Showing 15001 words to 18000 words out of 25648 words
Chapter 6 - JININ SARAUTA 2 Complete By Oum Afnan.txt
ta ,dagudu ta nufi fridge ta d'akko Goran ruwa mai sanyi ta watsa mata a fuska,gigif ta farka tana salati saiga hawaye shau...shau
"Wayyoh Allah na sun talautamu!" Zaro mata duk idanuwarta tayi ,sun talautamu ? Suwa suka talautaki? "
Wainnan kahuran yaran sun yashe account d'inmu tas ,Wanda muke ji dashi ynx bamuda kudi mai jin...."
Dakatar da ita tayi da hannu "Ke ban son daqiqanci kinji,ba ruwana da damfaranki akayi ko da hadin bakin ki,ammafa ki sani ko saida kanki zakiyi wallahi sai kin biyani kudina, Asi! Bazai yi ciwon kai ba ,can da iskancinku! Sanda kika rorosu na sani ne?" Ta yi mata tsaye a ka tana surfa mata ruwan bala'i
Cikin mutuwar jiki ta mike jiri na kwasanta "Nawane Kud'inki a account dina?"
"Million biyu".
" shikenan yanzu zansa ayi maki transfer ,amma inaso kafin shigowar alert ,kiyi gaggawan had'a komatsanki ki barmun Gidana,banza karfa ,zamuga Wanda zata yarda ki zauna mata a gida saidai in sakare....marar hali Wanda batasan me mataba ,Koda yike bakida laifi matarda iyayenta suka kora kai ka kuskura ka jawota?"
Da Sauri ta daga waya bayan banbadanci da kirari ,sannan ta saqo buqatunta wajen mutumin
Can kuma saita kama godiya ,ta kashe wayan tayi masa sending acc detail din faridar
Biyota a baya faridan tayi tana magiya amma fafur tace saifa ta tafi tabarta da rad'ad'in da takeji.
**
Tunda Excellency ya koma gida yike cinma ummah magani,ynx duk haushinta yikeji ,sannan yina ganin Itace taja silar rabuwansu da su'adah da har yanzu tana under he's care
**
Ranar komawa na kewayowa aka sake taro Wanda yamafi na da,amma dai still dangi dayane,su PA da VP ne kurum bare .
Zuwa yanzu Su'adah(Magajiya) ta soma sabawa da gidan sarautan, da yanda suke tafiyar da komai nasu.
Ayauma tasha ado kamar mene,dama dai Su'adah ba baya ba wajen son Ado ,still baba saratu ita tafi kowa nan da nan da Su'adah
Kowa ka gani yina cikin farinciki amma fa banda Gimbiya zulaikha, don gabadaya zullumi yike dawainiya da ita,duk da tasan boka Hatsabibi yayi mata Alkawarin kulle bakin kowa,amma duk a tsarge take,gashi yanzu daidai da barorin gidan wani gani gani suke mata,wato dai sun gano yanzu ita din ba kowa bace a zuciyan mutanen masarautan,dole take shanyewa .
Ai abun shan ludayine watarana zai komo hannunta.
Yau ran sarki yafi na kullum 6acuwa,tunba ma da yaga komai da Gimbiya takai VP ya kawo harda hoton da yayi daidai da nasu,ga kayan da aka cire mata tunda ya tsinceta
Jinjina sosai aka ringa masa,lallai ya cancanci zama Shugaba ,ya iya Adana hujjoji da sanin yanda ake kafosu.
Godiya mai tarin yawa sarki yayiwa duk Wanda ya bawa Su'adah gudunmawa,on behalf of fadan gabadaya
Sannan yace "nima kuma zan farfad'o abubuwan da na gaggani a wajen zulaikha in nuna maku hojjoji,sai a fad'i hukuncin da ya dace da ita zulaikhan.
Kuka zulaikha ta fashe dashi da Sauri ta fito ,tana kutsawa cikin jama'a har takai inda sarkin yike
" Na tuba!
