Showing 6001 words to 9000 words out of 23568 words
Chapter 3 - IDAN RANA TA FITO Book 2 Complete Na Halima k Mashi .pdf
nace to cikedatausayi ado
yabini da kallo yasani inamatukar neman taimako cikin kwanakin jikin baba yayi tsanani har
dasuma amma abitakaici babagaje ko ajikinta niko dik inda nabikuka
[23/09 9:48 am] Inna: Idan rana tafito
13.......Misalin karfe hudu na yamma cila yafito da hoton dayake gaban aljihunsa yaduba yadubi
nagefansa bobi wannan ba gayannan bane kuwa yawuce acikin motarcan ahabadai
yatambayeshi cila yace zomubishi sunbishi sambai kula dahakaba sai da yahau titin da zaishiga
unguwarsu wato karkasara ganin haka saiyacanza hannu don yatabbatar yana tsayawa abakin
wani super markert sukawuce fuu yabimotar dakallo sannan yashiga wasu dirinks yasaya
sannan yawuce yabihanyar dasuka bi can nesa yahango susuna jirashi yayi murmushi tabbas
yasani shisukebi don haka yajuya zuwa gidan bai damu kosunbishi suga gidan ba kobasubi
yobaM b yanashiga gida yayi parking masu gadi sukaboyoshi suna gaidashi yakira sajan sani
yanasanar dashi dawowarsa yashiga ciki basma tana takallo fim saitaga mutumi dagudu ta
rungumeshi shikuwa yashiga juyi da ita atsakar daki m b da basma suna tsananin sanjuna
tashiga yinshagwabarta tare damitar meyasa yakisanar da ita yanahanya cikin kwaikwayon
muryarta mai dadin sauraroYace innafada miki sweet heat me zakishiryamin tace inyi kwalliya
sosai in tarekamana yayi dariya matsalarta Kenan bata iya girkiba yafada cikin zuciyarsa
shikuma gashi dason cin abinci musammanma na gargajiya tace d kayihiru me kake tunani ne
yunwa nakeji bakaci abinciba ya daga matakai alamar eh tarike mashi hannuwa taredacewa
zaka complex ya zubamata idanu shikikesha eh yazauna taredacewa tokawomin itama
tazauna gami da fadinNagaji kadaure kakarasa kandaini nena ajiye yajawo ledar gefanshi daya
shigo da ita juice ne da biskit din da yasayo yaceto Dan dauko min kofi namanta da wannanTa
kwanta abayanshi kanada sonsa aiki my d kasha haka da bakin kwalin mana yazubamata
idanunshi masuhaske sosai basma meyasa bakison motsajikinkine yakamata ace ni mijinki kina
min girki bakyaganin hajiya wanilokaci dakanta takewa dady girki tace nikambazan iyaba
nacekasamo maname aiki kacewai badadewa zamuyiba gashi haryanzu bamutafiba yayishiru
baisake maganaba ya nagamawa yamike yanufi kicin kugu yarike yanakallo irin dattin da kicin
dinyayi yasani rabonkicin din dashara tun wadda yayi nakarshe kafin yatafi gidanma gaba daya
yayi kura nan takeyatube dagashi saigajeran wando yashiga gyaran gidan don shibayasan
kazanta bayatare da meyinta sa a guda basma taci yanasonta sosai jikin baba sai yayi sauki
saikuma ya tashiInkaganni tamkar sabuwar mahaukaciya ni kadai inatafe inazance ko ina kuka
damuwata daya tsorona kada baba yamutu yabarni cikin wannan halin Danakece cikin gida
kumaga aiki yayimin yawa don babagaje tace tunda akasaketa akaina to kuncinrayiwa banga
komaiba sai nan gaba nike dafa abincin sayarwa sannan in tallata gatallan goro ga na gyada
kuma duk randa ALLAH akawo kasuwa duk sukakare nice zanyi tuwandare ga diboruwa kaiduk
mai imani inyagann sayatausayaminDadarekuma sainazo natasa baba naitakuka yadai kallona
amma baya iyayimin magana saidai shima inji yana shashshekar kuka ado ne kawai yake
iyataimaka masa da magani amma ciwon kamar anakarashi kashi akwance fitsai akwance
