Showing 18001 words to 21000 words out of 23568 words
Chapter 7 - IDAN RANA TA FITO Book 2 Complete Na Halima k Mashi .pdf
tafita raina cinmutunci da bello yayimin ya isheni kumakada yazata
yashane husna tace haba hajiya Dan Allah kidaina wadannan dabi un halayyace irinawadanda
sukarasa imani kumamarasarabo alahira hajiya tace nufinki inbar wannan tozarcin da akayimin
husna tace Dan Allah kiyihakuri zanzo abuja dakaina
Basaikinturoba yanzu munagab da soma jarabawa shiko m b yatafi da basma gidansa na dorayi
safaman kukatake rusawa saboda kalaman babansu m b yayi lallahin haryagaji
dakaryashakanta takwanta baccima Dan barawone yasaceta washegarima dakukanta ta tashi
harma yarasa irin lallahin dazaimata tasatayayi yanakallonta hartayi tagaji takwanta tana
ajiyarzuciya sannanne samudama yarungumeta yalallasheta dakalamai masudadi yace my dear
kinutsu kikwantar dahankalimki hajiya tunitafito yanzuhaka tana abuja tace nibadamuwata
wannanba matsalata daya suzasuga bangiyi dabayansuba wandahakan yananufin munyi
hannurig dasu yace kokusabahakabane nasansun fusata nalokacine tace kasan babanmu
daruko kuwa yanda yafadadinnan haka zaya iyakasheni tasake fashewa dasabon kuka
M b yasake rungumeta sosai bazai mikikomaiba kidinga kiran wayar shi tace su yaya naziru
nemakawai naga basu dauki abin dazafiba yace kidaina damuwa suma wadanda suka dauka
da zafin zasusauke insha Allahu haka yayita lallabata gami danunamata cewa komaidaran
dadewa zatasa santa da danginta hakata hakura husna ma da dady yaga tacika damuwa
saiyace ta tattara tadawo gidan bello hakakuwa tayi bello yasake lallahinta hima bilal saurayinta
yana kwantar mata da hankali tuni m b yasoma neman aiki akasashen duniya guda uku
kozaidace tahanyar internet kumabai samu matsalaba domin duk kasashen sun daukeshe
saidai yazabi america don yafisaninta tunikuma yasoma shirin tafiya tareda matarsa basma
mukuwa akauye koyaushe lamura gareni babu sauki tunda mukakai baba birni mukadawo
banida sauran kwanciyar hankali garagarama da mutanan kauyanma sukayi kungiya sukaje
sukaduboshi duk wanda natambaya saiyacemin jikiyayikau lamarin yayimin dadi nidaiko
tafenake addu a cebakina Allah yabashi lafiya auwalu da sani ma sunje sunduboshi saboda
surutun da yacika kauyan anacewa su da uwarsu sunkosa yamutu sunkizuwasu duboshi tuni
likita yaso yasallameshi amma m b yace saiyadada murmurewa kwana uku yakara aka
sallameshi sannan yakaisa gidanshi na karkasara saida yasayo masa suturu dakayan masarufi
zuwa takalma sannan yabawa sani sale kudi yace yasayi katifa da zannuwan gado zuwa
labulaye yanemi mai mota yakaisu can kauye shikuma da kansazaya zo dashi dayake yanayin
damukeciki nadaminane kodaran jiya kwana akayi shekaruwan sama donhaka muntashi
kauyan da sanyi duk wanda zaka ganshi da rigar sanyi kokuma hular sanyi komace ko namiji
sabani nidako takalmi silifas bandashi ko ina canbala kafata nakeyi rigar jikina duk hammatar
tayage hakannan zanina wajan zaman duk yahuje
Saidai dan yadodon gyalena nake dabara inzuka donyarufemin yagar zanin inatafe tamkar
mahaukaciya naharde hannuwana akirji saboda sanyin dayake hurani gashihar yanzu dasauran
yayyafi inayawo dakar mutum uku sukasayi goron bansan dalilin dayasa yanzu mutane
basason susayi abin sayarwataba kodan hauhin babagaje da mutan kauyan keyine wanilokacin
kuma nafi badashiga dattina domin ko abinci kakeci inkaganni zaka iyayin amai indaikana da
kyankyami dazarar rana takwalle kwarkwatar kaina sukasoma tsungulina hannu bibiyu
nakesawa wanilokacinma hakazakiga sunabina adokin wuyana sannan hakorana sunzama
yalale koyaya na kuskura ruwa saikaga suna jini dana dosoka kuwa zakafarajin warin jikina
