Showing 42001 words to 45000 words out of 54429 words
na riƙeta tana faɗin"beby come back mamy ce"murmushi tayi masu tare zuwa ta ɗauki Taslim ta sata abaya tana rarrashi duk ta huce goyu amma kullum saita saka rigimar ita banbu😂,saida tayi shuru sannan ta sauketa Huda ta ɗauka ta bata peak a goshi tace"miss you my grils"..miss you too Mamy"suka haɗa baki wajan faɗa,cikin Taslim ta shafa tace"oya the food is ready"..we are ok Mamy thank you"ya rabb baku san cin abinci ok kuzu muje kuyi sallah sai ai kwanka muje anguwa ko"tsalle suka shigayi hannunsa ta kama suka nufi ɗakinta wanka ta farayi masu sannan tayi nata,kiransu tayi suka fara al'wala duk abinda tayi suna kallonta har suka kammala sukai brush baby towel ta ɗaura masu suka fito cikin sauri ta shiga gyara masu gashin gansu wanda yake bata haushi ta nayi tana fitar saita aske tsayinsu,gashin ta raba gida biyu ta tufke tare da sanya masu ribbon wasu fakistan ta ɗauko masi na Huda red na Taslim blue sosai sukai masu kyau baby hijab ɗinsu ta sanya masu,tace su zauna nan duk wanda yay ƙiriniya sai tayi fatali dashi🤺washe baki sukai sunsan she never do it tana sonsu sosai fiye da sosai ma,cikin sauri ta shirya ta feshe jikinta da turare masu ƙamshi wata clasiss atamfa ta ɗauka mai ɗinki Ashap tare da da aljihu a gefen duguwar rigar wanda aka sakawa zip a jiki,hijab ta ɗauka ta saka sannan ta shimfiɗa masu babbar prayer mat ɗaya ta tsaya gefen hago ɗaya gefen dama suka sata a tsakiya,sosai tayiwa Irfan da matarsa Addu'a tana faɗa suna amsa mata da Ameen,haka suka idar ta cire masu hijab ɗin tasa masu mayafin Fakistan ɗin,itama ta ɗauki nata mahayafin ta saka,fita sukai ta rufe ƙofar basket ɗin ta ɗauka da key ɗin wayarta haɗi phone ɗinta sukai sukai waje,a gaba ta sasu sannan tasa basket ɗin a baya taja motar suka nufi waje.
Najeeb pov
Farin ciki fal zuciyarsa yake kallon vedio dasu Sas suka tura masa,dry yay sosai tare da buga hannunsa jikin bango kafin ya haɗe rai yace"finally now Jiddah is mine notin eles kuma"wayarsa ya ɗaga tare da kiransu yace su sameshi a gidan gona nan da five minutes,bai daɗe da gama kaira waya ba yaji motarsu tayi parking baya ya juya masu,yana jin shoguwarsu yace"ina banzan yake?"shuru babu amsa a fusace ya juyo zai magana yaji sun buga masa ƙasan gun a kai,tare shaƙa masa abu suka ɗaukesa tare da dannashi a booth suka shiga motar da sauri suka bar gidan gonan nasa.
Hospital pov
Mom,Mama,Aryan,Mimi,Anty Rabi,Abuyazeed gaba ɗaya suka kasa kunne suna jiran,numfasawa yay kafin yace"congrat the beautifull family,babu wata matsa munyi aikin cikin ikon Allah mun samu nasara yanzu kowannesun zai rayuwa da zuciya ɗaya mai makon guda biyu da kowannansu yake da ita hakan yana nufin sun zama abu guda kenan,nan sati zasu iya farkawa ba'a buƙatar hayaniya zaku iya hƙr zuwa lokacin da zasu farka,amma dai samun sauƙinsu nrml shine 2weeks Ubangiji ya basu lafiya tare da dukkan Musulmin duniya"da Ameen suka amsa suna yi masa gdy,zama sukayi ba tare da cewa,Abuyazeed kasa haɗa ido yay da kowa tunani fal ransa zuciyarws daga ciki aka cire aka sawa wani?sannin babu wanda zai bashi amsa kuma bashi da ƙwarin guiwar tambayar yaja bakinsa yay shuru,a haka Amrah ta shigo ita da twinst tun daga nesa suka rugo da gudu suka faɗa jikin Aryan suna dry akan cinya ya ɗurasa yana sauraran surutunsu wanda yake masa daɗi a kunne sosai yake ƙaunar yaran baya jin ko yaransa ya haifa zai masu irin wannan son,babu wanda ya iya cin abinci sai zallar coffee ɗin kawai suke sha.
