Showing 1 words to 3000 words out of 23568 words

Chapter 1 - IDAN RANA TA FITO Book 2 Complete Na Halima k Mashi .pdf

: IDAN RANA TA FITO 2
Page 1
Mb ya dubi sajan yace inafatan bawatamatsala ? Sajan daketukin mota shimayadan dubimai
gidan nashitacikin madubi banazaton damatsala sannan yamaida dubanshi ga titi saidai gidan
nebasan kozayayimakaba m.b. Yayi Dan murmushi taredacewa awace unguwace sajan sani
yace nan dorayi ne sai dai gurinbabu jama a sosai m.b. Yace nafison hakan sai da sukafara
zuwagidan yagani yayi masa yandayakeso sannan sukanufi gida yaciro wayarshi yana yiwa
basma albishir tare dacewa sunkusa shigowa gidan jikin basma a sanyaye kafa dawasu anty ne
? Eh sunsan na iso takasa dannezuciyarta muryarta tashiga rawar kuka yacemekuma yafaru
tamike rikedawayar dagabakin gado tafito itakam tanasan mijinta batatunanin zatabar yacutu
domin tasan binne binnen a kayi a gidan bugudakari tasansun cenahaukane tuburan duk
dabasu yizancan agabantaba talabe kuma tajisu Yasake katseta dagatunanin basma meyake
faruwa ? Tayanke hukuncin gaya mishisaidai duk abinda zayafaru yafaru bello kadakazo
gidannan kasauka acangidansu dady yakalli sajan sannan yasakawayar a (h/free) yace
sabodame basma ?tacigaba dakuka Nidaikada kazo inazaton gidannan da akwaimatsala kamar
wacce irikenan ? Tazafafa kukanta banasan kazone banasan in rasaka yayi dan murmushi
kadakidamu zanzo sai najibayani dagabakinki nan zansauka bazan jegidansu dady ba
dakarfitace don ALLAH yakatse wayarshi sajan yayi murmushi yace ALLAH sarki batasan
muntone duk abubuwan dasukarufeba m,b yace tabbas do min inkabi matsalolin asannu
zakisamu batada hannu ciki bugudakari ma batasan mesusu ke ciba yallabai m,b yace
nafahimci hakan nima tuni itaKuwa data tabbata bazaya ganenufin taba satayowaje jikinta
nabari sauran masugadinSukazo sunason suji ko lafiya saitakita sanar dasukome kefaruwa
ganinhaka saisukazaci kocikin gidanne wani abuyafaru don hakasai sukayi ciki dagudu don
duba mekefaraway?

2.....Su m,b suna isowatanufi motarsu dagudu yabude yafito dasauri tarikeshi gam don Allah
kadakashiga yacewai meyasamu gidanne ? Tayishiru yakamahannun tasuka shigamota yace
nutsu kigayamin tacedamasu anty ne sukabinne wani abu itadakawarta waisukace zakahau
kace ammafa kadakace Mata nine nafada yayidan murmushi innacekece zatamiki wani abune ?
Basma tace eh yace kadakidamuNasani banmusu komaiba sannan na tsare addu o i ALLAH
zayakareni dagasharrinsu zanshiga gidan kuma in sha ALLAHU babu abinda zai sameni ya
dubi sajan sani yimusu horn subude mana kofa harlokacin zuciyarta bata yarda cewa asirin
bazai ciba tsananin horn din damotar keyibabuji babugani shlne yasa masugadin fitowa
dagadube duben dasukeyi sajan sani Yale Kodakai lokacin dasukazoShigewa ciki kuwadanne
irin shashasha ne? Dukkan susunakame sukace sorry sir yaja tsaki sukayiciki zuciyar m.b
daukeda addu ar shigagida wato bismillahi walaj nawa bismillahi kharajnaa wa alallahi rabbana
tawakkalna ko ajikinshi yarike hannu ta sukanufi cikishi kokari mayake yasamu bakinta yatsotsa
tadubeshi fuska dahawaye yaya bello kadauki batuna dasauki ? Yace tonasani babuwani
mahalukin dazaya zartar dawanihu kunci ba dayardar Allah ba bankuma sawarai asirin
wanizaiciniba tace ammadaikasan asirigaskiyane kwarai kuwasai dai abinda yakebani mamaki
yaya akayi kikasani kuma kan wanadalili suke aikata hakan tazubamishi idanu inazaton dan
dukiyar dady ne ammaban tabbatarba tokeya akayi harkikasan sunzo gidannan sunsaka wani

abu tace ai batunyan zubane labarin yana datsawo yazauna kusa da ita sanar danito .
[20/09 1:06 pm] Inna��: Idan rana tafito

