Showing 12001 words to 15000 words out of 23568 words
Chapter 5 - IDAN RANA TA FITO Book 2 Complete Na Halima k Mashi .pdf
gefansa sani sale ne yana bashi labarin yanda sukayi akotu yace ranka yadade yaran
dasukaga wuya tun a bompai suka sanardamu cewa abbane yaturashi shikuma yakiyarda cewa
shine sundauki lauya wanda ya lauya batun kancewa aikun hada bakine dasu cila kancewa
sukashe safina waddatakasance kanwa a gareka saboda kafison kaikadai ka gaji mahaifinka
• To andai daga shari ar alkali yace azodakai sati maizuwa m b yayi murmushi nagode
dasuka sakoni ciki kaga cikin ruwan sanyi zasu aikawa kansu sajan yace kwarai kuwa Allah dai
yakaimu kwanaki biyu dasuka biyo baya m b ya murmure sosai donhakama yashi ga shirin
tafiya kauyansu haja kafin yatafi saidayabiya ta makarantar su ado wato B U K lokacinda ado
yazodaga kauye m b baiyarda yazauna gidansu bane saboda matsalolin dasuke ciki dasu
hajiya shiyasa yakaishi makaranta yasama masa daki can dukda saudaya yaleka ado
yatabbatar sunabada himma kowannan zuwan dayayi ado yatabbatar masa dacewa suna
karatu sosai m b yatambayeshi koyana da bukatar wani abu ado yace a a saidai kudi shima
yanaso ne yaje kauye yasamo m b yayi masa fada dacewa inkanason kudi harsaikaje kauye
kenanbani da amfani yakawo kudi masu dama yaba ado sannanyace shima zaije wajansu haja
ne
• Ado yace kagaishe mindasu don Allah kashiga gurin aina u matarsa kenan kace ina
gaisheta data iya karatu danamat wasika sannan don Allah kaje wajan jidda karka manta m b
yadubi ado dasauri kasannamanta da batun yarinyar nan inajin tunzuwanka garinnan kake
tunamin batun yarinyar nan ammanamanta ado yace gaskiya tana bukatar taimako wancan
satin sama ila yazo yakegayamin jikin mahaifinta yamatsa harma yakaimatsayin da baisan
wanda kekansaba m b yace zanje duk nanbanida nutsuwa ne ado yace tunfaruwar harbinda
akayiwa safina sainaga karame dan murmushi m b yayi tare dacewa ado katayani da addu a
inacikin wanihali yasahannu yadibo kudi yaba ado batare da yakirgaba sukayi musabaha yajuya
yatafi
• Ado yabishi da kallo acikin zuciyarsa yana tunanin dama ko mutum yanada kudi da ilimi
gashi abirni yanada wata damuwa m b yashigo kauye sannuyake tafehar gidan maigari
kasancewar hannun sa bayzama norma bane ya isagurin su maigari yamika gaisuwa sannan
yashiga ciki bayan yamusu alheri yagaisa da duk yangidan yashiga dakin haja tayi murmushi da
ganinsa bayan sungaisa yana zaune kusada ita yanarike da hannunta tace dama muhammadu
inasan ganinka hankalina baikwantaba tunda naji ankaimaka farmaki har akasamu kanwarka
naso inzolokacin ammasu babanka maigari suka hanani ganinyanda narude yace garada
bakizoba haja aimunkama su kuma tunisuna kotu yazuhaka jibi muke komawa kotu tace o ni
yasu kumsunce turosu akayi m b yace turosumana akayi saidai haryanzu basufadi wanda
yaturo suba taceto Allah yadoraku akansu m b yace amin nanyafito matada tsarabar datafiso
wato gurasa da biredi mailaushi dakuma kayan tea lodi nan akashi garaban tsaraba m b
baysosanar da haja halinda yakeciki kodatake takorafin yarame yace mata yadai yi zazzabine
tundayazo sunata hira saida azahar yafito donyin sallah
[27/09 8:10 am] Inna: Idan rana tafito
23...........Bayan yacika cikinsa da abinci dasuka idarda sallah yadawo yasamu haja itama ta
idar yace haja inako yarinyarnan jidda tadubeshi cikin yanayin tausayi damuryar tausayi wayyo
kuluwa tananan wahala saiwaddata karu ga uban bayaddayake idairannan danaje gaishsheshi
bayanna dawo saida nazibda hawaye kaje don Allah kadubashi yace to dayafitone zaiwuce
maigari yace muhammadu ina labarin ado kuwa m b yace yana lafiya yace ingaidaku sosai
maigari yace to madalla babudai wata matsalako m b yace bashida wata matsala yamike
