Showing 45001 words to 48000 words out of 55178 words

Chapter 16 - KARUWAR GIDA BOOK COMPLETE NA MAMAN JABIR.txt

25 Nov 2024

4327

da cewar sai ka fadin uban da kaga yana zuwa gurina daman dan ka cuceni ne ka rabani da samarina shine zaka ce haka toh wallahi baka isa ba, bari kaji tun muna mu biyu ka tsaya ka kula da lamarina ni da cikin nan ko kuma na tafi gidan mai dattin hula na zauna har sai na haife maka abinda, kaga sai na barwa mai dattin dan kwali tayi Raina " daga hannu yayi zai mari JAMCY jin ta hado maganarta da iyayenshi sai kuma ya fasa tunda yasa halinta wajan rashin mutuci duk abinda tace zatayi toh sai ta aikata ba tare da shakkar komai ba, wannna hujjarce tasa shi ya fasa marinta ya fara rararshinta da cewar yaji kuma ya amince da maganar ta amman kar maganar taje ga iyayen shi tayi hakuri su dai daita" "amsawa JAMCY tayi da cewar naji amman sai ka yadda da duk wani sharadina" Da sauri RABI'U yace fadi Ina jinki!!" gyaran zama tayi da cewar matuk'ar baka son iyayenka su sani sai ka yadda zaka yimin duk abinda nakeso dan gane da dawainiyar cikin nan da duk wata wahala zaka dauke min ita" amsawa RABI'U yayi ba tare da yayi tunani ba, yace na yadda" murmushi tayi da cewar toh nima na janye nawa kudirin" jin tace haka yasa ya juyawa da sauri zai bar d'akin JAMCY tace masa Ina zaka? "amsawa yayi da cewar fita zanyi na wanke jikina mana bakiga yadda ya lalace da amai bane?" amsawa tayi da cewar ai sai kazo ka hada da wannna zanin gadon da na bata shima"dawowa yayi ya tsaya ba tare da yace komai ba" ita kuwa JAMCY ta mike daga Kan katifar Sanna tace ya dauki zanin gadon" sunkuyawa yayi ya dauka ya fita ya fara wanki da farar safiya...........


~AMENAT KABER KIRU~










*KARUWAR GIDA*


*STORY WRITEEN BY✍*
*AMENAT KABER KIRU*


*SADAUKARWA GA:*
*_HAJIYA ZALIHA YOLA(MMN AHMED)_*


_*hakika Kuna bani Kala da furen kauna dozin_dozin masoyan karuwar gida😍💃🕺 Zainab tasi'u, harith, fauziyya Dalhart, my kakus Khadija, Salma Yusuf, karuwar gida fans, Maman kairat, queen Shebah, mama Salima baba ahmed, falmaluv2001,momy khady fans, Asiya Adam, zainab Ahmed, Farida haruna,hausa novel fans, Ummu zubairu, Aisha Abdullah shalele fans dan haka nace ilove you masgan-masgan😍🥰*_