nikezuwa rafi inwanke shimfidar innasamu dama cikin wannan halin akayi auran musa ya auri
yar gidan dija aminiyar babagaje nangidanmu yata da daki akasata haka mukatafi yaufari gobe
tsumma in nazauna inatunani yaushe zan samu kwanciyar hankali ne watazuciyar tacemin
sailokacin da danbirni yazo saikuma in tambayikaina anyaDanbirni zaizo kuma in yazo zan
iyatafiya in bar babana saikuma watazuciyar tace in yazo zayatai maki babana in daga
Hannusama in ce ALLAH yakawomin danbirni nasan kilasakona ya kaigurinshi tagurin bakon
gidan maigari da ya tafikwanaki cikinhaka kwatsam sainasamu labari gun binto wai ado zayaje
karatu birni ban kasa aguiwaba wajan binsa gonarsu mukagaisa nace yaya ado dama nazone
najibinto tace zakatafi birni yace hakane jibi yaya kuwa baba da jikinNace dasauki dama
inasone ko zakuhadu da danbirni kacemasa inadainan inajiran zuwansa kilashi yanadataimakon
da zaimin saboda jikin baba dama kaineme dubashi inkatafi shikennan nasomakuka ado yace
kidainakuka hakurizakiyi ALLAH zaikawo sauki kuma zan fadamasa sakonki nace nagode yace
kidinga yawaita addu a ALLAH zaya dubaki yakawomasa sauki nace to cikedatausayi ado
yabini da kallo yasani inamatukar neman taimako cikin kwanakin jikin baba yayi tsanani har
dasuma amma abitakaici babagaje ko ajikinta niko dik inda nabikuka
[24/09 4:23 pm] Inna: Idan rana tafito
14....Niko Kuka wiwinakeyi nakasaci nakasasha duk sauran yayan babagaje basu damuba suda
yadace ace tunda mazane sune akanshi ko yaushe amma inasu kyamar shimasuke yi
fitsarinshi da ka shinshi nice dan hinde ran da tazo dubashi datashiga dakin toshe hancitayi
waiwari a gurguje tafito kumahar tabar gidan batasake lekashiba nikonan nakekwana
kannashima tsoran babagaje yahanasu shiga indayake saidai in tafitane sukeshiga
sumasasannu ranar da ado zaitafi hargidanmu yazo yamana sallama tareda yiwa baba fatan
samunsauki nasaketuna masada sakona harnakara dacewa kozarubutane donkada kamanta
yace aa basainarubutabaInasabazan mantaba naceto basma tazubama m b idanu cikin
damuwa haba darling wlh natsani ganinka kana aiki wanda kamata yayi ace yan aikikeyi
yasauke tukunya sannan yace kedai bari inzubamana muci inbakiso kekitashi kiyimana ta
matso kaima kasanidana iyazanyimaka dukkalan da kakeso donkaji dadiYace tokikoyaman ai
duk macen Da tacebata iyagirkiba samun damane kumabatacika maceba tadafashi towazaya
koyamin saboda in ccikamace agurinka yajidadi zansayo miki takardar koyon girkikikaranta tace
a a garadai kasamomGaradai kasamomin maidafa abinci zanfikoya agurita saikasamo
maigyara gidan nikuma basai injida girkinba yace hakane mugamamuje gidan su dady sai
hajiya tasamomana cikin murna tace to amma cikinranta tsorone tam tasani inhar antynta tayi
ido biyu da itato ranta saiyabaci domin tafiyar dayayi kafin yadawo zuwanta biyu gidan tana
tabbatar matadacewar intasan damabasansatakeba kuma ba itakerusamata duk shirin
datayibaTagaggauta amsosakinta tadawo gida shima mahaifinsu yakirata yazazzageta tasani
antynce tashir yamasa zantuka yandataso yakumace mata shi babushi ba dansanda kodama
dan antynta tacemasa zuwa wani danlokaci shiyasa yayarda bandahaka konawa zasusamu
baruwanshi sun iso gidan daidai lokacin dadyn shizaifita sungaisa in da yace bajimawaba
zayayi zai dawo yasa mesu lokacin dasuka shiga sunsamu hajiya shiwa tana waya tanacewa
