Showing 1 words to 3000 words out of 25648 words
Chapter 1 - JININ SARAUTA 2 Complete By Oum Afnan.txt
[7/27, 5:25 PM] Bamalli✌️: *🕊️JININ SARAUTA💍*
_(The Gorgeous Royal blood)_
*PART TWO*
*LITTAFIN KUD'INE*
Page 1-5
*Alheri writers Asso*
*Previous*
🌴Wani razanen nen qara Gimbiya Diyanah ta saki tana nuni izuwa ga hoton Su'adah sanda tana jaririyar na jikin telebijin ,kafin ta hau furta "Yarinyataaaaa!!!" Suuuu ta fad'i sumammiya.
*Continuation*
Sarki dake gefen ta ,dame maganin miqewa sukayi suna wa Allah godiya ,lallai sauqi ya soma samuwa,dukda dai maimartaba ya shiga halin d'imuwa ganin Gimbiya Diyanah kwance sumammiya,Ammah izzah bai barsa ya nuna zulluminsa ba
"Sarkin Magori ,yaya anya ba matsalar nan qaruwa tayi ba? Tayaya zaayi cigiyar yarinyar mutane tace ermuce,sannan kuma gata zube ba nimfashi"
"Allah yaja da yawan rai ai Na fada maku in ta fara shan maganin nan duk abunda ta fad'i gaskiya ne ,koda ko a sumbatun barci ne,kuma Alhamdulillah kaga wannan farin ganin da ta fara tozali dashi ,ita zai zama ginshikin warkewar idon, kuma yanzu inshaallah zamu had'a magunguna nanda sa'oi Ashirin da Hudu zata farka tamkar wacce bata ta6a ciwoba sai a wuce da ita asibiti don a bata magungunan kuzari"
Jinjina kai mai martaba yayi ,kafin ya koma ya zauna tareda rafka tagumi ,yina kallon incantation dinda sarkin magori keyi akan Gimbiya diyanah tareda yarfa mata ruwan rubutu
**
tsakanin Gimbiya zulaikha da Boka Hatsabibi kuwa
Gimbiya zulaikha zaro ido waje tayi tana kallon sarkin magori da wani irin zugegen carbi ,yina rubutu a allunan qarfe yina kangawa a wani ganga gangan wuta ,a gaban Gimbiya diyanah
Kafin ya dawo kanta da dafaffen qwai guda talatin,kowanne ya zanesa da rubu da tawwada.
"Kai bud'e baki kai ta hadiye mun wannan qwan ba tareda ka tauna ba,in naga 6ungulen qwan nan a bakinka ,wallahi saina yi maka azaba da wuta" yafada yina miqa mata a hannunta don dai bata gani.
Bud'e murya tayi da wani murya me ban tsoro ,kamar na wani wullin gardin Aljani
"Kai malami kafita harkar mu,inba hakaba daganan wajen iyalinka zamu koma,kasan wani irin jini akai mana yanka muke shanyewa duk bayan makonni? To bazan jirga ba,kuma kaga dai da haukane da Makanta ko? To sai na had'a kai da abokaina yanzu mun shanye hannunta da kafar ,bayan mun cillata duniyar da bazaku sake ganin ta ba,gwara ma Ku Nema sulhu a wajen mu"
Tuni ran sarkin Magori ya 6aci "Au nine zakuyi wa barazana? To bari kaga"
Zaro wani qarfe yayi jajazir cikin garwashin wutan ya nufota dashi .
Da sauri sarki ya daka masa tsawa
"Kai nine zaka qonawa mata? Kwashe kayan ka baa son maganin naka"
Murmushin jin dad'i Gimbiya zulaikha tayi ,sannan ta cigaba da kallon su ta cikin qwaryan.
"Ku gafarcemu ranku shi Dade,da Aljani duna da er mairo taurin kai garesu ,ko cikin En uwansu Aljani basu jin maganar su ,Horo d'aya ake masu ,shine ai masu lalas da wutan nan "
Tsam mai martaba ya mike sannan yakoma can baya ya juya masu baya.
