Showing 18001 words to 21000 words out of 54429 words

Chapter 7 - JIDDAH Heartbeat Book Complete By Nimcyluv.txt

24 Jan 2025

4482

Daddy da sauri Daddy ya nufi inda Irfan yake.


Cikin sauri Irfan ya juya zuwa wajan motar tare da faɗawa ciki daman ardy Aryan ya komai ciki domin ya rasa abinda zaiyi akai,yana shiga yaywa motar key daman an bada hannu aikam da gudu yaja motar kamar zai tashi sama yabar wajan.




*Jiddah pov*


Tunda ta shiga toilet take tari kyar ta samu ya lafa mata,sannu a hankali zazzaɓi ya fara lulluɓeta a haka ta fito a toilet ɗin tana rawar sanyi ga kanta da yake sara mata kamar zai cire,kukan ta fashe dashi lokacin data tuna idan bata da lafiya gaba ɗaya yinin ranar babu inda Abu yake zuwa duk time ɗinsa a wajanta yake haka zata sashi gaba tai tayi masa shagwaɓa harya samu bacci ya ɗauketa.


Kan bed ta kwanta ta cure wajan guda sai rawar sanyi take a haka bacci yay gaba da ita.


A parking space sukai parking motar fita sukai Aryan da kansa ya kwashe kayan Jiddah yay cikin gidan,wajan both ɗin motar Irfan ya nufa yana zuwa ya buɗe kwalaban giya ne wajan 20 guda ɗaya ya ɗauka sannan ya rufe motar yay cikin gidan.


Gaba ɗaya ransa a ɓace yake ko gabansa bai gani sosai a haka ya samu damar ƙarasawa cikin babban parlon gidan,a nan ya samu Aryan ɗauke da Huda sai zuba masa surutu take yana son Huda sosai sabida kamarsu ɗaya da Amrah.


Zama yay akan sofa ya shiga ɓalle murfin giyar ko sauraran Taslim baiyi ba wacce take tayi masa gwaranci,saida ya gama ɓalle murfin sannan ya ɗago kan ya kalli Taslim kanta ya shafa ba tare da ya ce komai ba.




Sai baisan tana parlon ba bare yay tunanin bata da lafiya,kwalbar ya ɗauka yana shirin kaiwa bakinsa yaji an kwace da ƙarfi,ido ya ɗago tsaye yaga Jidda gaba ɗaya jikinta rawa yake sai saitin zuciyarta data riƙe,kafin yay magana ta ɗaga kwalbar giyar ta manna a ƙaramin bakinta ta shiga kwankwaɗa,saida ta shanye tas sannan tayar da kwalbar tare da silalewa ta faɗa jikinsa tana fitar da numfashi mai zafi. *~sorrt guys naje unguwa ne kuma bana da tym dat why kuga shurt typing,tnz u again,wannan karan basai na nemi comments ba i'm sure za kuyi😘~*






GARAƁASA👇🏻


*ina masoya littafan NIMCYLUV ga dama ta sami ga dukkan wanda yake buƙatar littafinta daga farƙo kamar Ƙaddarar Mace, Ashe ƴar babata ce,Lamrat,Raino ne sila,harma dana kuɗi da tayi kamar Sai na aureta,Izzarso da kuma sauran littafan kuɗi da zatai nan gama, babu inda zaka samu wannan books ɗin sai a group ɗina na VIP wato* *SARAUTA VIP PLACE a nan zaka samu zallar littafaina cikin sauƙi da kuma kwanciyar hankali kuma a nanne zan fito nayi programs akan ƴan uwa mata kada ku manta akwai zafafan littafai na dazan saki kuma iya gruop ɗina na VIP bana faɗin abinda zanyi saidai akwai a gani👌🏻littafi na kuɗi akan 200 nayi book guda 2 na kuɗi 400 kenan amma cikin sauƙi zaka iya samunsu haɗi da sabbi da zan fitar* *akan farashi mai sauƙi zakai REGISTER shiga VIP akan kuɗi 1k ma'ana 1000 ga wanda suke gruop ɗina na Sarauta place zasu biya 500 sabida suɗin ƴan amanata ne ina sonsu sosai, VTU kawai* *Accout no 0116886426 Na'ima sulaiman s, ko ayimin magana ta* *wannan no 08119237616*




