Showing 9001 words to 12000 words out of 23568 words

Chapter 4 - IDAN RANA TA FITO Book 2 Complete Na Halima k Mashi .pdf

Da yansanda masu
tsaronsasukayi cikinsauri n b yace sunsameshi kenan sajan yace basusa meshiba dominnakai
dauki tare da wasu jami an dananemi taimakonsu tunda nafahimci nufin masutsaron nashi sun
amshiwani abuzasu bada dama akasheshi m b yace duk asakayasu masu tsaronnashi
akawowasu sajan yace an samu nasarar cafke daya daga cikinsu donsunshigone ashiga irinta
likitoci tomunsake samunnasara kenan inaganin zamucanza asibiti a asirce inji m b sajan yace
intuna ninhaka nima lamarin yakoma yar wasanbuya da jami antsaro dasu jangul yakasance
suna farautar juna donhaka jami antsaro suka tsaurara bincike akai m b yashigo cikin asibitin
dasuka canzawa cila yaukwana hudu kenan m b yazauna kan kujerar dake kallon gadon ya
dubi cila yace yakamata kaba yansanda hadinkai gurin sanardasu gaskiyar wanda yasaku ta
iyayiwuwa katsira m b yayi yayi ammayaron baice kalaba
[25/09 7:13 pm] Inna��: Idan rana tafito

17....Don haka yamike tare dacewa zakayi magana lokacin dabaka shiryaba cikinsatinsa na uku
cikin dare yansanda sukazo sukatafi da shi yafuskanci horomaitsanani kafin yayibayani cewa
abbane yasasu ammabashi akaba aikinba taredaizasuyi aikin guri uku sukaje nemansu jangul
ammaba a ganshi ba saidai wanda akakama cikin wandasukazo kashecila shiyanuna musu
abba bayan yashawuya tuni yansanda sukakama abba wanda yatubure samshibaima sansuba
m b baijimamaki da hajiya takirashi gaban mahaifinsa tatubure sayasa kar mata dan kawarta

