Showing 21001 words to 23568 words out of 23568 words
Chapter 8 - IDAN RANA TA FITO Book 2 Complete Na Halima k Mashi .pdf
fitanema saidai watasabuwar
masifar da babagaje takuma tadowa itacewai baba yabaiwa yaya auwwalu dakinsa shikima
baba yace inyatashi inazaije gafilinan yagina daki yanda yan uwansa sukagina rigimatayi
tsamari zagin baba itada yayanta abinhar mamakiyake bani tamkar bashine mahaifinsuba
nikuwa in abinyashawota tokaina takehucewa takamani tanada waitunkan auran uwata mijinta
yacanzamata tasanadina harsakinta yayi yazabeni cikin yaya shekace nikadaiya haifa cikin
kwanakin nida babana munshiga cikin damuwa todayake bikin saba an watane wato ishin da
bakwai gawata ranar takama lahdine to ranar asabar nadawo tallan gyada sainasamu kayan
baba akofar daki antilesu ankulle kofar da kwado nannagane lallaisu dagaske sukeyi koda baba
yadawo inakallonsa yazubawa kayan idanu sannan yayi murmushi yaje ya ajiye zabirarsa ta
aski kusada kayan dakinsa nawaje indayake aski in anzogida nan yashare ganinyana tafita
dakaya nannatashi nima natayashi yamaida kayan dakinwaje ranar bikin dayake nima
nasamusake gidan binto nayini tataimakamin dantana takashemin kwarkwata nayi wanka
hartabani kyautar kaya riga dazani da mayafi harda takalmin soso nadubeta inagodiya
sannannace gaskiya wanka rahamane binto kinji yanda naji iskanashigata kota ina tace harma
kinyikaufa kaiyya wannekau gurina nakallali yanda binto tayihaske sai abinda takeso zataci nan
rogontane da kuli gakwadon ramarta cankuma ga dawarta da wake tadora nace kai binto
kinhuta dubeki fes dake kici abinda kikeso cikin tausayawa tadubi jidda kuluwa Allah yanasane
dakenasani idan rana tafito tafin hannu bazai karetaba kidan kara hakuri kadan inaji ajikina
zakizama wani abunangaba nadubeta da murmushi sannan nace da ita kinafadine dan injidadi
kumanaji shikenan dazan tafi aina tana tsifarkai akofar dakinta nace inayini aina u fuska
tayamutsa tareda dakaudakai binto tace aina u bakijibane tajuya tadubi binto magana kike binto
taja tsaki sannan tace muje kinji
Bayannatafi binto tadawo tadubi aina u babukau abinda kikeyiwa kuluwa ta tabe baki indai
kinga nakula kuluwa to aure tayi domin koyaushe ado cemin yake bashi daburin matabiyu inhar
dolene to saidai jidda binto tace ke aina u kincika shirme to in Allah yayi matarsace yazakiyi
aina u tace Allah yakiyaye wannan kazamar binto daitawuce tabarta nan tana ta aibatani
inashiga gida babagaje tadubeni awulakance to uwar gantali daga ina kuma nace gidan binto
tace matsiyaciya almajira taroko kaya in inaso kisakane aizansaimiki tunda kikaga nahakura da
tallan abinci dakikemin dolane kihakura da tsafta nafison ganinki cikin datti aminanta da dija
sukasheke da dariya taredacewa kinsan kan duniya gaje itama cikin dariya tace ni innaki mutum
duniyama saitakishi dan ubansa tanunani gamisalinan bantakai kwabona gidan wani malamiba
ammadana sakoshegiya kungantanan kutuma bazaitayaba bare maiyatsu dija tace shekara
shahudu bamashinshini aitagama bandaro sarai tace wayasani kotakanta banabi bare insami
tarihidai nakeson takafa akauyannan kobayanzuba adinga labarin yarinyar nandata tsufahar
tamutu babu aure jin abinnasu yayi yawa sainafita nazaga bayan runbu kusada awakinta
nazauna nazabga tagumi inason inyi addu a ammabansan mezanceba yawancin lokaci saidai
ince Allah yasakamin akwana atashi asarar mairai inji yanmagana har angama ginin gidan m b
saidai babu wanda yasancewa gininsane dayawa sunazata ginin adone tunda ansan filinsu
maigarine ko inasailabari gidan akauyanmu dama makwaftanmu gidan ginin bulodabulone
ammazubin gargajiyane daga wajen gidan akaudogon dakali dabaranda sanna gamasallaci
babba shikirar nabirnine naji anacewa sallar juma a za adingayi tundadama sai anje garko
akeyin juma a akwau soraye guda biyu zaure kafin kashiga tsakar gidan dakuna ukune saikicin
saibayi tsakar gidan malaleda siminti gafenti yasha dagawajema fenti kalabiyune ruwan makuba
daruwan madara harciki munshiga kallo inata mamakin kyawun gidan azotona nimana adone
nace lallai aina u sunyi gida
[29/09 5:30 pm] Inna: Idan rana tafito
36.
