Showing 63001 words to 66000 words out of 91990 words
Chapter 22 - NOOR ALBI (Hasken Rayuwata) Writing By Mamuhgee.txt
dama sune ke riqe da rigar sbd tsantsinta Dan Haka suna zubewa rigar tabar jikinta
Hakan yasata mannuwa da kirjinsa sbd Jin nauyin wani irin kallon dayake zubawa jikinta.
##MAMUH#
NOOR ALBI na kudine pay @+234 903 234 5899
Or arewabooks @mamuhgee25 for more pages
*_Mamuhgee 36_*
Wanka tafito sanyeda bathrobe ta nufi gaban mirror ta zauna a natse ta shafa body oil na Neutrogena kafin ta shafa spray dasu body mist,
Gashinta ta gyara ta kama da bnd kafin ta nufi kayanta dake jere cikin closet din dakin dayake matsayin nata,
Short pencil jeans tasaka Wanda iyakacinsa cinyoyinta da farar ripped top datake ko'ina hude Kamar wadda aka yanka da scissors saidai designer ce kaman yanda Bata saka kayanda ba designers ba,
Slippers ta zuro ta fito ta nufi kitchen ta hada Masa tea da honey pancakes ta fito masu dashi ta aje a dining Dan Itama green tea din nasa zatasha shi take shaawan Sha.
Kitchen Takoma ta dauko Yar kullum dinta wato Madara Mai zafi a cup tana fitowa Yana zama dining din sanye da fararen kayan marasa nauyi na _salvatore ferragamo_
Rigarsa transparent ce sosai data bayyanarda haske da lafiyar fatarsa,
Slippers din qafarsa na D&G couples slippers ne cikin siyayyar da akai musu jiyan suke kusan komai da akayo order couples set ne.
Zama yayi itama aje cup din hannunta tayi tana kokarin komawa nata kujeran ta zauna ya kamo hannunta yanabin fararen cinyoyinta dasuke daukan idonsa da kallo ya janyota ta zauna Kan cinyarsa tana sake murmushi ta goga Masa gashin kanta dake daure ya shaqa qamshin Dake cikin gashin ya lumshe ido Yana budewa Akan bayanta dake bayyane cikin cikin rigar wadda da ita da babu kusan daya...
Zumar Dake jikin pancakes din ta kalla tareda sake wani murmushi ta juyo ta kallesa ta dauko pancakes din takai bakinsa ahankali ya karba yanaci Yana kallon hannunta Dake basa...
Wani mayen murmushi yasake ganin zumar data zuba a gaban rigarta..
Ya dago ya kalli cikin idonta da itama shi take kalla din ya qarasa cinye pancakes din bakinsa tareda birkitota da kyau ta zauna Kan cinyarsa suna facing juna ya Kuma kallon rigar da alamar wata matsiyan tambaya ya bude Baki qasan maqoshi yace"
Kina sake gwada hakurina ne¿
Wani murmushi ta sauke tana kallon inda zubar ta zuba tasake dagowa ta kallesa tana sake murmushin har lokacin...
Hannu yakai idonsa na Kan fuskarta Yana jifanta da nasa murmushin ya Kama rigarta Dake yala yala ya barka biyu daidai ya zare yayi wurgi da ita gefensa.
padded lace bra ce ajikinta fara tas,
Ya dago yayi Mata wani kallo yanaci gaba da cin Pancakes din datake saka Masa a Baki anatse..
Zumar Dake aje cikin glass bottle ta dauka ta sake zubawa cikin pancakes din sosai.
Yana gani yasaki wani murmushin mamakinta da neman maganar datake baice komai ba takuma dauko Pancake din tana zubarda Zuma sosai ta nufo bakinsa tareda saka Masa abaki dukkanin zumar ta Bata bakinsa ciki da waje sbd yawan datai...
Yana Gama taunawa ta kawo bakinta ahankali ta fiddo harshenta tafara kashe zumar datake wajen bakinsa..
