Showing 21001 words to 24000 words out of 54429 words
lokaci nana na zama cikakkiyar ƴar bariki.."
Wani wawan mari taji an sauke mata kafin ta ɗago ya ƙara sauke mata wani marin,a gigice tayi jikin Ifran tana fashewa da kukan sam bata lura da cewa Irfan ɗin shine ya zuba mata wannan marin.
Huci kawai yake fitarwa kamar kumurcin zaki,idonsa ya kaɗa yay ja sabida tsananin ɓacin rai,hannu yasa ya ɗaga ta cak ya buɗe mata tare da cillata ciki ya rufe,hannun rigarsa ya shiga tattarewa tare da nufar Sameer yana zuwa ya sakar masa naushi a fuska ƙara Sameer yay tare da riƙe cikinsa,ƙara haushinsa yay a ciki nan Sameer ya durƙushe a ƙasa yana fitar da numfashi da hannu yay masa nuni da jidda waccs ta zuba masu ido tare da daina kukan da take.
"dan buraobanka gata nan wlh koda wasa hannunka ya sauka kanta wlh saina saka adda na cire hannun,kuma wannan gonar da kake muradi tafi ƙarfinka ba ajinka bace babu wani wanda ya isa ya shigeta ya bata ruwa sai BUDDY na Aryan shine kawai yake da wannan damar idan na makalla masa Kulo matsayin matar aure,ɗan iska kawai wlh na fika hauka nida kai shege ka fasa fuck you"
Yana faɗin hakan ya juya ya shige motar tare da faɗawa ciki ya jata da gudun gaske,a babban get ɗin gidansa wanda yake layin yay parking yana zuwa ya danna horn mai gadi ya buɗe masa get ɗin.
Hancin motar ya danna ciki parking space ɗin motar ya ƙashe sannan ya fitu,side ɗin Jidda ya nufa ya buɗe,gaba ɗaya tsoran sane ya kamata domin bata taɓa ganinsa cikin wannan halin ba,hannun ya damƙa tare da janta zuwa cikin gidan yana zuwa yasa remote ya buɗe ƙofar glass ɗin.
Buɗewa komai tayi sannan ya shiga ciki tare da ita a hannunsa,akan sofar dake ɗakin ya cillah ta,wajan frezer ya nufa yana zuwa ya ɗauko kwalbar alcahol ɓalle murfin kwalabar yay ya manna akan bakinsa ya shiga kwankaɗa.
Ganin yana shirin yiwa kansa illah yasa jidda tayi saurin tashi tare da nufarsa jikinsa ta faɗa fa ƙanƙameshi tare da sakin kuka,kwalbar hannunsa ta kwace tare da yarwa,hannu ta kama tare da zura ɗan ƙaramin ya tsansa cikin bakinta ta shiga taunawa.
Idonsa ya lumshe tare da cijd lips ɗinta,hannu yasa ya cireta a jikinsa tare da wurgi da ita ta faɗi ƙasa kanta ya bugi da sofa nan jini ya fara zuba alamar kanya fashe.
Ko inda take bai kalla ba bare tasa ran zata sami taimako daga gareshi,knoking ƙofar aka fara da sauri tsaki yaja tare da nufar ƙofar,cikin sauri ta miƙe tare da hug ɗinsa ta baya tana kuka.
"pls kada kaje ka barni a nan dan Allah"fesar da numfashi yay mai zafi hannu yasa ya jawota gabansa saurin mannata yay saman ƙirjinsa tare da matse tsam,sun ɗauki lokaci a haka kowa ya najin bugun zuciyarsa ɗan uwansa,zare jikinsa yay tare ɗura bakinsa saman nata lips ɗinta na ƙasa ya kama yay sucking ɗinsa kaɗan ya zare bakinsa,kallonta tare da kallon ƙofar parlon cikin sauri ta juya zuwa ciki gaba ɗaya jikinta rawa yake.
Buɗe ƙofar yay tare da fita ya bar ƙofar a buɗe,motar ƴan santa ya gani a compond na gidansa wajansu ya nufa yana tangaɗi domin giyar ta fara aiki a jikinsa gaba ɗaya warinta yake.
Wani daga cikin ɗan sandanne yace "you are under arest"kallonsu kawai yay ya kasa cewa komai yana kallo suka saka masa sarƙa a hannu tare da cillashi cikin motar,key sukaiwa motar da gudu suka fice daga cikin gidan.