yanzu yaya kukayi da abban tacigaba dacewa koma inane nidai cika aikinakeso kilishi dan
ALLAH yaminkokari nakasasukuni bana iyabacci bansan meyasa aikin yakemin gaddamaba
juyowa tayitana sauraran me kilishi takecewa sai kawai sukayi idohudu da m b jikin ta yashiga
tsuma ammahaka ta dake tace zankiraki anjima kadanCikin fara a take oyoyo dana oyoyo dana
tadubi basma auta kune agidannamu duka sukarage tsawo sukagaishsheta sannan suka zauna
kankujeru lokacin da takecewa kuna lfy ko sukace lafiya lau yace munhadu da dady kodady
yace ba zaijimaba tace eh kasan tunda tafara batun yin ritayar nan bayazama m b yace yawwa
garama yayi ritayar nima nafison yanutsu guridayaSaiyabun kasakasu wancinsa in a
kamfaninsa na motoci zaizauna to in kuma a manyan store dinsazai zaunato hajiya tayisororo
dama ya san dadyn su yanada manyan shaguna wadanda aka budesu baya kasar kenan komai
nashi sai yasanar dashi tatambayikanta acikin zuciyarta
M b yace kohakan baiyibane hajiya um yayi inasontuna acikin store dinnashi guda biyu wanne
zezauna tazauna daidai lokacin da ta furta hakane donson jinko yasan yawan store din yace in
da zayayarda dasaiya zauna atahir shopping complex ko super market dinsa dake kan zoo roat
tasakibaki dan jin yakira sunan wadanda take tunanin baisansu ba gazatonta na kwarine kadai
yasani lallai tayiwawta tace uhum hakane tadubi basma kekuma lafiya naganki jiki asanyaye ko
haryanzu bakisamu saukiba tace najisauki daidai nan safina tafito da murnarta tareshi
taredacewa zatabishi gidansu dady yashigo Dasallama yadubi dannasa yace yauwa sabodakai
naketasauri don nasan harkokinka yanzu kananan an jimakanacan yazauna hajiya tamike
tareda yafito basma da hannu cikin dar basma tabita shiko dady bayani yashiga yiwa m b akan
ritayar sa sannan yaazarce da neman shawara gurin dannasa idan ma udan kudinnasa sunfito
yaya zaiyi dasu shawarar su tazo daya gurincewa ya fadada harkar motocinsa domin yaga tana
tafiya sannan kuma yazauna agurin
Sannan yace masa yanason suzau na watarana in yasamu lokaci sosai yanason ya bashi wasu
takardu ne wadanda ayanzu sunagurin hajiya yabata ajiyarsu yace bayanansu maitsawone
kumamasu muhimmancine agurinshi dama kannashi gabadaya m b yace to dady insha
ALLAHHU duk sanda nasamu lokaci zanzo dady yace to dalilin dayasa ma bakasankomaiba
saboda kai banan kasar kakeba kumadaka dawo kazoda aiyukanka bakasamun lokaci babu
damuwa nima inasoncikin kwanakinnan inje gurinsu haja tadamu tana yawan yimin batun filina
nagurin mamana dinnan waitanaso ingina
[25/09 9:34 am] Inna: Idan rana tafito
15.............Dady yayi dariya yanada kau hakan duk abinda haja takeso kayi inason kabiya mata
hajji kutafi tare hadda matarka saboda she karar danabiya mata kana maka ranta batada lafiya
tace tana ganin kaizakabiya mata m b yayi dariya zanbiya wannan karon in ALLAH yayatda
tunanin hakan yashigemin sannan ado yanan tafe zayazo makaranta nan B U K inazaton
gidannan zayazauna inkuma yasamu yanda yakesoto kilacikin makaranta dady yace to
indaitazo duk
Innanutsu garko suna bukatar yan gyaregyare cikin gida m b yace zanbi inzan wuce gurinsu
haja zangame za amusu dady yace hakan yana dakau itakuwa shiwa sunashiga daki da
kanwarta zagin tatashigayi tareda rikemata kune kan cewa dole tayiwa m b rashin mutunci da
zaya sakota koya kawo kararta daganan sai araba auran inkuma taki wallahi zata iyayi mata
