Showing 15001 words to 18000 words out of 29788 words

Chapter 6 - BURIN FANSA BOOK BY Hauwa M. Ja'oji.pdf

27 Apr 2025

1742

suka fice.............

Direct office suka koma ,wani abokin aikin su na zaune suka mik'a mishi code din Azeeza
tace " Check this out buddy ,get us exactly from which shop this came from!" Ta juya ta kalli
Jones tace " to find more clue's we must know exactly who bought this cylinder!!" Murmushi
Jones yayi ya kurbi coffee............

ZAINAB......

Tana tashi daga school suka fito ita da su Kim , Wata farar bus ce tazo ta wuce fiiiiii da
gudun tsiya ,zainab da idonta ya sauk'a a kan motar ta hangi wani d'an saurayi ta bayan motar
da gani he's in trouble , se kokawa yake da wasu katti a cikin motan , Key d'in scooter ta wafce
daga hannun Kim ta hau ,ko helmet babu ta fara zuga gudu tana bin bayan motar , speed d'in
da tayi amfani da shi ya wuce speed limit na k'asar ,gashi tayi nisa da school scooten ya b'aci ,
gashi kuma police sun biyo ta saboda tayi breaking law ,na farko over speeding na biyu ta wuce
lokacin da traffic light ya nuna alamar tsayawa. Sorry Young lady you will have to come with us
to the station!! " cewar wata Yar sanda kenan . babu yanda Zainab ta iya haka ta bisu ta shiga
motar amma duk idonta na kan hanyar da wannan motar tabi ,se sak'e sak'e take cikin ranta "
Ko waye Wannan d'in kuma me ya musu suke torturing nashi haka???"


Mayjiddah ja'o
[10/20, 10:09 AM] +234 701 661 4602: � BURIN FANSA �
� NA HAUWA ISAH JA'O �( 2016)
7⃣6⃣8⃣0⃣


Hydar na hango zaune cikin office d'in yan sanda yana magana da wani babban su , ba'a
jima ba aka fito da Zainab wani police ya mik'a mata Jakarta sannan tayi signing a wata takarda
, shima Hydar yayi signing sannan suka fice....

Sim sim take tafiya kamar kwai ya fashe mata a ciki fuskar nan kamar zata yi kuka ,Hydar
kuwa ko waiwayota bai ba kawai ya bud'e mata k'ofar mota ta shiga sannan shima ya zagaya
ya shiga ya hau tuk'i ,moment of silence sukayi experiencing a mota har suka iso gida ,jira yake
ta fita ya mayar da motar inda take amma ko motsawa batayi ba ,suna had'a ido ta fashe da
kuka kamar wata little gal

A take fuskar Hydar ta sauya kala ya fita daga motar ya zagayo inda take ya bud'e k'ofar,
hannun ta ya kama ya fito da ita waje gami da zaunar da ita a kan grass carpet da ya mamaye
filin gidan shima ya zauna sannan ya ciro wayarsa yana videoing d'in kukan nata , cije lab'en ta
tayi ta fara neman wafce wayar daga hannun shi nan suka fara zagaye gidan da gudu , Zainab
tana karb'e wayar ta nufi d'akin ta da gudu ,nan ta wuce Asy a zaune tana game da wayarta ,
sam bata kulata ba ta shige da gudu tana dariya , da gudun shi ya taho babu birki ,bai ma kula
da Asy ba ya shiga d'akin Zainab ,Zaune ya iske ta tana d'aukar hoto da wayar tashi ,shima
shiga Yayi tana ta d'aukar su a tare chan da ya gaji ya d'an jingina da gadon. Yace " Baby! Me
kika yi wa police ne? Nifa ban ma tsaya sauraron su ba " nan ta kwashe labarin abunda ya faru
ta fad'a masa

Hydar ya mik'e yana cewa " You are just a student journalist! So baby I urge you stay your
limit bana so kisa kanki a crime control ,wannan aikin mu ne na sojoji!!" Yana magana yana
kashe mata ido ,Mik'ewa tayi ta Sara mishi " YES SIR!!!" dariya yayi yace " Kar ki fasa min

dodon kunne ,kunnen nashi takama ta ja sannan tace " Haba maza! Kai da kake Karin kumallo
da bindigogi iri iri shine d'an wannan Muryar tawa zata fasa ma dodon kunne!?" Dariya ya fara
yana Jan hancin ta ita kuwa se kallon shi take kafin tace " Ashe yaya kana dariya me sauti
haka?"
Wata dariyar ce ta kufce masa yace " Me kika dauke ni ? Anyway kinga ni zan fita se na dawo
ki ci abinci fa coz am not sure if I'll be back in tym" Kai kawai ta girgiza masa yayi kissing goshin
ta ya fice........

