Showing 39001 words to 42000 words out of 91990 words
Chapter 14 - NOOR ALBI (Hasken Rayuwata) Writing By Mamuhgee.txt
sanyi akai.
Yau Bata dauka Sofia ba daga ita sai Anty Sa'adah suka wuni suna yawo takaita gurare daban daban sai dare suka dawo Lokacin Anne ma ta fita Ms Na'ima ma daman bazata zaunaba tunda suna gidan hakama da gayya ta Hana masu aikin gidan suyiwa kowa abinci Laylah kawai akaiwa pancakes da akasan shi tafi ci yawanci da daddare batacin abinci Mai nauyi shiyasa jikinta yake yanda yake batai qiba ba.
Pancakes din sukaci suka kwanta Banda Anne da Dole akai Mata abinci kala biyu a Daren.
Washe gari ma yawo sosai sukai tareda Sofia Saida sukai kwana hudu suna fita kafin aka fara Shirin tafiyarsu dubo Abba harda ita murna gurinta da farin ciki Kamar me.
Ms Na'ima ba wani dogon zance tace aje da Laylan sbd a matse takeda su Annen su koma Dan Haka taje su tafi.
A Abdoul ne yayi musu komai na tafiyar a waya duk da baya gari suna Vegas tareda Turaki
Kai tsaye tareda Ms Na'ima aka siya tickets na tafiyar abisaga umarnin Turaki Amma taqi zuwa Dan Bata buqatan hada Hanya da duk inda Sa'adah take Dan zuciyarta ingiza take Dan Haka ta sharewarta taqi zuwa suka tafiyarsu.
Koda suka Isa LA jikin Laylah sanyi yayi sbd farin cikin yau zataga abbanta datai shekaru Bata ganiba...
A gidan Turakin Dake LA suka sauka duk da ba babbane sosai ba gidan zamansane shi kadai idan aiki ya kawosa Dan duka idan aka cire bedroom dinsa sauran dakuna biyu a agidan da makeken sitting room Dan gidan tsarin hutawane kawai.
Dayake Yana gari Dole a daki daya da ita da Anty Sa'adah suka sauka Anne Kuma a daki daya.
Baccin gajiya sukai kafin dasuka tashi sukai wanka sukaci abincinda cook yazo ya dafa musu sukai Shirin zuwa asibitin.
A Abdoul ne yazo da wata farar Audi8 ya daukesu zuwa asibiti Dan Turaki na gurin wani conference.
Sanye take da Riga da skirt na atampar Holland datai masifar Yi Mata kyau Wanda tuni ta manta rabonta dasu Dan Bata taba samun sakonsu ba tunda Babu Mai zuwa daga gida hakama itama batada Mai zuwan yanzun ma na Anty Sa'adah ce Kamar tasani taxo Mata dasu Dan idan zasu ganin Abba ta Sanya sbd koyaushe sukai video call taga qananun kayane jikin Laylan.
Batazo Mata da mayafi ba Dan Haka siririn qaramin gyaran Abayar rigar Anty Sa'adah ne a jikinta sai handbag dinta ta Lv da takarmin Versace Dake qafarta wedges.
Sa'adah ma lace ne ajikinta Riga da skirt daya fidda shape dinta dakyau saidai transparent gyalenta ya rufeta
Sai qamshin khumrahs din Amaryar kb masu dadin gaske Dake tashi jikinta.
A Abdoul ne yakaisu har kofar dakin Abban yakoma gefe ya bawa Anne Hanya tafara shiga kafin Sa'adah tabi bayanta sai Laylan daga baya wadda zuciyarta keta harbawa da qaguwar son ganin Abbanta.
Momy dake zaune tana amsa waya shigowarta kenan daga gidan da Turakin ya Kama Mata tana zama Sosai tashiga mamaki da farin cikin ganin Sa'adah Dan batama lura da Laylah dake bayanta ba sai daga baya...
