Showing 45001 words to 48000 words out of 54429 words
jikinsa ya saki numfashinsa ya fara fita a hankali alamar bacci zai ɗaukesa,cikin dr ya kamashi tare da kwantar dashi a kan bed ya bawa su Amrah umarnin barin ɗakin,dake Jikin Jiddah da sauƙi sai rashin ƙwarin jiki babu musu Amrah ta kama hannun Jiddah suka fita waje.
Suna fita dr ya junawa Irfan wani abu a kansa ya shiga bincikensu na likitoci,lokaci kaɗan ya kammala murmushi dr yay tare da cire masa abinda ya juna,wayarsa ya ciro daga aljihu wata number ya shiga ringing biyu tayi a kai picking call ɗin,shuru dr yay yana sauraran abinda ake faɗa daga can ɓangaran,gyara tsaiwa yay tare da faɗin"Madam inaga basai anyi masa wannan Allurar ta hauka ba,da alama yay loosing memory kinga aikin zaizu da sauƙi"shuru yay da alama ana masa mgn daga can ɓangaren kafin ya numfasa yace"gsky Madam abinda Irfan yake ya huce ace masa pretending kawai dai kushirya plan ɗinku kafinsu bar asibitin"daga haka sukai sallama ya kashe wayar.
Aryan pov
Hankali tashe ya ƙarasu asibitin domin Amrah ta gama gaya masa komai a waya,yana zuwa ya gansu zaune lokacin hadda Dad da Abu suna zaune suna tattaunawa,bai tsaya ko ina ba sai office ɗin dr a zaune ya sameshi yana waya,katse kiran yay ya miƙawa Aryan hannu suka gaisa ya bashi wajan zama"no thank basai na zauna ba inason ta kaddar sallama yanzun nan"da mamaki dr yake kallon Aryan kafin yace"a wannan conditon ɗin da Irfan ke ciki kakeson a baka sallama kayi tunani kowa?"cije baki Aryan yay tare da kallon dr yace"ni bana tunani ai abinda na yake shi nake aikatawa tunda nace kabani kawai kabani tun kafin fushina ya kufce a kan ka"dr baice komai ba ya shiga rubuce² a papper saida ya gama sannan ya ɗaga kai yace" ga sallama nan as long as your wish"daga haka bai kuma cewa komai ba yaja P.c ɗinsa yaci gaba da latsawa,Aryan na karɓar takaddar yay waje hankalinsa kwace ya nufi wajansu Dad ya durƙusa har ƙasa ya gai dasu tare dayi masu bayanin komai amma a nan zasu bar Jiddah zuwa gobe ta ƙarasa karɓar drip ɗinta,gaba ɗaya sukai na'am da abun duk da Irfan ɗin ba wani lafiya garesa ba,nan suka shirya tafiya Dad da kansa ya ɗauko Irfan tare da sashi a bayan mota shima ya shiga Abu kuma ya shiga gidan gaba Aryan ya zauna mazaunin drever,suka bar Amrah da Jiddah acan itama anjima zata koma gida a hankali yaja motar suka bar harabar asibitin suka nufi jan Bulo gidan Dad.