A corridor d'in ya iske Asy se wani shan kamshi take yi ya d'auki trolleyn nata ya kai wani d'aki
sannan ya fice ,har ya shiga mota bai ma san tana biye da shi ba se jin ta yayi ta shiga mota .
Rai a had'e yace " Me kuma kike yi anan! " Ai an turo ni muyi aiki tare ne so idan har mutum irin
Ka wanda ba son jama'a yake ba ya fita at this moment toh lallai ba karamin abu ne zai sa ya
fita ba don haka na san aiki zaka ,kar kayi tunanin nima ina son yin aiki da kai ne wlhy nima na
tsani Marar fara'a "

Juyowa yayi yana kallon ta har ta idar sannan ya ja seatbelt ya d'aura, wayarsa ce tayi k'ara
alamar message ya shigo yana dubawa yayi wata murmushi ta gefen fuska yace " That's my
uncle!!" Sannan ya fisgi motar ya fice daga gidan , ita de se kallon shi take yi ,cikin ranta tace "
Indeed a prince charming but a grumpy one as well! Always frowning his face!!" Se kuma tayi
murmushi ta juya.

Bakin wani restaurant ya tsayar da motar tashi CHAUDRY DHABA FOODS " indian
restaurant ne me kyaun gaske ,suna shiga yace table seven yake buk'ata ,ba musu wani Dan
indie ya kaisu wajen sannan ya basu Menu ya tsaya , Hydar da idon sa baya kan Menu d'in
yana ta dube dube ,wani table a gefen su ya hangi wasu mutane su biyu ,duk bak'ak'e ne kamr
black Americans ,'kasa k'asa suke magana baka ma iya jin ko sautin maganar ,da sauri ya
dawo da dubansa kan menu d'in ya dubi mutumin dake jira yace " Get me two bowls of bhel puri
and a glass of tamarind juice , ba musu mutumin ya amsa yana kallon Asy da ta rasa me zata
zab'a, Hydar yace " do you think am going to eat all the two bowls of bhel puri? One is for the
young lady pls , murmushi d'an indian yayi ya kama gaban sa , Hydar ya mik'e kamar zashi
wani waje da gangan ya shiga gaban wani waiter suka ci karo ya yi kamar zai fad'a kan mutane
biyun nan ,a wayance ya jefa wani na'ura ta mouth piece a aljihun d'ayan su sannan ya mik'e
yana apologising kamar ba ruwan sa. Nan mutanen suka cigaba da abunda suke yi yayinda ya
saka earpiece d'in shi kuma a kunnen shi yana sauraron duk abun da suke fad'i!! " yana yi yana
taunar Bhel puri hankali akwance , Bai ankara ba se ganin Asy yayi tana faman tofar da abincin
daga bakin ta yace " Be careful young lady !! D'aya daga cikin abubuwan da suka tsana ne ,ka
nuna abincin su babu dad'i!! " da sauri ta gyara zamanta tana kurb'ar drink d'in a hankali...

" Aaj tumhara akhri din hai! Mujhe bas ek caror rupee jahiye " (yau shine ranar ka ta k'arshe!
Abunda kawai nake buk'ata shine caror rupee d'aya!!) Abunda yaji daya daga cikin wad'annan
mutanen ke fad'a kenan shi kuma d'ayan yace " I'll get your money by 8:oo pm but pls don't
hurt my son! Tell MK that I'll do whatever he says amma don Allah kar ya tab'a min d'ana .

Hydar ya kalli detective Asy yace " Ke y'ar k'auye tashi mu tafi dalla!!! " hararo shi tayi tace
wace y'ar k'auyen? Malam ka iya bakinka!! " bai ma saurareta ba ya fice ya zauna a mota itama
seda ta ga dama sannan ta fito seda ta iso jikin motar yaja abunsa ya k'ara gaba �

Wani haushi ne ya tattaro ya tsaya mata a mak'ogoro tana ji tana gani ya tafi abunsa ,gashi
ko alamar taxi bata gani ba ta je bakin bus stop ta zauna kan wani rest bench tayi tagumi ,wani
bak'in cikin ma seda ta kira general wayar sa bata shiga ba...........


