Showing 3001 words to 6000 words out of 23568 words

Chapter 2 - IDAN RANA TA FITO Book 2 Complete Na Halima k Mashi .pdf

kan matsalartaLikitan yace ina fata ba wanicikin bane ko m.b.
Yace Kimasabayani da kanki cikin in ina take sonar da likitan cewa dama sabo da magunguna
da takeshane m.b. Yace da maganin kawai muka zo ta girgiza kai yace to kimasabayani
kinaganin nine zan masabaya nin matsalartaki takalli likitan ina shan maganin ne ba bisaka
idaba shine muka zo kadubani likitan ya zaro idanu ta re dacewa wanene ya ce ki shaba bisaka

idaba ta girgiza kai babu kowa likitan ya kalli m.b. Kaga halin Mata ko m.b. Ya mike tsaye tare
da cirokatinsa yanuna wa likitan sannan yace sa arka daya tun far ko kabata shawara kan batun
cire cukkunan da ta ringayi ta kafe ta kiji da saina kamaka da laifin cire cikin amma duk da haka
zan garga deka kakiyaye gaba ko akan wasu likitan ya zaro idanu taredacewa wallahi ranka ya
dade itatacemin da sanin mijinta m.b. Yace ni babu sanina dubata yanda yakamata tare da bani
kyakyawan sakamako kada kadamu da rashin dadin sakamako tunda itace tasawa kanata
likitan jiki narawa ya soma mata tambayoyiTare da aune aune sukaje dakin (scan) nan ma
akayimata kusan yini guda suna wannan gurin har likitan ya fidda sakamakon ya basu saida
m.b. Ya gama karan tawa yamikamasa sukabar asibitin ko a gida kuka tadingayi da ta lura
sakamako yananufin ita da haihuwa sai tsa nanin rabo Tun m.b. Yana jinhauhinta har ya dai na
tausayi takebashi yatuna duk wannan ya farune sakamako son da takemasa dan ka dasu hajiya
sura basu yarungumeta yana lallahinta basma kukan ki bahine mafitaba ai likitan ba cewa yayi
bazaki haihuba zai yiwuya yace to in kika koma ga ALLAH kika nuna kin yina dama sai kiga ya
mai da lamarinki maisauki kigama kina haifamin tagwaye cikin jindadin maganar shitadago ta
dubeshi ni matsala daya take sanikuka ya zauna bakingado tare da dorata a kan cinyarshi yace
sanar dani ma tsalarki ta dubeshi nangaba in kabukaci yara bazaka kara aureba ya shafi fiskar
ta taredacewa come on wannan na ALLAH ne amma ni da bani da lokacin kaina me zanyi da
matabiyu kikulaman kokekadai dinma yau inanan gobe ina cannefaTasauke ajjiyar zuciya
sannan takwatar da kanta a kafadarshi cikin kwanakin sun samu zaman lafiya tare da soyayya
mai tsanani yau kwanan shihudu da dawowa saiyau ya je gidan mahaifin nashi do min basusan
yadawo ba don yakashe Wayarsa wadda yake amfanida ita don family din sa yakumasa basma
itama takashe tata wayar a bakin gete kuwa masu gadi sunsanar da ita cewa basanan zuwan
hajiya uku dasuka tabbatar mata cewa maigidan ya dawo tare da matar gidan sukafita
takasasukuni sai zuwa take tanamusu tambayoyi yaushe yadawo da wasukafita cikin wana hali
sukafita duk suka amsa tambayoyin yauyadawo damatar sa sukafita kuma lafiya sukafita
sukace kinemesu a waya m.b. Ne yaba masu gadi damar fading hakan
Duk da yana gidan kuma kuma ya fifita zuwa wasu wuraran ya shiga gidan mahaifinsa cikin
nutsuwa tare da kwan ciyar hankali kannansane suka shiga ihu ga brother ga brother
hayaniyarsuce tasa hajiya fitowa domin taji sunacewa ga brother shine tazo dasauri dan ga nin
ayanayin da yazo ganinshi tsaf da tayi shine yasatayi turus ya dubeta da murmushinnan yace
sannu hajiya dama kinaciki cikin rahin walwalaTace um ina ciki yanzun kadawo ne yace yau
kwanana hudu ban dai zaunabane tun da nadawo muna ta zirgazirga da basma don nasameta
batajin dadi yau kwanan ka hudu takatseshi eh nasan bazakuji dadi hakan ba sai dai kuyi ta
hakuri dani saboda yanayin aikina tasake matsowa kusadashi kuma kashiga gidan ka yayi yar
dariya don tun shigowar ta ya harbojirginta wato ya gano damuwarta yace nanna kekwana
tasake zaro idanu teredacewa da gaske sannan tanufi ciki tanacewa tabdiYa girgiza kai tare da
taba baki cikin zuciyarshi kuwa tau takeba shi sabo da sakanta datayi abala i da masifa nasan
ta gabayanshi in sanransa ne tayi nadama amma ya luraba niyyar hakan waya takira tana shai
dawa hajiya kilishi cewa Muhammad ya dawo amma babu abin da yasameshi tacigaba da ko
rafincewa shiyasafa ita tun fil azal batasan malaman nan sun cikakarya zasuce zasumaka aiki
babu abin da sukeyi abin da tasani kadauki doka da hannuka ma a na duk wandakaga zaya
zama-Zaya zame maka matsala arayiwarka kakau dashi kilishi tace inaganin wannan tunanin
naki shine ya hana maganin aiki kin san anfibukatar zuciya ta nutsu da cewa aiki yaci yagama

