Showing 3001 words to 6000 words out of 27378 words

Chapter 2 - The Sexxy Boss Part 2 Complete Hausa Novel By Maman Teddy .txt

01 Jan 2025

3400

take fadi kenan ta kasa hasala komai don azaban da takeji na ƙarshe ne , kusan mintu sha biyu ya ƙara yana buga mata gotso tare da feshin ruwa , kana ya lafa yana jin ta cikin dasasheshiyar Murya da tayi kuka har ta gaji take faɗin " wayyo Umma zan mutu. Miƙewa yayi daga kan ta yana faɗin ke Da'alla ya isa ,ai na gama.! Sauka yayi daga saman bed ɗin yana maida sport nicker din shi ,bai tsaya saka singlete ba ya fara takawa da nufin shiga privacy , Gani tayi ya juyo yana takowa zuwa inda take . Hannun sa yasa yana tallabo fuskar ta da duk suka kumbura idanun ta kuwa da ƙyar ta ke iya buɗe su . Shiru yayi kaman mai nazari ,sai kuma ya furta " Sannu Kinji.! Kuka ta cigaba da yi don haushi n sa taji ,ji tayi kaman ta kashe shi tabar ganin sa a dorar duniya . Ganin ta cigaba da kuka tana kauda kan ta gyefe yasa shi ,cikin tsawa cewa " Oh ke laifi fa kika mun ,na zaɓi na hukunta ki ta wannan hanyar, tonma meye nawa na baki hakuri? Da'alla malam rufe mun baki kiyi mun shiru , idan kuma ba haka ba , na shiga har na fito baki mun shiru ba ,to ƙwana zanyi ina cin gindin ki babu ruwa na damuwar taki ce. Saurin rintse idon ta tayi jin yanda ya fado kalmar gindi babu sakayawa ,kaman ba private part ba . Juyawa yayi cikin takon sa na matashi mai ji da jini a jika yana cigaba da faɗin " Wannan shine hukunci n ki , kuma ma ai ba'a fara komai ba ,yanxu dai za'a fara .
nufan privacy Kan sa tsaye yayi babu wata damuwa a ransa ,hasali ma wani irin daɗi da sanyi yake ji a ransa da zuciyar sa ,tamkar wanda aka masa babban busharar alheri.




****


Ɓangaren gidan su Umaima kuwa a yanzu har gidan Radio an kai maganan ɓatar ta , wanda Fatima a yanxu ta fara tsorata jin Umaima shiru bata kira ta ba ,kuma itama idan ta kira wayar bata shi ga. Kullum bata da karsashi ,abinci Bata iya ci , tun tana danne damuwar ta har ta kasa , wanda a yanxu iyayen cewa suke babu abun dake damunta illa kewar Aminiyar nata ,nan ko ita kadai tasan meke ɗawainiya da ita. Tun daga Lagos a kamo Auwalu wanda da safiyar Lahadi suka sauka a garin , Ko gida ba'a wuce dashi ba ,aka ɗaure shi Paul na icen , dukan shi matasan layin keyi , duka bana wasa ba ,don ya tabbatar masu da Umaima bata tare dashi . Tun da suka je ya nemeta ya rasa . Wannan yasa harda nasu gora ake jibgar sa a saman Paul , idan ya sume a ɗebo ruwa a bokiti a sheƙa masa . A haka gari yayi haske mutune aka fara taruwa ,kowa na jefan shi da Tofin Allah tsine.








*Littafin na kuɗi ne ban yarda ki karanta mun baki biyani ba ,kuyi hakan keda ALLAH ,ga masu buƙatar littafin THE SEXY BOSS regular group₦300 vip group₦500 SPC₦1000 via 6037312299 Mohammed Aisha keystone bank ko ki tura katin MTN ta wannan number 08081202932*


