Showing 27001 words to 30000 words out of 54429 words

Chapter 10 - JIDDAH Heartbeat Book Complete By Nimcyluv.txt

24 Jan 2025

4483

what are u try to say ne?"he is gone Abban twinst is no more he gone ya rabba ka duba labarina"tana faɗin hakan ta saki ihu yayinda tayi shuru bata ƙara magana ba.




Aryan yay saurin amsar wayar tare da faɗin"hello Anty are u there?shuru babu respond hakan yasa yay saurin ajjieye wayar tare da fita daga cikin room ɗin.


Juyawa Irfan yay yana kallon yadda take bacci cike da nutsuwa,wajanta ya ƙarasa tare da manna mata lafiyayyen kiss a tsakiyar lips ɗinta kanta ya shafa yana faɗin"sleep well 4eyes".




Juyawa yay tare da rufe ƙofar da key a guje yay compound ɗin asibitin yana zuwa ya faɗa motar nan Aryan ya bata hutu,babu wanda ya kula wani kowa tunanin dake cikin zuciyarsa daban tabbas ayi mata mutuwa mai tsayawa a rai mutuwar miji ba abin wasa bace.


Basu jima a hanya ba suka ƙarasu kasan cewar sosai Aryan yake gudu,tun daga nesa yake danna horn nan mai gadi yazu ya buɗe masu,kallon mai gadin sukai ganin yadda goge hawayen dake sharara daga cikin idonsa,parking sukai tare da danna kansu cikin gidan tun a ƙofa suke jin kukan twinst da sauri suka ƙarasa kwance suka ganta jini na zuba ta ƙasanta gefe gudu twinst ne kwanta samanta sunan kukan tare da fafin"mamy pls wake up"sunayi suna dokanta saurin ɗaukan Taslim yay ganin tafi rigima da kuma kuka sama yay ta ita tare da ɗura saman shoulder ɗinsa,ɗaya hannu yasa ya ɗauki Huda tare da rumgometa a jikinta,cikin sauri Aryan yasa hannu ya ɗauki Amrak zuwa jikinsa sam bai damu da jinin dake zuba a jikinta ba,waje yay da ita tare da nufar mota yana zuwa yasa key ya buɗe ya shimfiɗeta side ɗinta kafin ya faɗa cikin motar da sauri yay mata key sai Hospital.




Sosai Irfan ya shiga tashin hankali sabida kukan twinst musamman Taslim bai iya ba baisan ta ina zai fara basu hkr akan suyi shuru ba,ta gumi yay tare zuba masu ido abin tausayi lokaci kaɗan bacci yay gaba dasu a jikinsa suna sauke ajjiyar zuciya kansu ya shafa tare da faɗin "sorry my bebies".




Kwantar dasu yay tare da ɗaukan wayar Amrah ya shiga neman number,cikin sa'a yaga number daya keso dailing yay ta fara ringing harta kusa yankewa aka ɗauka cikin magagin bacci akace"sweethert is Alrdy night why are you calling in this hour?"




Numfashi mai ƙarfi ya saki lokaci guda idonsa ya ciko da hawaye sosai yay missed Mom nasa amma yadda ya iya mijinta yaja mata,jin anyi shuru yasa Mumy ƙara faɗin"hello Amrah"is me mom not Amrah.


Saurin tashi mom tayi daga jikin Daddy tare da faɗin"my beb is you i have been looking for u since,how are you beb? Kwaɓe fuska yay tare da ɗan kanne one eyes kamar tana gabansa yace"is no tym for talk Amrah's husband is gone"ara zane mom tace "innalillahi wa'inna ilaihir raji'un on may why insha Allah"




Kashe wayar yay domin babu wanda zai ƙara kira family na mijin ya tabbatar sun sani,ba'a daɗe ba mota tai parking mutane suka fara shigowa wata matace ta fasa kuka wanda yasa Irfan zabura sabida tsoran da yaji.




"ya Allah wannan wacce irin mutuwace haka ace ko gawar ɗana bazan gani ba duk sun ƙune sun zama toka"


Saurin tashi Irfan yay tare da ficewa yasan yanzu za'aita koke-koke mata babu ta wakkali,yana fita waja motar na parking kallo ɗaya yay mata yasan ta Daddy ce,sanye take da ƙaton hijab har ƙasa sai kyakkyawar fuskarta data baiyana tashin hankali,zubawa Mom ido yay ko ƙiftawa babu cikin sauri ta ƙarasu wajanta tana zuwa kafin tayi magana ya faɗa jikinta yana sauke ajjiyar zuciya akai-akai bayansa ta shiga bubbugawa"sorry beb i know u arw hurting sorry dan Allah everyting will be ok"kai kawai ya ɗaga mata kafin ya zare jikinsa yabar wajan yay hanyar garden ko tsoro ba yaji,domin daya tsaya Daddy ya sameta a wajan ƙwamma kome zai sameshi ya sameshin.