*After one week*
Kwance suke flat a tafkeken Room fin da aka kwantar dasu kowa yana kan bed ɗinsa na'ouri a jikinsu musamman Jiddah,banda ƙarar A.C data kayan aiki babu abinda ka keji,ƙara wata na'oura tayi kaɗan hakan yasa ta shiga mutsa hannunta wanda yake manne da drip wanda ya zama abincinsu,numfashi ta shiga saukewa cikin nutsuwa da kwanciyar ha nkali,ɓangare guda tana jin duk wani numfashi da zatar fitar baya fita saida tunaninsa wanda bai kamata ace hakan ya faru da ita ba,tana jinsa a wani babban shashe daga sashen jikinta yayinta kyakkyawar fuskarta ta shiga kawowa idonta wanda yake a rufe ziyara,ƙara matse idonsa tayi wanda yake a rufe sbd tuno moment ɗinsu na jiya a tunaninta🤔(i think one week kenan tana gadon asibiti idan ban manta ba)ƙamshin bakinsa shine ya ziyarci hancinta hakan yasa ta ƙara ƙanƙame jikinta,a hankali ta shiga buɗe idonta wanda sukai mata nauyi sbd daɗewa da sukai a rufe,cikin sa'a ta ɗaga zara-zaran eyelash ɗinta sama hakan ya bata damar buɗe sihirtattun idonta sama ta saukesu akan drip ɗin dake shiga jikinta,bugun zuciyarta ne ya ƙaro hakan ya tabbatar mata yana kusa da ita,ɗan juya idonta aikam ta saukesu akan kyakkyawar black beauty face ɗinsa,meya sameshi meyasa yake kwance haka kamar gawa shine tambayar data yiwa kanta,idonta ne ya cicciko da hawaye a hankali ta ɗaga hannunta ta cire robber bakinta,cikin kasalalliyar murya wacce ta tsaya iya maƙoshi tace"every time i see you my eyes wet with tears...
Hey guys🙌🏻how are you hope all of them are fine i'm sorry for the past page so sorry nasha magana jiya sosai hadda masu zai wai ban haɗu ba na kashe Jiddah😂to ina gdy da zagi fa.
Wattpad
*vote* shine ƙarin mutuncin book ɗinan pls a taimaka🥰
*share* sabida saurin ƴan uwa su amfana dashi kuma book ɗin yake ko ina😍
*Comment* babban abu kenan mai bamu ƙarfin guiwar yin typing kullum idan kunyi hakan tabbas kun faranta zuciyar Nimcy😘
[12/9, 5:55 PM] +227 99 46 01 51: ```💞HEARTBEAT💞```
*JIDDAH*
NIMCYLUV
```CHAPTER 34-35
BRAIN
Wattpad@Nimcyluv```
*Announcement*👇🏻
```Uhm i don no why people suke haka,nayi tunani da yawa akan abinda yake faruwa yau da gobe wanda akewa marubuta,yau sau 6 shida ana kira akan cigaban JIDDAH wai tayaya za suyi paymet na book ɗin domin under page ɗina ansa book ɗin na kuɗi ne duk maiso yaya magana,i think idan ban manta ba tun farkon book ɗin nasa Free ne why daga baya zan mai dashi na kuɗi, 🔊🔊kira da babbar Murya MERA NAM NIMCYLUV Littafina bana kuɗi bane kuma dukkan wanda ya siyarmin da book na barshi da wanda ya halicceshi ba zanyi hayaniya🙇🏻♀️dashi ba,masoyana kada kubiya ko sisi ko bana da tym kika tambayeni book ɗin Jiddah zan ƙatse komai na baki aje asha karatu😂```
Chapter
No edit
