Showing 3001 words to 6000 words out of 29788 words

Chapter 2 - BURIN FANSA BOOK BY Hauwa M. Ja'oji.pdf

27 Apr 2025

1748

muyi magana da
General d'in on the issue we discussed! " B'ata rai Fareedah tayi tace " Hanny ! Wannan

maganar fa inaga bai kamata ka saka third party a ciki ba, me yasa zaka d'auki Yaya M.K? "
Zaro idanuwa Aliyu yayi waje yace " Fareedah M.K is my own brother, zan iya keb'e kowa
amma banda shi! Ni nasan bazai cutar da ni ba ,so why are you worried dear?" Fareedah ta
girgiza kai tace

"A wannan alamari ko ni ce bazan yi expecting trust d'in ka ba balle kuma brother, be to all
like oil on the surface of water!!" Pls don't misunderstood me , babu wani abunda zai kareni da
shi ba wai ina kin Bro Mk bane kawai de ni nafi so kayi magana daga kai se General!! Don BK
is like diamond ,very rare, d'azu Abokin aikina yana fad'a min Don BK yana gari an yi spotting
d'in shi a Abuja,daman naso in fad'a maka kuma na manta "

Kan Fareedah Aliyu ya shafa sannan ya rungume ta na y'an wasu mintina yace " Am gonna
miss you!! Ya sa hannun sa a cikin ta yace " and Mr kicks also " ya kashe mata ido. Murmushi
kawai tayi ,tasan mijin nata da taurin kai ,abunda yasa a ranshi shi yake aiwatar wa! Don haka
kawai tace " Allah ya kiyaye hanya Hanny! And I wish you best of luck!! " cike da k'auna ya
dubeta yayi murmushi sannan ya fice

A falon Granny ya iske M.K sai zuba yake yana shanye mata kankana , dariya yayi yace "
ohh an girma amma baza'a dena ba! Yanzu da kasa a gaba zaka shanye ,wa kake so ya yanka
mata wani ? M.K yayi dariya yace " ga chan Hindatu" baki cike da kankana yace " Ke Hindatu
zo ki yanko mata wani kankanan mudai Mun yi gaba, gaba d'ayan su sukayi kissing hannun ta
suka fice tana ta dariya ta bisu da kallo cike da k'auna tana murmushi har suka fice.............

written by Admin (💎🍃PRECIOUS PEARLS 🍃💎)
JEEDDAH JA'O🏵
[10/20, 10:08 AM] +234 701 661 4602: 💻� BURIN FANSA �💻
�💔 NA HAUWA ISAH JA'O 💔�( 2016)
1⃣6⃣🎞2⃣0⃣


CAPTAIN MUHAMMAD KABEER ABDOUL RAHMAN

k'anin Lt col Aliyu Abdoul Rahman ne , matar shi Khadija ta rasu sai yar sa mace guda daya
AZEEZA M.K 8yrs Kamar su d'aya da Lt col Aliyu sedai Col ya fishi k'iba da kuzari! Duk a garin
Kaduna suke amma unguwa daban daban. Wannan kenan!!!

Lt yana shigowa headquarters bai ma gama gyara parking ba Captain M.K ya doso inda yake ,
Yana fitowa daga motar suka gaisa Aliyu yayi hugging d'in sa yace " Bro! Kwana biyu naji ka
shiru ,weekend ma baku zo ba ,mom har ta fara complain hope all is well?" Murmushi M.K yayi
yace " Mun je kano ne ,kasan akwai bikin k'anwar maman su Azeeza kuma ai na riga na sanar
da Mom ita de tsufan ta ne ya motsa" Lt ya bushe da dariya yace " ai gaskiyar ta ne yanzu dai
ba wannan ba ,bari in je da wuri don ina so yanzu in d'auki flight zuwa Abuja ,I wanted to have a
talk with the General ,murmushi M.K yayi yace " toh me zai hana in raka ka chan Abuja d'in,

kaga kuma daman ina da appointment da wani friend nawa anjima a chan ,so kawai kamun
magana in ka shirya" Murmushi kawai Lt yayi ,suka wuce ciki da hannun sa yayi hugging
brothern shi ta baya"

K'arfe tara da rabi suka iso gidan Lt Aliyu, da sauri ya haura sama yayinda Captain MK ya bi
wata k'ofa da alama zai je gaida umma ne....