Kuma Ku gafarceni, musamman Er uwata,Abokiyar zamata Diyanah ,nasan na 6ata maku ,keda yarinyar ki da mijinki...amma ayau gani qarqashin gwuyahuna ,ina rokon yafiyarku ,nasan tabbas mai martaba sawa zeyi a tsireni ko in qare rayuwata a yari,hakan kuwa yina nufin bazan sake ganin fuskokinku ba bare in roki gafararku,wata qila Ku afwanta mun,kona kwanta kabarina in sadu da mahallicina lafiya....don Allah Ku gafarta min duk Wanda nayi masa laifi tundaga kanku har daukacin ahalin gidan nan da kuyangi duk don Allah😭😭😭 " kuka ta saki mai karyar da zuciya
Kauda kai mai martaba yayi yina shaqar iskar rashin mutumci
Ganin hakan yasa ta soma rarrafowa zata ta6a kafarsa
"Karki soma!😳
...inkuma ba hakaba fansar kafata zai kasance guntulewar yatsun kine"
Kuka ta sake fashewa dashi tana Ku gafar tamun mutanen arziki. Ni balagurbine a cikinku ,na sani amma kuyi farinciki yau zan bar cikin Ku, a lokacin da zuciyata ta tsarkaka na koma ga Allah da kyakyawar ikhlasi....Ku tai maka Ku rokanmun yafiya a wajen mijina,domin tsakanina dashi akwai tarin zunubi"
Tuni wasu cikin mutanen suka fara sharce hawaye,don ta basu tausayin.
Cikin wannan tajin tajin din sukajiyo er muryarta ya karad'a fili
"Gimbiya zulaikha!
Kije an yafeki!
Kuma hukunci ya fad'i akan Wanda ya nemi yafiya kafin yanke hukunci!
Saidai ina umurtan bayin gidan nan da suyi gaggawar matsarda baragurbi daga cikinmu... Zunubinki ya futar dake daga cikinmu har Abadan...kije ki rayuwa a ence,amma ba a gidan sarautar Azdajarz ba!!!"
Tana kare naganarta ta koma ta harde akan kujera ta daura kafa d'aya kan d'aya tana torok'o tana cika kujera tamkar ba su'adah ba yarinyar nan mai tsananin barkwanci ba.
Lallai an girkata ,don gabadaya ni kaina sauyamun tayi,ga taya tayan mallancinta guda bibbiyu a gefe da gefen kuncinta, Wanda ko gama warkewa beyiba.
Tsuru tsuru akayi ,a yayinda bayin da Gimbiya suka kasa motsi ,suna jiran hukuncin da mai martaba zai Yankee
Cikin rashin zato ya dakawa bayin tsawa
"Me kuke jirane? Ku fitar da ita! Magajiya ta rigada ta zartar da hukuncin da ya dace"
Rankwafawa sukayi ta sashen Gimbiya khalisat(su'adah) jinjina ga Gimbiya me Adalci"
Suka ja Gimbiya zulaikha suka fara kokarin fidda ita,juyowa tayi ta kashe Gimbiya khalisat da ido
Taune le6e tayi ,kafin ta fakaici ido tayi mata gwalo
Kwafa tayi ta girgiza mata kai ,alamun kin tsoma kanki a garari yarinya
Ta 6angaren Gimbiya diyanah Sam bataji dadin wannan hukuncinba.
Sannan bataso yarinyar ta ta biyo gautsin zuciya irin na gidansu ba
Ai Wanda ya tuba kuma yanemi gafara ya cancanci a qyalesa ya cigaba da rayuwa a inda ya saba zama tsawon shekaru
.
Haka taro ya tashi da dunbin kyaututtuka Gimbiya khalisat
Itakuma Baba saratu ta bada umurnin a had'a mata kayan Gimbiya zata tafi da ita gidanta.