dady yace banganeba meyafaru shiwatace bello ne yasa akakama abban kilishi waiyana da
hannucikin kisan safina kajiwani sokanci dady yadubeshi wannanwanna irinsakarcine koko
abinda akefada kan yansandan shinekakeso katabbatamana da akecewa sharri kawai
akekoyamuku tomaza ka gaggauta sakin yaronnan kajiko m b ya gyarazama yadubi hajiya tare
da mahaifinsa
Wallahi tallahi dady bansan ankama abba ba koda ankamashi inaga batakan kesdin safina
bane saidai wani abudaban hajiya cikin masifa tace karkaraina min hankali ankamashine
dalaifin waishinema ya aika ayikisan haka yansanda sukace manazuwanmu m b yace to zandai
bincika inji yanda lamarin yake amma gaskiya banida hurumi dazan sakeshi hajiya tace dady
kaimasa magan yaya danrainin hankali zaisa akamamin dan aminiyata ninace nayafe dan bakar
jaraba an kuke da bincike ahakanefa dama suke dorawawani sharrin dabaijiba baiganiba
kodan yaga banice nahaifeshiba tarushe da kuka tatashi tanufi dakinta dady yashiga yiwa bello
fada dacewa duk abinda uwa takewa danta shiwatayimaka baidace kahadata da aminiyartaba
domin Allah ka warware wannan lamarin m b yace dady kayihakuri banida izinin sakinsa
kodanine nakamashi bare banibane zandai bincika kuma insha Allah bazanbari acutardashiba
matukar yanada gaskiya kuma kabawa hajiya hakuri insha Allahu wannabazai zama silar
batawarta da aminiyarta ba yamike ya fita
Lamura sunyita faruwa dukda hajiya kilishi da hajiya shiwa sundinga bitasama wato ta manyan
yansanda hakansu yakasa cimmaruwa donkuwa m b yarike wuta akankesdin yace saidai atura
su kotu kamar yadda dokarkasa ta tanada sunacikinhaka saiga waya daga office dinsu na abuja
ananemansu da gaggawa sunzauna mitin kan masu laifukan da sukakama saidai dolane
asakesu in akayila akari dasuwaye masugidan nasu shugabansu yace kuma inamuku albishi
gameda abibda kowannanku zaisamu inmukabar wannanbatun dama wanilokacin muna farauto
masu irin laifikannanne don kawai mucika aljihunmu mekukace ga mamakin m b saiyaga
sauran yanguri sunfara fara a taredacewa hakane cikinsauri m b yamike tsaye yadubi maigidan
nasu ranka yadade inmukayi haka muci amanar kasarmu bayanhaka addinina yaharamta
cinhanci gareni donhaka kawai mukamo masu laifi mu gufanar dasu gabankotu komin
mukaminsu shugaban yakalleshi dama kainafi tunani zakabamu matsala
Inasokasani yanzu akasarnan inkanacikin gwamnati to kafikarfin dauri musamman inkana da
kudi yanzu andaina kishinkasa kowasaidai yayi kishin aljihunsa donhaka shawarata kayarda
muyihaka inmakaki karba bazaka iyakomai akaiba domin andade ana irinhaka irinka dadama
masutaurinkai sunhakura m b yagirgizakai nibazanhakura ba shugabansu yace to saikaje
kayiwa kwamishina bayani yafita saurasuka bishi abaya yakallisu abubakar wadanda dasusuka
shawahala donyin wannan aikin dukkansu sunyi ammanna dakudin daza abasu maimakon
kishinkasa sukafita sunamishi dariya ade yadafashi kayitunani kokayarda kokarka yadda abinda
sukeso shizasuyi
Kagakenan garaka amshikudinka kasasu cikin jakarka shima yafita takaici da mamaki yacika
zuciyar m b harmayasoma tambayar kansa waimeyasa kowayanzu akasarnan bashidamagana
saita kudi kudi kudi dai burinkowa kenan kumakotahalin kaka akeson su kota halas ko taharam
shinmutane sunatuna mutuwa sunatuna kwanciyar kabari kosuna mantakowa zayayibayani
yanda yasamu dukiyar sannan aikinka kasuwancinka kaiduk sana arka kai abintambayane
akanta kilatakaika wuta kilakuma ta kaika aljanna yafitacikin kudirin kamoduk wadanda
sukedahannu aciki musamman surikinsa wanda sunansane nafarko da masulaifin suka kira

kuma anjima anazargin shisaidai ankasayimasa komai saiyaushe zamucigaba awannan kasar
yanatafe cikin motarshi yanufi asokoro gidan hutawar sirikinnashi gefanshi mansur ne wanda
yazaunar yayima nasiha sosai danyalura shiyana da danrau ni cikinsa a shima yayarda yamika
wuyasuyi kishin kasarsu da kyarsuka samu ganinshi yace sushiga abintakaicin harda mace yar
arna yasamusurikinnashi koda sukayi ido hudu da m b dasauri yamike tsaye damakaine
yamaida hannuwansa bayanshi yacigaba da taficikin falon yanacewa inafatan kakawomin
takardar sakin yata kumagame da kashemin jikadakayi shimazan gurfanar dakai gabankotu m
b yayi murmushi yace baba kafin zuwanwannan yanzu nazo gayyatarka namu ofishin dan
amsawasu yantambayoyiYazubamasa idanu yace nakanufin kazone kakamani m b yace a a
baba nazone nagayyaceka dannafi son ayikomai cikinmutunci yaware yatsunsa uwarkanace inji
alhaji shu aibu ko darattanku gaba daya kashagabansa ballantanaku yaciro waya yasoma kiran
gwamishina cikin isa yakecewa dasaninka yara sukazomin rashinkunya canyace shikenan
yadubi m b inzuwa yasako kayanshi kamar maimutunci yakalli budurwarshi inazuwa yanzu tashi
motar yashiga direba yaja kusantare suka isa cikinkasaita alhaji shu aibu yashiga saidai
daraktannasu yaga m b da alhaji cikintsananin mamaki yaketambayar wayasashi m b yace kan
aikinmune rankaya dade kasan dalilin dayasa nazodashi yantambayoyine kawai zakaimasa
shikuwa alhaji cikin fada yakecewa kamarni zakusa wanna yaron yacimin mutunci akasarnan to
zamuzuba tsakanin ni dashi
[25/09 9:22 pm] Inna��: Idan rana tafito

