Showing 24001 words to 27000 words out of 27378 words
Chapter 9 - The Sexxy Boss Part 2 Complete Hausa Novel By Maman Teddy .txt
tana daga bayan su tana jin su. Ammie ki daina kuka zan sa yaya Ya fasa tafiyar nan duk yanda zanyi zanyi naga bai koma can ƙasar ba. Don Allah Surayya kiyi kokari wallahi mukayi kuskure Umair ya bar Nigeria to ganin sa sai yayi mana wuya. Ammie na sani . Da gudu Surayya ta bar falon tare da nufar farfajiyar gidan tana ƙawsa kirar Ya Umair.!!!!
*AUNTY AISHA MMN TEDDY*
*Q*
*Littafin THE SEXY BOSS na kuɗi ne ban yarda ki karanta mun ba tare da kin biyani haƙƙi na ba... Regular group ₦300...Vip group₦500... Special ₦1000 via 6037312299 Mohammed Aisha keystone bank ko kuma ki tura katin MTN ta wannan number 08081202932 Idan VTU transfer zakiyi ki tura kai tsaye ta wannan number 09061466409*
Da wani irin gudu Surayya ke bin bayar Umair wanda tuni ya isa ga moton sa yana kai hannun sa tare da buɗe murfin moton , jin Kirar sunan sa Da Surayya keyi yasa shi dakatawa daga shiga cikin moton yana juyowa tare da bin ta da kallo a miskilance. Isowa Surayya tayi tana haki don gudun da tayi kana tace " Pls Yaya Umair Kar kayi driving da kan ka , idan kayi a wannan halin da kake ciki komai ka iya faruwa da kai . Bari Ni na kai ka. Duk maganan da take bai bata amsa ba har ta dire ayar ta , baya yayi yana Matsawa ita tare da juyawa yana nufar side ɗin mai zaman banza , ita kuma ta shiga daga ciki tana fara driving ɗin moton , tare da barin farfajiyar cikin gidan.! A hankali take tafiya tamkar ƴar koyo domin jikin ta yayi sanyi , Shiru tayi tana tunanin kalaman Yayan nata akan UMAIMA ,wannan wacce irin marar rabo ce da har ya Umair zai ce yana Son ta ,ta zaɓi Aurar talaka akan Yaya na.? Wacece ita? Niko zan so naga ita ɗin wacece??? Mai ta taka Ƙyau ko dukiya..? Abun da Surayya ke faɗi kenan a zuciyar ta tana driving tare da kallon Umair ta gyefen ido. Addu'a Surayya keyi ALLAH yasa Umair yayi barci ,wanda juyowa n da zatayi taga tuni barci yayi gaba dashi. Murmushi tayi tana furta Alhmdllh . Gidan sa na Abuja ta wuce da shi kai tsaye , bin gidan na tsaya yi da kallo , ina mmkin ƙayatuwar shi , wato shi ko a ina sojoji yake sakawa suna masa gadi kenan. ,don anan ɗin ma sojojin ne securities nasa . Horn Surayya tayi nan take aka buɗe mata Gate ɗin tana kutsa moton izuwa cikin farfajiyar gidan . Shiru Tayi tana cikin moton kusan mintuna Biyar tana tunanin ya kuma zata yi da Umair shi da yace " Airport kuma ta kawo sa cikin gidan sa .