Hospital pov
Misali 11 na dare wata mota tayi parking a bakin asibitin,mutane uku ne suka fito daga motar cikin manyan kaya na alfarma,babu inda suka tsaya sai emagency a ƙofar wani office suka sami dr da alama jiransu yake cikin sauri yay masu jagora zuwa room ɗin da take ciki,baka ganin komai a ɗakin sbd hasken ɗakin da aka kashe,kwance take flat numfashinta na sauka a hankali hannunta ɗauke da drip sauranne suka tsaya a harabar ɗakin guda ɗaya kuma ya nufi bed ɗin da take kwance hannu yasa da nufin ɗaukanta yaga an kunna fitila bai kawo komai ba dan haka yaci gaba da ƙoƙarin ɗaukanta kamar daga sama yaji ance"don't toch her"sauri ɗaga kai yay tare da juyawa nan yay tozali da samari guda 2 Irfan ne tsaye sanye t.shirt ash colour sai wando three gauter ya zuba hannayensa cikin aljihun wando haɗi da lumshe idonsa haiba da ƙiba da izzarsa sun ƙara fitow idan ka ganshi ba zakace shine yay magana ba,gefe guda kuma Aryan sanye da jallabiyi black colour mai ƙaramin hannu,ƴan sanda ne suka shigo tare da kama mutane sannan sukayo kan dr cikin tashin hankali yace"ni...ni kuma me nayi?" Irfan ne ya taka zuwa inda dr yake kallonsa yay sosai tare faɗin"kaga nai maka kama da wawa ne,a zahiri na riga 4eyes farkawa amma abinda naji kana faɗe a waya lokacin daka shigo zaka duba ni shine ya tayarmin da hankali,kasu ganin baya nan sannan ta dalilin hakan a ɗaukemin mata wanda da alama duk wanda ya saka hakan yana da wani plan ne,shi yasa dana farka nayi wannan abinda kaga nayi hakan yasa ka fasa yimin wannan allurar daka shirya yimin ita,nine da kaina nasa Buddy yazu ya amshi sallamar kuma ni nace abar 4eyes nan ta hakan zan kama wanda sukeson raba zuciyoyinmu"yana faɗin hakan ya nufi bed ɗin Jiddah da take kwance tattausan hannunsa ya saka ya ɗauketa zuwa jikinsa,ajjiyar zuciya ta sauke ta ƙara shigewa jikinsa tana fitar da numfashi da alama bacci yay mata nisa,a hankali yakai bakinsa saitin kunnanta cikin lion voice yace"i'm sorry jerryn no mattet what we are to getter"ƙara mannata da ƙirjinsa yay tare juyawa suka bar room shi da Aryan,dr kuma ƴan sanda suka tisa keyarsa zuwa mota inda sauran suke,a hankali Aryan ke juya kan motar kallon titin yay yaga saho duk ya ɗauke hakan yana nufin dare yay sosai dan sha biyu saura,"Buddy nifa an cugeni yaseen"cewar Aryan taɓe baki Irfan yay kamar bazai magana ba sai kuma yace"like how"lumshe ido Aryan yay kafin ya buɗe baki yace"Amrah a gida zata kwana ita da twinst fa nida nasu jin ɗumin matata"banza Irfan yay masa ba tare daya tanka saba gaba ɗaya hankalinsa nakan Jerrynsa wacce take bacci hankali kwance"mtwws wai kana jin ina mgn"still idonsa na kan Jiddah yace"to ubanka kakeson nace ma,daman aikai manyan mata ne"wani wawan birki Aryan yaja a tsakiyar titi wanda yasa Jiddah tsorata harta ƙanƙame Irfan ta kwaɓe fuska da baki zatai kuka,naushi Irfan ya kaiwa Aryan ya goce shima kamar zai kuka yace"Allah yasa bamu yafe ba ko Jerryn ka firgitamin matana haka nan,sleep well my jerry kina jikin mijinki notin happen"saida Aryan yay dariya mai isarshi sannan yaywa motar key yaci gaba da dreving suna tafe yana mitar an masa kwacan mata a wannan lokacin yayinda Irfan yay masa banza,a haka suka ƙarasa jan Bulo a parlo suka tarar da Mom da kuma Dad hadda Amrah twinst kam sun daɗe dayin bacci,da sallama suka shiga parlon babu inda Irfan ya zarce sai ɗakin Amrah yana zuwa ya shimfiɗeta saman bed kayan bacci ya ɗauko ya sauya mata tare dayi mata addu'a yaja mata balget ta ƙaro gudan A.C sannan yay waje yana zuwa yaga babu Aryan shima sallama sukai da iyayen nasa ya nufi flat ɗinsa na gidan,a nan ya sami Aryan harya kwanta tea ya haɗa mai zafi tare da matsa lemon tsami wajan biyar a ciki ya shanye,ruwa ya watsa jikinsa sannan ya ɗaura bathrop ya faɗa bed bakinsa ɗauke da addu'ar bacci tunaninta fal zuciyarsa bacci ya ɗaukesa.. Asuba ta gari kwarzun namiji inji Jiddah😂
