Showing 33001 words to 36000 words out of 54429 words
farin ciki kuma bata baƙin ciki ta ransa a wanne side zata saka sannan auren amma dwon hrt tana jin wani abu mai kama da tsoro fargaba wanda bata san dalilin hakan ba,zama tayi gefen gado banda turo ƙaramin bakinta wanda yasha beby lipstic gaba take babu abinda yake gaba ɗaya idonta ya cicciko da hawaye a wannan lokacin babu tunanin wanda ya faɗu ranta saina Abu ranar daya keson gani a rayuwarsa yau itace tazu babu shii.
Misali karfe 11:30 masallacin ya gama ciki da mutane gefe guda Irfan ne yasha wata shakakkiyar blue ɗin gezner ɗinkin riga da wando da kuma babbar riga sosai kamalarsa da haibarsa suka ƙara fituwa,gashin kansa yay luff a wuyansa sai kyalli yake gefe guda ya manna farrin bluetooth a kunnansa red lips ɗinsa sun ƙara fituwa kasancewar baƙar fatarsa ta ƙara kyau ga blue ɗin shaddarsa ta ƙara fitu da zallar kyansa,kusa dashi kuma Aryan ne cikin shigar gezner shadda Amy colour shima ɗinkin babbar riga tayi masa kyau sosai kasan cewarsa fari,Limanne yace"naga dangin mijin basu zuba inaga auren farko zamu fara ɗaurawa"wanne auren kuma cewar Irfan ya tambaya a zuci kasancewar baison surutu yaja bakinsa yay shuru fuskarsa a ɗaure sam babu walwala,waliyay ne suka fara magana a tsakinsu kafin wani mutum wanda suke mutukar kama da Aryan ya fiddo da kuɗi da ajihunsu yayinda wani mutun ya amshi kuɗin salati aka fara sun ɗauki lokaci a hakan kafin Liman yace"Masha Allah an ɗaura auren Aryan Mustapha da Amrah Imran mai fata akan sakadin dubu dari ciff..
Irfan wanda tun ɗazu kansa yake a ƙasa ya ɗago cikin sa'a suka haɗa ido da Aryan harara ya manna masa tare da ɗauke kansa ya mayar dashi ƙasa tunanin abinda ya tsayar dasu Najeeb kawai yake.
Wani mutum ne yay sallama ya shigo cikin masallaci a nan ya buƙaci ganin waliyin Jidda,wani kyakkyawan mutum ne ya miƙe tsaye ya nufi wajan ganinsa kasan sun haɗa dangi da Irfan,sun daɗe suna magana kafin yay waje shi kuma ya dawo cikin masallacin fuskarsa babu walwala.
Ƴan maganganu yay da Liman ɗin da kuma mahaifin Aryan jinjina kai sukai alamar gamsuwa da maganarsa,waya Irfan ya ɗauka ya shiga latse² kafin yay dailing wata number ringing biyu aka ɗaga kiran nan suka fara magana ƙasa² da alamar maganar mai tsayice a gigice ya saki wayar tare da juyawa cike da tashin hankali abinda yaji ba ƙaramin razana shi yay ba..
Kuyi hkr nayi typing mai yawa ya goge😭
NIMCY HAUSA NOVEL FACEBOOK wlh nji daɗin comments ɗinku ina gdy kuma insha Allah zan ƙarasa yi masu posting ɗin RAINO NE SILA.