IDAN RANA TA FITO 2

3... Tagirgiza kai tace kila idan kajizaka tsaneni kumazaka tsani anty sandman kilawasu
rigingimu zyyasutashi yakamahannunta dayayarike yanadubanta cikin wani irinyanayi kinanufin
haddake acikinmasu ganinbayan nawa tagirgizakai alamar A a yaceto sanardani tayishiru
nazari takeyi akanmakomarta indaibatun yafito tasani idan anty tajuyamata bayaduk cikin
danginsu kowadoleyajuya mata domin ko mahaifinsu kanshi damaganar anty yake aiki duk cikin
yayanshi yafisonta kodan kasancewarta yarfarine koko danhalinsuyazo dayane oho yakatseta
kinaganin zaman aure zayayiwu dazargi ta girgizakai yace kimin bayani nibanasan taurinkai
tacetozaka rufamin asirigurin anty mezayahana inbukatar hakan tataso inafatan zakafahim ceni
? Yagyadamata kai alamar zaifahimta nantazayyane masakomai dukdayasan komai sayyanuna
mamakin shi tamkaryau yasomajin labari yajuyamata bayatareda maida
Hannuwanshi dukabiyu baya yayi takuzuwa dafdakofar bayinta yatsaya batare dayawaigoba
yaceshiyasa zuciyatake ta darurarsanki gareni ammanasha mamakin jindake akahadabaki
dancutar dani yanarufa bakiyaji tarugumeshi tabaya wlh kokusabahannuciki nina aurekane
tsakanida Allah dakuma sodakauna yajuyayana fuskantarta damezaki gamsar danibayan
tunfarko kinkisanar dani tatsugunna guiwoyinta biyu akasakayardadani nayimaka rantsuwa da
girman Allah sonkane yasanina kisanarmaka domin matukar kasanibaza ka aureniba sannan
inkalura banbitsarun subadasukace kanasaurareka yatako ahankali himayatsuguna agabanta
nasanizaki iyabadalabarin nan agaban alkali innufin inmunshiga kotu tazaro idanu bakintayana
rawa tashiga girgizakai m b bello mekuma yakawobatun kotu yadafata come on kadakidamu
kinsanbatun kisa bakaramibane ko? Tacenasani ammazan shigamatsala dadangina bazan
iyabaYajawotajikinshi kikirada wannan my dear kogurin Allah bakidawanda yafini a yanzudomin
dagagarenine zakisamu aljanna sannan yanzunezaki nunaminso nahakika tayuwu Allah
yasasugane kuransu bayan munyishari a dasu sannan kudawokuzau nalafiya kimin alkawarin
dukranda kotutanemeki zaki tayishiru can tace to nimakamin alkawarin kodasunkini zakasoni
kumabazaka minkishiyaba cikin dariyayajawota yarungume taredacewa kadakidamu
danwannan insha Allah nimijin macedayane toshikenan nimazanyi dukyadda kace yaceyawwa
my dear i love you so much yayimata kiss agoshi sannan yaceyanzu kicigaba danunamusu
kamar yaddakikasa

4.....Ba saidai kidaina zubarmin daciki tatsiramishi idanu danbata fadamasa wannanba to
ainayasa ni? Tatambayikanta yasaketa yakomajikin Window yana kalon farfajiyargidan dukda
mina tabakishawarar sambaki aminceba sannan gashi likitan yasanar dake mahaifarki bakwari
kinkasahakura saubiyukina banbaremin cikina bayanniba abindanakeso kamar ingadancikin
bugudakari kinzokinashan wasukwayoyi babisa ka idaba abudaya yasazan miki uzuri
kinayinwannan abinne dankadaki yiciki su hajiyasu rabamu kinmanta idan ranatafito tafinhannu
bayakareta ? Zandaukeki mukomaga likitan yadubaki basma dai mamaki yahanata magana
inayaji wannan batun? Shin ko mina tagayamashi ? In mina ce aibatasan tanashan wadannan
kwayoyinba shikohar shandatake musu babisa kaidaba yasani yajuyoyadubeta kinamamakin

