Showing 12001 words to 15000 words out of 29788 words

Chapter 5 - BURIN FANSA BOOK BY Hauwa M. Ja'oji.pdf

27 Apr 2025

1740

will be moved to the lab for autopsy and the reports will be
ready within 24 hours!
But we found this extinguisher can here, and also the cap is somehow like somebody tried to
open it with d teeth!"

Kai Detective Asy ta jinjina tayi gaba tana kalle kalle ,ta durk'usa gaban gawar wanda hannun
shi yake dunkule ,daga tsakanin yatsun shi ta ga kamar zirin gashi ,a ranta tace " Tabbas in dai
wannan gashi ne kenan saida yayi kokawa da makashin kafin ya kashe shi , har ya samu ya
Fisgo gashin kansa!! "
Da sauri ta mik'e ta k'ira Agent Grace tace " there is a piece of hair in his hand ,hurry take the
samples ,we need a DNA report " grace ta mik'e tace " alright detective it will be ready in six
hours!!! Grace suka d'auki gawar aka sa a ambulance suka wuce da shi.....,.........


Wata chick Asy ta hango ta tsaya jikin motocin su tana waya , Asy ta kalli Jones tace " And who
is that young lady? " Jones yayi Murmushi yace " that!! ? She's a cop! Azeeza M.K by name ,
actually we did our training together working with her is a great deal am telling you!! "

Kai kawai Asy ta jinjina ,ta ciro wayarta tana danna wa tana taunar chewing gum, saida ta
kusa isa parking lot d'in tace " Irin wannan jinin da yau ban ci abinci ba da se jiri ya d'ebe ni!! "
karaf maganar se a kunnen AGENT AZEEZA
Ta zare gilashin idon ta tayi murmushi tace " shiyasa ban k'arasa wajen ba!"

Cikin sauri Detective Asy ta waiga tana kallonta da murmushi tace " Hello Agent Azeeza M.K
!! ". Wani murmushi Azeeza ta sake tace " I like that! Har kin san suna na? Gaskiya ina son inga
ina aiki da me zafin nama! ,it will be a pleasure working with you Detective Asy Khaleel!! "

Asy tayi wata y'ar murmushi tace " Same here!" Nan Asy ta bud'e motarta ta shige itama
Azeeza ta shiga nata suka bar wajen............


🖊🏵 Mayjiddah ja'o🏵🖊


[10/20, 10:09 AM] +234 701 661 4602: 💻� BURIN FANSA �💻
�💔 NA HAUWA ISAH JA'O 💔�( 2016)
6⃣1⃣🎞6⃣5⃣

SINGAPORE.......

Hydar na hango cikin d'aki yana dressing up, ya d'ago wani bak'in vest zai sa Zainab ta
banko k'ofar ko sallama babu tsabar surutu, " Lalalaalla!!!😳 kai amma yaya kai me k'arfi ne!!
Your muscles are huge! And you got twelve packs also!!! 💪🏼 amma yaya wanne irin exercise
kake yi! " duk a tare tayi maganar nan kamar wata zabiya!!
Shidai bai ce 'kala ba se kallo da ido , da taga bai yi magana ba ta tab'e baki ta janyo laptop
nashi ta kunna sai kuma ta juyo tana kallon shi " Yaya mene nasa password kuma ? Ni ka bud'e
min! " nan ma bai kulata ba ya d'auki rigarsa yasa sannan ya zauna gefen gadon ,tana ta gwaje
gwajen password duk ta kasa ta yi guntun tsaki, sannan ta kama zata rufe sai ya rik'e ,ya ya
d'auki laptop d'in ya danna password sannan ya mik'a mata, duk ta gama dube duben ta babu
wani game balle girly stuffs.

Don haka ta juya ta bashi baya ,ai kuwa duk wani Game da yake na Mata ne da themes duk
seda tayi downloading tana yi tana dariya ,komai na system d'in ya koma pink wallpaper da
sauransu, seda ta kusa gamawa da chaji sannan tayi mik'a, shi kuwa har bacci ma ya d'ebe shi
, jona wa tayi a chaji ta d'auke rigar shi Armless da yazo da ita ta saka ta fice daga d'akin tana
y'ar wak'ar ta 🎼🎧. Shi kuwa sam a gajiye yake bai ma san ta fice ba.........


