Showing 87001 words to 90000 words out of 91990 words
Chapter 30 - NOOR ALBI (Hasken Rayuwata) Writing By Mamuhgee.txt
kitchen, ita Ruky tasan yanda zata dumamawa Laylan takawo Mata,
A kame cikin nutsuwa da sauti Mara qarfi yace"
Akawo fruits marasa sanyi sosai.
Yes sir." Tafada cikin girmamawa ta juya bayan ta aje cup din madarar Mai dumi gaban Laylah Takoma kitchen.
Tana komawa kitchen ta sanarwa halima Dake jera kayan da aka gama aiki dasu gurin zamansu tace"
Shine zai Sha kokuwa Anne?
No Madam ne zataci.
Tanacinsu tareda dinner ne kokuma lunch.
Ok, ki bude fridge ki dauko ki hada a guri ki Kai bangama wannan aikinba tukuna.
To" tace tana juyawa ta nufa fridge din.
Ko da Ruky takawo fruits din Laylan Bata fara cin abinci ba Amma dai ta zuba white pasta da kidney veggies souse.
Ana aje Mata fruits din tafara cinsu a natse sbd Jin tasamu yar nutsuwa da kwanciyar hankali ganinta tareda su biyu din,
Duk tsanani tasan Anne bazata Bari mum ta iya yimata wani abuba duk da shima tasan bazai Bari din ba Amma Kuma mum din matarsace bazai tauyeta da yawaba tunda ko yayyane anyi Mata ba daidaiba.
Babu Mai magana a dining din har suka gama,
Shine yafara kammalawa ya miqe tsaye bayan ya goge Baki da tissue ya kalli Anne yayi Mata Saida safe yabar gurin bayan yayiwa Laylan kallo daya.
Itama tana gamawa daki ta nufa bayan tayiwa Anne Saida safe.
Sallar isha tayi ta sauya Kaya zuwa kayan bacci ta zauna ta Jima tana waya da Anty Sa'adah kafin ta kashe ta kwanta da tunanin Turaki cikin ranta bayan ta duba saqon " _Take care Baby_ " daya Aiko Mata.
Bata saka ran zata samu bacci Mai nutsuwa ba sbd Abin dayake gabanta na fuskantar mum Amma wayarta da anty Sa'adah a Daren kafin kwantarta yasa tasamu nutsuwa da kwanciyar hankali daidai gwargwado sbd shiga tashin hankali da damuwa bashine zai kawo Mata sauki ba Dan fuskantar fushin mum Dole ne tunda anriga an aikata laifin koma menene lafiyar babynta ne agabanta fiyeda saka damuwar.
Da wannan ta tashi fresh abinta tafara daukan wayarta da Abban yayi Mata massage tun asuba data tashi sallah Bata budeba sai lokacin...
_I love you_ kawai ta rubuta Masa bayan duba sakonsa na sanar da ita da yayi akan ta shirya yau zataje asibiti za'a duba lafiyanta Dana babynsa.
Toilet ta nufa tashige hankali kwance tayo wanka ta fito daureda towel Mai Dan girma sbd cikinta rabe qaramin towel yake.
Ruky ce take gyaran dakin ko data fito Dan Haka Kai tsaye gaban mirror da aka gama jere Mata komai nata na turarukanta da Mayukanta ta zauna ahankali Kan kujera tana kallon kanta cikin madubin.
_Augustinus Bader_ body oil ta shafawa jikinta kafin ta fesa _Erbaviva_ relax body spray ta gyara kanta dayake Dan hargitse.
Doguwar Riga ta Sanya sbd kusan yanzu sune kayanta ta daina saka Riga da wando irin sosai dinnan Amma bawai ta daina sakawan bane kwata kwata..
Rigarta Mara nauyice red Mai tsadar gaske da Abban yasiya Mata su Tun tafiyansu Athens.
Qaramar hula da slippers ta saka ta fito ta nufi palon dakin Anne.