Babu gaddama tsakanin kowa na gidan domin yanzu itace tamkar uwan gidan
*Tarikhin masarautar Azdajarz*
```Kardai Ku sha'afa 🤩 Wannan littafin Zazzafa ne daga cikin gwarazan zafafan Alheri writers....Wanda suka had'a da:```
_*K'WARYAR SAMA🙄* zazzafa daga Alk'alamin *Maman teddy🧸*_
_*JININ SARAUTA(the gorgeous royal blood)* zazzafa daga Alkalamar *Hassenart Bamalli(oum Aphnan)*_
_Idan kinason biyan *NORMAL PAYMENT* ne ,to kowanne littafi d'aya *#100* ne duka biyun ne *#300*_
_Idan kuma *VIP* ne kikeson biya toh,kowanne daya *#200* ne ,in kuma duka biyunne *#500*_
_Idan kuma *SPC* ne kikeso toh kowanne d'aya *#300* duka biyun kuma *#700*_
_Zaki iya biyan kudinki ta daya daga cikin wannan hanyoyin biyan:_
_*BANK PAYMENT*_
7782217014
Mohammed Hassana
Fcmb
_*VTU TRANSFER*_
09065990265
_*MTN CARD PAYMENT*_
09065990265
_*SAI KI TURA SHAIDAR BIYANKI TA HANYAR SCREEN SHOTTING EVIDENCE DINKI TANAN👇:*_
08081202932
_SAI MUN JIKU MASOYAN AMANA,KUYI ZUWA DAYA KU KAFCI RABONKU CIKIN SASSAUK'AR FARASHIN GASKE🤌_
_Maman teddy🧸_
_Oum Aphnan takuce_
[7/27, 5:31 PM] Bamalli✌️: *Jinin sarauta 2🕊️*
51 - 55
Masarautan Azdajarz ,masarautane mai tsohon tarikhi wacce ta samu kafuwa tun lokacin safaran bayi, tamkar lokacin jahilyyar mutanen da,A lokacin sarakunan gargajiya sun bautar da maguzawa ,tamkar mene, ba banbanci tsakanin mace da namiji,kuma dukkan su suke yi masu noma su girbe masu.
Inkuwa aka sasu noman rake da makamantansu ,to sai sun 6u66ula masu sama da qasan la66ansu,sunyi kafan kwad'o ,idan zasuje gona tun hudowar rana zasu saka masu kwad'o a baki yanda bazai yiwu su sha ba har dare.
Duk qofofin garin kuwa duk saida aka girke mace da namiji a matsayin ginshiki da rayukansu ,sannan suna kallo aka ginesu da tubali matsayin kafi da kariya daga mahara.
Bayan zuwan shehu usmanu danfodio sai ya yaki ,wainnan daulolin zaluncin ciki kuwa harda masarautar tu'andal (Azdajarz)
Sai ya dauki za6a6an Mabiyinsa,jarumi gwarzon sadauki ya Nada sa khalifancin wannan garin. Sunansa sarki Bananasar Azdajarz,shi jarumi ne daga qasar Mali yazo Nigeria don kawai ya dabbaqa Kalmar musulunci,dayaji labarin akwai mai intihadi akai.
Sarki Bananasar azdajarz ,yayi mulki na tsawon shekaru takwas ,yinada matan aure hudu, da er Maiduguri ,katsina ,Mali(wacce suka zo tare) sai er garin tu'andal (Bayan shigiwar musulunci aka canja masa suna azdajarz) da ya sama cikin bayi ya En tata ya aura
Kowacce mace kuma Allah ya azurta su da samun yara mata da maza da sarki Bananasar.
Daga lokacin da sarki Bananasar yakai shekaru shida akan karagar khalifanci sai ya kwanta wani cuta mai kamada fiffizga da saurin fushi da gushewar hankali na dan wani lokaci kafin ya dawo daidai.
Anyi magani sosai Allah baisa an dace ba ,har saida wani mafarauci yazo garin ,shine ya tsaga gefen kuncin sarkin na dama ya barbada masa magani,cutan bai warke ba,ya kara tsagawa suka zama biyu ya barbada nanma ba labari,ya juya 6arin hagu shima yayi hakan ,saida ya tsatsagasa sau bibbiyu akowane gefen kunci ,kusada kunne yasa wannan maganin sannan ya warke
Shine fa wannan mafaraucin ya Gargadi sarki da ya tsagawa duk ahalin sa irin wannan tsagun bibbiyu ,inba hakaba ,to cutar zatayi ta bibiyar Jininsa ne,har ila yaumul qiyamati.
Kuma shine zai zame masu kariya, da qulluwa had'i da soyuwar kan dangin sa
Tundaga nan ba'a kuma ganin wannan mafarauciba.har saida sarki yayi wafati
Babban dan sarki daga dakin uwar gida ya hau khalifanci,shima bayan wasu shekaru ya mutu ,ya fad'a dakin na kusada uwar gida.....hakan ne ya kasance sai sarautar masarautar Azdajarz ya zama kama ,sake tsakanin dakunan asalin sarki bananasar har kawo yau
Wannan shine dalilin da ya bawa kafatanin ahalin zuri'ar nan qarfi da izzah kuma ya zamana duk Wanda yikeda wannan tsagen biyu komin nisansa da familyn to nasune,zakuma su kar6e sa
Saidai duk Wanda ya zana na qarya yina tako qafarsa qofar fadan ,za aji wani Aljani ya doka tsawa mai firgitarwa "KAI BA AHALIN GIDAN NAN BANE"
iyakan aikin wannan Aljanin kenan don kulada ,wainnan zuri'ar kawo kuwa yau wannan Aljanin yina aikinsa.