taredacewa barina dan mike kafa gidansu binto yasoma zuwa indayafada mata sakon ado
takira aina u sukazauna yacikasu da kudi sukafita da sama ila yace sama ila yarakashi gidansu
jidda suna isakofar gidan ina isowa daukeda bokitin ruwanadibo narobane bokitin bakinsa
dukya bulguce turusnatsaya kamar cikin mafarki
Shimakallona yakeyi duknakara lalacewa nakankance nayi baki fiyedada tattara mayafina nayi
nace danbirni kaine yace nine jidda kece haka daga ina nasauke ruwan narusuna kasa inayini
dan birni yace lafiya yayajikin baba nacedasuki kushigo nadauki yuwan sukabiyoni yanacewa
ruwan wanka kikadebo nace a a zanwanke kayan babane inashiga babagaje tana zabgomin
zagi taredacewa dani matsiyaciya saiyanzu kikaga damar dawowa kizokiwanke kayannashi
kuma kidauki wannan kyadar kisaidamin tundamugun maganar takatsemata lokacin datagasu
m b sunshigo
Tace lafiya wakuke nema sama ila yace daga gidan maigari muke baba nibakishaidaniba tace
toko nashaidaka aidolene intambayi ko lafiya tunda bagurir zuwanka bane nandin kumagashi
kazo dabako yace munzo duba maijikine ga mamakinsa saisukaji tatabe baki taredacewa
yanaciki aisaikushiga inzaku iya don inaga yayi kashinnasa akwance itakuma wannansakaryar
taje dibo ruwa tayizamanta batazo tawankeba m b yajinjinakai donmamaki jincewa jiddace ke
jinyar mahaifinta sukayi sallama nacesushigo danbirni yadubeni wane irinciwone ke damunsa
nace wallahi bansaniba abinda kamar da wasa yakamashi gashinandai yadda yazama Allah
yabashi sauki kekuma Allah yabaki ladan jinya yanzu abinda nakeso dake kikimtsashi zanje inyi
sallama dasu haja saimuje intafi dashi asibiti kema kidandauraye jikinki naceto Allah yasa
abarni sunafita tashigo wa inbata kudinda suka bani domin dayantaganeshi jikan hajane nabirni
yatabazuwa yabasu kudi nace baibani komaiba
Yacene inshiya baba zayazo yakashi asibiti tatabe baki kowa daiyaji dashegen kilibibinshi
shikuma awa kare dagudun layya indama gurin dayafi asibiti toyakaishi tafice nidaina goggoge
masa jikinsa na canzamasa kaya nazauna jiran danbirni su ya awwalu sunagidan ammasai
sama ila ne yataimakawa danbirni suka sak baba acikin mota yazogurin su babagaje yace to
dawazamuje kila gadozasubashi kuma jinyar namiji sainamiji taceni wannayaro zanmatsamawa
acikinsu gasucan tambayesu indamaizuwa m b yace kece yadace kimusu magana baba tace
kagayitakanka badaikace zaka iyaba tokaikazauna dashimana karkadameni yadubeni zomuje
tace wa kuluwa wannanbata zuwako ina wazaimin tallan cikin bacinrai yace muje faditake
kuluwa karkisa kafa kibar gidannan saninhalinta yasa natsaya tuniyasa hannuya fizgoni zuwa
waje yaturani cikin motar sama ila ma yashiga mukatafi
Yauce rana tafarko danataba shiga irinwannan motar duk makwabta sunata dagamana
hannutare da fatansamun sauki munsoma tafiya tunisanyi yagauraye motar wanda hakan
yahaifar da takurewa agareni danbirni da sama ilane kawaisuke hira tafiya tayi tafiya tun
inaganin dazuzzuka harnafara ganin gine gine dogaye haba su jidda abinnema yasamu
nannasaki baki gamida zare idanu inakallon duniya banyikauran bakiba nace danbirni nankuma
inane yace birnine nace ikon Allah birninkenan waiyaugani abirni dama haka birninyake jama a
tamkam nace danbirni dama aduniya akwai mutane dayawa haka yayi dariya ainanbakiga
komaiba indai batun mutanene sama ila yace su kuluwa anshigo birni nazubawa motoci idanu
gasunan kalakala nakumacewa to itawannan motar batadatsadane naganta dayawa yakumayin
dariya yace kano dabokenan birni jalla babbar hausa mai mata mai mota mai dala da gwauran
dutse yaro kodame kazo anfika kinji kirarinmu nace nifa inkabarni zance nanne makka da
akefada ba danbirniba har sama ila saida yadebe da dariya
[27/09 4:06 pm] Inna: Idan rana tafito
24.......