My Wattpad guys kuma na musammanne wlh a raina inaji daku dan Allah aci gaba da comments mai ma'ana da kuma Vote yau ina jiran ra'ayinku akan wannan page ɗin bawai iya tnx ba dan Allah
[12/9, 5:51 PM] +227 99 46 01 51: 💞HEARTBEAT💞
*JIDDAH*
```MALLAKIN😘
ANTY NI'EEMERH
Nimcyluv```
```CHAPTER 26-27
FUTURE```
```Wattpad@nimcyluv```
*IZZAR SO🌹*
```Masha Allah ina yiwa Allah gdy daya bani ikon kammala littafin (Different Calture)ubangiji ya bani ladan abinda na rubuta dai²,wanda nai kuskure Allah ka yafemin🙌🏻ga masu jiran ducoment ga dama ta samu saiku hanzarta kada ayi babu kai yana nan akan 200 kacal katin mtn 08119237616 saina jiku😘```
26-27
Gumine ya shiga zubuwa daga cikin sumar kansa sabida tsananin tashin hankali,jikinsa banda rawa babu abinda yake lokaci guda launin ƙwayar idonsa tada kasance blue ta ƙarayin haske sabida red ɗin da idonsa yay,sadda kansa yay tare da zare hular kansa meyasa meke shirin faruwa dasu ne haka,yasan cewa ƙaddara bata da tabbas amma wannan ƙaddarorin sunyi rayuwarsu yawa da wacce zasu fara,mai yasa zanan ƙaddararsu yake ɗaya acikin ruhi da kuma gangar jikinsu haɗi da zuciyoyinsu,ko kuma shi kaɗai yasan da hakan? lumshe idonsa yay haɗi da taune laɓɓansa wata zazzafar iska ya fesar daga cikin bakinsa,shi sam bama zai iya shiga gidan ba to yaje yace mata Najeeb ya fasa aurenta shine aka ɗaura aurenta dashiii idonsa ya runtse da ƙarfi jin kansa na juya maƙoshinsa nayi masa zafi meyasa kawonsa zai aikata wannan ɗanyan aikin bai tambayi ra'ayin ko wannansu ba "congrat buddy we are marriage on the same day i'm so happy wlh" girgiza kai kawai Irfan yay baice komai ba sai ɓalla masa harara da yay.
Saida aka gama komai sannan kowa ya fita daga masallacin ya rage daga shi dai Arayn da mahaifinsa sai kuma kawon Irfan,kallon Irfan yay wanda haryau bai ɗago kansa ba kuma baice komai ba gyara zama kawo yay tare da faɗin"babu wanda ya isa ya gojewa ƙaddararsa dukkan inda kake tana tare dakai ubangiji shine ya tsara hakan,inajin tausayin yarinyar nan sosai a raina kuma na tabbatar idan taji dalilin daya saka Najeeb ɗin ya fasa aurenta tabbas zuciyarta zata iya buga in one tym basai anja lokaci ba,dalilin hakan yasa na yanke shawarar haɗa aurenku kaida ita nasan ban kyauta maka amma tunanina hakan shine dai²,ko bakwa son juna wata rana dole zaku zama abu guda kaida Hauwa'u wanda jama'a zatai alfahari daku i'm sure dat za kace na gaya maka when the tym has come,dukkan abinda akewa ƴar na ɗaki i promise zanwa Jidda shi ba zatai kukan rashin iyayen ba,kayi ƙoƙarin mantarda zuciyarta tayi farcing future nata,Irfan ka tausasa zuciyarka dan Allah kada kabari ɓacin rai yasa ka rasa abu mafi muhimmanci a rayuwar uban yafi ƙarfin komai aduniya idan ka yanke mu'amala da mahaifinka amma still yana manne a dwon hrt kuma ba zaka hana duniya kiranka da sunan *IRFAN IMRAN MAI FATA* ba so be carefull maza ku tashi wajan matanku"
Kamar jira yake haka yay saurin miƙewa haɗi da gyara zaman babbar rigarsa,sosai ya shiga kokawa da laɓɓansa wajan warasu ya furta kallamar"ngd"amma abun yafi ƙarfinsa dan haka yasa kai ya fice cikin masallacin,Aryan ne ya tsaya yi masu gdy tare da sallama da mahaifinsa,da sauri ya ƙarasa wajan Irfan ganin yana shirin shigewa cikin mota murfin motar ya riƙe haɗi da furta"kaifa brain ɗinka baya gaya maka gsky dalla fito a motar nan kana nufin haka zaka tafi baka shiga kaga matarta kaba,ina kallo rabonka da abinci tun jiya da safe duk fargabar 4eyes zata auri waninka ba kaiba,kayi tunanin you lost everything happiness love care gashi yanzu everyting has been ok sai kama Allah gdy ko"
Kwaɓe fuska Irfan yay tare da langwaɓar da kansa cikin daddaɗan muryarsa wacce take koda yaushe a nutse yace"i'm scared" tsaki Aryan tare furta"i'm anger to see my baby don't wast my tym" fitowa yay daga motar tare da rufeta yabi bayan Aryan kamar baiso ɗaga ƙafa haka yake tafiya,tsaya Aryan yana kallonsa sosai haiba da kwarjin frend ɗin nasa suka ƙara fitowa shikansa da yanzu ne baijin zai iya faɗin abinda ya faɗa ɗazu.
tun kafin su shiga ya gargaɗi Aryan kada ya kuskura ya faɗi mata zancen aurensa da ita idan ba haka ba wlh saina kartama rashin mutunci,dry kawai Aryan yake domin shima da hankalinsa ina zai iya da rigimarta a haka suka ƙara babban parlon gidan.