Bayan tsawon zamanunnuka,abubuwa masu dad'i sunyi ta faruwa da sauye sauye ciki kuwa harda qarfin boko a masarautar Azdajarz, wayewa da yalwatar arziki ta bunkasa,a kwana a tashi saiga masarautar ,ta zama masarauta mai cikakken iko ,Wanda takeda zarran Alfarma ba a cikin Nigeria ba,aah a kowane qasa na fadin duniya.
Tafiya tayi tafiya aka gangaro kan sarki AbdulGaniy mahaifin sarki Abdulmu'iz mahaifin Gimbiya Khalisat.
Shi sun kasance zuri'ane marasu yawa ,su uku iyayensu suka Haifa daga sarki Abubakar, sai baba saratu sai sarki Abdulmu'iz Wanda ya kasance babba ,kuma da fari yarimar wannan masarautar
Tarzoma ya tashi sosai a lokacin nadin sarki abdulganiy Al'ummah basa sonsa, batareda wani dalilin ba,a cewar mutane suna buqatar sauyin sarakuna ,wanda suka fito ba ta wannan tsatson ba.
wannan ya shafawa zuri'arsu baqin jini Sam ba a sonsu,balle kuma shi sarki abdulganiy bawan Allah ne,malami masanin Allah.
Yaso ya ajiye mulkin saidai kangararren yarimarsa (yarima Abdulmu'iz) ya hana sa fafur,a lokacin har anyiwa yarima da Gimbiya saratu (Baba saratu) aure .
Shi yarima ya auri Gimbiya zulaikha da suka hadu a jami'ar Sudan ,tana student acan shikuma yaje research a 6angaren lawyanci a addinin musulunci
Ya ganta suka qulla makauniyar soyayya,zulaikha yarinyar wani qasurgumin malamine ,Wanda kaf En siyasan qasan nan a wajen shi suke aiki,don haka tana ganin yarimar ,ta aikawa babanta da sunan shi aikuwa a ranar ya had'a mata aiki akan yarimar,cikin kwana biyu saiga yarima da kansa yazo yina barar soyayya.
Kuma ya uzzura aka had'a bikinsa Dana eruwarsa saratu,da zatayi aure a masarautan sham.
Bayan biki kuma sai shiru ba haihuwa tsawon shekaru biyar ,a lokacin saratu har ta haifi yaranta biyu mace da namiji ,Khalid ,da Zarah.
Sosai yarima mu'iz yike bulayin Neman magani amma shiru ba haihuwa,saidai a istikhara ana nuna masa wata mace da yara suna kuka jaye dasu.
Sanda yaje wajen wani gawurtaccen malamine a qasar Kenya ,malamin yake shaida masa yinada rabon 'ya'ya amma rabon Nada nisa kuma akwai tangwarma acikinsa,sannan abun bakin cikin,sai wannan macen na istikhara ta shigo gidansa ta fara haihuwa sannan Gimbiya zulaikha zata iya haihuwa in tanada rabo.
Wannan dalilin ya ta yarda hankalin yarima yina Neman matan aure ido rufe,saidai duk wacce ya aura ba'a nisan zama zata samu ciki amma da zaran an furta bayyanar cikin sai matan su mutu.
Tun yina auran yaran mutane,har ya dangana don yafara tsoron hakkin rai.
Ana cikin wannan halin saiga takardan gayyatan yayyen d'alibai daga tsangayar tilawatul Qur'an ,da taimakon kudin qarikon ginin ajujuwa.
Dama kafin suzo an kwakwafi d'an saqon duk yanda za ayi ya samu kaima yarima mu'iz don shi dan boko ne,lauya ga naira ,kuma akwai dogon hannu ,baya qaramun kyautata sai kakkaura
Sa6anin mai martaba sarki bawan Allah,zai iya bada dubu biyarma ,ya danganta da yanda rabonka ya tsaga,a cewarsa sadaka batada kada'an.