Pls and pls idan kina da mgn sameni a prvt banson surutu👌🏻
[12/9, 5:46 PM] +227 99 46 01 51: ```💞HEARTBEAT💞```
*JIDDAH*


```MALLAKIN😘
ANTY NI'EEMERH
Nimcyluv```


CHAPTER 12
```BACK TO HOME```


```Wattpad@nimcyluv```




~DEDICATED TO~
*MSS FLOWER* ```sweethert Elizabet 😂aci gaba da ƙaimi wajan babu intertement hilis
```




*🌈KAINUWA WRITERS✍🏼 ASSOCIATION*🤝🏻
```{United we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}```
https://www.Facebook.com/kainuwawritersassociation




12


Lumshe gajiyayyun idonsa yay wanda suke always sleepyn,hannu yasa ya cireta daga jikinsa,kallonsa tayi sai kuma ta miƙe tsaye gaba ɗaya jikinta rawa yake,hular kanta ta cire tayar a ƙasa nan gashin kanta ga bazu,hannunta ta ɗura saman waist ɗinta ta fara tiƙar rawa.


Miƙewa tsaya Irfan yay tare da nufar inda take rawa,yana zuwa yasa hannu ya riƙe tsam saman ƙirjinsa tare da faɗin" Mood's romantic tonight.. We've to get home by morning..you've cast a spell on me.. The moment's blissful.. Let's not waste time anymore.. Let's enjoy life sweetheart.




Ya faɗa cikin cool voice and he start looking her beautiful body,hannu tasa ta tureshi lokacin kaɗan idonta ya fara zubar da kwalla dwon heart ɗinta breating soo past,hawayanne yaci gaba da zuba magana ta fara cikin muryar kuka.


"my heart careless today..you're in control..of me today..let the crazy world say..what they want to say".


Da ƙyar take tear out na magana gaba ɗaya cikinta sharking yake ga wani mahaukacin zazzaɓi daya rufeta cikin lokaci kaɗan.


Aryan kama kishin giɗa yay ya zubawa sarautar Allah ido sosai kalamanta suke sakashi cikin damuwa tana bashi tausayi sosai musamman yadda take kuka,sosai suke birgeshi ita da Irfan he Madly love with her but he don't understand dat.


Hannu Irfan yasa ya ɗaga ta cak ya shiga zagaye da ita,tabbas yasan hakan zaisa ya samu nutuwa cikin ranta,bakinsa yakai saitin kunanta ya shiga faɗin.




"we're not drunk...the world's intoxicating..even if we drink water it tastes like teguila"ya faɗa yana ajjiyeta kan sofa tare da nufar frezer ya ɗauka ruwa mai sanyin kaske,balle murfin yay ya kafa mata cikin ɗan ƙaramin bakinta fa fara kwankwaɗa,sosai tasha ruwa ta shiga sauke numfashi,zucin numfashinta da yaji shine ya tabbatar masa tayi bacci.