Wani firgitaccen kallo ya sakar Mata
saura kiris numfashinsa yakusa barin jikinsa ya sake matseta jikinsa Yana kallonta idanuwansa na sauyawa yana kallonta tagama lashe zumar tas....
Takuma dauko wani yankan pancake din Yana digar da Zuma ta nufo bakinsa ya riqe hannunta Yana kallon idanuwanta da murmushin Dake Kan fuskarta ya zubawa hannunta daya riqe Ido Yana kallon yanda zuman ke diga Kan kirjinta Yana gangara har cikin bra dinta...
Inda yake kalla ta Kai idonta ta kalla tana kokarin maida pancake din Kan plate ya riqo hannun tareda kaiwa bakinsa ya karbe ya cinye Yana kallon zumar Dake gangara Kan jikinta... Ya sake matsota jikinsa sosai Yana sake Bata damar matso Mata da kirjinta..
Idonsa Kan fuskarta yakai bakinsa ahankali yayiwa zumar wani lasar data sanyata qanqame kansa tana neman dauke numfashi,
ya sake zira harshensa ya laso zumar wannan karon banqarewa tayi tana sake kamo kansa.
Hook na bra dinta ya balle batareda ya zare Mata duka ba yaci gaba da lasheta cikin salon birkata Mata karamin kanta harsai daya lashe zuman tas ya dago ya kamo bakinta yafara kissing Yana qarasa zare Mata bra din yayi wurgi tareda miqewa tsaye da ita ajikinsa bakinsu ahade suka koma bedroom
Suna shigewa ya turo kofar da qafarsa.
***
Baccin Rana tayi sai kusan 5 ta farka amatuqar gajiye ta tashi tayi sallar la'asar tareda fitowa Palo taje kitchen ta hado cereals da Madara tadawo Palo tazauna tana kallo tana chatting tana Sha a natse sbd bayanan ya fita tun tana bacci.
Da sofia suke chatting tana Mata korafin ciwon jikinta akan Aunt siya Dake hudubantata Dan kuwa itace taqarasa zugata ta zarewa Abban gaba daya.
Tana cikin chatting din yadawo ta dago ta kallesa fuskarta a Dan sakalce da gajiyan datake ciki
Kafin ta tashi yariga ya iso inda taken ya zauna gefenta ahankali tareda kallon abin datake Sha ya kalleta yace"
Wannan abinci ne?
Gyada masa Kai tayi tana sake marairaicewa da fuska tace"
Yunwa nakeji Kuma banajin Dadi bare na dafa abinci shine nakeshan wannan din.
Kallonta yayi da kulawa Kai tsaye yace"
Kinajin wani abun ne?
Girgiza Kai tayi tana qasara shanye cereals dinta tace"
Zazzabine idan nayi bacci sosai Zan warware.
Shiru yayi kawai tareda fidda wayarsa yakira A Abdoul ya sanar masa asiya Masa tickets guda biyu na zuwa New Jersey zuwa gobe.
Tanajinsa Amma batai tunanin da ita zasuyi tafiyarba sai washe garin tanama baccin safe yace ta tashi ta shirya su tafi Dan Haka ba wani shiri ta shirya cikin blue skinny jeans da farar long sleeve kamar yanda shima blue jeans ne jikinsa da farar lv long sleeve,
Sneakers ne a qafarsu farare na Nike
Doguwar Blazer kawai ta Dora akan kayanta blue Suka nufi airport hannunta na cikin nasa dayan hannunta na riqeda handbag dinta tana yiwa Anty Sa'adah txt din cewan"
Zataje New Jersey tadawo kwana biyu.
First class suke Dan Haka ko acikin jirgin tana manne gefensa ba Bata lokaci bacci ya dauketa.
Koda suka Isa New Jersey A Abdoul yariga yayi musu booking suites a _Grand Cascades Lodge_
Motan hotel din ce tazo ta daukesu daga airport Suka Isa,
A matuqar gajiye take Dan Haka wanka tayi da ruwan zafi tayi sallah daqyar taci kadan daga tarin varieties na abincin da yabada order
Tana gamaci ta kwanta sai bacci dama dare yayi.