Wani irin bugu zuciyarsu tayi dasukaga juna daga momyn har Laylan tayi saurin sauke kallonta daga Momy a matuqar ladapce da bayyanarda girman momyn agunta tace"
Momy Ina wuni?
Ya gida?
Akaron farko da momyn ta bude Baki ta Amsa gaisuwarta batareda takuma kallonta ba saita maida hankalinta Kan Anne suna gaisawa fuskarta daukeda murmushi Wanda duk na ganin Sa'adah ne data Gama sauyawa tana alfaharin ganin yarta akoyaushe yanzu sbd rayuwarta ta ingantu.
Laylah Kam qarasawa tayi gaban gadon Abbanta da idanuwansa suke bude Yana kallon sama takai hannunta dake rawa ta Dora Kan NASA tareda sake wani irin murmushin tsananin farin ciki hawaye nabin fuskarta
Ahankali ta furta"
Abbah.
Tana gani hawaye Suka biyo gefen idanuwansa da alama yajita yakuma ganta din
Da wani sabon farin cikin ta qanqame hannunsa tana fashewa da kuka Mara sauti tana share hawayensa Dake gangara tace"
Abbah nayi kewarka sosai
Allah yabaka lafiya katashi..
Anty Sa'adah ma qarasowa tayi cikin nutsuwa da kulawa idanuwanta na cika da hawayen tausayi da kewa tace"
Abba ya jikinka?
Allah zai baka lafiya Inshallah,
Zaka tashi kaga burinka na Auren Laylah da Turaki yacika kasamun Albarka ko akwance sbd na tabbatarda cikar burinka......
Tsit kowa yayi sbd subutar zancen da Sa'adah tayi gaban Laylah wadda itama dauke wutar tayi duk da zancen Bata wani fahimcesa illah ma saita Dan dago ta kalli Sa'adah da idanuwanta dake kaca kaca da hawayen farin cikin ganin Abbanta tace"
Anty Sa'adah Abbyana kukan farin cikin ganinmu..
Hawayen Abban ne suka ninka gudu alamar zancen Sa'adah ya shiga zuciyarsa sosai Kuma dukkaninsu sun gano hakan shiyasama Anne ta matso tayi Masa sannu tareda adduoi dakuma sake basa tabbacin Aure tsakanin Turaki da Laylah anyi shekaru yanzu kam saidai fatar alkhairi aciki.
Maganar Anne tasanya Laylah dagowa wannan karon tana kallonsu da kyau Dan yanzu zancen ya wuce subutar bakin Sa'adah da rudu tunda Anne tana fada.
Kan Momy ta maida kallonta zuciyarta na tsananin bugawa da tsoro da fargaba dama komai,
Dauke Kai akanta Momy tayi Kai tsaye ta juya zata bar dakin Laylah tayi saurin Shan gabanta tareda zubewa qasa idanuwanta na sauyawa ja murya na rawa tace"
Momy wallahi har abada bazan taba cutatar da Anty Sa'adah ba sbd ta wani bangaren kallon tamkar uwa nake Mata,
Har abada bazan taba kallon mijin anty Sa'adah da wani manufa ba daban bare hada wata muamala dashi ,
Momy wallahi ba......
Hannu momyn ta daga Mata tana sake dauke kallonta daga gefen Laylan tace"
Karki haramtawa kanki abinda yake halas gareki Dan Aure Kam Dake aka daura tun farko bada Sa'adah ba,
Ki gode Allah daya karbe uwa daga gareki saiya Baki uban daya fifitaki akan Yar uwarki.
Tana Gama fadar Haka ta raba ta fice daga dakin
Anty Sa'adah da jikinta yayi Sanyi da yanda momyn ta qarasa zancen saita bi bayan momyn.
Kasa dagowa Laylah tayi saima wani irin nauyi da hawayen kunyar kanta dasuka rufeta data Gama sauraran abinda Anne ke fada cewan itace asalin matarsa bawai Sa'adah ba
Takuma jaddada Mata akan tabar zancen ahakan ba buqatan Ms Na'ima tasani sbd gujewa fitina tukuna.
