Showing 15001 words to 18000 words out of 23568 words
Chapter 6 - IDAN RANA TA FITO Book 2 Complete Na Halima k Mashi .pdf
yatabbatar dacewa sharrine alkali yabukaci m b yakawo shaidu
tareda ita basma sannanyace asakaya shuwa ko ayibelinta dubu ashirin nantake jikinta nabari
takira dady cikinkuka takecewa kagasharrin bello dayakomako dady yace mekuma yafaru tace
yace nicema nasa akasheshi sai akasamu safina gashima har alkali yace sai anyibelina ko
asakayani donhaka saikazo kayibelinnawa takashe wayar tanakuka dukwanda yaganta
saiyazata cutarta akayi irinkukan datake rusawa husna ma kukatake riris zuwayanzu jitake cikin
zuciyarta batada makiyin dawuce brother batasan meyasa bayakaunarsu da mahaifiyarsuba
dady nazuwa suka haduda lauya nansuka karbi belinta m b da sani sale sunatsaye da lauyan
dasuka dauka dakuma na gwamnati suna tattauna yanda lamura zasukasance su dady suka
fito dady yakalli m b nagode da irinsalon dakakuma fitowadashi inasoni dakai muzuba shege
kafasa domin danikakesonyi bada shuwaba Allah zayatoni asirinka husna tadubeshi cikintsana
gamida zafinrai sannanta tofamasa yawu tawuce dukkansu baicemusu kalaba illadaiyaji wani
radadi acikin zuciyarsa maramisaltuwa Kodasuka shigo gida dukkansu dakin hajiyar sukanufa
inda dady yatabbatar musudacewa sukwan tar dahankalinsu
[28/09 1:34 pm] Inna: Idan rana tafito
27.....Zayayi duk yanda zayayidan ganin burin m b baicikaba akarshema zayadaurune bayan
yafita basma tashigo shiwa tace kezonan dan ubanki ina bello yajisirrinmu basma tazaro idanu
cikintsoro tace meyafaru anty husna dama tafita daga dakin tanufi nasu dakin kilishi tace
munafuka itace duk tafallasamu basma tace niwallahi bantabace mishikomaiba nimafa zamana
dashi adardarne kamar wani aljani kotarinayi bayanan inyadawo saiyasanar dani duksuyi
shirusuna tunani kilishi tace ahabbana gayamiki malamai yakebiba yanzu akwaiwanda yakai
maza bin malamai bokazai aje wanda zaike sanardashi komai ketuntuni nakefama dake
muhada dame aikikinki shiwa tace aiyanzu babuda ubanma dabazan hadaba bama malaiba
kekujimu da dan iskan yaro kilishi tace aitunfarko kece kikayi sake tunkana karamin ka
zanshafe labarinka saidai tashinzance gashiyanzu yananema yazame miki alakakai shiwatace
kedaibari yanzu baranasanarwa alhajinmu shima tagurinsa bazanrasa taimakoba nantake
takirashi tashida masa komai shidinma yace kadatadamu waye bello ko babansama waye
bareshi jinhaka tadan kwantar da hankalinta sannansuka dubi basma zaman kotu nagaba
hardake alkali yabukata sabodahaka kisani komeza ayi bakisankomaiba kikaryata duk
abindayafada inkuma kikasake kikasake kikabada watadama tasa akagane mekenan wallahi
zakisha mamaki shiwatace aitasani saidai tanemi wasu dangin don wallahi ko alhajinmu bashi
ba ita kilishi tace hakannan saidai kikoma kizauna dashi shine uwarki shine ubanki kumashine
danginki saninkankine namiji badangoyo bane tundadai baki akahada kinga kenanhar abada
tsakaninku babuyarda
Sannanwata rana yakwankwatsa miki rashinmutunci shuwa tace dainagayamata tajema tafadi
gaskiyar aitasan koni wacece basma daitanajinsu dama tasan dole haka tafaru cikinnisan dare
basma takasa barci shima m b yakasa barci kaiwayake yanakomowa tareda tattara rahotannin