Da sallama ya bud'e k'ofar d'akin sa ya shiga. Cikin magagin bacci ta amsa Sallamar tana
mik'a, Lt col Yayi dariya ya wuce ya d'ebo wasu files ya d'auki system nashi yasa a briefcase ya
dubi Fareedah dake faman murtsuka idanuwa yace " Yan mata! Bacci ake yi ne? , murmushi ta
sakar masa me sanyaya zuciya tace ina y'an matan a nan gani se fama nake da stubborn baby
,duk yabi ya naushe ni ,always kicking!! " wata muguwar dariya ya saka yana mata sigina yace "
Haba barrister! Ai ba yau kika fara shan kicks ba ,ko kin manta d'anki soldier ( Hydar )? "
murmushi kawai tayi tace "ka dai ji da shi!! Yanzu kuma ina ka nufa? Naga se tattara kaya kake
yi? "

Lt Aliyu ya dubeta yana dariya yace Abuja zamu tafi nida M.K ,zai raka ni muyi magana da
General d'in on the issue we discussed! " B'ata rai Fareedah tayi tace " Hanny ! Wannan
maganar fa inaga bai kamata ka saka third party a ciki ba, me yasa zaka d'auki Yaya M.K? "
Zaro idanuwa Aliyu yayi waje yace " Fareedah M.K is my own brother, zan iya keb'e kowa
amma banda shi! Ni nasan bazai cutar da ni ba ,so why are you worried dear?" Fareedah ta
girgiza kai tace

"A wannan alamari ko ni ce bazan yi expecting trust d'in ka ba balle kuma brother, be to all
like oil on the surface of water!!" Pls don't misunderstood me , babu wani abunda zai kareni da
shi ba wai ina kin Bro Mk bane kawai de ni nafi so kayi magana daga kai se General!! Don BK
is like diamond ,very rare, d'azu Abokin aikina yana fad'a min Don BK yana gari an yi spotting
d'in shi a Abuja,daman naso in fad'a maka kuma na manta "

Kan Fareedah Aliyu ya shafa sannan ya rungume ta na y'an wasu mintina yace " Am gonna
miss you!! Ya sa hannun sa a cikin ta yace " and Mr kicks also " ya kashe mata ido. Murmushi
kawai tayi ,tasan mijin nata da taurin kai ,abunda yasa a ranshi shi yake aiwatar wa! Don haka
kawai tace " Allah ya kiyaye hanya Hanny! And I wish you best of luck!! " cike da k'auna ya
dubeta yayi murmushi sannan ya fice

A falon Granny ya iske M.K sai zuba yake yana shanye mata kankana , dariya yayi yace "
ohh an girma amma baza'a dena ba! Yanzu da kasa a gaba zaka shanye ,wa kake so ya yanka
mata wani ? M.K yayi dariya yace " ga chan Hindatu" baki cike da kankana yace " Ke Hindatu
zo ki yanko mata wani kankanan mudai Mun yi gaba, gaba d'ayan su sukayi kissing hannun ta
suka fice tana ta dariya ta bisu da kallo cike da k'auna tana murmushi har suka fice.............

written by Admin (💎🍃PRECIOUS PEARLS 🍃💎)
JEEDDAH JA'O🏵

[10/20, 10:08 AM] +234 701 661 4602: 💻� BURIN FANSA �💻
�💔 NA HAUWA ISAH JA'O 💔�( 2016)
2⃣6⃣🎞3⃣0⃣


" Hanny ya meeting naku da general ya tafi ? Hope everything went smoothly? Kuma I
taught kayi amfani da maganar da na fad'a maka? " Murmushi kawai Lt Aliyu yayi ya shafa
gefen fuskar ta yace " look dear! Na fad'a miki M.K is my bro , idan babu ni ai shine who is
supposed to take Care of you and my kids I don't know why you act so different when it comes
to him ! Pls forget it! Ni ya raka kuma tare muka yi magana da General ,shida ma fita yayi ya
bamu waje tun discussion d'in bai kai ko ina ba?"

Gyara zama Fareedah tayi tace " kana nufin kun fara maganar a gaban shi se kuma ya fita?
Kenan ya ji maganar da kuka yi ,I mean yaji akan issue d'in da kuka tattauna ko?" Toh meyasa
bakayi tunanin fitan da yayi ba? Me ya fitar da shi a wannan lokacin?"
A d'an fusace lieutenant ya juyo ya kalli Fareedah yace " Look Barrister! This is not a court
issue ,wannan fa ba case bane ballantana kice zaki iya solving or something, wannan aiki na
ne! And I know exactly who to trust! M.K is my Brother ban san me ya aikata miki kika sa mishi
ido haka ba! I don't really know! Ki tsaya a matsayin ki na barrister kar ki shiga aikin soji! Ba
hurumin ki bane my dear!" Yana kai wannan ya zira jallabiyan shi ya yi waje ya barta zaune a
bakin gado , duk bak'in ciki yabi ya tokare mata wuya tana hawaye tace " That man doesn't look
to me like a true Bro! He is different ! Aliyu ya kamata ka fahimce ni ! " ta gaji da kukan ta ta
share fuskar ta sannan ta fice daga d'akin zuwa downstairs ,nan ta iske Captain Junaid tare da
su Hydar suna kallon Shaun the sheep.