*Afuwa Afuwa Afuwa nima ba a sanraina hakan ba,amma lafiya tafi komai gaba ɗaya bansa inda kaina yake ba,bana da ƙarfin yi maku typing kunsan da ai ba haka nake baku ba kuci gaba da hƙr a ƙara sani cikin addu'a i luv u all😍🥰ina gdy da addu'ar kuma inajin daɗi sai mun haɗe a next page...*
[12/9, 5:55 PM] +227 99 46 01 51: ```💞HEARTBEAT💞```
*JIDDAH*
NIMCYLUV
```CHAPTER 38-39
EVENT
Wattpad@nimcyluv```
مشا ألله 🙌🏻الهمدلله رب العالمين 🥰🥰👏🏻الله ءبن غديي ان غديي ءدخخن مسين ء دج اندسك 😘
Chapter
Washe gari da safe gidan yay shuru ba kajin komai sai ƙara a kicin masu aiki na ƙoƙarin kammala breakfast,Mom ce ta fito cikin shigar baccinta sai a baya data ɗura a sama, cikin kicin ɗin da shiga nan ƴan aikin suka zube suna gaisheta amsa masu tayi cikin fara'a da sakin fuska,Irfan da Aryan ta shiga yiwa breakfast kasan cewar basa cin na ƴan aiki,fatan dan kalin turawa tayi wanda yasha kayan lambu da kifi,sai agada data soya masu tare da kunun gaɗa,daga ƙarshe ta dafa coffee mai daɗi ta joye a flask ta gama jerawa a daining table sannan tayiwa su Hansai sallama ta koma flat ɗinta domin shiryawa,misalin 10 ya shiga buɗe idonsa ganin ya makara yasa yay saurin tashi ya miƙewa ya nufi bathroom cikin saurin ya sutale kayan jikinsa kasan cewar garin da alamun hadari tunda damuna ta fara tsananta yasa ya kunna hiter ya samu ruwan zafi dai² da yadda fatar jikinsa zata iya ɗaukan ya fara wanka a gaggauce,bayan ya gama yay brush sannan ya ɗaura bathrop a jikinsa ya fito daret wajan dressing mirrow ya nufa ya shiga gyara sumar kansa da take ɗigar ruwa saida ya gyara tsaf sannan ya ɗauki cream mai ɗan zama a jiki ya shiga gogawa dark black skin ɗinsa turare ya ɗauka body spray ya fesa a jikinsa wajan wadrop ya nufa ya buɗe tare da zubawa kayan nasa ido yama rasa wanne zai ɗauka,ana haka Aryan ya shigo tare da faɗin"mai hali baya fasa halinsa ana tunanin kayan sawa ne?" ..uhm"shine abinda ya fito daga bakin Irfan ganin haka yasa Aryan ciro masa wani cofie ɗin yad mai laushi da kuma manyan zafi shara²,ɗago kai yay yaga ashema irinsa Aryan ɗin ya saka,cikin sauri ya zura riga tare da saka wandon ɗinkin yay kyau sosai mai ƙaramin hannu ne rigarma irin ƙaramar nance iya gwiwa tashe sumar kansa ya ƙarayi ta kwanta luff har wuyansa sai sheƙi yake,Ohud mood ya ɗauka ya shiga fesawa a jikinsa saida ya gama laƙe² ƙensa ya ɗibi wayoyinsa da kuma keys ɗin motocinsa"oya muje"cewarsa dry Aryan yay yace"yaron nan wai mekayi da lemon tsami ne jiya?"ya tsuna fuska Irfan yay kafin yay murmushinsa wanda yake tafiya da tunanin duk wacce tayi arba dashi yace"feeling pain ya kamani jiya so i don't have any choice wanda ya huce nada lemon"kafaɗarsa Aryan ya daka tare da faɗin"eyee duk saurinka saina rigaka" ...caf and so what kuma ka zama ayo mana zanfi gane hakan😂and wlh saina riga ajjiya yara matasa bama mata ba niɗin ba lusarin namiji bane i'm telling u za kace na faɗa maka"shida Aryan banda dry babu abinda yake shima Irfan murmushi kawai yake wanda yake ƙara ƙawata fuskarsa a haka suka nufi waje,a parlo suka tarar da familyn gidan wajan Mom ya nufa yace"mrng mom"mrng too son ya ƙarfin jikin naka?"