K'arar wayar sa ce ta tashe shi daga nannauyan baccin da yake yi, ya mik'e da 'kyar ya
d'auki wayar. " What? Kana nufin M.K yayi taking flight daga UK zuwa nan? Zai iya yiwuwa wani
drug deal yazo yi , amma ba komai zan duba "

Daga d'ayan 'bangaren aka ce " Akwai wanda zamu had'a ka da ita ,tana investigation akan
wani murder case, nan da gobe zan karb'i case d'in a hannu na , Sunanta Detective Asy khaleel
, from The criminal intelligence agency (CIA) you have limited time do your best and bring back
dat dog to Nigeria!! " idan muka samu Mk kamar Mun samu Don BK ne!!"
Hydar ya d'an yi ajiyar zuciya ya ce " Amma general! Aiki na zai tafi da mace kuwa?? I think

its better you let me do my part!" General yayi dariya yace " She's a woman like no other ,trust
me bazata yi letting naka down ba! So do as I said!" Da 'kyar Hydar ya amsa yana Sosa 'keya
sam ransa baya son aiki da mata ya ajiye wayar ya mik'e yana kallon agogo sannan yace "
They all are the same " talk too much and cry for a little thing!!"
Ya d'auki system nashi ya fita falo don duba wasu files ,me zai gani 🙄 duk an chanja masa
komai ,gaba d'aya yama rasa ta inda zai fara ,wasu games kawai yake gani Barbie dress up
games da sauransu 🤔
Ya d'aga gira sama ya yi tagumi yana kallon laptop d'in nashi kamar zai shige ciki ,ya ma rasa
ta inda zai fara...

Bai ankara ba se ganin Zainab yayi tana ta manna masa stickers pink and blue masu kyau
wasu na butterflies ne . da sauri ya d'ago laptop d'in ya juyo yana kallon aika aikan da tayi
masa. Zai yi magana ta fara kyalkyata dariya ta cire wani sticker d'in ta manna masa a goshi
yana ji yana gani. Tana yin abunda ya kawota ta mik'e jin k'arar motar Uncle Junaid yasa ta nufi
k'ofar gida da gudu tana dariya...

Stickern goshin nasa ya cire yana dariya ,yana d'aga kai sama yaga gidan ma duk se
k'yal-k'yali yake duk tayi masa kwalliya ya rasa inda ma zai sa na hannun nasa kawai se ya
maida goshin nasa yana dariya.... A hankali yace " crazy little princess!😘............


Asy da Azeeza ne zaune cikin Office d'in babban su . ya dubi Asy yace " From now onwards
your case will be investigated by me! Am sending you on a mission to Singapore , this is an
order from the agency not from me ,you'll meet the President of the CIA he'll explain everything.
" Ba dan ranta ya so ba tayi murmushi ta amsa da " yes sir!!" Ta Sara masa ta fice abunta........
Agent Azeeza ta yi murmushi ta mata sallama sannan ta fice se kunkuni take yi ,Jones da
sauran ma'aikata kowa ya juya ana kallon ta yayinda take tattare important takardun ta daga
kan table d'in ta zata fice............


SINGAPORE AIRLINES........

" Yaya wai ni waye muka zo d'auka ne? Gaskiya nifa zan yi latti inada lecture!!" Yana jin duk
abunda take fad'a amma yayi turus ,da ta ishe shi da surutu ya kama hannun ta ya fara tafiya
direct ya nufi inda ya ajiye motar sa ya bud'e ya saka ta aciki sannan ya zagaya ya shige ya ja
motar ,ba tare da ya kalleta ba yace " Menene sunan schl d'in " tunzira baki tayi ta juya masa
'keya tana kallon hanya. Abun ya bashi dariya amma ya gimtse ya kama ID card nata ya duba
,sannan ya d'au hanya.
Bata ma san sun iso makarantar ba taji dai motar ta tsaya ta juyo ta watso masa kallo shima
kallon nata yake yi kafin yace " Ko dai ni zan miki lecturen ne ? Ki fita mana! " nan ne ta lura ma
an iso makarantar , ta zaro ido waje ta hangame baki " Yaya ta ya akayi kasan makarantar? "

Mashigar makarantar ya nuna mata nan ta hango Sandy da Kim suna fita daga school bus
yace ",su suka nuna min Hanya " dariya tayi tace " Ok Mr grumpy!! Se na dawo." Ta fice tana
d'aga masa hannu shima ya d'aga mata hannu yana Murmushi sannan ta juya, a hankali tace "
Shi daman yana dariya🤔"...................

