Showing 6001 words to 9000 words out of 27378 words
Chapter 3 - The Sexxy Boss Part 2 Complete Hausa Novel By Maman Teddy .txt
hankali take takowa tare da shigowa office din Sir Umair ,Wanda Jin ƙamshin Ru'aifa kaɗai yasa shi saurin ɗagowa don yasan tabbas yayi sabuwar baƙuwa . Zama tayi tana bin sa da kallo ido cikin ido ,duda shima bai sauke nasa tsayayyun idanun ba . Sunana Ru'aifat.! Ehemm?? Yayi maganan yana maida hankalin sa sosai akan ta. Gyara zama Ru'aifa tayi tana kallon sa tare da sakin masa wani irin murmushi na ƴan duniya tana ciza laɓɓan ta na ƙasa tare da cewa " i hope ka fahimci inda na nufa. Murmushi yayi mata hushiryar sa na bayyana ,yana sa hannun sa tare da shafa sajen fuskar sa . Lumshe idon ta tayi da take ƙara ƙankantasu a dole ga Sexy eyes tana gyara zaman ta. Gani tayi Umair yakai hannun sa tare da ɗaukar wani dan Remote Yana latsawa . Sai ga security ya shigo . Sir". Yace tare da maida hannun sa baya . Fitar mun da ita . Ke tashi ki bani wuri. Cikin sauri Ru'aifa ta ɗago tana kallon sa . First in her history ,tazo wurin namiji ya koreta ya nuna baya buƙatar ta . Wani irin ciza yatsa tayi na takaici zufa na karyo mata ,a lokaci guda idon ta yayi jah. Kar ka ƙara barin ko wa ya shigo ina buƙatar hutu. Ohk sir. Security n yayi maganan tare da shirin tasa Ru'aifa .
Kai da Allah ɗan dakata ,da ƙafana na shigo da ita zan fita . Dakatawa secutin yayi ganin ta miƙe tana shirin fita ,sai kuma ta ja ta tsaya , juyowa tayi tana kallon Umair kana tace " I will be back soon Umair". A sauka lafiya.! Yace mata tare da maida hankalin sa kan computern gaban shi . Har sun kai kusan daf da zasu bar office din ne ,Umair yayi kirar security n . Amm Nurse Badi'a Zata zo ,ita ka barta ta shigo. Jin haka yasa Ru'aifa saurin juyowa tana takowa cikin sauri zuwa inda yake. Kai tsaye tace " Me yasa ita zaka barta ta shigo? Ohk itace dadiron naka?. Kaman ba zai bata amsa ba ,don ya lura yarinyar bata da kunya , tabbas inda badon yau yana cikin annashuwa ba ,da babu abun da zai hanna shi hukunta ta . Ba ita ce dadiro na ba , matata itace cikakkiyar dadiro na , taje ta duba mun lafiyar ta ne , fuche ki bani wuri. Wani irin bugawa ƙirjin Ru'aifa yayi ,cikin sauri ta juya tana fichewa , wanda kamin ta bar farfajiyar asibitin ta fara kirar Hajiya Turai...
Cike da annashuwa da farin ciki Hajiya Turai ta ɗaga kirar don tasan haƙar su yakai ma gaci. Hello". Hello Hajiya anya kuwa kin san komai game da Umair kuwa? Har yana da mata ne baku taba sani ba ? Kuna ina hakan har ta faru , to Umair yana da Aure yana da mata ,kuma tunanin da muke akan sa sam ba hakan bane . Ke wannan wani irin shashanci ne? Shi ya faɗa maki? Ko kuwa labari kika ji ? To ƙarya ne wannan ba gaskiya ba. Hajiya Turai tayi maganan kan ta tsaye . Yanzu nan yake shaida mun da bakin sa fa.! What??? Hajiya Turai tayi maganan tare da tashi daga kishingiɗen da take . Oh ALLAH , ke Ru'aifa ki sani Ni ban yarda ba sam da wannan batun naki. Uban sa fa nake Aure. Idan Umair yayi Aure dole zan sani , don haka kar ki dawo sai kin san gaskiyar komai . Don nafi tunanin ba Aure ne yayi ba , indai shi ya faɗa maki Yana da mata ,to aƙwai wacce yake harin Aure ,kuma dole na dakatar dashi daga yin hakan . Yau Alhaji Ahmed zai dawo ƙasan nan ,zan tare shi da maganan Auren nasa , dole Ni zai bai mawa wuƙa da nama... Nisawa Ru'aifa tayi kana tace " To Hajiya zan cigaba da shiga jikin shi har na gano gaskiya ,ki bani ƙwana uku . Yowa...