..felling better Mom"ɗan hug ya bata tare dayi mata peak a goshi ya nufi wajan Dad,tsaye yaywa Dad sai turo baki yake gaba kamar zaiyi kuka yace"mrng"murmushi kawai Dad yay yasa hannu ya jawoshi zuwa jikinsa tare da faɗin"i'm sorry my luv i knew i'm hurt u i don't have any choice daya huce hakan brain ɗina ya gaza aiki am sorry zuwa yanzu na gama fahimtar komai jibi zamu shiga court"ajjiyar zuciya Irfan ya sauke ya ɗanyi hug ɗin Dad ɗinsa cikin muryarsa mai Amoo yace"sorry Dad" ...lallai ƴan samarin nan nice baku gani ba kenan ko?"cewar Amrah taɓe baki Irfan yay kafin yace"aikin makaro babu batun gaisuwa yanzu tunda kika auri under age"dariya aka fashe da ita duk wajan harsu twinst da suke jikin Aryan kwaɓe fuska tayi tare da kallon Mom tace"mom kin gansa ko?"..ke rabu dashi shida ya auri adult fa ƴar yarinyar ƙarama zaiga tarin shirme fa"nan dry aika shikam gogan ko ajikinsa sai wayarsa yake dannawa Dad ne yace"yaran aisu ake yayi yanzu sunfi shiga rai nima ina nan ina laliban ƴar 15 na ƙara da ita"kafin suyi magana Jiddah ta fito ƙamshin turarenta daya daki hancinsa shine ya tabbatar masa da haka cikin nutsuwa ta ƙarasu wajan sanye take da milk ɗin lass mai red ɗin flower ɗinkin ya amsheta dake tana da faɗin hips shiya saka ɗinkin Bubar ya zauna a jikinta babu ɗan kwali kanta sai red vail data yafa akanta haka ya bawa gashinta damar bayyana cikin sauƙi,a hankali ta shiga gaisar da mutanan wajan muryarta a raunane kamar wacce yake shirin kuka,kallon ɗaya tayi masa ta ɗauke kai kamar daga sama taji yace"baki iya gaisuwa ba ko?"saurin lumshe ido tayi ta shiga taune lips ɗinta tare da ƙoƙarin ware laɓɓanta taɓe baki yay tare da miƙewa ya nufi wajan daining,ɗaya baya ɗaya suka miƙe zuwa daining ɗin hannu Mom tasa ta ɗaga Jiddah tace"rabu dashi beb yau faɗa ya keji naga alama basai kin kulashi ba"sadda kanta ƙasa tayi tabi bayan Mom zuwa kan daining saida akai saving ɗin kowa sannan Mom tace"gobe akwai event dana shirya maku get ready after event ɗin za'a kai maku matanku gida janku wanda kuka gini Amrah zata bar gidan da take ciki son zaibar wannan gidan na Farawa misalin 10 na dare za'a Meena event nasan baku na matsalar kayan sawa sai kuyi anko"gdy sukai mata itakam Jiddah kanta a ƙasa take mamakin event ɗin da za'ai to waye yay aure kasan cewar bata da amsa yasa tayi shuru da bakinta,coffee ɗin kawai take sha haka nan taji gabanta na faɗuwa duk abinda take yana lura da ita yay mata ban zane sbd su Mom a haka suka kammala shida Irfan sukaiwa su Dad sallama kubar gida,Mom kam suna fita ta miƙe ta fara haɗa kayan gyara Amarya Jiddah domin Mom gwanace ta iya komai na gyaran jiki ita dai Jiddah da shuru kawai tayi sbd kunyar Mom.
Police pov
Bayan sun gama criminal ɗin babu inda suka tsaya sai police station gaba ɗaya suka sakasu a bayan kanta suka rufe,an tambayesu waya sakasu amma fur sunƙi magana ganin hakan suka saka aka fara dukansu kamar za'a kashesu ɗaya daga cikinsu daya sha wahala a galabaice yace"oga Zuly ce ta bamu kuɗi masu yawa tare dayi mana bamu kanta sannan kuma zata haɗamu da wasu ƴan matan"tsayawa yay da sukan nasu mamaki fal ransa jin macace tasa akama matar wani ko meye nufinta ohuu"wacece Zuly a ina take?"numfashi wani guy ya sauke yace"oga sheɗaniyace fa kuma ƙaruwa ce gidan kanta ne tana tara ƴan mata kala² gidan nan a Saban gari"a.c.p bai ƙara cewa komai ba yasa yaransa suka shirya suka nufi Saban gari.