*20*


Baifi mutuna biyar da fara wanki ba yaji ta tana Kara sheka wani sabon aman hadi da kwada masa kira da cewar RABI'U!! Yayi mamakin Kiran sunashi gatsal da tayi " amsawa yayi cikin sanyi murya da cewar na'amm ya mike ya shiga d'akin da cewar gani" nishi ta Kara saki da cewar ka debo ruwa ka wanke wajan nan dan Allah na sake yin wani aman ne kuma karninshi ya dameni bana son ji" hmmm kawai yace ya juya waje ya d'ako bahon da ya fara wanki a ciki ya saka abin kwasar shara ya kwashe amman ya fita waje ya zubar Sanna ya sake zubo ruwa ya hado da tsumma ya barbarda dan omo ya wanke waja da tayi amen " duk abinda yake tana kalloshi tana dariyar mugunta a zuciyarta hadi da fadin kadan ka gani"shi kuwa yana ta dugumi bayan ya gama yazo ya gyara mata makwancita tsaf Sanna yayi mata shara hadi da dora mata ruwan tea da na wankasu duk JAMCY tana kalloshi amman bata ce masa ko Sannu ba sai Kara narkewa ma da tayi a katifar da ya gyara"yana gama wanna aiyukan ya hada mata ruwan wanka ya Kai mata, cewa tayi bazata iya wanka ba ma" wani huci RABI'U yayi da cewar gaskiya fita nake son yi da wuri!!" kalloshi tayi hadi da watsa masa wata harara da cewar dan mugunta Kamin ciki kuma kaki taimkamim?rufe ido JAMCY tayi hadi da gaggaya wa RABI'U kausasan maganganu da cewar duk abinda nakeso wallahi sai kayi min shi Idan ba haka ba kuwa za'a jimu a sama a garin nan, kowa sai yaji halin da make ciki ni da Kai, banda ka raina min hankalin daga na samu cikin da kai shine zaka cewa min kana son fita gareji da da wuri!!? da waye yake rikeka da baka cewa haka ko sai yanzu zaka fito da wata tsifa ta da ban?hmmm ta Kara cewa na gane manufarka wallahi, watau dan kar ka tsaya ka morawa d'anka tun yanxu yasan yana da uba shine zaka fara zizzilewa!! lallai maza halin ku sai ku watau Kai irin mazan nan ne aci bulus ko toh wallahi bari kaji baka isa ka mayar dani tuwan tishe ba, Idan bazaka yi min duk abinda nakeso ba toh kaje ai Ina da wacce zata yi min dole ko dan taga jikinta yazo duniya da kozari da koshin lfy"ta kare maganarta tana shafa cikinta hadi da Kara yi masa kallon hadrin kaji"tsawa RABI'U yayi ya rasa bakin da zai cewa JAMCY komai domin ta wuce tunaninshi tanka wa maganar ta kuwa a yanxu a gareshi wani sayowa Kai bala'ine ido bude wannna dalilin ne yasa ya kalleta da cewar naji na dauka kuma kiyi hakuri zan gyara daga yau"murmushi ta sakarmasa da cewar toh zo ka rakani wanka " toh RABI'U yace mata ya Karasa gareta da sauri kamar sarki da bafadenshi, ya kamata ya kaita har cikin toilet hadi da cuta yayi mata wanka tas ya sake daukota ya dawo a ita daki ya shafa mata, ya juya domin ya debo mata kayan ta ta saka alkayi rashin sa'a domin yana zuwa ya dauko akwatin da ta nuna masa ya d'ako kenan hannun akwatin ya tsake akwatun kuwa ta fashe kayan duk suka tarwatse gefe"dago idon RABI'U yayi ya kalli JAMCY wacce ta ke gefen katifarta a kashengid'e daure da tawul Kamar wata nasara Kiya da cewar wallahi ba da gan_gan na sanar miki ita ba naje daukowa ne hannu ya tsinke shine kikaga haka"tsaki tasakar masa da cewar bakida wata mafita Kai dai kawai dan nayi ma magane ne dazu shine zaka huce akan kayan wallahi babu wani hakuri da zaka bani na yadda sayan sababbin akwatun nane yake tun k'ararka domin koda haka bata faru ba ai zaka sayo Wanda zan zubawa baby da haifar maka kayan shi" amsawa yayi da sauri hadi da cewar naji amman kiyi hakuri dan Allah hadi da miko mata kayan da suke hannushi yace gashi kisaka" amsawa JAMCY tayi da cewar naji amman ba wadan na kayan nake so ba hadi da nuna masa wasu a cikin wadan suka zubo k'asa tun faduwar a kwatun"tashi yayi ya dauko mata su ya bata " hannu tasa ta Karba ba tare da ta kalli idonshi ba bare ta tausaya masa" Shi kuwa komawa yayi ya sake nike mata kayan ta daya bayan daya ya gyara sanna ya mayar mata da akwatin inda ya dauko ta sannan ya juyo ya kalli JAMCY da cewar babu wani abu da zanyi kuma " Kai kawai ta daga masa da alamar cewa eh"karamin tawul din wanka ya dauka hadi da cire gajeran wandoshi a Kan daya daga cikin akwatunan JAMCY shima ya tafi wanka" sai dai duk abinda yake JAMCY tana kalloshi yana fita ta taso ta lalube ajihun gajeran