Showing 9001 words to 12000 words out of 29788 words

Chapter 4 - BURIN FANSA BOOK BY Hauwa M. Ja'oji.pdf

27 Apr 2025

1746

kariya ko kun manta mune Muke b'ata lokacin mu
muke bada rayuwar mu don kare ku? Aliyu ya mutu amma kuma HIS SPIRIT IS STILL WITH
US!!! wannan ma ta dalilin neman ma k'asarsa tsaro hakan ta faru !!!

Kin kuma yi magana akan wai Mun cika gidan mu da masu gadi sojoji! Shi kuma ya kasance
mutum ne mai sanin hakkin dan Adam!! Yayinda yake tare da nashi iyalan ya kuma san
muhimmancin su ,sam bai yadda ba ya tauye wa wasu hakki! Shin mu da shi waye mafi samun
kariya ? Idan kikayi la'akari da namu masu tsaron ,kullum a waje d'aya bakya tunanin Muma
idan suka gaji wataran zasu juya kan mu!!!? ANSWER ME!!!! Toh ki sani! Aliyu ya bambanta da
ku domin Mutum ne mai adalci ga dukkan mu!!!


Lastly kin yi magana akan sakaci!! Ina so ki sani!! Abuja zuwa Kaduna in the middle of the
night,is not like Bedroom to bathroom!!! Ba haka zamu shigo babu shiri ba! Shin kuma in ma
Mun zo da wuri idan Allah ya k'addara abun se ya faru ke zaki chanza ne! Kai fa? Ku fa????
Zaku chanza ne???"

Duk wajen ya d'au silence kamar babu kowa , General ya dubi matar yace " Akwai wata
tambaya ko kuwa zan iya tafiya!? " Ba tare da ta kalleshi ba kanta a k'asa ta matsa suma
sauran jiki a sanyaye suka dare gida biyu , General ya wuce tare da Captain Junaid da su
Hydar , Y'an Jaridar duk suka shiga motar su kowa yabi bayan su General Ambulance na
tsakiya , ko ina kuwa da tsaro tun daga Asibitin har Unguwar GRA dake kaduna , wasu sojojin
ne tsaye a bakin gate d'in gidan ,da gudu gudu suka bud'e gate d'in motocin suka yi ciki aka yi
parking , daga ,bayan an fitar da gawar su Fareedah wani Soja ya zo da sauri ya yi wata
magana da General......

Zainab na tsaye ta ga duk basa kallon ta da sauri da nufi cikin gida ,direct d'akin granny ta
nufa ,babu kowa a ciki ,wajen ma duk a birkice kamar an yi kokawa ,tab'e baki tayi ta fito da
guntun hawayen ta tana k'iran Granny, Matar General da ta iso ,ita tayi ta lallashin Zainab har
aka samu tayi bacci ,su duka babu wanda yasan whereabouts of Granny!!!................


🖊🏵 Mayjiddah ja'o🏵🖊
[10/20, 10:09 AM] +234 701 661 4602: 💻� BURIN FANSA �💻
�💔 NA HAUWA ISAH JA'O 💔�( 2016)
4⃣6⃣🎞5⃣0⃣


" Wai kayi hauka ne!!? Me kuma zamuyi da wannan tsohuwar? You should have finished her!
Me ya rage mata? Ban tausaya wa mai juna biyu bama balle wannan!!" Don BK ne yake
magana a fusace ta waya.

M.K yace " Na barta ne saboda bata san ina cikin su ba ,besides tun da taga Aliyu a Kwance
cikin Jini ta fita hayyacin ta , ai ni inaga a woman at the age of 70 bata da wani amfani , saboda
haka ne ma zan je in ajiyeta a asylum coz I can't hurt her ,ai ita ta haifeni!!" Don BK ya jinjina kai
sannan yace " Kai da yarka yanzu kunada lasisi na dindindin a k'asar ingila, zakaje Janaiza
Yayan ka da matar sa , sannan kuma zaka ajiye aiki ,duk wani abun buk'ata Mun tanada maka
shi!!" Murmushi M.K yayi yace " Da kyau Don!!! Consider it done!! " daga nan ya katse wayar sa
,ya juya yana kallon Granny da ke jingine a cikin mota ta k'urawa madubin motar ido ,idan ba ka
lura ba ,zaka yi zaton ma bata da rai!!"............