Danqar qarfen yayi ya tunkareta dashi ,zaka had'iya ko bazaka had'iya ba?"
"Banza tayi masa tana hura hanci
Da Sauri ya fizgi qarfen ya manna a saman hannunta,ji kake cuiiiiii ,kamar ana soya mangyad'a
Wani gigitaccen qara ta saki kamar maqoshinta zai fashe.
Cikin numfarfashi ya fara daga masa hannu ,ganin ya d'akko wani qarfen A jikin wutan
" Zan had'iya ,na rantse da k'ahon sarkin Aljannu zan had'iya,Amma kabarni in harhada kayana a jikinta Dana idonta don da wannan aikin nike ma jariraina hidima ke kuma zulai kin shiga uku ,tunda kika ja akaimun lalas "
Tsaki sarkin magori yaja "kaji da hadin fitinarka "
A hankali Gimbiya Diyanah ta jefa sukutum din kwan a baki ta had'iye ,sunyi hakan kusan sau takwas ,gabadaya kwan ya tsaya mata a qirji
"To ai sai ku bamu ruwa ko?".
Banza yayi masa ya cigaba da basa yina had'iya ,har saida ta had'iye qwayayen nan guda talatin batareda ruwa ba ko ta tauna.
Tana hadiyar na talatin d'in ,ta fara burgima tana riqe qafa da ciki ,tana ihu
Can ta fara shek'a aman zaftara zaftaran allurai da nannad'adun baqaqen zare .
Saida ta amayar da kaf qwan da ta had'iye kafin ta soma sakin wani irin tusa mai wari kamar na balagurmi ,iska na fita a kowanne kafan fitar iska na jikinta har kunne,Idonta ya ringa fitarda wani irin hawaye mai kaurin gaske kamar majina
Ba sarki kad'ai ba harta zulaikha saida ta tsorata
Mikowa bokan kwaryan yayi ,tana bala'i da kumfar baki
" Haba Hatsabibi to meye na nuna mun ,kuma meye amfanin tsayawarka anan ? Kana gani suna qoqarin lalata mana shirinmu ,har Aljanin yina iqirarin na shiga uku?...."
"Matsalarki ci da zuci Zulaikha in banzoba kinsan da wannan tarnaqin? To kisani asirinki na dab da fallasuwa....kedai cigaba da kallo gyara tasu 6atawa namune"
Murmushi tayi "Na yarda da aikin ka Hatsabibi uban Hatsabibai"
"Ja'ira ai dole yanzu kimun kirari ,sai kin k'aramun tsuliya naci sannan kin bamu kafin Alqalamin jinin karnuka ,kafin mu fara aiki"
Dam! Gabanta ya fad'i
A sanyaye tace "To hatsabibi"
Kar6e qwaryarsa yayi a hannunta "A halin yanzu hankalin faccalarki data gur6ata ya dawo daidai ,kuma idonta ma ya bude ,saidai zasu sha wuyar magani kafin ya dawo daidai saboda cikin yaranmu,akwai Wanda ya fitar mata ta ido,don haka zai yi wuya ta ringa gani gargar saidai in idon yaga d'aya daga cikin abubuwan da mukayi wa Asiri guda uku
**
Safa da marwa excellency tashigayi tareda kaiwa d'ayan tafin hannunta Naushi.
Qaqqarfan Ajiyar rai ta Aje" Su'adah matsayin d'iyata ,wannan damata ce,ada na tsaneki kina jaririya ,amma a yanzu ina mugun sha'awarki Su'adah ,don haka dole in taya megidana yaqi har sai naga na kar6e su'adah a hannun farida nikuma in maisheta dadiro ta,Wannan shine kaza yazomun daga sama gasassah ,amma abun tambayar to a inah za muga Su'adah? Kuma in an ganta ,Excellency zai iya damqa mun amanarta a karo na biyu kuwa?
Wayyoh Allah na ga qoshi ga kwanan yunwa"
Daukar wayarta tayi ta danna kiran wayar me girma Vp
"His Excellency ,Yanzu a ina zamu nemo d'iyarmu,wallahi a halin yanzu na matsu in kar6i d'iyata ko na samu in gyara 6arnan da na Aikata a baya ,dukda dai quruciyace a wancan lokacin,Amma..."