Afwan readers kun Jini shiru ban da lpya ne dats why ,love yhu all


mayjiddah ja'o
[10/20, 10:10 AM] +234 701 661 4602: � BURIN FANSA �
� NA HAUWA ISAH JA'O �( 2016)
8⃣1⃣8⃣5⃣


CHINATOWN

A daidai mashigar wani hotel a Chinatown yayi parking yana zaune cikin motar har mutumin ya
shiga ya gama abunda zaiyi ya fito , duk maganganun da yayi Hydar yana ji saboda mouthpiece
da ya saka masa a aljihu , Hydar bai jira fitowar mutumin ba ya juya da motar shi zuwa inda ya
bar Detective Asy Khaleel.
Zaune take ta d'aura fuskar ta a kan tafin hannu , iska me dad'i na kad'awa tana iya jin sautin
mutane jifa jifa suna wucewa kowa da nashi purpose d'in. Birkin motar da taji a gabanta shine
yasa ta d'agowa karaf suka yi ido hud'u da Hydar tsabar neman tsokana ya kashe Mata ido
yanda abun ya matuk'ar bata haushi , 'kasa k'asa tace " Zan koya maka hankali ne!!"
Washegari......

A cikin gym na hango Hydar yana working out da gudu Zee ta shigo sanye da pyjamas nata
d'auke da glass na fresh fruit juice " Good morning Bro!!" Ta fad'a tana neman wajen zama .
sauk'owa yayi daga kam machine d'in yana share zufa da k'aramin towel yace " Morning
Parrot! Yau kuma da wanne zamu Fara? Surutun naki ko kuma me?". Haba Bro nifa ba parrot
bane! Yawwa yaya ni yau shopping Zan je! Kuma Kai zaka raka ni!

Hydar da ko kallon inda take bai yi ba yace " No sweetheart ina da ayyuka da yawa ,Kije ki
kawai! Maybe some other time" had'e rai zee tayi tace
"Oooooh come on soldier!! This is Singapore remember? You'll love it! Zamu zagaya kaga gari

muyi shopping and also have dinner out you'll meet a lot of people and see interesting.. …......
Bata k'arasa ba Hydar yace " da wannan surutun naki da ma kawai zuwa kikayi kika shirya dan
nasan yau in ban fita ba se kunnuwan nah sun fashe!"

Wani tsalle ta daka ta rungume shi tana fad'in" thank you !! Thank you!! Thank you!!!" Daidai
lokacin Asy ta fito tana zagaya gidan , idanuwan ta karaf cikin na Zainab a take ta zaro ido tace
" Masha Allah!! Yaya wannan ce bakuwar da mukayi? " Kai kawai ya girgiza Mata , da sauri ta
sake wuyanshi zata je wurin Asy yayi saurin chafko hannun ta yace " you have just twenty
minutes ki shirya ko in k'i fita shopping d'in" don haka zainab ta sa dariya ta nufi hanyar shiga
cikin gida .

Tsuka Asy ta ja hannunta nannade a k'irjin ta tace " dad'in ta ma Muma muna da k'anne"
kalaman ta sai a kunnen Hydar bata yi zaton yaji ba sam !se ji tayi yace " Mu gani a k'asa" yana
Kai Wannan ya fice yana dariya.

Wani bak'in ciki ne ya tokareta a wuya jin kalaman sa ta murguda masa baki sannan ta
k'arasa cikin gym d'in..........


Jeeddah jao
[10/20, 10:10 AM] +234 701 661 4602: � BURIN FANSA �
� NA HAUWA ESAH JA'O �( 2016)
8⃣6⃣9⃣0⃣

Bayan sun gama breakfast wata number ta k'ira wayar Asy ba tare da tayi magana ba ta
katse wayar sannan ta nufi hanyar d'akin ta , a daidai corridor d'in taci Karo da Zainab ta
kammala shirin ta zata nufi d'akin Hydar , " Hey bakuwar mu! Kema zaki bi mu ko? Kawai Kije ki
shirya Zan ma Bro magana! Singapore is really fun you'll love it!!" Murmushi Asy tayi sannan ta
ce " Ok!" Sannan ta wuce d'akin ta direct ta fad'a bathroom.........