Washe gari ma bacci ta wuni Yi sai data Gama cire gajiyarta duka cikin kwana biyu kafin ta sake tafara Jin dadin garin sbd Babu inda yake zuwa tunda ta fahimci ba aiki yazo yiba hutawa yake buqata Dan Haka ta sake Masa jiki sosai Suka Gama haukata dukkanin dakin da Palo da koinama..
Kullum idan za'ai gyaran dakin saita tafara harhada dakin sbd yanda suke hargitsa komai.
Tunda tazo garin jikinta baya ganin suturar arzki idan ba sallah zataiba kokuma zasu fita..
Wasu shegun nighties take sakawa da qananun shorts dasuka Gama hautsina hakuri da kawaicinsa ya ringa juyata son ransa suna hutawa..
Kwanansu Tara a garin suka koma LA sbd wata tafiyar data taso Masa Dan Haka suna dawowa tace yabarta a LA din sbd Anty Sa'adah na qasar har yanzu Bata komaba suna buqatan kasancewa da juna.
Ranar daya wuce a asibiti Suka wuni sai dare Suka koma gida tareda Anty Sa'adah da zata kwana gurinta sbd su samu lokacin kasancewa da juna.
Momy tasan duk yanda tayi bazata iya hanasu kasancewa da junaba sbd aka Laylah tasan kafiyar Sa'adah Dan Haka Bata wahalda kantaba hanata zuwa Suka wuce.
Suna dawowa dayake sun Dan gaji tea suka Sha suka kwanta a dakin Laylan,
Washe gari ma dai hakanan ta tashi ba wani qarfi jikinta ta hada musu breakfast Takoma tayi wanka ta Sanya Doguwar Riga Mara nauyi Suka fito sukai breakfast suna gamawa Takoma ta kwanta Dan yanzu Kam zazzabi takeji sosai.
Ahankali zazzabi Mai qarfi ya kwantar da ita kwana biyu Dole yasa anty Sa'adah ta takurata sukai booking appointment da wani likita a asibitin da Abba yake akan washe gari zasu.
Kafin suje asibitin Kuma sai gashi tasamu Dan sauki Dan Haka taso qin zuwa asibitin Dole Anty Sa'adah Tai Mata Suka tafi tashin farko Dr na Gama dubata ya sanar dasu she's 7weeks pregnant...
Wani mummanan tashin hankali da matsananciyar kunyar duniya tashiga gaban Anty Sa'adah har batasan lokacinda hawaye Suka ringa gangarowa Kan fuskarta ba takasa dagowa ta kalli Anty Sa'adah.
Anty Sa'adah ganin hawaye da Kuma halinda Laylan tashiga Kan sakamakon da aka Basu yasa hankalinta mugun tashi gabanta yashiga bugawa da qarfi cikin fargabar me hakan ke nufi?
Ita kanta zancen cikin ya firgitata sosai saidai Kuma kukan Laylan yafi Bata tsoro indai cikin bana wanine dabanba Dan kuwa Turakin dabai Gama sanin kamar laylanba bare daukanta matarsa tayaya zaace cikinsane? Dan Haka itama hawayen tafara cikin tsananin tashin hankali da fargabar wannan wane abune yake Shirin faruwa dasu suna zamansu cikin rufin asiri da qaunar mutanannan ace wannan Abu ya bullo.
Gida suka koma Suka zauna Palo jigum jigum kowacce na tsiyayar hawaye musamman anty Sa'adahn datake hango inda wannan tashin hankalin zai kaisu..
Sun Jima ahakan kafin Laylah dataga kukan Anty Sa'adahn yayi yawa Kuma idan ta fahimceta tasan tunanin dayake ranta baifi na inda ta samu cikiba Dan Haka ta share hawayenta tareda kallon anty Sa'adahn ta bude Baki cikin kunya da sanyin jiki tace"
Anty Sa'adah ba abinda kike tunani bane,
Wlh bazan taba aikata zinaba duk inda nasamu kaina da yardan Allah.....