Lumshe gajiyayyun mayatattun idonta tayi wanda suke mata zafi sbd da ɗewa da sukai a rufe,a karo na biyu ta ƙara manna idonta saman ƙyaƙƙyawar sukarsa mai ɗauke da ƙyaƙƙyawan saje,lumshe ido tayi tare taune laɓɓanta a hankali ta furta"he is handsome guy yana da kyau sosai fiye da sosai"ta faɗa ta ɗura idonta a saman goshinsa haka kawai taji ranta ya ɓaci meya haddasa masa zubar jini harya kai ga kwanciya a gadon asibiti,lumshe ido tayi tare furta"ya rabb ka sassautamin abinda na keji game da wannan ƙyaƙƙyawan mutumin,i'm not his best choice,i will fine another guy wanda zai maye min gurɓinsa but how?mutane da yawa sun goje ta sbd abinda bata da laifi hakan yana nufin she never marry kenan"wasu siraran hawaye ne suka silluɓu daga cikin wahalallun idonta,lumshe ido tayi ganin ta fara ganin dishi² a hankali ta shiga duba medical glass ɗinta but he did fyn it,ƙofar ɗakin aka turo hakan baisa ta buɗe idonta ba saima ƙara lumshesu da tayi,da alama mutane da yawa ne suka shigo kanta aka shafa tare faɗin"my child how do you fell now"muryar data jini yasa tayi saurin buɗe idonta ta shiga ƙifƙif tashi,kasa cewa komai tayi sai hawaye dake zuba a cikin idonta wai ita take kallon mahaifiyar abin al'faharinta,kanta Mama ta shiga shafa tare da goge mata hawayen fuskarta yayinda itama hawayen ke zuba a cikin idonta"stop cry my child,pls for give us about our mistake munyi ba dai² ba bama da bakin baki hkr ƴar ƴar amana Allah ya bamu kuma tabbas zai tambaye mu rana gobe ƙiyima,dani da Abu'nki muna neman gafara pls"girgiza kai Jiddah ta shigayi tare da sharewa Mama idonta sbd hawayen dake zuba idonta,cikin muryarta ta marasa lpa tace"no Mama kada kiyi kuka idan duniya zata haɗu ba za'a fasa kirana da sunan Abu ba,nasan Ƙaddara ce ta hau kaina na yafe maku duniya da lahiri nima ko yafemin sbd rashin bin umarninku da nayi"Abu ne ya ƙarasu wajanta tare da kama hannunta ya shiga ɓuye hawayen idonsa,a ɗan razane Jiddah ta damƙe hannunsa tace"zubar hawayenka akai na masifa ne dan Allah kada kayi haka na yafe maka"murmushi yay tare da faɗin"nayi tunanin za kizu kiban hƙr a koda yaushe zaman jiranki nake,bana da burin daya huce na ganki a cikin ido na,ga mamaki na sai naga ko tunawa dani baki ba bare kiyi tunanin zuwa kiban hƙr hakan ya ƙara ɓatamin rai sosai,kullum cikin kallon ƙaramin photo nake domin yana ragemin abinda na keji"buɗe baki tayi zatai mgn wasu likitoci suka shigo,sai a lokacin ta kula da Mom da Aryan da Amrah a bakin ƙofa basu shigo ba,sallamar su Mama yay sannan ya shiga zuba lafiyar yaga komai ya dai² Na'oururin jikinta ya cire tare da ɗaura mata wani drip ya sanya allurar bacci a ciki,kallonsa tayi tace"dr shi yaushe ne zai farka"jinjina kai yay tare da ƙarasawa wajan Irfan ya shiga duba shi yace"koda yaushe zai iya farkawa insha Allah"yana faɗin hakan yasa kai ya fice,cikin ƙaramin lokaci bacci yay gaba da ita.
Jessica pov
Abin duniya ya isheta ga wata jaraba da take damunta sai kuma wani sauyin ya nayi sometimes ta kanji jiri da kuma ciwon kai na damunta.