Jin tayi duk ta muzanta agaban anty Sa'adah da Momy sbd ta tabbata Kamar yanda Momy ke fada cewan zata zamewa Sa'adah matsala
Gashinan ta zama sanadin hanata aurenda aka gama Sanya Mata rai,
Bayan Haka ta Yaya Rana tsaka zata iya kallon mijin yayarta a matsayin nata mijin?
Tayaya zata kalli Abokin mahaifinta amatsayin mijinta,
Tayaya mariqinta Wanda takewa kallon uba mahaifi amatsayin miji¿
A bangare daya Kuma mijin uwar riqonta data dauketa 'ya lokaci daya ace itadin kishiyarta ce,
Wannan wani al'amari Mai girmane gareta daga ita har mum Na'ima din Dan itace Mai tabbacin zafin kishin mum din tata dakuma yanda take fada bazata iya hada kowa da Turakin ba.
Ziyarar Abban gabaki daya rage armashi tayi sbd Laylah gabaki daya ansanyata cikin wani Hali Mai wuya da tsaka sbd Jin tayi tagama muzanta a gabansu Momy harma da mum Na'ima da Bata tareda ita
Dan Haka Koda suka dawo masaukinsu kasa sakewa tayi tana Gama komai ko abinci bataciba ta kwanta.
Washe gari bayan sallar asuba qin tashi tayi da wuri sbd kunyar anty Sa'adah takeji matuqar gaske data Momy data biyosu gidan ta kwana
Dan Haka Bata fitoba Saida Momy da Anty Sa'adah sukai wanka Suka fita Dan Anty Sa'adah taga inda momyn take zama Anne ma ranar akwai likitan dazata gani na ciwon qafafu dayake ba motaci a gidan da yawa sai guda daya ta Turakin sai A Abdoul ya fita dasu da ita Dan Anne wuni zatai a wani gurin daga asibiti anty Sa'adah ma gurin Momy zata wuni dayake ranar ba'a ziyara asibitin,
Dan Haka Bata fitoba saidataji gidan tsit alamar sun fice ta tashi tafada toilet jikinta duk amace sbd damuwa da yunwa ta sakarwa kanta ruwa tayo wanka.
Tana fitowa spray da mist kawai tashafa ta Sanya dogon pencil skirt fari da red ruffled top ko bra Bata saka ba sbd Babu inda zata fita Kuma ba kowa a gidan sai ita, tafito kanta ba dankwali sai band Dake daure da gashinta ta zuro slippers ta nufi kitchen Kai tsaye ta bude fridge ta dauki mango juice mara sanyi sosai ta zuba a cup ta shanye ta dauki sauran sandwich din Dake cikin plate ta cinye guda daya tasake Shan juice ta fito tana kokarin zama a palon sai ga kofar bedroom dinsa anbude
Tun kafin ya fito qamshinsa ne ya sanar da ita shine Mai fitowa
Take gabanta yayi mummunan faduwa ta juyo gabaki dayanta ta kalli kofar
Saigashi ya fito sanye cikin dogon Wandon _Totème_ fari tas da farar transparent openchest longsleeves wadda maballanta ke bude gabaki daya sai farar fatar faffadan kirjinsa Dake bayyane tana daukan ido shima slippers dinne kawai qafafunsa.
Ganinta yabasa mamaki Dan saninsa duka gidan sun fita sai shi daya
Dan Haka ya Kama rigarsa Yana maida maballan Yana rufewa ya kalleta kamar wadda aka dasa agurin takasa motsawa
sai Kai data dauke daga kallon bugun zuciyarta na ninkuwa.
#MAMUH#
*_Mamuhgee 23_*
Kai tsaye daya daga cikin sofas dake palon ya nufa ya zauna tareda crossing legs Yana daukan remote din Dake gefensa ya kunna tv da kamammiyar murya batareda yakuma kallontaba yace"
Ki kawomun drink Mara sanyi Sosai.