*yau bazance komai ba🤐ardy kusan abinda nake buƙata wajanku*
[12/9, 5:46 PM] +227 99 46 01 51: ```💞HEARTBEAT💞```
*JIDDAH*
```MALLAKIN😘
ANTY NI'EEMERH
Nimcyluv```
CHAPTER 14
KIDNAPPERS
```Wattpad@nimcyluv```
*😂👉🏻2GIFT🙌🏻*
```Zama da mutane lafiya yafi zama ɗan sarki,ka zama na kowa sai kaji daɗin rayuwarka SARAUTA ta kowa ce yasin😍
```
*🌈KAINUWA WRITERS✍🏼 ASSOCIATION*🤝🏻
14
Da gudu ƴan sandan suke jan motar har suka isa haeadcoter ɗinsu ta ƴan sandan,suna isa suka tisa ƙeyar Irfan zuwa ciki a bayan ƙanta suka sashi tare da rufewa.
Shi ba kamashinne matsala ba yadda ya tafi gabarta babu kowa kuma gida a rufe da'ace ƙofar glass ɗin a rufe take bashi da matsala,tunanin yadda zai bar wajan cikin sauƙi yake tunani.
Kallon Acp yay kamar bazai magana ba sai kuma yaja numfashi tare da faɗin"menayi?"da mamaki Acp yake kallon Irfan pen ɗin hannunsa ya ajjiye tare da tashi yaje wajan Irfan tsayawa yay yana kallonsa kafin yaja numfashi yace"kana nufin baka san me kayi ba,har da dukan da kayiwa wani saurayi?"tsaki Irfan yaja tare da ɗauke kansa wajan 5min yace"ashd kaima baka san aikin kaba ko,haka ake kama mutum babu wani hujja,shi wawan daya saka aka kamuni ba zaku bincika abinda ya aikata ba?"
Shuru Acp yana tunanin maganar da Irfan kafin ya ɗauko wayarsa ya shiga dailing number wani cikin sa'a wayar ta shiga daga can ɓarin aka ɗauki wayar ba tare da anyi magana,Acp ne ya numfasa tare da faɗin.
"kasa mun kamu wanda ya dake so ya kamata ka ƙarasu ko?"
Dariya akai daga can ɓangaran kafin yay shuru yace"zaku iya sakinsa domin na gama nawa aikin"yana faɗin hakan ya katse kiran,Acp ne yabi wayar da kallo yana tunani Abinda aka faɗa masa,juyawa yay ya kalli Irfan wanda yake tsaye ya lumshe idonsa tunaninta ne kawo yake masa yawo bisa kunansa,ware idonsa yay wanda ya koma red sabida ɓacin rai ya mannasu bisa kan Acp yana sauraran abinda zai faɗa masa.
"now you are free u can go"cewar Acp ya faɗa yana buɗe inda aka rufe Irfan,wani kallo Irfan ya watsa masa tare da faɗin.
"dukkan abinda ya faru ka kuka da kanka tunda baka san aikin ka ba mtwss"
yana faɗin hakan ya huce tare barin headcoter gaba ɗaya,rabon daya hau napep harya manta shi baima san ta ina zai fara ba,gashi ba ko sisi a aljihunsa tunda baya yawo da kuɗi,ya daɗe a tsaye kafin ya nemi mai napep ya kaishi Farawa.
~~~~
Ɓangaran Jidda kowa tana shigewa cikin parlon ta nemi wajan zama kan sofa ta zauna tunani fal cikin zuciyarta,meye haɗinta dashi meyasa ya shigo cikin rayuwarta haka har yakeson saka kansa a halaka ta dalilinta "Ƙaddara"shine abinda ɗaya zuciyarta ta gaya mata,lumshe ido tayi a hankali ta ɗura hannunta saman ƙirjinta tare dayin tari sosai take tari harta samu ya lafa mata.
Meyasa Sameer yay mata haka har yanzu tana son Sameer amma shi abinda ya keso a wajanta ta ban duk yawancin shekarunnan ashe daman sha'awarta yake amma bai taɓa nuna mata ba sai yanzu,ƙofar parlon taji ana taɓawa hakan yasa tayi saurin lumshe idonta a tunaninta shine sam bata son ganinsa domin haushinsa ta keji.
Takon tafiya taji da yawa amma hakan baisa ta buɗe idonta ba,wajan 3min taji an buga shoulder ɗinta cikin sauri ta buɗe idonta,a zabure ta miƙe tsaye sakamakon wasu mutane data gani su wajan 5 gaba ɗaya fuskarsu a rufe take da baƙin yadi,ƙara da ihu ta shigayi amma ina babu maijinta wani farin ƙyalle wani ya ɗauko a cikin aljihunsa ya nufi inda Jidda take tsaye yana zuwa yasa hannu ya damƙo ta tare da manna mata abun a hancinta,lokacin daya gama ratsa cikin hancinta gaba ɗaya jikinta ya saki tare da rufe idonta ruf,ɗaukanta yay tare da ɗurata a kafaɗa suka fara ficewa a ɗakin.