"Umman Saudah ?"
"Na'am ina sauraronka" ta fad'a tana shesheqar kukan munafurci
"Ki kwantar da hankalinki ,Su'adah tana qarqashin kulawata"
Wata ihun murna ta kurma masa ta cikin wayar kamar zata fasa masa dodon kunne,kafin ta sheka da gudunta d'akin Saudah ,while tana masa ihun tambayar
"Sweet are you serious?😂",tana dukan qofar d'akin Saudah
" Uwata bud'e qofa anga Aminiya" kawai murmushi yayi ya kashe wayar kasancewar yina tareda Dr Khalid
"Sir,Ni yanzu da kake gani gobe zan wuce India muna da wani congregational meeting na surgeons,Wanda dole in samu halarta,saidai na fad'a maka, matsawar anason hannun yarinyar nan ya gyaru to saidai a fitar da ita waje,inko ba hakaba wahala za ayi daga qarshe saidai a yanke hannun a saka na roba ba fata akeyiba."
"Dr. Kuma kace Dr da ya kware a wannan aikin a Egypt yike ko? Kaga da sai kayi mana jagoranci mu tafi,sai ka zama idonmu ,tunda kaga commitment sunyi mun yawa,mai girma shugaban qasa bayanan yanzu nine his executive ,gabadaya Nigerian tana hannuna ga mutanan kuduncan da qorafinsu ,shine bansan yanda za ayiba ,kuma inajin tsoro kar yarinyar nan ta naqasa ,don soyayyar yarinyar nan tawa a jinina take,ina mata son da bani iya yiwa kaina"
Ballara masa harara Dr Khalid yayi kamar wani mace
"Kaji shi wai yina sonta ,Anya ma wannan mutumin ba son su'adah yikeyi ba kuwa?"
"Kayi shiru doctor"
"OK zamu tafi ta helicoptern asibitin nan zuwa misrah gobe inshallah ,idan nayi mata booking sai in tafi meeting din ,so that da na gama sai in koma wajen ta"
Godiya yayi masa tareda mika masa hannu don suyi musabiha.
Noqe hannunsa Dr.Khalid yayi cikin kwat dinsa
"Aah my father in law,ko a musulunci ya halarta suruki ya girmama surukinsa,kaga kuwa bazan iya baka hannuba saboda Su'adah"
Maganar tazo masa a mugun ba zata "Suruki?
Father in law?
Kenan son Su'adah yikeyi?
Aikuwa bai Isah ba ,Su'adah tawace ni zan raina kayata ta girma in aure ,bazan kaita hannun kowa ba ,bare ta wulakanta kamar yanda aka wulakanta mun ita a yanzu,don haka qwalelenka young doctor ,wannan Su'adah ba tsarar zuciyar ka bace,Dani ta dace! " Abunda ya shiga kissimawa kenan A ransa,kafin kawai yayi masa murmushin yaro yarone
Sannan ya sa kai ya fice....................
[7/27, 5:26 PM] Bamalli✌️: 6-10
Murmushin Nasara yayi hmmm Wata fad'a maka borno gabas take? Zurma ka nayi ,kuma na gano zuciyarka ,wato kaima son Su'adah kakeyi,kamar yanda naga madarar sonta kwance a qwarar idon PA dinka ,to dukkanku bazaku samuba don ,bazakuyi amai Ku lashe ba,dukkanku kunada Alaka da Su'adah kuma Su'adah yarinyace kunyi mata girma,nikuwa zan iya zaman jiranta har ta isa aure na aureta,haba kowa da son zuciyarsa !
Washenkari jirgin doctor Khalid da su'adah ya d'age zuwa qasar Misrah don Neman lafiyarta,har zuwa wannan lokacin uffan ,Su'adah bata iya furtawa ba itadai kawai damuwarta shine ina zata nemo iyayenta,ta rungumi mamanta itama taji d'imi da soyayyar uwa,da kowanne d'a keji.