Bayan an yi Janaizar su har an dawo ne M.K ya iso , with his crocodile tears wai ya je wani
meeting ne da safe bai ji labarin abunda ya faru ba , Hydar ya damk'e hannun shi zai zabura
,junaid ya rik'e shi ,haushi yasa ya fisge hannun sa ya ruga da gudu yayi cikin gida. D'akin su
Dad ya shiga ya rakab'e a lungun gado ya kifa kai Zainab da taga wucewar sa kasancewar ita
d'aya ce a falon ta mik'e da gigin baccin ta ,ta shigo dakin, jin an bud'e k'ofa yasa Hydar yayi
wuf ya d'auki lamp ya d'aga zai wurgo .

Ihun da tayi ne yasa yayi saurin ajiyewa, da gudu ta nufo inda yake ta rungume shi tana fad'in
" Bro meyasa zaka jefeni? " zaunar da ita yayi a k'asa shima ya zauna ya girgiza mata kai yace
" Ba ke zan jefa ba! I was just angry!! "

Kallon shi tayi ido cikin ido Tace " Are you angry because daddy is hurt? Ai Uncle Junaid
yace za'a dawo da su idan sun warke, ai ciwon zai warke so don't worry be happy!! Idan kana
missing nasu se mu kalli camera na !! Haka Mommy tace " If you miss me I'll be right in this
camera!!"
Da gudu ta tashi ta d'auko cameran ,( readers in baku manta ba tun da suka bar cameran a
kan mirror basu d'aga ba ,ko Hindatu da tazo gyara madubin se ta jona shi a chaji ta barshi a
wajen)

Dannawan da zata yi ta dinga ,clicking Next Next !!
Ganin ta kawo kan su Dad yasa ta tsaya, daga nan suka fara gani tun farkon shigowar su M.K
har fitar su! Hydar yayi saurin rufe cameran ya jingina da bango yana sauk'e numfashi , Muryar
Junaid ne ta dawo da shi Hayyacin sa ,tare suka shigo da general , Captain Junaid ya karb'i
cameran ya bud'e ,suna gama gani General wani zufa ya keto masa ya cire hular sa ya zauna,
ya kamo hannun Hydar ya dubi Junaid yace

" Zaman yaran nan da kai kanka a wannan k'asar akwai had'ari, jikina ya riga ya mutu Junaid!
Wadannan sune mutane guda shida da muke ji da su a military amma a ce sune masu cin
amanar k'asa! " ba mune ya kamata mu rik'e su red handed ba! Hydar shi ya kamata!! Na yanke
shawarar tura shi zuwa worlds best Military school dake k'asar rasha (RUSSIA) Daga ni se kai
mukayi wannan maganar ,bana so a san whereabouts d'in Hydar har se ya zama cikakken Soja
Wanda babu irin sa! Duk wanda yayi exercise na soji a wannan schl d'in ana tsoron shi! Shiyasa
har yau ba'a samu an tura mutanen mu chan ba!! Ni kuma ko arzik'i na zai k'are se na yi
sponsoring Hydar!!!!"

Junaid ya mik'e fuska d'auke da fara'a yace " Thank you so much sir!! You indeed are one of
a kind!!" General ya dubi Junaid yace " Akwai gida na dake chan Singapore nan zaka tafi kaida
Zainab ,nasa a nema muku lifetime warranty na zama a chan! Your food and everything is on
me! So ina buk'atar resignation letter naka , a chan na nema maka aiki ,am sure you'll love it "
Junaid yayi murmushi yace " Gaskiya kai na daban ne yallabai!! Murmushi General yayi yace
"domin kama me laifi kana buk'atar hikima ,domin samun hikimar kuma! Dole ne mutum ya
zama me izza!! Hydar yana da izzar hikimar bazata gagara ba! Amini na shine Commander na
makarantar Rusev Del Rio shi ruwa biyu ne ,d'an North America kuma d'an Russia!! Shi zai
kula da komai!! "....Nan general ya musu sallama ya fice ..............