ba asonkokwanto amma zan zo gidan dan asan abin yi hajiya tace to saikin zodin dankuwa ina
cikin rudu shikuwa m.b. Gurin mahaifinsa yanufa suka gaisa tare da yin yarhira in da yake yiwa
mahaifinsa bayanin ayyukan da suka taso masa bayan dawowarsa wandasune suka hana
shizuwa mahaifinsa yace babu komai ALLAH yayi masa jagora yaba kannansa kudi yace susayi
abin da sukeso domin beyomusu tsarababa mahaifinsa da hajiya suma kudin ya tulemusu yace
suyi tsaraba hajiya tace kai Muhammad bazamu Kar bikudin kaba ai mumun godema ALLAH
daya baka abin kanka basai kazo kacemubakaba tun daga yayan masu halinnan lalacewa
tahana suneminakansu sun fi dogaro dana iyayansu akarshe kaga sunko ma yan kwaya da
koken dady yace hakane ALLAH yashir ya mana zuri a
[22/09 5:19 pm] Inna��: Idan rana tafito

11......Shiko m b cewa yayi ni nabeman albarka nabaku kuyimin addu a hajiya ce tafizakewa
wajan cewa ALLAH dai yayi maka albarka ya baka abin da kake nema ya kare mana kai yayi
murmushi lallai mutum mugun ne ban da yasan me akeciki bazai yar da cewa hajiya nane man
ransaba dady ma yayi masa addu a zaman sa da matarsa yanzun zama nena soyayya sai dai
tana ki yayewa da duk wani abun da zaisa mijinta ya kamata da wani laifin kuma tana zaune sai
ga hajiya kilishi da antynta wato hajiya shuwa sun tasata da son jin meyasa maganin da sukasa
bai yi aikiba shiru ta musu dan tana ganin kamar m b yana ganinta
Kilishi tace kin yar dadani kawata wannan yar iskar itace tatone nagayamiki munatufkane tana
warwarewa hajiya shiwa tamatsa gaban basma tace auta kece kika tone abin da narufeko
basma tace ALLAH anty banibece nifa banmasan kunsa wani abuba satasamu kanta da cewa
waishin anty meye dalilinki nasan rabashi da rayiwarsa meyatsare miki sauran zancan bai
karasa fitowaba sakamako wani wawan marin da shiwa ta sakarmataSannan tace in kikayarda
kika kauce umarnina ko kika tsanan ta bincike to zansaki layin da zaibi kinga saikibishi kenan
tacigaba dacewa yanzun nenayar da da batun kilishi soyayya kika tsayayi dashi nikika maidani
yar iska kinmanta ma dabatun aikin danasaki basma tadubeta ALLAH anty bawata soyayya
damukeyi tace tafican banza wawuya wayasanima kokin fadamasa halin da mukeciki adole
keme miji basma tace nifa banfadamasa komaiba kilishi takalli shiwa bazangaji da
gayamikiLaifin kibane irinwannan shawara zaki naima kafin kicetaja hankalin sa kikasa
luracewa yaron yanada tsarin da kowacce budurwa zataso shi shiwa ta dubi kilishi kedai kawata
yaya za ayi agyara kilishi tace zomuje wannan bamuyar da da itaba kingakuwa bamayi magana