yadda akayi nasanine ? Yayidanmurmushi ya takodafda ita my dear kiyikoman kikangaskiya
domin dukwanimo tsinki kisani ko inagarikobananan inasanedashi kasamagana tayayi saidai
tayi ajiyarzuciya takomata kwanta shiru yashafiku matunta sannan yafitazuwa nashidakin
nikowannan lokacin inacikin wa haladatashin hankali nayau daban nagobema daban cikin
ranaface face ina tafe daukeda tiranshin ka fadawake karkashin watabishiya wani bawan Allah
neZaunedaga ganinshikasan danbirnine yace yanmatazomana mekikesaidawa ?
Nacewakedashin kafanasauke yace banikwanodaya namikamasa dacokalintasa yaso
maciyadubeni yanmatayaya sunaki? Nacekuluwa yace kuluwa kidinga wanka mana gakiyar
kyakyawa dake nakalleshi duk da nasandaiyafadane kilakodanya birgeni sainayimurmushi
tunda nakebanta basamun wandayace min inadakyauba duk danasanba kyannedaniba
kumanaji dadi a cikinzuciyata nacetozandingayi baifi cokalibiyarba yamikomin kwananshin kafar
gashikikarasa ninakoshi nace a a innakomagida zancinawa dukdanasan bazansa mu agidanba
yacetokici kafinkikoma gidan nace babana yace indainaciyeciye awaje yayi murmushi
tonidaigashi nannako shi gakumakudinki yadoraninawu ce saidanagama tallasannan nasa mu
karkashin watabishiyaNazaunanacinye shinkafar sannan nanufigida dadare inadauke da
ragowargyadar yamma zankai dandali domin baba gajecewatayi inharbatakareba to saidai
inciye inbiyatakudinta inacikintafiya inatunanin inbatakareba yayazanyi nazozangota gindin
wataguntuwar bishiyar mangwaro sanagamutum zaune harnagota sanaga andallaronida tocila
yace wannan bakuluwabace ?dasaurinajuyo taredacewa nice kinsanmumutanan kauyebamuci
katsoro acanbagarama abirni yace zomana ina isagurinnaji wani irinwaniwari
gakumahayakiyana tashi natoshehancina yahaskeni bakisanwarin tabane? Nasakejabaya
dasaurigami dazare ido taredacewa innalillahi tabakakesha ? Yace bakyasone? Nace lokacin
danakezuwa allo malam yace haramunnefa
5......Yajefarbayan yakashe tonayarda kinganimanayarda ita nayishiru inakallonshi kawo
inganimekike saidawa nace gyada yace kawomuganiyahaska fuskarshi dacocila kinganenikuwa
nasakedubansa aukainenadazu mairageshinkafako? Yace ashezakiganeni banigwangwani
dayanamikamasa yadauka sannan yace waikekowanalokacicikin tallakikane?nayishiru
inatunanin wainikobakone yashigokauyanmu saiyaganenidayawan tallana?yakatseni
kinawannan tallanedankawai kifikowace kawarkikayandakiko ? Nace A a baniKudinzanwuce
yasahanu cikin aljihu bazakitayani hiraba? Nace A a innatsayanan harakawatse daga dandali
kumawazaisayi gyadar ? Yace hakane to innacezansayafa ? Nadubeshidasauri kanwannadalili
? Yayi yardariya dankawaikitayani hiranadanlokaci kalilan nantake nadaurefuska kai malam
nifabayar iskabace jekanemican yar iskatata yakahira yamiketsaye taredacewa auzubillahi
nibanufinakenanba da madainibakone zanyimiki wasu tambayoyi gamedawannan kauyan yayi
danmurmushi maisau tishinekikayankemin hukuncicewa nidan iskane? Nayi ajiyarzuciya
meyasakazabikatambayeni? Nakulane kinadahankali fiyedasa anninki danaganicikin kauyan na
ajetirena akasatomeyahanakatam bayarmaza yan uwanka ? Yasakidariya taredatafa hannuwa
yarinyazakiyi kaudazama yarjarida kokuma lauya nace bansansuba inasonedai
insaniMeyasakazabikatambayeni maimakon maza? Tonagazakifisu saninecikinmamaki nace
totambayeni injikonasani waiyaya kukeneman aurankune akauyan nan? Nace ah
tokuyayakukenaku kuyanbirni? Kin tambayeni bakiba ni amsataba toyandakukenaku waima
intambayeka gurinwakazo kauyannan kumameyakawoka ? Yakyalkyale dadariya
meyasakikesansanin dalili? Saboda inasontambayarka wani abuyace tonazonekawaizan wuce