duk sirrikansa na kulekulensu game da kasheshi saida yakammala komaisannan yazauna
bakingado shi yanzu matsalarshi daya basma yaya zayayi ta amince dabatun zuwa kotu
kodayake doletaje ammabalallai banetafadi gaskiya danhakasai yasamukanshi dashiga
tashinhankali yakaihannu yadauko wayarsa yasomakiran layinta saidatadaga sannan tashige
toilet cikin radatace bello kaga abinda nakefadamaka ko gashikomai yadada jagulewa
nikambanmasan yanda zanyiba yace basma kinsanmenakeso dake a a saikafada my d inkikaje
kotu kifadi gaskiyar abinda kikasani cikinwata murya irintawanda yakecikin wanihali tacedashi
bello fadingaskiya bazaiyiwu gareniba dominyin hakan yananufin bani badangina yakara
sasauta murya danjanra ayinta tobaganiba kadakidamu watarana zasugane inkikafadi gaskiya
sannaninan zanzama uwa da uba sanan inzam danginki tayishiru maganar kilishi taketunowa
maganar tayitasiri cikin zuciyarta lalla namiji badangoyobane kayimasa halacci shikuma
yayimaka shegantaka yasakekatse tunaninta dacewa my dear kinyarda tace bello gaskiya
inajintsoro inyiyaddakace watarana kamaidani bola dasauri yace habadai yadace acekoke
kinbada shaidata tace saidai nayi tunanai yanzudai yaushe zamuhadune inason ganinki nayi
missing din lallausar fatarjikinki da lebunanki masu zaki talumshe idanu kai bello wannan aisai
in anahankali kwance yace nifa hankalina kwanceyake so inason ganinki tace tozangwada
ingani innasamu fita donbanafita yace to gobefa ko jibi tace to
Cikin yankwanakin dukkansu gefe biyun kowanne batunsa abasmane donhaka sukacazamata
kalkalwa musamman ma hajiya waddata kira mahaifinsu shikuma yakita indayacemata inhartaje
kotu tafadi akasin abinda yar uwarta tashirya mata tobashi ba ita hartazo gidanshi to zaisa
bindiga yakararmata da numfashi tasani babansu zayayi abinda yafihaka dominkolokacin da
mahaifiyarsu kedaraima duk maganar da anty tace shine daidai bareyanzu bata yautunda
gariyawaye takeso suhadu da bello dotamasa bayani yanda zaifahimceta yabarta tabi ra ayinsu
anty inkomai yawarware saisukoma da auransu asibiti tace zaje tashiryatsaf cikin riga da wando
na jens takawo after dress tadora tadubi husna dake kwance akan gadon hajiya hajiyar tana
kusada ita husna zokirakani asibiti husnatace bazaniba ainitunga randa akaharbi safina inkinga
nafita toda dadyne ko da hajiya banyarda dakowaba yanzo mutum koyakuke dashiba abinyarda
bane hajiya tace wallahi kuwa kedaijeki dibeba yakaiki kujetare yajiraki banason injikinje
konandacan taceto tafita tuncikin motatamasa text cewagatanan zuwasuhadu asibiti kadayabari
direban gidansu hajiya yaganshi tasanar dashiko wanne asibitine tuniyanufo asibitin lokacin
tanatsaye gurin yankarkati yakirata yace ya iso direba yanazaune tafita ta kofar baya takirashi
yanazuwa motakawai tashiga suka tafi dahannu daya yaketukin dayayana cikinnata dukkansu
sunajin wanisako harcikin kwalkwalwarsu tace inazamu yadubeta dorayizamu digan wani
abokina muyimaganar acan shine yasa key yabudekofar falon sukashiga tabi falon dakallo
gidanmadai yayi matakau bedroom sukashiga yazauna bakingado tareda dora kancinyarshi
tasakalo hannuwata awuyanshi sannantace my d dan Allah kayarda inbira ayinsu hajiya
