida kawai " oh!! ZAINAB tace hadi da sake cewar nagane" kallonta HAFSAT tayi da cewar gaskiya k'awata sai kin chaza sosai Kamin hakan su samu domin mace mai class bata yawan dariya ga namiji Ko da abin dariyar ne yazo dan muskutawa take gefe sai tayi gajeren murmurshi ta fuske"toh ZAINAB tace kawai"ta cigaba da sauraron jawabi da HAFSAT take sake yi mata da cewar mace mai class bata kurawa namiji ido komai kyanshi da haduwarshi Idan ba haka ba sai ya raina ta, sai dai ki kallah shi kadan ki marzaye, Idan ya masa da kallonki sai ki dage girarki daya hadi da kashe idonki ta gefe da zarar yaga haka yasan kedin ta musamnace dan haka ki kula da wannna abubauwan su kansu suna bawa mace damar kiran namiji gareta musamman karuwar gida,irin wannna kallo shine alamtawa namiji ke yar hannuce ba sai yaji daga bakinki ba, Dalili kuwa macen da zatayi karuwancin gida bai kamata ta mayar da kanta Kamar rijiyar Kan hanya ba kowa yayi mata tofin Ala tsine aka ita take zama tayi tsarin yadda zata tafiyar da harkarta cikin sauki tun daga Kan haduwarta da na mijin da taga zata iya bawa fusaka wajan mu'amalata, sabida ita tana da aure kuma bazata so kowa yasan tana karuwancin gida ba, wannna hujarce tasa zan baki sahawara kar ki taba yadda wani ko wata da kika sani ya ganki da mijin da ba naki ba, ko da kuwa a gurine, ko kuma kayi kokarin gayawa abokin harka uguwar da kike ta Sali, Idan ta kama dai zaki iya gaya masa gari Idan bak'one, amman ba kowa ake bawa fusakr hakan ba."Jinanawa ZAINAB tayi da cewar duk nagane kuma nagode" "amsawa HAFSAT tayi da cewar Kai haba dan Allah godiya bata k'arewa?ta Kara da cewar Idan kina neman shawara akan abinda baki gane ba ki tamabayeni a shirye nake na sanar miki da duk abinda kike bukata" toh ZAINAB tace insha Allah babu abinda zai shiga min duhu"amsawa HAFSAT tayi da cewar Allah ya nufa ni zan tashi haka sai gobe da yamma zan sake dawowa gareki yanxu muje naga yadda jikin ANAS yake sai na wuce daga can " toh ZAINAB tace hadi da tashi ta dauko takin asibitin ANAS tace muje nima sai ki saukeni a bakin titi na sayo masa sauran magungunan shi tunda kudi sun samu ai bana zauna ba kedai an gode miki kawata" murmurshi tayi da cewar babu damuwa muje kawai " fita sukeyi a tare suka shiga gidan SAMIRA makwafciyar ZAINAB din a daki suka tara da ita tana kallon TV ita da yaranta da su ANAS da yake kwance a daya daga cikin kujerun falonta" gaisuwa HAFSAT tayi da SAMIRA hadi da yi mata godiya bisa namiji kokarin da takeyi akan ZAINAB da yaranta " SAMIRA ta amsa da cewar babu komai amfani Zaman Kenan ai" karasawa inda ANAS din yake kwance HAFSAT tayi ta duba shi " sannan ta cewa ZAINAB ni zan tafi gida" amsawa ZAINAB tayi da toh nagode " sannan ta kalli SAMIRA da cewar dan Allah zan bita ta saukeni a bakin titi na sayo sauran maganin ANAS na dawo" amsawa SAMIRA tayi da cewar sai kin dawo hadi da cewa HAFSAT ta gaida gida"atare suka amsa mata da toh Sannan suka fito."Bayan sun fitone HAFSAT ta Kara kallonta ZAINAB da cewar ammanfa kinyi dace makawfciya k'awata"murmushi HAFSAT tayi da cewar ai batada matsala wallahi " amsawa HAFSAT tayi da cewar toh kinga Koda ita kar kibari tasan kina wata harka bare ki gaya mata halin da kike ciki dan haka ki Iya takun ki domin karuwancin gida ba wasa bane" toh ZAINAB tacewa HAFSAT kawai OK!!! HAFSAT tace sannan ta bude musu mota suka shiga ciki suka tafi suna Kara tattaunawa da juna"suna zuwa bakin titi HAFSAT ta sami giru ta tsaya ZAINAB ta sauka hadi da yin sallama da junasu HAFSAT taja motar ta tafi, ZAINAB ta wuce ta shiga chemis ta sayowa ANAS sauran maganinshi sannan ta juya gida zuciyarta ciki da farin ciki.........