sainayira ayin inshigo kauyan togidanwakasauka ? Yace inbakisunzo wadandabasuda kowa ina
akekaisu ? Gidanmaigari tonimacannasauka nayizatondan uwangidan maigarinne intambayeka
labarindanbirni wa nenehaka? Nibana iyarikesunansa saidanbirnikawai kikasani? Eh dogone
hakayana dakyauYace farine kokobaki? Yana tsakatsaki kowankan tarwadane
6......mutanesukecewa yayiyardariya taredacewa naganenaceto inkaganshi inanufin
inkakomagida inajinkinacigaba kice inagaisheshi waiharyanzu baidaizodinba? Dariya yadingayi
harnajihashi nawaganin yamaidani mahauka ciyanatsugunna nasuritirena yace a a yaya
munamagana zakitafi alhalinnacemiki zansayegyadar ? Shikenan kumadankasaye saikai
tamindariya niwallahi natsani ata sani anamindariya tonadainadam badakenakeba wani
abunatuna nace aho yacesaurayinkine wanda kikabansako gurishi? Narikehaba wuu waneni
dadanbirni shiwannan sai incemaka ko abirni saiyacaba kagamatarsakuwa? Don
kyawuntasaikace bamutumba bakasansubane ? Yace saidai innakomazan bincikamiki kinsan
birnibakamar kauyebayawaneda itatozakaganeshi? Zanganeshima nayanamagana
yanadariyaBadaikinmin kwatancanshiba nace eh dogoneshibafariba kumababakiba
yanadakauhaka zakaganshi kakkarfa dariyayakeyi sosailokacin dayakecewa mececesana arshi
nayishiru inasontinacannace kaibansaniba yacetozancansa kondantunamin
naceyauwacezakace masa inadainan inajiransa kadazaman tada alkawari jidda zakacemasa
hakayakekirana doyafiganewa saikacemasa yarkauyannan maidatti tozangayamasa yacedan
uwankunekenan a ayanadaiso yataimakaminne inyikaratu ah lallaiyakauta zakumaduboshi
insanardashi sakonki musangidan muyazozaiwuce saikumayatsaya ubanmekikeyi ananyar
iskabakoyakunnacocila yahaskashi lfy malam musa yace uwarka nacemekukeyi ananke
anhanakiku lamaza ammakinkijiko bakonyami ketsayeya isokusadamusa bawan Allah
dagamagana saizagi
[20/09 6:34 pm] Inna��: Idan rana tafito

7...
Musa yace anzaga kaisai insokeka Allah wallahi dama nadade inso inmata wannan kamun
bako yaciro kudina yamiko min gashikitafi saigobe amma wannan dan uwankine nace wanane
na amshikudin wandabansan konawabane nadauki gyadar nayihanyar dandali shikuma musa
yanufi gida taredacewa keda baba gaje dama musa tuni yalalace yabi yan farauta basudawani
aikisai shaye shaye shiko bako inaji lokacin da yece kaci arzikin kuluwa. sai danaje dandali
sannan naduba kudin dari uku datalatin kona kaiwa baba gaje kudin amshewa zatayi tabini da
sharri dan haka babana zankaiwa bayan nacire mata kudin gyadar lokacin Dana isa gida baba
suntashi daga kofar gidana isagurin almijirai nakaimusu gyadar ashe sani na gidanmu yana
guyir lokacin Lokacin da almajira ketawawason gyadar ke kuluwa wayace kiyi sadakar gyadar
sani yatambayeni nace wanine yabani kudi yace inyi sadaka ya ce munafuka kicedai kin
yogantalinki kinrabar da gyadar tomuje gida shegiya ballagaza gabana yanata faduwa lokacin
damuka shiga gida Sani yazaiyanowa babagaje komai tafito tsakar gida ina matan gidannan
kundaiji da kunnunwanku zancen yatabbata musa dazu yazo yanacewa yakamata dawani
bakongidan maigari dukkukayi shiru nufinku sharri yayi mata yanzu gashican sani yaganota
tanai wa almajirai sadakar gyadar nace kudinfa yabani yace inyi sadaka tadaukeni da mari
tareda cewa tsinanniya kinakuntika tsiyarki mutan gari suna zagina anaganin natakuramiki