Turus Daddy yay ganin Irfan yay tafiyarsa kuma yana da tabbacin ya ganshi.






Hospital
Lokaci kaɗan ya ƙarasu yana zuwa aka amsheta tare da ɗurata akan bed ɗin marasa lafiya aka huce da ita emagency room.




Sunja lokacin kafin su fitu a ɗakin a nan wajan dr yaywa Aryan bayanin cewa cikin dake jikin tane ya zube sabida tsoratar da tayi,sunyi mata wankin ciki tare da ɗurata bisa maganin zuwa safiya insha Allah zafa farka.




A one week lrt


A gurguje tashin hankali Amrah ta shiga ba kaɗan ba domin abincima bafa iyaci sai Mom tayi da gske a haka dai akai sadakar uku,yawan nasihar mom data Dad yasa ta fauwallawa ubangiji al'amarinsa domin shike rayawa kuma shike kashewa babu wanda ya isa ya ɗauki ran wani sai ubangiji yay niyar hakan,Allah yayi ba zatai rayuwa dashi mai tsayi ba hakan yasa ta dage dayi masa Addu'a.


Twinst kowa ko jikinsu domin basu samma meye mutuwar ba dahar zasu ɗaga hankalinsu akai.


Kullum sai Irfan yaje wajan Jidda amma haryau bata farka ba hakan sata gaba yayta kallonta har zuwa dare sallace kawai ke ta dashi,maganar Office kowa yasa a side acewarsa bazai bar amanar ƴar mutune ita ɗaya ba.




Yau kwana bakwai cif da rasuwar Abban twinst wanda yay kwannan Jiddah 7 akan gadon asibiti amma haryau bata farka ba.


Tun safe yaywa Jessica waya akan ta sameshi a asibiti,ba ƙaramin daɗi taji ba hakan yasa ta shiga shiri kamar zata sauya fata.




Yana zaune akan duguwar sofa wacce take gefe guda a room ɗin da aka kwantar da ita,shanyayyun manyan idonsa ya zuba mata yana kallon yadda numfashinta ke sauka a hankali ta tare sosai amma kamar an ƙara mata kyau domin har mamakin kyanta yake,tym to tym na'orar ɗakin na ƙara kaɗan wanda yake nuni a koda yaushe zata iya farkawa.




Knoking ƙofar aka shigayi cikin gajiyawa yace" come in" shigowa tayi tare da rufe ƙofar tayi wani masifaffan kyau sai zabga ƙamshi take,wando ne pencil a jikinta sai wata ƙaramar riga ta jiki,pink ɗin After dress ta ɗura akanta wacce ta buɗe daka gaba,kallo ɗaya yay mata ya ɗauke kansa ya maidashi kan Jidda.


Itama Jidda ta kallo tare dajan tsaki kaɗan wajansa ta nufa tana zuwa ta faɗa saman jikinsa tare faɗin"i missed u dear ka sani damuwa da yawa"




Lumshe lulu eyes ɗinsa yay haɗi da cije jajayen laɓɓansa masu kauri ya fara fitar da numfashi mai zafi sabida abinda Jessica keyi masa.




A hankali² ta shiga ɗaga zara-zaran eyelash ɗanta wanda sukaiwa idonta rumfa,saurin mai dasu tayi sabida hasken da yay idonta yawa,ajjiyar zuciya ta sauke kafin ta ƙara buɗesu a karo na biyu ta manna idonta akan drip dake saƙale a sama,ɓata fuska tayi jin bakin babu daɗi sai wani ɗaci data keji,hannunta ta ɗaga tare da saukesa akan saitin zuciyarta wacce ke ɗagawa ta sauri.


Lumshe idon tayi tana sauraran saukkan ruwan cikin jikinta,wani sauti ne ya fara zarya cikin kunnanta haɗi da saukan numfashi akai akai,banza tayi domin bata buƙatar hayaniya,saurin buɗe idonta tayi jin ance "auchiii..yaahhh"ɗan juya fuskarta tayi kaɗan cikin sa'a idonta ya sauka akan hannun Jessica lokacin data ɗurashi saman mararsa..