🖊🏵Mayjiddah ja'o🏵🖊
[10/20, 10:09 AM] +234 701 661 4602: 💻� BURIN FANSA �💻
�💔 NA HAUWA ISAH JA'O 💔�( 2016)
6⃣6⃣🎞7⃣0⃣


Taku take d'ai d'ai kamar bazata taka k'asa ba , jikinta sanye da top da kuma high waist
skirt bak'i, ta yafa mayafi bak'i a kanta ,simple makeup indeed but gorgeous looking!!
Amma sedai daga ka ganta kasan ranta a b'ace yake ,seda ta fito daga airport d'in ta tari taxi
tace "No 2 C.I Nagar " ba musu taxi driver yaja motar suka hau hanya.

Wayarta ta zaro daga purse nata tayi dialling wata number, a cikin yaren Hausa sukayi
magana " Sir nikam wane irin mutum ne aka had'a ni da shi! He wasn't even at the airport to
pick me off its totally disgusting seriously!! " Daga d'ayan bangaren aka ce " Come on Asy!
Wannan mutumin fa ba mai sauk'in kai bane, kiyi hak'uri kawai dan zakiga abubuwan da suka fi
haka ma! Just excersice patience bari zan masa magana yanzu zan ji dalilin rashin zuwan
nashi......"

Wani tafkeken gida taxi drivan yayi pulling off( ya ja birki ) ,saida ta lek'o ta windown motar
ta zare gilashin idon ta sannan tayi ajiyar zuciya ta mik'a wa drivern kud'in sa ,ya tsaya yana
kallonta baki a sake , cikin yaren indianci ya ce " Madam! Yeh to dollar hai!!( madam but this is a
dollars) ta juyo tana kallon shi ba tare da ta fahimci me yake fad'a ba ta tsaya tana kallon shi!!.
Ganin ba wani ganewa tayi ba yasa ya zaro kud'i irin nasu daga aljihun shi ,yana dariya ya mik'a
mata Dollar d'in ya juya zai tafi. A kasalance ta juyo tace " Excuse me !! But how about your
money?? " Murmushi ya mata yace " Think of it as a free ride!!" Itama tayi dariya tace " thank
you * yaja motar ya bar wajen.........



A hankali take dosan k'ofar gidan wanda bazance yana da gate ba se wani d'an guntun
fence da flowers sun zagaye, chan gefe wata bak'ar Audi ce a ajiye gefenta kuma Highlander
jeep k'irar Chevrolet Silverado saida ta gama k'are ma komai kallo sannan ta sa k'afa ta k'arasa
cikin gidan.....
This is where the drama begins readers ,ko ya zata kaya tsakanin Asy da Hydar ? Shidai ya
ma manta da zancen daukota daga airport!!!.........

🖊🏵Mayjiddah Ja'o🏵🖊
[10/20, 10:09 AM] +234 701 661 4602: 💻� BURIN FANSA �💻
�💔 NA HAUWA ISAH JA'O 💔�( 2016)
7⃣1⃣🎞7⃣5⃣


Da k'afa ta tura k'ofar ta shiga , falon komai na ciki fari ne se kwalliyar da Mutuniyar ta
masa na colours pink ,purple en lemon grn, chan kan wata sofa ja dake ajiye a wani fili k'asan
stairs ta hango mutum kwance ,daga shi se vest da 3quater ya rufe fuskar shi da Magazine,
direct wajen da yake ta nufa a lokacin da idanuwan ta suka ci karo da damtsen hannayen sa, ta
ware ido tace " So huge really!! " ganin ya motsa yasa ta gyara tsayuwar ta da masifa ta isa
inda yake ta fisge magazine d'in da ya rufe fuskar shi ta had'e rai kamar zakanya .