Wani kallo anty Sa'adah Tai Mata tanason magana Amma Tama kasa sbd batasan me zataceba.
Itama shiru tayi takasa fadar yanda cikin yake,
Ba fadawa anty Sa'adahn ba shin tayayama zatai da cikin?
Wannan cikin bayyanarsa masifar Dake lafe ce zata farka Dan a duniya bayan Haj Zinat Aminiyar mum Na'ima itace tafi kowa sanin irin masifar Dake cikin mum din akan Abban Dan kuwa tasha fada agabanta kisa ma zata iyayi akansa...
Wasu sabbin hawaye ne suka gangaro Mata ba masifar mum ba kunyar bayyanar cikin kansa wani tashin hankaline gareta.
Anty Sa'adah da ranta yafara baci da quluwa da Shirun tace"
Bana buqatan wani dogon sharhi ko bayani amsa daya zakiban cikin waye????
Kasa dagowa tayi da fuskarta ahankali ta furta"
Abba.
Tana fadar hakan anty Sa'adah batace komaiba ta miqe jiki a salube tayi daki,
Al'amarin farin ciki mai girma Amma tsoron abinda ke bayansa ya Hana murnar.
Haka suka kwana gidan Babu Mai dogon motsi sbd damuwa sai washe garin bayan sun Gama breakfast jiki amace anty Sa'adah ta saki Bayyanannar ajiyan zuciya tareda cewa"
Jiyan halinda kikaga nashiga Jin ciko ajikinki wlh Bantaba zarginkiba da alfashaba ko makamancinta Laylah,
Samuwar ciki a irin yanayinda aurenki yake ciki yanzu akwai hadari wlh Laylah,
Idan Matar Nan tasan kinada alaqar da Bata uba da 'yaba tsakaninki da Turaki komai zata iya aikatawa Dan Haka Ni wlh duk kinsa hankalina tashi Kuma yanzu,
Ni kaina wlh kunyar sanarda Anne nakeji,
Amma dai duk da hakan karki Bari kowa yasani mubar maganar ahakan tunda kince Nanda wata biyar Zaki samu zuwa Nigeria dogon hutu idan kinje ma fadawa Anne komai
Saidai wlh kiyi kokari Kar Wanda yagane ciki a jikinki.
Kallonta Laylan tayi jiki sanyaye tace"
Anty Sa'adah zai boyu kuwa har wata biyar?
Zaiyi Mana idan kinyi kaffa kaffa tunda ita uwar Taki ba wani zama takeba kullum tana gantalin yawon kasuwanci.
Ajiyar zuciya Laylah ta sauke tareda cewa"
To anty Sa'adah Amma Dan Allah karki fadawa Momy da Anne wlh kunya zanji, bansan ya zanyiba.
Murmushi Sa'adah tasake sai alokacin takejin kaunar cikin sbd tuno farin cikinda Anne zatai da cikin sbd kullum burinta Laylan tagama karatu tadawo ayi gagarumar walimar aurenta da Turakin kowa yasan ita matarsace saita tare da sunan matarsa, Ashe bidirin banza suke can.
##MAMUH#
NOOR ALBI Na kudi ne pay at +234 903 234 5899
Or arewabooks for more pages.
*_Mamuhgee 37_*
Wunin ranar cikin sanyi tayisa zazzabin ma tuni ya gudu sbd kunyar anty Sa'adah dake dawainiya da ita musamman da Abban yakirata tana zaune tareda Anty Sa'adahn sai kame kame take tana amsa Masa a Dan gajarce duk da irin maganganun dayake Fado mata.