*AUNTY AISHA MMN TEDDY*
*C*






Ɓangaren gidan Umma Ramatu kuwa hankali a tashe yake , musamman yayyun Umaima don dukan su kowa ya taho gidan baya iya fita , kowa tunanin a kowani lokaci za'a iya ganin Umaima yake . Cike da ihu da kururuwa Hajiya Balki ta shigo gidan , ƴar tsohuwa hannun ta aka duka biyu , Ina Rahmatu take? Rahmatu yanzu wannan kun riƙe mun Amana kenan? Yanxu marainiyar Allah ce kuka bari rayuwar ta ke barazanar salwanta? . Magana Hajiya Balki take cike da ɗaga murya da hargogowa . Ƙwallah Umma Ta goge da habar zanin ta kana tace " A'a Hajiya Ƙaddarar Allah ne . Yi mun shiru , sakacin ku dai. Ai labarai na zuwan mun ,yanda Umaima kullum da sanyin safiya ta gindin rijiyar masallaci ɗebo ruwan subahi , haka nan ma da yamma take , duk don bakyace kika haife ta wannan shine dalili. Shiru kowa na tsakar gidan sukayi ciki harda su Yaya Hannatu , don sun san wacece Hajiya Balki ,mahaifiyar mahaifin su wato malam Ibrahim mahaifin Umaima . A duniya bata da jikar da take so ,suke wasan jika da kaka sai Umaima , don itace Auta A wurin Malam Ibrahim ,kuma aƙwaita da barƙwanci ,duk ɗaurewa irin na Hajiya Balki ta zauna da Umaima sai tasanya ta dariya , duk da kuwa a cewan ta bata wasan jika da Kaka ,amma suna taɓawa da Umaima . Abun da ita kan ta Umaima bata sani ba shine , Umma Ramatu ba itace ta haife ta ba , mahaifiyar ta Allah yayi mata rasuwa wurin Aihuwar ta ,wannan yasa Umma Ramatu shayar da ita , kasantuwar Malam Ibrahim ne dama Mahaifin nata , kuma sun yi zaman mutunci da amana da Umma Rahmatu , lokacin da ta rasu Umma ta shiga halin damuwa ainun , duk da kasantuwar an auro ta daga dangin mijin a matsayin ƴar Hajiya Balki take , ita da Malam Ibrahim auren zumunci akayi ,da kuma yanda Hajiya Balki ta nuna fifiko akan ta da Umma ,amma bata taba raina Umma Ramatu ba ,haka ba'a taɓa jin kan su ba. Haihuwar ta na fari wato Umaima ta rasu ta bar duniyan.




Wannan yasa Umma shayar da Umaima ,kuma har ya wannan lokaci ana tunanin su Umaima bata taɓa sanin Wai ba Umma ce ta haife ta ba . Haka dangi da yan uwa wanda suka san ba Umma bace mahaifiyar Umaima Babu wanda ya taɓa magana akai ,har ya wannan lokaci . Amma abun da basu sani ba shine , ruɗun tsufa irin na Hajiya Balki tuni ta sanar mawa Umaima cewa " Umma ba itace ta haife ta bA , an yi ƙwana da ƙwanaki Umaima idan taje ta dawo zata je gidan Hajiya Balki tace " Hajiya wai da gaske ne ba Umma ta haife Ni ba? , Nan zata ce mata eh , duk abun da tayi maki na
Cutar wa ki zo ki sa meni nayi maganin ta .


Wannan maganan ta Hajiya yasa Umaima yarda ,don har hoton mahaifiyar ta ta nuna mata , shiru tayi tun daga lokacin bata taɓa faɗawa Kowa maganan Hajiya ba ,tabar ma cikin ta . Sau da yawa tana ƙara jin ƙaunar Umma ,a cewan ta ita ɗin uwa ce ta gari ,mai karamci matuƙa...