cije lips yay ya lula duniyar tunani su yake ya ƙira jessica busy ya hanashi aikata hakan,tabbas yana son auren jessica sabida yay jahadi ko Allah zaisa ta musulunta,lallausan gashin kanta ya shafa Abu ɗaya zai iya shine ya bawa Aryan Auren jidda domin shi kaɗai zai iya riƙemai ita amana bazai taɓa barinta tayi kukan rashin iyaye ba,idan yasu sai asaka bikinsu any tym suna da kuɗi ko wannansu nada gida mai kyan gaske,idanma gida ɗaya zasu zauna fine suna da manyan gidaje,da wannan tunanin shima bacci yay gaba dashi,kana ganinsu kasan ba daɗin baccin suke jiba,wayarsa ya ciro ya shiga yi masu vedio tare da snap.


After one week.


Ta samu sukuni a zuciyarta ba kamar daba,haka kuma ta koma wakan aikinta na library,amma har taje ta dawo babu wanda takewa magana saidai taita tunani da zuciyarta har lokacin tashi yay ta tafi gida.


Tana jin daɗin zuwa wajan aikin sabida yana ɗebe mafa kewa,mutum ɗaya ne kesun shige mata da alama sabun ma'aikacine sunansa *Faizak* sosai ya mato akan sonta amma taƙi bashi dama.


Da yamma ne misalin 4 na yamma tafe yake cikin motarsa yana dreving,yayinda take kusa dashi tana game a wayarsa,murmushi tayi ita kaɗan.


Ci gaba yay da dreving ɗinsa yana sharara gudu,a hankali ta motsa bakinta cike da shagwaɓa tace.




"i know Abu ya ganni haka zai farin ciki sosai,zaiga jiddansa tayi kyau cikin make up ɗin da akai mata"


Rage gudun motar yay ba tare da yace komai ba ya juya kan motar zuwa Farawa..




*Daddy pov*


Ba ƙaramin tashin hankali da ya shiga ba sabida bai taɓa tunanin ɗan nasa ya fitu daga jail ba,gaba ɗaya kwanansa guda da dawowa daga JAPAN,hakan tasa yake shaidawa ƴan jarida cewa ɗan nasa bai fitu ba duk da lokacin fituwar nasa yayi.


Cak Daddy ya tsaya lokacin da Irfan yaja motar yabar wajan,da ƙyar ya samu ya koma cikin mota ko ƙara kula ƴan jaridar baiyi ba.


Haka drever yaja motar sukabar wajan,titin da zaikaisu jan bulo yay inda gidansa yake,basu jima a hanya ba suka ƙara gidan tunda gada nesa drever yake danna horn,getman ne ya wangale tangamemen get gidan nan drever'n ya samu damar danna hancin motar cikin compound na gidan.




A parking space yay parking fituwa drever'n yay sannan ya buɗewa Daddy motar ya fitu,jiki a sanyaye ya shiga cikin gidan nasa a babban parlo ya tarar da mummy tana zaune akan sofa tana waching zee world lokacin a fara haska film ɗin AGE IS JUST A NUMBER.




Matashiyar matace fara kyakkyawa tayi shigar less ɗinkin buba na manyan mata,amma fuskarta gaba ɗaya babu walwala,kallo ɗaya tayiwa Daddy ta ɗauke kai a hankali ya ƙarasa kusa da ita ya zauna.




Hannunta ya kama ya shiga murzawa kafin ya cije lips ɗinsa(like father like son O'oo)yace.