inbahakaba zanzama banidakowa please yazuwa kyakyawar fuskarta ido da lebunanta mukyau
jajir itamashi takekallo ahankali yashiga yimata wasuwasanni dasuka firgitata tamancekomai
dakowa saisukadai take gani lokacinda sukasoma nisacikin wataduniya ne takejin muryarshi
cikin kunnanta yanarada mata
Cewa honey zakirabu dani kadaki barni kadakibisu hajiya don inkibisu yananufin kinbarnikenan
shigemasa tasakeyi taredacewa bazanrayuba saidakai sweet heart i love you hakasuka
lulacikin duniyarsu tama aurata dasuke tsananin sonjuna tsawonlokaci takwanta lamo ajikinshi
yanarun gumeda ita yace basma kinajina
Tace eh yace inasokifadi gaskiyar abindakikasani inmunje kotu kijitsoran Allah bamutumba cikin
bayaninki kadakikara kada kirage yinhakan hizaisa murayu tare ni da ke rayuwa tahar abada
wallahi narantsemiki ko danginki sunkiki nizanzama danginki ballantanama nasani watarana
zasugane kinbi gaskiyane harsuma sudawo hanya inkokinzabesune [28/09 5:43 pm] Inna: Idan rana tafito
28.......Kinbi karya kenan dole zukatanmu suyi nesa dajuna gangan jikinmu suhakura dajuna
tasake makalkaleshi zandaiyi nazari nagari bazan iyarabuwa dakaiba yaja numfashi na amince
kiyinazari tamkar bazasuda yatabbatar musudacewa sukwan tar dahankalinsu
Zayayiduk yanda zayayidan ganin burin m b baicikaba akarshema zayadaurune bayan yafita
basma tashigo shiwa tace kezonan dan ubanki ina bello yajisirrinmu basma tazaro idanu
cikintsoro tace meyafaru anty husna dama tafita daga dakin tanufi nasu dakin kilishi tace
munafuka itace duk tafallasamu basma tace niwallahi bantabace mishikomaiba nimafa zamana
dashi adardarne kamar wani aljani kotarinayi bayanan inyadawo saiyasanar dani duksuyi
shirusuna tunani kilishi tace ahabbana gayamiki malamai yakebiba yanzu akwaiwanda yakai
maza bin malamai bokazai aje wanda zaike sanardashi komai ketuntuni nakefama dake
muhada dame aikikinki shiwa tace aiyanzu babuda ubanma dabazan hadaba bama malaiba
kekujimu da dan iskan yaro kilishi tace aitunfarko kece kikayi sake tunkana karamin ka
zanshafe labarinka saidai tashinzance gashiyanzu yananema yazame miki alakakai shiwatace
kedaibari yanzu baranasanarwa alhajinmu shima tagurinsa bazanrasa taimakoba nantake
takirashi tashida masa komai shidinma yace kadatadamu waye bello ko babansama waye
bareshi jinhaka tadan kwantar da hankalinta sannansuka dubi basma zaman kotu nagaba
hardake alkali yabukata sabodahaka kisani komeza ayi bakisankomaiba kikaryata duk
abindayafada inkuma kikasake kikasake kikabada watadama tasa akagane mekenan wallahi
zakisha mamaki shiwatace aitasani saidai tanemi wasu dangin don wallahi ko alhajinmu bashi
ba ita kilishi tace hakannan saidai kikoma kizauna dashi shine uwarki shine ubanki kumashine
danginki saninkankine namiji badangoyo bane tundadai baki akahada kinga kenanhar abada
tsakaninku babuyarda
Sannanwata rana yakwankwatsa miki rashinmutunci shuwa tace dainagayamata tajema tafadi
gaskiyar aitasan koni wacece basma daitanajinsu dama tasan dole haka tafaru cikinnisan dare
basma takasa barci shima m b yakasa barci kaiwayake yanakomowa tareda tattara rahotannin