Asibiti ma dasukaje kasa sakewa tayi tana ganin Kamar abbanta da Momy zasu gane Dan Haka duk tabi ta takura
Daqyar Suka Gama kwanakinsu anty Sa'adah ta karbe duka takardun asibitin dasukaje na sakamakon cikin da harsu scanning dasukai sbd kada tsautsayi yasa wani ganinsu a hannun Laylan,
Anty Sa'adahn tafara wucewa tanajin kamar ta tafi da Laylan tayi rainon cikin agabanta Dan har cikin ranta take Jin rashin nutsuwar barin Laylan a tareda Ms Na'ima sbd tana ganin irin girman qiayyar da Ms Na'ima ke Mata sbd kallon datake Mata a matsayin kishiyarta,
kadan take jira tasamu sanadin illarta rayuqarta,
To bare idan daga sama kawai tasamu cikin mijinta jikin 'yar datakewa kallon 'yar data Haifa, take raino agabanta,
Ba labarin aure ba komai tafara Jin ciki.... Tabbas komai zata iya aikatawa Dan kuwa ta wani bangaren an Mata saukar masifaffiyar bazata ta inda Bata tsammani.,
Dan Haka idan Takoma taji Bata nutsuba zata sanarda Anne Dan gwara kunyar da Laylan zatai akan wani abun ya sameta suna ganin sunfara samun lafiyar abbansu zuciyarsa bugawa zatai wani Abu yasamu Laylah.
Bayan tafiyar Anty Sa'adah itama jirgin dare tabi Takoma Atlanta bayan ta nawa kanta qwarin gwiwa ta tattaro karfinta da nutsuwarta Takoma yanda take Dan kada ta taba bada Daman ganin sauyi atareda ita har shi Abban Dan Yana gano da ciki jikinta tabbas bazaiyiwa kowa boyoba asirinsu tonuwa zaiyi,
Gashi kunya da tausayin mum Na'ima takeyi sbd tamkar taci Amanarta ne.
Tana sauka A Abdoul ne yazo daukanta yaja suitcase dinta har mota tana Shiga motar qamshin Bois elite daya cika motar ga sanyin AC ya shiga hancinya ta waiwayo da Dan sauri ta kallesa Yana zaune cikin navy blue Ralph Lauren suit dasukai masifar yimasa kyau sbd ta Jima Bata gansa acikin suit ba,
Da alama kodai yayi dare sosai daga office kokuma yayi taron aiki da baqi a office din.
Rufe motar A Abdoul yayi tareda shigowa ya tada motar yaja Suka wuce sbd dukkaninsu harshi din baby Wanda baya tareda gajiya Dan Suma yau din baqi yan china sukai shiyasa sukai dare a office.
Ahankali ya Kai hannu ya kamo nata ya matse cikin nasa da sauti Mai taushi Mara hayaniya yace"
Welcome.
Kallonsa tayi Jin yanda yayi Mata sannu da dawowan sai taji jikinta ya sake sanyi da gajiya ta matso ta shige jikinsa ta kwanta tana cewa"
Sannu da gajiyan aiki.
Lumshe fararen idanuwansa Dake sake bayyanarda gajiyarsa yayi har suka Isa gida har ciki A Abdoul ya shigo Mata da akwatinta Cindy dake murnar dawowarta ta karba sukai ciki.
Sama ya wuce itakuma ta wuce dakinta,
Cindy ta janyo akwatinta ta bude tana cire kayan ciki Dan maidawa closet ta jera ta cire masu dauda ta fita dasu itakuma wanka ta fada tayo jikinta ya sake da gajiya tana fitowa tasaka Riga da wando na bacci masu kauri da hula tayi sallar ishai dan ita kadaice batai ba.
Dukda tanajin gajiya Amma batajin nutsuwar barinsa ya kwana ahaka tunda tasan haryanzu Mum Bata dawoba Dan Haka ta nufi kitchen ta dafa Masa green tea ta Dan gasa sliced hudu na bread ta Madara Mai zafi daya Dan fara Sha yanzu sbd kwanakin Nan dasukai tare.
Samansa ta hau takai Masa har bedroom dinsa Kamar tasan Yana buqatan Dan har yayi wanka Yana zaune Yana kashe wayoyinsa zai kwanta.