Saidai cikin rashin sa'a ,yariman yau sunyi fad'a da Gimbiya zulaikha akan Neman auren da yikeson yi,tunda ya shigo office dinsa na cikin fadan ba Wanda yaga ko haqorinsa
Cikin haka saiga takarda
Zuciya yarima mu'iz yayi,don haka yayi ta fad'a tareda qanqance ido,shi aduniya ya tsani a shiga hijabin musulunci ayi cuta"Su bansan me yasa irin makarantun addinin nan ,suke son ci da gumin musulunci ba,ga rokon tsiya,Ku cemasu na kar6i takardan gayyatar kuma inshaallah zamuzo mu bincika gaskiyar batun daga nan"
Dakatawa da maganar yayi yina sauke ajiyar zuciya ,ransa ya tsaya cak,da aiki don bai saba magana mai tsayi hakaba,da Sauri ya fara tari qwal qwal sannan ya zame nadin da akayi masa ya rufe masa baki don ya samu damar shaqar iska
Fadawane da malum malum dinsu combination ja da blue,suka tashi suna katangesa ana jero masa sannu da Nema wa dan saqo yafiya
Sum sum dan saqon ya sulale ya gudu ba tareda sun ankareba
**
Ranar Laraba
_(Ranar Haske inji Malunmammu)_
Gabadaya makarantan ta cika ta batse,da dalibai ,da manyan mutane da suka gayya ta
An qawata wajen 6angare 6angare ,6angaren dunjimin En yaye dabam ,dukkansu sunsa ankon koriyar atamfa da hijabi milk
Ga wajen manyan baki an aje manyan kushin ,sai kuma na malamai da iyayen yara.
Da damuwa diyanah ta shigo filin makarantan ,kasantuwar bata samu dinkin yayen ba,don maman ta bata samu cikon kudin amso dinkinba,dole hakuri ta bata,shine ta saka jallabiya baka da milk din hijabin.
Tana zama ,cikin rukunin dalibai saiga tawagar yarima sun shigo.waje yayi tajin tajin
Kafin kusan Rabin awa ,a natsa ,mai gabatarwa ya hura lasifika yina mika sakon barka da zuwa ma yarima tareda yawun daukacin mazauna wannan wajen.
Sannan ya dauki jadwalin programs din da za'a gabatar
"Ba tareda 6ata lokaci ba ,zamu kira Diyanatu Adam don tazo ta bude mana fili da karatun qur'ani,mimma tayassarah....Diyanatu Adam...."
Shiru diyanah tayi tana rarrabe ido ,tana tuna kashejin baba "Diyanatuh ,karki qara fitarda sautinki a lasifika da sunan gasan karatu ko wani abu wannan tamkar bidi'ane da nuna iyawa,ke kuma kina karatune don Allah da ma'aiki"
"...Diyanatu Adamu in tana kusa ta fito"
Had'e ido da malamin ajinsu tayi,da Sauri ta duqar da kai taqi fita .
Zagayowa malam khidir yayi ,cikin rashin tsammani yazo ya zuba mata Ranqwashi a ka.
Karaf a idon yarima,qyam ya tsaida donsa a wajen
Had'e hannunta tayi guri guda alamar roko👏
"Malam kayi hakuri,tunda za aje tishi ,na fada maka bazani ba,tunda babana yace kar in sake yi,kuma kai kace in zauna,ni na saki jiki kun cireni ,wallahi banyi muraji'a ba,don haka don Allah a za6a wata cikin En bitanku"
Tsawa ya dokamun "Tashi ki fita kina 6ata mana lokaci,Ai da acikin En tishin mun sama Wanda zata iya da bamu fidda ke ba".
Mikewa tayi tana sharar qwallah da bayan hannunta,tasan babanta na kallonta ,wani kunyarsa zataji in taje tayi abunda baiso ,qiri qiri yina ganin ta?
Ballara mata harara sauran d'aliban da baa fiddasuba sukayi ,kawarta shafa ,ta riko hannunta,tana murzawa ,a hankali ta kalleta,sai ta gyad'a mata kai
A sanyaye ta fita bayan ta sassaita kanta kamar ba komai.
Cikin wani irin Taku take tafiya a sanyin gaske tamkar Wanda qwai ya fashemawa a ciki,ko me tausayin qasa.
Zuwa tayi ta dan russuna ta kar6i lasifikan ,ta hura a hankali
Sannan ta fara,Rairayo qira'a cikin suratul Aaraf.