abida zata shamamaki kadataga uwarsu daya kuma tana dagamata kafane don kawai
sunasonta wato itace autarsu cikin kukatace hajiya nayifa komai dan kawai yasakeni ammayaki
tace to kicikwa lasa ki zagi ubansa da uwarsa dake karkashin kasa dakuma wannan
yamutsatstsiyar kakar tashi nasanzai sakeki nikuma in idanufina kansa safina ta Katseta da
cewa waza yasaketa Dasauri ta dubi safina wayakiraki nan banasan tsegumi oya fita anan
safina tafita
Ranta babu dadi itakuwa hajiya juyawa tayi wajan basma tanacewa kinjidai abinda nace miki m
b yashigo da sallama tana yar dariyar yake gamida rudewa tace shigoshigo wainan fadanake
mata dannasanta da sanjiki kaikuma maison abincine shine don shhagwaba hadda kuka
yazauna kusa da basma hajiya karkimatsamata yanzuma zuwa mukayi kisamomana mai aiki
nafison basma tahuta hajiya cikin yake takecewa to to hakane hakanma yayi zansa abincika
koza asamu nan kusa yace to mungode zamu tafi yajuya basma tayizaraf tamike dan takosa
tabar gidan hajiya ta banko mata harara saitaja ta tsaya yanafita safina tafito da mayafinta
zabika brother don ALLAH yace to kifadawa hajiya tadubi dady sannan ta isa gurishi ta dafashi
taredacewa dady inbisu yace kije ammaki dauki uniform dinki na islamiyya yadibi m b
Muhammad bello katabbata taje islamiyya
Don maman ku batasan matsamusu zuwa islamiyya inkaji shiwa tana sababi kan bokone m b
yakalli safina kadakiyadda nakuma samun irinwannan labarin kinanufin bazakiyi karatun
addininkiba tagirgiza kai zanyi kuma inazuwama yanzu tunbayan da dady yamin fada tazuba
mishi idanu sunamatukar tsoronshi duk da matsanancin sondayake musu donshi mutumne
miskili in yayi fuska inanufin yadaure ko maganarsu waton hajiya tsoronshi takeji hakannan duk
indayashiga in mailefi yaganshi sai yasha jinin jikinshi bashida yawan dariya hakannan baicika
daure fuskaba shimadaga yayi arbada maragaskiya yakangane she hajiya ta dubi basma
harkina wanisau rintashi kinkosa kutafiko tacigaba zanmatukar koyamaki hankali ranar da
akawayi gari ba bello domin sai nacikaniyarki sakamakon yawoda hankalin da kikamin donda
tuninacika burina ni fitarmin daga daki basma tafita tana hawaye hajiya tabiyota kenan wayarta
tafara ruri dasauri ta dauka kilishice tace yayane sahibata kilishi tace abba ne yake son magana
dake
Dasauri tace ba shi yace hajiya kina lafiya shiwa ta amsa lafiya lau abba yace sunsanar dani
yayo hanyar gidan kuko tace gamashi agidan yace to nasanar dasu cila inyafito susakar masa
wuta don hakasai kusan dawazaya fita cikin sauri tace shi da matarsane don haka asakarmusu
dukda tana kanwata domin inatunanin zata iyatona asirinmu yace shikenan adai kinsakudin
aikin mutum daya kikabadako tace nasani inanufin koda tsautsayi yahaukanta ba damuwa
shikenan yafada da murnar ta tafita dan tayiwa bello kallon karshe kilaharda yar autarsu
saimezata gani safina tana rike da jakar basma
Tazaro mata idanu inazaki je tamarairaice murya gamida cewa gidan brother da sauri tace a a
bazakije ko inaba islamiyyarfa tace zanje dagacan hajiya tashiga zabga masifa dady yace haba
shiwa menene na zagezage haka dan zata gidan dan uwanta kutafi m b kuwa matsayisa na
dansanda yafahimci dawata akasa dohaka saiyace hajiya kadakidamu zankaita islamiyya
dakaina kuzo mutafi dady saikajini yace toshikenan yadubi hajiya da murmushi yafita gaba daya
