Showing 24001 words to 27000 words out of 29788 words
kashe ki!!" Dariya Asy tayi tace " Ai kaikam taka ta k'are mutuwar ka na gaban ka! Ina so
in san kalaman ka na k'arshe!!!"
Duka ya kaiwa Asy wanda yasa ta Saki 'kara bai ankara ba yaji an shak'e wuyan shi
d'agowa yayi da kyar murya ciki ciki yace " WWHOO AARRRE YOU!!"
dariya Ya kufce wa Asy tace " Ji yanda yake burga d'azu yana fad'in wai ena Zaki na amma
yanzu da zakin ya kawo kanshi gaba d'aya ya fita hayyacin shi! Shi ban gaya maka ba MK ?
Nice na shiga tsakanin ka da mutuwar ka , amma yanzu da mutuwar taka ta iso dole na matsa
na baka guri , jibi yanda kake zare idanuwa kamar ba Kaine kake Kurari d'azu ba?" Tana kai
wannan ta fice daga d'akin tana dariya ya rage daga Hydar se MK.
" Me suka maka? Me suka maka zaka kashe su? Shi ya d'au nauyin karatun ka! Ya inganta
maka rayuwa , daidai da Rana d'aya tun da na taso ban tab'a ganin ya b'ata maka rai ba! Ita
kuma Mommy laifin me tay maka?wawa butulu! Mara imani mara mutunci! "
A fusace Hydar yake maganar har numfashin sa na daukewa jikinsa na rawa ya rasa yanda
zaiyi , kafafun sa da suka kasa d'aukar sa ya rik'e sannan ya ja kujera ya zauna! Yace " Da ace
ni butulu ne irin ka da a gaban y'ar ka zan kashe ka kamar yadda ka kashe iyayena a gaba na!
But you know what? That is what differentiate Tsakani na da kai! "
" Hydar dan Allah ka min rai! Sharrin shaidan ne wallahy ,da rud'in duniya! Kamun afwa"
Hydar yayi wani murmushin takaici yace " Lokacin da zaka kashe su basu rok'eka cewar kayi
hak'uri ba? Shin ka hak'ura ne? Ka fad'a min ena zan samu Don BK???" MK ya zaro idanuwa
yace " Don BK kuma? Ni ban san shi ba!"
Hydar ya ciro bindigan shi ya harbi k'afan MK wanda hakan yasa ya Saki 'kara na azabal!
Hydar ya dubeshi yace " Don BK nace maka! Ena yake ? Mk yayi dariyar azaba yace " ko na
fad'a maka ko ban fad'a maka ba kashe ni zakayi toh saboda haka bazan fad'a ba !! " Hydar ya
mik'e yana kallon yatsun hannun sa sannan ya juya baya yana murmushi ba tare da ya waiga
ba ya dinga sake harsashi a jikin Mk zuciyar shi ta bushe baya ji kawai harbi yake , da gudu
Uncle Junaid ,Asy da Azeeza suka shigo ciki Junaid ya Hankade Hydar a k'asa sannan ya
wafce bindigan Hydar ya rufe idanuwan shi ba tare da ya tashi ba daga k'asa.
Azeeza ta zube kan gwiwar ta tana hawaye Asy kuwa ta kasa koda motsi , tabbas taji
tausayin Azeeza amma ba yadda ta iya MK has to face this , in fact he deserves more than
that!............
Jeeddah ja'oí ¼í¿µ
[10/20, 10:11 AM] +234 701 661 4602: í ½í²» BURIN FANSA í ½í²»
í ½í²” NA HAUWA ISAH JA'O í ½í²”( 2016)
1⃣2⃣1âƒ£í ¼í¾ž1⃣2⃣5⃣
A hankali Hydar ya zauna gami da nad'e kafafuwan sa kamar me shirin cin abinci , Azeeza ta
taso ta fad'a jikin shi tana kuka me ban tausayi " Yaya dan Allah na rok'eka pls kada abunda
Abba na ya aikata ya zama silar saka k'iyayyar ka a gareni! Banda kowa ku kad'ai kuka rage
min , tun ina y'ar shekaru takwas na Fara kewar ku , na rabu da ku ba tare da son raina ba!