18.....Shugaban nasu m b kuwa cewa yayi nibanida matsala dashi kaida kake da matsala dashi
ka iyatam bayarshi duk abinda kakesonkaji dagagurinsa duk wadannan abubuwan basusa m b
yakarayaba guriyasamu yazauna shimayana fuskantar alhaji bayan yataji abinrubutu yadubi
surikin nashi alhaji kokasansu falke gamamakin m b saijiyayi alhaji yace eh nasansu yaranane
masu shigomin da hodar ibilis dakuma haramtattun kwayoyi bayannan mekakeso kasani
mamakiyacika m b yanzuhar ankaimatsayin damai laifi zaifadi laifinsa dan isadagadara
badonnadamaba yakatse tunanin m b dacewaInkagama zantafi yamike tareda kallon m b
zakumakasan cewa kaci zarafina hakanan inason kasakomin yata yawuce yabar m b zaune da
biro da takarda ahannu ransa abace yamike yanufi masaukinsaSintiri yashigayi tareda tunanin
mezayayi dukwadanda kegabansa sunkibashi goyon baya abinyika wai ranar mondy zaikai kes
din kotu dakansa gamayin wannankenan wayarsa tashiga ruri kodayaduba yaga mahaifinsa ne
cikin ladabi yadaga mahaifin nasacikin zafinrai yakemagana bazakazo kasa asakiyaron
nanbako m b yace zanzo insha Allah aikine yaminyawa yasu hajiya tsaki dady yaja sannan
yakashe wayar m b yagirgiza kai rashinsani yasa dadynshi fushi dashi zaijure harlokacin da
yarfara zatanuna injiyara donhaka saiya kira sajan sani yakara jaddadamas yashigar da batun
kotu ranar mondy shimanan lamurasun shakansane ammadakomai yakammala yannan tahowa
kilishi da shiwa hankulansu namatukar tashe sunrasa indazasusa kansu duk watakafa
dasukeganin suna da itasunbi ammaba nasara sun shiga malamai bokaye duk saidai cikudinsu
amusu karya aceza asakeshi kumaza amanta damaganar tamkarba ayitaba gashikoganisama
saudaya sukatabayi shima dakar akabari sukaganshi akarshe dolesuka hakura suka nemi lauya
tundasun gano dolene aje kotu Hajiya shiwa tadaga watakira mahaifinta don tunanin datayi
cewa kilazasu iyasamun taimako dagagareshi bayansu gaisa yaketi mata gaisuwa kafintakai ga
bashi labari saiyace da ita yanzu nake tunanin kiranki ko maigidanki don inshaidamasa yajawa