Wanda da yake gefe tana saka hannu kuwa taji kudi zaresu tayi baki daya ba tare da ta rage masa ko sisi ba ta koma inda ya barta ta cigaba da bata rai Kamar wacce akayiwa mutuwa" a guguge yayi wankan ya fito ya shirya ba tare da ya sakecewa JAMCY da tambayar JAMCY tana da bukatar wani abu naci ko nasha ne domin fita zaiyi gareji yana da aiki mai yawa"girgiza Kai tayi fuska babu walwala tace a'a Idan tana so zata kirashi a waya " toh kawai yace mata" ya cigaba da abinda yakeyi bayan ya gama shiryawa fita yayi ba tare da ankare da abinda JAMCY tayi masa ba na kashe masa kudi" ya fita zuciya babu dadi domin ya rasa yadda zaiyi da JAMCY wacce take neman zamar masa k'adangaren bakin tulu ya tare mai adaidaita sahun ya gaya masa inda zai kashe amsawa yayi da OK" sai da mai mashin din ya kanshi gareji ya saka hannu zai cire kudi ya ji babu ko sisi ya shafa amman shiru cikin mamaki ya kalli mai mashi da cewar malam Kara dani cikin garejin mu na ranci kudi na sallameka kaga na ajjiye kudi a ajihun wandona na ciki amman yanzu babu ko sis" kallon rainim wayo mai mashin yayi masa da cewar Kai dan rainin hankali amman kana nufin a cikin mashin din nan aka sace maka nine 6arawon ko mashin din?"a'a RABI'U yace dashi hadi da cewar ai bakai nake nufin kasace min ba, Inga sun zube ne kawai ya Kara da cewar amman yi hakuri mushiga cikin sai ba ranta na baka hakkinka Kamar yadda nace maka" fusata mai mashin yayi da cewar anki a shiga daga cikin dan damfata kawai nasan irin ku ai!! Kuna barayin nan da suke fakewa da guzuma su harbi karsana kaje kawai Allah ya isa kudina hadi da jan mashin dinsa ya tafi" shiru kawai RABI'U yayi shima ya kada kanshi zuwa cikin garejin su zuciya babu sukuni ga uwar yunwa da yake ji"ji yayi bazai iya jure yunwar da yake jiba hakance tasa ya tambayi daya daga cikin abokanan zamanshi ramcen kudin da zai karya"mamaki ne ya cikashi da cewar haba malam Idan wasa kake ka daina dan nasanka da shegiyar zolaya ta Ina zan ranta ma kudi?alhalin kafi kowa samun aiki a gurin nan jiya babu Wanda ya kaika samun kudi kana da so kaji abinda zance maka ne toh gashinan na fada" hmmm RABI'U yace hadi da cewar baka ka gane bane BABALELE jiya bayan na bar gurin nan lkc da na shiga wani mashin ne aka dauke mu da wasu mutane guda biyu toh Ina ciki suka zaremin wuka suka karbi kudi tas ba tare da sun rahemin ko sisi ba " hmmm BABALELE yace Sanna ya Kara da cewar kuma suka bika gida suka kwashe kayan abinci ka ko?"amsawa RABI'U yayi da cewar bangane ba!!" yes BABALELE yace toh Idan ba haka ba taya za'ayi ka kwana a gidanka amman madam din tabarka kafito bakaci abinci ba koda wancan iftila'in bai fadama ba Kamar yadda kace an kashe ma kudi a cikin mashin adaidaita sahu"sosa k'eya RABI'U yayi da cewar wallahi bacin raine bai barni na tsaya cin abin karin a gida ba, sai yanzu kuma da nazo yake jin yunwa"saka hannu BABALELE yayi a ajihu ya ciro dari biyar ya mik'awa RABI'U da cewar Allah ya kyauta gashinan na barmaka" Karba RABI'U yayi hadi da godiya ya sake fitowa daga garejin ya tafi neman abinci. Ita kuwa JAMCY tana ganin RABI'U ya fito ta daga wayata ta kira wani tsohun saurayinta watau DAN GAMBO shararren dan daba ne da yayi Shura wajan ta'addci da kwace kayan jama'a duk wanna masifar da JAMCY takeyi wa RABI'U akan ya bata kudi tana yi ne dashi ba dan radin kanta ba a dalilin mutuwar son da take masa" sun dade dashi ba tare da RABI'U ya sani ba, wannna dalilin ne yasa JAMCY bata d'agawa duk wata maccen da take a ibedikafa kowacce tsoranta takeyi ganin tana taraiyya da dan data, yawan zuwa neman shi da yan Sanda sukeyi ne d'akin JAMCY ya ke hanshi zuwa gidan ko da yaushe abinda yasa RABI'U bai sanshi ba kenan"kiranshi tayi a waya da cewar yazo ga kudin da tayi masa alkairi sun samu" amsawa yayi da cewar bazai samu damar zuwa ba amman zai aiko guda daga cikin yaranshi ya karbar masa kudin hadi da sake jaddad mata yadda zata tatsar musu RABI'U a koda yaushe " amsawa tayi da toh babu damuwa zata yi komai dan ta faranta masa zuciya hadi da cewar sai ya aiko din" OK DAN GAMBO yace tare da yanke wayarshi ba tare da ya jira abinda JAMCY zata Kara ce masa ba. *Cigaba***