kalakala kauri karni da waridai gashinan todan Allah maiwannan wanene zaciwani abu
dagagareta duk babagaje ce tamaidani haka kuma koyauhe nadau abinci ba asiyaba innadawo
dashi saiduka dagabaya datakula asara takeyi saitadaina saigoro da gyada sumaba sosaiba
cinikin saikuma takoma daga aikin gida saitaturani roro gonar mutane insun gama amfaninsu
sunkwashe dasafe innagama komaisai indauki tallan goro takance kodai kwandalace saikije
muguwa maikama da gwagwgwan biri inatsaye duk inawannan tunanin sainaga mota dauke da
katifa da fulallika tanufi layinmu nabi katifar da kallo cikin zuciyata kuwa tambayar kainanake
kotawacece katifar kiladai gidan maigari za a kaita danduk garinnan bangamai iyasaytaba
kinsanni dasan kallo donhaka dazan dawo sainabi talayin gidan maigari ammabanga motaba
nace kilahar tatafi saidaime lokacin dananufo kofar gidanmu sainaga mota tsaye da katifa
nashiga lissafin tawanene dukgidan dai babumai kudin babagaje ammako itabatada kudin
wannan hirgegiyar katifar saidanakusa nalura ahebanikadai bace kekallon katifar yarasundan
taru matan makotakuma sunata leke ta katanga maimotar kuwa yafito yana jingine jikin motar
yabani baya donhaka banga fuskarsaba saidanazo nakewayo nagane ashe bakon gidan
maigarine nantake nashiga fara a taredacewa bakon gidan maigarine yakalleni
Yakalleni nasani yana mamakin ganinacikin wannan mumunan yanayi fiyeda nada yamatso
kusadani nikuma najada baya saboda bancikason tsayawa kusa da mutaneba don warin jikina
yace kuluwa dama kenakeson gani nace to gani lafiya inamagana inakallon katifar yace katifar
babace za a sakamasa acikin daki shima anjima ko gobe yanatafe nannashiga tsallan murna
taredacewa barana fadawa babagaje yace aituninasaran da ita tunda zuwana sukafito nashaida
mata tajatsaki takoma ciki batasake fitowaba cikin sanyin jikinashiga gida na aje tiran goro
tareda mikamata kudin takarba tanasirfamin zagi nace baba kinga bako awaje tace inaruwa
dashi innaganshi nace aa dama yace minne gurinki yazo an aikoshi daga birni yakawowa baba
katifa rufe bakina yayi daidai da murfin kwanon data jefoni dashi yasauka a kaina nadafa gurin
danzuwa yanzu nahoru da duka nadaina jinzafin duka tacigaba dacewa shegen bakinta kamar
shadda masai namike nafita tana kirana nawuce wata nacewa bakon maigari sainagyara dakin
yace to bari nashigo natayaki haka mukayi tafito da shirgi daga dakin duk yayi butubutu saida
naje makwafta na aro tsintsiya nacigaba da shara dama kasan dabeshi akayi shikuma yacire
duk yanar gizogizon dake saman dakin dakuma jikin bango har yakecemin manzon ALLAH S A
W yayi hani dabarin yana ajikin bango dan tana gadar da talauci nace in ALLAH yayarda
zandinga ciremasa dataimakon wani shu aibu makwafcinmu suka shigo da katifar ammaba
ashim fidataba saida yashiga mota yaje kwanar garko yasayo ledar tsakaddaki yashimfida
sannan yasauke katifar yace inshim fida zani ban iyaba tunda ita baba gaje bagyara gadonta
takeyiba koyaushe zakasameshi shirge da kaya ko itazakwanta saidai tature kayan takwanta
hakama katifar shinde bantaba ganin angyarataba saidai takade takwanta niko dama kasa nake
kwanciya saidai natada kaida tsummo kara luradayayi ban iyaba yakarba yagyara yasaka
labulaye baki nasaki inakallon dakin baba tamkar amafarki lallai komaiyana bukatar kyara dubi
dakin tamkar abariki bakon gidan
Bakon gidan maigari yace to ai kuluwa barikinka aljihunkaka inkinada kudi ko kauye tofa tamkar
kina barikine nayi dariya taredacewa hakane nadubeshidan yimasa tambayar data tsayamin
arai nace waibako kasan danbirni ne daman yayidariya taredacewa a a bansanshiba tundanane