Danbirni yaciro wayarsa yakira cikin wani yare najiyana magana tsuramasa idonayi inamamakin
wannan abar maganace dawanne yare yake magana damashi kabila ne danaji anacewa naga
yagama magana yasata cikin aljihu yace mushiga nakira likitane yacemin yanaciki araina nace
oh wannan yaran dayayi yasanma abinda yace kenan mukashiga ciki yayi fakin mukafito kaiyau
inakallon duniya inama acedadine ya kawoni birni baciwoba dasaina kashe kwarkwatar idanuna
daidai da kasangurin abin kallone gashinan kamar siminti saidaishi yanada gida gida kumabayyi
laushin simintiba arainanace sainataba anakicikicin dora baba agadon wasumasu korankayan
kayane sukashifito da gado
Kosune malaman asibiti oho nidainatsuggunna inashafa kasan sama ila yace ke kuluwa tashi
mujemana nabisu nida sama ila mukazauna akan wani benci yayin da danbirni yashiga dakin
da akakai baba mutanesuna ta kaiwa da komowa lamarinma nisai inaganin kamar wadda aljanu
suka budewa idanu cankusan sa a guda danbirni yafito yadubi sama ila sunkwantar dashi za
abashi gado yanzu saidai jinyarshisai namiji sama ila yace to yanzu yaya za ayi gashiban taho
da shiriba da nazaunatunda daitaima kone danbirni yayi Jim sannan yace kodayake ba damuwa
zandauko daya dagacikin masugadina saisulura dashi saidai jidda kukoma tare damanazoda
itane dontaga inda mahaifinta yake donkada tashiga watadamuwa ta musamman nadubeshi
nanzanbar babana yace eh inkuma Allah yace zaitashi ya taho da kafarsaba idanuna suka
cikada hawaye nansuka dunga lallahina saida akakai baba gadonshi akadaura masa ruwa
sannan danbirni yadaukomu amota hartasha inda yasaimana nama da gurasa da wani lemo
cikin kwali irinnayan birni yakuma kawo kudi yabawa sama ila sannan yabiya mana kudin mota
Yadubeni kadakidamu in Allah yayarda baba zayasamu sauki kici gaba dayimasa addu a
yamatso da bakinsa kusa da kunena yace innagama da matsalar ciwansa zanduba taki
matsalar kinjiko cikin mota dai tagumi nayi harmuka isagida inata tunanin baba fatanadai Allah
ya tashi kafadarsa kodamuka Iso gida sama ila yaciro kudi cikin kudin da danbirni yabashi yace
min gashi konima zandan batar namasa yabarsu koda nakarbama babagaje kwacewa zatayi
yace to zanba binto inyaso saiki Karba agirinta duksanda kikabukata nace to nagode lokacin da
nashiga gida babu wanda yatambayeni cewa ina baba ya akayi ina akakaishi hatta matarshi
gaje donhaka nima nasamu wajena zauna lokacin dana shiga dakin babagaje dasunan bacci
cewatayi infitar mata adaki inkoma gurinwanda nazaba nabishi da tace nadawo shikuma
yafizgeni natashi nakoma dakin baba nayi kwanciyata aiko dasafe da duka akatasheni
nadasosai sannan tafita kanna baba saidasafene suka shiga masifa cewa danbirni yanunamusu
isa donyana dakudi bainemesuba yatafidashi danhaka suma bazasu nemeshiba kaji hauka
sunmata saisufi kwana uku babu wanda yalekoshi sunmata cewa su danbirni yarufawa asiri
makotako inafita sukasoma tambayata nace asibiti mukakaishi saidai bansan kowanne asibiti
bane saidaisu tambayi sama ila mitane dadama sunce ranar kasuwa zasu
Nemishatar mita yarakasu yaya sani ne mayace inmasa kwatance zaije nace saidai yajewajan
sama ila hinde ma datazo gidan inaji babagaje nacewa muna gidan Dan iko akazo akadaukeshi
kokala ba acemanaba hiyasa nima bazaniba kema koma gidanki
Donkosu wannan yaron cewanayi sushareshi shinde Tatabe baki dacewa tosu asuwakuma