Kamar jira take yafada tabar gurin sbd ta Rasa ya zataine ta motsa daga inda taken
Tana zuwa kicin Kai tsaye fridge ta nufa ta dauko Masa wani mango juice din da ba'a fasa ba ta juye a qaramin jug na glass ta dauko a qaramin tray ta fito duk a kidime sbd yanzu datasan da zancen aurensa akanta sai abin yayi Mata wani gagarumin banbarakwai har batasan tayaya zata iya kallonsa da al'amarin ba Dan kuwa a zuciyarta tarigada tana Masa kallon mijin Yar uwarta Kuma mariqinta mijin uwar riqonta.
Tana fitowa kicin ta doso inda yake zaunen da tray din zuciyarta na Dan harbawa Sosai
Jin qamshinta daya Shiga hancinsa sosai ya sanyashi rintse ido batareda ya dagoba har saidata ranqwafa ta ajiye tray din Kan qaramin table Dake gefensa ya ware idanuwansa ahankali ya suka sauka kanta alokacinda ta miqe tsaye daidai zata juya
Cikin second daya idanuwansa suka sauka Kan rigarsa dakeda Dan transparent kadan
Juyar da kansa yayi tareda miqewa Kai tsaye yabar palon ya koma dakinsa.
Yana barin palon itama ta koma dakinta Dan dama batasan Yana gidan bane shiyasa ta fito.
Har yamma Babu Anne Babu anty Sa'adah sai bayan magriba ta fito ta dafa noodles taci tana Shirin komawa daki saiga Anne tadawo Anty Sa'adah kuwa agurin Momy zata kwana Dan Haka wanka kawai tayi bayan sallar isha ta saka kayan bacci masu kauri tayi kwanciyar.
Washe gari da safe ma ita kadai ta wuni gidan bakowa Duk da hakan Bata fitoba sbd rashin sanin ko Yana gidan shi.
Kwanansu shida a garin su Anne Suka koma Suka barta da kewa Dan ita saita qara kwana biyu zata koma tanason sake ziyartar Abban Kuma qarin son qara kwananta Ms Na'ima datace zatazo.
Da safe data tabbatarda Babu kowa a gidan sai ita daya fitowa tayi ta nufi kicin tayi duk abinda take buqatan ci taci Takoma daki tayi wanka ta shirya cikin doguwar Riga Mara Fadi sosai ta daura scarf ta rataya Jakarta ta nufi asibitin acan ta wuni sbd Momy na ganin tazo asibitin takomawarta gida Dan Haka ita kadai ta wuni tareda abbanta sai 6 ta koma gida amatuqar gajiye wanka kawai tayi ta sanya Riga ta kwanta sai bacci.
Washe gari ma data sake zuwa asibitin Momy kin zama Tai ganin hakan sai jikinta yayi Sanyi tayi bankwana da abbanta Takoma gida akan saita Kuma dawowa LA din Dan tunima taji gida takeso Amma sbd mum Na'iman tazo sukoma tare yasa take zaune garin.
So kusan biyar A Abdoul nayiwa Ms Na'ima booking ticket na zuwa LA din tana kasa zuwa sbd uzurinta na babbar baquwar cin mushenta datazo wato Haj Zinat Dan Haka sai taqi zuwan Kuma takasa fadawa Turakin bazata zoba sbd karta Bata Masa Rai,
Hakama Bata fadawa Laylah dake jirantaba tabarsa akan su jira idan Haj Zinat ta wuce zatazo.
Dr Allen kallon Turaki Dake zaune gabansa cikin Baqaqen Armani's sai agogon diamond Rolex dinsa dake daukan ido cikeda kulawa yace"
Munkai stage na bazaka qara Shan kowainne drugs ba saika fara rage desire dinka sbd zuwa yanzu Kuma drugs din zasu maka illa Dan Haka daga yanzu ba wani maganin saika gwada making love mungani
Sbd a iya bincike da results dinmu Kuma idan har kayi marking love anan zamu San cewa lafiyanka yazo kawai dai yanzu zamuga qarfin buqatankane so that zamusan idan zaka iya controlling nasa...