Annen na palonta zaune tana waya Laylan tashigo cikin nutsuwa da kwanciyar hankali ta qaraso a ladabce tace"
Anne Ina kwana¿
Kashe wayar tayi tana kallonta cikeda kulawa tace"
Lafiya kalau Laylah,
Yaya jikinki?
Ya yanayinki badai damuwa ko?
Eh" kawai ta iya fada a taqaice sbd nauyin zancen cikin takeji matuqa.
Daga ita sai anne sukai breakfast dinsu hankali kwance
Kuma taci abinci sosai sbd akwai pancakes cikin abincin Kuma tana sonsa sosai hakama taci Doyan da aka soya fara da liver sauce sosai.
Bayan sungama suka dawo Palo saiga Dr Meenah tazo gidan
Kallo daya tayiwa Laylah ta saki murmushin farin ciki mai tsanani tana cewa"
Masha Allah patient Dina is going to be a mum soon...
Cikin kunya Laylan take Mata sannu da shigowa tana cewa"
Barka da zuwa Dr Meenah.
Zama tayi tana cewa"
Sannu Laylah,
Anne Ina wuni?
Ya gida?ya fama da masu nauyi?
Lfy kalau Dr Amina,
Masu nauyi Kuma gasunan
Dama ita za'a duba da komai na yanayinta sbd yarinta Bata taba zuwa ganin likitaba ko acan gashi yanayin nata yafara nisa tunda ita da kanta batasan watanninsa nawa ba.
Dariya Dr tayi tana kallon Laylah daketa Jin wani iri zancen tace"
Ba damuwa ai yanzu sai aduba komai a dorata Kan magani da sauran Abubuwan,
Allah dai ya raba lafiya yasakawa rabon albarka.
Amin" Anne tace tana kallon cikin.
Massage tayiwa Abba dayayi Musu booking appointment na ganin wani babban hamshaqin likita.
Jin Anne takira likita tazo dubata din yasa ya soke maganar fitar tasu duk da yaso su fitan yaganta dakyau da lafiyan cikinta sbd jiyan data Bari hawayenta sun sauko agaban Annen bazai iya Hana kansa share Mata suba.
Duk wasu checkups Dr Meenah tayi Mata su scanning ne kawai ya rage Wanda sai da zata tafi Suka tafi da ita harda Anne a asibiti cikin office din babban gynecology consultant dinsu akai Mata.
Cikin harya fita wata biyar Yana cikin na shida Dan Haka sosai Anne ta bayyanarda nutsuwarta da farin cikinta akan cikin sbd tabbas ta jinjinawa dauriyar Laylan data raina cikin batareda taimako ko tallafawar kowaba ita kadai abunta.
A hanyarsu ta dawowa gida suka biya sukai siyayyar dogayen rigunan marasa nauyi amma sai tsada wainda Laylan zatafi Jin dadin sakewa acikinsu sosai.
Harda Yan wash siyayyan abubuwan buqata Laylan ta sissiyo sbd kusan komai na abun buqatan amfaninta debowa tayi batazo dasu da yawaba shiyasa.
Sai yamma suka dawo gida lokacin Haj Zinat itama zuwanta kenan ta Parker motarta tana kallo Suka fito lafiyayyar motar dasuka dawo ciki Suka wuce gaban motarta,
Ciki dai gashinan ajikin Laylah tsaf a zaunensa cikin koshin lafiya....
Tabbas akwai babban bala'i Dan wlh idan ya tabbata cikin Turaki ne jikin Laylah ko ita bazata taushi Na'ima saisun koyawa kowa darasin wannan Cin Amanar Mai laminated ticket,
Wannan karon Kam akwai rikici Dan wlh sai anyi abinda kowa zaiji ajikinsa bazasu yarda ba,
Na'iman ta raini yarinya agabanta Amma ace a bayanta tana kwanar Mata da mijin da Bata Gama morewa lafiyarsaba..
Dan ko ita zata fada saduwarsa da Na'iman kirgagge ne duk da rashin zama ne Amma ai Bata Gama cire kwadayintaba na kwanciya dashi.