"i saw Irfan"zabura tayi nan da nan idonta ya cika da kwalla bakinta na rawa tace.




"when?at where pls"murmushi yay wanda yake nuna na zallar takaici ne yace.




"first call Hanne for me"




*jidda pov*


ɗan dubansa jidda tayi kafin tayi ƙarfin halin cewa"mekenan hakan"shuru yay bai tanka taba har suka shigo lugun dazai kaisu gidansu Jidda huce masallacin Abuyazeed yay sannan ya huce gidansa kafin ya ƙarayin gaba ya tsaya a gaban wani madaidaicin gida mai kyau da tsari.


Kuka ta fara tana riƙe hannunsa jikinta duk rawa yake,lumshe ido yay yana sauraran kukan nata duk da ba daɗi yake masa ba,ware idonsa yay ya mannasu akan oval face ɗinta wacce ta haɗe da hawaye da kuma majina ƴen ƴen😂sosai ƙuruciya ta baiyana akan fuskarsa hannun yasa ya jawota zuwa jikinsa tare da mannata a ƙirjinsa,bayanta ya shiga bubbugawa bakinsa ya ɗura saman kunanta yace"kinci Abu zai farin ciki idan ya ganni hakan,kuma na tabbatar zaiya hemaki ki koma wajansa da zama gashi kina neman lalata make up ɗin naki..oyya stop cry beb"ya faɗa yana sauke numfashi sabida tasayin da mgnar tayi masa.


Jajayen idonta ta ɗaga cike da farin ciki da shiga gyara face ɗinta,murmushi tayi masa hannu yasa ya shafi kanta,ita kuma tayi saurin riƙe hannun tare da sakar masa cizo a hannunsa,lumshe idonsa yay sosai cizon ya shigesa amma yay murmushi yace"are u happy about dat?"ya faɗa yana nuna mata haƙuranta wanda shatinsu ya fitu kwance a baƙar fatar hannunsa.




Dariya ta kyalkyale da ita sannan ta buɗe murfin motar ta fita,da gudu da ƙarasa get ɗin gidan nasu yayinda shima ya buɗe ƙofar ya fitu,turus tayi lokacin ɗaya ta faraja baya hawaye nabin idonta,hannu tasa ta dafe saitin zuciyarta baya tayi luu zata faɗi yay saurin tare ta,ba ita ba shikansa abinda Abu ya faɗa yay matuƙar girgizasa. *~bazan iya barinku babu update ba,sabida busy dana shiga yasa nace yau ba zanyi typing ba amma nayi,comment ɗinku shine kawai zai farantamin my real fans🥰💋~*






اللَّهُمَّ صَلِّ عَلَى مُحَمَّدٍ وَعَلَى آلِ مُحمَّد، كَمَا صَلَّيْتَ عَلَى إِبْرَاهِيمَ وَعَلَى آلِ إبْرَاهِيمَ، إِنَّكَ حَميدٌ مَجِيدٌ، اللَّهُمَّ بَارِكْ عَلَى مُحمَّدٌ وَعَلَى آلِ مُحَمَّدٍ، كَمَا بَارَِكْتَ عَلَى إبْرَاهِيمَ وَعَلَى آلِ إبْرَاهِيمَ، إِنَّكَ حَمِيدٌ مَجِيدٌ


*Rayuwa* Rayuwa mai sauƙi ce acikin duniyar ɗan Adam,Allah ya haliccemu ne kawai domin mu bauta masa kuma muyi imani da Annabi Mahammad S.A.W, bai haliccemu dan muci mutuncin wani ko cin zarafin wata ba.