~~~~~
A ƙofar babban get ɗin gidansa mai napep ɗin yay parking umarnin tsayawa ya bawa mai nepep ɗin domin ya ɗauko masa kuɗi a drower,mamaki fal fuskarsa ganin get ɗin a hangame shiga yay domin yiwa mai gadin gidan mgna a gefen get ɗin ya ganshi a ɗaure masa hannu tare da cusa masa tsumma a baki sai lumshe yake ja da ƙyar,da sauri ya isa garesa tare da zare masa abin bakin nasa sannan kunce masa ɗauri,a razane baba mai gadi yake nunawa Irfan hanyar shiga cikin gidan nasa,da gudu yake ta fiya harya isa babban parlon nasa ganin bata nan yasa ya haura daman steps ɗin benan nanma shuru bata ɗakinsa bathroom ya tura nanma shuru gomi ya fara haɗawa sabida tsabar fargaba,sauka yay saga steps ɗin benen yasan cewa flat ɗin Aryan a rufe yake amma harnan ya duba babu ita.
Wayarsa ya ɗauka yay dailing number Amrah ringing 2 tayi ta ɗauka tun kafin yay magana ta tari numfashinsa wajan faɗin
"blood wai haryau baku dawo ba ga Buddy yana jiranka fa,ni Abban twainst zaiyi tafiya zan rakashi airport"
Yana jin hakan yay sauri kashe wayar tare da dafe forehead ɗinsa wanda yake barazanar tarwatse masa,ana haka yaji notification na wasapp ya shigo wayarsa tsaki yaja kamar bazai du ba sai kuma yasa hannu ya shiga wasapp ɗin kasancewar koda yaushe data sa a off take,wata number ya gani babu suna sai alamar vedio da yaga an turo masa dakewa yay tare dasa hannu ya shiga cikin messges ɗin.
~~~
Gudu suke acikin wata ƙatuwar baƙar mota mai kyan gaske amma sabida baƙin glass da aka saka mat yasa baka gane mutunan da suke ciki.
Basu jiba a hanya suka ƙarasu wani babban Hotel kasancewar shima hotel ɗin duk hanya ɗayace a nasarawar da kuma farawa da Ɗan ladi na sidi.
Babban hotel ne wanda manyan mutune suke sauka a cikinsu domin hutawa da kuma shaƙatawa,a ɓangare ɗaya kuma ma'aikata nayin meeting a wani babban hall hatta likitoci suma suna meeting ko kuma treaning, *TAHIR GUEST PLACE* shine sunan hotel ɗin kasancewar kazu na zune abu na kuɗi yasa babu ruwan kowa da kowa,a babbar harabar hotel ɗin sukayi parking tare da cire ƙyallan fuskarsu,saida suka duba tare da tabbatarwa babu kowa a harabar ɗaya daga cikinsu yay saurin ɗaukanta tare da haura steps ɗin benen tafiya yay mai ɗan nisa kafin yasha kwana a ƙofar wani ɗaki ya tsaya tare dayin knoking ƙofar no 222 shine number ɗakin.
Ya daɗe a tsaye kafin yaji alamar ana buɗe ƙofar cike da girmamawa ya gaida mutumin daya fitu daga cikin ɗakin,hannu yasa ya amshi Jidda wacce take cikin halin bacci,a ƙirjinsa ya mannata tare da sakar mata giss a saman lips ɗin,cikin bacci taji hakan kwaɓe fuska tayi tare da turo baki gaba,murmushi yay tare da ƙara mannata a ƙirjinsa cikin muryasa yace"sorry beb i luv u bazan cutar dake ba"kuɗi ya bawa mutumin masu yawan gaske sannan ya juya tare da rufe ƙofar ɗakin ya murza key.
Akan tafkeken bed ya shimfiɗeta tare zubawa hallitar jikinta ido few minutes mood ɗinsa ya fara sauyawa wata zazzafar sha'awartace ta tasu masa,a hankali ya birkita ta zuwa cinyarsa bakinsa ya ɗura saman nata ya shiga mannata mata kiss.
~~~~
Anty Rabi ce zaune gaban Mama tana sauraran abinda Maman take faɗe gefe ɗaya kuma Mimi take waya da oganta,numfasawa Anty Rabi tayi sannan tace.