🖊🏵Mayjiddah ja'o🏵🖊
[10/20, 10:09 AM] +234 701 661 4602: 💻� BURIN FANSA �💻

�💔 NA HAUWA ISAH JA'O 💔�( 2016)
5⃣1⃣🎞5⃣5⃣

```15 ¥EARS LATER```


Jirgin Russian Airlines ne ta sauk'a a airport na Singapore, daga waiting spot na airport
d'in na hango wani mutum of about 49 yrs or so tsaye da wasu y'an mata guda biyar d'aya daga
cikin su se faman Kutsawa take gaba tana lek'o wa wanda ak'alla zata kai 19-20 yrs , yayinda
mutane ke k'ok'arin fitowa daga jirgin ,wani matashi na hango k'akk'arfan gaske ya saka jeans
da shirt bak'a sai wata armless mai hula , hular ya janyo ya rufa a kansa hankan ya b'oye
Kyakkyawar fuskar sa, kai a 'kasa yake tafiyar da gani fuskar sa babu alamar fara'a ko
kad'an.......

" Habawa !! Ai bari kuji yaya na ne zai dawo shiyasa na gayyace ku kuzo mu tarbeshi yanzu
shekara goma sha biyar kenan ban sa shi a ido ba! Kun ma san me? Ni yanzu ba gane shi ma
zan yi ba ,sedai shi zai gane mu!!" Zainab kenan cikin harshen turanci take wannan maganar

Sandy ,daya daga cikin k'awayen nata hud'u ta zaro ido tace " huuh!!? Fifteen years? Why ?
Don't he send you his pics or chat with you on skyp or something? " buge ta Zainab tayi da k'afa
tace " Look who's talking! You think my brother went to an ordinary school? He's a well trained
soldier now! In their school all sort of fun is not allowed they know nothing than to break the
jaws of a criminal!! "

Duk k'awaye suka sa dariya ,Kim dake gefe ta ce " she's talking as if her brother is a real
superhero! Stop boasting Beb!" Zainab ta take k'afar Kim ta watsa mata harara , Uncle Junaid
dake gefe se yanzu ya juyo ya dubesu yace " Careful ladies this is not a park for you to joke and
fool around.
Daidai lokacin ,Matashin ya iso wajen Sandy ta zaro ido waje " Wow !! Kya ladka hai!!! (What a
guy) " Uncle Junaid na d'agowa suka had'a ido da Matashin
Cike da fara'a ya nufo inda yake tsaye ya rungume shi yana fad'in " Welcome my Soldier!!
Murmushi ya sakar masa wanda da shi da dole babu maraba!! Yace thanks Dad!!

Da gudu zainab ta k'araso inda yake ta rungume shi tace " welcome home Bro!! " kallon ta
kawai yake ya kasa bud'e baki ya amsa mata se recalling childhood d'in su yake ,finally k'anwar
shi da kullum sedai suyi waya sun zo face to face da ita!!"

Sake shi tayi tana dariya ,shi kuwa wata y'ar guntun murmushi ne kawai a fuskar shi. Ta juya
ta kalli su Sandy tace " Finally my bro is home!!

" Yaya! Wannan classmates dina ne ,wannan sunan ta Sandy from Bangalore India ,wannan
kuma Kim from Hong Kong , wannan kuma sunan ta Aisha ,ai ita kwanan nan ta zo ma ,daga

Nigeria! Wannan kuma.......

Bata k'arasa ba Hydar ya furzar da iska daga bakin shi ya juya idanuwan shi yace " Anjali from
Delhi India!!! "

Zainab ta zaro ido tace " Hanh!!! Yaya akayi ka sani!? Watso mata harara yayi yace " All press
students have their identity card hanged on their neck!! Tun kafin ki fad'a duk na karanta! Idan
na tsaya biye miki duk mutanen airport d'in zaki kirgo min kafin mu isa gida!!! ".

Zainab ,Aysha da Uncle Junaid suka sa dariya ,Ta juya ta kalli su Sandy tace " Let's go yaar !!
My brother needs some rest!!" ....................


FBI (FEDERAL BUREAU OF INVESTIGATION) US HQ
8:00AM...........


Zaune take saman motar ta ,hannun ta rik'e da disposable tea mug se Burger tana ci tana
kallon yanda mutane ke shiga da fita a headquarters d'in.
Magana tajiyo daga cikin motar wannan yasa ta yi saurin zubar da abunda take ci cikin trash
can (kwandon shara) ta goge hannun ta da handkerchief sannan ta shiga motar.

"Jones where the hell are you? I've been waiting !!" Mutumin da ya k'ira ta da Jones ya ce "
Am sorry Detective we've just got a murder case ,am right now at the central park in Fifth
avenue " Tayi saurin cewa " alright I'll be on my way!! "