*mace* ita mace ubangiji ya haillicce tane a tsagin ANNABI ADAM,shiyasa koda yaushe mata suke masu rauni,amma duk da kasancewarsu masu rauni bai hanasu aikata saɓu ba,mace ita zata aibata ƴar uwarta mace,mace itace zata tuzarta ƴar uwarta mace,baki tunanin abinda kika aikata sai Allah yay mata sakayya akan ƴarki ko wanni naki ko kuma ubangiji yay maku sakayya akan abinda kikai mata a inda baki da tsumi babu da bara,ubangijin daya haliccemu yace muke kyautatawa juna domin dukkaninmu bayin sane,babu wani wanda yafi wani sai wanda yafi jin tsoransa,kuma yake da imani,amfaɗa a SIRA cewa mata da yawa suna cikin WUTA akasin maza wlh wlh dukkan wani ɗan Adam da yake aikata basadi babu shakka makomarsa wuta,saidai dukkan mai imani koda da kwayar zarrana ba zai taɓa ɗauwamaa cikin wutar ba saida alamu su nuna ya yaɓa shigarta.


*girman kai* girman kai rawanin tsiya meye amfanin yinsa dukkan mai girman ka to yana ta rayya da *Iblis* shi kuma iblis yana tawaye da Annabi muhammad S.A.W kenan baku da mara ba dashi,idan kyau kike dashi akwai dubunki wanda suka fiki,idan kuɗi ne *ƙaruna* yay nasa ya gama idan jida kaine *fir'auna* yayi nasa ya gama saidai tarihi,wlh mutum rahama ne ba zaki gane haka ba sai kin zauna da mutane lafiya kuma da zuciya ɗaya,tayaya kike tunanin zaki zauna cikin mutane harsu suki bayam *girman kan* da kika ɗauka kika aza bisa kanki wannan ba dai² bane🙌🏻.




To be continue🖊️


Sarauta ce👑






GARAƁASA👇🏻


*ina masoya littafan NIMCYLUV ga dama ta sami ga dukkan wanda yake buƙatar littafinta daga farƙo kamar Ƙaddarar Mace, Ashe ƴar babata ce,Lamrat,Raino ne sila,harma dana kuɗi da tayi kamar Sai na aureta,Izzarso da kuma sauran littafan kuɗi da zatai nan gama, babu inda zaka samu wannan books ɗin sai a group ɗina na VIP wato* *SARAUTA VIP PLACE a nan zaka samu zallar littafaina cikin sauƙi da kuma kwanciyar hankali kuma a nanne zan fito nayi programs akan ƴan uwa mata kada ku manta akwai zafafan littafai na dazan saki kuma iya gruop ɗina na VIP bana faɗin abinda zanyi saidai akwai a gani👌🏻littafi na kuɗi akan 200 nayi book guda 2 na kuɗi 400 kenan amma cikin sauƙi zaka iya samunsu haɗi da sabbi da zan fitar* *akan farashi mai sauƙi zakai REGISTER shiga VIP akan kuɗi 1k ma'ana 1000 ga wanda suke gruop ɗina na Sarauta place zasu biya 500 sabida suɗin ƴan amanata ne ina sonsu sosai, VTU kawai* *Accout no 0116886426 Na'ima sulaiman s, ko ayimin magana ta* *wannan no 08119237616*




Pls and pls idan kina da mgn sameni a prvt banson surutu👌🏻
[12/9, 5:46 PM] +227 99 46 01 51: ```💞HEARTBEAT💞```
*JIDDAH*