duk sirrikansa na kulekulensu game da kasheshi saida yakammala komaisannan yazauna
bakingado shi yanzu matsalarshi daya basma yaya zayayi ta amince dabatun zuwa kotu
kodayake doletaje ammabalallai banetafadi gaskiya danhakasai yasamukanshi dashiga
tashinhankali yakaihannu yadauko wayarsa yasomakiran layinta saidatadaga sannan tashige
toilet cikin radatace bello kaga abinda nakefadamaka ko gashikomai yadada jagulewa
nikambanmasan yanda zanyiba yace basma kinsanmenakeso dake a a saikafada my d inkikaje
kotu kifadi gaskiyar abinda kikasani cikinwata murya irintawanda yakecikin wanihali tacedashi
bello fadingaskiya bazaiyiwu gareniba dominyin hakan yananufin bani badangina yakara
sasauta murya danjanra ayinta tobaganiba kadakidamu watarana zasugane inkikafadi gaskiya
sannaninan zanzama uwa da uba sanan inzam danginki tayishiru maganar kilishi taketunowa
maganar tayitasiri cikin zuciyarta lalla namiji badangoyobane kayimasa halacci shikuma
yayimaka shegantaka yasakekatse tunaninta dacewa my dear kinyarda tace bello gaskiya
inajintsoro inyiyaddakace watarana kamaidani bola dasauri yace habadai yadace acekoke
kinbada shaidata tace saidai nayi tunanai yanzudai yaushe zamuhadune inason ganinki nayi
missing din lallausar fatarjikinki da lebunanki masu zaki talumshe idanu kai bello wannan aisai
in anahankali kwance yace nifa hankalina kwanceyake so inason ganinki tace tozangwada
ingani innasamu fita donbanafita yace to gobefa ko jibi tace to
Cikin yankwanakin dukkansu gefe biyun kowanne batunsa abasmane donhaka sukacazamata
kalkalwa musamman ma hajiya waddata kira mahaifinsu shikuma yakita indayacemata inhartaje
kotu tafadi akasin abinda yar uwarta tashirya mata tobashi ba ita hartazo gidanshi to zaisa
bindiga yakararmata da numfashi tasani babansu zayayi abinda yafihaka dominkolokacin da
mahaifiyarsu kedaraima duk maganar da anty tace shine daidai bareyanzu bata yautunda
gariyawaye takeso suhadu da bello dotamasa bayani yanda zaifahimceta yabarta tabi ra ayinsu
anty inkomai yawarware saisukoma da auransu asibiti tace zaje tashiryatsaf cikin riga da wando
na jens takawo after dress tadora tadubi husna dake kwance akan gadon hajiya hajiyar tana
kusada ita husna zokirakani asibiti husnatace bazaniba ainitunga randa akaharbi safina inkinga
nafita toda dadyne ko da hajiya banyarda dakowaba yanzo mutum koyakuke dashiba abinyarda
bane hajiya tace wallahi kuwa kedaijeki dibeba yakaiki kujetare yajiraki banason injikinje
konandacan taceto tafita tuncikin motatamasa text cewagatanan zuwasuhadu asibiti kadayabari
direban gidansu hajiya yaganshi tasanar dashiko wanne asibitine tuniyanufo asibitin lokacin
tanatsaye gurin yankarkati yakirata yace ya iso direba yanazaune tafita ta kofar baya takirashi
yanazuwa motakawai tashiga suka tafi dahannu daya yaketukin dayayana cikinnata dukkansu
sunajin wanisako harcikin kwalkwalwarsu tace inazamu yadubeta dorayizamu digan wani
abokina muyimaganar acan shine yasa key yabudekofar falon sukashiga tabi falon dakallo
gidanmadai yayi matakau bedroom sukashiga yazauna bakingado tareda dora kancinyarshi
tasakalo hannuwata awuyanshi sannantace my d dan Allah kayarda inbira ayinsu hajiya