*idan ba kuyi wasa ba zai zama na kuɗi book ɗinan domin ana yimin ruwa comments🥵*
[12/9, 5:50 PM] +227 99 46 01 51: ```💞HEARTBEAT💞```
*JIDDAH*


```MALLAKIN😘
ANTY NI'EEMERH
Nimcyluv```


CHAPTER 20-21
```THE WALET


```Wattpad@nimcyluv```




*🌈KAINUWA WRITERS✍🏼 ASSOCIATION*🤝🏻






20-21




Ɗan runtsa idonta tayi tunaninta shine ya nuna mata ba dai² ba,abinda baifi 3second ba ta ƙara waresu zuciyartace ta buga da ƙarfi lokaci guda hawaye masu zafi suka shiga zubuwa daga cikin idonta ji tayi gaba ɗaya ta tsani matar haɗi dashi kanshi ɗin domin ba tayi tunanin cewa lala tacce bana sai yanzu,ƙirjin tane ya fara sama da ƙasa sabida yadda zuciyarta ke gudu akai² bata samun damar shaƙar numfashi wada tacce.


Drip ɗin dake manne a hannunta ta tsige tare da tashi zaune,wajan 3min ta miƙe tsaye a hankali ta fara tafiya zuwa wata ƙofa wacce ta tabbatar da toilet,tafiya take tana tangaɗi kamar zata kifa sabida yadda jikinta yake babu ƙwari a zahirin yadda take tafiya zaka ɗauka tana sani take duk ɗaga ƙafarta guda sai dukkan jikinta yay sharking,a haka ta hucesu cikin wannan halin yana kwace kamar kungi ko hannu baya mutsawa sai fitar da numfashi kawai yake.




Hannu tasa ta buɗe ƙofar tare da shige ciki ta rufe da sauri,zaman dirshan tayi a cikin toilet tana tsiyayar da hawaye haɗi da kuka mara sauti,tasan cewa a koda yaushe ƙaddara abace mara tabbas domin tana iya sauyawa a ko wanne lokacin a ko wacce dakiƙa ƙaddara na iya sauya,uban data ɗauka shine gatanta shine bangon da zata jingina dashi taji daɗi,shine mai kure dukkan wata damuwa a ranta,shine ya cireta sahun ƴar ƴan daya haifa ya ƙirata da matacciya bayin tana da ranta,saurinyi data kejin babu wacce ta fita sa'ar samun kamarsa ta ɗura masa dukkan wata yardarta bata haufi akan sonta yake mata,a kullum da sonshi take kwana take tashi shine aka wayi gari ya gojeta akan wani dalilinsa mara toshe ko kuma nace silar mahaifina,Faizak ya nuna mata so a wajan aikinta tana ganin motuncinsa sosai hakan yasa ta fitu ta gaya masa yay hkr da son da yake mata bata da wani labarin da take bashi saina Irfan,ashe shima yana ɗauke da niyar fansar abinda tayi masa,waje guda ta dake jin duk wani farin ciki dajin daɗinta ya ƙare sai wani haske ya ɓulluwa rayuwa wanda ya bata kula fiye da wacce zata samu wajan iyayenta,ta ɗaukesa matsayin ɗan uwa kuma yayanta mai kula da dukkan wani farin ciki nata,yau shine ya nuna bai damu da rayuwarta ba tana gadon asibiti jinya amma saida ya kira karuwarsa har asibitin da kuma ɗakin da aka kwantar da ita...


Wani kukane ya kwace mata jikinta har rawa yake dalilin ta farfasar da zuciyarta keyi mata,wani zafi haɗi da raɗaɗi ta kejin a cikin zuciyarta amma wanda ta isa ta gayawa domin babu mai share mata hawaye...


Ƙarar rufe ƙofar shine ya dawo dashi cikin hayyacinsa, blue sexcy eyes ɗinsa ya ware saman bed ɗin da take kwance akai tana bacci,ture Jessica yay daga jikinsa ganin babu ita babu dalilin,babban tashin hankalinsa idan ya kasance taga abinda ya aikata ko kuma aka aikata masa dafe forehead ɗinsa yay tare da furta "ya rabb solve this problm"


hannu yasa gaba ɗaya ya hargitsa sumar gansa tare fesar da numfashi mai zafin gaske,jin anyi hug ɗinsa ta bayane ya sanya ya juyo a hankali tunaninsa itane duk yasa da huya ta iya hakan a gareshi.


