Showing 21001 words to 24000 words out of 29788 words

Chapter 8 - BURIN FANSA BOOK BY Hauwa M. Ja'oji.pdf

27 Apr 2025

1741



Uncle Junaid ya dube shi cike da nazarin yanayin da Hydar d'in ya shiga, sannan yace "
Soldier!! Ya kamata ka kwantar da hankalin ka! Ta yiwu ma bata san komai ba kai dai
concentrate akan abunda kake yi kawai!" Kai Hydar ya girgiza yace " No! No uncle bazan iya
ba! Kawai ta fita !! Yanzunnan zan samu Asy she has to leave ko kuma in fitar da ita da kaina!"

Da sauri uncle Junaid yasha gaban shi yana fad'in " Kana d'aukan wani slight chance na
korar ta to lallai zata gane Kaine d'an uwanta Hydar kuma tabbas zata sanar da MK cewar ta
samu d'an uwanta kaga nikam akwai possibility zata gane ni bazan ma bayyana fuska na a
gareta ba! Amma kai kam da ta riga ta had'u da kai kawai kayi kamar baka san tana yi ba domin
in ta gane d'an uwanta ne kai lallai zata sanar da MK kana raye , yanzu de ba wannan ba! Na
samu labarin cewa MK zai shigo yau! Akwai possibility zata had'u da shi domin na tabbatar
tasan da zuwan sa Singapore saboda haka ka zuba Mata ido!!"

Hydar bai ce komai ba ya juya ya fice Uncle junaid yayi Murmushi yacigaba da abunda
yake yi . A falo ya iske Zainab ta shirya tsaf cikin doguwar riga brown ta yafa mayafin ta tana ta
wasa da wayar Hydar , sand'a yayi ta bayan ta ya wafce wayar sannan yayi tsalle ya hau
kujerar yace " Finally! Yana nuna Mata wayar, kusa dashi ta dawo tana zumbure zumbure ,
kallon ta kawai yake yi yana Murmushi yace " Ki tashi mu tafi shopping d'in" daga bayan su
suka jiyo Murya tace " Wow! Shopping? Can I come with you guys?" Dariya sosai Zainab tayi
tace " Aha! Kaga Mun samu Karin company!" Hydar ya had'e rai yace " waye kuma wancan?"
Zainab ta ce "Haba de yaya! Baka ganta bane d'azu ai bakuwar Asy ce dazu suka zo da wani
bature Jones wlhy suna da ban dariya! Yaya muje da su pls ! Pls! Pls yaya!"


Tab'e baki Azeeza tayi tace " dubi yanda ya tsare ya nuna bai sanni ba bayan dashi muka
Fara had'uwa cikin gidan! " ba tare da ya Saki fuska ba yace " se ku fito ai ni ina sauri ne! "
Hydar bai yi hakan dan son ransa ba yayi ne kawai don baya son ya sake batawa kanwar sa rai
kamar yanda yayi d'azu da safe.

A gaban motar Jones yake Hydar na jan su Zainab Asy da Azeeza kuwa suna baya Duk
surutan da Suke yi Hydar bai ce ko A ba hasalima kunnen shi rufe yake da earpiece , babban
shopping Mal dake North East Hougang mall suka shiga , seda Hydar ya tabbatar kayatattun
kayayyakin ciki ya d'ebe musu hankali yace ma Zainab zai d'an ga wajen in sun gama shopping
su k'ira shi sannan ya mik'a Mata credit card nashi ya fice.

Asy ta Lura da fitar shi don haka tabi bayan shi ,taxi ta tare sannan ta nuna mishi motar
Hydar ba musu ya Fara bin bayan Hydar.........

🖊 Bayan tafiyar su Hydar daga warehouse da awa d'aya MK ya shigo Singapore, tun
daga hanya yake k'iran David amma shiru duk da haka bai daddara ba saboda yana da
Appointment , Isar su ware house d'in suka iske Gawar David MK ya sa su bincika duk gurin for
anything suspicious anan ne suka iske ID card d'in Asy Khaleel😳 MK ya karb'a yana Murmushi
ya kalli mutanen sa yace " Find the girl!!!"

A lokacin suka bazama neman Asy cikin Singapore!!!!