Dare nayi ZAINAB ta sake bude data tunda taga har goma tayi tasan RABI'U bazai dawo ba, tana budewa kuwa kuwa tayi arba da sakonin ALHAJI GARBA kusan guda talatain masu kwantar da hankali da ratsa zuciya hadi da kwanzarata irin kyauwun da Allah yayi mata, bama Iya wanna ba dawo reased na pic din da tayi masa yayi da cewar Kai gurinan za'a shakata da ni'imomi masu yawa duba da yadda shan bakinki ya nuna hakika haka farjin ki yake yayi kama da shan donut ga wasu nonuwa Kamar na bufuwar kasar Sana gaskiya naji dadi ganinki a pic din nan da kika kasance kyakykyawa takin k'arasa " tana kaiwa kashe sakonshi sai ta sake ganin wani sak'on ya fado da cewar zazzafa barka Ina fatan kina jin dadinki a wanna daren?" murmushi ZAINAB tayi da cewar my AG barka naga sakonin ka nagode sosai hakika ka bawa zuciyata haske mai gusar da damuwa, kuma Ina jin dadi kasance da tare da Kai a wanna dare, kiss ya turo mata hadi da vedio na sex da tamabayrta wacce kalar kwanciya zatayi masa Idan sun hadu?" " mayar masa da martani ZAINAB tayi da cewar duk Kala da kakeso ita zanyi maka babu abinda zai gagara domin na shirya tarbarka a koda yaushe hadi da cigaba da tura masa sakonin masu daukar hankali" wani dadine ya Kara kamashi mara musaltuwa shima ya dinga turo mata Kala nashi sak'on babu k'auk'autawa"haka suka kwashi tsawo lkc a wannne daren suna hira wacce take nuna mararain juna a sarari basu suka yanke chat din da sukayi ba sai kusan uku dare sannan suka yawa juna sallama.......