inbahakaba zanzama banidakowa please yazuwa kyakyawar fuskarta ido da lebunanta mukyau
jajir itamashi takekallo ahankali yashiga yimata wasuwasanni dasuka firgitata tamancekomai
dakowa saisukadai take gani lokacinda sukasoma nisacikin wataduniya ne takejin muryarshi
cikin kunnanta yanarada mata
[28/09 7:05 pm] Inna: Idan rana tafito
29.....Cewa honey zakirabu dani kadaki barni kadakibisu hajiya don inkibisu yananufin
kinbarnikenan shigemasa tasakeyi taredacewa bazanrayuba saidakai sweet heart i love you
hakasuka lulacikin duniyarsu tama aurata dasuke tsananin sonjuna tsawonlokaci takwanta lamo
ajikinshi yanarun gumeda ita yace basma kinajina
Tace eh yace inasokifadi gaskiyar abindakikasani inmunje kotu kijitsoran Allah bamutumba cikin
bayaninki kadakikara kada kirage yinhakan hizaisa murayu tare ni da ke rayuwa tahar abada
wallahi narantsemiki ko danginki sunkiki nizanzama danginki ballantanama nasani watarana
zasugane kinbi gaskiyane harsuma sudawo hanya inkokinzabesune
Kinbi karya kenan dole zukatanmu suyi nesa dajuna gangan jikinmu suhakura dajuna tasake
makalkaleshi zandaiyi nazari nagari bazan iyarabuwa dakaiba yaja numfashi na amince
kiyinazari tamkar bazasu rabuba yadaukota zuwa asibiti kofar dasuka hadu nanyasauketa tafito
cikin faduwar gaba kodireba yatafi saitaganshi yanata barci cikin mota ta kwankwasa motar
yatashidasauri taredacewa hajiya inakikajene haka nazaga cikin asibitin bangankiba tashiga
tareda cewa anty takira yace takira sosaima tace likitan dazanganine yashiga mitin sunashiga
kuwa hajiya tace inga katin Allah yasa tayanka taciro tabata inmagunguna basma tace allura
sukamin shuwa tace dukwanna dadewar basma tace mitin sukashigafa likitocin shinekika kashe
waya tanunata inma gurin bello kikaje dai saidai kizaba koshi komu yar iska marahankali wadda
batada kishinkai basma dai tanufi dakinsu indata iske husna tana kallo saidai kallon t v takeyi
ammabatasan me akeyicikin t v dinba hankalinta yayi nisamatuka nazari takeyi kansankai irinna
mutananyanzu tunda hajiya tacema kila basma taje gurin bellone saitasamu kanta dawannan
nazarin yanzukenan basma saitazabi bello fiye da yan uwanta kenansatakaucewa gaskiya
donsanranta batasan meyasa mutane suka kicason kansu dayawaba basma takatseta dacewa
husna inata sallama tunaninme kikehakane firgigit ta dubeta ahankali tamike tsaye tana kallon
basma tace yanzu anty basma kinganinkinyiwasu hajiya adalci kenan
Basma tazauna taredacewa meyafaru tace kinje gurin brother ne basma tace injiwa ni wallahi
kodayake konarantse bayarda zakiyiba husna tamatso tadafa basma anty rokonadake dayane
kidaure kifadi gaskiya inkinje kotu saboda kifiddasu hajiya basma tazuramata idanu
cikinzuciyarta tace dakinsan gaskiyar kilakice karnafada amma afilisaitace gasgiya dacineda ita
husna ammazan kokarta tunda dama dagakin gaskiya saibata husna tace nagode cikin
kwanakin basma batada kwanciyar hankali su hajiya sutashirya mata abubuwan dazatace wai
itamatace yacezai kasheta intafadi gaskiya sannakuma shineyasa akashe safina kilishi tace
kice hatta mahaifinsa da hajiya yace zaikashesu shikuwa m b text yake matakoyaushe
tajitsoran Allah ta fadi gaskiya anajibi zasu koma kotune tace yazoyadauketa alayin suminna