meshi nafada masa sakonki shikenan mukasaba dashi nagirgiza kai taredacewa nayarda
aiyanada kirki mutumin dubi abinda yayiwa baba haka yake ko birni sannan yace jawo kofar
[29/09 12:00 pm] Inna: Idan rana tafito
33.......Nizan karasa gida maigari mugaisa inwuce nace to harwajan mota narakashi yashiga
yana dagamin hannu nace to saiwata rana inakomawa cikina samusu babagaje cikin dakin
sunakallon dakin sunatabe baki zatona babagaje zatayi murna tunda dakin mijintane ammasai
najitana cewa lallai zanga indazaisa kayannan idan bikin wannan yaran yatashi wai ya auwalu
dansane zaizauna adakin wannan karamin kuwa tunda yafishi samu kudi shisai yagina nashi
dakin wai ya sani kenan dama musa neyayi aure sukuma matan saisukace to yakai dakin
kimana kingashikenan kekinzama abinkwatance akarkararnan takatsesu dacewa ni awa
badainiba wallahi nasanima ko wanda yasayi kayan sunemasu yanka kai abirni tatabe baki
taredacewa rabani da haramun Nayishiru inatunanin dama anayanka kai kodaibana mutaneba
dagakarshe sainawatsar dabatu saboda nasan sharrinsu babagaje dannima lokacinnan
hakatadafamin maita haka gariyadauka har yanzu wasu basuyarda daniba inacikin wannan
tunaninne naji dirin mota kuma harsuma sunji nafita da gudu zatona yatabbata kuwa danbirni ne
da babana da murna nanufeshe na makalkaleshi inacewa oyoyo baba duk makwafta sunfito
sunamasa sannudazuwa amma yan gidamu duk saisuka shishige daki munazaune cikin
dakinshi duk makwafta sunata mamakin yanda dakin baba yayi kau hakannan yashaidamusu
aikin yaronnanne dan gidan maigari nawajan kanwarsane kunganshinan yanuna m b wanda
yafito da magungunan baban yanason yanuna masa kowanne taredasanar dashilokutan shan
maganin nan jama a sukashiga sama albarka taredafatan alkairi yagama nunawa baba
maganin yadubeni jidda wato kinga baba nubako gaisuwa ko nace aidama zangaishsheka
natsayane kagama da jama a yayi murmushi duk kin kara kazancewa sosai nasun kuyarda
kaina kasa yamike taredacewa baba bara najenaga haja inzantafi zanzo nayimaka sallama
baba yace to taredashimasa albarka nima nace saikadawo yace to jidda yanafita nadubi baba
nace baba kasamu lafiya fiyedada fiyeda lokacin da bakafara ciwonbama yace kingannidai jidda
bansan damezan sakawa yaronna
Konine nahaifeshi bakin abinda zaiminkenan yanzu cikin wanda nahaifa inace sanine kawai
yaje yadubani sudayadace suyi Jinyata basudaukeni abakin komaiba don banida kudi uwarsuce
me kudi toninasa musu idanu gasunan ga uwartasu muzuba mugani nace baba kayi hakuri
watarana sailabari shikuwa m b yana shiga gidan maigari sukashiga yimasa oyoyo maigari yana
dakinsa m b yashiga yagaidashi sannan yagaida matan gidan daga bisani yashiga gurin haja
waddatun da yashiga takemasa lale marhabin dazuwa yausunyi hirafiye da koyaushe hartake
masa tunida gonakinsa dakuma filayansa daya gada wajan mahaifiyarsa tace tanaso suje da
babansa maigari yasakenuna masa saboda halin rayuwa takara dacewa dan Allah kadakaga
kana dahali kakikula gadon mahaifiyarka yace zanma samu daya dagacikin filayen aginamin
tace aiko dakakauta yace zamuje ingansu inyaso saiyabani shawarar wandazan gina acikinsu
haja tace to nan kuma tadauko masa labarin babana tace tajidadin taimakon dayayiwa babana
tace mutan karkarar sunatashi masa albarka yayi murmushi don maigari ma dayashiga gurinsa
yasanardashi hakan yace haja bakomai wannan aibawani abubane tace saura yarinyar kuluwa
ba yace tana raina yarinyar yaudana gantama hartsoro tabani kamar babil adamaba namarasa
wanne irintaimako zanmata haja tace ninasone kadauketa calak kakaita gidanka aidai kaikaje
bazata doshekaba don kobarazana kamata kanuna zakahadata da yandoka zata tsorota