babagaje tace kyagyanemin hanya shirunazauna ina mamakin babagaje damahaka akezama
da miji Allah kasatagane shikuwa baba tunda likita ya gama dubashi yatabbatar Hawan jinine
da ciwan sugar amma sugar batakamashi sosaiba nan akabashi gado aka rubuta magungunan
da zayasha yabaiwa m b m b yafita saida yasayo magungunan tareda jallabiyoyi da gajerun
wanduna sannan yabiya ta gidansa can kalkasara yadauko daya dagacikin masugadinsa
harsanda suka iso baba nabacci yadubi maigadin yace inuwa idanyafarka kakira likita
sannankabashi wani abuyadan taba gakayanciye ciyenan saikuma kacanja masa tufafi inusa
yace to sukayi sallama
M b yanufi gidansa dake dorayi shikuwa baba baifarkaba saigoshin asubahi da salati yabude
idanu sambaima san ankawoshi nanba yashiga raba idanu kozayagane gurin inusa yatashi
daga gyangyadin da yakeyi yace sannu baba kafarka baba ya zura wa inusa idanu shidai
baisannan inabane yace yaro nan ainanake inusa yace asibiti ne baba [27/09 8:57 pm] Inna: Idan rana tafito
25....Baba yace yaro wanene yakawoni inusa yace maigida nane yakawo ka baba yayishiru
ammabaisan wanene maigidannasaba inusa yakira norse don likita baya nan tadan dubashi
tareda bashi magunguna sannantace yadanyi bacci kafin likita yazo tareda m b likita sukashigo
ya isa yanataba jikin baba yayinda inusa yashiga gaida maigidannasa likita yadubi inusa
yaciwani abune yace eh yasha ruwan tea norse tabashi magani baba jin antabashi saiya farka
saiko idanunsa sukasauka akan m b cikinsanyin murya irinnamarasa lafiya yacema m b dana
damankaine ya isagurin nine baba yajikinka najisauki dannan Allah yashimaka albarka yasaka
gama daduniya lafiya duk sukace amin m b baibar asibitinba saida yatabbatar ancanzawa baba
tufafin jikinsa angogeshi yayifes yakuma karya daganan yanufi gidan mahaifinsa wanda
rabonsa da gidan tundaran da yazo kiran mahaifinsa
Cikin faduwar gaba yashiga gidan basma da husna yasamu zaune kankujera husna tana waya
yayin da basma tazabga tagumi tabishi da kallo duk yarame sosai ya isa gurunsu basma
takaudakai yazauna sannan yadubeta dady yanaciki kai tadaga masa alamar eh yayi kasa da
murya basma yadace kitsaya ki fahimceni kedai nasan kinsan komaigame da matsalata
tanangidan gameda matsatada mahaifinki kuwa wannan yanayin aikine bawainaje
kamashibane mungayyaceshi office dinmune saboda wasu yara da mukakama da muyagun
kwayoyi sukace nashine basma tace amma ai inyanayi zakasaniko kuma dabakashiga cikin
masu zuwa kamoshiba yacecukin kasada murya my dear kinsanfa yanayin aikina kada
dadynane dolene inje inkamoshi kifahimci wannan husna dake gefe tace todolene yinwannan
aikin tamike taredacewa brother bazaka taba wankekanka agurinaba harsai kabinciko wanda
sukakashemin yar uwa tareda janye ra ayinka nakama kakana yatashi yadawo kusada ita
husna koda kakannaki bashi da gaskiya kafintayi magana saimuryar dady sukaji yace eh
kodashine bashida gaskiya m n yayishiru tareda sunkuyar dakai dady da hajiya suka isogurinsu
yacigaba dacewa bello nacireka dagacikin yayana
Matsawar zakaci gaba dabin diddigin sirikinka inacekai mekareshine hajiya tace sannan yasaki
abba tareda kurar shari ar nidai akacuta da aka kashemin ya m b yadubeshi banida hurumi cik
shari ar su abba amma maganar alhaji turaki najanye tunranda nafahimci nageri a tazama