"kada ki damu isha Allah yanzu zanje gidan yaron dubin samu bayanin inda Jidda take"tana faɗin hakan ta ɗauki hand bag ɗinta tare da miƙewa tsaye,Mimi ce ta kalli Anty rabi sannan tace"nima zani" Mama ce ta watsa mata harara hakan yasa tayi shuru da bakinta,sallama sukai da Anty Rabi sannan ta juya tare da fice daga cikin gidan ta nufi hanyar gidan Irfan da aka nuna mata.
~~~~
Vedio ya ganni amma bazai iya fahimtar menene ba dwonloding vedio ya fara cikin sauri ya buɗe,jikin sane ya fara karkarwa jijiyar kanta ta fitu vedio ya ƙara gani runtsa idonsa yay sosai ganin yadda Jidda take kin wani tana sharara bacci tayi naked sai romantic ɗinta yake.
Wayar ya cilla tare da buga kansa da jikin bango a haukace ya fara magana kamar kumurcin zaki"why why?why 4eyes meyasa you are mine why are you doing this to me?"
*Wash na gaji yasin 🥵🤨ayi comments mai yawa da kuma ma'ana ko kuma ya dawo na kuɗi💁🏻♀️ dat all*
[12/9, 5:47 PM] +227 99 46 01 51: I just published "RAPPING 15" of my story "(heartbeat)JIDDAH". https://my.w.tt/HWUT5qdipbb
@wattpad
https://my.w.tt/ytJeYxcipbb
```💞HEARTBEAT💞```
*JIDDAH*
```MALLAKIN😘
ANTY NI'EEMERH
Nimcyluv```
CHAPTER 15
``````RAPPING```
```Wattpad@nimcyluv```
*🥰2GIFT👇🏻*
```Accept ur self the way you are be kind ur self not be a selfish 😘```
*🌈KAINUWA WRITERS✍🏼 ASSOCIATION*🤝🏻
15
Dukkan jikinsa rawa yake hankalinsa ba ƙaramin tashi yay ba domin bai taɓa tunanin zata aikata hakan ba,ashe daman da take cewa zata amsa sunanta na karuwa da gaske take ya ilahi wannan wacce irin yarince da bata tausayin kansa ji yay inama bai santa ba inama bata shigo rayuwarsa ba,dukkan ƙoƙarin da zaiyi danya fahimci waye namijin amma ya kasa fahimta ya ringa daya sunkuyar da kansa yana aikata abinda ya haramta gareshi,wayarsa ce ta fara ƙara alamar ankira tsaki yaja tare da ɗaukan wayar ya manna a kunansa yay shuru tare da sauraran abinda za'ace masa.
Daga ɓangaran wanda ya kira ya kwashe da dariya saida yay mai isarsa sannan ya haɗe fusksa tamkar yana gabansa yace"malam Irfan zance ko Alhj Irfan ko kuma mashayi kuma manemi mata zan kiraka dashi,forget duk ba wannan ba inason nace maka a yau zan shiga gonar da kaima ka shigeta idan harka isa ɗan halak kuma zaka iya dakatar dani akan abinda nayi niyya to bisimillah kafin nan da zuwa 8 na dare zamu gani tsakanin ni dakai,ka sani dukkan abinda na aikata a gareta kaine sila domin na lura hankalinta baya wajena yana gareka kuma banyi tunanin hakan the choice is yours mutuncinta ko kuma ta zama matebed ɗita bye"
Yana faɗin hakan ya kashe kiran,sumar tsaye Irfan yay yayinda dukkan wani tunani nasa ya tsaya ta ina zai fara ina take wannan shine abinda yak mas yawo aka,agogon hannu ya duba wanda yake ɗaure jikin tsintsiyar hannunsa 6:30 shine abinda ya ganni,zirga zirga ya fara tsakiyar parlor amma gaba ɗaya ya rasa mafita,zama yay kan sofa tare da zubawa A.c ɗakin ido sosai yake sauraran bugun zuciyarta wacce ke sauri,tunaninsa gaba ɗaya tsayawa sai ya zama kamar butun butumi ido kawai yake rarrabawa tare da ƙiftasu,sannu a hankali idon keyi masa nauyi tare da zafi nan bacci mai nauyi yay gaba dashi.