***
Kallon Nurse Badi'a yake jin yanda take labarta masa Abun da Umaima tace , har tana cewa itace nan Umaima. Cikin rashin fahimta yace " Wacece Umaima?? Wurin matana Fah nace kije .! Yass Sir itace tace hakan ,wai itace Umaima. Shiru yayi yana tunani a zuciyar sa yana cewa " Ohk itace Umaima , wato dama sunan ta Umaima kenan. Ohk yanzu bari zan koma na rarrashe ta ,ki koma office ɗin ki. Ohk sir tayi maganan tare da juyawa , a zuciyar Badi'a cewa take " Gaskiya wannan tayi dacen duniya da har ta samu Dr Umair a matsayin miji , gashi ko ba'a ce ba kasan yana jin ta a ransa sosai , tun da ba haka yake mawa watsatstsun matan da suke sheƙe ayar su ba. Ko da yake ai ita matar sa ce . A haka ta fice tana tunani daban daban . Da ƙarshe ne ta furta gaskiya Sir Umair yafita ƙyau .
Bayan fitar Nurse ɗin ne ya miƙe tare da tarkata abubuwan buƙatar sa , don tun da ya baro gidan hankalin sa ke akan Umaima , duba time yayi wurin to 5 kenan , a sarari ya furta me be ma bata motsa daga inda take ba. Keys ya ɗauka yana fichewa cikin sauri , moton sa ya nufa , ƙirar wane yaro , yana shigar ta tare da ficewa daga farfajiyar asibitin . Yana kan driving ne wayar sa ta hau ruri , a hankali ya ɗau wayar yana furta sunan " Julayb. Hlo mutumin kana ina badai ka dawo ba?. Yas Ina cikin garin Lagos yanxu haka , a gidan ka daka saba holewa. Dariya Umair yayi fahimtar inda yake . Ammm tunanin Ya tsaya yi na Umaima tana wani hali yanxu , sai kuma a zuciyar shi yace " me yasa kake wani damuwa da ita ne?. Shareta..! Ohk Julayb ina zuwa zan ƙariko yanzu.
*Don ALLAH kar ki karanta indai baki biyani ba , Regular grp₦300 vip group₦500 SPC ₦1000 via 6037312299 Mohammed Aisha keystone bank ko ki tura katin MTN ta wannan Numbobi 08081202932*
*E*
*Littafin THE SEXY BOSS na kuɗi ne ban yarda ki karanta mun ba tare da kin biyani haƙƙi na ba... Regular group ₦300...Vip group₦500... Special ₦1000 via 6037312299 Mohammed Aisha keystone bank ko kuma ki tura katin MTN ta wannan number 08081202932 Idan VTU transfer zakiyi ki tura kai tsaye ta wannan number 09061466409*
Sauke Wayar Umair yayi yana juyar da moton shi zuwa gidan garden din sa,inda Aminin nasa Julayb yake jirar sa a can . Julayb abokin Umair ne tun da yarinta suke tare ,kuma ya kasance shi Ɗan Yayar Ammie Maryam ce , Abota ce sosai ke tsakanin su ta ƙwarai , wanda babu mai ɓoye mawa ɗayan sa damuwar sa , shima Doctor ne a Abuja yake aiki akasin Umair da yake Lagos . A wannan karon Umair koda suka haɗu da Julayb a farfajiyar gidan suka zauna suna firar yaushe rabo?sam Umair ya kasa mawa Julayb magana akan Umaima , sai dai hirar sauran ƴammatan su da suke yi , don shima Julayb an haɗu ne da an dace ,halin su ɗaya ,sai dai kawai shahara da tantiranci ne Umair ya yaga masa . Ɓata tsawon lokaci sukayi suna firar ƴammatan su ,su tabo wancen su hau dariya ,suyi firar wancen da yanda suke sex da ita , Abun da ba daɗin saurara . Kai mutumin wai ina Khady wannan