```MALLAKIN😘
ANTY NI'EEMERH
Nimcyluv```


CHAPTER 13
```SAMEER```


```Wattpad@nimcyluv```


*SELF RESPECT👇🏻*
```I'm care about who care about me i hate interupt```






*Never Lose Yourself trying to Hold On to someone who doesn't care about Losing You.*




*🌈KAINUWA WRITERS✍🏼 ASSOCIATION*🤝🏻






13


Hannu yasa ya shiga bubbuga bayanta cikin sigar lallashi,shin mahaifin Jidda wane irin mutum ne mara tausayi da imani ko ɗa namiji ai ba zaka kashe shi da ransa ba balle harka ɗauki kayan da kuma photo nansa ka dinga ƙonawa wannan wanne irin mutum,itafa ƙaddara babu wanda ya isa ya goje mata,domin bakai kake ɗurawa kanka ba Allah ne ke ɗura maka,kuma ƙaddara ai abace mara tabbas domin a kowanne lokaci tana iya sauyawa,amma wasu mutane da yawa basa fahimtar hakan,cije lips yay tare da lumshe ido sabida yanda ya zuciyarta na breating very past.


Tsayawa tayi da kuka sabida zuciyarta ta bushe a yanzu babu abinda ya rage mata a nan duniya da ana zaɓar mutuwa babu shakka itane zata zaɓawa kanta,hannunsa ta ƙama tare da kaiwa bakinta ta ƙartsa masa ciwo sabida tsanin a zabar da zuciyarta keyi mata,mai makon ta saki hannunsa saita barshi a bakin nata tana sauke numfashi,a hankali ya zura hannunsa cikin bakin nata ya kamu harshen nata yaɗan murza kaɗan ya saki,shuru tayi tana sauke numfashi akai² sanin halinta zata iya yi masa bacci a haka yasa ya cireta a jikinsa tare da kama hannunta suka juya zuwa cikin mota.


"hy guys" shine abinda sukaji daga bayansu,shuru Irfan yay bai amsa ba kwace hannunta Jidda tayi da sauri ba zata taɓa iya manta wannan muryar ba har abada.


Tsaye ta ganshi ya zuba mata ƙananan idonsa wanda sukai ja,murmushi fal fuskarta ta isa wajansa hannu ya ware mata alamar tazu gareshi,kallon Irfan tayi taga baya kallonta ɗauke kai tayi hannu yasa ya jawota jikinsa tare da sauke numfashi yace.




"my jidda i missed u,naji Abu na gayan wani amma baiyimin daɗi ba,idan hakane tabbas kin ban mamaki koda yake ga alama na gani nan"


Ya faɗa yana kallon Irfan wanda koda wasa bai ɗago kansa bare kayk tunanin yana sauraran abinda yake faɗa,wayarsa kawai yake latsawa cikin nutsuwa fuskarsa babu yabu babu fallasa.




A mamakance Jidda take kallon Sameer dan ba tayi tunanin abinda ya faɗa ba,ɗan taɓu ta yay ta juya tare da zuba masa manyan idonsa,manyan brest ɗinta ya zubawa ido sabida bai yanar da sukai da cikin abayarta,lashe gefen bakinsa yay sannan ya buɗe baki yace.




"kada ki damu idanma gsky ne an kamaki da wani wannan ba matsala ta bace zanci gaba da zama dake muyi rayuwa kamar yadda kuke rayuwa ke dashi kafin ki samu mijin aure"


Tashin hankali wanda ba'a saka masa rana,wani ihu Jidda tayi tare da damƙe wuyan Sameer ta shiga dukansa da hannu tana faɗin"




"wlh ƙarya kake niba ƴar kwararo bace ko kowa zaicemin hakan nasa babu kai domin ka masoyine a gareni ba zaka taɓa gujemin ba domin ka yarda dani"




Wata dry Samerr yay yana riƙe cikinsa sabida mugunta ɗaure fuska yay tare da faɗin.


"kinyi kuskure da kikai tunanin ina sonki niba sonki nake ba sha'awarki nake,kuma nayi al'ƙawarin samunki kamar yadda ya sameki duk daya ɓatamin bajal ya shigo gonar daba tasa ba,nasu ace nine wanda ya farajin daɗinki amma with time dole ne na ɗanɗani zumarki beb"




Wani mugun murmushi jidda tayi wanda yafi kuka ciwo,hannu tasa ta shiga warware rolling ɗin da tayi nan take yalwa taccen gashinta ya baiyana zuwa gadon bayanta da kuma gefen fuskarta,cilli tayi da vail ɗin a ƙasa tare dasa hannu ta riƙe faffaɗan waist ɗinta far tayi da ido tare kaɗa booms ɗinta tace.


"ƙaddara tasa mahaifina yaymin mummunan zato ni jidda nayi al'warin aikata abinda yake zargina dashi,kai kuma bari kaci wlh har abada nayi maka nisa baza ka taɓa samuna ba kuma zanje na bawa wasu mazan kaina a banza dana ba,wlh Sameer ka bani mamaki kuma sai Allah ya sakamin akan abinda kaiyimin"




Kallon sama da ƙasa Sameer yay mata kafin yace.




"na daɗe da sanin ke ƴar hannu ce ki kwantar da hankali dole na shiga wannan gonar taki kuma da gani babu daɗi zanji daɗi rayuwar bariki dake kafin na samu mace kabila wacce ubanta bai abata ba na aura"




"ni yanzu bana da ra'ayin aure yanzu

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login