tafita hayyacinta sukashiga mota safina tanacewa yau nakula hajiya tanajin fadane dama
nasamu tana yima anty basma nata m b yacanza zancan dacewa ina husna tayine safina tace
tana makaranta shiwa kam dagudunta tashiga sassanta har dady yabita dakallo saiyatabe baki
cikin kwanakinnan tasamakanta damuwa haka yalura ardenta tashiga neman number kilishi
amma abintakaicin takishiga duk hankalinta atasheyake saikiran wayar take su kumasuna fita
hanyar gidansu suka dauka safina tanacewa brother dan ALLAH mubi ta store din baba mana
musamu abinsawa abaki yace a a sarkin shanzaki inkina sonsu drinks ne inadasu agida tace
chocolate nakeso duk basma tanajinsu takasa magana itadamuwarta tanason tatuno meyasa
hajiya tarude da safina tace zatabisu yalura da lissafin da basma keyi danhaka saiyace inajinki
kamar kinaso kiyimagana ko batacekomaiba tajuya takalli safina saidabara tafado mata tadauki
wayarta saitarubuta
[25/09 9:37 am] Inna: Idan rana tafito
16.....Inatunanin akwai abinda zaifaru taturamasa yagane shitayiwa sakon kanyamotsa
harsakon ya shigo yaduba sannan yakalleta nima inawannan tunanin tace to mubicikin jama a
yace kadakidamu indamuka sababi nan zamubi safina ta me ...... Harbin da yawuce tagefan
fuskarta ne yasata yinshiru saiyayi maza yakwanta tabaya taredacewa sukwanta nantake
yalalibo bin dagar shi ahankali yadago sumacikin motasuke donhaka sukasoma musayar harbi
jama a sunagudu su safina sai ihusuke cikin sa a yasamu daya ahannu sannan ya harbotayarsu
cikizafin nama yafito daga motarsu bayan yayi kokarin tsayar da harbinHarbi nagaba
dasukasakeyi shine yasamu safina a tsakiyar bayanta lokacin da tadago ihumai firgitarwa tayi
koda m b baidubaba yasani itasuka harba dohaka saikawai yabude musu wuta biyu sunruga
dagudu hadda maiharbi a hannu wanda yasamu akafa kuwa yanakwance tuniya kira yansada
abinyamishi yawa ne ya nufi motarsa basma tanasume yayinda safina kekwance rufdaciki
yansada suka isosuka bugamasa ankwa sukanufi asibiti dashi shima m b arude sukanufi asibiti
saidai kash kafinsuje safina raiyayi halinsaBasma kuwa tunisuka kwantar da itasuka samata
ruwa bayan ta farfado yakira dady cikin sanyin jiki yakesanar dashi abin dayafaru dakuma
indasuke dady yarsorata dajin abin donma m b baisanar dashi rasuwar safina ba yakira d p o
yafadamasa cewa yana dakau asa idanu sosai akan wannan dan ta addan da yaharba inanufin
asa tsoro sosai a asibiti jimkadan saiga su dady da hajiya indata iso arudanta tanayin arba da
gawar yartata waddatafiso saikawai tafadi sumammiya lokitoci sukayokanta yau kwana uku
dafaruwar abin labari yakarade ko ina birni da kauye su dady gida cikeyake da jama a shiwa
tana kwance komagana bata iyawa fuska akumbure dankuka dakincike yake dadangita kowa
da batun da yakeyi gameda faruwar abin wasusuce ko yanfashi wasusuce kila dasaninsa wato
m b shikoyanata zirgazirga gurinsamin tabbacin tsoron cila wanda akakamaSannan tuni
yansada suka shiga bincikarshi dalilin harbin dakuma wandayaturosu kuma sunawane kuma
inaza a samusauran duk cila yakimagana lura da m b yayi yansadan da suke tsoron shi basu
dagaskiya yasa sajan sani sale lura dasu batare dasunsaniba m b yayi parking din motarsa
yanufi inda su dady suke zaune don karbar gaisuwa yazauna yanahaidasu sai yagasu maigari
yace a a kawu kunsamu labarine maigari yace nazo garko nannake samun labari gurin alhaji
