Showing 30001 words to 33000 words out of 54429 words
ya zuba mata ido.
Runtsa idonta tayi da ƙarfi kafin ta ɓoye kanta a shoulder ɗinsa tace"babu pad fa" kut ya faɗa da ƙarfi saurin toshe masa baki tayi murmushi kawai yay yaja hannunta suka nufi wani waje,"ɗauki kallan wacce kikeso banda dai ta iyaye mata"turo baki tayi gaba ta ɗauƙi leda biyu.
Tsaki yaja yace "ke kwashi da yawa babu mai yimin tashin dare kona safe akan wannan abar"kunyace ta kamata amma hakan bai hana ta ɗiba da yawa kamar yadda yace ba.
Ice cream ta kwasarwa su Huda da yawa kala² wajan biyan kuɗi ya nufa ya zaro A.T.M ɗinsa aka cire sannan suka huce compound na Shoprite ɗin nisa yay mata sosai,ɗago kai tayi zatai masa magana ta hangi wani ya zura hannu a pocket na aljihun wani Alhj ya ɗauki walet ɗinsa,cikin sauri tasha gabansa walet ɗinta ƙarɓa tun kafin tayi mgn Irfan ya ƙarasu wajan walet ɗin ta miƙe masa tace ɗauka yay ajikin wajan.
Buɗe walet ɗin yay yaga ansa IMRAN MAI FATA cillawa ɓarawon walet ɗin yay sannan yaja hannunta da niyar barin wajan.
Kwacewa tayi tace"bafa tasa bace"..idon care" ya faɗa a zafafe "but i do"shine amsar data basa tana kwace walet ɗin daga hannun mutumin ta nufi wajan Alhj yana gaf da shiga mota tace"sir ur walet"amsa yay tare dayi mata gdy dasa mata albarka...bata tanka ba ta juya da sauri tana faɗin Irfan..Irfan a karo na farko Alhj ne ya rufa mata baya jin sunan data amba wajansa ta ƙarasa tare da riƙe masa hannu.
Hankaɗata yay ta faɗi haka tare da faɗin"get lost" yana faɗin hakan ya faɗa mota tare dajan motar da gudu yabar wajan...
*Fadar ummu faresat🥵matar kulle fans🥵Real ladingo fans🥵Marautar hasfst a garkuwa🥵Matar soja fans🥵wlh wlh zan daina yi maku posting tunda ba za kuyi alkunyar yimin comment ba kuma i knew kuna karantawa idan na daina posting ba shike nan ba😂😂*
Comments....Comments..Comments shine kawai mgn
[12/9, 5:50 PM] +227 99 46 01 51: ```💞HEARTBEAT💞```
*JIDDAH*
```MALLAKIN😘
ANTY NI'EEMERH
Nimcyluv```
CHAPTER 22-23
```BAD DREAM```
```Wattpad@nimcyluv```
*🌈KAINUWA WRITERS✍🏼 ASSOCIATION*🤝🏻
22-23
Motar tabi da kallo tana mamaki zuciya irin ta Irfan to meye laifin akan ta kaiwa mutumin da walet take mallakinsa,kodai yana goya bayan sata akan gsky ne,wasu siraran hawaye ne suka zubu mata kafin tayi ƙarfin halin sa hannu ta goge ɗan runtsa idonta tayi jin hannunta nayi mata wanda ta tabbatar bigewa tayi,tsaiwar mutum taji akanta shine ya bata damar ɗago kai ta kallesa da sauri ta miƙe haɗi da sunkuyar dakai domin ba tayi tunanin ganinsa a nan ma ta ɗauka tunda ta bashi walet nasa ya tafi,shima kallonta yay lokaci guda ya fahimci yarinyar bata da mgn haka bata son hayaniya shine ta kwanta masa a rai sosai" can i drop you home dear if you don't mine?" mganarsa ta sauka a kunanta,kai ta girgiza masa alamar "a'ahh"...
Juyawa yay badan ransa yasu ba ya nufi wajan motarsa yana zuwa drever ya buɗe masa ya faɗa cikin motar aka ja motar da gudu but he still looking for her.
Kalamar "get lose" daya faɗa ita ta dawo mata cikin kunanta shinme yake nufi da hakan da zai ɗauki wannan hukuncin a akanta,ina zata yanzu infact ma bata san inda za tace a kaita ba,ƙara gyara zama tayi haɗi zabga tagumi zuciyarta banda suya babu abinda yake domin ko kuka ta kasa wanda take fatan yazu mata ko ta samu sauƙi cikin zuciyarta.