yasake gyara zama yace matsalar ba anantakeba don itakanta maidakin tawa batasan mutanan
kauye bazata tabayadda dabatun tazauna da jidda ba gashidama kwanannan mukafita cikin
wani kangi yanzu da haka can kasashen turawa danadawo zankoma da aiki haja tadafe kirji
taredacewa nashiga uku Muhammad mezaisa kakoma can ni haja shikenan indaina ganinka
bazan dinga dadewaba zadawo lamarin kasar nantamu bazan iyadashiba wai acekirikiri
kanakallo gaskiya aceba asonta karya akebukata niko danaci haram garana hakura da kasar
lokacin da manyanmu sukasan ciwankansu sukasan namu to zandawo
Nan yazauna yakoro mata batunsu dasu hajiya shiwa haja tasha mamaki matuka sannan ta
godewa Allah tareda yimasa fatan alkairi sunje da kawunsa maigari indayanuna masa dukkanin
guraransa sannan yanunamasa wanda yadace yagina ara ayin m b yanason ginegine irinnagar
gajiya maikau nanyabar komai gurin maigari indashikuma yabar komai hannun sama ila mijin
binto kan aikin m b yace zayadinga turo sani sale yana kula da aikin kodayatafi inma
anabukatar wani abu sajan dinnezai kawo yayi musu alheri yatafi baibar kauyanba saida
yakoma yayi sallama damu indayakawo kudi yabaiwa baba yace kadinga sawa jidda tana
sayomaka lemo da nama kanaci kakara murmurewa yadubeni kicigaba da hakuri dakula dashi
kema inanan inanazarin taimakon dazanmaki nace to nidai nafison nayi karatun addinina
kobansamu nazamaninba yayi murmushi yafita nataso nabiyoshi inatsaye akofar gidanmu
yashiga mota saida yajuyazai tafinatuna natsaidashi da hannu yatsaya naciro agogon daga
zanina indana adanashi nace gashikabawa bakon gidan maigari yayi shiruyana sontuna
wanene haka nace damuka gamagyara dagin baba zayawanke hannuwansa shine yace
inrikemasa saikuma yamanta lokacin yagane wanake nufi yace oho sajan sani sale nace
damahaka sunanshi yayi murmushi taredacewa eh ammake mekikasa masa ina dariya nace
bakwan gidan maigari yasake murmusawa yace nikuma dan birniko kekumafa nakarkatar dakai
nace yar kauye yaja motarshi yatafi yana murmushi cikin zuciyata nace shi inaga baya dariya
saidai murmushi lokacinda yashiga gida shidda saura husna tadawo daga makaranta kenan
tazo tatareshi taredayi masa sannu dazuwa sukashiga cikitare tanayimasa tambayar inayaje
haka takalminsa duk tabo yace daga kauye gurinsu haja daidai lokacin basma dakekwance
cikin kujera tana kallonsu tana fara a tatashizaune tadubi m b dama kauyekaje yazauna kusada
ita su haja sunagaishsheki tayatsina fuska bataredata amsa gaisuwarba tace mekajeyi
yafahimceta sosaibatason mutan kauye yace niyashafa abinda najeyi yatashi yayiciki basma
tabatarai
[29/09 12:45 pm] Inna: Idan rana tafito
34.......Tadubi husna wanilokacin saizuciyata tayita rayamin cewa zanyi nadama nangaba akan
auran bello husna tazauna inda yatashi tadafata taredacewa sobome kikacehaka talumshe
idanu hawayenda sukacika indanunta sukazubo tace bello komainashi rufarufa yakemin saiyayi
tafiya bansaniba nibanida darajar dazaicemi zanjewaniguri husna tace husna tarike hannunta
taredacewa anty basma kifahimci wanene brother bayason hayaniya kuma yanada zurfinciki
yandabaya shiga rayiwar wani haka bayason ashiga tashi nibance zanshi rayiearshiba atilis
yacemin zanyi tafiya husna tace kilakuma saboda abindayafarune bayafada haryanzu
sainangaba idankunko ma zamasosai babuzargi atsakaninku m b wanda kejin dukmesuke
fadaya fito daga dakin yakalli basma yace kingirmi husna sosai ammataki tunani gashi tahango
abinda yakamata acekin gano inanufin kisanwaneneni menakeso mekebaniso dahalin da
mukeciki yanzu dakuma wanda zamushiga nangaba
Basma tataso tazokusa dashi takwantar da kanta akafadarshi nafahimta amma inzakayi tafiya