kawarta yadauketa sukanufi gidan nan kukatakemasa sosaikancewa itafabatasan yanda
zatayiba tanaso tafadigaskiya ammabason tarabu da danginta tanatsoran halinmaza wataran
zaimanta tamasa halacci hanunta
Hannuta yakama zuwawani dakin maidauke da na urori yazaunar da itakan kujera fuskarta
tanakallon wani katon T V manne jikin bamgo yadanna wasu gurare tamkar fim takeganin
dukkan wanikule kulle dasukayi wasu abubuwanma saiyautasansu batagama kalloba yakashe
yadafata honey kinyarda kokinki fadigaskiya nine asama jikinta yayimatukar sanyi tacehakane
yace kumagashi inbakyatare dani tun a kotu zan sahalemiki tadubeshi kantahar yasomaciwo in
inatare dakaifa ya isogurinta yamikar da ita tsaye yarungumeta da angama shari a zamukoma
America inyi aikidasu kafin lokacin da kasata zatagane kurenta tasoma amfani da gaskiya
maimakon karya tolokacin sainadawo sumasuci gajiyar ilimina tasake dubansa tokamin
alkawarin bazakami kishiyaba yadago fuskarta yanakallota itacematsalarki tadagakai eh yayi
murmushi taredacewa anwuce gurin ninakine kedaya sukasake kankame juna saiyanzu tasamu
nutsuwa dukda intatuna wasu abubuwan hankalinta yanatashi
Kafinzuwan ranar su hajiya shiwa sunga alkali anasu ra ayin subashi cinhanci yajuya shari ar
ammadayake yanada dansauran tsoron Allah cikin zuciyarsa ya amshi kudi saidai bayajin
zaibiye musu hakanan sunziyarci bokaye da malamai danneman biyan bukatarsu shikuwa
daran ranarma gurin baba yakwana a asibiti jikin yayi sauki sosai sunyi hirasosai indayake
tabashi labarin irinwahalhalun da jidda tasha abaya dakuma wandatake ciki ayanzu sannan
yace kota Allah takasance yabashi amanarjidda yakulamishi da ita m b yace insha Allahu yace
bariyaje yayi lafila sannan yason baba yatayashi da addu a saboda yanada wata matsala gobe
addu a baba yayi tazubo masa wahegari tun asubahi yabar asibiti ya isagidansa karkasara
nanyashiga tattara komansa yakammala dukwata shaida dazaibada akotu yatanajeta sukuwa
cansuma sun gama tsarawa basma duk abinda zatace daran ranardai bataritsaba duk lokacin
da husna tafarka zata ganta zaune tanatunani gamida kuka tsam husna tataso tadafa basma
tace anty basma kitsa
Kijitsoran Allah kifadi gaskiya akotu kadakiso mijinki yarudeki kiki yan uwanki karyafa
haramunne basma tadubeta husna yanzu idanyakasance yan uwanane basu da gaskiya fa
bello ne me gaskiya mezakice husna tayidanjim sannan tace still gaskiya zance kifadi mana
tunda zalumci babukau basma tasauke ajiyarzuciya tasake samun kwarin gwarin gwiwa
inmabahar zuciyar husna tafadaba to itadai tajisanyi cikin ranta dasafema ansake mata bitar
abinda zatace donkada tamanta dukdai tana jinsu kilishi hardacewa inmatakama akace zaku
rantse tokirantse abinda yanzu bataci shiwa tace kwarai kuwa itadaijinsu takeyi azuciyarta tace
mugunta inje inratse kan karya intafi inlalace ko sunrigasu m b zuwa kotu saigasu abba suma
ankawosu lokacin da m b ya iso shida sajan sani sale
Kotu tacika tabatse kuma anayin shari ar wasune bayan itasaida akakuma yinwata sannan
akasoma karanto tasu anyibayani inda akakwana bayan amkirakowa yatsaya a indayadace
alkali yadubi shiwa yace ina kanwar taki nan aka kira basma lauyan m b ne yafara mata