Jin an mawa Hajiya Balki shiru yasa Ta ɗaura hannu aka tare da sakin ihu tare da cewa " Au babu Wanda zai tankani yace mun wani abu . Kamin kowa yayi magana sai ga Malam Ibrahim da yayan sa Malam Sule sun shigo gidan cikin sauri , Duƙawa sukayi gaban Hajiya Balki suna aikin bata baki da rarrashin ta . Ɗago da fuskar ta tayi kaman mai nazari kana cike da firgici na tsufa tace " Kunji labari akan Umaimatu kuwa? Umaimatu tana wani hali . Ki ƙwantar da hankalin ki Hajiya Inshaallhu a ko ina Umaima take Allah zai bayyana mana ita bi rabil rahmti. Cewan Malam Sule . Juyawa Hajiya Balki tayi tana kallon inda Umma ke tsaye . Ramatu ɗauko tabarma ki shimfiɗa mun a tsakar gidan nan . Cikin sauri Umma ta juya tare da nufar ɗakin ta don ɗauko mata tabarmar kaman yanda ta buƙata. Yaya Hannatu ne ta dafa ta tare da taimaka mata ta miƙar da ita tsaye .tana ɗan dingisawa ta nufi Tabarmar da Umma ta shimfida mata a inuwa ta zauna tana furta " Bismillahi".


***




Tun da Umair ya fito daga Privacy yake shirin shi kallon inda Umaima yake bai ƙara ba , shi sunan ta ma bai sani ba . Juyawa yayi yana shirin fita daga Bedroom don don Asibiti zai nufa yanzu. Jin shashsheƙar ta yasa shi dawo da ƙafar sa baya kana yace " Ke ki tashi ki shiga privacy ki gasa Jikin ki , kar ki karambanin ƙin gasa wurin da ƙyau , idan ba haka ba ,Ni bai dame Ni ba , ƙwana uku zanyi ina amfani dake , juyawa yayi yana ɗan sosa sumar kansa da yake a ƙwance kana yace " Kin cika mai Sa'a da har Umair zai ƙwana uku yana... Shiru yayi bai ƙarika maganan ba jin yanda cike da tsiwa da a tunanin sa bakin ta ya mutu ta fara cewa" Waye sunan ka? Umair ko?? Bari na faɗa maka wani Abu ka sani , shi rayuwar nan komai fararre ne kuma ƙararre . Duk iskancin ka giyar kudin ka ,ka sani anyi wanda suka fika a duniyar nan.


Wallahi ba zan taba yafe maka abun da kamun ba ,kuma a duniya nake roƙon Allah ya saka mun ba sai mun je can lahira ba . Kuma ina roƙon Allah cin mutunci na da kayi ka kyeta mun haddi na na ya mace ƙarama baka duba shekaru na ba , Allah na roƙeka kasa sai an mawa ƙanwar ka , kai Ni ƴar cikin ka ma nake so a mata haka . Allah ka amsa a matsayi na na marainiya wacce ta rasa uwa tun da nazo duniya.




Cak yaja ya tsaya ,tun da yake babu wanda ya taɓa masa irin wannan Addu'oi munana haka. Ke ..! Kasa magana yayi sai kuma cewa yayi " Ohk ƴaƴana kika ce Allah yayi masu haka?. Cije laɓɓan ta tayi cikin jin wani irin zafi tun daga ƙasan ta har saman ta , kawai sai ta saki murmushi tare da cewa "Yayi maka zafi ne? Ai wannan kasa shi ruwan sanyi ne , sai ka gani an mawa ƴar cikin ka fyade a gaban idon ka tukuna anan zafin take..! Takowa yayi zuwa inda take yana tsayawa akan ta ,ita kuma tana miƙewa daga zaune tare da bin sa da wani irin kallo na tsantsan tsana da ƙyara.


Ohk pretty good. Yayi kyau , ke zaki haifa ƴaƴan da cikin ki , sai muga ya zakiyi idan abun ya faru??. Wani kallo ta watsa masa na rashin fahimta ,kamin ya bushe da wani irin dariya da sai da hanjin cikin ta ya kaɗa. Baki fahimta ba ko? Yayi maganan yana sunkuyowa tare da kallon ta ido cikin ido. Calm down ƴar Baba , Auren ki zanyi .! Yass hakan zanyi naga ƙaryar wannan shegen bakin naki . Mu aifa ƴaƴan ayi masu fyaɗan a gaban idona dani dake duka. Kaman yanda na faɗa maki shine zan cigaba da kwanciya dake har na tsawon ƙwana uku mrs British Hahaha , dafa kumcinta yayi da hawaye ke sauka mata. Wai ina turancin yayi ne? . Zan Aure ki ,da hannu na zan maida mawa iyayen ki ke ,sannan na nemi Auren ki .