Nakalli baba dakeyin shanya nikuma inacuda masa kaya muna wankine arafin gonar maigari
babayana shanyawa nacewai baba masallacinna da ado tagina yausheza a somayin sallah
acikinsa donnaga tuntuni akagama ginawa yace aibana ado banena yaronnan muhammadu ne
wanda yakaini birni asibiti danbirni har gidan yace kwarai har gidan najinjina kai taredacewa
mutane sunatacewa gidan ado gidan ado yace a a filinsane nawajan mahaifiyarsa daya gada
shineyasa akagina nace to zaizaunane agidan yayi murmushi taredacewa jidda kenan
tambayarki tayiyawa toni inazansani kila inyazo da iyalinsa zaidinga sauka nace to ninakosa
ingako wannetaimakone yakecewa zaimin ammazanso ace makaranta zaisani baba yakalleni
nikonafison kiyi aure dazainemi jinsanraina dazance yasamo miki miji abirni kodamai gadin
gidansane indaizai rikeki nayidan murmushi azuciyata nace wazai ganni abirni amma afili
sainace baba niwama zaisoni yace kidaina fadin haka jidda domin falalar ubangijinki
tanadayawa cikin zuciyata nace Allah kayayemin kuncin danakeciki
Shikuwa m b tuni aiki yayinisa kumayasamu gidansa maikau da motarsa wanda office
sukabashi kumayanajin dadin aikin kodabai cikazamaba yawanci aturasunanne aturasucan
dukda hakayanaso yadawo da iyalansa nankusa dashi hakaduk lokacin dasukayi waya da ita
damuwarta itace yazoyatafi da ita cikinhaka sukasamu watanni uku sannan yasanar
matatasoma tasoma saran zuwansa kowannalokaci tuntana lissafin kwanaki dagaranda yace
mata yana tafe hartadaina idanutazuba ranar wata juma a wadda husna kanwarsa bazata
tabamantawaba da itaba saigashi yadira da rana tsaka dukkansu murnasuka shigayi basma da
husna suka rurgumeshi saidai kash dukda uwaryunwar dayakeji saidai yasha ruwa ko jus
saboda kuku bayanan an aikeshi kasuwa basma tana kwance jikinshi husna ce takawo masa
ruwa yadubi husna yace dady fa tace yatafi ofis dinsa yace yanzu hakayake fama darashin
kulawarku gashi dadyna bayason zama dayinwa husna tace uku yanayin komai nanyafita gidan
cin abinci danyacika cikinsa kuma danlalacewa harda cewa dan Allah yayo musu tsarabar
icecream dady yashigo da daddare misalin takwas yataddabaki sunajiransa yan gidansu bilal ne
saidai basujimaba sukayi sallama sukawuce dady yashigo falo yasanar dasucewa yan gidan su
bilal ne maison husna m b yakalli husna waddata saddakai kasatana murmushi amarsu kenan
dady watanawa kukatsaida cikin jimama dady yazauna yace bello sunzo dawani batune
nadaban dukkansu sukadubeshi tuni gaban husna yasoma dukan uku dady yace husna
kihakura da yaron nankawai yanzu abinda waliyansa sukefadamin wai mamansa tace bazaya
aurekiba mahaifiyarki taso tayi kisankai har kotu husna tazaro idanu taredacewa dady waya
fada musu innalillahi wa inna ilaihirraji un saikuma tasakuka tanacewa dama hajiyarshi
batasona nakula damukaje dubota a asibiti batada lafiya ammasaiyace bahakabane nan basma
tarungumeta suka shiga rarrashinta m b yace kicigaba da addu a sister kinji
Lokacin kwanciya m b yaja matarsa gefansa nada donbazai iyanisa da itaba husna itakadai
takwanta tanacikin kuka bilal yakirata takidagawa yanatakiranta hardai daga karshe ta dauka
hankalinsa atashe yace husna dan Allah kiyihakuri muhadu gobe musan menene mafita ni
inasonki kumanagaya mata inban aurekiba saidai na mutu babu aure bayan haka kuma nagaya
mata inma gaskene laifin mahaifiyarki daban laifinki daban husna dai shiru tamasa sai
shashshekar kuka waddahakanne kekara dugunzuma zuciyarshi dagakarshe da kyar