yarinyar mai ƙibar nan ... Hahaha Dariya julyb ya sheƙe dashi kana yace " Ai Nurse ce ko? .eh mana Nurse kasan tayi Aure ai . A haba dai wai dama tayi Aure ,ta gama nacin akan ka?. Murmushi Umair yayi kana yace " Eh fa, kasan yanxu a gidan mijin mai ta koma sayar wa kuwa?. Me ka ga tana sayarwa?. Wani irin dariya Umair yasa wanda rabon da yayi irin ta shi kan shi ya manta . Kamin yace " Kai garin Ɗan wake .! A wannan karon bashi kaɗai ke ƙyaƙyata dariyar ba har da Julayb .garin ya haka ta kasance?? Oho mata nima a status ɗin ta naga tana tallah. Dariya sosai suke , wanda niko Mmn teddy da Haushin su ya ciyo Ni cewa nayi " Ai gwara ita ta dai tafi tayi Auren ta ta huta , ko bakomai lada take samu a ɗakin mijin ta ,ta fisu dai a hakan .
Kai mutumin ya kamata mu zo muma muyi Auren nan fa mu wuce wurin . Duk da ina tunanin da kamar wuya ace koda nayi aure xan daina neman mata a waje gaskiya .but Ina son Nima naji an fara kira na da Daddy". Cewan Julayb Yana Kallon Umair da shi ɗin shima shi yake kallo.
To kayi kamu kenan?wacece zaka Aura? . Umair yayi maganan yana nasa murmushi . Uhm nifa ban ga macen da zan Aura a Nigeria ba , wata balarabiya na gani a Sudan da naje course din masters shekara uku baya kenan ,still har Yanxu muna tare ,ina tunanin ita zanyi wuff da ita. Shiru Umair yayi yana nazari , hummmm yanzu Baffa zai Barka kenan ka Auri wata ba ƴan nan ba?. Eh gaskiya Ni matan nan basu yi mun ba. Amma kake ƙwakwular su??'. Cewan Umair yana katse shi bai jira jin mai zai faɗi ba.
Ohk na fahimta kai dai kana da Nana zaɓin kenan. Nisawa Umair yayi yana kallon Abokin nasa ,kana yace " Zamuyi wannan maganan yanzu ba time , magrib tayi . Miƙewa sukayi a tare kamin Umair yace" ɗan nesa damu a ƙwai masallaci muje can sai muyi sallah ko?. A tare suka fara barin gidan , da ƙafa suka taka zuwa masallacin da baya da nesa da su. Kallon Umair Julayb yayi kana cike da shakiyanci yace " Kana da tsarki dai ko? Kar ka manta da wankan tsa... Wani kallo Umair ya watsa masa ,nan Julayb ya sheƙe da dariya yana faɗin " Na sanka ne ai. To yau ban yi komai da kowacce mace ba sai mutum ɗaya . Cike da mmki Julyb ke kallon Umair kana yace " Mamaki kake , bari mamaki kawai sauyi ne na ƴan ƙwanakin nan ,amma fa ba wai sauyawa nayi ba daga ƙwartanci na ba , kawai naji nayi satisfied ne da nayi sex da yarinyar , tana daɗi gaskiya. Aa ai bar maganan , daɗin ta ma ya wuce yanda kake faɗa ". Cewan Julyb cike da mmki kana ya cigaba da cewa " Yau kaine kace ka gamsu da mace ɗaya baka buƙatar wata , ita ko wannan daga ina ta fito. Banza Umair yayi masa , nan ya ɗan doki kafaɗan sa kamin yace " Ehemm Sir ina sauraron ka Oga. Kai bafa ce maka nayi wai bana bukatar mace ba ,No ita kaɗai nake buƙata a yanxu ,duk sauran mata jim su nayi a yau tamkar ruwar fanfo marar daɗi , ita ce mai daɗin ka fahimta muje da Allah Malam. Dariya Julayb yayi yana cewa " Aiko wannan yaci ayi mata babban ƙyauta.to ai sai ka bata kai.