Juyawa tayi tana bin securities masu fararen kaya na gidan ,da kowa ke aikin gaban sa. A hankali ta fice daga moton tana nufo side din da Umair yake kana tasa hannun ta a saman nashi tana ɗan girgiza shi da faɗin " Yah Umair .! Yaya Umair.!! Tana ƙara girgiza hannun sa . Buɗe lulun idon sa yayi yana sauke su akan fuskar Surayya da ta sakin masa murmushi kamin tayi magana ya fito da kafarsa waje yana fitowa daga moton . Kama shi tayi tana rungumo shi wai ala dole ga mai iya Bada kula ,hannun ta ta zagoyo dashi ta bayan sa . Murmushi yayi a haka suka isa har falo. Ni ma dai kaina nayi dariya ganin. Surayya ce zata iya rike yayan nata wai gudun kar ya faɗi a maye . Gata can ƙasan kafaɗan sa . Ko da suka shiga daga ciki direct Bedroom ɗin sa ta wuce da shi ,tana ƙwantar dashi a saman lafiyayyen Bed ɗin sa mai shegen ƙyau. Lumshe idanun sa yayi Surayya na rufe sa da Blanket tare da cewa " Ya Umair barci mai daɗi". Bata jira jin mai zai fito daga bakin sa ba ta juya tare da barin Bedroom ɗin tana nufar falo. Bin falon ta tsaya yi da kallo , sai taji wayar ta ta fara ruri . A hankali tasa hannu tana picking call ɗin kana ta kara A kunne tana furta" Hello Ammie". Yana lafiya ko?. Abun da Ammie ta tambaya kenan . Eh Ammie y samu barci ne yanzu haka , zan zauna da Yaya anan Har zuwa lokacin da zai manta da wannan yarinyar a zuciyar sa da rayuwar sa . Kuma zanyi kokarin ganin ya amince ya zauna a nan Nigeria bai bar ƙasar nan ba.
Hummmm Ajiyar zuciya Ammie ta sauke kana tace " Ohk to ba damuwa , Allah ya taimake mu , ka sanyaya zuciyar wannan bawa naka". Amin Ammie cewan Surayya tana ƙare cewa " Sai munyi waya .Ohk Ammie tace tana datse kirar . A hankali Surayya ta nufi under ground don anan ɗakin da duk tazo gidan anan ɗakin ta yake . Nufar Bedroom din ta tayi wanda anan ta tadda komai tsaf kaman tana nan a koda yaushe,don rabon ta da Bedroom ɗin tafi shekara guda . Fitowa tayi kai tsaye ta nufi Kitchen don haɗa mawa Ya Umair dishes sanin kan ta ne ya farka daga barcin sa zai iya buƙatar abun da zaici ,wannan yasata nufar Kitchen ɗin don fara shirya masa Abun da zai taɓa .!
***
Ɓangaren Umaima kuwa bala'i yanzu take don Yayan Ashiru wato Yaya Uwauwa fita tayi daga ɗakin nata wanda yake falle ne ɗaya , babu abun da aka sanya sai gado da durowa , da kujerar mai cin mutum biyu guda ɗaya komai nata na ɗan talaka ne . Fitar da yaya Uwauwa tayi gidan ta bari baki ɗaya ,kowa ta gani a hanya sai ta furta gashi can Umaima daga kawo ta ɗaki ta fara amai ,ta taho masu da cikin shege , wallahi Ashiru ba zai shiga ɗakin ba yanzu iyayen ta sai sun zo sun ɗauke ta . Haka take sambatu na masifa kowa ta gani a layi sai ta fallasa , kamin magana ya iso gidan su Umaima kunsan ƙaramar unguwa tuni magana ya gama karade layin da ko'ina . Koda ta isa gidan su Umaima cikin dandazon dangi da ƴan uwa da abokanan arziki a wannan lokaci ta kama ƙugu tana faɗin su taho su dauki yar su ,dama sun san yar su watsatstsiya ce suka liƙa mawa ƙanin su , to su zo gashi ta kunso ɗan zina , maza su taho su tattara koman su ,su fitar da ita daga gidan su . Kallon ta Kowa keyi yayin da Yaya Hannatu ta nufo Yaya Uwauwa tana cewa " Kaman ya ban gane ba.? Umaima yarinya ƙarama kuma kuka taho mana da wannan sharrin akan ta?. Sharri ai mu bamu saba sharri ba ,gashi can ta kilaya Amai kaman zata fidda yan hanjin ta kuce sharri . Hummmm ko wacce burga zakuyi kuyi dai ,dama kun san yarinyar nan watsatstsiya ce , to mu gidan mu duka ba shegu bane . Hannu yaya Hannatu ta ɗaga tana shirin Wanke fuskar Yaya Uwauwa da mari Nan Umma tayi saurin riƙewa tare da faɗin " A'a dakata Hannatu Rabu da ita maza yanzu kuje ku dawo mun da Umaima .!