agabantaba sukafita suka bar basma tallabe da kumatu m.b. Zaunecikin sabon gidan da yasaya
a dorayi gaban laptop dinshi yana tafaman tattara bayanai na matsa larsa da hajiya
komaisukeyi yanasane saidai hukuncin da suka yanke nakarshe shine baisaniba don basuyi
batu cikin gidanshibaKuma ba gidan su dady sukayiba sunyishirinsune bisahanya dan haka
saidai yakuma tsaurara tsaro tareda taka tsantsan waya tayi ringin yaduba ogansune
kwatakwata daga abuja domin zasufara aiki azuba ta abuja washegari takwas daidai yagama
shiri basma tana ballamasa botirin wuyan rigarshi tace yanzun saiyau she yace bazan
iyacewaba Domin yau zamufara aikin kedai kikula da kanki bance kijeko inaba harsai nadawo
kigaidasu dady sannan ki tsare gaskiya domin kobananan inada idanu akanki nasan kinsani
tacezankiyaye my d yadauki jakarshi ta amsa tayi masarakiya inda sani sale yakejiran saSuka
fitasuka nufifilin jirgin sama don zuwa abuja itakuma tasanar da masu gadi cewa dukwanda ya
zonemanta acebatanan tayihakane sabodasu hajiya shiwa dankada suzoma sujamata matsa la

da mijinta shikuwa suna isa abuja kai tsaye motar ofishinsu Tazo tadaukesu suhudu ne zasutafi
zubadin kamar yanda ogansu yakemagana yace kukalli nan dukkansu sukakai dubansu kan
laptop dinshi hotunan wadansu maza guda shidaYacigaba dacewa samo wadannan shinezeza
mar manasauki gurin kama iyayen gidansu ya dora biron shikan nafarkon wannan shine falke
kuma shine mekulamu su da shigo da hodar ibilis shikuma wannan shine j.j muyagun
kwayoyinsu tahannun shisukezuwa sauran guda hudun nan kuma biyu sunatare da falke
biyukuma sunatare da j.j in son samune kuzomana dasuduka in hakan baisamuba munfison
falke da j.j bincike yanuna manasua zaune azuba kuma anaganinsucan atafa a watamashaya
tare da yammata danhaka sakuyi himmaWannan aikin bamabukatar kuskure cikinshi sanin
kankune mun dauki watanni biyar muna shiryashi tareda yin wasu bincike kanshi yanuna m.b.
Da biron hannunshi yace m.b. Tahir kaine shugaba atafiyarnan kamaryan da kasani do haka
banason kuskure sannan duk yandaza ayi munason masu laifin araye ba matattuba don haka
kukiyaye nasallameku bayansun fitoshima nan yatsaramusu yanda yakeson aikinnasu
yakasance tarw dada dabaru irinnasu dan haka saisuka karkasu shidaime yanufi zubane shida
abubakar yayinda ade da mansur suka nufi tafa suna zuwa duk watamatattarar yan iska sunje
amma basu daceba sai ranar da suka kwana tars sannan yaga falke cikin
[22/09 10:06 pm] Inna��: Idan rana tafito