Wani mutum ne ya tsaya gabanta tare da saka hannu ya ciro kuɗi duba ɗaya ya miƙa haɗi da faɗin"Allah sarki yarinyar kyakkyawa kuma ƙarama dayin bara abun babu daɗi"baki da hanci ta saki tana kallonsa yayin zuciyarta ta bada bugu damm da ƙarfi harsai data riƙe, laɓɓanta ta shiga taunawa a ƙoƙarinta nason furta masa ko kalla ɗaya ne amma ta kasa kafin tayi mgn ya ajjiye mata kuɗin gabanta yay tafiyarsa,sai a lokaci wani zazzafan hawaye ne ya shiga zubu mata daga cikin idonta badai kuwa kallon Al'majira yake mata ba.
Iskar wajance mai daɗi take ƙara kaɗawa yayinda gaba ɗaya jikinta yay weak ba tajin zata iya tashi bare tafiya wani wajan,ɗan jingina tayi da jikin bishi ta zure waje guda iskar sai kaɗawa take lokacin kaɗan bacci yay gaba da ita.
*IRFAN POV*
Sabida gudun da yake bai wani jima a hanya ba ya ƙarasu Faraw horn yaywa get man,get ɗin gidan aka wangale ya samu nasarar cinna hancin motarsa ciki,parking a parking space kwantar da kujerar motar yay a hankali ta kwanta dashi zuwa baya,laɓɓansa ya tauna a hankali ya kejin wani abu mai kama da damuwa yana shigarsa,mai yasa yake yawan tunaninta aduk wani fitar numfashi nata meyasa ya damu da damuwarta akasin ita da takeson abinda baya so,huci ya shiga fitarwa ta hancinsa gaba ɗaya jijiyar kansa ta firfitu waje gashin jikinsa ya mimmiƙe gaba ɗaya baya son damuwa domin idan ya shigeta bata yiwa kowa daɗi,hannu ta cikin motarsa ya buɗe booth kwalbar giya ya ɗauka tare da ɓalle murfin kwalbar ya kafa a bakinsa haka yay ta kwankwaɗa bai ajjiye ba saida ya shanye tas kasancewar ƙaramar kwalba ce,surutu ya shigayi kamar zautacce yana kallon lokacin da Aryan yaja motarsa ya bar gidan.
Idon sane ya fara lumshewa sabida giyar data fara kwasarsa wayarsa ya ɗauko tare da shiga folder photo nansa folder gudu yay pic ɗinta wanda bata san ya ɗauka ba,pics ɗin ya shiga gani wani da ɗan ƙwali wani babu wani kuma ta turu baki gaba wani kuma tana jagula abinci,akan wani pics ɗinta ya tsaya wanda bata san ya ganta da kayanba,wata rana tana bacci ya shigo ɗakin ya ganta a ƙwance ta rungome Teddy sai mamulal lips ɗinta take,beauty body ɗinta ya shiga kallah,daga ita sai three guater da vest mara hannu,tun daga foot ɗinta ya fara kallon jikinta har zuwa manyan laps ɗinta wanda gargasar gashi ta cikasu.
Lumshe ido yay yana jin wani abu mai kama da feeling na rasa dukkan wata gaɓa dake gangar jikinsa,ganin tabbas idan ya tsaya kallonta za'a iya abin kunya shine ya fitu da wayarsa ƙirar iphone 11 pro ya shiga yi mata snap.
Dalilin daya haryau pics ɗin ke cikin wayarsa idonsa ya manna akan wayarsa yana faman kallon photon nata kamar mai san fahimtar wani abu.
Wayar ya manna a ƙirjinsa ya shiga jera ajjiyar zuciya akai² a haka bacci yay gaba dashi a cikin mota.
*ARYAN POV*
A yau ya ɗauki niyar gayawa Amrah abinda ke zuciyarsa ruwanta ta amince ruwanta taƙi shidai ya gaji da dakwan wannan soyayyar tana gaf da illa tasa,sanye yake da blue ɗin shadda tayi masa kyau sosai sai zabga ƙamshi yake a haka ya isa gaban tamkeken get ɗin gidanta.
Horn yay mai gadi ya buɗe masa,kan motar ya tura cikin compound ɗin gidan yay parking a parking space,buɗe motar yay ya fitu hannunsa ɗauke da wata ƴar kyakkyawar leda mai cike take da gaya.