A nutse take drever tayi kyau sosai tana tafe tana tauna cimgum,a haka ta ƙarasa asibitin Aminu kano parking tayi a parking space dake harabar asibitin,fituwa tayi ta nufi office ɗin dr dake dubata tana shiga ta iskeshi zaune yana duba p.c nasa,zama tayi kan kujera kafin tace"sannu fa" kallonta yay na wani lokaci kafin yace"yauwa yanzu kuma me za'ai maki?"ya mutsa fuska tayi ta shiga labarta masa abinda yake damunta,dariya yayi hadda riƙe ciki saida yay son ransa sannan ya dubeta yace"alamu na nuna bariki tayi riba ko?ke baki san ko a littafinku babu kyau aikata irin abinda kike,ko shima kun sauya shi?"bata kulashi kamar yadda shima baisa ran jin komai daga gareta ba,wata robber ya ɗauko ya bata yace taje tayi fitsari ta kawo masa,amsa tayi tare da barin ɗakin 10min ta dawo ɗauke da fitsarinta amsa yay tare da ficewa daga ɗakin bai wani jima ba ya dawo hannunsa ɗauke da papper murmushi yay mata tare furta"congratulation you have a perigenet" waro ido tayi tare faɗin "kasan me kake faɗa kowa?"jin gina yay da jikin kujera tare da faɗin"nida aikina kinga kowa zanfi kuwa fahimtar abinda nake faɗa"tsaki taja tare da amsar papper tayi waje hanyar emagency tabi tana son ganin wani likita tun daga nesa idonta ya sauka akan Aryan fuskarta fal farin ciki,ta nufi inda yake,da burcewa tayi ganin bashi kaɗai bane,murmushi tayi tare da faɗin"Sannu Aryan ina abokin naka waye babu lpa kuma"murmushin gefen baki yay mata kana ganinsa kasan na zallar mugunta ne"boddy ne da matarsa babu lpa"ya faɗa yana nuna mata ƙofar ɗakin wacce kana iya ganinsu a kwance kasan cewar ƙofar glass ce,a ɗan tsorace da kuma sakin baki tace"kut wacece mai tsautsayince ta kawo kanta"kafin Aryan yay mgn Amrah tai saurin ƙara sawa wajan Jessica tace"ohh hello Irfan ki kazu nema hala? yana da kyau kisan keda Irfan har abada,bazai taɓa zama da mace mai irin halinki ba,kada kiyi tunanin banbancin Addini yasa nake faɗa maki haka,ko ɗaya halinki shine yaja maki hakan...ya isa haka"cewar Mom,shuru Amrah tayi tare da zabgawa Jessica harara bata ƙaunarta sam halinta na dabanne dana sauran ƴan uwan masu irin addininta,Aryan shuru yay tare da jingina bayansa a jikin bango ya zubawa matar tasa he wish ya jita a cikinsa yana addu'ar yaga wannan rana mafi muhimmanci a wajan,wani killer smile Jessica tayi tare da murza ƴan yatsunta ta kalli Amrah tare dayi mata warning alamar zata gani,fasa ganin likitan tayi ta juya rai ɓace ta nufi mota,cikin motar ta faɗa tare dayi mata key tabar harabar asibitin ta nufi gidan ƙawarta Zuly.
Bata daɗe a hanya ba ta ƙara gidan,gidane babba da kuma ɗa kuna birjik da alama gida karuwar ne,wasu ƴan mata ta gani zaune suna shan shiisha,saurin shigewa ɗakin Zuly tayi tana fitar da numfashi,ɗaya daga cikin ƴan matanne tace"wannan fa mai zafi ce,da alama ba ƙowa ce,nidai tayimin yaseen"harara Hariri ta watsa mata tare da miƙewa tsaye tace"ban gaya maki indai ina tare dake babu ruwanki da sha'awar wata ƴar mace ba,nice taki kema kece tawa har abada"tana faɗin hakan ta shige ɗan ƙaramin ɗakin dake kusa dasu.
Wata dariya Zuly tayi tace"hhh keman yaya akai kikai sake har Black man ɗinki yay aure soon haka?"ya mutsa fuska Jessica tayi kafin tace"nidai meye mafita?"..mafita guda ɗaya ce zuwa biyu idan kin amince.."wacce amincewa kike mgn kinsan akan abinda na keso bana waisting time right?"tashi Zuly tayi ta nufi dressing mirrow ɗinta ta ɗauki wata ƙaramar kwalba tare da dawowa wajan Jessica ta miƙa mata kwalbar tare da faɗin"wannan shi ake kira da *Flibanserin* over feelings yana haukata namiji fiye da tunaninki har yafi wanda na baki aiki uhm zaki sha mamaki domin bazai tsallake maki 5min ba kiyi ƙoƙarin sanya masa cikin abin sha wannan shine hanya ta ɗaya,hanya ta biyu kuma zansa a ɗauko min matar tasa a asibiti in kawota nan na haɗata da Harira nasan zata kawo huta ya kika gani🤨?"wata muguwar dariya Jessica tayi tare da miƙewa tsaye ta juya faffaɗan wais ɗinta tare rolling eye ball ɗinta tace.