Daddy yaso cusa min tsanar ku a raina ganin bazan d'auka ba yasa nayi nesa Daku! Yaya pls
don't ignore this lone sister of urs "
Hydar bai ce komai ba se shafa gashin kanta da yayi sannan ya maida duban sa gareta
yace " Am sorry! Am sorry!!" Azeeza ta d'ago jajayen idanuwan ta tace " Don't be ! He deserve
this , yaci amanar yanuwantaka sannan ya ci amanar k'asa baya buk'atar duk wani Mercy ! "
Wayar uncle junaid ne yayi 'kara a take ya Mik'awa Hydar. Ba tare da yace komai ba General
yace " Finally! MK is down! Na samu whereabouts na don BK , yana nan Nigeria kuma muddin
yaji Mutuwar MK zai girgiza ko yayi k'ok'arin barin k'asar don haka dole wani yayi basaja a
matsayin MK kafin ka gama shirye shiryen ka na dawowa Nigeria, Soldier kana ji na kuwa?"
Se lokacin Hydar ya Saki ajiyar zuciya yace " Yes sir."
Bai jira wata maganar ba ya mik'a wayar wa uncle junaid sannan ya janye daga jikin Azeeza ya
fice daga d'akin suka bi bayan shi , uncle junaid yana k'iran shi " Soldier!! Ena kuma zaka je?"
Ba tare da ya juyo ba yace " Autar Hajiya Zan duba asibiti Zan je kar ta tashi ba kowa kusa da
ita " duk da ma Junaid ya bar Detective Jones a kusa da ita bai Hana Hydar ba saboda yasan
bai isa Hana shi ba......
Uncle junaid ne yasa aka wuce da gawar MK fridge dan preserving sannan suka wuce
direct gida , mutanen da Azeeza ta fita da su kuwa tayi handling nasu a hannun strict security
na k'asar Singapore ................
Jeeddah ja'oí ¼í¿µ
[10/20, 10:11 AM] +234 701 661 4602: í ½í²» BURIN FANSA í ½í²»
í ½í²” NA HAUWA ISAH JA'O í ½í²”( 2016)
1⃣2⃣6âƒ£í ¼í¾ž1⃣3⃣0⃣
Asy, Uncle Junaid da Azeeza ne suka shigo asibitin ,to their surprise basu iske Hydar
ba, hasalima Zainab tace bai zo Asibitin ba . Sau tari junaid yana k'iran wayar sa amma sam
bata shiga kuma sun kasa tracking inda yake, hankalin su ya tashi musamman ma Asy Zainab
ma mamakin damuwar tayi , Azeeza kuwa kallon ta kawai take yi cike da mamakin yadda ta
damu! Cikin ranta tace " Irin damuwa haka? Does it mean she has a feeling for yaya?"
Hydar na hango tsaye a bakin ruwa kanshi da face cap bak'in T-shirt riga ne jikin shi da
blue jean hannun rigar ta matse hakan ya bayyana k'aton damtsen shi , waya yake hankali a
kwance kamar babu abunda yake yi seda yakai minti biyar yana dube dube sannan ya ciro
waya daga aljihun sa yana dannawa yana karawa a kunne naji yace " Ina bakin ruwa kusa da
MARINA BAY SAND INTEGRATED RESORT " daga nan ya katse wayar ya nemi waje ya
zauna yana kallon yanda jirage cike da mutane suke shawagi kan ruwan ya shafe minti goma
sha biyar a haka kafin nan wayar ta sake ringing ,wannan Karon da ya d'aga bai yi magana ba
se Mik'ewa yayi yana murmushi , wani tafkeken jirgin ruwa wanda zai iya d'aukan mutum d'ari
da wani abu ne ya tsaya a gaban shi ,to my surprise se naga duk sojoji ne a kai sun kasa sun
tsare da bindigogi daka gansu kaga mutanen Russia dun ko maganar da suke yi ma yaren
Chan ne , ganin ba sanin yaren nayi ba naja gefe na tsaya Hydar yana tafe ina bin bayan shi,
Duk mutanen babu fara'a a fuskar su haka shima lokaci guda Hydar ya murtuk'e fuska ya
k'arasa cikin jirgin , wata chika ce ta fito sanye da kayan soji se kwarkwasa take gata kamar
zata karye tana masa magana ma ko gefen ta bai kalla ba hakan yasa ta b'ata rai ta bi bayan sa
amma kafin ta iso ma ya maida k'ofar ya rufe bam!!! A fuskar ta har seda ta tsorata
Cikin wani operations room ya shiga nan ya tarar da wani dattijo shima shigar sojin ne
dashi amma kuma Hausa yake yi " Hydar my Son! Aikin ka na kyau! Finally Ka kawo reign din
MK to an end! " Murmushi sosai Hydar yayi yace
" All these wouldn't be possible without you GENERAL ( BABAN ASY KHALEELí ½í¸³ ) a
hankali naja baya nace " Wai wannan ba shine dazu yace Don BK yana Nigeria ba toh ya akayi
ya zo Singapore kodai duk daman shiri ne"?