Tafiya ya fara harya isa ƙofar da zata sa dashi da babban parlo,shiga yay saida yay tafiya sannan ya karya kwana zuwa wata ƙofa tun daga nan ya fara jiyu surutu twinst,murnushi kawai yasa hannu ya buɗe ƙofar yana shiga idonsa ya faɗa cikin nata har kusan faɗuwa yay sabida mugun kyan da tayi masa.
Sanye take cikin wata blue blac ɗin night gwan wacce ta tsaya mata iya cinyarta rigar ta zauna jikinta sosai tayi tufke gashin kanta zuwa bayanta,idonsa ya ɗura akan lips ɗinta wanda ta shafa masa beby lipstic mai kyau.
su Huda ne sukayo kansa suna faɗin *UNCLE NE* uncle oyoyo,sama ya ɗaga Huda ya riƙe Taslim a hannu idonsa ya ƙara hurgawa inda ya ganta gani yay babu kuwa alamar ta gudu "weldone beb i'm coming to you" zaunar dasu yay haɗi da basu ledar chocolate nan suka fara tsalle da murna.
A tsurace Amrah ta shige cikin ɗakin tana sauke ajjiyar zuciya na excap ɗin da tayi daga wajansa,ƙarar kullen ƙofa taji a tsorace ta juyo.
ganinsa tayi jingine da jikin ƙofa ya lumshe idonsa,ba ƙaramin yau yay mata a idonta ba,sosai ta shagala da kallonsa ganin yana shirin buɗe idonsa ne tayi saurin ɗauke nata tare da juya ta bashi baya.
"ya beb nayi kyau oyya tell me mana kada kiji kunya i'm yours fa"
Ƙirjita ya buga damm bata ce komai ba sai sadda kanta ƙasa da tayi,ajjiyar zuciya ta sauke sabida hannunsa daya ɗura akan waist ɗinta murzawa yay kaɗan tare da juyo da ita gaba ɗaya zuwa gabansa .
Kallon juna suka shigayi kafin ta ɗauke idonta,hannunsa ya ɗura a shoulder ta ƙoƙarin kwace take taji gaba ɗaya ya jawota ya mannata a ƙirjinsa sassayar ajjiyar zuciya suka sauke gaba ɗayansu,bayanta ya ɗan buga kaɗan yace"ur heart beating so fast u miss ba?"kaita girgiza alamar a'a..ok les play a new game idan kinci na hƙr dake idan naci zaki amince min as ur husband..
*IRFAN POV*
Wani wajene wanda ya cika da ƙanan bishiyo haɗi da ƙorama masu kyau babu abinda yake tashi a wajan sai kukan tsuntsaye.
Kwance take jikinsa tana kuka yayinda shima yake ta yata kukan ya riƙe tsam a jikinsa alamar baison wani abu ya taɓa ta,gefe guda kuma wasu mutane ne guda biyu tsugune kusa dasu suna kuka haɗi da birgima musamman guda ɗaya har buga kansa yake da ƙasa.
Da gyar ta fisge daga riƙwan da yay mata ta miƙe tsaye tare da share hawayen fuskarta tayi murmushin ƙarfin hali tace "it's my time to go know pls don't forget with me i'm ur wife for ever and ever"
Gangarawa ta farayi tana shigewa cikin wani rami,ihu ya fasa tare dayin kanta yana faɗin"no..pls if you go away i will die"kafin ya ƙarasa wajan ta shige cikin ramin ƙasa ta rufeta.
Kiran sallar isha ne ya farkar dashi daga mummunan mafarkin da yake.
a hankali ya shiga ware idonsa wanda sukai masa nauyi sabida daɗewar da yay yana bacci,mamakin ganinsa cikin motar yay badai a nan ya bacci fa,hannu yasa ya daki kujera haɗi fesar da iskar bakinsa yace"damn sleepyn"
Tunuwa da itane yasa yay saurin ɗaukan wayarsa yay daining number Amrah saida ta kusa ƙasewa murya can ƙasa da bata fita sosai tayi masa sallama"Hauwa'u"shineɓkawai abinda bakinsa ya iya furtawa"i think she is with u ai"katse wayar yay da sauri ya gyara kujera yaywa motar key.
Get aka buɗe masa ya fita da gudu hankalinsa a tashe zuciyarsa na gaya masa abinda ya aikata ba dai² bane.