Saida Suka shige ta bude motarta ta fito tana bin Anne da tsinuwa tafi dari Dan kuwa duk itace takawo musu wannan masifar suna zaman zamansu cikin cin Arziki.
Wanka tayi tayi sallar la'asar da magriba da akai tana gurin wankan,
Sai data zauna tayi waya da abbanta daya kirata harma yabata Abdullahi Suka gaisa dashi shima ya karba numbernta.
Sai data Yi sallar isha tafito sanyeda dogon wandon da rigar bacci masu santsi kanta sanyeda hula Mara nauyi datai Mata kyau tana qamshinta ta nufi dining taga abincin da akai tuwon semolina da miyar kubewa Mai kifi da Naman rago da ganda aciki harma da zallan tsokan Naman kaza wadatacce dayaji aciki,
Sai fruits dinta dasukai sanyi sosai Dan Haka ta zauna sbd Anne dama idan karfe Takwas zuwa tara ta wuce batacin abinci Mai nauyi Dan Haka ita kadai tazauna taci abincin tana gamawa ta koma bedroom dinta tana cewa Ruky ta biyota ta gyara Mata closet dinta data yamutsa gurin Ciro kayan baccin da batasan inda aja jera matasu ba da farko.
Da kewar abbanta da zaiyi tafiya washe garin ranar ta kwana Dan Haka ma da safe Bata fito da wuri ba sbd yanayin sanyin jiki datake taredashi sai guraren 10 tafito tayi breakfast ta zauna Palo tasaka Ruky ta zauna da ita suna fira sama sama sbd ta Saba Haka takeyi da Cindy dinta.
Kewar Cindy dinma yasa ta dauki wayarta takirata Suka Jima suna magana akan itama Cindy din tana kewan Laylah tadawo Amma Kuma ba Hali sai ta haihu.
Bayan Cindy sofia Suka Jima suna waya itama kafin Anne tafito ta zauna tana Taya Laylah debe kewan.
Haj Zinat ranar datazo din ta dauke Ms Na'ima daga gidan sbd Tafara dawowa daidai komai zai iya faruwa ta Bata musu tsarinsu Dan Haka Dole ta tilastata Kiran Turaki da yayita Kiran wayarta kusan so uku Bata dauka sbd jinsa take badan tanasonsa ba Kuma yanada amfani agurinta da shi kawai zata qarawa gudu ta huta da abunda yake sakata ciwon Rai da masifa.
Sanar dashi tayi zata kaduna bikin Yar yayar Haj Zinat Bai hanataba kaman yanda aka Saba yace Mata Allah ya kiyaye,
Dayake yasan irin hakan duk tayi tambayar tafiya saita tambaya kudi masu yawa Dan Haka bayan sun Gama Wayar ya Sanya A Abdoul saka Mata kudi a account dinta
Tana gani Amma hakanan taji sun qara Mata takaicinsa Dan Haka ta qudurta wargaza duk wani tanadinsa akan macen dayakeso.
Barin gidan sukai batareda ko Anne sun sanarwaba sukai gidan Haj zinat da itama nata mijin Baya Nan Suka zuba Dora sabon shiri akan shaanin.
##MAMUH#
*_Mamuhgee 50_*
Ahankali tasake samun kwanciyar hankali da nutsuwa sbd batada matsala ko damuwar komai,
Anne sosai take nuna Mata qauna da kulawa,
Ta bangare daya ma kullum tana waya da Abban kewarsa takeyi sosai sbd tafiyarsa kusan sati biyu Kuma acikin satin biyun Babu Wanda yaga dawowar Ms Na'ima agidan Dan Haka sai hankalinsu ya kwanta sbd tunanin da ita Turakin yayi tafiyar.
Duk wata hidimarta Ruky ce takeyi sbd takanas Ruky sbd hidimarta kawai take aiki a gidan gashi tanada kokari sosai gurin kulawa da kowace hidiman Laylan..
Tayi tayi Anty Sa'adah ta dawo sbd Abba ko maganar zuwa gida Tai Masa Yi yake kamar baijiba Dan hakama ta daina tambayar sbd ganin kaman bayaso din..