~AMENAT KABER KIRU~






*KARUWAR GIDA*


*STORY WRITEEN BY✍*
*AMENAT KABER KIRU*




*SADAUKARWA GA:*
*_HAJIYA ZALIHA YOLA(MMN AHMED)_*




*22*


Sallama ZAINAB tayi ta shiga"bakon mutumin da yake ta faman latsa wayar hannushi ya amsa Sanna ya mayar da hankalin shi ga abinda yake da alama yana wani aikine a haka na shigar da wasu ayuka"wayar hannuta ita ma ta ciro ta latsa lambar HAFSAT ta tura kira wayar tana ta Kara amman ba'a daga ba, hakan yasa ta sake tura Kiran akaro na biyu amman shiru shima ba daga ba'wannana ne yasa ZAINAB taja tsaki Wanda har yajowo hankalin wannna bakon mutumin ya dago ido da cewar lfy kuwa ko Dr ya bata miki lkc ne? "girgiza Kai tayi da cewar a'a ko kadan bashi bane na kira yar uwata ne bata daga ba" murmushi mutumin yayi da cewar ayya sorry " sannan ya Kara da cewar nikuma wani abokina nake ta faman jira anan amman bai zo ba nayi kokarin na kirashi amman banida network a layina gashi bansan menene lambobin sirrin wayar Dr ba bare na ari wayarshi ni kaina abin da yake damuna kenan" murmushi ZAINAB tayi hadi da mika masa wayarta tace toh gwada kira da nawa layin ka gani ko zai shiga" murmushi yayi da cewar ah!da kin bashi kawai" amsawa ZAINAB tayi da cewar ai kuma Zaman jiran babu dadi dan haka ka Karba kawai ka gwada kiran" toh yace hadi da miko hannu ya Karba da cewar ya gode"ok kawai ZAINAB tace ta cigaba da wasa da yatsun ANAS da yake a Kan cinyarta"shi kuwa ya cigaba da kokarin tura lambar da yake kira ta shiga amman ba'a daga na haka ya kira har sau biyu amman shiru ya yanke Kiran ya sake kiran wani layin duk da wayar ZAINAB amman shima ba'a daga ba" dago idanunshi yayi da alamar nuna damuwa da cewar duk number tana shiga amman bai daga ba, inaga baya kusa hadi da mikowa ZAINAB wayarta da cewar ya gode sosai " amsawa ZAINAB tayi da babu damuwa ta karba" hakan shine yayi dai2 da dawowar Dr ya shigo da sallama suka amsa masa ya kalli su ZAINAB da cewar kuyi hakuri na bata muku lkc ko? " Amsawa ZAINAB tayi da cewar a'a Dr ai kana kan aikinka ne ta k'arasa maganarta da murmushi" kuwa wannan mutumin bai tanka musu ba domin hanakalinshi yana kan wayar hannushi" amsawa Dr yayi da cewar OK nagode, ya fara yi mata bayanin yadda( x-ray) din ANAS ya nuna da cewar Alhmadulillahi jiki ya bayar da yadda akeso domin kuwa ko a ido kika kalleshi ya sami sauki ko nace ya warke akan matsalarshi ta taruwar ruwa a cikinshi yanxu abinda ya ragya mana shine zamu cigaba da bashi jinya ta hanyar shan maganin koda yaushe duba da yadda shi kanshi asalin ciwon hantar tashi yayi k'asa sai dai muce an sami nasara sosai kema ya zama wajibi a jinjina miki bisa bin dokokin da kakayi na bashi kulawar da tadace ya Kara maganar shi da faden haka yana kallon ZAINAB" wani farin cikin ne ya baiyana a fuskarta k'arasa da cewar masha Allah Dr nagode sosai bisa taimakon da kayimin kaima tun da fari Ina alfahari da hakan na yaba da tausawarka garemu ni dashi" amsawa Dr yayi da cewar babu komai ai mu nan gidan abin kikazo dalili kuwa duk Wanda yake da cuta gurin mu yake zuwa ya kawota aikinka ne mu bashi kulawa shawarar da tadace dan haka karki damu yanzu zan sake rubuta miki maganin da zaki sake saya masa fatana dai Allah yasa kin zo da shirin haka?" amsawa ZAINAB tayi da cewar eh Dr babu damuwa ka rubuta nazo dasu zan kuma saya nagode dai kawai" murmushi yayi hadi da janyo katin ANAS gabanshi ya rubuta mata magunguna ya mika mata" hannu ZAINAB tasa ta Karbi kati ta cewa Dr tagode" ya amsa da cewar OK" sannan ya juya suka cigaba da magana da bakonshi" ita kuwa ZAINAB mikawa tayi ta kalli ANAS da wacer zauna anan naje na sayo magani a pharmacy na dawo" sai a lkc wannna mutumin ya sake magana da cewar zo ka zauna tare dani ta dawo ko?" tashi yayi ya tafi ba tare da yayi musu ba" ganin ya je gurin nashi ne yasa ya daukeshi ya daura akan ciyar shi da cewar yawwa malam ANAS mama taje ta dawo ko? "d'aga masa kai ANAS yayi da alamar cewa eh" ganin haka ne yasa ZAINAB ta juya ta fita ta barsu a office din ta nufi pharmacy. Tana fita ya kalli da cewar malam ANAS a

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login