12....Mota tare da wasu mata guda uku binsu yayi do ganin makwancinsu tare da wani
maimashin in da yace kabimin wancan motar dan ALLAH ammaba da gudu sosaiba bakin
wanilungu sukayi fakin shikuwa nesa dasu yasallamime mashin yashiga lungun dogone in
kafitakuma jejine yadinga bin sawunsu har gurin wasu duwatsu cannesa yagano wanigida
maikau kirar zamani ammashi ka daine cikin dajin kaitsaye yanufi gidan ta wundow yaleka falke
yahanga dawasu matasa su shida da alama nan yasamesu saikuma matan da ya kawo sun
zagayewani tebiri maidauke da kayan shayeshaye sannan ga bindigogi akan tebiridin suna ta
shewarsu yajuya yadawo titi yajawo wayarshi yakira ade yatambayeshi shin zuwa yanzun
wannecigaba akasamu afafa ade yace bawani bayani m.b. Yace tokuzo nan zuba saimuhadu
amasaukinmu ya kira abubakar shima yatambayeshi yana da wani labarine yaceto yazo
masauki sun zauna yakwance musu komai da ya gani yanemi shawararsu ade yace suyiwaya
kawai aturo musu yansanda saikawai sutasanMota dawasu Mata guda uku binsu yayi dan
ganin makwancinsu tare da wani maimashin in dayace kabimin waccan motar amma ba dagudu
sosaiba bakin wani lungun sukayi fakin shikuwa nesa da su ya sallami maimashin yashiga
lungun dogone in kafitakuma dajine yadinga bin sawunsu harwajan wasuduwa tsu cannesa
yahango wanigida maikau kirar zamani amma shikadaine a dajin kai tsaye yanufi gidan ta
wundow yalekaMaigida m b yace in bagidansu bane bafa sunjene kawai muje bamusamesuba
in sukasamu labari munkaiwa gidan hari kana ganin zasusakezuwa gidan ade ya girgiza kai
alamar a a abubakar yace mezayahana mutun kari gidan yanzun m b yace bazayayi wuba
saboda suna damanyan makaman da bamudasu mansur yace oga kaine zakagaya mana
yanda zamuyi yamike tsaye yanzun kujeku dauko mana motarmu zannuna muku yanda zamuyi
aikin cikin hikima ko wanne suka saukeshi gurin da sukeso tare da sanar dashiyanda zaiyi
sannan yamai da motar yadawo ya tari mai mashin yahau suna cikin tafiya yadubi dan acaba
yace waiwani lungunnan da yake billewa ta wanidajin nan kasanshi yace na gane lungun daji
akecewa gurin shin babu wata hanyane sai wannan Dan acaba yace badai abine amma da