kafadamin hakama inzakadawo yajuyada itagabanshi taredacewa mazan dakikaga insunyi
tafiya sunadokin sanarda matansu cewagasunan dawowa tosunasa ransamun tarbatamu
samman inanufin delicious tadagakai tadubeshi damuwarka kenan abinci ammakaki samomana
kuku yace hakanan zamuyita maneji inmunje indanasamu aiki masamu masu aikin acan husna
tamike tanufidakin basma wanda yazama natatunda basma dakin m b take kwana kangado
tafada tareda zube takardunta kan gadon rigingine takwanta aranta takeraya cewa Allah yasa
bilal dinta yazama kamar bello taban garan soyayya tadtakula yasan soyayya bello amma
inkaganshi hakazaka zatacewa mace bata ishehi kallobama balle yasaurareta donkoyashe
adaure yakegashi dara ayi nabala i don inyace abuto garama kahakura don inkaki
kainezakasha haushi doshikam bazaicanzaba muskiline gakamunkai kota ina dan uwannannata
yayi wayartace takatseta gazatonta bilaldintane ashema hajiyartace tadaga tasoma gashsheta
hajiyar bata amsagaisuwartaba tace ancemin kinagida su bello husna tace am hajiya gidanmu
bakowa
Inayawan tunaki da safina shine dady yace indawo gidansu anty basma hajiya tace lallai husna
bantabaganin marakishin mahaifiyartaba irinki dukfadin kano kirasawanda zaigurinsa kizauna
saiwanda yaraba auran uwarki da ubanki
Sukatozarta uwarki akotu tace to hajiya yaya zanyini hajiya tace kitahonan abuja karatu inkasar
kikesonbari zakiyi dadynkuma dayanuna sankai yakai bello waje yayi karatu nahakura ba
aganiba tonagaya miki kitahonan dady naku aibaikai kwatannawa mahaifin akudiba husna tace
hajiya kiyi hakuri dady bazaibari inzoba takatseta dacewa wato tambayarshi zakitsayayi sushafa
kawaisuji bakyanan ainima inada hakki kanki husna tarasa mezatace itadaiko lokacinda
mamansu take gidansu intamatsa musu sujehutu kukatakeyi batasonzuwa saboda sunayara in
hajiyar takaisu su uncle nasir saisuyi tamasu wasan banza sunacire musu pant kumadata
fadawa hajiyar saitakaryata donhaka batason zuwa iyaye mata muyihattara mulura da yaranmu
mata komaikusancinki da namiji kadakisakar masa yarki sakak komai kankantarta Allah
yashirya manazuri a hajiya tace kinyishiru kokinanufin sunfinine
Dady kansa adaure yace bangane nufinkaba inkadubi kesdinmu da hajiya shiwa kawai dady ya
isa misali irinhujjojin danakawo da shaidun dana kawo dakuma irin hukuncin da alkalin yayanke
bai dace ace hajiya shiwa tafito yanzu ba kwatakwata kwananawa yadan dakata kafin yacigaba
dady irinaduk bazasukai labariba akasar nan dominbazanyi aiki da cinhanci ko cin amanaba
yaciro hannun shiwanda akaharbeshi daga riga yanunawa dady dubiwannan da acikine ko akirji
dayanzu nazama
Dayanzu nazama dan gida akiyama dady yazaro idanu garin yaya yayi murmushi donkawai
nace bangoyi bayan zalunciba donhaka dady inason ka kwantar da hankalinka kamin addu a
toshikenan muhammadu Allah yayi maka albarka yasakaje cikin sa a kadawo cikin sa a
saidaizanyi rashinka kusadani sannan yabatun maidakinka kuma yajidadin batun namahaifinsa
cikin murmushi yace zanfaratafiyane ingayanayin gurin sannan inzo intafidasu harmada husna
dady yace tosu dawonan gidan tundanima gidan ya isheni bakowa saiyan aiki sannan
inkuntashi tafiya banda husna saboda itama alhaji bashir yayimin tadin auransu da dan wansa
bilal ninenace sudan saurara tagama karatu m b yace shikenan Allah yasa alkairi dady yace
amin sannan yace yauwa gawadannan takardun katafidasu wajanka ka adanasu duk wadannan
abubuwan dasuka faru sabodasune bamutaba zamanayi makabayani gamedasuba m b yashiga
dubatakardun dakidaki hannayen jarine mahaifinnasa yazuba harguda uku
[29/09 5:27 pm] Inna: Idan rana tafito
35....