Ayau da ace mahaifanta mutuwa sukayi ,tabbas bazata damu ba ,Amma yanzu tasan iyayen ta suna raye saidai sun nuna basa muradinta a rayuwar su ,toh wanene ma zai nuna mata so ,itakuma har ta yadda?
So guda dayane tak,kuma shine Wanda take yiwa PA, a zahiri ya sota bayan yasan ko ita wacece,batareda kyama ko hantaraba yike kiranta daughter ,ya dakkota ya inganta rayuwar ta da hasken ilimi ,toh ta ina zata iya biyansa?
Hawaye ne ke fareti a kuncinta Wanda ta kasa tsaida su daga shatata.
A 6angaren Dr.Khalil kuwa gabadaya ransa ya dugunzuma tunanin sa shine mai zaiyi ya sanya su'adah farinciki,Kuma tayaya zai sada su'adah da Asalin iyayenta ko ya samu ya kauda mata da damuwarta a wannan qananun shekarun nata.
Matsowa kusa da ita yayi ya kamo hannunta yafara murzawa tareda bubbuga mata kafada cikin sigar rarrashi.
"Su'adah kiyi hakuri ,kiyi shiru ki daina kuka ,kina tareda yayarki dazai zame maki bango kuma lemanki,nayi maki Alkawarin sadaukarda farin cikina don farincikin ki ,su'adah ,zan nemo iyayenki a duk inda suke a fadin duniya,kuma bazan hutaba saina sadaki dasu ,wannan Alkawarine na d'aukarwa kaina,amma alfarma guda nikeso a wajen ki,Su'adah ki rikeni da matsayin na yaya da qanwa kuma abokin shawararki ,don Allah, nima na shiga irin rayuwar ki ,nasan dacin da kikeji a ranki,dukda kedin har yanzu yarinyace,amma da sannu inkin kwantar da hankalinki zan baki labarin kaina...kafin nan INA rokonki don Allah kibar kukan nan"
A hankali ta d'aga Zara zaran yatsun hannunta, da bai karyeba, tana sharce hawayen fuskarta.
Da Sauri ya mika mata handkachip mai kamshin gaske fari tar "goge da wannan" ya bata umurni.
Amsa tayi ta d'an watsa masa shanyayyun idanuwanta ,Atake idonsu ya sarke cikin na juna
Da Sauri ya janye idonsa jin wani feelings na bijiro masa.Murmushi tayi kafin tafara goge fuskarta "Nagode yayana,I lyk ur attitude Allah ya baka mata na gari....ko akwaine?" Ta watsa mai wannan tambayar tana d'aga masa gira guda d'aya cikin sigar tambaya,tamkar wata isashiyar mace
Murmushi yayi "Hmm akwai su'adah saidai bata isa aureba din haka na Adana soyayyar da Nike mata har saita kai munzalin da zan fada mata"
"To Allah yasa rabonkane,kar kagama dakon sonta wani daga sama ya qwace maka ita"
Zabura yayi ya tashi zaune ji yake tamkar an sokeshi da mashi a qahon zuci ,Kai kodai in fallasa mata asirin zuciyata ne ,saidai duk abunda zai faru ya faru?,Akul dinka Khalid ,su'adah still yarinyace batasan banbancin kauna da soyayya ba ,akwai sauran lokaci..wata sashe na ziciyarsa tayi saurin gargadanshi
Don haka murmushi yayi
"Hmmm zan dauki shawararki su'adahtahhh"
***
Fareeda tunda ta koma Zaria ,damuwa ta isheta ,ga matsi da takurar iyayenta,ga talauci da rashin Abinci mai Gina jiki kullum tuwon dawa,dama ita ba taimakonsu da komai takeyiba ,don haka samunta bai chanja walwalar gidansu da komai ba.
Ita abunda ma take complain akanshi bai wuce qaurin Miyar daddawa dake addabarta ,Wanda duk Inta shaqa saitayita kelaye amai ,dukda girkinta dabam takeyi hakan be hana mata ramewa ba.