yalallasheta akancewa zasu hadu gobe shiru tayi tarungumi filo tunita bazama duniyar tunani
inda watazuciyar take tabbatar matada cewa hajiyar bilal batada laifi don tana dahujja dama
laifin mahaifiya zai
Zaishafi danta shikuwa m b rayiwarsu sukaci shida matarsa yana son basma tamkar ransa
itasai yanzu tagane cewa data rabuda m b tabisu hajiya shiwa data jibga asarar da bazata
maidataba bello tahir yasan rayiwa sala sala insuna tare takan mantada kowa dakomai shine
dalilin dayasa take matukar kishinsa batason kokusa wata mace takalleshima cikin kwanakin
daya dibone suketa shirin tafiya gashi tafiyar takama harda husna m b yace zaya tafida ita
tunda gayanda abubuwa suka kasance gameda auransu da bilal itamata amince tabisudin
tunda bilal yanunama cewa bazayaja da mahaifiyarsaba saidai suyita addu a shiysataga
garama tatafi kozata mantadashi amma anya zata iyamantawa da bilal kafin ranar tafiyarsu m b
yaziyarcisu haja dauke da tsarabarsa kasancewar ranar alhamisce yasamu tuni angama gininsa
yashamamaki yaso yaje yadawone aranar ganin kammaluwar masallacin yasashi yanke
shawaran kwana inyaso gobe juma a sai abudeshi dasafe saiyawuce nibanma san danbirni
yazokauyanba saida yammacin ranar alhamis din danaji anashelar za abude masallacin juma a
gobe narasa indazan ganshi gashishikuma baizoba saida daddare babagaje ta aikeni gidansu
dija inroko mata miyar tafasa harta kofar gidan maigari nabi dannaganshi ammabanganshiba
saidai motarshi namatsu inganshi nice hargidan su binto mukagaisa tace sai inanace rokonmiya
zanje gidan dija nazaci danbirni yazonan tace dadai yaya ado nananne shine zaizonan wani
abune nace a a zandai gashsheshine haka nahakura nakoma gidan dija nakarbi miya tanamita
itadai gaje shegen kwadayine da ita ga yar banzar rowar tsiya mamaki yacikani dija dazagin
babagaje
[29/09 6:31 pm] Inna: Idan rana tafito
37.....Duk yanda suke kodayake itama babagajen tanazagin dijan Allah kauta wannan
amintakar inakomawa gida babagaje har rankwashi tazubamin iyakarfinta wainaje nazuna
tuwanta yasankare shagon baba natafi inda baba yake kwana shine yakesanar dani zuwan
danbirni gurinsa yakumanunamin kudin dayabashi naciji yatsa taredacewa kash baba yace
menene nace danbirni yayimin alkawarin zaitaimakeni kilama yanzu yamanta baba yace
baimantaba kuma saida yatam bayeki yanasane zakiganshi kobayanzuba washegari guri yayi
guri mutane dadama sunhalacci bude masallacin bayan kauyanmu baharda makotanmu naji
ance harda kamsila da ciyaman nimaba abarni abayaba damani uwar yankallo yaukan nasamu
nayi guri yacika sosai harda matan aure kunsan kauye daga indanake inakallon sanda danbirni
ya iso bamataba har mazan gurinda nakezaune inajinsunacewa kai wannan dantahalikin Allah
yayi masakyau ga iyatsara ado nayarda dasu ga iyakarya hula kunsan bakano gurin ajiye hula
kamshinsa kuwayacika gurin kodan nasan kamshinnasane oho sheda akayi nasiha gamida
tuna tarwa inbanmantaba naji malaman suna horan al umma dasuyi koyi da halin bello tahir
Gurin yin sadakatu jariya sannan akasoma dabude gurin matso ruwa nannasaki baki inakallon
zubar ruwa dagajikin wasu yan karafuna nisoma nake ingadaga ina ruwan yakefitowa nagadai
garijiyacan daga gefe sannagawani kokarfene ko robace dirkekiya dagasama inacan inakallo
har akabude masallacin bansaniba inanan inakallon katon bututun zance komenene aciki oho
binto tadafani ketundazu inakwalamiki kira kinacan kina kallon tankin ruwa kedai bakiraina
abinkallo nace sunansa kenan tomenene aciki tace ruwa nakuma kallon tankin kingani nadan