Amrah ce hakimce a tsakiyar yaranta sunsha kwaliyya kagansu iri ɗaya,yayinda itama tayi ado cikin wani jan less mai kyau ɗinkin manyan mata tayi buba sosai ta zauna jikinta ta murza ɗaurin zamani irina aisha buhari kalan manyan mata ya sauka a jikinta Huda ce kwance a jikinta tana zabga mata surutu sai Taslim wacce tai kwace a sofa tare da ɗura kanta a cinyar Amrah sai lumshe ido take da alama bacci ta keji kuma ta kasa sabida Huda da take ta shurinta da ƙafa,da Sallama suka shigo gidan Aryan na gama Irfan na baya damm zuciyarta ta bada sautin amma ta dake sallama ta amsa masu zama sukayi akan sofa tare dayin shuru kowa zuciyarsa na tunani na daban"bari na kawo maku abinci ko naga kamar a gajiye kuke".
Kafin tayi magana Jidda ta fito daga ɗakinta da gudu tana rera kuka tare da yage lafaya da aka naɗa mata,ƙoƙarin fuɗe bakinsa yake yaji lafiya meke damunta meyasa take kuka amma ina bai samu damar tambayar ba,gaba ɗaya ta faɗu jikinsa tare da maƙalesa tana sakin sabon kuka girgiza kai kawai take ta kasa cewa komai sai dukan ƙirjinsa da take,lumshe idonsa yana sauraran duk wani duka da take masa sosai kukanta ke taɓa masa zuciya amma ya ƙasa ce mata komai,har cikin zuciyarsa kukanta ke sauka ji yake kamar ana caka masa guduma a ƙahun zuciyarsa,duka hannayensa yasa ya haɗeta tsam saman ƙirjinta yana jin yadda take kukawar ƙwace kanta amma ta kasa,bakinta ta ɗura saman wuyansa ta sakar masa cizo kamar shi yay mata laifi,ƙara matseta yay jikinsa sbd zafin cizon daya shigesa,ajjiyar zuciya ta shiga saukewa ta kasa cewa komai sai hannunsa da take taunawa,sassauta riƙon da yay mata yay a hankali ya ɗura bakinsa saman kunnanta ya shiga yi masa waƙa mai daɗi banda ita babu abunda ya keji zai iyayi mata,shuru tayi tare da lumshe idonta tana sauraran zazaƙar muryarsa wacce take sata bacci"Ki daina kuka Hauwa kulo share hawaye kinji kulo komai ya sameki ƙaddarane ba yadda za'ai ki sallaki,ki share damuwar dake a ranki kinji kulo"a ƙaro na farko ta saki murmushi tare da zuba masa idonsa farare ƙal,wasu zazzafan hawayene suka ƙara zubu mata kafin ta ware laɓɓanta tace"duniya ta isheni batama birgeni gwarama muttuwa ne akan abinda ya sameni babu kima gareni babu mai son kulani inna fito anka ganni sai kaga ana nunani...tattausan hannunsa yasa ya rufe mata baki.
Shurune ya biyo baya babu wanda ya ƙara magana a tsakanin junansu,saukar numfashinta da yaji shine ya tabbatar masa bacci ya ɗauketa,murmushi yay ya fahimci duk sanda ta raɓo da jikinsa bata daɗewa bacci ya ɗauketa,ɗago manyan gajiyayyun idonsa yay taɓe baki yay tare da furta"ƴan iska"ganin babu Amrah babu Aryan yasan suna can suna shirme a faɗarsa,miƙewa yay tare da ita a jikinsa ya nufi bedroom ɗinta lumshe ido yay jin wani ƙamshi na musamman ya daki hancin tsaf ɗaki sai ƙarar A.C kawai ke tashi,shimfiɗeta yay akan bed ɗin tare da sunkuyawa ya sakar mata sumba a lips ɗinta cike da jarumta ya juya yabar gidan gaba ɗaya.
Ɓangaren Aryan kowa tunda Jidda ta farayiwa Irfan ta ɓara ya zuba masu ido haka kawai yaga sunyi masifar birgeshi mahaukacin so sukewa junansu amma basu san da hakan ba,ganin Amrah ta shimfiɗe su twinst da sukai bacci ta miƙe ta nufi flat ɗinta.