Daya akudu daya anan arewa dakuma aturai nan america yadago idanunsa yadubi mahaifin
nasacike dazargi sannan yace dady inakasamu wadannan makudan kudin dady yafashe da
dariya sannan yace muhammadu kenan kasandaini cikakken bakanone ba aikin kwamnati
natsayamawaba inakasuwanci inkakula zakaga ananangida nasaka hannunjari dashekara
shidda sannan nasaka awaje yacigaba tareda ciro takardun yana nunamasa wannan itace ta
waje lokacinda nayi ritaya daakudin sallamata da ribar wasukayayyakina nahada nasaka
wannan hannunjarin haryanzu m b kallonsa yakea tamkar baigamsu da batunba danhaka dady
yamike yanufi dakinsa diyari yadakko yamikawa dannasa gashi kajedashi gida kaduba dakau
kwashe takardun kajeka adanasu yace to dady saimunyi waya
Zankawosu basma din yace to sukayi sallama dukdayasi abinda mahaifinnasa yafadi gaskiyane
ammayanaso yagamsu cikindare ko ince farkon dare yanazaune yana yanakaranta duk abinda
dan littafin boye sirrikan yakunsa anannema yaga haduwar mahaifinsa da mahaifiyarsa
harzuwa rasuwarta dahalinda dady yashigalokacin sannan yaga haduwarsu da hajiya shiwa
harzuwa randa yasaketa wato a kotu sannu ahankali haryafada kan bayanan dukiyoyinsa
ayyikan dayayi kalar kasuwancinsa harzuwa yanzu yanumfasa cikeda gamsuwa lallai
dadynnasa tunda yasanmeyakeyi komainasa cikintsari gashikuma dukiyarsa maitsafta
saidaizaya bashishawara yadawoda dukiyarsa cikin gida maimakon waje sannan babu abinda
yaburgeshi cikin dan littafin kamar indayace hajiya hairo nagar tacciyar macece wadda
hartakoma ga ubangijinta yana alfahari da ita domin samun irintasai wanda Allah yayiwa baiwa
kodaya watsoruwa yakwanta yanatunanin lallai mahaifinsa sunyirayiwa maikau inama zaisamu
cikakken tarihin zamansu basma tayijuyi tareda laluboshi nantake yamatsa kusada itayasake
rungumota tareda jamusu bargo yanason basma somaitsanani inyanamanneda itasaiyadinga
jintamkar yadiyeta donso itamanata bangaran hakane tanason bello fiyeda kanta tayarda
dashita amince dashi tareda mikamasa rawuwarta musamman yanzu dayazama shine uwa
kuma ubanta hakannan danginta
Ranar dazaitafi tashin darezasuyi dohaka misalin shabiyu narana yakwashesu zuwagidansu
dady yayi sallama dasu basma ce kata faman batarai suyomasa rakiya harwajan mota husna
tajuya takoma cike da kewarsa basna tajingina kanta dajikin motar cikin damuwa tunjiya yake
aikin lallashi yabude motar yajawotaciki yamannata da kitjinsa haba basma saikace
yaunenasoma tafiya nabarki gawaya kudayaushe munatare dazarar nagagurin zazomutafi
dakyar yalallasheta tahakura tafito shikuma yaja motarshi yatafi tarazasu tashidonhaka tun
tarasaura sajan sani yakaishi filin jirgi cikin sallahun dabarmasa harda gininsa nakauye donyace
inyazocan zaidinga sauka da iyalansa sannan yamanta da batun jidda konace abin yashige
masa saidasuka tashisunmayi nisa atafiya wato asamakenan sannan tafadomasa saida
gabansaya fadi yajingina bayansa da kujera yanatunanin cewa sallahun jidda shine abunafarko
azuciyarshi dazaya barwa sajan saigashi yamanta amma insha Allahu dazarar yasauka
zaikirashi kuma kafin yadawo zaiyanke abiyi shidai auranta yanzu zaizama barazana ne
dazaman lafiyarsu da basma dontunkafin suyi aure take jaddada masacewa batasan kishiya
amma Allah yasaka agaba shikeyin maganin komai
Babana jikinshi ya murmure yasamu saukisosai tuni yasoma