girgiza kailallai birni tayi dariya nace binto hakada tsohon ciki kikafito taharareni jiyakinga yaya
bellon nace a a sai ananna ganshi nasoma kallon indanaganshi binto tace nazo mujegidansu
muci abinci duk da inamatukar jinyinwa ammabaso kallo yawuceni donhaka naceda binto
nakoshi inagurin akagama komai kowayawatse har akakira sallar wanka ta juma a sannan
nabar gurin shawaranayi inje ingaida haja dukda shekaran jiyancanma naje hanayi mata shara
nashiga da sallamata natsugunna nagaidasu maman su binto nashiga dakin haja tana sallah
nimanadau butarta naje nao alwala nazo nayi bayan na idar muka gaisa nadau tsintsiya
inashare mata dakin taredacewa haja banganki wajan bude masallacinba tace aiko naje kuluwa
bandai jimaba saboda kafafuna basujuri tsayiwaba nadawo gida nace banlura dakeba
nakwashesharar naje nazubar nadawo na kakkabe mata gadon tadinga samun albarka
taredacewa daman tunsharar shekaranjiya dakikayimi asma u cemasharar kumasuntafi biki
kauyansu babarta nace Allah yadawo dasu lafiya nazauna daidai lokacinda takecewa nace
dagoro ammadaidai wannan lokacin sunfisani aiki dandai yau juma a ce kiladanaje goro
zandauka amma aikin danakesha yanzu yafinada saunawa aikin matansu yaya auwalu
harwanki don rashida matar auwalu wani lokaci saitace baifitaba kuma dole nasake wankewa
ko yayita jibgata gashi matartashi bawai tagirmeni bani haja tace cinzaline kawai sallamar
danbirnice tatsaidamu dagamagana yashigo da kamshinsa bayan mun amsa
Sallamar kusada haja yazauna kangado tareda dora hannunsa akafadarta tace kunkammala
komaikenan yace eh yanzu sai gida gobemuwuce harda husna natsugunna nagashsheshi yace
a a jiddace nace eh kaina yanakasa nace angode babana yace min kabashi kudi bai
amsaminba yace jidda sainaga kinkara ramewa haja tace badoleba yazatayi da masifar gaje
harda surikanta guda biyu dakumasu yayannata tamkar baiwa itace deboruwansu wankisu
shararsu ga girkin gidan gabadayane harsu kuma itakeyi gabadaya gatallan goro da gyada
shiruyayi tamkar medaukar karatu koyaushe tunaninsa wanne irintaimako zayayimata yaciro
wayarshi yashiga daddannata sajan sale yakira cikin harshen turanci yakemagana dashiyatam
bayeshine yaya maganarsu takwanaki akan jidda sajan yayi shiru cikinzuciyarsa gaskiya
yarinyar batayi masabasam dukda maigidannasa yafadamasa taimakone m b yace kayishiru
yace sai ahankali maigida wallahi tsofaffina sunkiyarda acewarsu zanmaidasu mutanan banza
saida sukagama magana da iyayan yarinyar danake nema sannan zanzodawani batun banza m
b yace to bazakahada biyun bane zanbaka gidana daya nakarkasara kona doraya kazaba shiru
sajan yayi gakoshi gakwanan yinwa dinfakenan dayatuno kamannin jidda saiyace gaskiya
maigida sai ahankali yace tokatuntubi mahaifan nakamana kafinnataso anjima insunyarda
harsadaki zanbiya inyasosai asakabikin sajan yace saidaihakan zankiraka duk yandamukayi
zahiri baikira kowaba hasalima basu dade da haduwa da budurwar tasaba shidai bayason
bakar mace amma idanyatuno da kwautar da maigin nasayace zaimasa saiyaji kamar yayarda
dagakarshedai yajajirce kancewa bazai auretaba nikuwa da ake abunkaina bansan mesuke
cewaba kallonsama nakeyi kowanne yarene wannan abindama nakesonsani shine koyasan
abindayake fadi abarhannunshi redi o cekomecece niduk azatonama shikadine yake
maganarsa jim kadan la asar tayi jinbaicemin komaiba nace to haja zantafi gida nadubeshi nace
kasauka lafiya yace to jidda saiwatarana nasake kallonsa sannan natafi zuciyata cike dacire