Bayanta yabi cike da murna ya shige cikin ɗakinta wayam ya gani babu kowa amma akwai ƙarae shower a bathroom,zama yay gefen bed yana jiran fitowarta.
Bata jima ba ta fito ɗaure da towel a jikinta gashin kanta ya ɗigar ruwa,baki ta saki dan ba tayi tunanin ganinsa a nan ba,juyawa tayi da sauri zata koma toilet taku ɗaya yay zuwa biyu ya damƙo hannunta ƴar ƙara ta saki jin towel ɗin jikinta zai faɗi,riƙe towel ɗin ƙam a hannunsa ya zuba naked body ɗinta ido,sauri ɗaure mata yay tare da juyawa tabbas idan ya tsaya zai iyayin abinda bai shirya yinsa a yanzu ba,har yaje ƙofa ya tsaya cak numfashi ya sauke cikin murya wacce bata fita yace"ki sani AGE IS JUST A NUMBER keba yarinya bace da kike guduna kamar wani aljani,kina sona ina sonki so what else kuma idan zaki sauya ya kamata ki sauya"yana faɗin hakan ya fice daga gidan gaba ɗaya ya nufi office.
*IRFAN POV*
Yana ƙarasawa gidansa babu inda ya tsaya sai bathroom kayan jikinsa ya fara cirewa tare da cillasu cikin dursbin,hannu yasa ya murɗa kan shower take ruwa mai sanyi ya fara sauka akan dark black skin ɗinsa mai kyau da ɗaukan ido,hannayensa yasa ya dafe bango tare da sunkuyawa lumshe idonsa ya yana sauraran yadda ruwan ke dukan tsakiyar bayansa,ya daɗe sosai yana wanka kafin yay brush yaja wani babban towel mai ƙalar duhu ya ɗaura waist ɗinsa,cikin isa da kuma tafiyarsa mai ɗaukan hankali ya fito daga bathroom ɗin wajan dressing mirrow ya nufa yana zuwa yasa hannu ya ɗauki abin busar da gashi ya busar da kansa tare da shafa oil mai kyau na gashin nasa,cream mai sauƙin zafi ya shafawa fata tasa tare da fesa body spray a jikinsa ya mutsa fuska yay tare da kama gefen cikinsa sabida yunwar daya keji.
Miƙewa yay tare da towel a jikinsa kyakkywan yalulun baƙin gashin gashin ƙirjinsa sai ɗigar ruwa yake,a haka ya ƙarasa gaban mai dai² ciyar frezer ɗakin ya buɗe haɗi da saka hannunsa ya ɗauki fresh milk tare da ɓalle murfin ya kafa a bakinsa lumshe ido tare da shafa kyakkyawan gashin ƙirjinsa sabida yadda sanyi milk ɗin ke ratsa jikinsa saida ya shanye tasa ya cillah ruba cikin dursbin toilet ya koma ya wanke bakinsa zama yay akan bed ɗinsa ya jawo P.C ɗinsa ya kunna ya shiga duba sabbin messges na Email ɗinsa bayan ya shiga duba wasa bayannan bank ɗinsa masu muhimmanci ya daɗe kafin ya kashe p.c ɗin ya ajjiye a gefe b kwanciya a tsakiyar mamakeken bed ɗinsa tare da mirginawa tuno da cizon da tayi mai ɗazu yay a hankali ya shiga ware laɓɓansa tare da furta"finally u're mine my Jerry na"murmushi yay sosai har fararen jerarrun haƙwaransa suka baiya lumshe ido yay yana tunaninta cikin zuciya a haka bacci ya samu nasarar yin gaba dashi.
*ABUYAZEED POV*
Ɓangarensa za'a iya cewa haryau ba'a san mene matsayin Jidda wajansa ba,babu abinda yafi tsaya masa a rai sai yawan mafarkai da yake da ita wanda ya gaza fahimta ma'anar mafarki.
Kullum Mama cikin kuka take da kuma tashin hankali ya kureta kuma ya hana ta nemeta ko a wayane saiya kasance bata da wata walwala kullum cikin kuka da tunani take,ga Anty tace sau biyu tana zuwa gidansa amma bata samunsa .
An bada Mim hadda sa rana inda ya kasance bikinta baifi saura 2week ba,tayi murna sosai ganin zata gidan ƴanci babu mai yi ko bari saidai itama farin cikinta ya ragu gani take dukkan abinda ya samu yayarta itama tana da nata laifin wajan takura mata gaba ta manta aure nufine na ubangiji komai shekarunka idan lokacinka yay tabbas saika yishi,kuma Ubangiji bai halicci mace ba saidai ya Halicci mijin aurenta.