toyau daruwan barkono zanmiki tsarki agidannan matsiyaciya na mika mata kudin ta tana amsa
nayi waje da gudu baba dake cikin dakinshi yanajinmu yafito yabiyoni inakuka ya isoguri na ya
ce jidda lfy inakikaje kuma menene yafaru nace wanibakone dayazogidan maigari shine yasiye
gyadar yace inyi sadaka dashi kafin inrufebaki babagaje tajanyoni baba yakoma daki cikin bakin
ciki nantamin duka tare da zubamin barkono a al aurata ihunfitarhankali nakeyi saboda azaba
na fadi ina tirjetirje rannan naga azaba ganin idona sanda yalafamin niko nakishiga dakinta nayi
zaune saida kafa tadauke sannan babana yafito yakirani dakinsa nabashi labarin komai daya
faru sannan na kance hannun zanina nakudi yakarba yanajuyasu sannan yace jidda anya kuwa
baki canza da gasanin wadannan kudin mekikawa bakon nace wallahi abinda yafarukenan
kumazan iyakiran shi da safe kaji abakinsa shikenan kije kikwanta Allah yana taredamu insha
Allahu masumiki sharri zasuji kunya kuma dama hausawa sunce abidaya bakatsoro watarana
zaibaka tausayi ko bana raye zakigane nufina dawan nan kalmar watarana share hawayeki nan
inaso infahinci nufinshi bari gariyawaye. Bandainajin radadiba, inata sauri indawowa da kayan
koko indauki goro Donyau kokon ya danyi jinkiri saiga bakon gidanmaigari nadauke
kainazanwuce saiyace kuluwa yau kuma ninekike boyewa nace baboyemaka nayibafa yace to
kindaukekai nikodamakena fitonemazanmikisallama naceyauwanatuna mahaifinayana
songaninka dominyazargikudin dakabani bakoyace inazanganshi nacekabiyoni abaya
inazatonbai fitabatukunna nasameshiyanashi rinfitanace anasallama awaje lokacin
danafitodatirangoro nasa mesusunasallama babayanamasa godiya yadubenito kuluwa
nizantafigarinmu to Allah yakiyayehanya nawucenasakewai wayowadafakamantadasakongu
rindanbirni yayidariya taredacewa insha allahu natafi inakewarshi Allah yasakamin
saurinsabogashi namantabantambayisunansaba dayammanajediboruwa nagamu dasama ila
mijinbinto yecemibata da lfy danhakananufigidan danna dubatakaigaskiya binto tanajinjiki
tanataharaswa dukatadashe kwanintausayi aina uceketafama mususanwa nanna ajiyeruwan
danaDebonashigayiwa binto Gyarandakinagamasannan namata sallama daidaizanfitamu
kacikaroda ado zaishigonakauce nace inayini yamaijiki yacedasauki nafitoyanacewawaiyanzu
kuluwa maiyasakikeguduna inanankan bakazanzo inyitabiyudake nace Dan Allah kayihakurikar
aina taji yashigeyanadariya nikocikinraina fadinake aini ado kasiremintunlo kacida binto
tagayamin abidakuke yidannikowana aura indaiyakawo minmaganarbanzakanhakasaidai
murabu Allah sarki rashin ilimi
[21/09 12:40 pm] Inna��: Idan rana tafito 2