Me kake ɗaukar kan ka ? Kuma me kake ɗaukar iyayen nawa? . Talakawa.! Ya bata amsa kai tsaye , kana ya maida bakar glshin sa yana cigaba da cewa " Kuɗi ƙalilan zan watsa masu ,su kuma su bi kaman kaji su bani ke na dawo dake gida na.




Kai Malam kana ji iyaye na ba haka suke ba ,anan ne zaka gane kuran ka ". Tayi maganan tare da fucike hannun sa da yake shafa gyefen kuncin ta dashi . Ohk zamu gani . Yanxu abun da nake so dake ki shiga Privacy ki gasa Virgina ɗin ki daƙyau don tafi ko ina daɗi . Yayi maganan yana kashe mata ido na tacewa . Kasa magana tayi don al'amarin sa ya girme mata. Kan ki zaki taimaka ,idan ba haka ba kuma kullum ayi ta Sex ba gashi ,ƙarshen wurin tashi aiki zaiyi ,kin ga kanki kikayi mawa... Ya ƙare maganan tare da ficewa daga Bedroom din . Bayan da tabi da kallo , kawai sai tasa hannu aka tana sakin wani irin galabaitaccen kuka...!








*Littafin na kuɗi ne Regular grp ₦300 vip group₦500 SPC ₦1000 via 6037312299 Mohammed Aisha keystone bank ko kuma ki tura katin MTN ta wannan number 08081202932*
*D*




*Littafin THE SEXY BOSS na kuɗi ne ban yarda ki karanta mun ba tare da kin biyani haƙƙi na ba... Regular group ₦300...Vip group₦500... Special ₦1000 via 6037312299 Mohammed Aisha keystone bank ko kuma ki tura katin MTN ta wannan number 08081202932 Idan VTU transfer zakiyi ki tura kai tsaye ta wannan number 09061466409*
*D*




*Littafin THE SEXY BOSS na kuɗi ne ban yarda ki karanta mun ba tare da kin biyani haƙƙi na ba... Regular group ₦300...Vip group₦500... Special ₦1000 via 6037312299 Mohammed Aisha keystone bank ko kuma ki tura katin MTN ta wannan number 08081202932 Idan VTU transfer zakiyi ki tura kai tsaye ta wannan number 09061466409*




Kuka Umaima ta juma tana yin shi mai ban tausayi na narkar da zuciya , a yau ta gama nadamar Son kuɗin ta ,wanda duk son ka dasu wata rana dole zaka mutu ka bar su , a yau gashi ta jefa rayuwar ta cikin watangariri , tasa rayuka da zukata da dama cikin tashin hankali ,akan son ranta kawai . Kuka take tana ƙarawa har da ƙyaƙyatawa kana ta ɗaga hannayen ta biyu sama tana Addu'oi ,don Muryar ta baya fita saboda tsaban sheƙewa da maƙoshun ta yayi don kuka . Kusan awa biyu ta ɓata bata ko iya motsi ,jin ta take ta zama kaman wata konho fiyau take jin kan ta ,kaman a iska . Tunani take ta ina zata iya miƙewa ma tsaye ,don tsoron hakan take ji , kasantuwar ji da take kaman a iska take ,babu komai da take ji mai nauyi a jikin ta . Ƙafarta ta motsa tana ƙoƙarin saukewa daga saman gadon zuwa ƙasan tiles Nan ta Saki wani irin azabtaccen kuka ,na wahala ,wayyo Umma ,Hajiya Hajiya na shiga uku ya gama da rayuwa ta.! ALLAH ya isa na mugu azzalumi , wallahi sai ka gani Inshaallh ". Ta ƙare maganan kuka na cin ƙarfin ta . A haka tana kuka take motsa ƙafan kaman wanda yayi mata tsami , sai kuma ta dura a saman ƙafafun nata ,tana fara jan jikin ta tare da rarrafawa ta nufi inda taga ya fito don tafi tunanin nan ne toilet ɗin . Da rarrafawa ta shiga don ta kasa takawa da ƙafafuwan ta a haka ta shiga bathroom ɗin .