Yanzu haka zaune take akan wata yagalgalalliyar tabarma karkashin bishiyar mangoron gidansu ,da jakar dukiyarta a gefe tana waya da aminiyarta Shahida
Saida tayi qasa da murya,ta wawwaiga taga ba kowa tsakar gidan sai qanwarta saratu dake can wajen makwararen ruwa tana wanke wanke ,ga wasu shirga shirgan baqaqen tukwane sun kewayeta. Murya rada rada tace "Shahida guduwa zanyi,munyi waya da Alhaji bilya yacemun yina bangaladash ,so mun tsaida magana zan bishi,sukuma zan kifesu ince zan koma abuja in rokesa ya yafemun,nasan zasu amince don ko yau saida mukayi rikici da saratu wai ta gaji da kwashe amai...Alabarshi in Yusuf ya huce yazo nemana,kinga zasuce na biyosa ,kinga in mundawo qasan sai ince ina gidankine da na roqesa yaki yardan ,ko me kika gani?"
Shiru tayi tana gyada kaikafin tace "OK aminiya inasonki"
***
Tunda Gimbiya Diyanah ta farko ta ganta a gadon Asibitin hawaye ke sharara mata ,ba wacce take kwadayin son gani irin gudan jininta ,Khalesat ,A'inah zan ganta?
Anty salma ce ta rik'e hannunta tana dad'a tofeta da Addu'a ,sannan ta kawo kursiyyu ta shafe mata fuskarta dashi,cikin sharar qwalla ta kalli ,Gimbiya Diyanah
"Anty Allah yasa lafiya ta d'aure ,plz kibar kuka yanzu haka an ba zama cigiyar Neman khalisat har gidan marayun Zaria an tada wakilan fada sunje,lafiyarki kawai shine burinmu ,amma khalisat kisa a ranki ,tama dawo gidan nan ta gama". Cewar anty salma qanwar Gimbiya diyanah .
" ai shikenan muje ki bani brush in wanke baki ,inyi sallah da Alwala"
**
"Momy da gaske Aminiya tana hannun Abbah? Kai mashaallah, naji dad'i ,kuma nagode da Allah yabani ingantattun iyaye masu zuciya mai kyau irin na taimakon Wanda ya Gaza..ina matukar sonki ummahnah" ta fada tareda fadawa jikinta ta rungumeta tana sharar kwallah
"Ina mamakin soyayyar su'adah da Saudah ,Ashe soyayyar jariran takane ke biye dasu ,na raba ruhina da Su'adah Amma ban raba gangar jikina da itaba,kullum muna tare,sanadiyyar yarinyata"
"Inason farin cikinki d'iyata, yanzu muje ,gobe abbahnki yace zamu wuce Egypt duba jikinta,sannan kuma kafin mu dawo za'a had'a mata d'akinta iri d'aya da naki"
"Eh momy saidai ni nafison abu pink itakuma ,Su'adah ta purple babe ce,ya kike gani Inta dawo taga an sauketa a d'akinta,mai decoration irin na best colour dinta?"
"Wow za tayi farin ciki sosai"
"OK ummah to kice ayi mata ordern komai purple and white"
**
Saida Dr. Khalid ya tabbatar da Anyiwa su'adah komai na booking din aiki ,Ankaita single side room a cikin orthopedic clinic d'in Asibitin ,kafin ya damka amanarta a hannu wata metron incharge sannan ya bata maqudan daloli ya wuce zuwa meeting din da za suyi
Sai da ya tafi kafin su'adah ta fara zubarda hawaye,kewan iyayenta da damuwarta ya dawo mata sabo,Bayan da Dr Khalid ya cike mata wannan gi6in,da kyar aka shawo kanta kuma a yammacin wannan ranar aka wuce da ita aikin...yanzu sai fatan fitowa lafiya.
**
A qasar Bangaladash kuwa ,Alhaji bilya ne ke kwance a gaban ruwan swimming pool din,gidan shakatawarsa da ya sauka,yina kwance a karkashin wani lema ,na turawa ,hannunsa daukeda wine glass cup ,Rabin Kofi ,yina sanye da wando three quarter da singleti ,itakuma tana cikin swimming pool din ,sanye da wata Riga mai hadeda wandonsa da bai rufe komai ba sai tsagon d'uwawukata ,daga sama kuma ga nononta nan sun bayyana ta sama da ta gefen hammata.