Zaune a Mota ta iske Hydar da Zainab se hira take zazzaga masa tun yana amsawa har
yayi shiru se uhm " k'ofar ta bud'e ta shiga sannan ta Mik'awa Hydar wata y'ar takarda , da 'kyar
ya karb'a ya duba sannan ya girgiza Kai ya dubi Zainab yace " Zan ajiye ki a wajen su Kim ina
da d'an wani aikin da Zan je in na dawo se mu fita " Fuska Zainab ta had'e sannan ta fice daga motar tana fad'in " Mutum kawai se aiki ya sani
ko ni ma bai damu da ni ba " gab !! Ta buga k'ofar motar ta koma cikin gida ,Asy tabi bayanta da
kallo baki a sake Maganar Hydar ya dawo da hankalin ta cikin motar " Ai tunda ba drivern ki
bane ni se ki dawo gaba ko ?" Murguda baki tayi sannan ta fito ta koma front seat gami da
d'aura seatbelt nata ..........



Da gudu ta koma d'aki tana share guntun hawayen ta kamar k'aramar yarinya ta kwanta luf

a cikin luntsumem katifan ta anan har bacci yayi awon gaba da ita.....
Tafiya suke jifa jifa yake shafa sajen fuskar sa yana duba agogon hannun shi , ita kuwa
kallon sa kawai take ace wai mutum ko ya batawa wani rai bai damu ba abunda yasa a gaba shi
zai yi gashi kuma very grumpy babu dariya kullum fuska a tamke !! Cikin ranta tace " wannan
badan he's handsome ba da yanda yake had'a fuskan nan ba ganuwa zai yi ba!!"

Daidai bakin wani ruwa suka tsaya wani jirgin ruwa boat ita suka shiga Asy se dube dube
takeyi tana nazarin wajen 'kasa 'kasa tace " Zainab tayi gaskiya! Singapore is amazing!!" Kamar
daga sama taji Hydar yace " Idan kika bar wannan tunanin yaci galaba a kan ki zaki wahala
kuma ba zakiyi abunda ya kawo ki ba" yana Kai wannan ya shige cikin boat d'in yana gyara
zaman rigar shi. Harara ta watsawa k'ofar tace " Ko me ya dameshi da harka ta?"..................


Jeeddah ja'o
[10/20, 10:10 AM] +234 701 661 4602: � BURIN FANSA �
� NA HAUWA ISAH JA'O �( 2016)
9⃣1⃣9⃣5⃣


Cikin boat d'in kansa abun kallo ne , Asy ta daidaita kanta sannan ta k'arasa ciki, zaune ta
iske Hydar ya nad'e k'afa d'aya a kan d'aya se danne danne yake a computer wanda ga dukkan
alamu a ciki ya samu don bai shigo da shi ba, waje ta nema ta zauna opposite to him tana
kallon Kyakkyawar fuskar shi, mamakin halin shi na ko in kula take yi.....
Hydar kuwa tun shigowarta yaji a jikin shi Ana kallon shi don haka ba tare da ya ce qala ba
ya ciro wani bak'in spaces nashi ya kafa a ido yaci gaba da abunda yake yi.... Ganin ya fahimci
kallon shi takeyi yasa ta Fara gyaran murya gamida tsuke baki tace "yanzu kuma ena zamu
je?"ba tareda ya kalli inda take ba yace JURONG SINGAPORE BIRD PARK
Ido ta juya sannan tace " Do we have a target their? Naga ba address d'in da na baka d'azu
ba kenan! " Hydar ya d'ago kai yace " Se kiyi shiru ki ga abunda Zan yi !! For goodness sake
Detective I know my work and I decide how I wanna do it!!" Tab'e baki Asy tayi tana kallon shi
har ya gama surutan shi sannan ta ciro wayarta tana waya da Azeeza bata ankara ba se gani
tayi ya mik'e ya nufi hanyar fita dan haka itama ta d'au purse nata ta bi bayan shi , park ne
madaidaici me kyaun gaske tsuntsaye kuwa tabbas akwai iri iri, bai tsaya jiran komai ba ya
shige wata bak'ar mota yana jiran Asy , don haushi ji yake kamar yaje ya fisgota don tana b'ata
masa lokaci , tana shigowa ya ja motar suka fita daga harabar park d'in.,,,,,,..........


Ganin Hydar ya tsaya jikin wani rufaffen garage yasa Asy ta juyo tana kallon shi , ganin ya
ciro bindiga yana sa bullet a ciki Asy ta zaro ido cike da alamar tambaya abunka da me baki
tace

"Me kuma zamuyi da bindiga a nan? After all the mission is an undercover mission!" Hydar ko
ta kanta bai bi ba yayi ficewar sa yana rufe fuskar sa da hular dake had'e da rigarsa wato hood
ganin bashi da niyyar kulata ta Fara

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login