Tana katse wayar ta fisgi motar ta dau hanyar zuwa fifth avenue kamar yadda Jones ya
sanar da ita!!.............


Ku biyo ni don jin ko Wacece ita........

🖊🏵 mayjiddah ja'o 🏵🖊
[10/20, 10:09 AM] +234 701 661 4602: 💻� BURIN FANSA �💻
�💔 NA HAUWA ISAH JA'O 💔�( 2016)
5⃣6⃣🎞6⃣0⃣


A parking lot na central park tayi parking motar ta , hannu a aljihu take tafiya ,tana yamutsa
Kyakkyawar fuskar ta kamar wanda taga wani abun kyama.....

Bata dad'e sosai ba ta iso wajen da Jones ya sanar da ita ,wajen duk a zagaye da motocin
police da FBI , iya fad'in wajen da akayi kisan an zagaye shi da wani tape wanda aka rubuta "

do not cross , crime scene !" 🚧

Ta k'ark'ashin tape d'in ta sunkuya ta shige ,ta tsaya gefen wani bature " Wooah!! This is
disgusting!! Bye the way do you have any info on his identity? "
Tana fad'a tana kallon gawar da ke kwance ,police photographer se daukar hoton sa suke da
duk wani abu da ke wajen ,chan gefe kuma hannun mutumin ne a guntule a gefe shima wasu
lab scientists suna ta nasu gwajegwajen ,wata daga cikin scientists d'in ta taho inda su Jones
suke tsaye ta mik'a masa hannu suka gaisa
Jones ya dubi scientist d'in ya kalli kuma detective yace" This is the new detective! ASY
KHALEEL!! "

detective Asy khaleel tayi murmushi ta mik'a mata hannu suka gaisa ,scientist d'in tace "
Pleased to meet you miss Asy ! I am Grace Garcia! I work in the lab with the FBI too it will be
great working with you? "

Murmushi Asy tayi sannan tace " Any thing so far from the side of the Victim? "

" Not yet detective! The body will be moved to the lab for autopsy and the reports will be
ready within 24 hours!
But we found this extinguisher can here, and also the cap is somehow like somebody tried to
open it with d teeth!"

Kai Detective Asy ta jinjina tayi gaba tana kalle kalle ,ta durk'usa gaban gawar wanda hannun
shi yake dunkule ,daga tsakanin yatsun shi ta ga kamar zirin gashi ,a ranta tace " Tabbas in dai
wannan gashi ne kenan saida yayi kokawa da makashin kafin ya kashe shi , har ya samu ya
Fisgo gashin kansa!! "
Da sauri ta mik'e ta k'ira Agent Grace tace " there is a piece of hair in his hand ,hurry take the
samples ,we need a DNA report " grace ta mik'e tace " alright detective it will be ready in six
hours!!! Grace suka d'auki gawar aka sa
[10/20, 10:09 AM] +234 701 661 4602: 💻� BURIN FANSA �💻
�💔 NA HAUWA ISAH JA'O 💔�( 2016)
5⃣6⃣🎞6⃣0⃣


A parking lot na central park tayi parking motar ta , hannu a aljihu take tafiya ,tana yamutsa
Kyakkyawar fuskar ta kamar wanda taga wani abun kyama.....

Bata dad'e sosai ba ta iso wajen da Jones ya sanar da ita ,wajen duk a zagaye da motocin
police da FBI , iya fad'in wajen da akayi kisan an zagaye shi da wani tape wanda aka rubuta "
do not cross , crime scene !" 🚧

Ta k'ark'ashin tape d'in ta sunkuya ta shige ,ta tsaya gefen wani bature " Wooah!! This is
disgusting!! Bye the way do you have any info on his identity? "
Tana fad'a tana kallon gawar da ke kwance ,police photographer se daukar hoton sa suke da
duk wani abu da ke wajen ,chan gefe kuma hannun mutumin ne a guntule a gefe shima wasu
lab scientists suna ta nasu gwajegwajen ,wata daga cikin scientists d'in ta taho inda su Jones
suke tsaye ta mik'a masa hannu suka gaisa
Jones ya dubi scientist d'in ya kalli kuma detective yace" This is the new detective! ASY
KHALEEL!! "

detective Asy khaleel tayi murmushi ta mik'a mata hannu suka gaisa ,scientist d'in tace "
Pleased to meet you miss Asy ! I am Grace Garcia! I work in the lab with the FBI too it will be
great working with you? "

Murmushi Asy tayi sannan tace " Any thing so far from the side of the Victim? "

" Not yet detective! The body

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login