Wani irin zafi zuciyar yaya Hannatu keyi kana tace " Wallahi kinci Albarkacin Umma ,da badon haka ba,sai kin yaba ma aya zaki ,meye a dangin naku ban da tsiya da tijara,kuma gashi kunzo kun nuna mana hali ai . Kuma kusani Wallahi Umaima ta bar Ashiru har Abada . Juyawa yaya Hannatu tayi bata jira jin na bakin Uwauwa ba ,ita da su Lawisa kusan su huɗu suka ɗauki mayafi suna nufar gidan su Ashiru don dawowa da Umaima . Yayin da Yaya Uwauwa take wani zambaɗa sauri don tuni tayi gaba ta isa gidan basu zo ba . Da isan ta ne ta shiga ɗakin da har yanzu Ashiru bai fito daga ɗakin matan gidanab fiye da goma sha sun cika dakin kowa na Allah wadai . Itako Umaima sai kuka . Ji tayi Yaya Uwauwa ta fizgota tana yo waje da ita zuwa tsakar gidan. Dai dai su Yaya Hannatu na isowa . Ke baiwar ALLAH iskan cin ki ya fara yawa fa.!
*Zamu kammala book 2 don haka idan mun kammala book 2 masu saye ₦300 ne complete , Idan kuma duka muka kammala masu sayen complete 2 and 3 ₦600 ne .*
*AUNTY MMN TEDDY*
*R*
*Littafin THE SEXY BOSS na kuɗi ne ban yarda ki karanta mun ba tare da kin biyani haƙƙi na ba... Regular group ₦300...Vip group₦500... Special ₦1000 via 6037312299 Mohammed Aisha keystone bank ko kuma ki tura katin MTN ta wannan number 08081202932 Idan VTU transfer zakiyi ki tura kai tsaye ta wannan number 09061466409*
_Happy New year to u and all ur near dear ones💃 wish you all only the best..great health and happiness, peace, sucess and learning in Al u Do...#Welcome 2023🕊️_
*END OF BOOK 2*
Yaya Hannatu ne yi ɗammara da mayafin ta tana kallon Yaya uwauwa da take daɗa surfa masifa. Ke baiwar Allah na rantse da ALLAH kika kuma taɓa Umaima sai kusa zubar maki da jini ,kawai daga yarinya tayi amai shikenan sai kuce ciki , wato ba'a amai haka kurum kenan. To bari gargaɗeki mu mun karbi Umaima , kuma kisani daga yau mun rabata da ke da ahalinki dashi kan shi Ashirun rabawa ta har Abada .don haka kuja kunnen ɗanko. Idan kuma yayi kuskuren kawo ƙafarsa ko bakin sa to duk Abun da yabiya baya shiyasa Ni . Yaya Hanne tana gama maganan taja hannun Umaima dake kuka kaman ranta zai fita. Yaya Hannatu don ALLAH kuyi haƙuri kuskure ne da rashin fahimta ,amma ina son Umaima ,ficewa yaya Hanne tayi ,kana Lawisa ta tsaya tana kama ƙugu tare da bin gidan da matan Gidan da Kallon uku saura ƙwata . Humm shiyasa aka talaka bai ya samun wuri ba. Ku kalla gidan da Umaima ta fito ba kaman wannan gida da aka jefota Aure ba. Me kike nufi kenan? Cewan Yaya Uwauwa tana matsowa kusa da Lawisa da ta cigaba da cewa " Eh mana ai gaskiya na faɗa . Kalli da Ashirun wani zagalo dashi ,ai wallahi Umaima ta wuce mawa Ajin Wannan da gidan nan baki ɗaya ,dama karamci aka maku amma kun nuna baku san hakan ba.
Kamin taji wani magana da zai fusata ta ta juya tare da barin gidan Su Ashiru da ƴan biki cike da dangi da yan uwa .