8....Ina isowa kofargida nacikaroda babana a kofargida shidawanibako yacenakairuwannadawo
babagaje batasanshigowatabadan hakasirifnafita natsugunnanagaida bakon babayace jidda
kinsanshi nagirgizakai alamar a ayacebakisannibanace eh babana yace wan mahaifiyarkine
dasauri nasakematsawakusadabakosai ina ganinkamarzaibani laborin mahaifiyata
nasakegaidashiya amsa taredacewa allah sarki hauwa u rabonadanan tunkinaka
ramahikumamahaifinnakiyakiya kaikikigammu nacetozanbika kawu baba zanbishi babayaceto
allah yasa babar takutabariKawuyace ai indaikaika amincesai mujetagagurikokolallaisai babarta
tayardakasanhalinmatasaihakuri ammayanzutunda ananzakakwanagobesaikutafizan
shaidamatanashigazumuditun adaran baba yashaidawa babagaje batuntafiyada kawu
zaiyyidani idatatafi wazandorawa tallar habba dangin uwartanefa ahanatazuwa gurunsu
kidainaganin inabarinkikinayankikeso towannankaron bazanbisanrankiba saitaje tomagani

tozamukogani inkekika haifamin ita sadarahinmutunci kofindazanbawabakoruwasai
amakwaftana aro banbadaba indashegen dayasayamiyakwace zuwa sumaila kozangayandaza
ayitajetafitafuu dagadakin tanamasifa dasafetajibgakunu garogotakasa baba yashigozandauki
kunu yace ajekijekiyiwanka tazaromin idodaukinacemunafuka shegenkugukamar nababe
kintsiramin ido tonamanadacigare she nafikarfindanginku zuwakuwa bazakiba baba
yakamahannuna nabishi tanafadin malam karkabari yatafida itafakojuyowa baiyyiba baba yace
gatanan inkunjecantayiwanka lamarinna babar tatanesaidu a i nasanarda itatafiyarnan
ammatatashitajibga abinsayarwaninafisontabika tasamusauki nadanlokaci yacetoshikenan
mukadaukihanya zokagakallogurinahardasakinbaki damahakamutanesukeji amota
damahakacikin motatake banaso inakallonwaje
Dasainadingajinjiri gabishiyoyisunatatafiya bamuyinisabanasoma amai kacekacemuka
isasumailadangin uwadadi akakaiminruwanayiwan ka wasegarigowayasannayo
sukahadaminkayamasuyawakowa yanatausayamin ashenabarbaya dakura babagaje
kamarzatahau boridanmasifatace saibabayabiya takudinkununtaba irinzagindaba tamasaba
abuharyakaigasaki tatafikauyensu sumusasukasashi gabayadawomusuda uwa itako
akauyensuranta inyayidubuyabaci wai akan
Kuluwa za a asaketa kuluwar da take wahala da ita indai itace duk wandayacituwo da ita miyar
mabaishaba sai tamaida kuluwa abintausayi nan danan tashiga gidajen bokaye da malamai da
yanbori da yantsibbu burintanafarko takoma gidanta cikin danlokaci sukarikitawa baba lissafi ga
kannasa sumasun matsa mashi doleyatafi bikonta washegaritadaw ita dinma duk tarame cikin a
bin dabaifi kwana gomaba da damararta tadawo ta yi taban kawa baba asiri dama gashi da
hakuri tamaida shi kamarrakumi da akala sai yandatace cinmutunci da wulakanci kiwa haryafi
nada abokan baba suyibakincikin dawo da babagaje anasura ayin yakyaleta ya nemiwata ya
aura duk wadannan hidimomin dasuke faruwa bansaniba ina sumaila dangin uwa nayifes dani
banayin komai ko dibo ruwabanayi sai dai naci nasha nayiwankana wanice samarin kauyan har
da kirana tadi sannan injemaka rantar allona can kuma babagaje tahurawu baba wuta kan cewa
yazo yadawo mata dani sana are ta

Duk da baba in asonransane in zau na acanma amma yakasa musamata sai gashikwatsam
mun dawo da gamakarantar allo ni da su sadiya dasu gambo sai naga baba akofar gida shi da
kawu dasauri na isagurunsu na tsugun na nagaida baba yace iye jiddar ce haka nayi dariya
nace baba nifa bazan komaba kaga kayana dayawa gashi kawu yace zaimana sabon dinki
baba yace sai dai ki yihakuri jidda babarkicetamatsa in zo intahodake nasomakuka Allah ni
kawu kacemasa yayihakuri kawu yace kezakiyi hakuri jidda jekishiryakayanki Allah
yanataredake insha Allahu komai zayawuce watarana sai labari duk gallaza makin dazatayi
nabanzane domin idanranatafito tafinhannu bayakareta
[22/09 10:04 am] Inna��: Idan rana tafito