***
Umair sam bai koma gidan sa ba sai wuraren 8:30pm , mamaki ne ya ka masa ganin Umaima ƙwance ƙudundune a saman sofa cushine ta kulluɓe jikin ta sai rawar sanyi take alamun zazzabi ,sai a lokacin ya tuna da maganan Nurse Badi'a . Hannun sa yakai yana kunna Ac Ɗin wurin , wato babu abun da ya dame shi da zazzaɓin ta ,shi zafi yake ji . Sai a sannan ne ta fahimci shigowar shi , saurin miƙewa tayi tana ware idanun ta daƙyar tare da kallon sa . Cikin kasalalliyar murya ta ce " Ka maida Ni gida.!
Juyowa yayi yana kallon ta , kamin ya tafi tunanin ko Dai wujijjigar da yayi mata ya nemi ta ƙwaƙwalwarta ne? Banda haka shi sunan ta ma bai sani ba ,bare wai gidan su ko garin su. Mai da kansa yayi gyefe tamkar baiji mai take cewa ba , sai kuma taga yasa hannun sa yana zare necktie ɗin sa . Bin sa da kallo ta cigaba da yi bata kuma ce masa komai ba , a zuciyar ta jin wani irin wutar ƙiyayyar sa take yi . Gani tayi yana cire kaya a gaban ta ,yasa ta saurin rintse ido tana juyawa da fuskar ta inda bata hango sa . Duk abun da take yi yana kallon ta ta gyefen ido . Murmushi yayi yana cewa " Kika ban haushi yanzu kiga Allah da ikon shi wallahi afka miki zanyi ..Kai Malami fyaɗe fa kayi ma yarinyar nan , don Abun da kayi mata ya wuce munzali Wata zuciyar tace dashi.
Cire dogon wandon sa yayi yana zamana daga shi sai gajeren wando yana nufo inda Umaima ke zaune . Gaban ta ne ya yanke ya faɗi ,tuno da maganan sa kamin ya fita ,da yake cewa yana dawowa zai ɗaura daga inda ya tsaya. Wasu irin marayun hawaye ne suka fara bin kuncin ta . Zama taga yayi a gyefen ta , idanun sa ne suka sauka akan lunching basket ɗin da Nurse Badi'a ta kawo mata ,alamu ya nuna ko taɓan shi ma ba tayi ba. Ɗan kauda kan sa yayi tare da kai hannun sa yana sauke Blanket ɗin da ta rufe jikin ta dashi . Saurin saka hannun ta tayi tana rikewa.
Oho ba kaya ne a jikin ki? To meye ma ban gani ba , saki yanzu! Yayi maganan a ɗan hasale , a hankali ta saki Blanket ɗin tana ji tana gani ya yaye shi duk jikin ta . Tsoro ne ya kamata nan take jikin ta ya hau rawa kar ³ ,wayyo don Allah kayi haƙuri ,ciwo zafi...! Wayyyy....Shiii yasa yatsan sa a saman laɓɓan sa tare da cigaba da cewa" Bana son hayaniya da wannan kukan naki mai cin rai. Tsit Umaima tayi sai dai har a lokacin hawayen bai daina zubo mata ba. Shine kika aiko Badi'a da rashin kunya ko ? Wato a faɗa mun nayi abun da zanyi. Shiru tayi bata tanka saba ,idanun ta a ƙasa . Miƙewa taga yayi tsaye yana kai hannun sa zuwa kugun sa a hasale yana fiddo mata da 🍌 nayi abun da zanyi kika ce ko? To ga abun da zanyi... Wayyo don ALLAH kayi haƙuri Na tuba ba zan sake ba. Tayi maganan tana rufe idanun ta da hannun ta ,ko ina na jikin ta rawa yake na tsoro . Shiru yayi yana kallon ta ƙurrrr kaman mai tunanin wani Abu . Ajiyar zuciya ya sauke yana maida Ƙatuwar buran nasa ciki ka na ya zauna gyefen nata yana cewa " Buɗe idon ki.