Kadaicin Abokin fira yanzu kawai take fama dashi dashi sbd Anne yanzu tana Dan yawan fita sbd yawan qungiyoyin taimako da aka bude da sunanta tana taimakawa talakawa da marasa qarfi sosai gashi da tafiya ma a gabanta cikin satin,
duk sai taji zata sake shiga kadaici Allah ma yasa Siddika na tareda dasu bada ita Ms Na'ima ta tafiba tana Dan debewa Laylan kewa itama.
Ranarda Anne tayi tafiya a Daki ta wuni danma Allah yasa tafiyar ta kwana dayace tak..
Sai bayan datai sallar magriba da isha ta fito cikin Riga da wando na bacci masu tsantsi dasuka lafe jikinta sbd yanayin ruwan da akaita Yi ranar..
Palo ta zauna tanacin plantain chips data saka aka Yi Mata na gida tana kallo, Ruky na tareda ita zaune qasa a palon suna tayata.
Rabin hankalinta na Kan wayar dake hannunta tana chatting da sofia fuskarta na fidda kyakkwan murmushi ahankali
Daga sama hancinta ya fara shaqar qamshin Bois elite da sauri ta aje wayar hannunta tareda waiwayowa ta kalli kofar shigowa daidai Yana sako Kai cikin palon.
Wani sanyin farin cikin ganinsane yasata miqewa tsaye tana aje robar plantain chips Dake Kan jikinta sanin Anne Bata Nan yasata nufarsa
Bata qarasaba tano da Mum Na'ima
take taja ta tsaya tana kallon bayansa..
Ganin yanayinta yasa ya fahimci tsoronta tare Kuma da tabbatarda Anne Bata gidan tunda ta iya zuwa gurinsa da murnar ganinsa
Dama yasan Annen tace zatai tafiya Amma baisan ta wuce yau ba Dan yau duka wayarsa akashe take sbd jirgi dakuma hayaniyar da baya buqata ta jama'a hutawa yake tsananin buqatan Yi.
Kallonta yayi cikin kulawa lokacinda ya qaraso gabanta ya tsaya Yana kallon cikinta tareda tabawa ahankali ya kalli fuskarta yace"
And how is my babies doing today???
Murmushi tasake ahankali tareda zame hannunta daga kan cikin tana gudun shigowar mum
Ahankali qasa qasa tace"
We miss you so much...
Wani guntun murmushi ya sake tareda kallonta yace"
Kisa a hadamun tea zamuje dashi zanyi can inason jin lafiyanku.
Cikin tsananin tsoro ta kallesa tana kokarin matsawama daga kusa dashi tace"
Abbah Ina?
Mum na....
lumshe Mata Idanuwansa yayi datasan alamar tayi shiru ne yasata yin Shirun tana kallonsa da shakkar bazata iya binsa dinba.
Ganin ita yake kallo alaman da gaske yake tabbas yasata juyawa ta nufi kitchen ta da kanta ta dafa Masa tea din ta jero Ruky ta dauko Mata suka fito
Yana zaune palon hankalinsa kwance
Ta kallesa cikin sanyin murya tace'
Ga tea din Abbah.
Miqewa yayi tareda kallon Ruky dake bayanta Kai tsaye yace ta biyosu da tea din ya Kama hannunta Suka fito
Hankalinta amatuqar tashe da tsoro.
Har bangarensa Suka Isa suka shige ta karba Trey din hannun Ruky ta juya Takoma sukuma Suka shige.
Sama Suka nufa direct
Suna shiga palon sama din ta ajiye Kan table tana kallonsa cikin yanayin damuwa tace"
Abbah....