tsammani
Taimako daga gareshi haja tadubeshi nidai inason yarinyarnan muhammadu don Allah babu
wani dauki dazakai mata tanuna turaman zannuwan dayazomata dasu tace tace naso inbata
dayadagaciki adinka mata ammanasani gaje kwacewa zatayi yace barimuyi la asar Allah
zaikawo mafita bayansu idar da salla zamayayi yanatunanin yanzu idan sajan yakifa koyaba
danjuma maiwanki tsakiyayi gaskiya baisan asalin danjumaba jidda tana bukatar wanda
zaikulada ita injiwata zuciyar in akayila akarida irinwuyar rayiwar datasha kamatayayi tasamu
miji wandazai jida itadadin rayiwa matuka hakannan koyamatsawa sajan ya aureta balallaibane
yakula da ita dobayasonta
Yanzuyaya zayayi kenan yasaketuna cewa shimafa yataba shiga irinwannan halikoyace bedade
dafitaba mashi namiji kenanma bare ita mace kuma yarinya yasauke ajiyar zuciya tareda
lumshe idanu sannan yamike yanacikin tafiyane zuwa gidan maigari sajan yakishi yasanarmasa
dangisa sunce bazi auri mata biyuba Allah daiyasa banbata makaraiba m b yace kokusa
zansan yanda za ayi yadubi haja narasa yanda zanbullowa lamarin jidda ninenama alkawarin
zantaimaketa ammagashi narasa yazanyi haja tace bakafa rasaba zaka iya auranta
kamaryanda ado yayiniyya m b yaware idanu yanakallon haja sannan yace in aureta inkaita ina
tace ga gida kagina ni ainazacida kaginashine donka auri yarinyarnan ka ajiyeta dangaskiya
zuciyata bata aminta da matarkaba yayi dan murmushi itamatanada kirki kuma tana sona haja
tace nidai indazakayi hakan dazanfi kowa murna yace shikenan bari inkira dady na cikin waya
lokacin dayakira dady saida yatambayeshi yana gidane yace a a yanzunnan yafita daga
masallaci yana hanyar zuwa gidan yace dady sirrine tsakanin da da mahaifi mata akabani
anankauyan su haja gashinigobe zanwuce naganta kuma tamin banaso kosu husna susasni
inasoka kira baba maigari kabashi iziniya karbamin inyaso saisusaka rana duklokacin
danadawo sai ayibikin dady yayi shirucan yace mezaya jamaka kara aure bello yace babu
ammabazan iyakinkarbar yarinyarba kuma addinina baihanaba hasalima da biyu akace infara
dady yace shikenan zankirashi yanzu abin abinkamar wasasai gashi maigari dakansa yatashi
shida liman sukazo gurin babana neman aure na baba daicewa yayi yabashini sadakama
shizaibada sadaki su maigari sukace a a yabada sadaki dubu talatin dukiyar aure dubu hamsin
yace yanaso ayibaikone zaitafi kasar amerika inyadawo sai ayidaurin aure baba harda hawaye
saidai yarokisu maigari akansu sakaya abinsaboda babarta kowayasan halinda takeciki
akauyannan maigari yace babu damuwa nan yayi haramar tafiya bayan dawowar su maigari
kamar yabitagidan su jidda saidai bayaso yaganta shedan yacusamasa tsanarta
Saikawai yawuce sunsake tattaunawa da dadynsa akanbatun aurannasa sannan yasake
jamasa kunne kancewa yakula da basma sannan yayi kokari yasanar da ita batun auransa yace
in Allah yayarda ranarce kuma daddadare bilal yaziyarci husna dahar takifita yanda yadinga
aike sai basma tace taje taji yace yazo yayi bankwana da ita doya samulabarin zata tafi u s
tareda yayanta tace kai mutane basu dagadon mutum ammasuna da gadon gulmarsa
bansaniba nima tajuya tanuficiki yanata kiranta batajuyoba yadafa goshinsa zuciyarsa cikeda
damuwa baisan wanne irinso yakewa husnaba shikuma m b daya kalli basma saitabashi
tausayi yasani datasan abinda yafaru yau akauye hakika
Akarshen labarin zakuga bankarasa tunanin da m b keyiba iyagurinne ya yage kadan
dagasama kuyi hakuri