General ya mik'e yana girgiza kai " A'a d'ana! Sau nawa Zan fada maka nafi preferring Dad
akan general kodai har yanzu ban kai matsayin Lieutenant colonel Aliyu bane?" Sosa 'keya
Hydar yayi yace " ka min afuwa Dad! Bazan sake ba ! You are more than a father! Bazan tab'a
mantawa da kaiba a rayuwa!" Murmushi General yayi sannan yace " I have a surprise for you!"
Hydar yayi murmushi yace " Surprise? I love surprises!" Duk suka bushe da dariya yayin da
general ya shige gaba Hydar na biye da shi a baya......
Wani d'aki mai duhu suka shiga general ne ya kunna wutan shi kanshi wutan d'akin jajir
yake Hydar ya ga mutum d'aure kan kujera ya sha bugu kamar ba gobe fuska d'auke da alamar
tambaya ya kalli General yace " Dad! Is this what I think it was!? " General ya girgiza kai alamar
" Eh"
Hydar ya Saki murmushi yace " Don BK! What a pleasant surprise! Mutumin nan ya mugun
k'warewa a gun iya basaja! Shin ba d'azu kace min BK yana Nigeria ba? " General yayi
murmushi yace " Ai nima bai san cewa babban d'an basaja bane! Wanda ya tura Nigeria mukayi
tracking da duplicate MK hakan yasa yayi sakaci ya bayyana wa Duplicate MK cewa Ai Don BK
yana nan a Singapore ,Mistake d'in da Don BK yayi kenan da bai gayawa MK din asali cewa
yana Singapore ba ,so shi wancan ya b'ata masa plans nasa ya fad'i cewa yana Singapore ni
kuma tun last week nabar Nigeria ba tare da na na sanar da kai ba don bana son hankalin ka ya
rabu biyu saboda haka ne ma na mayar da number na private number don kada ka gano"
Dariya Hydar yayi sannan ya d'aga fuskar Don BK sannan ya sake ya Kama kunkumi yana
murmushi wanda ya manta lokacin da yayi irin sa sannan yace " General! Oh I mean Dad!
Kasan wani abun mamaki kuwa?"
General ya girgiza kai yace " Um um ! Se ka fad'a Soldier! " murmushi Hydar yayi yace " Don
BK ba sunan shi bane ! Koda Mun kashe shi Don BK yana nan! Domin kuwa akwai files da
documents wanda Babana ya yi bincike akan Don BK asali BK d'in sunan wani Nuclear weapon
ne da suke aiki a kai shi kuma wannan shine Don d'in koda Mun kashe shi ya riga da ya bada
Order cewar a tada Wannan weapon d'in domin a girgiza shugabannin mu sannan su sa Nigeria
cikin firgici da tsoro ! Wannan wani sabon salo ne na neman mulki karfi da yaji , su kuma
mutane kamar su MK da suke biye masa duk yayi musu alk'awari zasu samu rabo mai tsoka
daga Gare shi shiyasa zuciyar su ta bushe ! Duk wannan bayanan yana cikin files d'in Dad d'ina
koda Mun kashe Don BK bamu yi komai ba domin ya wakilta wanda ya fishi had'ari kuma yanzu
haka suna Chan a Abuja akwai mutane na guda biyar a cikin su daga nan na samu labarin
komai kuma everything is under control for now ! Plans nasu on 1st October zai awku don haka
we have only a week to stop them ! Amma kafin nan dole mu tabbatar kar wanda yayi
celebrating Independence!!"
Ajiyar zuciya General ya sauk'e ya kalli Don BK dake galabaice yace " Bazamu kashe ka ba
! Har se kaga yanda plans naka da ka shafe shekaru ashirin da y'an kai kana had'awa sun
ruguje sannan zaka mutu ! Kisan wulak'anci!!" General yana kai nan ya fice Hydar na biye da
shi suka kashe wutan gami da rufe k'ofar.....
Hydar na fitowa ya iske Lana tana tsaye yanda ya barta ,fuska a murtuk'e yace " What now
? " murmushi tayi tace " I just wanna say am sorry? " Ba tare da ya kalleta ba yace " Apology
accepted! " murmushi sosai tayi ta mik'a masa hannu tace " Friends?" Kallon hannun yayi
sannan ya dubeta ba tare da ya yi shaking natan ba yace " Frndz " sosai hakan ma ya burgeta
ta juya tana murmushi Hydar ya juya yana tafiya sannan yayi Murmushi yace " wahalallliya!!