Juyowa tayi ta Kama hannuwanta tareda janyota jikinsa dayake sanyeda jallabiya milk Mai santsi da taushi sbd tun magriba Suka dawo Amma sbd Yana tareda gajiya yasa yafara tsayawa Saida yayi wanka yayi salloli ya wartsake gajiyarsa ta tafi kafin ya tafi Sashen Annen,
ya rungumeta ahankali suka saki Ajiyar zuciya atare
ta lumshe idanuwanta dasuka ciko da hawayen missing dinsa da tayi,
Ahankali cikin natsatsiyar murya yace"
Ki daina saka damuwa wani abun aranki sbd baby bazai daukaba okay??
Idan sbd Na'ima
Batanan tayi tafiya so ki daina daga hankali zuciyanki na bugawa da sauri inaji anan.
Ajiyar zuciya tasake a boye duk da hakan Bata tunanin hakan yayi Dan Haka ta zame tana Shirin barin jikinsa
Ya kamo hannunta suka nufi kujera Suka zauna tana Kan qafafunsa yana Shan tea din ahankali Yana binta da wani kallon dake sake tada tsikar jikinta..
Bayan tagama Shan tea din tambayarta lafiyarta da sauran Abubuwan daya shafi lafiyayan cikin yaringa Yi Mata tana amsawa cikin narke masa sbd Yana maganar ne Yana yawo da hannunsa cikin rigarta daya fara ballewa botira Yana shafa cikin zuwa saman kirjinta dasuka Gama cikowa suka qara Dan girma.
Yana Gama balle rigar ya zare ya jefar gefe Yana kallon zallar qyallin da fatar jikinta keyi
Ya ranqwafa da kanta ya shaqi qamshin sake fita jikinta ya lumshe ido Yana lasa fatar kunnenta da harshensa take ta dauke numfashi tana qanqamesa sbd gabaki daya tsikar jikinta sungama tashi...
Sake lasar fatar kunnenta tayi Yana shafa wuyanta zuwa kirjinta
Shima yaja wani numfashi Mai sanyi sbd yanayin daya samu kansa...
Ya dago da fuskarta Suka kalli juna ya kalli cikin idonta da idanuwansa dasuka fara sauyawa kafin ya gangaro da idonsa Kan lips dinta,
Ganin irin kallon dayake Mata yasata lumshe ido tana sake shigewa jikinsa ya sarkafo wuyansa tana Kai fuskarta ta hade da tasa tareda Kai bakinta Kan nasa ta bude bakinta ahankali tareda zura Masa harshenta dakeda sauran zaqin plantains
Ya kame harshen nata ahankali tareda Masa wata irin tsotsa take kowa yagama kaiwa sama Dan Haka Suka fara kissing juna sosai suna sauke numfashi Mai sanyi..
Hannu yakai ya balle hook na white bra dinta ya zare ya jefar gefe Yana manne kirjinsa da nata duk da jiki ya Hana hakan sosai Amma Kuma dumin fatar kirjinta tana sauka Kan kirjinsa yasashi miqewa da ita ajikinsa suna cigaba da kissing juna ya shige bedroom dinsa dasu.
A sofar Dake bedroom din nasa Suka sake zama Yana bin lallausan fatar jikinta da zafafan kiss ta ko'ina yana qarasa Zauta qaramar qwaqwalwarta...
Duka pillows din Dake Kan kujerun dakin sun watso su qasa Yana sake bin fatarta da mayun kisses dinsa
Daga qarshe dai itama cafke bakinsa tayi tana Masa nata salon kiss din daya qarasa birkice wasan nasu suka koma Kan makeken lafiyayyan gadonsa dayaji white beddings masu tsada da laushi Mai tsanani.
Daqyar tasamu kanta daga hannun Abban nata sbd yayi kewarta fiyeda yanda ta zata Dan Haka ta jigatu Danma ciki yasa ya barta sbd tausayi dakuma ganin jigatar datai.
A kasalance take sosai Dan Haka shine da kansa yayi Mata wankan da ruwan zafi ta fito ta Sanya Farar singlet dinsa datai Mata yawa ta zube a gadon wani wahalallen bacci ya dauketa take.