Wajan daya hankaeɗeta ya duba babu ita babu labarinta,cikin shoprite ɗin ya shiga nan ma babu ita har tambaya yay amma babu wanda yace ya ganta.
Motarsa ya faɗa yana tunanin inda zaije yasan library a kulle yake yanzu kuma yasan ba zata gida ba.
Yazu dai² Sadarki ya hangi wasu Al'majiran mata suna bara can gefe kuma wata ce a kwance rawar sanyi take da alama bata da lafiya,har huce ya dawo da baya shigarsu iri ɗaya da 4eyes amma baya tunanin 4eyes zata zu wajan nan,parking yay tare da fituwa daga motar ya nufi wajanta..
*2days kuna yimin abinda ku kaga dama amma babu komai tnx😥*
[12/9, 5:50 PM] +227 99 46 01 51: ```💞HEARTBEAT💞```
*JIDDAH*
```MALLAKIN😘
ANTY NI'EEMERH
Nimcyluv```
```CHAPTER 24-25
WEEDING```
```Wattpad@nimcyluv```
*DEDICATED TO*
*~JIDDAH REAL FAN~* ```GROUP comment ɗinku yana hauka tani da yawa dalilinsa nake update kullum🤩wannan page ɗin na kune sai yadda kukai dashi guys ina ji daku saima mun shiga sabon littafin muje zuwa```
24-25
Tsaye yay akanta yana zuba mata shanyayyun gajiyayyun idanunsa wansa suke cike da bacci ga kuma barasar daya sha duk dasa yay weak,sunkuyawa yay dai² ita yasa hannu ya sunku ceta zuwa jikinsa wajan motar ya nufa yana zuwa yasa hannu ya buɗe side ɗin drever ya zauna da ita a jikinsa ƙofar ya rufe yay zamansa ciki da ita a jikinsa mai damu da kallon da jama'ar wajan suke masa ba.
Sanyin jikinsa shiya ƙara bata damar shigewa jikinsa kota samu relief daga pain ɗin data keji na zazzaɓi,shi tunaninsa duk bacci take hakan tasa yasa hannu ya shiga kwantacciyar sumar kanta wacce ta sauka har bayanta,copping face ɗinsu yay tare fesa mata zazzafar numfashin bakinta cikin nata bakin a hankali yasa baki ya sumbaci lips ɗinta wanda sanyi lips da taji yasa ta saki ajjiyar zuciya ta ƙara shigewa jikinsa"i'm sorry my unigue so sorry pls bazan jure ganin baki kusa dani ba ina jin ba daɗi a raina,fatana wancan guys ɗin ya kula dake ya baki farin ciki mara iyaka cikin rayuwarki"mannata yay a ƙirjinsa ya bubbuga bayansa yana sauraran bugun zuciyarta"who i'm to you?"shine tambayar da take kwance cikin ransa a koda yaushe da tunaninta yake kwana yake kiyi gaba ɗaya baya da sukuni,kansa ya ɗura a wuyar yana murza gefen cikin a hankali ya furta"if you go away i wll die"ya faɗa cikin zazzagar muryarsa wacce ta ƙara cagula mata lissafi,hannunsa daya tallafe fuskarsa ta kama tare da zura ɗanya tsansa cikin bakinta fara tsutsa.
Lumshe manyan gajiyayyun idonsa yay haɗi cije jajayen laɓɓansa yana sauraran yadda tsutsan yatsansa tare da taunawa tana ƙara shigewa jikinsa,key yaywa motar ya harbata kan titi.
*ARYAN POV*
Kallon rashin fahimta Amrah tayi mai ta kasa gane wacce game yake mgn akai,murmushi yay mata kafin ya ɗura kansa a shoulder sa yace"duk abinda zan maki kada kiyi feeling akai bare kiyi respound har ki bada feadback idan ba kiyi ba kinci game kuma na hƙr dake idan kuma kinyi kinga nayi winning kenan"murmushi tayi sannan ta gyaɗa alamar "i'm agree"she don't have any feeling for him dan haka itace winner..
Hannunsa ya ɗura bisa faffaɗan waist ɗinta ya shiga murzawa tare da ƙara matseta a jikinsa,luff tayi a jikinsa tana sauraran abinda yake mata,hannunsa ya zura cikin riga ya shagaye ramin cibiyarta ƙafartace ta shiga rawa zata faɗi yay sauri riƙeta sosai a jikinsa, zaro ido waje tayi jin abinda ba tayi tunanin jin saba jikintane ya shiga rasawa sabida yadda Aryan ya haɗe bakinsa wasu guda ya shiga bata wani lafiyayyan kiss mai tsayawa a ran duk wanda akaiwa,cikin so da ƙauna yake sucking tongue ɗinta,wani daɗi da garɗine yake ratsa brain ɗinta sosai ta kejin daɗin bakinsa musamman miyunsa mai ƙamshi.