hanya mubita zagayan dan acaba yace zakabani dubu da dari biyarM b yace zanbaka nansuka
juya baya don daukar hanya zagayene sosai me mashin ke tambayarsa kome za yayi cikin
wannan dajin yace bakomai kawai so yake ya yikallo daidai gurin dutsannan ya dame mashin
din kafgurin ba gidaje dan acaba yace ai an cegurin na gwamnati ne amma can baya akwa
gidan wasu yan shayeshaye dan nataba dauko wani tacikin lungun can mukabi yomuka zagaye
dutsannan nakai shihar kofar gidan sunata kadekade m b yace to mukoma ta lungun can
sukafito ya kaishi inda ya daukeshi ya dire m b yaciro kudinshi yabashi dan acaba yatafi
yanatunanin shikowannan mutumin wanna irineKosune akecewa malaman daji in bahakaba
yaushe zakafidda kudi har dubu biyu dan kawai kazaga daji shiyace dubu da daribiyar gashi ya
bashi dubu biyu m b kwana kibiyu suka dauka abin diddigin lamarinsu ranar na uku sukayanke
shawara akan abubukar zaizauna da rake akan hanyar da zatakai mutum cikin dajin
musammanma dayake gurin kamarkasuwane akwai yan acaba damasu abinci yanakuma
cinikin raken sosai sai daishi ba wannan ne damuwar shiba matsalarshi yaga giftin mota ko
mashin ranar dayacika kwana takwas dafara sai da rake yanacikin kankare raken yayi bijibiji
rigadaban wando daban kadaka ganshi kaga dancirani saigawasu jerin motoci sunnufi wannan
dajin su hudune kuma hamshakan motocine sai da sikawuce yasahannu cikin aljihun
wandonshi ya dauko waya yakira m bYasanar dashi yacigaba da kankare raken shi m b yahau
mashin ya sauka bakin lungun guri yasamu Yalafe cikin wanikogon dutse yafiminti ashirin kafi
yaji isowar motocin daga inda yake lafe yanahangen motocin yanaganinsu harsuka isagaban
gidan sukatsaya daganan indayakedai yanahangen man yan mutanan wadanda sukekiran
kansu dattijai cikin majallissa suna fitowa daya bayan dayaSugoma shabiyu ya girgizakai dan
takaici afili kuma yace waiwadannan sune wakilan al talakawa cikin shewa sukashige gidan yan
dabar daketake musu baya sunabiye dasu waimasutsaro lafiyarsune duk sunadauke da
muggan makamai bayan masugidan nasusun shige saisuma suka dingashiga da daidai da
daidai sunayi suna waigewaige mutum biyu sukabari abakin kofar gidan yanacikin lissafin yanda
zaiyi yafito saga wayar abubakar yace kadakafito domin gawasu motocin nanguda biyu zasu
shigo nantake m b yayiwasu ade da mansur waya tare da kwatanta musu abin da zasuyi
kasancewar sunsan ai kinsu saigashi sun gama dana duk wanitarko yanakallon lokacin da
motocin sukatsaya turawane su hudu saibakin fata subiyu suma da masutsaronsu dauke da
bindigogi saifaman waige waige sukeyi duk basufi awa biyu basukafito sunata dariya tareda
rungume juna alamun ban kwana sannan sukashiga motocin su sukatafi duk su hudun sukafito
daga gurin dasukaboye sukanufi gidan sauran dakecikin gidan su j j ne tare da wasuguda biyu
sai mace daya sunata shayeshaye ga kuma hodar ibilis nan agabansuSunashaka m b yayi
harbi asama duk sukanutsu yace duk wanda yayi motsizanharbeshi su abubakar sukakwashe
duk makaman suka buga musu ankwa sannan sukakira motar yansanda wandadama suna
kusa dandanan akakwahesu lokacin da sukaje ofishinsu ogansu ya jinjinamusu musamman m b
yakuma umar cesu da suje gidajansu zainemesu yana dawowa kano kaitsaye gidanshi ya nufa
[23/09 9:31 am] Inna��: Idan rana tafito

12........Misalin karfe hudu na yamma cila yafito da hoton dayake gaban aljihunsa yaduba
yadubi nagefansa bobi wannan ba gayannan bane kuwa yawuce acikin motarcan ahabadai
yatambayeshi cila yace zomubishi sunbishi sambai kula dahakaba sai da yahau titin da zaishiga
unguwarsu wato karkasara ganin haka saiyacanza hannu don yatabbatar yana tsayawa abakin