ƊAN LADI NA SIDI
Sakin baki Amrah tayi tare da bin wayar da kallo domin bai taɓa yi mata hakan ba,kallo Aryan tayi wanda ya ɗauki Huda ya ɗura saman cinyarsa yana faman yi mata snap vedio,yayinda Taslim kuma take ɗaga gefen nasa tana sharara bacci tsayawa yay da snap ɗin ya zuba Amrah ido sosai ya gano damuwar da take ɓuyewa,Huda ya ajjiye tare tamƙa mata wayar a hannunta ta shiga game,wajan Amrah ya ƙara daf da iya har suna iya jin numfashin junansu,tsira bata ido yay kafin yasa hannu da niyar riƙo hannunta sai kuma ya fasa cikin sanyin murya yace "meye?"ɗauke kai tayi daga kallonsa cikin raunin murya tace"akwai damuwa wajan Irfan muryasa ta fallasa abinda ke cikin zuciyar blood ya kashe min waya ba tare da yaji abinda zance masa pls Aryan jeka duba lafiyarsa kaga Abban twinst na jirana domin rakiya zuwa airport"ta faɗa cikin tashin hankali gaba ɗaya jiyaye babu daɗi ganin ta shiga cikin halin tashin hankali inama yana da ikon da zai rarrasheta saman ƙirjinsa inama yana da ikon da zai ɗauke damuwar dake zuciyarta ta hanyar nuna mata zallar soyayya da kuma ƙauna amma ina babu dole zai hkr da ita domin ya fahimci tayi masa nisa tunda har rabo ya shiga tsakaninta da mijinta babban raboma kowa domin haihuwar twinst a wannan lokaci sai ɗan baiwa ga kuma wani cikin manne a jikinta "take it easy"shine abinda bakinsa kawai ya iya faɗa juyawa yay tare da ɗaukan Huda ya saka a shoulders suka fice daga gidan.
Ajjiyar zuciya ta sauke meyasa take rasa kuzari da kuma sukuni a dukkan sanda numfashinsu ya haɗe waje guda,meyasa kalaman bakinta keyin hijira ya ƙaurace mata,sautari tana yawan yiwa kanta wannan tambayar amma babu amsa,wajan Taslim ta ƙarasa tare da ɗaukanta suka isa cikin bedroom ɗin nasu,a tsaye ta sameshi cikin kyakyawar shigarsa mai kyau,murmushi yay tare da ƙarasawa wajanta ya amshi Taslim dake bacci ya manna mata peak saman goshi cikin sanyin murya yace"my luv i gonna missing u dear"ya faɗa yana shafa gashin kanta,wajan Amrah ya nufa wacce take tsaye tana kallonsa gaba ɗaya zuciyarta babu daɗi hakanan ta kejin fargaba na shigarta,jikinsa ta faɗa tare da fashewa da kuka bubbuga bayanta ya shigayi tare shafa sumar kanta a hankali ya furta"beb what happen?"girgiza kanta tayi ba tare data tankashi ba,hannu yasa ya shiga goge mata hawayen fuskarta,murmushi da baya ƙarewa a fuskarsa yay kafin yay saurin haɗe bakinsu ya shiga bata lafiyayyan kiss mai tsayawa a rai,sosai ya rikita mata lissafi harta fara inda take,bakinsa ya zare daga nata Taslim ya ɗauka sannan ya riƙe hannun matar tasa suka nufi waje domin shiga mota ardy kayansa yana ciki daman.
Compund na gidan suka ƙarasu suna kyalkyala dariga kwanin sha'awa,rumfar ajjiye motoci suka nufa tare da shiga wata lafiyayyiyar mota,side ɗin drever ya shiga yayinda da Amra ta koma ɗaya side ɗin,motar yaywa key yaja a hankali Taslim na jikinsa tana bacci,daman baiyi tunanin tambayar Huda ba yasan da wuya ace bata wajan uncle Aryan,a haka yaja motar suka fice daga gidan.
FARAWA
Bacci yake wanda kana ganinsa kasan wanda yake baccinsa ba daɗinsa ya keji ba,dukan kafaɗarsa da ake ita ta dawo dashi cikin haiyyacinsa,a hankali ya shiga ware manyan idonsa wanda zuwa yanzu suka koma ƙanana sabida zafin da suke masa,gaba waresu yay akan Aryan wanda yake tsaye kansa hannunsa duk ruwa da alama alwala yay amma alwalar mece haka,jajayen laɓɓansa ya cije tare da dafe forehead ɗinsa wanda ya keji kamar zai tarwatse,Huda ce cikin kwarancinta tace"uncle Ancii sallah"kallonta kawai yay ya ɗauke kansa,gyaran murya yay tare da faɗin "oyya wake up buddy we alrdy late za'a shiga sallah u sleep more ai"cikin sauri Irfan ya tashi tare duba