Saida tayi nitso kafin ta d'ago tana matse ruwan fuskarta ,taje wajen step din gefe ta zauna hakan yasa ya ringa hangota sosai saboda ruwan na daidai saman kugunta. A hankali ta d'age kafarta d'aya ta daura a saman floor din,ta d'akko yatsarta ta nitsa cikin gindin ta tana caccakar kanta ,jikinta na girgiza tana lumshe ido tana dariya,thumb up ya jefeta dashi ,hannunta takai bakinta ta sakar masa Sumba, ta huro masa iskar. K'ara ya saki ya nuno mata mararsa,Da Sauri ta kame baki,ganin yanda joy stick din sa ta yi fat ta mike tanata rawa ta saman wandon da ya saka. Cikin wani irin tafiya na riqaqun karuwai ta ringa haye qarfen pool din tana haurowa don ta fito,Tuni yayi suman zaune tareda sakin melen bakinsa jajaye,da cat walking ta ringa karasowa inda yike lausassun d'ima d'iman d'uwawukanta sai rawa sukeyi ,kar kar a hankali,ta kowane gefe,Nonuwanta kuwa da yanzu ya fara Tara ruwa saboda cikin dake jikinta sai walkiya suke da dishi dishin ruwan da ya zauna akansu ,sun had'e sun manne A karuwar rigar da ta saka sai kan nononta gatso gatso da ya fito ta jikakken rigar.
Ta bayansa tarankwafo ta manna masa Sumban da ake kira french kiss a saman baki "Alhaji Alhaji" ta kirasa da yaudararren muryarta na cikakkun En bariki,tana fari da ido tareda lasan fatan le6enta na qasa uwa mayya ,tana wani gotsoro masa kirji ,dakyar ya maida yawun bakinsa har kana jin k'arar gudunsa muqut! "Madam fareeda mai kayan hutawa"
[7/27, 5:27 PM] Bamalli✌️: 11-15
Fari tayi masa Alhaji mai Alkalamin sarrafamu ,hannunsa ya d'aga yina makyarkyata saida yakai daidai gaban kirjinta kafin ya nuna mata da yatsa,alamar yina tambayar tane ya ta6a?,ido d'aya ta kashe masa sannan ta sa hannu tana sauke ma6allin rigarta tunda ga sama har qasan cibi ,a take ya sulmiyo ya tsaya a kwankwasonta inda siririn igiyar da ya rufe durinta yayi masa waigi da fad'i,juyawa tayi ta kuma juyawa,sannan ta shimfid'e kirjinta akan kirjinsa ,a take nonuwar sukayi tsalle suka saukar masa akusada gemu shirim!,nishi mai karfi ya sauke ,yayi cilli da wine cup din hannunsa,sannan yasa duk hannunsa biyu yina matsosu dakyau yina lumshe En ficificin idanuwarsa kamar na qwarqwata .,saida ya murjesu da kyau kafin ya cafki daya ya saka a baki yina tsotso yina ja kamar na balagaggen jariri ,yina dad'a matsa d'ayan ,wani irin nishi take fizgowa tana marmatse k'afafuwanta jin yanda yike jawo mata jijiyoyin nononta ya kuma tayar mata da guguwar sha'awarta...wani irin kukan En duniya ta ringayi tana kiran sunan sa a cikin kunnensa "Al..haji...Alhaajiiii" tuni ya qarasa birkicewa ,cikin muryarsa mai Sauri Sauri ya soma cewa "Farida mu shiga daga ciki ki bani inci " dakyarr yike iya tafiya yina tangadi,yina tafe yina cire singlet dinsa don harta wando a hannu suka shigo dashi har suka shige d'akinsa,tun a falo suka watse ta zame dan sauran igiyar da ya rage da sunan wando kasa,ta matse cinyoyinta sosai ta dafa kujera da duk hannunta biyu ta turo duwawunta da ya bada shape din❤️ ,tareda sukuyawa kadan daga tsayen da take,shikam kamo kugunta yayi