Tsaki yay mara sauti ganin Jessica ce kallonta yay tare da ɗauke kansa gefe guda ya daɗe a haka kafin ya wara laɓɓansa yace"get out pls"ƙara riƙesa tayi ta shiga goga masa jikinta wata muguwar tsawa ya daka kafin yay mgn tuni tabar ɗakin sosai tsawar ta hargitsa mata lissafi.




Sautin kukan tane ya fitu ta cikin toilet ɗin cikin nutsuwa take rera kukanta a yadda kukanta yake dukkan kunansa hakan yake jin wata a zaba da kunci yana sauka cikin zuciyarsa,saukar kukan kowa jinsa yake kamar saukar ruwan dalmane.




Kan sofar yaje ya zauna yana dafe da kansa yasan koda yay knoking ba zatai respond ba,dalilin hakan ya zubawa ƙofar ido har zuwa lokacin da zata fitu..


Ta ɗauki lokacin mai tsayi a toilet ɗin kafin ta buɗe handle ɗin ƙofar toilet ɗin ta fitu,sanye take da pink ɗin towel mai ɗan tsayi wanda ya rufe mata ƙirjinta zuwa laps ɗinta domin bai sakko har legs ɗinta ba.




Mutumin daya ganta naked akan bed wani na samanta to wanne ɓoye zatai masa,a hankali ta taka zuwa kan bed da taga an gyarasa ba kamar ɗazu ba,zama tayi haɗe da sadda kanta ƙasa ruwa na ɗiga daga gashin kanta zuwa jikinta.



Tunda ta fitu ya zuba mata shanyayyun idanunsa masu firgita dukkan mace da tayi arba dasu,babu abinda yafi jan hankalinsa a jikinta sai yalwatattun gashin da yaywa farar fatar dake jikinta ƙawanya duka luff adukkan jikinta har zuwa yuwanta,ɗan lumshe ido yay tare da fesar da numfashi ta hanci.


Lura yay da yadda take rawan sanyi kuma ya kamata ta saka wani abu a jikinta hakan yasa ya miƙe cike da nutsuwa ya taka zuwa inda take,tsayawa yay a kanta kafin yaja numfashi ya zauna gefe da ita cikin cool voice ɗinsa mai cike da karshashi yace"i'm sorry for what i did pls"shuru kawai tayi kuma yasan ba lallai tayi mgn ba,zamewa ƙasa yay tare da tura kansa ta tsakanin laps ɗinta,datse lips yay domin bai samu nasarar ganin abinda ya keson gani ba,yasu yay arba da kwayar idonta wacce take sashi nutsuwa amma hakan bai samu ba,tashi yay tare da zama kusanta yace"4eyes!!" nan shuru tayi a matuƙar kiɗime yasa hannu ya jawota zuwa jikinsa babu abinda ya tsana sama da silent ɗinta.


Nauyayyiyar ajjiyar zuciya ta sauke lokacin da ɗumin jikinsa ya haɗu da fatar jikinta,sosai take sauke ajjiyar zuciya sbd yadda ɗumin ke ratsa jikinta ba ƙaramin daɗi yay mata ba,duk da tana jin haushinsa hakan bai hana ta lafe cikin jikinsa ba..


Cikin nutsuwa take shigewa jikinsa rashin sani yasa da ɗura laɓɓanta a wuyansa sanyin lips ɗinta shiya sanya ya ƙara matseta jikinsa,sun ɗauki lokaci a haka kafin ta fara ƙoƙarin kwace jikinta daga nasa dalilin photon abinda ta gani ɗazu a shiga faɗu mata cikin kwayar idonta.


Kuka ta saki mai sauti ganin yaƙi bata damar kwace jikinta,bai hanata kukan ba sai bayanta daya shiga bubbugawa har kukanta ya tsaya ta shiga sauke numfashi.


Ya nayin fitar numfashinta mai zafi da yaji yana sauka a wuyansa shine ya tabbatar mata masa bacci yay gaba da ita.




Cireta a jikinsa yay tare da ɗurata bisa cinyarsa,ware idonsa yay sosai akan fuskarta ganin jini na fituwa ta hancinta rasa abinyi yay sai zubawa jinin ido yay dan bai kawo komai cikin ransa ba.


Tana jikinsa ya jawo wata leda tare d zaru wata dark blue ɗin abaya ya zira mata a jikinta tare da shimfiɗeta akan bed ɗin ya zare towel dake jikinta dashi yay using wajan goge jinin dake fita ta hancinta,kafin ya cire audiga kaɗan yaɗan tura cikin ƙofar hancin nata ɓangaren da jinin ke zuba,sunkuyawa yay tare da sakar mata sumba sakiyar kanta sannan ya juya ya nufi toilet.




