Showing 27001 words to 27378 words out of 27378 words

Chapter 10 - The Sexxy Boss Part 2 Complete Hausa Novel By Maman Teddy .txt

01 Jan 2025

3404

da akayi masa ɗin kin bubu. Sosai ya fito da kuɗin da kuma hutun ta. Ƙwarai ki zame hannun ki , buɗe jakarta tayi tana fiddo mata da raba dubu ɗari guda biyu 200k tana wurga mata kaman takardu kana tace 'Na samu wacce zata aure shi , kuma nasan mahaifin sa dole zai Amince da hakan tun da yar ƙanwata ce marigayi ya . Hannu Ru'aifa tasa tana ɗaukar kudin kana tace " Wannan ladan wahalar da nayi maki ne kika biyani . Amma ki sani ina SO.! tayi maganan tana kecewa da dariya ta yan bariki kana tace " Baki fahimta ba ko Hajiya?. Umair nake so , kuma ki rubuta ki aje bazan taɓa yarda Umair ya kuɓce mun ba har ya Auri wacce kk mafarkin ganin ya Aura. Sai anjima.! Miƙewa Ru'aifa tayi tana barin hajiya Turai anan wurin . Kamin daga bisani Hajiya Turai ta sheƙe da dariya tare da faɗin Yaro yaro ne.!




***


Ɓangaren Ammie kuwa hankulan ta ya tashi a ranan da Umair ya bar Nigeria kwana tayi bata rintsa ba tana kai Addu'oin ta ga mahalicci , haka yau gashi kusan kwanan sa uku amma ko takira baya shiga .shi kan shi Daddy Hankalin sa ya tashi ,daurewa kawai yake irin nasu ta manya .don a idon Umair kawai ka kalla kasan ya kamu da mahaukacin so.! Wannan yasa Shi kan shi yake masa addu'a da ma duk wani Abu da yake yi marar kyau.
***
Daddy ne yayi shiru yana sauraren maganan Hjy Turai , kamin ta cigaba da cewa " Yar ƙanwata ce Uwa ɗaya Uba daya , Balki kike magana?. Cewan daddy Yana Kallon Hajiya Turai eh kwarai ita. Ohk yanzu Umair baya a natsuwar sa ,idan muka ce aure zamu sa shi a tension da yawa . Mu basa nan da 3 to 6 mount mu gani. Ni da kaina sai nayi tattaki na nemo masa Auren Yarinyar...!






*Na so ace mun kai Z sannan zamuyu completing book 2 ,ammma anan na kawo ƙarshen littafin THE SEXXY BOSS na biyu ,sai mun haɗu a book 3 . Masu jirar COMPLETE book 2 ₦300 ne kacal. Zaku iya Turo da katin MTN ta wannan number 08081202932 ko ki tura ta wannan account 6037312299 Mohammed A'isha keystone bank*






*ANTY AISHA MMN TEDDY*

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login