A take waje yayi tsit ana sauraran daddad'an muryarta Wanda take dan tauna halshe ,a yayinda masana'a qur'ani suke jinjinawa kaifin basirarta ,da tasan yanda ta zaqulo suranda zai dace da zaman
Musamman yarima mu'iz dake son suran saboda yanda Allah ya fara da yabon kansa,da Qur'aninsa sannan ya fara jero sunayen annabawa daki daki da gwagwarmayansu ,tundaga kan Annabi Adam ,nuh haka har Annabi Mohammed (s.a.w),tun tana karantun tana girgiza kai ,kawai tana zuwa kan na Annabi Mohammed (s.a w) idonsu ya sarqu dana babanta da yayi tagumi yina kallonta ,waje yayi tsit bakajin ko tari sai zazzaqan muryarta
Tana ganin ya zabga wannan tagumin kawai sai ta tsinke da kuka ,ta cigaba da ayar da takeyi
Shehunnan malamai a take suka soma jinjina mata,lallai yarinyar ba rakadin karatun ta samuba harda ilimin tafsiri(fassaran Qur'anin)
Shi kuwa yarima tsumasa ta ringayi kaga baiwar Allah tana karatu ,taji abun tausayi ta kece da kuka,tamkar a sa'udiyyah don dai shi a qasar nan bai ta6a gani ba.
Bai auneba saidai yaji kabbara alamar ta ajiye sifikan ta gama, Bin ta da kallo yayi tana tafe ,tana had'a hanya.....
Ji yayi ko nawane yaba wannan makarantan don su ringa qyanqyashe masu irin wa'innan yaran masu tsananin taqwa da tsoron Allah.
*Don Allah abar fita da Littafinan🙏*
```Kardai Ku sha'afa 🤩 Wannan littafin Zazzafa ne daga cikin gwarazan zafafan Alheri writers....Wanda suka had'a da:```
_*K'WARYAR SAMA🙄* zazzafa daga Alk'alamin *Maman teddy🧸*_
_*JININ SARAUTA(the gorgeous royal blood)* zazzafa daga Alkalamar *Hassenart Bamalli(oum Aphnan)*_
_Idan kinason biyan *NORMAL PAYMENT* ne ,to kowanne littafi d'aya *#100* ne duka biyun ne *#300*_
_Idan kuma *VIP* ne kikeson biya toh,kowanne daya *#200* ne ,in kuma duka biyunne *#500*_
_Idan kuma *SPC* ne kikeso toh kowanne d'aya *#300* duka biyun kuma *#700*_
_Zaki iya biyan kudinki ta daya daga cikin wannan hanyoyin biyan:_
_*BANK PAYMENT*_
7782217014
Mohammed Hassana
Fcmb
_*VTU TRANSFER*_
09065990265
_*MTN CARD PAYMENT*_
09065990265
_*SAI KI TURA SHAIDAR BIYANKI TA HANYAR SCREEN SHOTTING EVIDENCE DINKI TANAN👇:*_
08081202932
_SAI MUN JIKU MASOYAN AMANA,KUYI ZUWA DAYA KU KAFCI RABONKU CIKIN SASSAUK'AR FARASHIN GASKE🤌_
_Maman teddy🧸_
_Oum Aphnan takuce_
[7/27, 5:31 PM] Bamalli✌️: *Jinin sarauta 2*
56 - 60
Haka programs suka cigaba da tafiya,Wanda ba za'a kira d'alibai set uku ba sai sunan Diyanah ya shigo ciki,daga karshe aka soma raba kyaututtukan gwarazan d'alibai daga wajen malaman su Wanda aka gayyaci uban taron ,yarima Abdulmu'iz abdulganiy zai bayar da hannunsa.
Miqewa yayi da qyar kamar me ciwon kwankwaso,dogarai suka wani yi daddafe dashi,kamar za'a d'aukesa
wohoho mulki,mutum ba babba ba,sarauta zai kama kwankwaso,tashi da qyar?🤭
_Bafa dakai nikeyi ba,malami🤨,ooops happy sallah ya mu'iz,still waiting for mah raqumin layya😊_
Daga qasan mataki aka fara ,zuwa manyan mata kai,wannan shine fitowarta na hudu kuma na qarshe.
Saida malamin ya gama kuzuzutata "Yara manyan gobe,dan kwiykuyon da zai kyan kiwo tun farkon tashinsa ake ganewa,Kaman duk shekara,makaranta ta saba fitarda gwarzo/ gwarzuwan shekara ....A wannan shekaran gwarzo/gwarzuwan shekaran tamu,ya samu lambar yabone bisa abubuwan lura kamar haka,Shaidar girmamawa da tsantsan