A hankali ya bud'e k'ofar ward d'in ya shigo yana fad'in " Har yanzu baki farfado daga
kwayar da kika sha bane í ½í¸œ? Had'e rai Zainab tayi tace " me haka dan Allah yaya! Ni ba y'ar
kwaya bace! Kuma ina ka shiga? Se yanzu kaga daman dubani? Gaskiya bakayi ba yaya!"
Azeeza dake gefe tace " Ai ba ke kad'ai ba wata naga har kuka. Ta Fara" tana maganar tana
kallon Asy ta gefe ,murguda baki Asy tayi tace " Waye yayi kukan ? Akan wannan uban masifan
da jiji da kai Zan yi hawaye ?" Hydar ya yi dariya sosai ya kashe wa Asy ido yayinda Asy ta wani
had'e rai. Tana nad'e hannun ta a k'irjin ta, Hydar ya juya Mata baya yace tab!ashe dai ina da
fans da yawa harda su y'ar sanda ma!
Zainab dake kwance ta buge shi a kafad'a tace " Kai yaya!" Duk suka bushe da dariya Asy ta
fice daga d'akin Azeeza ta tab'o Hydar tayi nuni da k'ofa , Murmushi yayi gami da Mik'ewa ya bi
bayan ta....................
Jeeddah ja'oí ¼í¿µ
[10/20, 10:12 AM] +234 701 661 4602: í ½í²» BURIN FANSA í ½í²»
í ½í²” NA HAUWA ISAH JA'O í ½í²”( 2016)
1⃣3⃣1âƒ£í ¼í¾ž1⃣3⃣5⃣
Zaune ya iske ta kan kujera ta lumshe ido tana Murmushi kumatun nan sun ciko kamar
funkasau í ½í¸œ seda ya k'are Mata kallo sannan yayi murmushi yace
" ya akayi ne Macen fama?!" Murmushin me kike yi? Oh ! Nasani ba se kin fad'a ba ! Tunani
na kike ko?" Yana maganan yana kanne Mata ido. Asy bata san lokacin da ta mik'e ba tace "
Akan me Zan yi tunanin ka? Kaida kullum fad'a muke da kai! Ni karka dameni ba wani missing
naka da nayi!" Tana kai wannan ta mik'e zata fice.
Hydar ya girgiza kai ya sha gaban ta yace " me na b'oyewa kuma? Just say you miss me
coz I can see it! Right in ur eyes! " Murmushi Asy tayi sannan tace " Never!! " ta bi gefen shi ta
wuce tana dariya ,shima dariyar yayi ya tsaya duba wayar shi da yaji 'karan message , kafin ya
d'aga kai Asy har ta fice don haka yayi y'ar dariya yace " I know u missed me !" Ya d'aga gira
d'aya sannan ya koma d'akin da Zainab take ya sanar da Uncle Junaid Zai taking morning flight
to Nigeria zainab ta had'e rai tace " Haba yaya! Ni gaskiya barin zauna ba se na bika!"
Murmushi yayi yace " don't worry dear kuma zaku zo ai , ni d'in Ana nema na ne kiyi hak'uri
. Da kyar Hydar yayi convincing zainab ta yarda zasu je daga baya....................
K'arfe takwas na yamma jirgin su Hydar ya d'aga shi da General, under strict security
suka taho da don BK har kasar Nigeria!!
Zaune na hango shi cikin office d'in general sanye da kayan soji abun gwanin burgewa
,kayan yayi matuk'ar masa kyau murmushi yake sosai haka ma general ga alamu hirar su suke
yi , sun dad'e a haka kafin Hydar ya fito daga Office d'in yana tafe amma idon kowa a kan shi
,duk labari ya bazu cewa d'an general ne ya dawo bai ma wani dad'e a sabon office nashi ba
ya fice shima kansa bai Saba ba .............
Yana fita bai zame ko ina ba se wani d'aki wanda babu komai ciki se computers da alama
security room na wajen ne , saida ya k'arewa computers d'in kallo sannan yayi gyaran murya
,duk ma'aikatan se harkokin gaban su sukeyi ,firgigit sukayi ganin Hydar duk suka mik'e gami da
Sara masa . Rai a bace yace " wannan shine aikin ku? A yayinda duk Mun sa rai kuna aikin ku
yadda ya kamata ! Ashe ku kwata kwata sharholiyar ku kuke tafkawa ! Yanzu zaka iya fad'amin
lokacin da general