A hankali ta buɗe idanun nata tana kallon sa , me yasa baki ci abincin da ta kawo maki ba?. Shiru ta yi masa , ba magana nake yi miki ba Umaima.! Ware idanun ta tayi tana kallon sa jin yanda ya ambato sunan nata . Bana jin ci ne baki na ɗaci yake mun. Ohk ". Miƙewa taga yayi yana ɗaukar Basket ɗin tare da ficewa daga Bedroom ɗin . Kusan mintuna shida sai gashi ya shigo hannun sa ɗauke da wani silver irin na wanke mawa marasa lafiya baki ko yi masu alwala. Ajewa yayi gaban ta yana nufar privacy sai gashi da brush da maclean . Miƙa mata yayi tana sa hannu ta karɓa . Towel ya nada mata tare da cewa " Oya bismillah. A hankali tafara wanke bakin nata yana tsugunne gaban ta take wankewa jikin ta duk ba ƙwari. Ke kiyi ƙarfi da jikin ki , yau ƙwana zamuyi ba barci gwara ki sa ma jikin energy , yanzu zakiyi wanka kiyi ci abinci sannan nayi maki allurai kisha magani . Allurai??? Tayi maganan a zabure na tsoro. Murmushi yayi yana daga mata gira alamun eh ,kana taji yasa hannun shi yana warware Towel ɗin jikin ta , ƙasan virgina ɗin ta ya shafo yana wani lumshe lulun idanun sa tare da furta " Wow". Buɗe idanun sa yayi tare da magana da murya mai kama da raɗa yana cewa " har nan zanyi wa Allura yanzu.!
*F*
*Littafin THE SEXY BOSS na kuɗi ne ban yarda ki karanta mun ba tare da kin biyani haƙƙi na ba... Regular group ₦300...Vip group₦500... Special ₦1000 via 6037312299 Mohammed Aisha keystone bank ko kuma ki tura katin MTN ta wannan number 08081202932 Idan VTU transfer zakiyi ki tura kai tsaye ta wannan number 09061466409*
Eh har nan Wurin zanyi mawa Allura.! Saurin kallon sa Umaima tayi ganin yanda Yake maganan da gaskiyar sa babu wasa ,sai shafan Wurin yake kaman mai Son jin wani Abu sabo . A'a nidai Ban taɓa jin hakan ba , wallahi ko a labarai , ya za'a yi kamun allura anan? Dama na daɗe da jin labaran wasu mutane masu cire sassan jikin ɗan Adam da Ransu ,to sai dai idan kaima kana ciki . Kuka ta saki masa wanda dariya ya kusa kuɓce masa ,don yanzu idan tana kukan dariya ma take bashi . Maida dariyar nasa yayi yana kallon ta tare da sauraren me kuma zata cigaba da cewa " Jan majina tayi tana cewa " Wallahi ka tuna da ALLAH ,idan ka cuceni Ni baiwar sace ,ALLAH zai saka mun , duk wani mulki da ƙarfin da kake dashi bai kai gana ALLAH ba shine wanda ya halicce mu nida kai duka . Kuma a wata rana dole zamu koma garesa komai mu ka aikata yana kallon mu ,mai ƙyau ko mai muni . Shiru yayi ya kasa kauda hannun sa daga Durin nata ,kuma ya kasa sarrafa komai na jikin nata , sakamakon maganganun nasa yasakar gwiwa ,ji yayi jikin sa yayi sanyi. Kusan minti uku yana jin shashsheƙar ta , ke wannan kukan fa na meye? Yayi maganan kaman bashi ɗin ne yasata kukan ba. Cigaba Umaima tayi da kukan ta ,don ta fuskanci Umair shahararren ɗan duniya kamin ta kuma tsinkayar Muryar sa yana cewa " Duk akan Allura kike kuka? Ko ku