dansakunne don ruwa basa ankwando bane kumabakin rijiya bagurin wasn makaho bane shiwa
tace yayi wani abukenan yace kamarni akasarnan yaronnan waiyazo zaikamani dakarfi tace
kamaka yayi dan murmushi kisanr wa mahaifinsa yajamasa kunne in yayiwasa zannunamas
gaba dagabanta yakashe wayar dady yana dakinsa tashigo dasabon kuka dasauri yataso
yanatam bayarta abinda ya faru cikin kuka tace bello saboni yaje yayi karatun dansanda
inbandahaka nanmuna wani kes din waikamar bello yaje zaikama mahaifina inbairaga min dan
inamatar ubansaba yaraga don yana auran yarsa zumbur dady yamike yarike hannun matar
tasaHajiya shiwa tadaga watakira mahaifinta don tunanin datayi cewa kilazasu iyasamun
taimako dagagareshi bayansu gaisa yaketi mata gaisuwa kafintakai ga bashi labari saiyace da
ita yanzu nake tunanin kiranki ko maigidanki don inshaidamasa yajawa dansakunne don ruwa
basa ankwando bane kumabakin rijiya bagurin wasn makaho bane shiwa tace yayi wani
abukenan yace kamarni akasarnan yaronnan waiyazo zaikamani dakarfi tace kamaka yayi dan
murmushi kisanr wa mahaifinsa yajamasa kunne in yayiwasa zannunamas gaba dagabanta
yakashe wayar dady yana dakinsa tashigo dasabon kuka dasauri yataso yanatam bayarta
abinda ya faru cikin kuka tace bello saboni yaje yayi karatun dansanda inbandahaka nanmuna
wani kes din waikamar bello yaje zaikama mahaifina inbairaga min dan inamatar ubansaba
yaraga don yana auran yarsa zumbur dady yamike yarike hannun matar tasa Donhaka baije
kano dawuriba sai shabiyun dare daya saura yashiga falon gidan mahaifinshi yagani
yanakaikawo acikin falon dasanyin jiki yace dady cikinsauri yajuyo yatako gabanshi cikin
fargaba yace dady meyake faruwa damamakinsa saiyaga yafiddahannu yazabga masamari
yakumaciro na hagu yazabga masa adayagefan harsaida yayi tagataga zaifadi mamaki
yacikashi yabi mahaifinnashi dakallo dady yace tir dahaihuwarka m b yazaro idonu lokaciguda
kuma yazubekan gwuwoyinsa kasance war yayan kanawa suna dabiyayya sambasasan
sabama mahaifansu yace dady menayi don Allah kayafemin dady yanuna shi dayatsa kai bello
bantaba sanin bakada mutunciba saiyau tunda kakai alhaji shu aibu kara nasannima zaka iya
kaini me shiwa tayimaka saiyanzu yagano laifinsa kaikurum yasunkuyar kasa dady yacigaba
dacewa inbakaraga don yana mahaifin matataba aikaraga dan yanasuri ki nka kodama don
kacizarafinsu kayo karatun kan m b akasa yace a a dady kayihakuri Yanayin aikine yazo
dahaka dady yatareshi dacewa aikin banzanka dagayau inninenahaifeka to kacire kanka daga
hurumin alhaji shu aibu kodayinhakan yananufin zakarasa aikinkane m b yadubeshi dasauri
yaceto dady zanyi duk yanda kakeso saidainaso dakasau rareni namaka bayani yandazaka
fahimta dady yajuya bansau rare kaba m b yarikekai tareda fadin innalillahi wa inna ilaihirrajiun
shikenan sunhadani da dady kasa yazame yazauna yazabga tagumi tunaniyake yanzu yazayayi
shinyajanyene koko yakaisu kotu dukdabashi tabbacin alkalin kansa zaiyi na Allah kanlamarin
tunanisa karyataurare yaje banasara kuma yasani mahaifinsa bazitaba fahimtar saba cikeda
sanyin jikiya mike yanufi dakinsu husna yasani basma tanaciki tunrasuwar safina tananan
gidanne yamurda kofa yashiga dukkansu sunazaune ne abakin gado sunzabga tagumi husna
tanufoshi brother kacuceni ashehar zaka iyacinmutuncin kakana kenanbatun da mútanesuke yi
dangane damutuwar safina gaskiyane tasoma kuka damazaka iyakashemu dama bakasanmu
[26/09 9:17 am] Inna��: Idan rana tafito