Zama tayi ta sauk'e ajiyar zuciya sannan tace " Captain Junaid ina so muyi wata magana!
Pls mu je dinning table " ba musu ya mik'e suka nufi wajen ,ta ja kujera ta zauna shima haka ,

Daidai lokacin Aliyu ya shigo fuska a d'aure ya wuce d'aki, tashi tayi ta ce " Just a minute
Junaid ina zuwa pls" kai kawai Junaid yayi ya fara bubbuga hannayen sa kan table d'in. Dakin
itama ta shigo ko kallon inda yake bata yi ba ta bud'e wata drawer ta ciro wani file jacket da
briefcase ta fice , haka ya bita da kallo ,kawai yaji kuma bai yi daidai ba , maybe tana da hujjar
ta na fad'a masa hakan don haka ya bi bayanta da sauri ya rik'o hannun ta ....

" Am sorry my dear! I should have listen to you! Wata'kila kina da reason naki! Hannun ta ta
wafce ta sa kai tayi gaba ,yana biye da ita a baya! Har wajen table d'in shima yaja kujera ya
zauna , bata ko kalle shi ba ta fitar da wasu takardu tayi signing a jiki ta kalli su Hydar da ke
kallo babu ruwan su tayi murmushi sannan ta maida dubanta ga Junaid tace " Junaid wannan
file d'in yana d'auke da duk dukiyar da muka mallaka nida Aliyu! A halin yanzu nasu Hydar ne ,
wannan kuma laptop d'in yana d'auke da wasu bayanai ! A kowanne lokaci ina kwana da shi
cikin firgice ne don haka ina so ka rik'e Amana! Kar ka bari wani ya gani domin kuwa a wannan
zamanin kowa ba abun yarda bane! I believe kai kad'ai ne zaka rike amanar Mu nida Aliyu ,any
time za'a iya zuwa neman wannan system d'in kada ka sake su sameshi ! Ni nasan menene a

ciki don haka be careful ka rik'e with care!!"
Junaid ya ce " Toh amma Madame why me? " shhhhh Kaidai kawai kayi abunda tace maka
,Kaje ka Adana wannan abun tunda ta fad'a maka!! Maza tashi Kaje!!!" Aliyu ne yayi wannan
maganar , ba musu Junaid ya fice da sauri ya shiga motar sa ya fita ,bai wani bar k'ofar gidan
ba kawai ya hango wata bak'ar jeep ta nufi k'ofar gidan don haka ya kashe Wutar motar sa ya
kwanta a ciki yana lek'o wa a hankali.........
[10/20, 10:08 AM] +234 701 661 4602: 💻� BURIN FANSA �💻
�💔 NA HAUWA ISAH JA'O 💔�( 2016)
2⃣1⃣🎞2⃣5⃣

MILITARY DEFENCE HQ
NO7 GARKI ROAD ABUJA
12:00PM............

Wata bak'ar jeep ce ta kunno kai cikin headquarters d'in, sojoji ne cike da armour suna
tsaron wajen, captain Femi ishola shi ne ke Jan motar yayinda Lt col Aliyu yake gefen shi suna
hira M.K na zaune a baya se faman danna waya yake ye ,har aka yi parking ma bai sani ba se
da Lt Aliyu ya masa magana a d'an firgice ya amsa sannan ya fito ya bi bayan su, kai tsaye
office d'in General suka nufa , Captain ne ya bud'e musu suka shiga ,duk suka Sara masa
sannan ya basu wajen zama suka zauna. Saida ya tattara takardun dake gaban shi sannan ya
d'ago ya kalli Col Aliyu da murmushi yace " its been a long time! Da nace ko se naje chan
kaduna nayi cikiyar ka ashe kana hanya!"
Murmushi Aliyu yayi sannan yace *Muhimmin abu ne ya taso da ni ,its about Don BK! An
sanar da ni cewar yana cikin gari yanzu haka! But ba wannan bane issue d'in, it seems like Mun
tura mutanen mu cikin su domin su sanar da mu duk wani moves nashi amma kuma its more
like akwai wad'anda ya saye a cikin su! Sir we are talking about a highly intelligent person here!
Don BK yasan duk wasu shirye shiryen mu ,don haka dole mu sauya salo shiyasa nazo don
muyi magana! "
Lt Aliyu yana kai wannan M. K ya mik'e da sauri yace " excuse me sir I would like to take
some fresh air, yaya zan jiraka a waje " yana kai wannan ya fice ,nima dai Jeeddah nace se na
bi bayan shi domin tunda Barrister Fareedah ta yi shakkar sa nima naji ina shakku a kansa 😜'