***
Da sanyin safiya ne Surayya ta miƙe cikin sauri ganin yanda rana ya fito har 8:35am bata farka ba sai yanzu . Saurin fitowa tayi izuwa falo , wanda dai Umair yana bamawa wani mai aikin gidan nasa , jakarsa irin babban nan na matafiya wanda sojoji ke tafiya dashi. Saurin saukowa Surayya tayi tana hugging din Umair tare da cewa " morning Yah Umair. Shafa kan ta yayi yana cewa " Kin tashi.? Gyada masa kai tayi alamun eh. Ohk yanzu ki shiga ciki ki kimtsa , ga breafast ɗin ki a dining area , Ni zan wuce Germany yanzu zanbi jirgin 9:00am ,nayi magana da Julayb zai zo ya ɗauke ki ya mayar dake gida. Ƙwallah ne ya ciko idon ta ,kana a shagwaɓe tace " Ya Umair me yasa ba zaka zauna anan ba Pls ya Umair ka zauna damu. Ammie zata nemo maka mata mai kyaun gaske fa fiye da Umaima.!
Ba zaku sami kamar Umaima ba ita ɗin ta daban ce , Zaman can zaifi mun fiye dana zauna anan a kowacce rana tunanin ta nake yi bana iya hasala komai Surry , matso kiji . Yayi maganan yana kallon Surayya da idon ta ke fidda ƙwallah. Baki ji komai ba?.
Kallon sa Surayya tayi cike da rashin fahimta kana tace "Yah Umair banji komai ba. Hummmm nisawa yayi yana sauke ajiyar zuciya kana yace " Har yanxu jiki na ƙamshin turaren ta yake yi . Bazan taɓa iya mantawa da Umaima ba. Je ki shirya . Yana faɗa mata haka ya fara takawa yana barin falon . Bin sa da kallo tayi kawai sai ta fashe da kuka tana fadawa saman kujerar falon , Tabbas da gaske ne ya Umair ya kamu da So.! So zazzafa ,wanda zai iya saka shi ko wani hali . Cikin sauri ta nufi gidan ƙasa don ɗaukar wayar ta ta sanar mawa Ammie don ta dakatar dashi daga wannan tafiyar .
***
Bayan tafiyar Hajiya Mulayka ne Hajiya Turai ta fara faɗawa Duniyar tunani , wanda sam ta gaza fiddo mawa kan ta da mafita . A hankali ta fara tunano mawa kan ta mafita daban daban ,kana Tana wannan kaiwa da dawowa ta furta' Mai jidda". Shiru tayi tana tunani kamin tace " Anya wannan yarinyar nata tana da Raye kuwa?? . Rabona da wannan a halin Kusan shekara goma sha takwas tun da ta haihu ta rasu ,ban kara komawa wannan dangin ba ,dole na fara kira na tambaya , a yanzu ba sharri nake son kulla masa ba ,neman wanda zai tarkata mun kaf dukiyar sa nake yi. Wanda dole babu wacce zata iya sai jini na.! Dole a satin nan na leƙa ƙanwar mahaifiyata wato Hajiya Balki.
Wai shin wacece Hajiya Turai.??? . Hajiya Turai ta kasance macace wayayyar gaskiya , tun tana yammatan cin ta haka take , mahaifin su shine Ƙani Wurin Hajiya Balki , wato kakan Umaima . Su biyu Allah ya basa , daga ita Sai ƙanwar ta wato Umman Umaima da ta rasu Sunan ta bilkisu . Tun tasowar Hajiya Turai ta nuna ta fi ƙarfin a nuna wannan dangin ace yan uwan ta . Idan ka ganta a to mutuwa ne wanda ya zaman mata dole sai tazo ko tarar biki bata zuwa bare kuma ta ɗauki jiki ha ka kurum ta taho. Tun da Umaima take sau ɗaya ta taɓa ganin wanda a yanzu ko ta ganta zata wuce itama ta wuce basu san juna ba. Iyayen Hajiya Turai da Balkisu duka basu yi tsawon rai ba ,don mahaifin su ya rasu ita Hajiya Turai tana da shekara 15 a duniya yayin da Umman Umaima keda shekara sha ɗaya . Ba kuma ayi shekara ba Mahaifiyar su ta rasu . Wannan yasa Hajiya Balki cewa a dawo mata dasu gaban ta da zama. A lokacin da Hajiya