~AMENAT KABER KIRU~






















*KARUWAR GIDA*


*STORY WRITEEN BY✍*
*AMENAT KABER KIRU*




*SADAUKARWA GA:*
*_HAJIYA ZALIHA YOLA(MMN AHMED)_*




*_BANA MANTA MASOYAN KARUWAR GIDA A KODA YAUSHE MAMAN "YAN TEM DIN RABE🤭🥰🥰💃🕺_*






_*AISHA ABUBAKAR MANGA, ACEE YAR YOLA CE, NAZEEFA, JAMILAN MAMAN, MAMAN HAIDAR, UMMU SULTAN, MMN YARA,HAUSA NOVEL GROUP, MOMY ABDUL, SAMIRA, SMARTEI, EISHA BALA, KARUWAR GIDA FAS, MRS YAZEED, UMMY SURAIYYA, MRS ABUBAKAR BASO BANE CUTANE, RAYUWAR ASHRAM FANS,LOVE OVER*_


*17*


Sauri2 ZAINAB ta ringa yi hadi da k'agarar ta k'arasa gida domin ta k'udirin niyyar fara amfani da turarunkan wanka da HAFSAT ta sayamata tun daga yau wannna hujjarce tasa ta sauri kamar zata tashi sama a haka ta karaso zuciyarta cike da farin ciki da anshuwa. Gida SAMIRA ta shiga ta sanar mata ta dawo hadi da yi mata godiya bisa nuna kulawarta akanta da yaranta"amasawa SAMIRA tayi da babu komai " kallon su MARIYA ZAINAB tayi da cewar toh kuzo mu tafi gida" amsawa sukayi da toh hadi da tasowa suka bin bayanta" tayiwa SAMIRA sai da safe " SAMIRA ta amsa"k'ara da cewar Allah ya tashemu lfy" ZAINAB ta amsa." Shiga gida tayi tare da yaranta suna shiga suka wuce d'aki duk kanninsu ta cire magungunan da ta sayowa ANAS a chemis ta bashi ko wanne daga ciki ya Karba yasha " ZAINAB jin zuciyarta fal da farin ciki hadi da fatan Allah ya kawowa ANAS lfy mai d'orewa ko dan ta huta da wahalar da take Sha wajan nema masa lfy." Tana gama bashi maganin ta fita ta zuba ruwan a bokiti ta shiga wanka tas ta wanke jikinta tas lungu da sak'o babu inda bata wankeshi ba a dalili jin judubar k'awata da tayi mata"sai da taga ruwan wanka ta yazo k'arshe sannan ta zuba ruwan turunkan da HAFSAT ta sayo mata ta Kara yanke ko ina da Ina, na jikinta dashi " tana ban d'akin ta ji alamar dawowar RABI'U gidan tunda taji an fara fatali da kayan robobin da take zuba ruwa tasan shine ya dawo " fitowa tayi ta wuceshi ta shiga kitchen ba tare da tace masa uffan ba ta debo garwashin wuta ta fito ta shiga daki" jin tashin kanshi tureren da takeyi ne da tazo giftawa ta kusa dashi yasa shi sakarwa ZAINAB tsaki tsowuuuuu!! da cewar indan dan ni kike wannna iyayin toh kima daina domin ko kadan banida niyyar yi miki abinda kike so domin kuwa wa'adin da na d'iba bai ciki ba, dan haka ki daina 6atawa kanki lkc, domin ni zuciyata bata kallonki a matsayi macen da ta isa ya k'arasa maganar shi cikin alfahari da d'aga murya " ZAINAB taso ta mayar masa da martani sai ta fasa ganin su MARIYA duk suna zaune a kusa da ita yasa ta fasa" hujjar da tasa ta rabo dashi kenan ba tare da ta tanka masa ba" shigowa yayi cikin d'akin yana cigaba da yi mata masifa ido rufe ba tare da ya ankara da MARIYA ba da ANAS na zaune ba " kallon su MARIYA ZAINAB tayi da cewar ku tashi tafi d'akin ku" toh sukace a tare hadi da mikewa suka fita" Koda RABI'U yaga sun fita hakan sai ya Kara bashi kwarin gwaiwar cigaba da zagin ZAINAB ba tare da jin shakakar komai ba" banza tayi dashiKamar bajin abinda yake fada" karara wayarshi ce tasa ta katse ya daina zage2 da yake" dagawa yayi hadi da yin handfree na wayar da cewar JAMCY yadai? Amsawa tayi da cewar wacce irin tamabaya ce wannna? Ai kasan dalilin da yasa na kiraka ko zan kiraka dan nayi 6arnan katina ne!!!"Sauri yayi da cewar haba mutuniyar mayar da wakar!! Nima wasa nake miki bawai wani abu nake nufi da tamabayar tawa ba"hmmmm ta ce sannan ta Kara da cewar toh ya maganar da mukayi da Kai dazu da safe kamin ka fita?" amsawa yayi da cewar oh! Yi hakuri ai ina sane da ke, ina