wani super markert sukawuce fuu yabimotar dakallo sannan yashiga wasu dirinks yasaya
sannan yawuce yabihanyar dasuka bi can nesa yahango susuna jirashi yayi murmushi tabbas
yasani shisukebi don haka yajuya zuwa gidan bai damu kosunbishi suga gidan ba kobasubi
yobaM b yanashiga gida yayi parking masu gadi sukaboyoshi suna gaidashi yakira sajan sani
yanasanar dashi dawowarsa yashiga ciki basma tana takallo fim saitaga mutumi dagudu ta
rungumeshi shikuwa yashiga juyi da ita atsakar daki m b da basma suna tsananin sanjuna
tashiga yinshagwabarta tare damitar meyasa yakisanar da ita yanahanya cikin kwaikwayon
muryarta mai dadin sauraroYace innafada miki sweet heat me zakishiryamin tace inyi kwalliya
sosai in tarekamana yayi dariya matsalarta Kenan bata iya girkiba yafada cikin zuciyarsa
shikuma gashi dason cin abinci musammanma na gargajiya tace d kayihiru me kake tunani ne
yunwa nakeji bakaci abinciba ya daga matakai alamar eh tarike mashi hannuwa taredacewa
zaka complex ya zubamata idanu shikikesha eh yazauna taredacewa tokawomin itama
tazauna gami da fadinNagaji kadaure kakarasa kandaini nena ajiye yajawo ledar gefanshi daya
shigo da ita juice ne da biskit din da yasayo yaceto Dan dauko min kofi namanta da wannanTa
kwanta abayanshi kanada sonsa aiki my d kasha haka da bakin kwalin mana yazubamata
idanunshi masuhaske sosai basma meyasa bakison motsajikinkine yakamata ace ni mijinki kina
min girki bakyaganin hajiya wanilokaci dakanta takewa dady girki tace nikambazan iyaba
nacekasamo maname aiki kacewai badadewa zamuyiba gashi haryanzu bamutafiba yayishiru
baisake maganaba ya nagamawa yamike yanufi kicin kugu yarike yanakallo irin dattin da kicin
dinyayi yasani rabonkicin din dashara tun wadda yayi nakarshe kafin yatafi gidanma gaba daya
yayi kura nan takeyatube dagashi saigajeran wando yashiga gyaran gidan don shibayasan
kazanta bayatare da meyinta sa a guda basma taci yanasonta sosai jikin baba sai yayi sauki
saikuma ya tashiInkaganni tamkar sabuwar mahaukaciya ni kadai inatafe inazance ko ina kuka
damuwata daya tsorona kada baba yamutu yabarni cikin wannan halin Danakece cikin gida
kumaga aiki yayimin yawa don babagaje tace tunda akasaketa akaina to kuncinrayiwa banga
komaiba sai nan gaba nike dafa abincin sayarwa sannan in tallata gatallan goro ga na gyada
kuma duk randa ALLAH akawo kasuwa duk sukakare nice zanyi tuwandare ga diboruwa kaiduk
mai imani inyagann sayatausayaminDadarekuma sainazo natasa baba naitakuka yadai kallona
amma baya iyayimin magana saidai shima inji yana shashshekar kuka ado ne kawai yake
iyataimaka masa da magani amma ciwon kamar anakarashi kashi akwance fitsai akwance
nikezuwa rafi inwanke shimfidar innasamu dama cikin wannan halin akayi auran musa ya auri
yar gidan dija aminiyar babagaje nangidanmu yata da daki akasata haka mukatafi yaufari gobe
tsumma in nazauna inatunani yaushe zan samu kwanciyar hankali ne watazuciyar tacemin
sailokacin da danbirni yazo saikuma in tambayikaina anyaDanbirni zaizo kuma in yazo zan
iyatafiya in bar babana saikuma watazuciyar tace in yazo zayatai maki babana in daga
Hannusama in ce ALLAH yakawomin danbirni nasan kilasakona ya kaigurinshi tagurin bakon
gidan maigari da ya tafikwanaki cikinhaka kwatsam sainasamu labari gun binto wai ado zayaje
karatu birni ban kasa aguiwaba wajan binsa gonarsu mukagaisa nace yaya ado dama nazone
najibinto tace zakatafi birni yace hakane jibi yaya kuwa baba da jikinNace dasauki dama
inasone ko zakuhadu da danbirni kacemasa inadainan inajiran zuwansa kilashi yanadataimakon
da zaimin saboda jikin baba dama kaineme dubashi inkatafi shikennan nasomakuka ado yace
kidainakuka hakurizakiyi ALLAH zaikawo sauki kuma zan fadamasa sakonki nace nagode yace
kidinga yawaita addu a ALLAH zaya dubaki yakawomasa sauki

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login