9.....
Dakuka wiwi mukarabu da dangin mahaifiyata harkuma muka iso gida aikace nakeda kukan
baba yayi lallahi haryagaji muna shiga gida babagaje takalleni kekuma kukan uwar mekikeyi
baba yace kiyihakuri jidda bataso da wowa ba ne yabama babagaje
Amsa tace au harhakuri kakebata tosaika maidata tunda gidan kane candin yar iskakawai baba

yakama hannuna zokishiga daki ta dubemu tabushe dadariya tace to bariki tarike kugunta ai
dakinne harsai anmata rakiya dakin bakon tane kenan tanamagana tana kallon baba yace
Zamanace tayi tadaka manatsawa kai da allah sakarta kubarminnan gamamaki nasai naga
yasakarmin hannu yawuce zugwaizugwai yayi waje kekuma inbazaki shigaba ki ajeledar kizoki
dauki goro inaso kisaninidake shegekafasa zangawan da zaiga kar shen wani dagake har
ubannaki kai allah zakyauta natsorata da babagaje
Idanunta kamar zasufito waje Dan bala i duk da dama tsoranta nakeji nadauki ledar nakaita
gurin Kayana sannan nadawo na dauki goron nafita inakallon baba awaje yayi tagumi yakalleni
abin tsoro sai naga hawaye nasakkowa daga idanunsa yace kiyihakuri jidda sai nawuce
inasabon kuka Allah kaimana maganin abin daba zamu iyayi dakammuba lallai awannan
zagayowar injinjiki gurin babagaje sannan tasanar dani cewa Atarihin gidasu
Ba ataba sakin wata yamaceba sai akanta kuma duk dalilina sabodahaka tace tuname bani
shawara in shamaganin bera inmutu don dan rayiwar da zanyi zangwammace inalahira fiye da
duniya cikin kwanakin kuma baba babu lfy zazzabi da ciwonkai me tsanani gashibakula sai dai
nice innadawo daga talla kafin nadauki wata sai nashiga girinsa sai ko abokanshin sukanshiga
dubashi tare da temakon yanjikejike ko rubutu ko hayaki itako babagaje cewa tayiyaje gurin
mawu sunkamashi donhaka ita baruwan ta takara dacewa ita namiji ko ubantane tadena tausa
yinsa tun da ya shata tawarke ita da yasaketa sannan ya Mata kishiyaKuma yagwada yafison
yar kishiya a kanta ai yagamacutarta yaukam da kuka nafita talla sabo da ciwon baba yayi
tsanani tsorona daya ka da yamutu yabarni in shiga uku ban yinisa dafitowaba muka cikaro da
su ado ban magansuba ado naji yakwallan kira tare da tambayar kolafiya cikin kukan nasanarda
ciwon baba tare da cewa ya taimakamin in baba ya mutu zan shiga ukuna nagayami shicewa
kaine kurum ado zaka taimaki rayiwata yace bar kuka muje gidan sabo da babagaje daga waje
na tsaya sukashiga jim kadan yafito yanacemin bari in je in sayomasa magunguna a garkoKai
anya arayiwata ina da na biyun ado na tam bayikaina lokacin da nakoma talla gas kiya bani da
tam Kar shi na ba kaina amsa lokacin da nadawo talla ina shiganasameshi zaune yajin gina
dafilo da mur natanace baba kaji sau kin jikinne ya dubeni duk ya rame yace da sauki sosai
jidda ado ne yazo ya saimin abinci da magunguna nace Allah yayi masa sakaiya da alkairi baba
yace amin wannan kenan
[22/09 1:40 pm] Inna��: Canjin rayuwa

10......
Amma can birnifa sunatafe cikin mota tana zaune zugum tazabga tagumi mamakine ya isheta
ganin sajan sani sale ya dauki hanyar asibitin da suke zuwa da mina sunazaune agaba shida
m.b. Itakuma tana zaune abaya batakara tsorata da lamarin ba sai da suka doshi ofishin likitan
batare da sunce nunamana gunba Dan haka lamarin na m.b. Yayi matukar daga Mata hankali
yanzu madai kusan tsoransa takeji sunashiga kai tsayesuka mikawa likitan hannu sukagaisa
sannan yanunamusu gurin zama ya kalli basma wannan ai dina ce sajan yamike yafita m.b. Ya
gyara zama doctor munzone

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login