nazo duba wannna bind'iyar matar gidan"ok tace a shagwance"bawai naki' dawowa bane da gangan kudin baki adadinsu ya ciki chif harda rara yau muyi aiki sosai kuma kudi sun samu amman da safe kamin na tafi gareji nan zan fara zuwa ai" amsawa tak'ayi cikin shagwa6a da cewar ita Sam bata yadda ya Kai har safiya bai kaimata kudinba hadi da cewar kuma Idan bakazo yanzu ba kayan dadinka yawaye zai ci maka shi?jin kalamarta ta kashe ce ta k'ara rigima RABI'U ya amsa da cewar Kai dan Allah!! " amsawa tayi da cewar eh mana ai kasan babu Wata " amsawa yayi da cewar toh gani nan zuwa yanzu2 ba tare da 6ata lkc ba" amsawa tayi da OK sai ka k'araso yau sau goma zakaci kayan adadinka"wata dariya ya sakar mata da cewar ai nasani gani nan dai"ok tace hadi da kashe wayarta." Ita kuwa ZAINAB kasa kunnenta tayi hadi da bude idonta tana saurarosu da cewa a zuciyarta sai munzo nima Ina hanya tayi kwafa a sarari" jin ZAINAB tayi kwafa ne yasa RABI'U juyo ya kalli ZAINAB wacce take ZAINAB zaune tana jin irin wainar da yake toyawa" gyaran murya yayi hadi da cewar mata masu duniya na can suna jiran na badan haka wallahi yau da sai na kowa miki hanani!! " wani murmushi takaicine yazo wa ZAINAB hadi da ce masa hmmm"jin tace haka yasa shi ya k'arasa inda take zaune da cewar waye hmmm din?"banza tayi dashi Kamar ba da ita yake magana ba" jin bata da niyyar yi masa magana ne yasa ya lakace mata hanci hadi da cewar Allah ya taimakeki ana jirana da naci gutsun uwar ki" mikewa ZAINAB tayi hadi da cewa masa taka uwar ka zaga!!!" ganin tayi hakan ne yasa shi yayi kwafa ya fita ba tare da ya sake cewa komai ba." Yana fita ZAINAB ta fito itama ta shiga kitchen ta zubowa su MARIYA abinci ta nufi d'akin su ta Kai musu da cewar su hadu su ci"girgiza kai MARIYA yayi cikin kuka da cewar bata ci"mamaki kukan MARIYA ZAINAB tayi da cewar bakida lfy ne!! ?"girgiza kai ta k'arayi da cewar a'a" zama ZAINAB tayi hadi da cewar toh menene yake damunki, kike min kuka?" amsawa MARIYA tayi da cewar yau ne naga amsar da nake nema domin tunda nataso nake ganin kukan ki UMMU amman na rasa dalilin hakan sai yau nagani kuma naji, na dauka mu kad'ene ABBA baya so ashe har ke?" Zaro ido ZAINAB tayiTa kalli MARIYA cikin mamakin fitowar wanna kalmar daga bakinta!!amsawa ZAINAB din tayi da cewar a'a MARIYA babanku yana son mu wani lkc ne yake fad'a musamman Idan an 6ato masa rai daga waje " ANAS da yake kwance bai ma tashi ba tun shigar ZAINAB d'akin yace nifa ko san gani ABBA banayi dan Allah UMMU ki kaimu kauye mu huta da masifarshi!!" mamaki ne ya k'ara kama ZAINAB da cewar haba ANAS wacce musifa kuma!!? Kar na k'ara jin ka fadawa wani wanda yake sama da Kai haka, bare babanku kaji ko?" toh Kwai yace mata yayi shiru"ka tashi ku ci abinciku dai kawai ZAINAB ta ce musu" shiru yaran sukayi da sukaji tayi musu fad'a aka babansu ganin basuda niyyar cin abin ne yasa ta shiga rarrashin su har suka ci abinci tana zaune tana nazarin maganar yaran nata da take ganin basu isa su gane wasu abubauwan ba amman gashi sun sani" hira ta dinga jan yaran da ita dan ta kawar musu da mugun tunani daga zuciyarsu, sai da taga hankalinsu ya kwanta sanna ta ce su je su wanke hannu su dawo su kwanta bacci dare yayi " tashi sukayi suka fita suka wanko hannu Kamar yadda ZAINAB ta basu umarni suka dawo suka kwanta" sai da taga sunyi bacci Sanna ta baro d'akin nasu ta dawo nata zuciyarta cike da mamakin yaran akan sanin halin da take ciki " haka dai ZAINAB ta zauna tana ta faman tuninun nuka Kala2ydaga karshen dai bacci ya kwashe ta.........