19....Nazaciko ba dady kai ubane agare mu ashebanyi tunaniba tazube tana kuka tareda
bubuga hanyenta akasa baisan mezaya cemataba donhaka saiyawuce gurin basma wadda

itamatake rusa natakukan yatsaya agabanta tamike tana masa kallon tsana cikinkuka takefadin
me babana yamaka bello meyataremaka shin danyabakani laifine yakama hannunta ki
saurareni basma nasan kezakifahimci nufina tafizge tareda bubuga hannuwannata akirjinshi
kabani takardata banasonka banasoka yakamota ta kwace taredacewa kafitadaga dakinna
banasonka bana sanganinka juyawa yayi yafita hankalinshi atashe gidansa yanufa ranardai
kwanayayi babu barci sintiri yayitayi cikin dakishi yagaji yazaunaMamakinshi daya duk
mutanannan basu ganingaskiya shikenan kasar tazama yanda ta zama kowa yanayin sonransa
don ba a shari ar musulunci shinme zayahanamu musulmai muyiwa kanmu adalci muyi
rayuwarmu yanda addininmu yatsaramana alhaji shu aibu shikadai yayisana danlalacewar
matasa sama dadubu tahanyar muyagun kwayoyiKwayoyinda yakeshigo dasu ammatakan
shidaya shakikanshi sunjuyamasa baya yanzu yaya zayayi tambayoyin da yayi tasakawa kenan
cikinzuciyarsa ammayanaji aransacewa zayayijahadi indaihar alkalin yabashi hadinkai yasani
insha Allahu inyayinasara kowazaigane nufinsa sammakoyayi yakama hanyar abuja sajan sani
yakirashi yatabbatar masa ankaisu abba kotu yace yauwa dan Allah kaciga ba dasa idanu
kankomai kafinna dawo nima kes din yankokan dinnanne yakeson banimatsala sajan yace to
Allah yataimaka saikajini yana isa abuja kaitsaye ya wuce kotu yashigar da karar misalin uku na
yamma wayarshi tayikara alkali yace yananemanshi nanyasaki komai ya nufikiran cikin
ofishinsa na musamman suka shiga yakalli m b tareda mikamasa hannusuka gaisa maishari a
yakalli m b yace shawa race nakiraka inbaka gameda karar da kashigar ta alhaji shu aibu
[26/09 4:07 pm] Inna��: IDAN RANA TAFITO 2
20..M b yagyara zama taredacewa inasauraranka yadubi m b magana tagaskiya itace kajanye
batun kararnan daga kotu domin yanzu kasarnan duk wandayadage saiyayi gaskiya tobazaya
kailabariba kadakaganka jami intsaro indaisu alhaji shu aibu ne sunfika sanin duniya tunireshe
zayajuye da mujiya maimakon yafuskanci hukunci saikaikasamu kankada fuskantar hukunci m
b yace inada kwararan hujjoji wadanda zasu tabbatarwa kotucewa wadannan laifukan anyisu
innagabatar maka su zakakiyin gaskiyakenan mai shari a yace shinedalilin danake baka
shawara domintun kafinka kawo karar labarin yasameni ran m b yayi matukar baci yakallimai
shari a ranka yadade kaifa musulmine addininka yafibukatar ka dayingaskiya inkowazaya
kaudakai daduban gaskiya nidakai mudubeta mana saimuzama abinkoyi gurin jama a ga ladan
dazamu samu maishari a yahaderai bawainaki rakane kazo kaminwa aziba nakirane inbaka
shawara inkakiji jeka komaiyafaru dakaikayi kuka dakanka m b yamike taredacewa sainaga
abinda yaturewa buzunadi maishari a yace jeka mararrabo anyi irinkadadama ammabasukai
labariba
Murmushi kurum m b yayi inda abindake burgeshi inyatuna da lahira kobaiyi nasaraba yasani in
anjecan shari a ceza ayibacuwa cuwa bacinhanci yafita da tunanin yazayayi daidai lokacin da
yashakwanar zuwa masaukinsa saiyaji harbi kota inatamkar dama anajiransa sambaishiryawa
hakaba Dan baifito dako bindiga ba addu a daicikin zuciya koyaushe cikintayake sunsameshi
ahannukafin ya kwanta fita acikin motor nasuzaton suncika aiki donhaka sukatafi wasumasu
gidaje alayin susukasanr da jami antsaro jimkadan sukazo sukakwasheshi sai asibiti cikinnasra
likitocin sukayi aikin care masa harsashin Allah yataima keshicikin dare ya farfado
masutsaransa jami antsarone nan yabukaci wayasuka bashi sajan yakira yasanar dashikomai
dukda yahanashisanar da mahaifansa saida sajan yaruta yar takarda yajekofar gidansu
yabamai gadi lokacin da takardar ta isagurin dady rudewa yayi shiwa kotasoma ace yamutu ne