Jeeddah jao🏵
[10/20, 10:11 AM] +234 701 661 4602: 💻� BURIN FANSA �💻
�💔 NA HAUWA ISAH JA'O 💔�( 2016)
1⃣0⃣6⃣🎞1⃣1⃣0⃣

Hydar yana parking motar shi ya nufi wani building me tsayin gaske Asy bata daddara
ba ta bi bayan sa har zuwa floor d'in da ya tsaya , wani d'aki ya shiga gami da barin k'ofar half
opened Asy tana isowa ta rakab'e bata ankara ba taji an Fisgo hannunta har cikin d'akin gami
da rufe k'ofar. Husky voice nashi tajiyo yana fad'in " Mesa kike bina? Are you out of ur senses?
Ni d'in ma investigating nawa zakiyi ko kuma me?"
Murya na rawa Asy tace " I was just trying to help" . wani murmushin bacin rai yayi yace "
Help? Help who? Kafin ki yi tunanin taimako na me zai Hana ki Fara taimaka wa kanki?" Zaro
idanuwa Asy tayi ta aza su a kan na Hydar sannan tace " Ni kuma? I don't understand" tsaki
yaja gami da Kama kunkumi ya doki wata kujera cikin bacin rai yace " How comes kika jefar da
ID card naki a warehouse? Yanzu gashi MK ya iso and his men are hunting for you! You are
now his prep and believe me idan ya Kama ki kashe ki kawai zai yi . Kallon cikin idanuwan
shi Asy take yi kafin tace " Waye MK? Meyasa ka damu da kaga ka ga bayan shi? Yanda ka
damu hakanan yasa na kasa samun nutsuwa domin dole se akwai kwakwaran dalili? Haka ma
wancan ranan naji Zainab na kuka tana fad'in ka kashe shi! Me yasa? Me ya faru da ku dalilin
MK iye??"

Ajiyar zuciya Hydar ya sauk'e ya juya gami da rufe idanuwan sa sannan ya Fara bata
labarin MK , duk abunda ya faru seda ya sanar da ita Asy tayi kuka sosai ta tausaya musu , se
taji ta kasa samun sukuni. Hydar kuwa kallon ta yake yana kafin yace " Wai in tambaye ki
mana? " D'agowa tayi tana kallon sa tace " Allah yasa na sani". Hydar ya zauna kusa da ita yana mai
kallon ta yace " Me yasa ku Mata kuka cika saurin kuka? I mean everything simply get you
emotional ?" Murmushi Asy tayi tace " Wannan shi ake Kira da mace! Haka muke bama iya
'boye duk wani feeling namu unlike you men! Especially brave ones like you koda kunga abun
tausayi zuciyar ku is strong sedai idanuwan ku su nuna! Mu kuwa hawayen mu shine symbol na
emotionality a wajen mu and that is what differentiate mace da namiji."

Tab'e baki Hydar yayi yana kallon ta yace " kenan idan da kece in my place fifteen years
back da kin dad'e da mutuwa kenan?" Kai Asy ta girgiza tace "Of course yes!! " Dariya Hydar
yayi wanda ya fitar da fararen hak'oran sa yace " gaskiya indai haka ne baki chanchanci zama
detective ba kyaunta kawai ki koma gida ki makala apron ki d'auki tukunya ki hau girki!" Yana
maganar ne yana mai kashe Mata idanu " dariya sosai ya bata tace " babbar magana Malam! "
Murmushi ya Mata sannan yace " Me Azeeza ta zo yi a Singapore?" Kallon shi tayi tana
mamakin tambayar nashi tace " Tazo aiki ne , akwai wani murder case da ake yi ne da case d'in
a hannu na yake da na taho aka damk'a Mata case d'in so tazo neman wani clue ne a nan,
Amma mesa ka tambaya??"

"Azeeza Mk y'ar gidan MK ne , mutumin da muke nema! She's a sister to me! Bata sani ba

ne , I believe tasan inda MK yake ina so in san duk wani motsi nata!!" Hydar ne yayi maganar
idon shi cikin na Asy sannan ya mik'e yana kallon window , hannu yasa a hankali ya d'aga
labulen a wajen ya hango mutanen MK suna shigowa building d'in da sauri ya juyo yana kallon
Asy yace " Perfect! Mutanen Mk sun iso I know you are a player so play well Baby!" Asy tayi
murmushi sannan tace " Amma gaskiya Kazo da wuri don ka riga ka saka min tsoron MK a
raina! Idan na shiga hannun su baka iso in tym ba they might hurt me! " Kai Hydar ya girgiza
mata yace " na saka tracking device a jikin zoben nan gashi ki saka , duk inda kuke Zan gani
kuma Zan ji me suke fad'a miki don haka se ki dinga sanar da ni tsarin wajen cikin fasaha I'll be
right behind you!" Kai Asy ta girgiza ta amshi zoben ta saka a ya yatsan ta sannan ta bud'e
k'ofar ta fice ,se addua take yi Allah ya bata nasara!"