~AMENAT KABER KIRU~












*KARUWAR GIDA*


*STORY WRITEEN BY✍*
*AMENAT KABER KIRU*




*SADAUKARWA GA:*
*_HAJIYA ZALIHA YOLA(MMN AHMED)_*


*_KUNA NAWA ZUCIYATA LAUNIN FUREN KAUNA DA RUWAN COMMET DIN KU🤙🤾‍♀⛹‍♀_*
_*Fiddausi Muhammad promote your writer's fans, nazeer Aliyu Abdallah,momy abdulssalam banida bakin gode miki,Allah Kaine gatana, kema Ina yinki over kina bawa zuciyata sukari😜karuwar gida fans, Fiddausi Haruna, jamilan maman ta, nasiba Yusuf, ummin Illidan, shalele novel fans, ummu fatee& ummu Alesha fans Kuna kasheni da salon commet dinku, dan haka nace I love you gatso_gatso😘🥰*_




*18*


Bacci ZAINAB tai tayi Kamar babu wani abu da yake damuna domin kuwa bata tashi da wuri ba sai da gari ya waye sosai Sanna ta fito tayi sallah ta daura abin Karin safe, bayan ta sauke ne ta sallami yaran ta, Sanna ta daura musu ruwan wanka ta bawa MARIYA ummar tayi nata idan ta gama sai tayiwa ANAS " toh MARIYA tace ta tashi daga inda suka gama cin karin safensu ta shiga wanka" Kamin fitowar tata ne ZAINAB ta debo magungunan ANAS ta bashi"bayan ta fito tayiwa ANAS nashi Sannan ta shirya ta ta tafi makaranta." Ita kuwa ZAINAB gurguje tayi duk wani aikin da tasan tanayi na gida Sanna ta had'a nata ruwan wankan ta shiga toilet tayi nata wankan Kamar yadda tayi shi da sunadarin turarukan da ta zuba a daren jiya ta wanke ko Ina lungu da sak'o da duk wani kuya6a,sannan ta fito ta shirya tsaf ta zo ta zauna tana cin nata abin karin, bata fi loma biyu ba taji mararta tana murdawa kad'an2 sakin abin karin nata tayi tana jiran taji ya lafa mata, amman sai ji tayi ciwo yana k'ara taso mata da sauri ta mik'e ta dauko gowar maganinta Wanda likita ya saita ta a kansu ta sha"bayan tasha maganin baifi miti biyu zuwa uku ba sai taji tayi wani ruwa mai k'arni yana ketowa ta farjinta da sauri ta mike ta fito daga d'akin ta ta nufi toilet ko buta bata tsaya dauka ba ta shiga haka, da shigarta ta tsuguna Kan toilet din a daddafe sai jin wani abu tayi ya fado ta cikin farjinta tik" lek'awa tayi hadi da firgita domin ganin abin tayi Kamar dutse gashi fari tas Kamar dafaffen sukari da da sauri ta janyo ragowar da taga yana niyyar koma mata ciki a figice!! Hadi mikawa ta fito ta debi ruwa a babbo ta zuba a buta ta sake Komawa cikin toilet ta wanke na jikinta tas sannan ta fito tana mamakin wannna wanne irin abune haka?"ruwa ta sake Diba a babbo ta zuba a bokiti ta koma ta wanke toilet din tas Sanna ta koma d'akin ta kwanta."Batafi mutuna biyar da kwanciya ba sai taji sallama HAFSAT da k'yar ta amsa mata Sallama da cewar ta k'araso ciki" toh HAFSAT tace ta shiga hannu ta rike da wata akwai k'atuwa ta ajje sannan