Basu daɗe a hanya ba suka ƙarasa gidan,a bayan gidan sukayi parking motarsu tare da fitowa suka nufi cikin gidan,tun daga waje su kaga alamar gidan karuwai ne sanin hakan yasa suka danna kansu cikin gidan kowa yana ɗaki dake dare ne baka jin sautin komai saina fitar numfashi mutane😂ɗaya bayan ɗaya suka dinga fito da mutanan gidan wata da namiji wata kuma da mace abun babu kyan gani sai wanda ya gani(ubangini ka kiyayemu da kiyayewarka,Allah ka tsare dukkan musulmi da aikata abinda addini ya hanemu dashi,sharrin mutum sharrin ƙawa sharri aljani Allah ka kiyaye zuƙatanmu آ مين ياربل ءلمين ).
Oga Zuly na tsaka da juyi akan bed sbd da jaraba ta kama lodawa kanta drugs sbd wani guy da sukai alƙawari zaizo kuma shuru bai zuba hakan yasa take ta malele kowa akan bed ɗin nata,banko ƙofar ɗakin da akai shine ya dawo da ita daga zurfin tunanin data taf,saurin miƙewa tayi tare da nufar officer tana zuwa ta faɗa jikinsa tare da shafasa😳wasu gigitattun maruka ya zuba mata a fuska"kee!!!. dallah shiga hankalinki banza mayya"..pls ka bani haɗinkai ina cikin wani daga nan duk inda zaku kaini saiku tafi dani i don care"ganin abin nata babu sauƙi yasa ya bawa yaransa damar fita da ita cikin sauri sokai sama da ita tare da nufar cikin mota da ita,officer na bayansu suna fita ya sawa gidan kwaɗo tare dayin alama dajan penti ya rubuta cancil,yana shiga motar aka ja sai station.
Washe gari lokacin da labari ya iskewa Jessica ji tayi kamar tai hauka domin sam bata da labarin wannan plan ɗin bata sata ba,iya maganin data bata ya isheta amma saida tayi abinda za'a tuzarta ta,"banza komai akai da mahaukaci saiya nuna nidai Irfan kwaɗayinka na nan a zuciyata bazan hƙr da kaiba sai ranar dana mallake ka".
Samual kam na nan yana tayi mata naci duk daya fara ganin sauyi daga gareta,ya amshi cikin cikinta yace koba sana bane ya yarda zai amsa bare ma zai wahala ace bana sa bane,dukkan abinda ta keso yana ƙoƙarin yi mata domin farantawa zuciyarta,ɓangaren Jessica ta gama haɗa plan ɗinta na yadda zata mallaki Irfan ta ruwan sanyi.
Mom's hause
Washe gari ya kama rana event tun 9pm Mom ta tisa Jiddah a gaba tayi mata ɗure-ɗuren magani sannan tayi mata saloon gashin ya miƙe har baya,daman tayi sallar magrib da isha'i tayi wanka tana zaune gaban dressing mirrow Amrah ta shigo ɗauke da kit ɗin make up,cikin sauri ta fara tsarawa Jiddah kwalliya ta ajjin ƙarshe red ɗin jammaki aka saka mata aka ƙara mata lashis ɗin idonta wayyo saita zama kamar balarabiya sbd yadda make up ɗin ya amshi fuskarta,bakinta ya ƙara tsukewa,wata black gawn mai baza a baya aka saka mata,daga wuyan rigar hainket ne sai aka saka mata net,hannun rigar dugu ne red head aka shiga naɗa mata ɗauri tauban akai mata saida koma kamar ƴar tsana wata ƙatuwar red ɗin flower aka bata irin ta bridal shower sai dubuwar sarka irinta zamani red flat shoe aka saka mata kai mai karatu duk yadda kake tunanin kyan Jiddah ya huce haka just emaging,ana gamawa Mom ta zaunar da Amrah ta fara tsara mata make up ɗin tayi kyau harta gaji itama komai nasu iri ɗaya da Jiddah,zaunar dasu tayi ta fara falla masu photo na a wayarta mai ƙirar iphone,cikin itama ta fara nata shirin cikin dakakken lass milk red ɗin flower batai wata kwalliya ba amma tayi kyau.
amare a gaba har zuwa motocin dasu Irfan suke,Amrah na