A jikin motar da suka taho ya jingina yana waya
" Believe me Don abunda naji kenan ,you better watch your men! Akwai spy acikin su ,yanzu
haka suna son su shirya wani sabon plan , nidai kuyi abunnan in a polite way bana son ya gane
cewa ni na sanar da kai all this!!" Yana hango Lt Aliyu ya fito shida captain Femi yayi saurin
katse wayar da yake yi ya fara danne danne yana murmushi!!
Aliyu na isowa ya yi murmushi yace ,kai da wa kake waya,?" Nan M.K ya d'an yamutsa
fuska yace " Hmm waye in banda Azeeza? Ta bugo ne don ta tuna min tsarabar ta" Murmushi
Aliyu yayi yace " toh ai se muje muyi siyayya kafin tym na flight d'in mu yayi..........

K'arfe Hud'u na yamma ,suna cikin garin Kaduna ,already da Azeeza ta tashi daga school
gidan su Hydar ta wuce don haka suma Duk gidan Col Aliyu suka tafi.

Hydar, Zainab da Azeeza suna buga Ball a filin gida,shigowar motar su Dad shi ya sa suka
jefar da Ball d'in suka ruga da gudu suna dariya ,M.K ya cilla zainab sama yana mata wasa ita
kuwa banda dariya me take yi ,Lt Aliyu kuwa ya d'aga su Azeeza sannan ya Ajiye su yace " My
Soldier ena Granny fa? Yau banga ta fito shan iska ba? Hydar yace " suna garden da Mommy"
murmushi kawai yayi ya mik'a musu tsarabar su sannan ya nufi hanyar Garden yana balle
button d'in rigar sa ...

M.K ya tsaya yana kallon sa har ya b'ace sannan ya zaro wayar sa yana fad'in " Hey kid's
kuje maza ku buga Ball d'in ku maza ku je kuyi wasan ku!!, " yana kai wannan ya kara wayar sa
a kunnen sa yace " Zaku iya shigowa yau amma da dare! But ya kamata ku cika alk'awari! Da
zarar komai ya lafa ina so in bar k'asar nan ni da Y'ata!! Bana kuma son wani excuses!!! "
Yana gamawa Juyawan da zai yi karaf idon sa cikin na Captain Junaid!! Na hannun daman Lt
Aliyu. Nan k'irjin M.K ya fara duka dim dim!! A zaton shi Junaid yaji komai da ya fad'a ,nan ya
watsa masa Harara ya wuce cikin garden d'in shima .....

Captain Junaid ya bi shi da kallo yana da fuskar mamaki har ya daina kallon sa , su Hydar
suna hango Captain Junaid suka D'auko ball d'in nasu suka kawo masa ,nan ya shiga cikinsu
suna ta buga ball d'in. ....

Kusan Maghrib M.K ya fito ya kama hannun Azeeza suka nufi Mota, Lt Aliyu ya d'aga mata
Hannu yace " see you soon baby ! And be a gud gal!!" Washe hak'ora tayi tana d'agowa Lt Aliyu
hannu tace " Ok!!" Captain Junaid ya bi bayan motar su da kallo , Muryar Barrister Fareedah ne
ya sa ya daina kallon inda suka bi " Captain!! Daman ka shigo shine kuma ka tsaya a nan?"
Murmushi yayi yace " Wlhy kuwa Madame muna buga Ball ne da su Zee " wani murmushi ta
sakar masa tace " Gashi lokacin sallah ma yayi ,se ku wuce masallaci" Lt Aliyu yace " Kuje nima
bari na chanja kaya na fito" suka amsa da "toh " Zainabs ta bi granny sukayi cikin gida su Hydar
kuma suka wuce Masallaci...............


Written by Admin 💎🍃 PRECIOUS PEARLS 🍃💎
Jeeddah Ja'o🏵
[10/20, 10:08 AM] +234 701 661 4602: 💻� BURIN FANSA �💻
�💔 NA HAUWA ISAH JA'O 💔�( 2016)

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login