abinda tazama kuma inharkace gaskiya zakayi tobazakakai labariba nikuwa bazanbi layin
danasa akarshe al amarinaba domin duk wandayabi sanzuciya toyashirya zuwandanasani
hazalika inninabarshi to wataran zaisamu masukamashi basma dakarfi tace bello kadaina
fadinhaka ga mahaifina yadubeta gaskiya nafada wandabakowa kesanjintaba dady yace to
inkagama zafinkan da taurinkan saikakawo takardar basma dan mahaifinta jiya yakirani
yabukaci hakan kuma kodaya bagalai finsaba domin koni mijin husna yaminhaka zannemi
takardartane kawai yadubi dadynshi tamkar bashine yahaifeshiba dady yadauki batun dazafi
gwarai sannayamaida dubansa ga basma waddabatun dady yatsaya mata cikin zuciya
arantafaditake nankuma zamusha bambam dan inason mijina dady yace kana kallonta babiko
akace kayiba kanshi yanakasa yace dady inaganin wannanmatsalar batasha fi auranmuba
shiwatace injiwa kagaggauta rubutomata sakinta butulu kawai yadubeta acikin zuciyarsa yace
kekwananna zanbaki mamaki amma afilisaiyace hajiya don Allah kumin afuwa kufahimci
yanayin aikina tsakitaja tace kaiyashafa tadubi mahaifinsa kashaida mishifa karyafita agidannan
saiyabata sakinta yakuma duban basma da idotaimasa alamun a a yace to shikenan
zanyitunani
Matsawar zakaci gaba dabin diddigin sirikinka inacekai mekareshine hajiya tace sannan yasaki
abba tareda kurar shari ar nidai akacuta da aka kashemin ya m b yadubeshi banida hurumi cik
shari ar su abba amma maganar alhaji turaki najanye tunranda nafahimci nageri a tazama
abinda tazama kuma inharkace gaskiya zakayi tobazakakai labariba nikuwa bazanbi layin
danasa akarshe al amarinaba domin duk wandayabi sanzuciya toyashirya zuwandanasani
hazalika inninabarshi to wataran zaisamu masukamashi basma dakarfi tace bello kadaina
fadinhaka ga mahaifina yadubeta gaskiya nafada wandabakowa kesanjintaba dady yace to
inkagama zafinkan da taurinkan saikakawo takardar basma dan mahaifinta jiya yakirani
yabukaci hakan kuma kodaya bagalai finsaba domin koni mijin husna yaminhaka zannemi
takardartane kawai yadubi dadynshi tamkar bashine yahaifeshiba dady yadauki batun dazafi
gwarai sannayamaida dubansa ga basma waddabatun dady yatsaya mata cikin zuciya
arantafaditake nankuma zamusha bambam dan inason mijina dady yace kana kallonta babiko
akace kayiba kanshi yanakasa yace dady inaganin wannanmatsalar batasha fi auranmuba
shiwatace injiwa kagaggauta rubutomata sakinta butulu kawai yadubeta acikin zuciyarsa yace
kekwananna zanbaki mamaki amma afilisaiyace hajiya don Allah kumin afuwa kufahimci
yanayin aikina tsakitaja tace kaiyashafa tadubi mahaifinsa kashaida mishifa karyafita agidannan
saiyabata sakinta yakuma duban basma da idotaimasa alamun a a yace to shikenan
zanyitunani
[28/09 7:56 am] Inna: Idan rana tafito
26......Dady yace wannetunani zakayi aibashawara akabakaba wannandolene kayishi donhaka
bakabukatar tunani Allah yataimakeshi duk wayoyinsa suka shigaruri yaciro yadagasu atare
dasauri yafita taredacewa inazuwa basma hardacewa inadai nan inajiranka dankasani dady
yasamu guriyazauna zuciyarsa sambadadi besanmeyasa bello yasa kansa cikinwannan aikinba
sambaya sha awar aikin dannasa shuwa takalleshi kaikadai bello yasan daraja donhaka yabada
takarda kainezaka matsamasa tayi ciki abinta basma tanufi dakinsu husna itadaitanason mijinta
husna kuwa saitaji tana tausayin dan uwanta dukda tanajinzafin abinda yayiwa kakanta yanda