ta kalli ZAINAB da cewar bari na dawo" toh ZAINAB tace tana kokarin tashi zaune" HAFSAT ta fito ta sake komawa kofar gida ta sake shigowa da wata k'atuwa akwati ta biyu hadi da wata doguwar leda ta sake shiga d'akin ZAINAB ta ajiye kusa da wacce ta shigo da ita da farko, sannan ta zauna daga gefe ta kalli ZAINAB da take ta faman yak'e da cewar lfy?" amsawa ZAINAB tayi da cewar da sauri dai k'awata"tambayarta ta HAFSAT ta sakeyi da cewar menene yake damunki?"amsawa ZAINAB tayi da cewar wallahi maratace take min ciwo, hadi da gaya mata irin abin da ta gani a tayani da taje bayan Tasha magani ne taga hakan" "Sannu HAFSAT tace mata sannan ta k'ara yimata bayani da cewar ai magani da Kakashi bazai biya miki buk'uta ba, domin ciwanki ba (tab) yake bukata ba" firgita ZAINAB tayi da cewar toh me yake bukata banda kwayoyi k'awata!!?"dariya HAFSAT ta sakarwa ZAINAB da cewar karki raina min hankali mana!! "kallon rashin fashinta ZAINAB ta k'ara yiwa HAFSAT da cewar Kamar Yaya?" amsawa HAFSAT tayi da cewar toh ai naga matatcan maniye ne yake wahalar dake amman kin kasa fashinta, dan haka bura injection kike bukata ba wani abu ba"murmushi tayi da cewar Ina sam baki canka ba wallahi " dariya tayi da cewar ai kuwa dai2 ne maganata sai dai ki karanta min amman karki damu, kin kusa samu" murmushi ZAINAB tayi da cewar Kamar yaya?" Wani kallo HAFSAT tayi mata da cewar Kamar yadda na sanar miki da cewar bura injection ce makarin cutar ki, bari kiga yadda za'ayi hannu ta saka ciki k'aramar jakar hannuta ta ciwo wayar ta ta fara latsa wata lamaba"da sauri ZAINAB ta Kalle ta da cewar me kike kokarin yi?"amsawa mata tayi da cewar Kiran likitan da zai dubaki cikin sauri nake kisan hausawa sunce ba'a bori da sanyi jiki, ta kalli ZAINAB"ta cigaba da ta tura Kiran da ta tura"tana shiga a d'aga, ko sallama HAFSAT bayi ba, ta fara kirarari da cewar su Alhaji GARBA masu duniya, kayi taka kayi ta yoro"k'ya'kyacewa yayi da dari daga can 6angaren da cewar ko?"na gaida manyan mata HAJIYA HAFSAT daudar kalkashi kin gagari malamai toh ya lbr?" Dariya ta k'ara fashe da ita sannan tace akwai su kuwa dozin2 domin na samomaka sabuwar tsuntsuwa mai maik'o!!" zubar yayi kamar wanda aka tsikara da think yace kai dan Allah!!?" HAFSAT ta amsa da cewar da gaske nake maka kasan bama haka da kai"dariya ya k'ara sakar mata da cewar toh ya taunts uwar tawa take amman wani bai bata gero ba ko?" Amsawa ta sakeyi da cewar ai wannan tsuntsuwar bata ta6a cin geron kowa ba sai na wanda ya mallaketa shima ba kullum ba tunda sauta ga wawa ne, amman zaka gane hakan da zarar kun hade,

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login