To ganin jikin nata da sauƙi yasa dr basu dukkan maganinta tare da rubuta masu takaddar sallama,suka koma gida sosai Jidda tayi jimamin mutuwar Amrah domin bata samu labari ba saida suka koma gida.


A wannan ranar Irfan bai baro gidan Amrah ba saida ya tabbatar 4eyes tasha maganinta domin yaga alamar ba tasu daƙyar yay mata dabara dasha su sannan ya kuma gida a gajiyye tunda ya shiga bai fitu sabida gjiyar da yay sosai yake rabuwar baccin da bai samu zarafin yinsu a baya ba,har sallar issha a gida yay sannan yay shirin kwanciya bacci.




40days ltr


Anyi sadakar arba'in ɗin Abban twints yasha addu'a wajan jama'a sosai,ganin bata da wata idda sabida zubewar cikin jikinta yasa ta koma wajan aikinta da take a *HOUSE OF DISAPPLE* da Irfan ya daɗe da ginawa tun yana ƙasar waje yana son wajan sosai ƙananun yara marasa ƙafa ko hannu ko idu kurma makaho babu wanda babu a wajan.


Haka Jidda ta kuma Library da aikinta zuwanta na farko ta haɗu da wani mai suna NAJEEB yana da nutsuwa haɗi da barkwanci lokaci guda ya nuna mata yana sonta cewa tayi ta bashi lokaci,tana dawowa gida taci sa'a sun shigo shida Aryan suna cin abinci babu wanda ta kula domin haka take idan gajiya tayi mata yawa,wanka tayi ta saka riga da wando na pakistan masu kyan gaske sannan ta fitu daining area ɗin.


Zama tayi kujerar da take parcing ɗin Irfan ɗin kasanciyar Amrah tabar wajan shima Aryan ya tashi daga wajan ya rage daga ita saishi.


Lemu ya tsiyaya cikin glass cup yana ƙokarin kaiwa bakinsa yaji saukar muryarta na faɗin"wani yana son na amincewa soyyayarsa a karo na uku"


Matse cup ɗin yay da ƙarfi ƙokacin guda glass cup ya farfashe a hannun har yan kassa yayi,murmushi kawai yay mata kafin ya miƙe tsaye yace"idan yay maki ki amince mana"yana faɗin hakan ya fici daga gidan gaba ɗaya.


Ji tayi ba taji daɗin abinda yay ba miƙewa tayi ba tare da taci abincin ba ta shige cikin ɗakinta,tana shiga ta faɗa saman bed lokaci kaɗan bacci yay gaba da ita tunaninsa fal zuciyarta.




Ɓangaran Amrah kam lokaci kaɗan ta fahimci abinda Aryan yake nufi akanta tunda ita ba ƙaramar yarinya bace da zata kasa fahimtar abinda yake nufi.


Ɓangare guda na zuciyarta na gaya mata wannan abun bazai taɓa yiyuwa ba domin yaya kike wajansa ta zarar shekara uku ai ba wasa ba,ita kunyama ta keji ace wai tana soyyaya da yaron data goya ta share masa majina da dai sauransu,kawai zata ɓoye masa da gani.


NAJEEB yaji daɗin amsar da Jidda ta bashi nan suka shiga soyyaya babu kama ƙafar yaro wani tym ɗinma yazu gidan Amrah a gaban Irfan ake saidai ya miƙe ya basu guri haka Aryan zai sashai gaba yayta dariya ko yace"zauna kallon ruwa yaro kwaɗo yayma ƙafa babu ruwan wani"tsaki Irfan yake ya miƙe yay ficewarsa daga gidan gaba ɗaya ya dawo kusan kullum sai yasha barasa ya kejin daɗi.




Manyan sun shiga maganar duk da cewa mahaifin ɗin Najeeb baya gari an saka rana biki 2week kacal.




A hankali yake murza kan mota basu jima ba suka ƙarasu Shoprite siyyaya sosai yay mata shima yaywa kansa da Huda da Taslim ta kwasarwa toy masu kyan gaske,shima wata ƙartuwar teddy ya ɗauka pink colour kuɗinta ya duba ya taɓe baki sabida yadda teddy yay kyau ya ɗauka kuɗinsa zaifi haka mutunci.




Bayan sun gama siyayyar yace "muje"tsayawa tayi tana raba ido tare da ƙiftasu kamar mara gsky,kallonta yay yace"akwai wani abune?"ya faɗa yana riƙe hannunta ganin wani balarabe

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login