Hospital pov
Misalin ƙarfe 10 na dare kishin giɗe take jikin gadon asibitin bayan ta gama kammala duk wasu sallolin da suke kanta,ware idonta tayi tare da watsatsu kan Amrah tace"waishi yaushe zai farka ne?"ta faɗa idota na cicciko da hawaye alamar zatai kuka,kafin Amrah tayi mgn na'ourar jikinsa ta fara ƙara gaba ɗaya suka maida hankalinsu kansa,a hankali ya shiga buɗe blue eyes ball ɗinsa wanda eyes lashis suke kwance saman idonsa,ya mutsa face yay yana jin jikinsa babu daɗi gaba ɗaya brain ɗinsa ta tsaya da aiki,shuru yay yana tunanin a ina yake nan ɗin,zare drip ɗin yay da bakinsa😳jini ya fara zuba,cikin sauri Amrah ta ƙarasa wajansa tare da faɗin"bloody yaya jikin naka?"sauri tattare jikinsa waje guda yay idonsa ya shiga zubar da hawaye,ware ido Jiddah tayi cike da tsoron abinda Irfan ɗin yake wasu hawaye ne itama ya shiga zubuwa daga cikin idonta tana jin wata zazzafar ƙaunarsa na ratsa ko ina na jikinta,ƙara matsawa Amrah tayi tare mai² ta abinda tace "blood yaya jikinka?"murmushi tayi tace"ka tsora tamu da yawa"shima murmushi yay yace"ka tsora tamu da yawa..
*Afuwa for the late update 2days bana da lpa ne wlh yan zuma na gaji da tambaya*
Ina jiran jin ra'ayinku akan wannan page ɗin duk da bashi da yawa.
Gdy ta musamman ga *Haleemerht Muhammand Umar* ina jinjina maki sosai ina ƙaunarki😘
[12/9, 5:55 PM] +227 99 46 01 51: ```💞HEARTBEAT💞```
*JIDDAH*
NIMCYLUV
```CHAPTER 36-37
POLICE```
```Wattpad@nimcyluv```
Chapter
Waro ido Jiddah da Amrah sokai domin abin ya fara basu mamaki,kallon Jiddah Amrah tayi tare da faɗin"Zonan Jiddah yau ina kallon ikon Allah"idon Jiddah fal hawaye sai ƙifƙitasu take zuciyarta cike da rauni ta ƙarasu bed ɗin da yake zaune ya cure waje guda ko mutsi ba yayi,zama tayi kusansa tare da kama hannunsa lokacin hawayen idonta ya gama wake mata fuska,lumshe manyan narkakkun idonsa yay tare da taune red lips ɗin masu ɗan tudu gaba ɗaya ya jiƙe da sliver ɗinsa,yana jin yadda ɗumin hannunta amma baisan wace itama bai san tayaya zai fara magana da ita ba,gaba ɗaya kallonsu yake kamar ba mutane ba amma su kaɗai ya sani cikin rayuwarsa dasu ya fara tozali bashi da wanda ya fisu,ƙoƙarin zare hannunta tayi daga cikin nasa yay saurin damƙe hannunta ba tare daya buɗe idonsa ba,kafin suyi magana dr ya shigo cikin saurin ya ƙarasu wajan Irfan ɗin, Irfan yana ganin zaika mutsa yay saurin miƙewa tsaye tare nufar wajan da Jiddah take yana ya maƙale jikinta daga baya ya shiga girgiza kanta,kuka Amrah ta fara tare da faɗin"wai dr what is going on ne,na kasa fahimtar komai kada abinda nake tunani ne ya rabb ka kawo mana ɗauki"yarfe gomi dr yay tare da faɗin"Madan dole sai munyi bincike akan brain ɗinsa zan iya fahimtar abinda yake faruwa,kuma naga da ƙyar zai yarda a duba lafiyarsa"kuka Jiddah ta fara tare da ƙoƙarin cire Irfan daga bayanta amma yaƙi yarda,muryarta na wara ta juya gabansa sukai parcing ɗin juna kallonsa take shima ya shiga kallonta a hankali ta shiga magana dai² kunnansa tace"Ir..fan"kwaɓe fuska yay tare da langwaɓar da kansa a shoulder ta shima yace"Irfan"damm zuciyarta ta bada sauti mai ƙarfi hawayen fuskarta ya ƙaro ta rasa abinda za tace sai kawai ta faɗa jikinsa ta saki kuka ta shiga mgn"no kada hakan ya faro dakai Ni Anty Amrah Twinst Buddy Mom Dad duk muna buƙatar rayuwarka da tunaninka kada kayi mana haka ba zamu jure ba"lamu yay jikinta yana sauraran abinda take cewa amma babu kalma ɗaya daya fahimta kamar yadda itama bai fahimci wacece ba,da wannan damar dr ya samu damar bashi injection lokaci kaɗan