So Kai tsaye matsayanmu anan shine you have to make love ko nace sex da mace.
Dan kallonsa da fararen idanuwansa Turakin yayi tareda miqewa tsaye yabasa hannu Yana cewa"
Thank you.
Fitowa yayi Kai tsaye yashiga mota A Abdoul yaja sukabar gidan Dr Allen din.
Suna Isa gida dayake dare yayi ajesa kawai A Abdoul yayi Bai shigaba ya wuce masaukinsa.
Daga kitchen ta fito sanye da Riga pink da farin skinny jeans data wuni dasu Dan yau harda Dan zazzabin kadaici tayi
Cake tagama gasawa Yan qwarorin da baifi biyarba zuwa shiga ta aje dan tafara zuwa tayo wanka tadawo..
Ba tsammani suka hade Palo daidia ya shigo palon idanuwansa suka sauka fes akan 'yan cinyoyinta sirara Dake cikin Wandon jeans daya lafe Mata....
Kokarin dauke kansa yayi zuwa kallon fuskarta datai fayau ba komai akai zuwa Dan dogon wuyanta da rigar jikinta.
Da hanzari ta cikin Yar rikicewa ta bude Baki tace"
Ina wuni Abba.
Fararen idanuwansa ya zuba akan bakinta da yayi magana kafin ya amsa a gajarce Yana wucewa bedroom dinsa.
Bedroom ta wuce itama tayo wanka Dan tayi sallar isha tuni
Ta Sanya pyjamas masu tsantsi sosai royal blue ta sako qaramar hular bacci akanta ta fito taje kitchen...
Ruwan black tea tafara dorawa tazuba duk abinda zata zuba tazauna jiran yayi Yana latsa wayarta chatting da Sofia harma da anty Sa'adah...
Ma tsammanin ganin juna a kitchen din taji motsi da sauri ta juyo sukai Ido hudu Yana sanye da fararen pyjamas shima fuskarsa fresh sbd wanka yagamo sai qamshin Bois elite daya cike kitchen din take.
Rufe wayarta tayi tareda sakawa cikin aljihun kayan baccin jikinta ta nufi ruwan tean dasuka kashe kansu tuni tana kokarin zubawa ta dago a natse cikin girmamawa tace"
Wani Abu za'a kawo?
Black tea za'a kawo mun.
Gyada Kai tayi batareda ta dagoba
Ya juya ya fice.
Dayake Taci cake dinta sama Sama Tasha tea din tana Gama sha nasa data Dora Yana mutuwa ta juye Masa tareda jera cakes biyu a gefe ta kashe komai ta fito kitchen din.
Bata gansa Palo ba Dan Haka saita qarasa bakin kofar bedroom dinsa cikin nutsuwa tayi knocking ahankali tareda dakatawa.
Saida takuma knocking kafin ahankali taji muryarsa daga cikin yace"
Yes.
Faduwa gabanta yayi sbd alamar tashigone yayi Mata saidai Bata fatar zuciyarta sufara yimasa wani daukan da kallon daya wuce na uba tunda Kai tsaye take Shiga dakin mahaifinta Dan Haka Murda kofar dakin tayi Ahankali tashigo ba haske sosai a dakin Yana zaune Kan sofa idanuwansa akan waya Bai dagoba Amma duk da hakan ta lurada idanuwansa sun sauya alamar rashin lafiya ko damuwar aiki.
Nufarsa tayi qafafunta na Dan rawa da hannuwanta Dake riqe da tea din ta Isa gabansa ta ranqwafa ta ajiye idanuwansa suka dago cikin rashin sa'a Suka sauka cikin nata take ta rikice ba tsammani ta sakarwa hannunta daya tea din cikin tsananin azaba tayi saurin kokarin ajewa tana sakin qaramar qara a bayyane jikinta na qara daukan rawa saidai sbd arikicen datake batama San ba daidai zata aje sauran tea dinba.....