hajiya take bada labari waiya bishicikin mutane da ankwa kamar yamasa sata kunjisharri m b
yanakwance kankatifa cikin gidansa na dorayi darene yasoma nisa kusan biyu tunanin matarshi
yakeyi yanasota kusa dashi kewatace takedamunsa bazaisa halinda zaitsinci kansaba idan
akarabasu yanasonta sosai yajawo wayarsa yasoma kiranta tana kwance kangado cankurya ta
makure tarufa da bargo kantanacikin gwiwoyinta tasani mijinta yana kan gaskiyarshine
saidaiduk dahaka baso aceshiyaje gurin mahaifintaba tasani dama ba kaunarsa sukeba
sannanma in akacigaba da shari ar asiyatonu tasan dolekomai yadagule musamman ita da
mijinta wayartace takatseta dasauri tadauka dokada tatashi husna tadora wayar akunnenta
taredacewa my d yayi ajiyar zuciya
Sannan yace my dear yajawo filo yamanna akirjinsa sannan yace honey kina ganin munrabu
kenan tayikasa da murya bazan iyarabuwa da kaiba kaifa yarintse idanu kemakinsani indainine
zansakeki to bazakitaba zama sakakkiyaba i loveyou so much tasake makale wayar
taredacewa me too yalumshe idanu yanzuyaya zamuyi tasakeyin kasa damurya anawaganin
shinekajan ye shari ar safina sannan kafita batun dadynmu insansamune ma ka aje aikin
dansanda kadawo kakama harkoki da dadynka kamar yadda yafiso saikaga munsamu
kwanciyar hankali da nutsuwa dazaman lafiya yayi dan murmushi maisauti sannan yace
nakiganin suhajiya zasu kyaleni idannayi dukwadannan abubuwan da kika lissafo dady na kuma
zaiyadda yadaina fushi dani yayaddacewa balaifina bane duk wannan abun husna zatayarda
dani damasauran jama a
Tayishiru cantayi ajiyar zuciya tokaime kagaza ayi yace cigaba dashari ar shinezaifitar dani
kedaice nakeso dukruntsi kadaki juyaminbaya tace innajuyamaka bayan inzauna dawa bello
karike azuciyarka nidakai har abadane kodayaushe karasonka nakeyi yace nimahaka
hadaisukayi tamusayar kalaman soyayya harnisan dare sannan sukahakura kowanne yayilamo
cikin bargo yankewar dan uwansa washegari ranar da kotu tabukaci azomata da muhammad
bello tahir tsaf yashirya sukanufi kotu kumashari arsuce akafara kowanne yatsaya agurin
dayadace daga inda m b yake yahango su kilishi harma da shiwa dakuma su husna basma
daibatazoba bayan gabatarda shari a lauyansu abba yatashi yasoma yiwa m b tambayoyi
gameda fitarsu da safina harzuwa lokacin da akayi harbin m b yazaiyanemusu dagazuwansu
gidan harcewa da safinatayi zatabisu dakumakin da hajiyar tayi harzuwa lokacin da akayi harbin
yakumasanar da kotu cewa dama su cila sundade suna farautarshi yufadi guraran dasuka dinga
binshi lauyan gwamnati shine yakuma tambayarsu cila sukadada tabbatarwa da kotu cewa
abbane yaturasu wanshikuma yakafe akancewa shibashibane baimasansuba lauyan
shimayadage to ason m b bazaifasa kwandawuriba sai abba ya amsa laifinsa ammaganin
yaddasukeja saiyace yanada magana akabashi dama yace zan iyayarda abbane saboda
mahaifiyar sa kawace agun kishiyar mamana wadda itace takefarautar raina saida shiwa
tamiketsaye donfirgici lauyansu yataso danufin dakatar da m b amma maishari a yace a a
Yabarshi yacigaba nandai m b yakwashe duk yandasukayi tashirya gadarzare gareshi
yanatsallakewa hatta da basma da akaturo gurinsa dantajara ayinsa saidayafada tunisu shuwa
sunyi mutuwar zaune donjin sirrinsu naboye yafito sarari nan alkali yabukaci ganin shiwa tafito
indata karyata lauyanta kuma