Ko daya fito wanka tayi bacci tuni Dan Haka shima Yana Gama abinda yakeyi ya zagayo ya kwanta gefenta tareda gyara Mata kwanciya ya rufesu shima bacci Mai nutsuwa da kwanciyar hankali yayi gaba dashi.
Da asuba sbd Ana ruwan sama Bai samu fita sallah a masallacin Dake cikin gidan nasaba dayake sallah tareda maikatan gidan nasaba Dan Haka sai daya gama sallah ya tada ita itama tayi sallar tana idarwa tazo ta Haye jikinsa Yana zaune bakin gado ta kwanta tana rumgumesa tace"
Barka da asuba Abbah.
Hade hannunsa yayi da nata Tareda amsawa cikin kulawa yace"
Yaya Kika tashi?
Gyada Kai tayi tana cewa"
Alhmdlh.
Abbah inason komawa kada safiya ta waye sosai.
Bakinta ya kalla Yana cewa"
Yanzu aka gama ruwa akwai sanyi bazaki fitaba
sanyin yayi yawa
zai iya kamaki.
Dogon hancinsa ta taba ahankali tana cewa"
Zan saka rigar sanyi to saina fita.
Light kiss ya sakar Mata Yana cewa"
No ba yanzu ba sai sanyin ya rage.
Marairaice fuska tayi tana Shirin sake magana ya kwantar da ita Kan gadon yana juyawa ta rumgumo qugunsa tana cewa"
Please Abbahhh..
Rungumar dataiwa qugunsa yasa yanayinsa sauyawa ya juyo Yana mata wani irin kallo daya sata sakar Masa murmushi tana jiran abinda zaiyi
Sai gashi ya ranqwafo yana kallon fuskarta ya zare singlet dinsa Dake jikinta Yana binta da wani sabon kallon har lokacin murmushine a Kan fuskarta.
Komawa sukai cikin gadon suna shaaninsu
Wannan karon ma har sai datafi jigata dan Haka ta lallaba tayi wanka da qyar ko shinta Bata busarba ta zube Kan gadonsa tana komawa bacci daga ita sai singlet dinsa dukkanin fararen cinyoyinta a bayyane suna daukan ido.
Saida baccinta yayi nisa ya zare jikinsa daga nata ya miqe ya nufi toilet daureda farin towel yashige.
*******Tun cikin dare da Siddika ta sanar da ita Turakin ya dawo ta tattaro ta dawo gidan sbd shima tun Bai dawo dinba yace zaiyi magana da ita taqi tsayawa Dan Haka yanzu suna buqatan kudaden aiki sosai shiyasa Zinat ta lallabata ta dawo Dan su samu kudin aikin dayake gabansu..
Ko data dawo gidan Ana ruwan sama Dan Haka Bata nemesaba sai tunda sassefen taji bazata iya jiraba ta fito gari ko gama haske sosai baiyiba ta nufi bangarensa dayake tasan password din kofarsa ta farkon shiga Kai tsaye ta bude ta shige tareda rufowa ta nufi stairs ta Haye.
Tana tura kofar palon saman da farar lafiyayyar bra tafara cin Karo a qasa gabanta yayi mummunan bugawa
Ta bude Ido da kyau taga bra ce Kuma ta mace
Take ta kalli kofar bedroom dinsa tana fiddo qananun idonta dasuka fara rufewa.
Palon tafara rarraba Ido tasake hango rigar mace a yashe Kan kujera bayan bra data fara gani..
Wani malalacin numfashi tasaki tana cewa"
Cab,yau dai Allah yayi wahalata taqare ba sauran boyo koma wacece.
Wayarta dake hannunta tafara dagawa Kai tsaye takira Zinat jikinta har rawa yakeyi tace"
Zinat ki tabbatarda kin hada takardun ciwon haukata Dan yau wlh kisa zanyi idan anje kotu ki biyar dama Banda cikakken hankali.
Da sauri Haj Zinat Dakeda sauran bacci a Ido ta zabura zaune tana durowa gado tace"
Na'ima karkiyi komai kibari ganina zuwa Dan Allah karkiyi wani abun...
Kashe wayar Ms Na'ima