mamman wan dady kenan yace ammaba a sanar da haja bako yace taji taso muzo tare nace
tabari tawarware dan bata jindadi kwana biyu m b yace allah yakarasauki inasoma inzo kauyan
dady yadubi m b Muhammad ka daina fita tukunna inafada maka masu farautarka bazasu
dainaba tunda sunga burunsu baicikaba murmushi yayi yace dady kadakidamu insha allahu
sainaga nokosu wanene sukayi sanadin rasuwar safina don bazan yafe wannanba Mutanan
dake wajan sukace allah ya taimaka
Yamike yanufi cikin gida falo da mutane wasuna masajaje wasusuna kallonsa kaitsaye dakin su
husna yashiga husna ce kwance itada basma haryau husna kukatakeyi yazauna kusada husna
yadagota takalleshi saitarushe da sabon kuka tareda fadawa jikinshi yarungumeta yanacewa
yishiru sister kiyihakuri kisani ALLAH yace mana acikin alkur ani kullu nafsin za i katul maut
dukkanin mairai mamacine lingakenan mumamuna jiran lokacin mune safina batayi sauriba
mukuma bamu jinkirtaba tadago tazuba masa idanunta jajir brother kamin alkawarin saikadauki
fansa kan duk wankedahannu cikin wannan kisan husna namiki alkawarin sai kinga duk
maihannu aciki agaban kotu tasake fadawa jikinshi tana ajiyarzuciya basma waddakanta
kedaure kan gwiwoyinta tana kallansu hawaye nazuba tundaga lokacin da lamarin yafaru
tazama tamkar mahaukaciya kumabatasan tuno abin saidai tayi imanin duk hajiya shiwace sula
komai danhaka indaza abinata ra ayine da batayi wanibincikeba
Saidai tasani ko hajiya bata isata hana yansada aikinsuba dakar ya lallashi husna tayishiru
sannan ya matsa kusa da matarshi itama ya nunamata tabar damuwa daganan cikiyashiga
harcikin zuciyarsa yana tausayin hajiya ina mazata goge zuciyarta dagamugun nufinnata inama
mutuwar safina zatazama darasi gareta hakika dayayafe mata kuma ya dauketa uwa saidai
itatana hada idanu dashi wani tukuki tajicikin zuciyarta takaudakai tareda furzar da hucimaizafi
cikin zuciyarta take cewa kodanima zanrasa raina sai nagabayanka yarusuna agabanta hajiya
sannu yaya karfin jiki tacije tace dasauki yace ALLAH karasauki ananan ana dukkan kokarin
bincike dongano kosuwanene keda hannucikin al amarin dasauri tadubeshi banasan wanibicike
tundadai ba dawowazatayiba nidai na barwa ALLAH yace hajiya kokekin yafe hukuma bazata
yafeba kadakidamu insha allahu komai zaya bayyana gabanta yasake faduwa ammabatace
komaiba
su hajiya kilishi aminanta sunazaune sunaji saida yafita hajiya kulu tace munafiki yakaita
anharbeta yazo ya ishi mutane
Nansukashiga surutunsu kowa yana fadin albarkacin bakinsa kilishi kuwa tashitayi tashige tolet
din hajiya takira danta abba te Susan matakin dazasu dauka dasauri danganin basubar wata
baraka daza a ganesuba domin bello yace za a tsananta bincike yace kadakidamu mami
tuninasa su harbe cila kowa yahuta kanaganin baza a samu kuskureba momi kadakidamu kilishi
tazo tayiwa shiwa rada akunne cewa abba yace wanda akakama zasuharbeshi tacigaba kinsan
danaje inayiwa abba fada yaya akaji masu aikisuka samu kuskure saiyace turata yayi agabansa
akaharbeta shiwa tace ninasan za ayihaka narantse sainacika burina kuma in dauki fansa kilishi
tace insha allahu tacigaba dazugata tana hawa tareda kara tsanar m b din ALLAH yasa mudace
m b yana fitowa wayarshi tafara ruri yana dubawa yaga sajan sani sale ne yadaga Sajan yace
ranka ya dade wasu sunyi yinkurin kashe cila sakamakon sakacin.