Turai ta fara yammatan cin ta ne , ta gummaci da zaman gidan Hajiya Balki gwara taje G.R.A aikatau daganan tasan zata lalubo miji na nuna mawa sa'a kalan wanda take so da buƙata. Ita dai Balkisu a gaban Hajiya ta zauna yayin da ita Turai ta debe jiki aiki a G.R.A ,wanda ita ko aikin ne ba a kowani gida take yin shi ba ,sai taga irin Commisioner ko irin manyan masu kuɗi .a haka ne ALLAH ya bata ɗaya Tamkar da dubu mutum mai tawakali Son talakawa a kuma wannan lokaci n yana kujerar sa na commioner of finance , a haka abu kamar wasa yakai ta ga Auren Alh Ahmad moddibo a wannan lokacin ,ko iyayen ta bakowa ta nema ba ,don iyayen duniya da kalan dangi su suka daura mata Aure. Tun da tayi Aure bata ƙara bibiyar dangin ta ba , rayuwar ta kawai take kusan shekara talatin. Sau biyu tazo tun bayan Wannan nan Aure nata shine rasuwar mahaifiyar Umaima Balkisu , Wanda auren Balki babu ita ba ƙafarta sai dai mutuwar ta da tazo ,a ranan da tazo a ranan ta juya. Bata ƙara bibiyar su ba ,sai da Umaima takai shekaru Biyar ne ,sannan ta tazo tayi mata abun arziki tun daga nan har iya yau Hajiya Turai bata ƙara zuwa wurin dangin ta ba ,haka koda sun kirata a waya tun tuni bata ɗauka. A yanzu ma babu wanda yasan layin ta. Don ta share kowa a lissafin Rayuwar ta .
Cigaban labari.!
Juyawa tayi tana sakin wani irin murmushi ,kana tace " kece zaki mun komai.
***
Ɓangaren Umaima kuwa , Tasa ta Umma tayi tana hawaye tare da faɗin Umaima waye yayi maki Ciki? Umaima abun kunya kika ɗauko mana.! Kun tasa ta kuna ta mata magana bayan kunsan waye yayi wannan cikin eiye kuka wannan maganan . Auwalu ne ,kuma hukuncin da bulalai ne dole a kai shi ga Shari'a ,ai sace ta yayi. Cewan Hannatu tana haki. Umaima faɗa mana waye yayi Maki.... Baba Sule ne ya shigo Ɗakin da wani irin murtikeken bulala , nan take ya fara zuba mawa Umaima tana ihu tare da faɗin Baffa don Allah kayi haƙuri , wallahi ba Auwalu bane.wani bulala ya zuba mata shaffff a gadon bayan ta ,wanda yasata gantsarewa tana furta " Wayyo Ni Umma na shiga . Waye yayi Mali wannan kunyar? Cewan Baba Sule yana dakatawa tare da yin numfarfashi. Ba Auwalu bane.! Tayi maganan ciki. Dassher murya wacce da kyar ya fita. Waye??? Cewa Baba Sule.
"UMAIR ".
Ba su Umma ne kaɗai suka firgita ba har Bana sule sakin bulalan yayi nan take yana furta" Umair.! Babu shakka shine wallahi fyaɗe .! Kawai sai ta kuma rushewa da kuka mai ban tausayi da tsuma zuciya .
Girgiza kai Baba Sule yake na mamaki , kana yace ' Hannatu bata ruwa
Umma taho ina Son magana dake .a hankali Umma jiki a sanyaye ta fita tana bin bayan Baba Sule .
***
Kaman yanda Umair ya ƙudrta haka ya faru safiyar littinin ya yi masa ne ƙasar Germany , wanda tun da ya isa bai iya hasala mawa kan sa komai ba.layin sa ya sauke ƙasa yana maida na wannan kasar don bai bukatar kira daga kowa , Julyb ya tuna da shine ya fara sanar masa da An ɗaura masa Umaima aure da Wani ba shi ba. Cije lips ɗin sa yayi na kasa tana furta me yasa bani ba?. Na bar Nigeria bari na har Abada.!
***
Hajiya Turai ban gane me kike nufi ba? Kina nufin yanzu Bakya bukata ta a aikin da zanyi maku na Umair? Cewan Ru'aifa tana fiddo da idanun ta ga Hajiya Turai ,wacce take kishingiɗen cikin doguwar rigar lace