Cikin sauri ta cafke lips ɗinsa na ƙasa ta farayi masa wani irin sha na musamman yadda take shansa zai tabbatar banda so da kuma ƙauna babu yadda za'ai tai masa wannan kiss ɗin,girgiza kai yay shigayi tare dayin baya biyoshi tayi tana ƙara maƙaleshi hankalinta gaba ɗaya baya kanta.
Zare bakinsa yay tare da jikinsa can ƙasan maƙoshi yace"i'm the winner so get to marry me"yana faɗin hakan ya fice daga ɗakin,dafe kai tayi tare da zubewa akan bed tana sauke numfashi haryu bata jita dai² ba,meta aikata haka mutumin data goyashi ta ɗaukesa tayi masa wanka yau shine ta aikata masa wannan abun tabbas shiyasa ake cewa Namiji baya kaɗan komai ƙanƙantarsa kuma yauta yarda *AGE IS JUST A NUMBER* wayartace ta fara ringing dubawa tayi taga sunan blood addu'a ɗauke a bakinta sabida yadda muryarta ta sauya Allah yasa kada ya fahimci komai ɗauka tayi tare da mannawa a kunne.
Yana fita ya nufi hanyar waje a nan parlo yaga su Twinst sunyi bacci gaba ɗaya suyi kaca² da chocolate akan sofar dama bakinsu murmushi kawai yay masu yasa kai yay waje domin gabatarda sallah.
*IRFAN POV*
Horn yay a ƙofar get ɗin gidanan cikin sauri mai gadi yazu ya buɗe masa,hancin motarsa ya danna cikin compound na gidan parking yay tare da kashe motar.
Kallon yadda ta zagaye hannayenta a waist ɗinsa yay still yatsansa na bakinta tana tsotsa,lumshe ido yay gaba ɗaya tsigar jikinsa tashi take mood ɗinsa ya sauya bayaso ya aikata ba dai² ba.
Aryan ya hango ya shigo ta ƙaramar ƙofa horn ya danna masa,hakan yasa ya tsaya da tafiya yayo wajan motar Irfan tsayawa yay yana kallon ikon Allah kafin yace"ina kake ƴar mutane haka?"...shuru yay masa bai kulasa ba saida ya fitu daga motar yana ɗauke da ita a jikinsa motar ya rufe tare furta"kaya booth pls"...haba ina laifin kaban wannan na kaita gida kai kuma ka kwasu kayan ko"..harara ya zabga masa yay gaba yana faɗin"talkative" cikin gidan ya shige a parlo ya tadda Amrah sanye da hijab idonta yay jaa kansa ya ɗauke ya nufi ɗakin Jidda kwantar da ita yay haɗi da rufeta da bargo juyawa yay zai fita yaji ta riƙe hannunsa,juyowa yay yana kallon yadda take mamular baki,lumshe ido yay sannan ya kuma ya manna mata sumba tsakiyar goshinta tare da fice daga ɗakin.
A parlo ya tadda Aryan tsugone gaban Amrah hannunsa a laps ɗinta yana mata magana ƙasa² ido kawai ta zuba masa ba tare data tanka saba,gyaran murya yay masu hakan yasa Aryan miƙewa tsaye yana susa ƙeya,da ido kawai ta bisu da kallo har suka fice daga gidan.
*AFTER 1WEEK*
Yauce ta kama ranar ɗaurin auren Jidda da Najeeb kasan cewar ba wani taro ake ba,Amrah da kanta ta kira mai jan lalle tayi mata na salatif sosai ya fitu a farar ƙafarta an gyara mata gashinta ya sauko har bayanta.
Amrah da kanta tayi mata make up mai shegen kyau kasan cewar ta iya make up har shago gareta,wani farin less tas ɗinkin gwon aka sakawa Jidda sannan akai mata ɗaurin steps da ɗan kwalin bamai tashi ba,wata light blue ɗin lafaya mai farin stone aka ɗauka ɗaura mata akai wow duk wanda yaga Jidda a wannan karon saiya ƙara kallonta.
Jidda kam bata