Wani daga cikin mutanen ne ya yi shouting out sauran ma suka nufo inda yake ya Fara
nuna musu Asy , ganin haka yasa Asy ta ranci ta kare🏃🏽🏃🏽 suma suka bi bayan ta , bata wani
basu wahala ba ta tsaya suka chafke ta gami da. Tura ta cikin motar , d'aya daga cikin Mutanen
bai shiga motar ba yace da su su k'arasa shi zai duba wasu clues hakan yasa suka tafi shi
kuma ya koma cikin building d'in ,d'akin da Hydar yake ya shiga gami da cire mask d'in fuskar
shi . Murmushi sosai Hydar yayi yace " My man! Aikin ka yana kyau pls kar ka Bari su cutar da
ita ,and I hope ka kawo min address d'in? " Kai mutumin ya girgiza sannan ya mika wa Hydar
paper d'auke da adreshin inda MK yake , Hydar ya yi shiru sannan yace


" Make sure basu cutar da Asy ba! Domin if anything happens kafin na iso toh lallai kowa
zai kuka da kansa , aikin ku yana kyau ! Yanzu nasan zai tambayi Asy dalilin kashe David kada
ku yadda tayi linking kisan da kanta ina so ku sanar da ita ta fad'a masa cewa Ajalin sa ne yayi
kisan ALIYU ABDOUL-RAHMAN ( MAHAIFIN HYDAR )!!!!"

wannan zai girgiza shi ainun da 'kafar sa zai nemi ya koma Nigeria kafin nan Yau Zan gama
da mutanen sa! So stay alarted!!!!" Kai mutumin ya girgiza ya juya ya fice yabar Hydar a d'akin
zaune yan duba laptop d'in shi ,,,,,....................


Jeeddah ja'o🏵
[10/20, 10:11 AM] +234 701 661 4602: 💻� BURIN FANSA �💻
�💔 NA HAUWA ISAH JA'O 💔�( 2016)
1⃣1⃣1⃣🎞1⃣1⃣5⃣


" Detective Asy Khaleel!!! Sunana MUHAMMAD KABEER ABDOUL-RAHMAN (M.K)
Gaskiya naji dad'in had'uwa dake !!!" Wani shu'umin murmushi Asy tayi a galabaice tace "Ni
kuma naji haushin Had'uwa da kai!!"
MK yayi dariya " Hahahahahahhh! Alamu sun nuna ! Kina jin haushin MK sosai!!" Asy ta

harare shi sannan Tace " Daga yara har tsofi kowanne yana jin Haushin MK wannan shine
gaskiyar magana!" MK yayi dariya harda rik'e ciki yace " Babbar magana ! Ga dukkan alamu
kema na tab'a rayuwar ki kenan!?" Ba wannan ba ma ena HYDAR?😳

Duk da cikin Asy ya dura ruwa bata san lokacin da ta dake tace " Ohhhhh! Na manta da
jakata a gida ba mamaki yana ciki!!" Dariya duk mutanen wajen suka Fara shima MK ya
murmusa yace " Aikin ki aiki ne na bincike ! Na fiki sanin aikin ki Agent Asy Khaleel! Nasan ba
ke kika kashe David ba! Saboda ke mace ce? Toh me zai Hana ki. Had'a ni da shi zakin in yaso
se kija gefe ? Matsalar mu da Hydar daban ce! Kija gefe ko zaki rayu cikin salama!"

Wani mugun dariya Asy tayi tana fitar da numfashi da kyar tace " Ina tausaya maka MK!!"
Shima dariya ya Mata yace " da Alama ke masoyiyar Hydar ce?" Kallon shi tayi ta gefen ido
tace " Masoyiya? Ai na ma fi k'arfin hakan! Zuciyar Hydar TANA TARE DA NI (littafin
miemiebee) da ita nake rayuwa! Idan baka sani ba ka sani!!"
MK yace " What!?!! Gaba d'aya kekam mahaukaciya ce! " dariya sosai Asy tayi tace " Kaima
ai haka nake gani a kanka! " dafe goshin sa yayi yaja kujera ya zauna yana facing nata yace " ki
min abu d'aya mana! Ki zama yarinyar kirki mana! Ki fad'a min waye Hydar yake hari a cikin
yara na?? Yawu Asy ta tofa ma MK a fuska tace " Ai ko zaka kashe ni bazaka ji wannan daga
baki na ba!!"