Kallonta yayi da shanyayun idanuwansa harta qaraso da kayan jere ta aje Kan table din gabansa ta fara miqa Masa madaran ya shanye a hankali da qaramin sauti ya furta"
Thank you.
Qaramin cup din tea dinsa ta miqa Masa tareda gasashen bread daya gasu da butter kadan aciki.
Ahankali cikin nutsuwa yagama Shan tea din Yana kallonta tana zaune gefensa harya Gama yaje yayi brush tana zaune har Saida ya fito tajasa har gado ya kwanta taja Masa bargo ta rufesa tareda kashe Masa wuta ta kwashe kayan ta fice bayan ta furta masa" good night" ahankali Yana binta da wani irin kallon zuciyarsa na narkewa da kallon yanda take kulawa dashi kawai kafin ya lumshe ido ahankali take kuwa bacci ya daukesa kamar wani baby.
Kitchen ta maida kayan itama tasha Madara Mai zafi kafin ta wuce daki tana Isa hayewa gado kawai tayi ta kwanta bayan takashe wuta take bacci Mai Dadi ya dauketa.
Washe gari sai kusan 11 ta farka ta sauko gadonta ta nufi toilet tayi brush tafito ta zauna Kan couch tana daukan wayarta da massages suka shigo duk na Abban ta bude tana karantawa fuskarta daukeda boyayyan murmushi.
Anty Sa'adah tafara Kira Bata sameta ba Dan Haka ta Kira Anne,
Daqyar ta iya dannewa tayi waya da Annen.
Tana gamawa sofia takira data isheta da Kiran tadawo tana dauka tace"
Nadawo saikizo kiban abinda Zaki ban.
zira slippers tayi tareda miqewa ta fito tana waya da Sofia ta nufa dining sbd yunwar datake tsananin ji.
Tana shiga ta kashe wayarta tana kokarin ajewa ta zauna Kan dining din sakonsa yashigo wayarta tana budewa tabasa reply da tana dining room.
Ta zauna kenan tafara cin abincin taji qamshin turarensa ya Shiga hancinta ta saki wani murmushi tasan shine ya shigo..
Yana qarasowa ta dago ta Suka hada Ido kafin ya gangara da idanuwansa Kan bakinta datake cin avocado toast da cheese wrap,
Good morning" tace tana kallonsa da murmushi akan fuskarta.
Cheese din daya Bata gefen bakinta ya kalla Bai amsa gaisuwar ba ya ranqwafo yakai bakinsa ya cinye cheese din tareda kissing bakin.....
Dariya takeyi sbd yanda yake Mata harda waiwayi yake data.
Ta cikin qaton console mirror Dake dining room din ta hango Cindy shigowa daukeda madarar datace ta dafo Mata...
Janyewa tayi tana kallon fuskarta da Ido ta nuna Masa kofar da Cindy tuni tashigo tana ganin yanayin tsayuwarsa akan Laylan ta juya zata bar gurin ya Dan gyara murya tareda kamewarsa ya nufi kujerarsa ya zauna Yana cewa ta shigo kawai.
Qarasowa tayi tana kasa kallon gefensa tazo ta aje ta juya ta fice.
A Palo Cindy taja ta tsaya tareda daukanwa kanta aikin goge gogen rashin dalili a palon cikin fargaba sbd yau Ms Na'ima zata dawo Dan Haka tsoro takeji tunanin zata iya dawowa kowane lokaci hakama suma acan dining room din komai zai iya faruwa Dan Haka tsoronta tasan ba Laylan kawaiba kila idan Ms Na'ima tadawo Ana Haka ko su sai ansamu Wanda zata raunana Dan Haka ta tsaya aikace aikace palon farko Dan gudun bacin Rana.
Babu Bata lokaci kuwa tajiyo Kamar karar faduwa kaman cups daga dining room din..ta sulala taqara matsawa nesa da kofar dining room din tana cigaba da aikin datake Yi.
Saida Suka