Kwanaki biyu da suka huce suna zaune a parlo suna kallon film ɗin When all is gone a tashar Telemundo mai gadi yay sallama tare da shaidawa Abu ani yazu nemansa,tashi yay yabi bayansa mutane biyu ya gani da dattijo da kuma matashin saurayi gyara tsaiwa mutumin yay tare da faɗin"sunana Usman inada ɗa Najeeb yaga ƴar wajanka Jidda zai aura kuma inajin Jibine ɗaurin Auren shine nazu shaida maka"ɓata fuska Abu yay haɗi da faɗin"ayya inaga kun saɓa hanya bani da wata ƴar Jidda yarinyar dana samun ubanta ya kureta sabida ka mata da wani da yay"aɗan tsurace Najeeb ya dubi Abu zai mgn mahaifinsa ya saurin riƙe masa hannu yaywa Abu gdy sannan yaja hannun ɗansa suka bar gidan.
Wani zafi da raɗaɗi Abu ya keji a zuciyarsa babu wanda ya isa ya gawa damuwarsa wacce baison kota mece ba,babu abinda ya tsaya masa arai sai zuwan Irfan da yay jiya ya bashi invition na bikin Jidda kuma ya nemi ya yafewa Jidda akan abinda tayi sam bata da laifi,rufe ido Abu yay tare da cilla masa katin yay masa kurar kare,ko mgnarta baya ƙauna yaji wani yay mai amma sometimes tunaninta yana addabar zuciyarsa da sannan tunanin yay cikin gida.
*IRFAN POV*
A hankali ya shiga buɗe zara-zaran eyelash ɗinsa wanda sukai luff saman ƙwayar idonsa a haka ya samu na sarara manna manyan gajiyyun idonsa a gogo saurin tashi yay ganin har anyi magrib filo ɗin hannunsa ya daka tare da cillashi baya "damn sleeping"shine kawai abinda iya cewa,toilet ya shige tare da sakarwa kansa shower saida yaji ruwan y dakesa sosai sannan ya kashe shower ya kalli jerin towels ɗinsa dake jere akan hanger guda ɗaya ɗauka ya ɗaura a jikinsa,a gaggauce ya tsane kansa tare da shafa cocobut mai ƙamshi a jikinsa,wajan wadrop ɗinsa yaje wani tattausan yadi ya ɗauka dark cofie mai shara² wanda ana iya ganin singlet ɗin jikinsa fara tas,Yadin yasa tare da ɗura cofie ɗin hula akansa turarensa ya ɗauka arabian ohud ya fesa,paryer mat ya shimfiɗa tare da gabatar da sallah magrib ya haɗa da isha'i jin masallacin Abuyazeed tun tayar,idarwa yay tare neman yafiyar Ubangiji na haɗa sallah da yay.
Cobert shoe ya ɗauka black yasa a ƙafarsa wayoyinsa ya kwasa da kuma key ɗinsa yay waje,saida ya rufe gidan sannan ya nufi wata ƙaramar motarsa mai kyau girar Ferari 2020 faɗawa yay tare dayi mata key ya nufi get,buɗe masa gadi yay tare dayi masa addu'ar Allah ya kiyaye hanya.
Amrah's house
Yana isa yay parking a compound na gidan tare da fitowa dan sosai idonsa keyi masa nauyi da alama baccin bai ishesa ba,fitowa yay a motar yana ƙoƙarin shiga yaga motar Aryan ta shigo gidan tsayawa yay yana jiran fitowarsa,cikin sauri ya kashe motar tare da ƙara suwa wajansa hugging juna sukai tare jerawa suka nufi cikin gidan.
Wannan karanma Amrah ce zaune a parlo ita ɗaya tana kallon Tafsir twinst sun daɗe dayin bacci,fuskarta ɗauke da murmushi ta amsa sallamar"kasan tunda ka fita mutuniyar ta farka da kuka ko abinci taƙici kuma akwai fever a jikinta sosai"kai ya dafe baice komai ba yasa kai ya nufi ɗakin nata,miƙewa Amrah tayi ta nufi wajan Aryan tsaya kawai tayi tana kallonsa murmushi yay mata kafin ya ware hannayensa babu musu ta nufesa tare da shige jikinsa.
Tun a ƙofa yake jiyo sautin kukan nata ya mutsa fuska yay tare da shigewa cikin ɗakin,a nannaɗe ya sameta akan