Hydar yana mota yana jin duk abunda ke faruwa , d'ago kan shi da zai yi ya hango wata
mota ta tsaya Chan nesa da nashi , wata budurwa ce ta fito fuskar ta toshe da gilashi bak'i
Tasha bak'ak'en kaya riga da wando , wasu mutane uku ne bayanta da alama bodyguard's nata
ne duk da a nesa take hakan bai Hana Hydar ya gane ko waye ba "AZEEZA!!!? ya tambayi
kanshi da kanshi sannan yace " Kenan ta san ko shi waye? Ita ne kenan ta fad'awa MK cewa
shine? Yana cikin wannan tunanin wayar sa tayi 'kara

Yana d'aga wayan uncle Junaid yace " Hydar ! That Azeeza is a crook! Naji maganganun ta
a waya da MK! Tasan komai hasalima ita ta sanar da shi plans naka! " Hydar ya bugi motar sa
yace " Amma Uncle wa ya fad'a Mata plans d'in?" Uncle junaid yayi ajiyar zuciya yace " Yanzu
haka ina asibiti da Zainab! She drugged her! Magani ta bata wanda ya bugar da ita don haka ta
fad'a Mata komai , yanzu haka Azeeza bata nan! Ta fita ban kuma san ina tayi ba but we have
to stop her!!!"

Hydar yace " Uncle yanzu na ganta ta shiga wajen MK amma ina son in ga zainab am
scared kar wani abu ya sameta! " uncle junaid ya girgiza kai " No Hydar ! Komai zai rushe idan
ka zubar da plans d'in ka , nasan Allah yana tare da mu don haka stick to ur plans , yanzu Zan
yi magana da general " Amma ban san yadda Zan yi ba saboda Asy y'ar gidan General ne!"
Zaro idanuwa Hydar yayi yace " Yar gidan General? Kenan General y'arsa ya turo min muyi

aiki tare? Why would he make this decision? " uncle junaid yace " Hydar yayi hakan ne domin
bai yarda da kowa ba don haka yanzu ne lokacin da zaka nunawa general cewa you are
greatful for halaccin da. Yayi maka a rayuwa!!"

Hydar bai tsaya bata lokaci ba ya fita daga motar yana gyara zaman bindigan shi ta cikin
rigar shi sannan ya bud'e Wani k'ofa underground ya shiga................


Jeeddah ja'o🏵
[10/20, 10:11 AM] +234 701 661 4602: 💻� BURIN FANSA �💻
�💔 NA HAUWA ISAH JA'O 💔�( 2016)
1⃣1⃣6⃣🎞1⃣2⃣0⃣


Uncle junaid ya rik'e wayar yana k'iran sunan Hydar " Hydar ! Hydar !! Don't you dare get in
there alone ! Kar ka shiga kai kad'ai !!" Shirun da yaji ne ya tabbatar masa Hydar baya kan
wayar da sauri yayi dialing wata number , ( Nima kaina Jeeddah ban tsaya jin me zai fad'a a
wayar ba na koma wajen Hydar don ganin yadda zata kaya 😅).....

Tafiya yake agogon hannun sa yana blinking green light, daidai wata k'ofa blink d'in ya
karu this tym around Jan signal ne Hydar bai tsaya wata wata ba ya murd'a hannun k'ofar ,a
bayan wani k'aton shelf na takardu ya tsinci kansa daga nan yana iya jin maganganun MK don
haka yayi sand'a ya doshi jikin shelf d'in ya zare wasu files hakan ya bashi ikon ganin bayan
Asy Khaleel kuma yana kallon MK , A hankali Azeeza take zagayo wa ta bayan Asy wata y'ar
wuk'a ta mik'a wa Asy secretly ta bayan hannu

Duk wannan abun Hydar yana gani, A ransa yace " Me Azeeza take nufi? Meyasa ta bawa
Asy wuk'a? Kenan itama so take tayi tracking baban nata? Toh amma me yasa ta so jin plans
d'ina a wajen Zainab ? Ganin bashi da amsar tambayoyin nasa yasa Hydar ya mayar da duban
sa ga hannun Asy yana ganin yadda take kokawar yanke d'aurin da suka Mata , Azeeza ta fita tare da mutanen MK tana gaba suna biye da ita ,d'akin ya rage daga MK se Asy
Cikin tsawa MK yace " Am asking you for the last time ena Hydar yake?" Asy ta bushe da
dariya tace " Hydar ko Aliyu? Ka manta ne? D'an uwanka? Lt col Aliyu Abdoul-Rahman ? Ka
manta ? " MK ya Kama kan shi da hannu biyu yace " Ke ! Ke! Ke!!!! Ya ishe ki haka!!! Zan kashe
ki! Zan

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login