Sauke ajiyar zuciya tayi ganin komai na wurin fari ne ƙal ,bin ko ina take da kallo , kamin a zuciyar ta tace " Anya nan Toilet ne kuwa? , Idon ta ne ya sauka akan baf da squater yasa ta girgiza kai a hankali tana faɗin Toilet ne . Tsawon lokaci ta dauka ta rasa ta yanda zata yi amfani da komai ,don tsoron tabawa take ji , a tunanin ta shima kar yazo yana laɓe yana kallon ta itace bata sani ba . Wannan yasa ta juyawa tana komawa inda ta fito , a wannan karon bata nufi gadon ba , Blanket kawai taja tana ƙwanciya a saman sofa cushine tare da lumshe idanun ta da suka sauya daga fari zuwa jajaye . Fuskar ta da idanun ta duk a kumbure suke . A hankali take tuno da rayuwar ta na baya .


Ƙiirrrrr taji motsi kaman na ƙararrawar ƙofa. Cike da mamaki take kallon Shatin Shadow Kaman na wata mace .! A Hankali ta furta mecece wannan ai , dama aƙwai mata a gidan nan . Banza tayi tana komawa tare da lumshe idanun ta , can jin ba'a bata umarnin shiga ba ,yasa Badi'a ɗaga wayar ta tana kirar Sir Umair . Ohk Umaima taji matan tace tana danna wasu nombobi a jikin glss door ɗin sai gashi ya buɗe , cike da natsuwa take takowa zuwa inda Taga Umaima ƙwance , Sunkuyawa tayi a hankali a matsayin ta na Nurse tana dafa saman goshin Umaima da taji shi zafi rau . Sorry dear . Sir Umair ne ya turo Ni ,na duba ki tare da baki magunguna da zai rage maki zugi . Wani irin kallo Umaima ta watsa mata ,tana daga ƙwancen da take. Cigaba da magana Badi'a tayi da cewa " Yanzu zakiyi iya watsa ruwa ki gasa jikin ki ,ko Ni na taimaka miki?.




A matsayin ki na wace kenan? . Umaima tayi maganan tare da muskutawa tana miƙewa daga zaune ,don kirar sunan Umair da akayi nan taji ciwon nata ya tafi mata don haushi da takaici . Cike da rashin fahimta Nurse Badi'a tace " Eyya Doctor Umair ya turo Ni. Ga lunches ɗin ki can ,idan nayi maki allurai sai kici abinci ki ƙwanta. Ke baiwar Allah tattara ki fita ki bani wuri. Idan kuma kin ƙi duk abun da nayi maki ,ki sani ki kuka da kanki. Ki koma ki ce masa Ni Umaima nace " In shi ya isa yazo yayi mun duk abun da kika lissafa zaki mun ,ina jiran shi ,fita ki bani wuri...... Tayi maganan a tsawa ce ,wanda yasa cikin sauri Nurse Badi'a ta aje mata basket ɗin tana cewa " Ohk ma". Ɗaukar ƴar box ɗin ta tayi cikin sauri tana fichewa daga Bedroom din , a zuciyar ta tana tunanin wacece Umaima? Kodai Umair yayi aure ne dama? Ko kuma already yana da matar sa ce ,sune basu taɓa sani ba.




Bayan Nurse Badi'a ta fita ne Umaima ta kalli Basket din dake shaƙe da different types na dishes kala kala , ƙamshi duk ya cika ta , amma bakin ta ba dadi ,wani irin ɗaci ma takeji . Ƙwallah ne ya ciko idanun ta ,tuno da ada baya yanda take ,cin abinci kaman ita ce tayi kan ta . Kullum a haka take ,bata ma iya sana'a indai bana ci bane . Sauke ajiyar zuciya tayi tana tuno da malaman Maths ɗin su , da tana shigowa idon ta akan Umaima yake , don tasan a tauna take kullum ,nan cike da masifa zata ce fiddo da abun bakin ki. Don dole Umaima zata fiddo da komeye take ci ,ta wurgar ta Window ,sannan malaman zata rabu da ita . Allah sarki Malama Ko tana ina Oho .


***


A

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login