A hankali ya bud'e fararen idanuwan sa ya d'ora kan Kyakkyawar fuskar ta , wani Yarr tsikar
jikin sa yayi tuni ya kauda kai gefe.
" How dare you!! Did you think i come here all the way from New York city to wait for you at
the airport about two good hour s without you showing up?? " ta inda detective Asy ta shiga ba
ta nan take fita ba tun Hydar yana jin ta har yaji kunnen shi na masa 'kara ,bai san lokacin da
ya zabura ya mik'e ya bar wajen ba...
Naushi ta kai wa kujeran da ya tashi a kai tana huci kamar macijiya " wato ma wannan ya
maida ni mahaukaciya ko?" Muryar Hydar ta jiyo daga bayan ta yace " Ni ban ce ke
mahaukaciya bace amma tunda kin d'auka a hakan kawai ma ki d'auka hakan nake nufi " yana
kai wannan ya ajiye mata glass of water a gabanta ya wuce stairs.....
Baki a sake ta bishi da kallo wani kullutu ya taho ya tokare mata mak'ogoro ta fisge Jakarta
ta nufi upstairs, ta rasa ma inda zata shiga ,ita ba. Sanin gidan tayi ba kuma taga alama
wannan d'an rainin wayon tasu bazata zo d'aya ba don haka ta shiga bud'e k'ofofi ,na farko tana
bud'ewa duk pics ne na Disney princesses da fairies , ta juya idanuwan ta tace " Ahhhhh!!
Wannan wanne irin abu ne!!! Wato har yara ma akwai a gidan na? Ni gaskiya sam bana son
hayaniya!! " ta ja k'ofar ta rufe ta nufi d'ayar ,ita kam ma a bud'e take tana lek'a wa me zata
gani??!

Hydar ne tsaye babu riga a jikin sa ya d'auki towel k'arami yana faman rataya wa a wuya.
Zaro idanuwa tayi waje ta hangame baki " Wooowww!! What a body man!!" a hankali tayi
maganar yanda ko ni da nake kusa da ita ban da 'kyar naji abunda ta fad'a, Hydar ya juyo ya
nufo hanyar k'ofar ta juya taga babu wajen b'oyewa se ya ganta , nan ta sunkuyar da kai k'asa
bata ankara ba se ji tayi ya rufe k'ofar sa kirif� ni kaina nayi mamaki like seriously ya akayi ya
gane da mutum a bakin kofar bayan ba a gaban mirror yake ba ba kuma facing k'ofar yake ba...

Baki ta murguda ta juya tana dube dube ta hango wani d'akin ma a cikin wani d'an corridor

kamar zata je se kuma ta fasa nan ta ajiye akwatin nata tayi pillow dashi a nan bacci ya d'auke
ta.......


AZEEZA...


Zaune take itada Jones suna hira ,wayar Jones ne tayi k'ara ya d'aga ba tare da yayi
magana ba ya katse wayar ya dubi Azeeza ,itama kallon sa take yi kafin tace " Anything
trending? " Murmushi yayi yace " the autopsy report are out! Also grace was able to get us the
DNA results. Azeeza tayi murmushi tace let's go to the lab " nan suka mik'e suka nufi hanyar
lab d'in...............

AT THE LAB.........

Grace Garcia na hango tare da su Azeeza suna ta tattaunawa , don haka na d'ebo takardu
na na yi sand'a don jin me take sunna musu a amadun kunnen su �.

Cikin harshen turanci Azeeza tace " kina nufin wannan Cylinder d'in da hak'ori aka yi niyyar
bud'ewa se kuma ya gagara, sannan ba'a samu wani thumb print ba a jiki? Grace ta gyad'a kai
tace " Exactly!! Kuma ina so in sanar da ke cewa ba da bindiga aka yi kisan ba , akwai murder
weapon, abunda akayi amfani da shi sharp object ne sosai kuma is made of pure iron , domin
kuwa akwai gaurayen iron a daidai inda yankar ta fara, kuma sannan binciken da abokan aiki na
suka yi ya tabbatar mana cewa ba cikin gaggawa aka kashe shi ba ,victim d'in seda ya jigata
sosai ,duk wanda yayi Wannan kisan ba k'aramin me wayo bane ,bai bar traces na komai ba
,DNA result ya nuna cewa ba real gashin mutum bane a kanshi gashin doki ne ,kenan clue da
muka samu na d'aya shine -Makashin yana da bald hair ne! Na biyu kuma the killer is left
handed wato yana amfani da hannun hagu ,na uku kuma bashi da hak'ori guda d'aya canine
teeth nashi is replace with a gold one ,ma'ana hakorin shi daya na gwal ne a lokacin da yake
faman bud'e cylinder d'in hakorin ya fice ,wata'kila garin sauri kuma bai d'auka ba yayi
gaba...........

Jones yayi shiru yace " zamu iya ganin cylinder d'in? Grace tayi murmushi tace " sure !! Why
not ? Ta d'auko cylinder cikin wata y'ar rubber bag ta mik'a mishi ,wani code suka kwafa a jikin
leaflet d'in jikin cylinder sannan sukayi wa Grace se anjima

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login