Hannunsa na dama yakai ahankali ya Kama hannunta Dake rawa zata qarasa Kona kanta
Lokaci daya ta dago batareda ta iya kallonsaba
Ya karba cup din ya ajiye ahankali kafin ya dago ya kalleta da idanuwansa Dake kokarin sauyawa Yana kokarin controlling din kansa ya saketa tareda dauke kallonsa gabaki daya daga kanta can qasan maqoshi ya furta"
Ki ringa kula kina kiyayewa.
Daukan cup din tayi ta fita daga dakin Takoma kicin takuma zubo Masa wani a cup daban tadawo takawo Masa Allah yasa koda ta fita a bude tabar dakin tana dawowa sallama tayi ta shigo ta ajiye Masa ganin bata gansaba yasa Bata tsorata ba ko Shiga wani yanayin ko kadan...
Tana juyowa zata fice taji an janyota ahankali ta bayanta Tareda Bata wata kyakkyawar runguma ta bayan Yana matseta sosai cikin jikinsa hannuwansa Suka sauka Kan shafaffen cikinta yayinda tudun kirjinta da taushinsu da batada bra aciki ya shafar Masa hannu take ya qarasa kasa riqe kansa
Yasake shigarda ita jikinsa sosai Yana sake wasu numfashi a jejjere dasuka kusan sumar da Laylan wadda Tai mutuwar tsaye cikin tsananin firgici, tsoro dama dauke wuta sbd ba qaramin riqo yayi Mata ba jikinta sosai ya dauki rawa idanuwanta na kankancewa saidai ko kadan takasa motsawa sbd tsabar firgita.
Kansa ya zura cikin wuyanta ya shaqa wani qamshinta Mai shegen dadin gaske Yana sake matseta da hannuwansa ba zato ya saketa tareda birkitota ya daga cak ya aje zaune Kan mirron dakin kayan Kai duk wasu Suka watso qasa bai tsaya komaiba ya kamo kanta da hannayensa ya Kai bakinsa ya hade da nata cikin yanayi na zazzafar sha'awarsa data Gama galabaitar dashi Dan Haka yahau kissing dinta cikin yanayin dayayi Masa masifar dadin gaske,
Kokarin qwatar kanta tayi Amma Bai Bata damar hakan sbd yariga ya tare gabanta Babu wani motsin dazata iya ba cikin jikinsa ba,
Hannu yasa ya Kama rigar jikinta ya farka tareda jefarwa fararen jikinta suka bayyana a filin Allah gabansa
Yakai hannuwansa masu taushi yafara yamutsa tako Ina har Lokacin bakinsa na cikin nata wani irin rough kiss yake Bata da gabaki daya jikinta ya mutu mutus Dan kuwa kasa yunqurin kwatar kanta tayi tanajin hannuwansa Babu inda basa tabawa ajikinta cikin yanayi Mai zafi da Dadi.
Duk wani abin dake gaban madubin dakin sun Gama watsoshi qasa sbd komai yagama daukan zafi a yanayinsun
Musamman daya Gama farka kayan jikinsu ya watsar a tsakiyar dakin
Yakuma daukan cak ajikinsa batareda ya raba bakinsa da nataba dayake Bata wani rough passion kiss daya Gama rikita kwanyarta gabaki daya komai ta daina fahimtar abinda yake
Ya nufi lafiyayyan qaton gadonsa Dake shimfide da fararen beddings masu shegen taushi ya Haye da ita sai Alokacin ya zare bakinsa a nata Yana kissing wuyanta zuwa kirjinta Dake sama Yana qasa tsabar tashin hankali da tsoro
Shikuma hakan ya qarasa birkita desire dinsa yafara kokarin Yin babban aikin ta qanqamesa