husna kuwa kukasukeyi itada basma saidai kowanne tunaninsa daban
[26/09 4:19 pm] Inna��: Idan rana tafito
21.....Basma bataso tarasa mijin ta husna kuwa tausayin Dan uwantatake yi dady yakalli shiwa
kinga irinwannan aikinnasuko shiyasa nifaba inasonwannan aikinnasabane koyaushe zuciyata
takasasukuni shiwa tatabe baki taredacewa to aikinnasufa rabinsa sharrine aiga irintanan
aidama ance tsuntsun da yaja ruwa shiruwa kandoka yanzuhaka wasuyaje zamawa sukasosu
kasheshi dady yace yanzu aiyabar aikin shiwa tace wannan maitaurin kan tacigaba nidai yanzu
bukatata yazo yabawa auta sakinta datayizaman takaba gara idda tayitafiyar ta tabar dady
zaune kodaya baiji haushintaba yasani dole tajizafin abindayayi wa mahaifinta kumashima
bazaije indayakeba zaidai kirashi yagaida shi awaya lokaci da sajan yazo gurinshi tuni yabukaci
likita yabashi sallama yace a a bazaiyiyuba domin kwamishina yakirashi yajamasa kunne cewa
yakula dashisosai m b yayi mamakincewa kwamishina yazo ammabai iyazuwa yadubashiba
tundaganan yasoma zargin da wata akasa
Donhaka cikin text yayiwa sajan sani bayanin yanda yakesosuyi domin barin asibiti duk dacewa
sani sale yannan a asibitin yayi hakane don asutsaransa kadasu fahimta karfe shidda
Nayamma lokacinnan m b yasakesamun kwarinjiki yanason yin sallar magariba yasauko
dagakan gado yanadan tattaki cikin dakin masutsaron sunamasa sannu jikin window yatsaya
yanakallon harbar asibitin saiyaga daraktansu da kwamishina likita yayi musu rakiya sukasake
tattaunawa sannan sukayi dariya tare dayin musabaha Kowannansu yashige motarsa yasani
ranshisukeso kumaduk kan kes din alhji shuaibu ne yasani alhaji shuaibu dinnema yasa
akasheshi yasaketurawa sani sale wani text din takwas da rabi nadare bayan yay sallar isha i
yana zaune sajan sani yashigo da ledoji kamarkoyaushe bamasu tsoronnasa yashigo mada m b
nashi daidai lokacin likitan yashigo norse nabiyedashi da allurai cikin fara a sukagaisa da likitan
likita yace toyaudai dole katsaya namaka allura
Dongobe zamusallameka m b yace doctor gaskiya banasan allurarnan fa likita yayi dariya yace
jami i sukutum datsoran allura come on kadaure dagayau bashikenan ba inkuma kakitofa babu
sallama gobe m b yace tobari naci abinci anayimin tunda nayi sallah sai ikwanta na shiga bacci
cikinmatukar jindadi likita yace yajuya Yace to yajuya taredacewa bari na jiraka zuwa tara innamaka sainawuce gida yaciro yasomacin
kazar minti goma dagamacin naman masu tsoron tuni wani nannauyan bacci yayi gaba dasu
nan sajan sani yaja daya zuwa bayi yaciremasa kaya yataimakawa m b yasaka sukafito
dukdacewa cikin harabar asibiti harzuwa wajan masugadin gete din asibiti akwaiwasu jami
antsoron ammabasu ganeshiba nazaton sajan sani ne yazoda wanibakon cikinsauri sukashiga
mota sukanufi hanyar kaduna Dukdacewa dareyasomayi gomadaidai suka isogarin kaduna
indasukayi masauki awani gidan saukar bakidake bakinhanya biyar da kwata sina idarda sallar
asuba sukadauki hanyar kano bakwaina safe sunagidanshi dake dorayi nan kano