tambayoyi bayan yanemi izini kece matarsa tace eh munaso kifadi tsakaninki da Allah a
inakukahadu kukasoma soyayya agidan yayata hajiya shiwa tobamu labarin farkon haduwarku
harzuwayau lauyansu yataso taredacewa shikam baiyarda dawanna tambayarba nantake alkali
yace tayibayani kumataji tsoran Allah tafadi gaskiya kan basma yanakasa kumacikin fargaba
tasoma tundaga lokacinda shiwatakitsa matacewa tajawo ra ayin m b harzuwa yaudinnan
kafintakawo ayaharsu shiwa sunfara zufa tareda rasa indazasu sakansu m b yamika faifan
hannunsa taredacewa ga cikakkiyar shaida nan batareda bata lokaciba akaciro T V akahada
tayanda kowazaigani to komaifa yabayyana kowayagani kilishi tamike zatafice yansanda sukayi
caraf da ita sukace tata matsalar da bance tundatace itace silar mutuwar mijinta kamaryanda
sukagani yanzu muraran bayan angama kallo akayanke hukunci cila kisa abba shekara goma
da tara gakuma tasu matsalar shiwama shekara gomane datara nan akayigaba dasu lokacinda
sukazo za awuce da ita dady yadubeta cikin matsananciyar damuwa yace nasawwake miki saki
daya tadubeshi idanunta babu wata nadama tayi murmushi taredacewa kosati bazanyi ananba
shikuwa m b tuniyakama husna waddaketa rusa kuka yanzune tagane mahaifiyartace silar
mutuwar kanwarta ayunkurinta nakashe yayansu shima dady yanzune yagane dannasa yana
aikinsane akan gaskiyarsa tausayin dannasa yacika zuciyarsa ya isogurinsu yadafashi bello
hakakayi taboye min abubuwa dadama ammabaka kautaminba
M b yadubi mahaifinsa yace dady indanasanar kaitun wannan lokaci bazakataba yardadaniba
yanzukuwa dakaga komai zakafi gaskatawa husna tadubi mahaifinnasu tace dady don Allah
kataimakamin in akatsare hajiya matsaloli zasuyiyawa gareni bandade darasa yar uwata safina
ba hawaye yasoma sintiri idanun dady m b yasakerungumeta sunatafiya yace Mata husna
kadakidamu ammakinga laifina ta girgizakai a a nasani itadince mai laifi taimakamin dainakeso
kuyi yanda m b yaganta arude hiyasa yakaita cikin motarshi basma ma tazo tabude
gabatazauna dady kuwa yanatsaye duk abubuwan ganinsu yaketamkar cikin mafarki m b yana
lallashin husna yace alkali yayiwa hajiya adalcine amma inasokisani wannan kasar tamu
indaikai wanine kokasan wani to kafikarfin dauri donhaka nasanda mahaifin hajiya yasamu
labarin abinda yafaru zaisa asaketa sani sale shineme tukasu hargidan dady inda husna tasake
rikicewa basma ma kukantakeyi dady dakansa yakira mahaifinsu hajiya yayimasa bayani
nantake yashiga yiwa dady masifa kancewa yanasane yagoyi da bayan dansane itakenan
batadagata toyadaisani yarsa bazatako kwana agidan yariba sannan kodatafito totagama zama
dashi yakashe wayarshi abin al ajabi saikuwa gashitafito aranar m b yasha mamaki yakuma
karatabbatarwa nageri a saidai Allah shinezaiyi maganin mutanan cikinta inbanda anageri a wai
acehar akwaiwanda yafikarfin hukunci Allah yakauta yakumasa agane basma kuwa mahaifinsu
cewayayi yasa dukwanda yaganta yakashe masa ita ko alahira bayasanganinta wannanfuricin
yasata kukasosai hajiya kuwa tayiwa husna waya waidik tahada inata inata zata aiko adauketa
husna tace hajiya kebazaki dawonanbane tace bazandawoba ubankifa yasakeni kumakoda
acebai sakenibama kano