M b yakira likitanshi sajan sani yaje yazo dashi dondubashi yayi masa allurai taredabashi
magunguna m b yakwanta yana mamaki abinkamar wani shirin fim shikenan dankatsayawa
gaskiya sairanka yazama abin farauta shikam bazaya iya aikida rashin gaskiyaba garayakoma
kasar da yayi karatu yayi aikidasu dansusuna da gaskiya da rikon amana duksanda kasarsa
tagane kurenta ta cireson zuciyar cikin lamuranta tadaina zaluntar nakasa da ita tozaya dawoya
bauta mata saidai zayatafi yana mai kishinta tareda kewarta kumabazaya gushe dagayimata

addu a ba m b kenan likita yayi sororo lokacin da ya sake dawowa dakin donyiwa m b allurar
daya karbi kudimasu shegen yawa a kanta bayabukatar tambaya yasani sungudune
saidayakoma ofishinsa sannan yakira daraktan nasu m b yasanar dashi shimanan yasanarda
kwamishina komai yasa yansada suduba nankurkusa basugansuba saiyace akyalesu saizuwa
washegari sannan suka hadusuduka harda likita daraktan su m b yace shegen yarone yayi
mugun sanin aikinsa indaimuka barshi nan bazaibari muci abinciba sannan duksaiyabi
yakamaman yanmutanannan
Kwamishina yace´sallaharsa zamuyi tareda kazafin cewa yakarbi cinhanci ammamubari har
yadawo darakta yace hakama yayi don nasanzai dawodin yanda yake matukar san aikinsa likita
nayi mamakin yanda akayiyagane akwaiwani abu kuma saida muka dauki kwana hudu
munashirya masa dabara saigashi cikin yan mintuna muyasaida tunaninmu darakta yace kai
yaronnan inatsoransa yacigaba dacewa wanitaronefa mukaje dashi saidaya nunamin mutum
hudu masu laifi wadanda kumanasan hake namusa yace inbashi dama yabincika don
yatabbatar min da hakan shinena bashidon kadayasa ninima box din zarginsa saigashi tashin
farko yafara da alhaji shu aibu turaki kumayayi nasa bayan munfito mununamasa komusu waye
ma ana munsan masu laifukannan kumamuna samun alkairi dagagaresu hiyasa muka kaudakai
daga garesu muka gayyaceshi shima yashigo cikinmu zayadinga samunkaso kamar nawa
dukda inashugabansu ammadan iskan yaronna saiyace baiyardaba kwamishina yace in
akasamu irin yaronnan guda hudu nangaba yunizasu zamar mana fitina dansaisunce damu
zasuyi fitonafito
[26/09 9:37 pm] Inna��: •​Idan rana tafito
•​ 22.............Garamuyi maganinsa daraktansu yace mubari yadawo office saimu turashi
wani aikin da bazaishaba kwamishina yace hakan yayi shikuwa m b yanazaune yanashan
maltina

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login